Showing 30001 words to 33000 words out of 127150 words

Chapter 11 - SANGARTATTCE COMPLETE

01 Nov 2026

241

yay cikin gida binshi. Tabishi da kallo tana murmushi. "wakuma yabata Ayaan dina rai" dariya tai bayan tagama parking kafin ta dauko jakarta tabude taciro hoda takara shafawa, ta ciro mouth fresh ta feffesa dan tasan Ayaan ya tsani ba

ki na wari fitowa tayi daga motar tayi cikin gidan, baya sitting room din saidai kamshin shi daya cika ko'ina hakan yasa ta wuce bedroom din yana kwance kan gado yay rubda ciki ya dafe kanshi, tsugunnawa tai akasa takai hannu tana shafa mai kunne ahankali

tace "waya batama rai baby" bude idanun dasukai jajir yayi ya daura akanta hakan yasa ta mike tsaye tafara cire kayan jikinta, tass tacire kafin tahau kanshi tafara kissing dinshi tako ina, tadade tanayi ta shafa nan ta shafa chan sanan yajuyo yakamota, da

kanta tacire mai kaya nan fa yafara maida mata da martani dan gabaki daya fushin dayayi saida ya saukeshi akanta, tsabagen wuya harda kukan ta sosai, sai wuraren biyu ya kyaleta ya juyo da kalleta yanda take saukar da ajiyar zuciya yace "jeki dafamin ab

inci am starving" ware ido tai ta kalleshi saikuma takasa magana hakanan ta mike tafita daga dakin kitchen ta shiga ta soya kwai dan abinda kadai ta iya dafawa kenen ta hada tea ta hado a tray takawo mai kallon abincin yayi ya ture yace "ke kici i cant eat

dis" yadau wayarshi yamusu order food online.

Haka suka wuni ranan suna abu daya ko sallan azahar baiyiba bare na la'asar.

Around 1 nadare yafarka daga baccin dayay gaba dashi, kallon agogo yayi yaga daya nadare, da sauri ya tashi yana saka kaya duk isk

ancin shi baya kwana awaje dan yasan Abba na zuwa dakinshi duk asuba yatada shi suje masallaci, yana gama sa kaya ko tsayawa saka boturin wandon da daure belt baiyiba yadau wallet dinshi dake kan drawer gefen bed yadau car key dinshi yafita da sauri ya shi

ga mota yay horn gate man dake bacci yafito ya budemai gate yafita, within 15 minutes yakai gidansu ya shiga yay parking. side dinshi yayi yabude ya shiga yana kokarin maida kofar yarufe

ne Mami ta turo kofar ta shigo tana mai wani irin kallo, dan dukar da

kai yayi yaki bari su hada ido ta maida kofar tarufe shikuma ya matsa jikin doguwar kujeran dakin ya tsaya ahankali yace "sannu Mami" "daga ina kake at dis late?" ta jehomai tambaya, baki yabude zaiyi magana ta tari numfashin shi rai abace tace "don't tell

me daga clinic kake because u are not from dere tun around 8 muka kira aka cemana u left dere since morning" kasa magana yayi kanshi akasa, takowa tayi ta matso kusa dashi ta kama habarshi hakan yasa ya daga kai suka hada ido ta daure fuska tace "open ur

mouth kafara shaye shaye ne?" sai a lokacin yadan sami karfin magana ahankali yace "Mami am a Dr. Kuma saina dinga shaye shaye bayan nasan illar hakan" bakinshi tabi da kallo jin bataji warin giyaba kam, tabi jikinshi da kallon tuhuma dan bata yarda dashib

a idanunta ne suka sauka kan red lipstick din dake jikin farar rigar shi almost on every corner alamun kiss din bakin mace, ranta yawani irin mugun baci gawani irin zafi dataji zuciyar ta nayi ta kama kwalar rigar shi ta rike da kakkausar murya tace "wayan

nan abun dake jikin riganka explain" kasa magana yayi kanshi akasa yaki bari su hada ido dan tunda yaga tana kallon rigarshi shima ya kalli abinda take kallon, shirun daya mata ya mugun bata mata rai hakan yasa ta kara kama kwallan rigar shi ta jijjiga sh

i da duka karfinta. "badakai nake magana ba ka rainani k.. " kasa karasa maganan tayi sabida wallet din dake hanunshi daya fadi garin jijjigashi datayi ga condum acikin sachet kusan guda hudu duk sun watse akasan falon, ahankali ta sakeshi ta tsugunna tada

uko guda daya tana karanta rubutun dake jikin sachet din sanan ta kalleshi ko kwakwaran motsi yama kasa har yanzu kanshi akasa, dawowa tai gabanshi ta daukeshi da mari mai kyau tana nunamai ledan saikuma tayar ta fada kan kujera tafashe da kuka sosai, runt

se ido yay jin yanda kukan ta kesa zuciyar shi ke soyuwa, ya tsani yaga Mami na kuka, ahankali ya tsugunna agefen kafarta ya daura hannu akan cinyarta kaman zaiyi kuka yace "am sorry Mami" ko kallonshi batayi ba saida taci kukan ta danji take kaman zatai h

auka ta share fuskar ta tamai murmushi mai ciwo tace "bani zaka cema u are sorry ba, meke mini? Kaida mahallicin kane shikama laifi, Ayaan neman mata?" tai maganan tana girgixa kai, takara nuna shi da yatsa tace "ban taba sanin lalace warka takai nan ba, a

nd on top of dat mahaifin ka ya tunkare ka da maganar aure kace sam bakaso, dama ya za'ayi kaso auren sunna tunda kanada matan banza" dariya tai mai ciwo danhar kwalla saida yafito sanan ta kara share guntun hawayen dasuka zubomata tana kallonshi yanda jik

inshi dukyay sanyi tace "mahaifin nakama neman kashe shi kake da bakin ciki da tunanin ka, gashi chan tun safe dakamai rashin kunya kanuna mai bai isa dakai ba ya kwanta rashin lpy, ka kashe mu duka ka huta and leave ur life d way u want,babu mai takura ma

, kabi mata kasa matsiyatan kaya, kaje party and d rest, do as u pleases duniya ce ta isheka riga da wando harda malum malum ma" ta mike tsaye zata fita da sauri ya rike mata hannu ya mike tsaye idanunshi sun kada sunyi jajir kaman zaiyi kuka dan tunda yak

e Mami tasha fushi dashi amma bata tabamai maganganu hakaba irin nayau, nayau fa kaman ma baki tamai, hannunta yarike gam ya rungume yama kasa magana hakan yasa tamai wani irin mugun kallo tace "sakin mini hannu" girgiza kai yayi da muryan shi datai bala'i

n rauni yace "Mami please am sorry, naji wlh na yarda zan aureta din, please don't be mad at me sweet Mum" fizge hanunta tayi ta wuce part dinsu dan dama tazo kiranshi ya duba Abba ne dan zazzabi yake jikinshi yay zafi, tana shiga ta rufo kofa tai sama yaf

i 5 minute tsaye a wurin sanan yawuce part dinshi.

Wuraren 9 na safe yay sallama a bedroom din Abban wanda dagashi sai Baba Suleman dake gefenshi, fuskar Abban ya kalla aiko yaga yaramemai sosai, ahankali ya karasa shiga dakin ya gaida Baba Suleman kafi

n ya kalli Abba dayama ki kallonshi saima magana daya cigaba dama Baba Suleman yace "good morning Pops" ko kallonshi Abba baiyiba, first time indis life da Abba yay fushi dashi, Baba Suleman kam gimtse dariyar dake cinshi yake dan zaiso yaga yanda yayan sh

i zaiyi fushin nan yakai, zama kusa da Abba yayi ya daura kanshi akan kafadar Abba ahankali yace "Pops am sorry" ko kallonshi Abba baiyiba hakan yasa ya sauke ajiyar zuciya ya runtse ido sabida yanda maganan dazai fada ke mugun yimai daci a zuci da baki ah

ankali yace "ok na amince na yarda zan aureta" da sauri Abba ya juyo farin ciki yawani lullube shi yace "banason iskanci kafa Boy, are u serious" gyadamai kai yayi da dan murmushi ganin for d first time tunda ya shigo dakin Abba yay murmushi, da sauri Abba

ya kalli Baba Suleman yace "Alhamdulillah yau juma'a ko Sulemanu?" cikin jin dadi Sulaiman yace "eh yaya""in Allah ya kaimu gobe zaria zamu da sassafe kuwa muje mu nemo mai auren ta, boy harda kai za'a sabida ku sasanta da yarinya, bari na kira Alaji Hash

imu (abokin shi) ya shirya" tsayawa yay yana kallon fuskar baban nashi wanan farin ciki haka f*ck.

[7/15, 12:21 PM] Ummi Tandama: ♦♦ *SANGARTATTCE* ♦♦

Maman Abd Shakur

27 - 28

*This book is for sale in baki biyaba don't read inba hakaba u and

god*

Karfe goma shadaya tamusu a kofar gidansu Bilkisu ne, duk suka fiffito daga mota sunci mayan kaya suka aika amusu sallama da Malam, cikin mintuna da basu wuce uku ba yafito aka gaggaisa sanan ya jagoran cesu zuwa cikin gida.

Falon shi yakaisu ind

a baban wanshi daya zo daga Sokoto yake zaune yana duba wani littafi nan fa aka fara gaishe gaishe wani sabon hira ya kashame tsakanin su, jiyake kaman ya mutu dan bakin ciki, sai bayan hiran yadan lafa ne shine Abba ya gyara zama ya kalli Yayan Baba mai s

una Malam Isma'il dakuma Baba dake zaune gefenshi yace "Malam zuwan mu dinan mai dalili ce, dan da kokon baran mu muka dawo fa" dan dariya yay irin tasu ta manya ya dafa kafadar Ayaan dake sanye cikin white shadda kanshi akasa yace "dana fa yace yana ciki

tunda yaga Bilkisu, shine muka zo nema mai auren ta idan za'a bamu" ya karashe maganar dawata irin murmushi akan fuskar shi, tunda yake maganar jikin Baba da Malam Isma'il yay sanyi, gyra zama yay yace "ai mutuncin kadai ya isa yasa nabaka koma me kake so,

dan sanin ka danai na wanan karamin lokacin nagane kai mutum ne mai mutunci mai son jama'a ga sanin hakin musulmi, saidai wani hanzari ba gudu ba" yadanyi shiru sanan yay murmushi yace "ita yar wajen tawa Bilkisu dayake so, nariga nabada ita tun tana yar

kankanuwa, namaba wani yaro na tun yana dan karami aka kawoshi karatu awajena, yanzu hakama ranan juma'a mai zuwa ne bikin su" wani irin dadi da farin ciki daya rufeshi yasa yadan murmusa kafin yadan saci kallon fuskar Abban shi, yanayin yanda yaga fuskar

Abban nashi ne yasa yaji wani irin mugun tausayin tsohon yakama shi, daidai nan wayarshi yay ringing abinda ya ratsa shirun da dakin yay kenan, duba wayar yayi sanan yadan kalli Abba

anatse yace "daga asibiti ne bari na amsa" excusing kanshi yayi yafita da

ga dakin yay hanyar zaure.

Tun safe tana gidan Baaba ana mata gyaran jiki sai yanzu aka gama fatarta har wani sheki take, maroon dogon hijabi ne ajikinta me hula sai kallon motoci biyun data gani akofar gidan su take ganin babu ko almajiri daya balle ta

tambaya su waye suka zo dan antashe su sun tafi bara yasa tawuce ta shiga zaure, Isyaka data gani tsaye yana kokarin maida tawada cikin wani jaka dake makale jikin bango yasa tai murmushi zata wuce dan Baaba tace sudena zance tunda bikin yakusa, yace "bam

agana amaryan alaramma" dan juyowa tai ta kalleshi saikuma tai kaman zatai kuka tace "me wai, ba kace min zaka fitaba mekakeyi da har yanzu baka tafi ba" ajiye tawadar yayi yadan matso kadan dan da gap sosai a tsakanin su ya gyara tsayuwa da kyau sanan yac

e "zanje na siyo fentin da za'ama dakin mune, kinga gidan mu na chan kauye badai kyau ba, akwai bishiyar mangwaro, kashu, da gwaiba a tsakar gidan mu harda na agwaluma ma" zaro manyan dara daran idonta tayi tace "da gaske" gyada mata kai yayi hakan yasa ta

i murmushi tana dan kare fuskar ta da hijabi ahankali yakira sunanta "Bilkisu" dago kai tayi tace "na'am" "kauyen mu akwai dadi saima bayan auren mu munje chan zaki gani kinaso na kaiki rafi?" murmushi tayi tadaga mai kai cike da kunya yay yar dariya yace

"shikenan gimbiyar mata ni natafi sabon gari siyo fentin" murmushi tamai tace "adawo lpy" "insiyo miki ice cream?" a kunyace ta daga kai dariya yasake yi yace "wanan dan bakin naki ya iya shan ice cream ko gimbiyar mata" da dan gudunta ta juya zata zata bu

de kofa ta tsaya chak numfashin ta na barazanar barin kirjinta ganinshi tsaye rike da waya yana mata wani irin kallo, Allah kadai yasan tun yaushe ya shigo zauren dan daga ita har Isyaka babu wanda ya lura dashi, wani irin kallo yamata kafin yama Isyakan d

ashima ya tsaya turus yana kallon bakon Malam, wani irin dogon tsaki yaja musu yace "bunch of villagers" yafita daga zauren ya jingina da mota yana tattaba waya, bude kofa tayi jiki asanyaye ta shiga cikin gidan nasu batare da tama sake waigawa bayaba, dak

in Umma ta shiga ta zauna agefen Raiyana dake tsince shinkafa tana maida numfashi ganin zuciyarta nata bugawa.

Yakai kusan 20mins awaje yaga su Malam sun rako su Baba, idanunshi ya sauke akan Pops ganin yanda duk jikinshi yay sanyi yakoma kaman mara lpy

lpy yasa yaji duk wani iri, lallai wanan abu ya shiga ran Popsy sosai, sallama su Malam suka musu shikuma ya kalli Abba dayay wani iri ahankali yace "Pops kutafi ni anjima zan dawo sabida anyi inviting dina zuwa wani induction ceremony anan shika" asanyay

a Abba yace "to saika dawo" yabude mota ya shiga su Baba Suleman man ma suka shiga driver yajasu suka bar wajen bin motar yay da kallo kafin ya bude dayar motar ya shiga yabar anguwan.

Wuraren la'asar Isyaka yadawo bayan ya sauka daga bus yafara dandaro

wa layinsu, tunda yake tafiya yaketa kallon wata bakar van dake pake agaban wani gida anan anguwan tasu, gadaishi gilashin motan bakake dan haka baya ganin naciki, tafiya yaciga ba dayi anatse kaman daga sama yaga wasu samari uku sun sha gabanshi, kafin ya

y tunani ko yama kawo wani abu aranshi yaga sun fesamai wani abu kaman turare a fuska daga nan kuma bai sake sanin inda kanshi yakeba.

Da sassafe wanan bakar Van dinan tai parking abakin layinsu aka bude yafito, yana fitowa Van din yatafi, ahankali yadi

nga tafiya harya karaso

gidansu su da Malam yaci karo akofar gida yace "ina ka kwana Isyaka?" murmushi ya kakalo yace "Allah taimaki malam naje nai fentin gidan ne" kallo malam ya bishi dashi kafin chan yace "maiya faru to duk na ganka wani iri?" murmushi

yay yace "Allah taimaki malam bansami bacci bane, gabaki daya aiki na dinga yima gidan jiya" Malam yay murmushi yace "ayyo to jeka huta Allah maka albarka" da Ameen ya amsa kafin yawuce ciki.

Wasa wasa fa biki ya kankama Amarya gyra take sha ba kadan ba

, Mama nayi Umma nayi Baaba nayi, tai wani irin fresh tai bulbul fatarta dakeda mugun taushi yakara wani extra taushin, Walawa ma datagan ta tace abubuwa sun kara manya Isyaka yasamu na sakawa abaki yay bacci aiko tabuga mata dundu.

*kano*

Cikin bacc

i yaji Abba na bugamai kafa bude ido yayi yaga Abba ya shirya cikin hadaddiyar gizna shadda ga uban malum malum yace "jekai wanka harda kai zamu zaria bikin Bilkisu, kawani kwanta kana bacci kasan karfe nawa?" turo baki yayi Abba ya tallabemai keya ahankal

i yamike ya shiga bathroom.

Fridge harda su washing machine Abba yasai ma Bilkisu zai bada as gift su Mami dakuma big Mummy dasuma zasu zaria suka hada mata atampopin da lace harda turarurruka duk sunci gayu sunyi kyau. kusan 20 minute sanan yafito fuskar

nan adaure, ya sanya sky blue shadda dake kyalli tsabagen kyau ya kafa wata hadaddiyar hula aka yana tafiya daidai sai uban kamshi yake. gaban mota ya shiga driver yajasu sai zaria, matayen suka fara kaiwa gida Malam ya kira Mama tamusu jagora ciki sanan

Malam yama mazan jagora zuwa massallacin jumma'an dake anguwan su, bayan anyi sallan jummu'a duk aka natsu a massallaci wanda malamai da dama abokanen malam sun halarta, saikuma Isyakan dayay kyau yasha yar farar shaddar shi ta daidai kudi da mutanen shi d

anhar baban shi yazo daga sok

oto, gakuma daliban malam gasu Abba agefe kusa da malam sai murmushi yake dudda har cikin ranshi yaso ace Bilkisu rabon danshine.

🎤

limami ya rike ya kalli Baba yace "ina angon da iyayen shi ku matso sabida adaura" tashi Isyak

a dake sahu nabiyu yayi yazo gaba shidai Ayaan sai binshi yake da kallo yana wani irin tabe baki, microphone din Isyaka ya karba daga hannun limamin yay murmushi yace "inada wata yar sanarwa ne" mikamai limamu yayi ya e bismilla, karba Isyaka yayi sanan ya

gyara tsayuwa ya kalli Malam da yayan shi dama duka mutanen dasuka cika masallacin makil, yay gyaran murya sanan yasake kallon malam da murmushi kekan fuskar shi yace "Allah gafarta malam gaskiya nidai nafasa auren, banison yarka Bilkisu, kayakuri bawai c

in mutunci bane amma bani sonta ko kadan nafasa auren, na fasa" ya ijiye microphone din yafita daga masallacin ta kofar inda liman kejan sahu, nan fa masallaci ya kacame da surutu baban isyaka yatashi yabi yaron da sauri amma harya hau mashin yabar wajen.

Wani irin matsiyacin murmushi Ayaan yayi ya kalli fuskar malam dahar wani zufa ke ketomai, dawowa yay kaman mara lpy ma su Abba se baki suke bashi, hanun Baba Suleman yaja hakan yasa Baba Suleman dake magana dago kai ya kallai, kara janshi yayi hakan yasa

yamike ya bishi abaya suka fita waje Baba Suleman yace "wai wani irin iskanci ne wanan kana ganin babanta baida lpy ne kake jawoni waje, ba yanzu zamu tafi ba leave me" Baba Suleman yay maganan cikin fushi, kaman zai mutu dan bakin ciki yadai saita kanshi

yace "Baffa nizan aureta kafada ma Pops adaura auren dani dama saisa nakira ka waje nafada ma" da mugun mamaki Baba sule ke kallonshi yace "kace me?" murmushin yake yay yace "adaura dani" da gudu

Baba sule ya juya yay cikin masallacin shikuma ya dunkule h

annu ya daki iska. "f*ck wlh zakici ubanki ne ahannuna" azuciye ya shiga masallacin ya hango Baba sule nama Abba magana akunne tashi Abba yay tsaye yazo inda yake tsaye yace "son are u serious?" murmushi yama Abban ya gyada kai, kamashi Abba yayi yamai pec

k a goshi tsabagen farin ciki, kafin yajuya da sauri yakoma gaban masallacin yadau mike ya tsaya yace "asaurara jama'a, asaurara" shiru akayi duk aka maida hankali kan Abba, yay murmushi ya kalli Baba yace "dama muntaba zuwa neman ma dana auren Bilkisu amm

a munyi latti lokacin, to gashi dannawa har yanzu yace yana ciki fa, alfarma muke nema ataimaka mana abamu

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login