Showing 84001 words to 87000 words out of 127150 words
yace "tarbiyan dana baki kenan kina kuka kan wani namiji ga mijinki anan" kara zubamata yayi dukta fir
gice ta mike tana ihu, Ayaan saukar da kanshi yayi kasa hawaye yataru a idonshi sosai jiyake kaman ya fizge igiyan, kara shauda mata Baba yayi kaman zata haukace ta girgiza kai tace "yakuri wlh bazan karaba" Abba nama Baba magana amma ko kallonshi bayayi y
akara shauda mata da gudu tai bayan Ayaan ta labe tana kuka sosai tana yakuri ganin haka yasa Baba ya tsaya yace "wlh duk randa kika gara gwada kulle kanki adakin saina bata miki rai" yace "jata Ayaan ku wuce shashin ka akanta aka fara wuce, wuce kibishi"
atsorace tarike hanun Ayaan tana kuka tana waigen Baba suna tafiya, Baba yanuna mata USB yace "inji yakawo min karan ki kiga yanda zanyi dake yar kashin buta kai" Abba da duk baiji dadi ba yace "gaskiya wanan batu baimin dadi ba malam duka haba haba" ya ka
lli Mami yace "aika musu da abinci Firdausi bataci komiba tun jiya" Mami tajuya tafita.
Shashin shi yabude suka shiga tana rike da hanunshi har lokacin tana kuka tana shafa hanunta, maida kofar yayi yarufe ya wuce bedroom da ita
ahankali ya rungumeta ya
na shafa bayanta da kyar yace "sorry baby Baba ne" ta gyada mai kai tana hawaye.
♦♦
*SANGARTATTCE* ♦♦
Maman Abd Shakur
71 - 72
Tapping bayanta ya cigaba dayi alamun lallashi ahaka har tai dan shiru, saida yaji ana knocking kofa daga palour
sanan yaciro ta daga jikinshi ahankali ya zaunar da ita akan gado yace "sit" juyawa yayi yafita daga dakin ya barta tana matsan kwalla, abinci ya shigo dashi a kuloli ya ijiye anan tsakar daki ya karaso inda take tana matsar kwalla ya zauna ya jawo ta jik
inshi yasa hannu ya share mata hawayen yace "stop crying" make mai kafada tayi, kara matso ta yayi yace "please Baby" dauke kai tayi tana gunjin kukan ta, ahankali ya dauketa ya daurata akan jikinshi yasa hanunshi takan cikinta ya daure, yadaura kanshi aka
n kafadar ta, goga mata sajen shi yayi akan kunne hakan yasa ta kara karfin kukan datake yi tanaso ta tashi, murya chan kasa yace "zo muje kiyi wanka kiyi brush saikiyi breakfast ko" make mai kafada tayi tana turo baki tana rera kuka, dan murmushin gefen b
aki yayi yace "okay in kira Baba yakara dukan kiko" da sauri ta girgiza mai kai, yace "gud, muje" ahankali ya sauketa daga jikinshi ya mike tsaye yarike mata hannu sukai bayi sakinta yayi ya tsugunna yahada mata ruwa mai zafi kumpa kwance asama sanan yatas
o ya mike tsaye yana tattara hannun jallabiya yana kallon yanda take kuka tana kallon fatar hanunta dasuka danyi ja sabida wayan wuta, ta bayanta ya zagayo ya dugo da kanshi ya daura akan kafadar ta ya sanya hannunshi ya rike waist dinta yana kallon hanun,
ture hanunshi tayi daga waist dinta tana turo baki tawani buga kafa akasa batare data kalleshi ba tace "leave, wanka zanyi" dago dakai yayi ya zagayo ta gabanta yakama hanunta yajata har zuwa bathtub din daya hada ruwa, zama yayi ata bakin, da karfi yajat
a yasata a tsakiyan kafafun shi yana kallon fuskar ta itama shitake kallo a tsiwace tana hararan shi tace "kafita I want to bath, ni bazanyi wanka agaban namiji ba" make mata kafada yayi shima yana kallon kwayar idonta yace "let's bath together please baby
" murguda mai baki tayi tace "chab, bindi, Allah kyauta, ni yar iska ce" girgiza mata kai yayi yace "a'a, ke matata ce, munyi aure" zaro ido tayi tana kallonshi saikuma ta narka mai uban harara da manyan idanunta tace "da yaushe mukai auren ninama sanka ne
, kuma ni bazan taba auren irinka ba, kacika tsawo gaka babba, jibi muscles dinka fa" yatsa takai baki abude ta taba muscle din dake cikin jallabiya, dan murmushi yamata shima yay magana kaman ita amma ahankali sabida kanshi dake ciwo, ahankali yace "they'
re not big in bude miki ki gani" dagamai kai tayi bakinta abude idanunta duk akan hanun, dan matsar da ita yayi ya mike tsaye yacire jallabiyar yarage dagashi sai dan gajeren wando da white singlet da sauri ta kulle ido tajuya zata tafi jikinta narawa yari
ko ta, yakoma ya zauna akan bakin bathtub din yasata a tsakakanan kafafun shi yace "open ur eyes ki gani, they're not big" ahankali tadan bude idonta kadan saikuma tabude su duka ta kalli muscle din daya daga mata sama har wani rawa rawa naman yake, jijiyo
yi sun fito sun murde, ware idanunta tayi gabaki daya ta bude baki tace "wayyo, wlh is too too big" gizgiza mata kai yayi yakara shigo da ita jikinshi yana
kallon yanda gabaki daya hankalin ta ke wurin, ahankali yace "amma kina sonsu lokacin damukai aure,
kita wasa dasu" juyo dakai tayi ta kalleshi ta narka mai harara tace "ni bantaba yin aure ba, I don't know you, inda nai aure ai zan sanka ko?" taimai tambayan tana kokarin tashi daga jikinshi, kin bata daman hakan yayi yakai hanunshi ya daura akanta inda
taji ciwo yace "u see dis injury shiya sa kika manta ni but am gonna fix it soon, anjima zamu hospital" turo baki tayi tana kokarin fizge kanta kaman zatai kuka tace "leave me I want to bath, kafita" make mata kafada yayi shima ashagwaban ce, hannu tasa ta
tureshi da karfin ta tana masifa, da gangan yafada ruwan aiko ya riko hannunta ya fizgota ciki shima, ihu tabude baki zatayi ya kama bakin yakai hanunshi bayanta ya zare straight skirt din yayar wani irin mugu tashi hankalin ta yayi, me haka mutumin nan k
emata, hanunshi dataji atakan rigarta yasa tafara kokawa dashi rike hanunta yayi, yacire bakinshi akan nata zatai magana taji ya zare rigar yayar yabita dawani irin kallo, ihu tayi ta boye jikinta aruwan kumfan tace "na shiga uku wayyo Allah na sweethea...
" fizgota yayi da mugun karfi yakama bakinta kafin yamaida hanunshi bayanta ya balle maballlin bra yacire yayar jikinta wani irin azababben rawa yake dudda cikin ruwa jikin nata yake amma saida ta sanya hanunta tarufe su. Soft sponge dinshi ya dauka batare
daya raba bakinsu ba yana kallon yanda ta runtse idonta gam jikinta na barbar, ya daura ata wuyanta yana wani irin gogawa yana zagaye wuyanta dashi, wani iri tafara ji hakan yasa ta girgiza kai tana jin wani irin sensational feeling, ahankali ya saki baki
nta kaman jira take cikin kuka sosai tace "wat is dis, niba bad girl baneba, kaita and leave me alone" juyoda ita yayi yahada bayanta da kirjinshi, kai bakinshi saitin kunenta yayi yace "kinaso na fadan ma Baba abinda kike min yazo ya sake dukan kiko" da s
auri ta girgiza mai kai jikinta na rawa ahankali yace "to calm down I just wanna bath u baki iya wanka dakan ki bane" murya chan kasa kaman na mara gaskiya tace "wlh, wlh, na iya" yanda tai maganan saida yasa yay murmushi ahankali yace "ok anjima saikiyi a
gabana Inga ko kin iya" zatai magana yace "shiiii" shiru tayi, jikinta na rawa ta shiga uku ina sweetheart yakawo ta haka, tana daga jikinshi ya dago da kafarta na dama tundaga kan yatsa yasa soft sponge din yana wani irin gangarawa sama har wajen cinyarta
, dan nishi tayi ta shiga jikinshi sabida yanda takeji, ajiye kafar yayi yadau dayar tundaga babbar yatsar ta yake goga sponge din har zuwa cinyarta yanda abin yake mata waiwayi yasa tafara kokarin juyo da fuskarta ta kifa akirjinshi, cusa fuskar nata tayi
akirjinshi tana nishi ahankali tareda sakin siriruwar kuka, sponge din yadaura akan cikinta yana gogawa ahankali ahankali yana yowa sama da sauri tarike hanunshi ta dago kai ta kalli fuskarshi hawaye yacika idanunta sosai shima ita yake kallo asanyaye da
idanunshi dake kaman a lumshe tsabagen yanda suka kankance murya chan kasa dake rawa sosai tace "wa..wat are you doing to me?" matso da fuskarshi yayi saitin fuskarta har tanajin yanda numfashin shi dake kamshin coco ke fita, murya chan kasan makoshi yace
"bathing my wife" girgiza mai kai tayi duk jikinta na rawa tace "ni banyi aure ba I don't have husband, ni, ni bansan kaba" daura hancinshi yayi akan nata dawata irin jarababbiya murya mai narkar da zuciyar mace yace "I should prove to you that you are min
e? Dat ke TAWA CE?" gyada mai kai tayi adan tsorace tace "I want prove sabida ni bansan kaba" kaman me rada yace "okay I will prove it to you, nima inaso nakara saninki akaro na uku?" turomai baki tayi kaman zatai kuka tasa yatsa ta dungure mai dogon hanci
nshi dake kan nata ta murguda mai baki tace "wat is karo na uku?" lumshe ido yayi yanajin dumin kirjinta dake kan jikinshi yace "babu kyau magana abayi kinata sani kuma, don't talk
again" juyar da ita yayi yadau sponge din ahankali ya maida kan cikinta yan
a wankewa dago kai tayi ta kalleshi tasaka mai kuka cikin kuka tace "please stop, is ticlesh" tana maganan tana dan lumshe ido, hanunshi dataji akan kirjinta yasa ta ware ido da sauri hada ido sukayi kafinma tai yunkurin magana yace "shiiiiiii" ko tarin ba
ta karayi ba saima wani irin bugu da kirjinta keyi tsabagen tsoro, bakaramin wasa yayi da itaba tai kuka harta gaji dudda baima ta komiba amma saida yarage zafin wata biyun dayayi bata bayan yagama yasaka mata bathrobe, da sauri ta karba tana kukkule jikin
ta tana kuka, murmushi yayi yay hugging dinta tabaya yana shakan kamshin sabulun wankan dasuke yi, ahankali yace "I love yhu Baby na, now hurry kiyi brush am waiting for u" sakinta yayi yadau karamin towel daga kan karfe yafito yana goge gashin kanshi dake
tsiya yar da ruwa.
Saida ya shafamai sanan yadawo gaban wardrobe yaciro jean mai ruwan toka sai kuma black short sleeve t-shirt yasa, shidai a rayuwa kaya masu duhu na mugun mai kyau, bakaramin kyau yayi ba, givency short gown na mata yaciro mata daga wa
rdrobe dinshi mint green, rigar iya guiwa zata tsaya mata bata da hannu sata kawai zakayi kaja zip ta gefe shikenan, zama yayi akan center carpet ya bude kula yana duba me Mami ta aiko dashi soye soye ne da kunu, flask yadauka yahada tea dan bai iya shan k
unu ba, bude kofan bayin datayi yasa ya daga kai ya kalleta, Kalle kallen dakin ta shiga yi kafin ta karaso cikin dakin tana neme neme duk inda tayi idanunshi na kanta bai cemata komiba zuwa tayi gabanshi batare data kalleshi ba tasaki wani irin kuka shagw
aba tana dire dire. "my teddy bear ina yake" kafeta da ido yayi yanda take mai tsalle tsalle da sauri ya ijiye cup din hanunshi ganin yana neman barar da tea a jikinshi sanan ya kalleta saikuma ya kauda kai yadau plate da fork ya bude food flask zai dibi a
binci saikuma yadan lumshe ido ya budesu yadan juyo dakai, kadan ya kalleta yace "na hada da teddy bear da akwatin kayanki nabama securities su kyautar bazaki dinga amfani da abunda wani Kato ya sai miki agidana ba, suma kayan chan dakika cire once sun bus
he they're leaving this house straight up" ihu tayi tafashe da kuka ta tsugunna awurin ta cusa kanta a kafafun ta. "My teddy bearrrr wlh saika biyani abuna aiba naka bane" saikuma tamike tsaye tana bubbuga kafa tana kuka tana hararan shi da murguda mai bak
i, ahankali ya ijiye plate din da fork ya mike tsaye yana kallonta, murguda mai baki take sosai tana share munafukan hawayen dake zubowa, hanunta yaja ya zauna kan gado ya daurata akan jikinshi make mai kafada tayi ta murguda baki dan murmushi yayi yace "o
kay okay am sorry baby, mesa kike kuka" da hannu ta nuna shi tace "bakaine ba ina teddy na" takara murguda mai baki tana goge kwalla, dagata yayi daga jikinshi yace "okay to stop crying bari naje nasiyo miki wani" washemai baki tayi sosai tana kallon fuska
rshi, kusan sumewa yayi wanan ne first smile datake bashi tunda tazo, mikewa tsaye tayi daga jikinshi da kyar shima yatashi ya nuna mata rigan daya ciro mata yace "wear dis, ga abinci kici am coming" ko kallonshi batayi ba tadau rigan tana warware wa, dauk
an car key yayi da wallet dinshi yafita daga dakin abincin dabaici ba kenan yabar gidan.
Tsaki tayi tasa rigan tana maganganun ita kadai, tazo gaban madubi man data gani ta shafa sanan takoma wurin abincin kunun tasha sosai taci ships da egg sanan ta
tashi tana kalle kalle dakin zama tayi akasa tunawa da sweetheart tafashe da kuka sosai. "sweetheart ina kake? Inane nan daka kawoni wurin mutanen nan da mutumin nan, please come back, wayyo Allah na Anty Ummy" kuka tasha sosai dan kanta tagaji ta share fu
ska saikuma
tafara tsalle tsalle har falo, wurin TV tai dan kunna ta kalli cartoon amma tayi tayi tayi ta kunna TV takasa hakan yasa ta cigaba da tsalle tsalle tahau wanan kujeran ta dirko tahau wanan saikuma tai hanyar kofa dazai fitar da ita daga dakin d
ayar fingilar rigar jikinta mara hannu gashi iya guiwa ta tsaya mata kanta babu dan kwali sai kitson nan guda biyu bude kofa tayi tafita tana tsalle tsalle, workers biyu ne kawai maza a part dinshi dake watering flowers daya kuma na rage tsawon su da almak
ashi. Sai guje guje take abinta tana on ur mat get set ready go, taje ta taba wanan bangon sanan tadawo wanan bangon, gashi tasa over size slippers dinshi a kafarta daya mata yawa sosai. Workers din kuwa hankalin su nakan aikin su sunayi suna hira sama sam
a.
Tana cikin gudun ta timm tafadi guiwan ta daya ya gurje wani irin ihu datayi yasa ma'aikatan suka fito da gudu sukayo kanta ta baje akasa ta dago kafarta daya tana duba guiwar tana kuka tana yarfe hannu dan gurjewa ma tayi kadan amma take uban ihun nan
, daya daga cikin sune yace "sannu tashi ki shiga ciki" hararan su tayi ta make musu kafada, dayan kuma yabita da wani irin kallon maita ga rigarta tadanja kasa dan kana ganin cleavage dinta, wanda yay maganan ya kalli dayan dayake kallonta yace "wuce muta
fi Musa" da sauri Musan ya tsugunna ya mika hannu zai taba kafar yace "mugan kafar" daidai lokacin Ayaan yashigo part din hanunshi daya rike da babban teddy bear red me gashi dayan hanun kuma white leda ne dake dauke da different snacks, tsayawa yay chak y
ana kallonsu yanda suke kallon mai mata barinma na tsugunnen. Washe baki Musa yayi yace "haba mana kibari naduba miki ciwon kefa me kyau ce" make mai kafada tayi tana kuka ta matsawa baya tana hararan shi, dayan yace "Allah baka sa'a nidai kaga tafiya ta"
yajuya zai koma wajen plant Ayaan daya gani a tsaye yana musu wani irin kallo da idanunshi dayay jajur yasa bakinshi yafara rawa yanason yakira sunan Musa amma yakasa, wani irin watsar da kayan hanunshi dayayi sukai kara shi yasa daga Musa har ita suka dag
o kai, arude Musa ya mike tsaye ya kalli dayan da shima jikinshi ke rawa yake yace "kai nafasa aikin, nabar aikin, natafi" da sauri yajuya yazo ta gefen Ayaan zai wuce da gudunshi, wani irin fizgo shi da Ayaan yayi saida rigar jikinshi ta yage, bugashi yay
i da bango bamm, yawani irin shake shi, dayan na ganin haka da mugun gudu yazo yabi tabayan su yafice, yanda taga Ayaan ya shake shi mutumin na neman mutuwa yasa ta mike tsaye tana zazzaro ido jikinta ko ina na rawa, wani irin duka Ayaan yarufe shi dashi a
zuciye yana buga bayan shi da bango. "uban wayace ka kallan min matata? Uban wayace ka kalla min mata ta har kasan ita mai kyau ce ko dan ubanka, yausaina tsiya yar da idon daka kalleta dasu" kamo wuyar shi yayi yana neman kai hanunshi cikin idanunshi, id
an kaga Ayaan zaka rantse mahaukaci ne, fashewa tayi da kuka sosai tsabagen yanda ta tsorata tazo wurin ganin kokarin budemai ido da mutumin ya runtse gam yake, tabaya ta rungume shi sosai jikinta na wani irin rawa tafashe da kuka tace "please stop am scar
ed" yanda ta daura hanunta akan kirjinshi yasa wani irin shocking ya shiga jikinshi, da sauri jikinshi ya saki hakan yabama Musa dayaji jiki a hanunshi ya fizge kanshi ya gudu da kyar, yunkurin binshi yayi tai baya zata fadi da sauri ya fizgota azuciye, ka
nkame idanunta tayi a tsorace, ya tsugunna yadau teddy ta da ledan ya fizgo hanunta yabude daki ya shiga da ita.
Wani irin jefata yay akan kujera da idanunshi dasukai kaman banashi ba yace "uban wayace kifita ahaka, kinja wasu maza sun kallan min ke eh,
bakisan da aurena akan kiba, u are my wife, my property, am ur husband" make mai kafada tayi tana kallon dan gurjewan datayi tace "ni banda
husband, kuma ni sweetheart zan aura dankaji, nasan yau zaizo ya dauke ni mubar muku gidan ku, ni banason nan gidan
ma nafison gidan sweetheart dina, farm house dankaji infad..." wani irin tari dataji yanayi yasa ta daga kai ta kalleshi, dafe kirjinshi yayi numfashin shi na neman barin kirjinshi yana kokarin saita kanshi yana tari kaman mai asma, arude ta mike tsaye ta
na kalle kalle, ruwan data hango kan fridge ta dauka da sauri ta juyo kafin ta karaso ta bashi har ya zube a wurin asume".
♦♦
*SANGARTATTCE* ♦♦
Maman Abd Shakur
73...
*dake nake, kedai wanan rubabbiyar me hanun tantabara dazata marking ta f
itar dashi waje, da idanun kaman na agwagwa, maicin amana dai yay asara, yar air mekama da macen bera, yama sunan macen bera ?? Beratu kawai*
Tsugunnawa tayi ta kwalalo ido waje tana kallonshi ganin ko numfashi bayayi, arude ta