Showing 24001 words to 27000 words out of 112768 words

Chapter 9 - Soyayyar Kwana Daya Part 1 Complete Hausa Novel By ashwarmediahausa.doc

Nan take yayi ma mummy transfern makudan kudade, daddy yace "Allah Yama albarka" "Ameen daddy".

Da rinannun idanunta take kallonsu cikin matsanancin tashin hankali tace "Abba badai lefena kuke maganan ya Fu'ad yabada kudi a hadaba" "idan ba lefenki ba to nawa, bikin ki keda Fu'ad ranar asabar me zuwa idan Allah ya kaimu" cewar daddy.

Maganar ce ta daki dodan kunnenta, jinta ya tsaya na dan sakonni ji tayi duniyar ta juyemata, hankali tashe takarasa ta dafa kafafun daddy "dan Allah daddy kuyimun rai wallahi bana son ya Fu'ad idan kuka aura min shi mutuwa zanyi". wani gigitaccen Mari yadauketa dashi ji kake tasss "Aiko sedai ki mutu a gurin namiji bamu samu matsala ba seke ke wacece da zamu yanke hukunci kice ba haka ba" ya fada yana huci.

Mikewa tayi "Abba kafadamusu akwai wanda nake so, kunmayi magana dashi, Dan Allah Abba kar kabari a aura mun wanda bana so wllhi bana son ya Fu'ad gara a aura mun koma waye akan shi Aisha kicemun mafarki nake bada gaske ba innalillahi wa inna ilaehi raji'un.

Zuciyarshi wani tafarfasa take kalaman muhibbah nasa zuciyarshi kuna, "idan kin kwantar da hankalinki nima ba sonki nakeyi ba yarinya dan banida yadda zanyi ne bazan iya ja da maganan su daddy ba, Amma da banga abinda zanyi dake ba". Yafada a zuciyarshi.

Itama Aisha kuka take saboda ba karamin tausayi muhibbah tabata ba ta ina zata soma rayuwa da ya Fu'ad karkashin inuwa daya miskilin mutum Abu kadan ya kamasu ya zane a haka ne zatayi rayuwar farin ciki dashi.

Kuka take kamar ranta ze fita numfashinta yafara kokarin daukewa se ji sukayi ta fadi kasa tiimm ba motsi............


*Ah ku tafamun yaufa nayi typing me yawa babu laefi, ku danna mun likes kuzuba comments indai kunji Dadin long page din dana Baku, thank you so much my fans ina alfahari dakuuu*



*Aminiyar ango >?p?>?p?>?p?=?
?=?
?**Aminiyar ango >?p? >?p? >?p? =?
?[11/17, 09:19] Aminiyar Ango: =???=???=???=???=???=???
_*SOYAYYAR KWANA ?AYA*_
_BY_
_*FATIMA A MUHAMMAD*_
_AMINIYAR ANGONTA_
=???=???=???=???=???=???
_*TEAM*_
_*ZAFAFAN=?%?DAWA*_
_*JARIRIYAR DAWA*_
_________________________
https://www.facebook.com/profile.php?id=100087451774783
________________________

*Page 23*


*Shin kina neman inda xakiyi sari cikin sauki?, toh tawo 'yar uwa maxa maxa ki garxayo TEEMAH'S COLLECTION & MORE kantin sauki da rahusa suna bada sari ko siyan dae dae*
*Sunada kaya kamar haka....*
*Akwae atamfofi, less, abaya, veils, hijjabs shoes & bags.....*
*Sannan akwae waist beads(jigida), bracelet, sarkar kafa na beads, beaded t shirt*
*Ba iya Nan suka tsaya ba suna saeda candies kmr: gullisuwa, iloka, Ridi, tuwon Madara, chin chin, sunada special yaji uhmmm ba'a maganar dadinshi tested & trusted*
*Sunada carrot vasiline Wanda xesa fatarki tayi laushi da sheki kinsan dae amfanin carrot, ga shampoo, room freshener, liquid soap, soap, sabulun tsarki na magarya dana miski, body spray, oil perfume, inner wears, night wears And many more......*
*Teemah's collection & more* *sun shirya tsaf domin faranta ran customers dinsu siyan daya ko sari, Koda yaushe kofarmu a bude take Saturday to Friday 24/7 available, ku rikitamu da orders please we will take paracetamol >??*
*Wa/07088514846* follow this link domin ganin sample din kayanmu kae tsaye

=?G?=?G?=?G?=?G?=?G?=?G? https://chat.whatsapp.com/Faz3ZelaaWpHhl30lyw6ZO?mode=ac_t


Emergency room aka nufa da ita su Abba na biye da doctors din, ummi da mummy suna kokarin shiga room din doctors suka dakatar dasu.
Hankalin kowa a tashe yake ga Aisha da kukanta ke kara daga musu hankali.

Fu'ad hankalinshi ba karamin tashi yayi ba ya goya hannunshi a baya se safa da marwa yake yakasa zaune yakasa tsaye ga kukan Aisha na kara yamutsa mishi kwakwalwa danshi sam baya son yawan hayaniya, ganin batada niyyan yin shiru yasashi daka mata tsawa ae dasauri ta hadiye kukan tasa hannu ta toshe bakinta tana shasshekar kuka kasa kasa.

Kasa hakuri yayi yaje yayi knocking emergency room din dan gani yake kamar doctors din basa kokari, Daya dg cikin doctors din ne ya bude kofar yana tambayar lafiya? Fu'ad yace "Sorry doctor karka ga kamar inaso nayi muku shisshigi akan aikin ku amma please kabari na taimaka nima ko zamu samu numfashinta ya dawo". yakarasa maganan yana hade hannuwanshi biyu alaman roko.

Girgiza Kai doctor din yayi kana yace "yin hakan yasaba ma dokan asibitin nan".

Abba yace "he is a doctor please allow him to help our daughter, bawai mun raina aikinku bane, Allow him to share his experience with you please".

"We can't, idan Kunsan danku doctor ne meyasa baku barta a gida ya dubata ba, please allow us to do our work, idan Kuma ba haka ba zaku iya daukar 'yarku zuwa wani hospital din" ya karasa maganan yana nuna musu hanyan waje.

Ran Fu'ad ne yakara baci ya dunkule hannu ya naushi iska yana cije lip dinshi na kasa. Nan daddy yashiga rokonsu daker suka amince Fu'ad ya taemaka musu, kowa ka kalla ido yayi jajir se matsar kwalla suke hatta Ammaar da Anas hawaye suke jikin kowa yayi sanyi suna jiran tsammani.

Yana shiga ciki yace su dan matsa ya shiga aikinshi cikin kwarewa, cikin iKon Allah befi 20 minutes kanta ba tafara tari tana motsa hannunta numfashinta yaki dae daeta se sama da kasa yakeyi dole seda ya kae ga samata oxygen ya fito dg room din yana goge zufa, Suma doctors din suka biyo bayanshi nan suka shiga Mika mai hannu suna Jinjina ma kwarewar shi, godiya su daddy suka ma doctors din.

Ummi tace "ya jikin muhibbahn?".
"Dasauki ummi, numfashinta ne be gama dai dai tuwa ba amma in Sha Allah komai ze dawo normal".

Sun so su shiga su ganta amma inaa an hanasu dole suka hakura suka tafi gida saboda dare yayi sosai se Fu'ad kawai aka bari a asibitin.

Daddy na kwance kan bed yana kallon sama da alama yayi zurfi a tinani, gefen bed din ta dan buga yayi firgigif yatashi zaune yana kallonta batare da ya komai ba.
Zama tayi gefenshi tace "Alhaji dama ina so muyi wata magana ne idan babu damuwa". "Ina jinki". "Alhaji kutaimaka ku duba lamarin nan ku janye maganan auren nan kar ya haifar mana da ba ido, kaga daga maganar auren nan yarinyar nan tashiga wani hali ina tsoron abinda ze je yadawo".
Tunda tafara magana yake kallonta beyi yunkurin hanataba har ta Kai Aya, yace "kin gama bayanin ki ko akwai saura?" "Ta girgiza Kai".
Yace ki tsaya kiji zanmiki magana na karshe akan auren nan wllhi indai ina numfashi muhibbah nada Rai Fu'ad na raye toh aure kamar anyishi angama, ko kiso koki kii aure ba fashi Kuma kar kisake ki kara yimun magana akan auren nan indai ba fatan alkhaeri zakiyi musu ba". Ya karashe maganan ranshi a bace...
"Kayi hakuri, Allah ya tabbatar mana da alkhaeri". "Ameeen" ya fada yana komawa ya kwanta.

Da safe tun karfe 9 a halin suka tarkato suka nufo asibitin saboda dama ba wani bacci sukayi ba, a reception suka yada zango saboda har lokacin ba'a barsu sun ganta ba ance su bari se an maidata special room, se Fu'ad ne ya shiga ciki ya kirasu video call suna ganinta kwance ga oxygen an makalamata gashi tana nan kwance babu wani motsi ai tuni suka hau koke koke yayi sauri ya kashe Kiran, yashiga aikinshi, oxygen din ya cire mata akayi sa'a ko numfashin ya dai dai ta sedai har lokacin idonta a rufe yake.
Be jira an kawo chair din daukar marasa lafiya ba ya sunkuceta yawo waje doctors din suka nuna mai special room din, kan bed ya kwantar da ita yasa mata drip yayi allurori a cikin drip din

Bayan ya fita yace su Abba zasu iya shiga amman banda hayaniya, shi zeje gida yayi wanka yadawo Suhail yabishi suka tafi tare.

Tana nan kwance har lokacin suka shiga matsar kwalla, Aisha ko idanuwa sun kumbura tsabar kuka se faman karfa fa mata guiwa akeyi amma taki yin shiru.

Mummy ta kira su Aunty Asma'u ta sanar musu muhibbah ba lafiya tana asibiti "mummy kuna wane asibitin?". "Manaal specialist hospital". "I will be there in Sha Allah".

Kafin kace me asibiti ya cika da 'yan uwa kowa na jimami, har dare kafin aka watse se su ummi Suma suna nan zaune suna jiran tsammani har dare amma muhibbah bata farka ba hakanan suka tarkata suka yi gida jiki a sanyaye.

Wajen 10pm tafara motsa hannunta tana kokarin bude ido har ta bude su a kan Fu'ad, tayi saurin runtse idonta muryarta na rawa tace "Yaya". Cikin sauri ya ajiye wayanshi dayake ta operating tun dazu yace "kin tashi". Ta gyada Mai Kai ta makamata yayi ta tashi zaune. tace "ina mummy na?". "Taje ta dawo, kina bukatar wani abu ne?". Ta daga Mai Kai tare da cewa "ina so zan shiga toilet" nurse ya kira ta taimaka mata ta kaita toilet tasamu tayi brush tareda dauro alwala tazo ta gabatar da sallolin daba tayi ba, bayan ta idar ta jima tana addu'o'i tana rokon mafita wajen ubangiji harda hawayenta, Yana zaune yana kallonta duk da besan me take fada acikin addu'ar ba.

Gadon ta koma ta zauna ta jingina da bango wasu zafafan hawaye na gangarowa daga idanunta tana daukesu wasu na kara gangara, bece mata uffan ba saboda yasan dalilin hawayen baki ya tabe ya hadama tea ya mika mata takarba Rabin cup tasha ta ajiye sauran akan bed side drower, tana mamakin Fu'ad a ranta tana raya anya shine ko Kuma mafarki take.
Cikin muryar tausayi tace "ya Fu'ad ka tausayamun ka taimakeni ka rokamun su daddy su janye maganar auren mu". Ta karasa maganar tana hade hannunta biyu alaman roko hawaye na zubowa a kuncinta.

Wani kallo ya watsamata, dasauri tayi kasa da kanta tana shasshekar kuka.
"Ce miki akayi ni irinki ne mara kunya". "Amma alkawari bece haka ba, soyayyar kwana daya muka tsara da Kai amma ka jefani a musiba ake kokarin rabani da masoyina, farin cikina, rabani da ya mukhtar tamkar katsemun numfashi ne".
Be kulataba ya fice ya turo nurse tayi mata allura, amma fafir taki tsayawa seda yazo yazare mata ido kana ta tsaya, ta koma ta kwanta bacci ya dauketa.
Tun 7:am take rokon ya kaita gida yayi mata banza se 9 da doctor yazo yasameshi office yayi Mai godiya sosai sukayi sharing number ya karbamata sallama daga gurin doctor ya dauketa suka nufa gida.

Yanayin parking tayi saurin balle murfin motan ta fita tayi ciki suna kokarin fitowa ta shigo kallonta suka shigayi da mamaki tayi karfin hali tace "Mummy nice! Muhibbah ce, autar mummynta ba wai wata bace tayi shigana". Duk dariya sukasa na mikama Allah godiya.

Aisha ta rungumeta tasa kuka itama ta mayar mata da runguman kukan da take rikewa ya kwace mata. kuka takeyi sosae har seda abin yaba Aisha tsoro tace "Dan Allah sister kiyi shiru hakanan kinga yanzu kika dawo daga hospital kar kanki yayi miki ciwo". Kukan ta ciga dayi ummi ta karaso ta riketa itama tana sharar kwalla tace "kukan ya isa haka muhibbah, babu inda kuka yataba maganin matsala, kiyi hakuri kinji"?. Kai ta gyada tana shasshekar kuka, Fu'ad da yashigo yanzu ya tabe baki ya nema guri ya zauna yana latsa wayarshi.

Suhaila ta kamata tanufa bedroom dinta da ita har lokacin kuka take, Aisha tabi bayan su, mummy se matsar kwalla take daga zaune abin duniya yamata yawa tarasa yadda zata bulloma al'amarin, su Maza babu ruwan su duk wata damuwa akan iyaye mata ke karewa, mikewa tayi ta nufa bedroom ummi tabita da kallon tausayin junansu ita kanta tana cikin damuwan.........



*A lallaba please =?O?=?O?*




*Aminiyar ango >?p? >?p? >?p?*
[11/17, 09:19] Aminiyar Ango: =???=???=???=???=???=???
_*SOYAYYAR KWANA ?AYA*_
_BY_
_*FATIMA A MUHAMMAD*_
_AMINIYAR ANGONTA_
=???=???=???=???=???=???
_*TEAM*_
_*ZAFAFAN=?%?DAWA*_
_*JARIRIYAR DAWA*_
_________________________
https://www.facebook.com/profile.php?id=100087451774783
________________________

*Page 24*


*Shin kina neman inda xakiyi sari cikin sauki?, toh tawo 'yar uwa maxa maxa ki garxayo TEEMAH'S COLLECTION & MORE kantin sauki da rahusa suna bada sari ko siyan dae dae*
*Sunada kaya kamar haka....*
*Akwae atamfofi, less, abaya, veils, hijjabs shoes & bags.....*
*Sannan akwae waist beads(jigida), bracelet, sarkar kafa na beads, beaded t shirt*
*Ba iya Nan suka tsaya ba suna saeda candies kmr: gullisuwa, iloka, Ridi, tuwon Madara, chin chin, sunada special yaji uhmmm ba'a maganar dadinshi tested & trusted*
*Sunada carrot vasiline Wanda xesa fatarki tayi laushi da sheki kinsan dae amfanin carrot, ga shampoo, room freshener, liquid soap, soap, sabulun tsarki na magarya dana miski, body spray, oil perfume, inner wears, night wears And many more......*
*Teemah's collection & more* *sun shirya tsaf domin faranta ran customers dinsu siyan daya ko sari, Koda yaushe kofarmu a bude take Saturday to Friday 24/7 available, ku rikitamu da orders please we will take paracetamol >??*
*Wa/07088514846* follow this link domin ganin sample din kayanmu kae tsaye

=?G?=?G?=?G?=?G?=?G?=?G? https://chat.whatsapp.com/Faz3ZelaaWpHhl30lyw6ZO?mode=ac_t





A bakin gado suhailat ta zaunar da ita, ta nufa bathroom ta hadamata ruwa tace "zaki iya shiga bathroom din ko na taimaka miki?" Tayi maganar cikin sigar tambaya.

Girgiza Kai tayi tace "Aa Aunty suhailat zan iya" ta karashe maganan tana mikewa.

Cikin sanyin jiki ta karasa toilet din, suna ganin shiganta suka fito daga bedroom din.
A gaban mirror ta tsaya tana shafa body lotion cikin sanyin jiki, ta dauko humran da umman mukhtar ta bata ta shafe jikinta dashi batasan lokacin da murmushi ya kwace mata ba saboda tinawa da dramar ta da me gadin gidansu mukhtar, can Kuma wasu siraran hawayen tausayin kanta suka zubo mata.

Shiryawa tayi cikin doguwar riga dinkin captain gaban rigan yaji stones, harta bude Dan kwallin zata daura kome ta tina kuma ta wurgar da dan kwalin kasa taja dan karamin tsaki ta nufa kan bed ta kwanta, ta shiga duniyar tinani.


Zaune yake ya rike haba ya kurama TV ido amma kwakwata bema San meke wakana a cikin TV din ba se magana yake da zuciyarshi.

Mukhtar! Mukhtar!! Mukhtar!!! Shiru babu amsa.
Karasowa tayi ta tabashi, firgigif ya dawo daga duniyar tinanin daya tafi. "Mukhtar lafiya kake kuwa?" Cewar umma. "Lafiya kalau umma".
"Aa ba batun lafiya kalau, kwanan nan ina karantarka ko abincin kirki bakaci sedai kadan yafuta Shima na ganin ido ne, kafadamun abinda ke damunka" takarasa maganan tana zama kusa dashi.

"Umma lafiya kalau nake kawai bangama war warewa bane, amma in Sha Allah soon zan dawo normal".

Muskutawa tayi tare da dafa kafadarshi tace "Ban yardaba, nasanka gaba da baya ina sane da duk yanayinka, nifa mahaifiyarka ce bakada kamata a duk fadin duniyar nan idan baka fadamun damuwarka ba wazaka fadamawa".

Gyara zamanshi yayi ya riko hannun umma kana yace "umma hakikanin gaskiya ina cikin wani hali amma nafi damuwa da halin da Muhibbah take ciki". Yakarasa maganar a raunane.

"Wani abun ne yasamu Muhibbahn?".
"Batada lafiya, nakira wayan muhibbahn naji ya suka koma gida, se Aisha tayi picking take fadamun Muhibbah na asibiti, Kuma dalilina ne yakaita ga kwanciya gadon asibitin".

Kallon ban fahimta ba tabishi dashi kafin tayi magana ya dora dacewa
"Iyayenta sun rabani da ita sunce nayi nesa da ita domin anyimata baiko da yayanta wato cousin brother dinta, wannan dalilin shi ya kaini gadon asibiti, nayi iya kokari na domin kar mummunan labarin nan ya risketa amma bayan sun bar nan gidan tasamu labarin wajen mahaefanta shine itama damuwa ya kwantar da ita rashin lafiya". Ya karasa maganan yana dauke wasu siraran hawaye daga idanunshi.

Bakaramin sanyin jiki labarin yasa umma ba, girgiza Kai tayi ta dauke hawayen dasuka zubomata a fili ta furta "Tabbas SO ba karya bane". Zahrah da tun dazu tashigo tana sauraron bayanin da mukhtar kema umma, ta karaso ta rike hannun mukhtar tasa kuka tana fadin "innalillahi wa inna ilaehi raji'un! Ya mukhtar hakika duk inda Muhibbah take tana cikin wani hali, ni shedace akan son da take maka banaji ko kanta tanama irin wannan son".

Umma tayi karfin halin cewa "ka kira Muhibbahn kaji a ina take?". "Aa" yafada a takaice.
"To me kake jira, Maza kirata Muji wane hali take ciki, kafa ce har oxygen aka samata".

"Munyi waya da Aesha tace jikin dasauki dan harma tadawo gida".
"Maza tashi ka shirya mutafi gidan nasu na gano jikinta".

"Iyayenta sun ce nayi nesa da ita Karna kara zuwa inda take, dan Allah umma kibar batun zuwa gidan, ko a waya ne seki mata sannu".

Hannu ta daga mai "Nagama magana ba amincewarka nake nema ba, umarni nake baka" ta karasa maganan tana mikewa ta wuce tabarshi zaune, Zahra ta mara mata baya.
Yafi minti 10 zaune ganin zaman baze fissheshi ba ya mike ya haura sama.

Aesha ce ta shigo ta taba ta, tayi firgigif ta tashi zaune ta kakalo murmushi.
Aesha tace "Sister wai har yaushe zaki dena wannan tinanin, babu kyau yawan tinani ze iya haifar miki wata matsalar, da zarar tinanin yazo miki kiyi kokari ki yakiceshi sannan kidena zaman kadaici ki dinga kokarin fitowa cikin mutane Koda bazakiyi maganaba, domin zama guri daya shike haifar da tinani marasa amfani".

"Ashe abinda ya mukhy ke kokarin boyemun kenan, hakika ya mukhtar masoyin gaskiya ne yafi son farin ciki na akan nashi, ya boyemun ne domin kar inshiga damuwa duk da yasan dole zanji amma be yarda nafara Jin shi daga bakinshi ba, amma nayi mamaki da tun bayan barowarmu gidansu be nemeni ba me hakan yake nufi kodae ya hakura dani ne?" Takarasa maganan cikin sigar tambaya.

Ajiyar zuciya tasauke "Ya Mukhtar yana tare dake, bayan mun dawo ya kira wayanki na sanar dashi kina asibiti abinda ya hanashi zuwa dubaki ya sanar dani Daddy da Abba sun ce ya nisan ce ki, ya fita daga rayuwarki domin ke din matar wani ce anyi miki baiko da ya Fu'ad, Kuma bayason wani abu mara dadi ya sameki damin zuwanshi ze iya zama matsala a gareku daga ke har shi wannan dalilin yasa bezo ba Kuma kusan duk bayan 1 hour seya kirani yaji ya jikinki ko dazuma ya kira wayanki nake fadamishi har kin dawo gida".

Kuka ne ya kwacemata kafadar Aisha ta kwanto "sister meyasa su daddy basa son farin ciki na, meyasa suka zabi su faranta ransu fiye da nawa, innalillahi wa

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login