Showing 108001 words to 111000 words out of 112768 words

Chapter 37 - Soyayyar Kwana Daya Part 1 Complete Hausa Novel By ashwarmediahausa.doc

kan handle din kofar, ta murda tashiga da sallama akan lips dinta, wani dadda dan kamshi ya daki hancinta ta lumshe idanu tana sauke ajiyar zuciya, gidan a gyare tsaf dan Ummi ta kan turo mairo a kai a Kai ta gyara gidan. Kan kujera suka zube, Aunty Maiminatu ta janyo ledan da Ummi ta bata, magunguna ne aciki. nan ta shiga yima Muhibbah bayanin yadda zatayi amfani dasu, tasa Aesha ta dauko cup da madara tun anan ta soma kada wasu tabata ta sha. Nasiha sosai ta mata tareda bata shawarwari, seda sukayi la'asar kan sukayi mata sallama suka bar gidan.

Tunda suka fita bata tashi ba tana nan zaune tanama unaisah wasa, se 5 ta mike tashiga kitchen ta fara kokarin hada dinner, abinci mara nauyi tayi kasancewar tasan baya son abinci me nauyi da dare.

Unaisah tafara ma wanka, ta shiryata kana itama tayi wanka ta fito tayi sallahn magrib, seda tayi isha'i ta mike ta nade pray mat din ta zare hijjab din jikinta.

Gaban mirror ta tsaya, tayi shafa hade da shafa humra a kowane lungu da sako na jikinta, kan ta nufi wardrobe ta dauko kaya ta shirya cikin doguwar rigan atampha straight gown, anyimata stone work tun daga saman rigan har kasa. ta kafa daurin ture kaga tsiya, ta feshe jikinta da turaruka ta dauki babynta suka sauka parlour.

Tana kokarin nufan dining, ya turo kofan parlourn yashigo da sallama akan lips dinshi. Karasawa tayi ganganshi tayi hugging dinshi tareda fadin "sannu da dawowa my heart" "Yauwa blood" ya fada tareda pecking goshin unaisah ya raba jikinsu ya haura dakinshi.

Dining ta karasa ta zauna tana jiran fitowarshi, wanka yayi ya sauya kaya ya fito yaja kujera ya zauna. Serving dinshi tayi ta turamai gabanshi ita ma ta zuba ta soma ci, shiru gurin ya dauka babu wanda yayi ma wani magana, takasan ido yake satan kallon ta, tayi Mai kyau ainun ji yake kamar ya rungume abinshi amma ya fiske. zobo ta zuba a cup ta dauka zata Kai bakinta yayi saurin karbe cup din yana kallonta, itama shi take kallo. Langwabar da kai tayi a shagwabe tace, "Dan Allah hearty kar kace bazan sha ba please" tayi maganan kamar zatayi kuka.

"Kina so mura ta kama unaisah ne? Na fadamiki kidena shan abu me sanyi amma sam kin kiji" yana gama fadan haka ya mike da cup din a hannunshi, ya nufi kitchen tabi bayanshi da kallo.

Be jima ba yadawo ya mikamata cup din ta karba, taji zobon yayi dumi alamun a ruwan zafi yasa, goshin unaisah ta dan dingure kana tace, "chu chu! Kinga Abban ki ko, saboda ke ya hanani more rayuwata" baki ta washe tana dariya, gani take kamar wasa ake mata. Mikewa yayi ya karbi unaisah ya koma parlour ya zauna, yana kallo rabin hankalinshi na kan chu chu yana mata wasa ita ko se wangale baki take.

Ita ma parlourn ta dawo ta zauna gefenshi, ganin har yanzu be sauko daga fushinshi ba yasa ta mike, ta kai hannu zata dauki unaisah da ke kwance a kirjinshi, yayi saurin rike hannunta yana aikamata da wani kallo. "I'm sorry" ta fada tana juyawa ta bar gurin ta haura dakinta.

Sauya kayanta tayi zuwa na bacci, ta kwanta ta janyo wayarta suka fara conference call da Aesha dasu Umaina suna labarin samarinsu ita dai sedai tayi dariya, sosai suka debe mata kewa, sallama sukayi tayi hanging call din, ta kunna suratul bakara a wayarta da ta zame mata dabi'arta bata iya bacci bata reda ta kunna ba saboda kariya daga aljanu da shedanu. Azkar tayi ta shafa taja blanket ta lullube ta lumshe idanunta, tun tana jiran ya kawomata babynta har bacci ya kwasheta.

Dakinshi ya nufa, ya kwantar da chu chu kan bed ya sauya kaya zuwa na bacci, ya feshe jikinshi da turarenshi na mufaddal kana ya dauketa suka nufa dakin Muhibbah.

Kan bed dinta ya kwantar da ita, ya tofa mata addu'a, kana ya kwanta bayan Muhibbah ya janyota jikinshi, a tare suka sauke ajiyar zuciya. Lips dinshi ya daura saman nata yasa hannunshi ta bayanta ya rungumota jikinshi, ita ko se kara shigewa jikinshi take tana sauke ajiyar zuciya.

Harshenta ya lalubo ya cafka yashiga yi mai tsotsan sweet, a hankali ta bude idanunta ta sauke su a fuskarshi, shima ita yake kallo, yasa hannunshi cikin gashinta yana ya mutsawa. Sabule bakinta tayi, murya can kasa tace, "Ina chu chu?"
"Na siyar da ita" yayi maganan yana dage mata gira daya. Murmushi tayi tace, "A bar batun wasa, dan Allah Yaya tana ina?" Tayi maganan tana tashi zaune "I'm not joking, na siyar da ita". mikewa tayi yayi saurin rikota tareda tashi zaune yace, "toh cinyeta zanyi ne? Ga 'yarki nan kan bed dinta" ya kai karshen maganan yana nunamata gefenshi inda gadon yake. Kwabe fuska tayi tace, "hearty! Yau fa tacika @40 days ai bata kai ta fara kwana kan bed dinta ba" "in jiwa? Waya fadamiki?? Wasu yaran ma tun daga haihuwar su ake raba musu shinfida da iyayensu, bare chu chun ki da tayi @40 days".

Baki ta tura tace, "Tafdi ai turawa ne ke wannan, wasu kuma iyayi ne kesa su haka wai su a dole suna koyi da turawa, shiyasa yaran basa jin kansu, nidai bazan iya ba, wannan ai mugunta ne suma babies din na son Jin dumin iyayensu" bakinta kawai yake kallo yadda take zakulo zance tana juya dan bakinta, kamar ba ita bace me cewa a zubar da cikin babyn.

"Toh me baby zauna bari na kawo miki yarinyan ki" yayi maganan yana mikewa.

Gadon babyn ya turo yadawo dashi side din da Muhibbah take, ya riko hannunta suka koma suka zauna kan bed yace, "Kinga yanzu idan muka sata tsakiya danneta zamuyi, ki barta nan kina jin motsinta, idan komai ya lafa se ki dauko ta" ya Kai karshen maganan yana kashe mata ido daya. Be bari ta kuma magana ba ya hade bakinsu tareda rungumota jikinshi, ya tura hannunshi cikin rigarta yana yawo dashi, ta ja numfashi tana shigewa jikinshi, tunda ga yadda taji yana romancing dinta a zafafe tasan yau kashinta ya bushe.

Rigarta ya zare, ya mirgina ta, ta dawo kasa yayi mata runfa duk ya cigaba da romancing dinta duk sun rude, duk da ita a dan tsorace take da yanayinshi.

A zafafe yake sarrafa ta, tun tana dauriya har tasoma kuka tana tureshi amma ina bema san tanayi ba, seda yasamu nutsuwa ya koma gefe ya kwanta yana sauke numfashi.

Ganin tadena kuka tana kokarin yin bacci, ya janyota jikinshi ya matseta a kirjinshi yana yawo da hannunshi a jikinta, ta bude idanunta suka fada cikin nashi, cikin muryar kuka tace, "Dan Allah hearty kabarni na gaji"

Bakinshi ya kai saitin kunnenta yace, "yarinya Karki bata bakinki wajen rokona, kin manta lokacin da nake rokon ki a gidan Ummi, nida hakkina amma babu magiyan da ban miki ba, ko tausayina bakya ji, idan na matsa da taba ki se kice zakiyimun ihu, saboda kinsan su Ummi zasu iya jinmu. ba yadda na iya dole nake kyaleki bakya ko tinanin halin da zan shiga. Dan haka karki wahalar da kanki da rokona, dan wllhi yau sena sauke duk wani feeling dina, na tsawon 40 days akanki, Kuma duk wulakancin da kika dingayimun yau duk sena fanshe shi ajikinki, kinjima na rantse".

Kuka ta fashe dashi tana bashi hakuri amma ko saurarenta beyi ba, dama tasan tunda ya fita harkarta ta rata yake seya fanshe, tunda taga yayi wani murmushi lokacin da Ummi tace tashirya ta koma gida ta tasan akwai abinda yake shiryawa.

Sosai ta gurzu a hannunshi tun tana ihu tana hawaye tana rokonshi, harta kasa motsin kirki, se addu'a take unaisah ta farka bacci amma taki. seda yaji tausayinta na ratsashi kana ya mirgina ya kwanta gefe, ya janyota jikinshi yana huramata iska a kunne yana bubbuga bayanta hade da shafa kanta "Sorry dear, yayanki ne ko, kyaleshi" kuka ta fashe dashi yace, "Ya salam, dan Allah kiyi shiru my baby! na tuba bazan karaba, kece kika bata mun rai I'm sorry uhmm" yana maganan yana kara shigar da ita jikinshi. Daker ya lallabata tayi shiru, kana ya dauketa cilak suka nufi toilet wanka sukayi ya nadota a towel suka fito, kan bed ya kwantar da ita ya dauko unaisah ya kwantar kusa da mamanta, Shima ya kwanta yaja blanket ya lullubesu ya hada unaisah da Amminta ya rungume. Ita ko se ajiyar zuciya take saukewa tanajin kamar anyimata dukan tsiya, ko a first night dinta be gurjeta irin na yau ba.

Daker ta iya tashi tayi wanka ta shiga kitchen tafara kokarin hada musu breakfast, shiru tayi tana karema kitchen din Kallo tana tinanin abinda zatayi me sauki da baze dauki lokaci ba, saboda ganin oga Fu'ad ya kusa yin late.

*Smoked fish noodles ta fara kokarin hadawa*

Gas ta kunna ta daura pot, ta kawo oil ta zuba, ta zuba kayan miya dasu onion, seasoning na noodles din ta zuba ciki ta kawo ruwa ta zuba dai dai yadda take bukata kana ta rufe pot din.

Freezer ta bude ta dauko Kifi ta gyara tasa seasoning tasa a oven tayi smoking dinshi, pot din ta bude ganin ruwa ya tafasa ta dauko noodles din ta zuba ta rufe, seda ya dawu ta dauko smoked fish dinta ta cire kaya ta zuba cikin pot din, ta yanka lettuce ta zuba ta juya tabarshi like 5 minutes kana ta sauke, ta dafa egg.

Dining din ta shirya, taja kujera ta zauna tayi serving kanta ta soma ci, ba jimawa shima ya fito ya zauna, bata ko kalleshi ba tace, "Good morning" "Morning my wife" kokarin serving dinshi take ya rikota ya zaunar da ita kan cinyarshi yace, "Bloody! Fushi kikeyi?" Kai ta gyada. Abincin da ta soma ci ya janyo ya diba ya kaimata fork din baki, ta kauda kai gefe tana tura baki.
"Karba kici kona miki dure?" Kafada ta make yace, "Toh karba idan ba haka ba na duramiki, unaisah tayi miki dariya.

Binne kanta tayi a kirjinshi tana make kafada, dan dagaske fushi take dashi. "Okay nagane, bed kike so mu koma ko?" Yayi maganan yana ajiye fork din yana kokarin mikewa, kai ta girgiza tayi kwal kwal da idanu tareda rike hannunshi a shagwabe tace, "Toh ai zan ci" tayi maganan tana bude baki. Murmushi gefen baki yayi, ya diba abincin ya kaimata baki ta karba, tare suka ci abincin yana rarrashinta tana zuba mai shagwaba, a haka har yasamu ta sauko.

Har wajen mota ta rakashi, seda taga ya fice daga gidan kana ta Koma ciki.

*After two months*

Hannunsu gimtse cikin na juna suka shiga parlourn bakinsu dauke da sallama, kan kujera ya zauna, Unaisah wacce ta gane Aesha sosai, tana ganinta ta fara dariya tana zilo tana son ta dauketa, hannu ta mika ta dauketa tana daga ta sama tana dariya harda kyakyatawa, Muhibbah tace "Ummi ina wuni" "Lafiya kalau Muhibbah ya unaisah" "Lafiya kalau take"

Iyyee ce ta karaso inda suke, Muhibbah tace, "Tsohuwa me ran karfe, dama kina duniya?" "Aa ina lahira, da bana duniya zaki ganni ne?" Tayi maganan tana zama kan kujera

Muhibbah tace, "Allah huci zuciyarki daga tambaya, Kin dai ki mutuwa, kin rantse se kinci zamanin kinci namu" Aesha tace, "Kibari kawai sister, tun tana ban bance maggi da gishiri, seta dawo tana zuba Omo a abinci tana tinanin maggi ne saboda bakinta ya dena gane dan danon komai".

"Toh naki na mutum duk se kun mutu kun barni, kijimun ja'iran yara" dariya sukasa har ummi banda Fu'ad da yake operating phone dinshi.

"Hadiza! Har yanzu miskilin dan nan naki yana nan da bakin halinshi, yazo ya zauna yana faman girgiza kafa kamar wani dan sarki, babu kyau dai girman kai, ayi mutum se fadin rai" ita dai ummi bata ce komai ba.

Kallonta yayi yace, "Kai tsohun nan kinada matsala, baza ki bar mutum ya huta ba" "Uban ka ne me matsala, kaji nace ubanka ne mai matsala" murmushin gefen baki yayi be kuma tankata ba dan yasan ya biye mata wuni zasuyi suna rigima Kuma ita ba gajiya takeyi ba. Dariya suka sa har Ummi, Muhibbah tace, "Wai tsohuwa kodai yamiki ne, kinga fine baby na wanke hannu ka taba duk kin wani rude, Kuma sedai kiyi hakuri saboda an rigaki daga ni ba kariii" wani dogon tsaki taja kana tace, "Eyyeeee, sannu fatsuma! Ina kiyayar? Kin manta lokacin daki bori a kan auren, kina yiiiii ni wllhi bana sonshi na tsaneshi bazan aurenshi ba" tayi maganan tana kwaikwayon yadda Muhibbah takeyi, me zasuyi ban da dariya.

"Ai da ne wannan shima rashin sani ne, yanzu Kam ya zama past tense"
"Ga takwararki" Aesha tafada tana doramata unaisah kan kafafunta, ta amsheta tana mata wasa ita ko se kare mata kallo take, alamun bata santa ba ta fara tabe baki tana kokarin fashewa. Muhibbah tace, "Ki kawo kayan takwara" Aesha ta tabe baki kana tace, "tafdi badai Iyye ba, tayi Wannan abin arzikin a gode mata" dakuwa Ummi tamata tace, "Aesha kinci gidanku" kuka unaisah tasa tana kallon Aesha dake tsaye, iyye tace "Ungo 'yar ku da alama mamanta ta biyo kuka, dan kukan da Muhibbah tayi ba'a magana, Idan ta bare baki duk rarrashin da za'a mata bata ji bata gani se tayi me isarta, take shiru". Baki ta tura tace, "Tsohuwa har yanzu dai bakya gajiya da surutu, hali na nan" Aesha tace, "Toh Abar hali a ci me" pillow ta wurga musu ta mike suka kwasa da gudu.

Gida yayi jama'a su mummy sun iso, anata shirye shiryen biki, a ranan Saturday aka daura auren Suhail Abdullahi Muhammad BICHI da Zainab Sa'ad, Mukhtar da Aesha. Sosai akasha hidima anyi barin naira Muhibbah ko ajiye unaisah tayi ta gudu ta shige cikin 'yan mata bazaka ce tana da 'ya ba, tun babyn tana hakuri har tasa kuka mummy tayi rarrashin duniya taki shiru, se iyye ta daukota tashiga neman mamanta se daker ta ganota tashiga yi mata fada, ta turo baki ta karbeta tayi feeding dinta ta kara lallabawa ta ajiye ma mummy ita ta gudu, mummy tasa salati tana mamakin shiri rita irin na Muhibbah, ganin ba ganota zatayi ba yasa dole ta goyata, taciga ba da zirga zirga da ita a baya, su Aunty Asma'u nacewa dake yarinyan auta ce ai ta goyota tace taji.

Tun magrib aka Kai ko wacce gidanta, inda dukansu aka kaisu cikin jimeta, mukhtar anan yayi gini tunda wajen aiki sunyi mai transfer yadawo nan, shima Suhail nan gidanshi yake, Suma su Abba cikin yolah suka tsan tsara gida suka koma nan da zama, sukan je KD suyi wata su dawo.

Se bayan biki da kwana biyu da Fu'ad da Muhibbah suka je gidan Suhail, kana zeeee ke sanin Fu'ad ne mijin Muhibbah. Suna fita take tambayan Suhail, ya tabbatar mata da Muhibbah matar Fu'ad ce, ita duk tinaninta uwa daya uba daya suke da Fu'ad, Aesha da Muhibbah, shiru tayi tana tinin rayuwa wanda tayi nacin so ashe mijin kanwar wanda zata aura ne, Allah kenan.


*After some years*

Tana tsaye a kitchen taji anyi hugging dinta ta baya, kanshi ya zira tsakanin wuyanta yana murmushi yace, "Morning Angel of my life" hannu ta kai ta shafi fuskanshi ta fadada murmushin ta tace, "Morning darling"

"Me kike dafa mana?" "Uhmmm tinanin da nake kenan har yanzu ban tsaida abinda zan dafa ba" "Karkiyi abi me wuya please, kar unaisah tayi late" Kai ta Jin jina, ta fara matso da duk abinda zata bukata. Pecking kumatunta yayi ya juya ya fice.

Pot ta daura ta zuba ruwa seda ya tafasa, ta kawo noodles ta zuba tayi per boiling din ta tsaneshi a kwando. pan ta daura ta zuba oil da kayan miya dasu onion, ta kawo yankaken carrot dasu green pepper da nikaken nama ta zuba, tasa spices ta bar su suka soyu ta dauko bowl ta juye source din aciki, tafasa kwai a Kai tasa seasoning, ta dauko indomie din ta juye ciki ta juya kan ta daura pan ta zuba man gyada ta juye noodles din a pan din, da dayan man garen ya soyu ta juya yayi like 5 minutes ta sauke ta yankashi shape din triangle, ta zuba a food flask saura kuma ta zuba a lunch box, ta dauki food flask din ta nufo dining. Serving dinshi tayi ta ja kujera ta zauna. Dasauri ta karaso dining din tayi pecking kumatun Fu'ad tace, "Good morning Abbeey" tayi maganan tana mika mai hannu suka gaisa, kan tayi pecking goshin Muhibbah tace, "Mimi sabahul Khair" tayi maganan tana mika mata hannu, "Sabahun nur chu chu".

Befi 15 minutes ba ya mike, dasauri itama unaisah ta mike tashiga kitchen ta dauki lunch box dinta ta goya jakanta tabi bayan Abbeey dinta, ta juyo tana ma Muhibbah bye bye. Har ta fita ta dawo tace "Mimi ki hadamun ice cream please" Kai ta jinjina mata ta juya dasauri ta fice.

Kitchen ta shiga tafara hada ice cream din, bowl ta dauko ta zuba whipped cream 1 cup, powdered milk 1 cup, ta kawo condensed milk dai dai zakin da take so ta zuba, ta kawo ruwa me sanyi sosai shima 1 cup ta zuba ciki tasa vanilla flavor murfi daya tasa mixer tayi mixing dinsu sosai, ta kawo container ta juye tasa a fridge.

Tana dawowa ko abinci bata ciba ta dauko ice cream din da mimi ta hada mata ta soma sha, tana fada mata abinda aka koyamata a school.

Anyi bikin Rumaisa da jafar, Umaina da sauban, haka ma Ramlat da malam mukhtasir, duk da sun kammala school amma basu yada juna ba suna zuminci sosai.


A asibitin Fu'ad (Meddy) Muhibbah da Aesha ke aiki.

Aesha da Muhibbah sunje KD sun sha bikin Rufaida.

Aunty zarah ta amarce da Anas, inda Ammar yayi wuff da Summy, ansha shagali ba kadan ba murna gurin su Muhibbah ba'a cewa komai saboda an dawo musu da kawayensu kusa dasu ko ince ma 'yan uwa dan sun wuce kawaye.

Aesha ta haifa baby boy, yaci sunan Daddy ana kiranshi da Abbad, itama Aunty zeeee ta haihu tasamu mace taci sunan ummi ake kiranta da samha.

Muhibbah ta ajiye katon cikinta a gaba, haihuwa yau ko gobe.

Rumaisa ma tasamu mace taci sunan Ammi ake kiranta da

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login