Showing 60001 words to 63000 words out of 127150 words

Chapter 21 - SANGARTATTCE COMPLETE

01 Nov 2026

116

bakaman jiyaba amma dudda haka saida tafashe dawani irin kuka, ahankali ya ijiye man dayake shafawa ya juyo ya kalleta da lazy eyes dins

hi, takowa yayi yazo gabanta ya tsaya tareda folding hanunshi a kirji yana kallonta, kukan datake yi ta hadiye da kyar tana goge fuskarta da bayan hannu kafin ahankali ta daga kafa tana cije lebe taraba ta gefenshi zata wuce hannunta ya kama ya rike gam, t

asake fashewa da kuka tana son kwance hanunta amma takasa jawota yayi ya sanyata ajikinshi da karfi da yaji ya matseta tareda daura fuskarshi akanta yana sauraron yanda take fitar da sautin kukan datakeyi, runtse ido yayi yace "sor" saikuma yay maza yay sh

iru, dadan karfi yace "ke shout up kona bata miki rai" yakara she maganan yana jan siriruwar tsaki kafin ya dauketa yay bayin da ita, batare daya sauketa ba yahada mata ruwan zafi sai uban kuka take ajikinshi hannu yasa ta gaban kirjinta zai janye bargon t

arike itama gam tareda sakin wani sabon kuka tana kallon bargon batare data bari sun hada idoba, daure fuska yay yace "Ke banason rashin hankali kina batamin lokacin fa" fizge bargon yayi ya ijiye akan washin machine din dayake cikin faddadan bathroom din,

ya dauke ta yasaka ta aruwan, wani irin kuka takeyi sosai tana kokarin mikewa amma yahanata, saida yaga tagasu sosai ganin yanda yake kuka yasa yajuya danya fita saida yakai wurin kofa yace "2min nabaki kiyi wanka kifito" yabude kofan yafita, fashewa tai

da kuka sosai sai wawwanke inda ya tattabata da sabulu take, ta tsane shi, ta tsane shi, ta tsani mugun nan, har lips dinta ta shafama sabulun inda yasha ta dinga wani irin wankewa tana kuka, dan kanta tagaji tafito daga ruwan babu yanda zatayi hakanan taj

a farin towel din data gani taja ta daura tadau, sabon brush din daya ajiye mata tadauka tayi sanan tafito tana tafiya ahankali ahankali, akofar bayin ta tsaya tana jajjan towel din kasa sabida baiwani rufemata cinya sosai ba tana goge hawayen dasuka kasa

daina zubowa, dadduman daya gama salla da ita ya nade ya daura akan stool yakoma kan gadon yazauna batare daya kalleta ba yadau wayarshi yana danne danne, saida taci kukan ta sanan ta taka kafarta ahankali tana tafiya tazo zata fita daga dakin, tafiyan ta

ya kafe da ido kaman yana nazarin abu kafin yay magana cikin izza da isa. "ke waya baki izinin fita daga dakin nan?" dago idanunta dasuka rune suka koma launin ja tai ta sauke su akan bangon dakin muryanta har rawa yake tace "da.. Daki zan je nasaka kaya n

ai salla" tai maganan muryan ta na rawa tana kuka, lumshe ido ahankali yayi yace "nabaki 2min jeki sa kayan kizo kiyi sallan anan magani zan baki zazzabin bai gama barinki ba" ahankali take tafiya tana dingisawa yabita da kallo yanda ruwan gashinta ki didi

ga abayanta yana gangarawa cikin towel, tana shiga dakinta takara fashewa dawani sabon kukan gidansu taji tana mugun kewa, Mama takeso tagani kotadan ji sanyi aranta, wardrobe ta bude da kyar jin kanta yafara wani irin ciwo ta ciro riga da sket nawani baki

n atampa da akaimai flowers blue, shiryawa tai cikin kayan duk tana kuka ta fesa turarukan ta

kafin ta dauko mai ta zauna abakin gado tana kuka, wani irin bugo kofar yayi azabure tamike tsaye tana goge hawaye, folding hanunshi yayi akirji ya nuna mata kofa

alamun muje, ahankali tafita daga dakin tana kuka yakarasa shiga dakin ya daukan mata man da hijabi yafita dashi, tana bakin kofar shi a tsaye hakan yasa yaja hanunta ahankali suka shiga ciki ya mika mata hijabin shikuma yakoma kan gado yana kokarin musu

order breakfast a kilmanjaro, Itakuma tafara salla, cikin 15 minutes aka kawo abincin fita yay daidai lokacin ta idar ya sauka zuwa kasa ya karba ya biya kudin yadawo ciki abakin kofa sukaci karo lokacin tana shirin fitowa wani irin kallon daya mata yasa

ta juya takoma ciki ta zauna abakin gado ahankali tana runtse ido, shigowa dakin yayi yazo kan gadon ya zauna agefenta har jikinsu na gogan juna take away dake dauke da yam fritata da akai source din liver akai yabata ahankali tamika hannu zata karba tana

goge hawaye hannun nata da take away yahada yarike hakan yasa ta dago idanunta dasukai jajir ta kallai itama shiyake kallo ya daure fuska sosai yace "ke kidena min kuka anan inkika kara u know wat i can do" yay maganan tareda kafeta da ido hakan yasa ta sa

ka dayan hanunta ta share hawayen ta hadiye kukan hakan yasa yasake ta tareda wani irin shafo bayan hanunta yana kallon fuskarta kafin yasake karban take away ya bude mata yabata yanda ya tsareta da ido yasa dan dole tafara ci ko kadan abincin bayamata tes

t hakanan take tusawa, fita yay yasauka kasa yahada coffee yadawo dakin abinci data ture gefe ya kalla tadanci kadan hakan yasa ya kalleta yace "hijabin fa" yanda ya tsareta da ido yasa ta cire hijabin ahankali so kawai take tatafi dakinta, shigowa yay ya

ijiye coffee akan bedside drawer yadauko magungunan ta da allura yahada maganin ya mika mata, ahankali ta mikamai hanunta kallon tafin hanun yayi ganin yanda ya jike da zufan data sabayi yasa ya saiya rike mata yamika mata bottle water tadan kurbi kadan sa

nan ya sakamata maganin abaki ta hadiye, haka sukayi harsau uku sanan ya dauko alluran yadawo gabanta ya tsaya yana kallonta fashemai tai da kuka sosai tana girgiza mai kai kaman kadangaruwa daure fuska yayi yace "ke i thought I've told you not to cry agai

n" gyada mai kai tayi a tsorace, saikuma yadan sassauta murya yace "lie down" kwanciya tayi dukta rude ta kulle idanunta da karfi dan rankwafowa yayi ya daga rigarta sama tareda jan skirt dinta kasa yamata alluran ahankali, ihu tayi agajiye ta taushe bakin

ta tana tsoran kuka shikuma yaje yayar da alluran a bin sanan ya wanko hanunshi yadawo dakin yadau coffee dinshi daya ajiye akan bedside drawer yanasha yana kallonta kasa kasa yanda ta jingina da gado azaune duk atakure kaman mai daukar karatu ta rasa inda

zatasa kanta, dan murmushi yay sanin yanzun nan maganin zasu kashe mata jiki sufara sata jin bacci dama aikin su kenan relaxing jiki dan duk inda ciwo yake ya warke da wuri, lumlumshe ido tafara kuma taki kwanciya dan wlh ta tsani gadonshi ma so kawai tak

e tafita daga dakin tama daina ganinshi, ahankali ta daura kanta abangon gado tana kukkule ido wani shegen bacci na fixgarta daga nan kuma yay nasaran tafiya da ita ahaka.

Kai cup din coffee yay wurin baki amma yakasa bude baki yasha kallon fuskar ta kawa

i yakeyi yanda ta zauna atakuri ta jingina kanta da bangon gado tana bacci ga gashinta dahar yanzu bai gama bushewa ba duk sun manne da fatar wuyanta wasu kuma akunnen ta sai daya ya zalalo ta gaba yanata lilo baisan lokacin da cup din coffee ya birkito ya

zuba a wuyanta ba dan ihu yayi ya mike tsaye yana shafa inda coffee ya zuban mai yace "f*ck! wah sh*t am i doing yo" ajiye cup din coffee yayi yacire rigar daya batan ya ijiye akan hannun kujeran, ahankali ya tako zuwa gaban gadon ya tsugunna yana kallon

fuskar ta yatsan shi yakai ya janye gashin dayake

lilon yana dan murmushi ya maida shi gefe kafin ya mike ya dauketa ahankali yahade ta da jikinshi ya shimfidar da ita batare daya rabata da jikinshi ba ya dago yana kallon fuskarta, agefenta ya kwanta ya sa

ta ajikinshi ya kwantar da kanta akirjinshi dan ajiyar zuciya ya sauke kafin ya kamo hanunta da data dan dunkule ya budesu yana kallon yanda hannun ke zufa, ahankali ya warware yatsunta ya saka hannayenshi cikin nata yahadesu sanan ya kwakwantar da yatsuna

n ta kafin ya kwantar da nashi yakai hannun saitin bakinshi yabasu light kiss, dayan hanunshi ya daura akan bayan yana shafawa kafin ya gangaro zuwa zip din rigar ya zage zuwa kasa sanan ya maida hanun kan budadden bayan nata yana shafawa tundaga sama har

kasa jin bata saka bra ba yasa yace "thank God" dan dagota yayi ya zare rigar daga jikin hanunta ahankali bude ido kadan tayi cikin bacci tana yatsine fuska bayanta yadan bubbuga yana "si si si si si" ahankali takara yi lamoo wani baccin yay gaba da ita, k

wantar da ita yayi akan gado ya shiga wasa da ita sosai bude ido tayi cikin bacci zata bude baki tai kuka yahade bakinsu yana wani irin kissing dinta hannayen shi akan kirjinta yana wasa dasu sosai, kuka ta shiga yi ahankali har baccin yakara fizgarta shik

o yafi awa daya yana kan abu daya daga baya shima baccin yay gaba dashi bayan yamata wani irin kyakyawan runguma.

Sai wajen karfe uku suka tashi dan baccin, ita tafara tashi daga baccin ganin yanda take kan kirjinshi hannayen ta akan wuyanshi yasa ta

yunkura zata tashi kasawa tayi sabida yanda hannayen shi biyu ke bayanta, ahankali tasaki wani irin kuka mai sosa rai hawayenta dasuka didiga akan wuyanshi ne yasa yabude ido cikin bacci, sake bude idon yay da kyau ya sauke su akan fuskarta, janyota yay ji

kinshi a tsorace ta kallai dan bama tasan yatashi daga baccin ba saukar da idanunta dake gangaro da hawaye tayi kasa ganin yanda yake kallonta, kwantar da kanta kirjinshi yay murya chan kasa na bacci yace "wah? Why are you crying again?" kasa magana tayi s

aima kokarin tashi datake yi daga jikinshi sabida jin jikinta datayi ba riga tasake rushewa da kuka, hannunshi dataji ya daura akan kirjinta yana shirin murzawa yasa ta fincike kanta da sauri taja bargo tana kakkare jikinta, dan murmushi gefen baki yayi k

afin ahankali ya sauko daga kan gadon ya shiga bayi, da sauri ta sauka daga kan gado tana tafiya ahankali dan yanzu yay dama dama sosai bakaman jiya ba tafita daga dakin, dakinta ta shiga ta makala key ta sulale bayi ta zauna akasan shower tana kuka sosai

ruwa na zubowa akanta, da lips dinta da kirjinta batasan wanne yafi mata zafiba cikin su sabida wanan mugun mutum din. Saida tai kusan 30min kafin ta shiga ruwan zafi kaman yanda yamata yau da safe sanan tafito tai alwala tafito daure da towel ta shirya ci

kin wani doguwar rigar shimi light blue tadau hijabin ta tasaka tai salla sanan ta tashi ta zauna tadau wayarta wacce rabonta da ita tun jiya tana dubawa taga 3miss calls daga Mami jiya tamata biyu yau dasafe tamata daya, kwanciya tayi bayan ta lullube da

bargo tai dailing number saida tagama ringing ya katse sanam Mami ta kirata kafin ma tai magana Mami tace "daughter na ya jiki, jiya nakira baki dauka ba, yau dasafe ma haka shine nakira Ayaan yacemin bakida lafiya ne, ya jikin meke damunki?" lumshe ido ta

yi jin yanda matar keda kirki amma danta ko mugun mutum wasu zafafan hawaye ne suka zubo mata kafin muryan ta narawa tace "da da sauki Mami" shiru Mami tadanyi kafin ahankali tace "to Allah kara sauki, Allah baki lpy, zansa yakawo ki gobe kuzo kuyi sallama

da Baba Sulaiman Baffan shi, gobe zai koma saudiya wajen matar shi da yarshi kinsan dama batan Ayaan ne lokacin yasa yadawo daga saudiyan" shiru tayi tana sauraran Mami, ahankali Mami

tace "kinsha magani ko?" gyada kai tayi tace "eh" ajiyar zuciya Mami ta

sauke tace "shikenan Allah ubangiji ya kara sauki sai kunzo goben take care Allah ya miki albarka" ahankali tace "Ameen Mami ki gaidamin da Abba dakuma big Mummy" murmushi Mami tayi tace "to duk zasuji" ta katse wayar, ajiye wayar tayi tana tunanin su Wal

awa dayan school dinsu.

Wasu hawaye masu zafi ta share, kwankwasa kofan dataji yasa ta mike zaune afirgice, sake knocking yayi ta tashi ta dafe kirjinta hawaye na gangaro wa daga idonta. "ke bazaki budeba" ya daka mata wani irin tsawa dahar ranta saida ta

ji ahankali ta sauko daga gadon jikinta narawa tana kuka tazo ta bude key, bude kofar yayi ya shigo ta dan matsa baya tana goge kwalla finciko ta yayi harsaida tai yar kara ya manna ta jikin bango yana kallon fuskarta. "dis should be d last time dazaki ruf

e kofar nan hope I've made myself clear?" gyadamai kai tayi ahankali tana share kwalla, dan murmushi gefen baki yayi yanabin shimin jikinta da kallo hannunta yariko yadan sasauta murya yace "come" baijira mezata ce ba yaja hanunta suka fita daga dakin suna

tafiya ahankali sabida yanayin jikinta, akan dagowar kujeran dake palour upstairs din ya zauna ya daurata kan jikinshi da sauri ta mike tsaye, wani irin mugun kallon dayamata yasa ta koma ta zauna, remote ya dauka ya saka tashan wrestling sanan ya jawo le

dan daya ajiye akan center table ya dauka yabude yaciro katoton roban ice cream da spoon dinshi yajawo stool yadaura mata akai yana kallon fuskarta yace "is urs, sha" dan dago kai tayi ta kalleshi suka hada ido zata dauke kai yay maza ya kamo habarta da ha

nunshi yana mata wani irin kallo hawaye ne suka taru a idonta hakan yasa yadan lumshe ido kadan yabude su kafin ahankali yace "karki sake ki bari su fito, take ur ice cream inba hakaba u know wat i can do" yay maganan yana nuna mata ice cream din babu alam

un wasa a idonshi, ahankali tadau spoon din tadibo ice cream din takai bakinta bakaramin dadi yayiba akwai coconut aciki, ga waffles da aka dagargaza a ciki da chocolate candies dan lumshe ido tayi sabida sanyin dataji tana taunawa ahankali, bakin nata yab

i da kallo, takara debo second spoon takai bakin ta tasha duk atakure take saisama batajin dadin ice cream din ko kadan, ahankali ya matso da fuskarshi kusa da fuskarta ya jinginar da fuskar tashi ata saitin kunnenta ya kafe bakinta da ido yanda jikinta ya

hau rawa takasa sha yasa yadanyi murmushi yace "cigaba da shan ice cream dinki" hanunta har rawa yake ta debo za takai bakinta murya chan kasa ashagwabe yace "i want" kasa kaiwa bakin nata tayi tadan juyo da fuska ta kalleshi yanda ya kwantar da fuskan shi

asaitin kunenta yana mata wani irin kallo yasa arude takai spoon din saitin bakinshi girgiza mata kai yayi tareda nuna mata bakinta alamun ita tasha hakan yasa tamaida spoon din saitin bakinta tana saka ice cream din abakinta ko spoon din bata ciroba yawa

ni irin gangaro da fuskarshi saitin bakinta yacire spoon din da hannu kafin ma tai yunkurin hadiye ice cream din yahade bakinshi da nata saida ya kalo ice cream din tass ya shanye yahade da bakin nata ya wani irin sidewa yana lumshe ido sanan yasake ta yan

a kallon yanda ta kame, kirjinta kaman zai tsage dan tsoro dan murmushi yayi kafin ahankali yace "my turn" spoon ya dauka yadebo ice cream din yasaka abakin shi yamaida spoon din ya ijiye yamata wani irin kallon dako digon wasa babu aciki yanuna mata bakin

shi tareda jawo habanta yakawo ta saitin fuskarshi sosai danhar yanajin yanda numfashin ta ke fita sosai da sosai yanaji wani dan iskan kallo daya mata yasa ta runtse idonta gam kaman zata shide haka takeji ta daura bakinta akan nashi "oh Lord of Mercy" ab

inda Ayaan yafada kenan aranshi kaman zai mutu haka yaji baima jirata ba yakamo bakinta yasaka mata ice cream din, bataso tasha amma ya tura mata karfi da yaji da harshe hakanan ta shanye yacigaba da kissing

dinta yana kokarin cire mata riga, rigar yay nas

aran cirewa tana kokawa dashi ya kwantar da ita akan kujeran ya shiga wasanni ni da ita tafashe mai dawani irin kukan tashin hankali babu abinda ta tsana kaman abinda yamata jiya ahankali ya tsagaita yakai bakinshi saitin kunenta murya chan kasa dake rawa

sosai yace "p...p..pl..please".

♦♦

*SANGARTATTCE* ♦♦

Maman Abd Shakur

57 - 58

Girgiza mai kai tayi tana wani irin kuka jikinta na mugun rawa gabaki daya ta birkice mai saikace wani dodo, yanda ta birkice ta tsorace yasa shi yay kwanciyashi ag

efenta ahankali ya matseta ajikinshi sosai da kyar ya iya bude baki yace "shut up" gum tayi bata sake kuka ba sai uban ajiyan zuciyan datake saukewa ajikinshi, ahankali yake shafa bayannata duk sukai shiru. Kiraye kirayen sallan magrib da aka fara kira yas

a tafara kokarin fizge jikinta daga nashi kallon fuskar ta yayi suka hada ido da sauri ta kawad dakai murya chan kasan makoshi yace "wat, ina zakije?" da kyar labban ta narawa tace "sa..salla" shiru yayi yana kallon yanda har hawaye yataru a idonta, janye

hannunshi yay daga bayanta ya saketa rigarta tafara daukowa tasaka daga kwancen sanan ta tashi tana tafiya ahankali yabita da kallo harta shiga dakinta, lumshe ido yasake yi jikinshi duk asake saida yay kusan minti biyar sanan yatashi ya shiga dakinshi yay

wanka da kyar yay magrib adaki sanan yadau car key yafita.

Tana idar da sallan Isha'i taje tasake yin wani wankan bayan tadade a ruwan zafi tana kuka har kasan ranta takeji tagaji da gidan nan, dama mugun mutumin nan, dama garin nan gabaki daya, ita kaw

ai so take taganta a gidansu, ta ganta tareda su Mama da Baaba, da kyar ta lallaba kanta tabama kanta hakuri tafito daure da towel, mai ta shafa sanan ta dauko wani doguwar rigan bacci pink mai kauri tazo ta feshe kanta da turarukan da Mami tabata kafin ta

koma kan gado ta kwanta ta lullube da bargo tana addu'a Allah yasa karya dawo yama kwana aduk inda yaje ahaka bacci yasoma fizarta haryay nasaran tafiya da ita.

Cikin bacci taji ana shafa mata ciki ana gangara wa sama, arude ta bude ido yana ta saman kant

a fuskar nan tashi ba yabo ba fallasa sai wani irin kallonta yake cikin daure

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login