Showing 117001 words to 120000 words out of 127150 words
dasuka kankance, rigar shi ya cire ya nannade yana wani irin murmushi ya w
urga mata akan fuska da sauri tacire rigan daya rufe mata fuska ta jefar gefe tana washe baki ta kalli inda yake tsaye amma bashi awajen, ahankali taji saukar kankara abayan kunenta wani irin nishi tayi mai kara ta daura hanunta akan hanunshi, gangarawa ya
yi da ice cube din tundaga bayan kunenta har zuwa wuyan yana wani irin gogawa gently, nishi tayi tana lumlumshe ido kaman zata shide takeji, chusa hancinshi yayi abayan kunenta sosai harshen shi a cikin kunenta ya mika hannu ya dauko wani ice cube din gani
n wanan ya narke, abakin shi yasaka guda biyun daya debo wanan karan ya juyo da ita ta fuskance shi ta kallai da idanunta dasuka chanza kala, bakinshi dake dauke da ice din ya daura akan wuyanta kankame kanshi tayi gam gam, ahankali slowly yake gangarowa d
a ice din tundaga wuyan ta har ya sauka akan kirjinta wani irin lalatatcen kara tasaki "ahhhh" ta rirrikeshi tana lumlumshe ido tana budewa, saida kankaran ya narke a kirjinta sanan, ya fito da harshe ya lashe ruwan kankaran tundaga kirjinta har zuwa wuyan
ta, ya dago kanshi yana kallon fuskarta kallon shi takeyi da idanunta da basa buduwa duka sai ajiyar zuciya take sama sama, batare daya janye idanunshi daga nataba ya dauko ice guda daya ya jefa abaki, hannu yasa yay wani irin cupping face dinta ya hada ba
kinshi da nata suka shiga farfasa kankaran atare, kankameta yayi sosai suka hahhadiye kankaran kafin su shiga kissing juna, hannunshi ya mika ya dauko ice guda daya batare daya raba bakinsu ba ya daura akan cikin ta, kara kama bakinshi tayi tana kankameshi
, ahankali yake zagaye cibiyar ta da kankaran yana wani irin lumshe ido, fizge bakinta tayi daga nashi jin kaman zata sume wani irin kara tayi daya kara birkita shi tayi kafin tadan bude idonta da kyar, da kyar ta mika hanunta ta dauko ice guda daya tana n
ishi daurawa tayi akan wuyanshi kaman yanda yamata taja kasa tana gangaro wa kirjinshi wani irin moaning yayi yakara matsowa alamun ta cigaba.
Salla yazo maybe kujini kokuma Sai bayan Salla depend on inna sami lokaci.♦♦ *SANGARTATTCE* ♦♦
Maman
Abd Shakur
92 - 93
Zage zip din rigar yayi ya balle hook din bra, cire rigar yayi ya ijiye agefe ahankali ya raba bakinshi da nata ya tsaya yana kallon kirjinta, leka fuskar shi tayi tana washe baki, murmushi yamata kafin yakai hannunshi ya daura a
kan kirjinta yana noticing wani abu, ahankali yasake hada bakinshi da nata sosai jikinta keda zafi hakan yasakamai damuwa aranshi, sundade ahaka tana kankameshi yana wasanni da ita haryaji ta shiru sai ajiyan zuciyan datake yi akan fuskarshi, ahankali ya c
irota daga jikinshi ya kwantar da ita akan gado yana kallon fuskarta, kiss yama goshinta kafin ya kamo hanunta yarike yana kallon fuskarta, yafi 2min ahaka saikuma ya bude tafin hanun nata da zufa yagama jikawa, share zufan yayi sanan yakurama soft skin di
n hanun ido nakusan minti uku, danna tafin hannun yayi saikuma ya maida hanun ya ijiye yana kara kallon fuskarta, bargo yaja ya lullubeta ya sauko daga kan gadon, ahankali yadau wayarshi yafita daga dakin bedroom yaje office zama yay akan kujera sanan ya
kunna wayar, number Dr Ibrahim yafito dashi yay dailing ringing biyu yadauka yace "patient dawata matsala ne nazo" dan karaman tsaki yaja yace "ya isheka fa" cikeda iskanci da neman tsokana Dr Ibrahim yace "a'a su boy now now now naga har muryan ka yafito
rass ne, baki yabudu wife tabude ma" kaman ya naushe shi haka yaji, ahankali yace "please kazo I need yhu kataho min da allura da test tube I wanna take wife's blood" yana maganan ya katse wayar, ya lumshe ido ya jinginar da kanshi ajikin kujeran, ba'a wa
ni dau lokaci ba saiga Dr Ibrahim saida yafara knocking yabashi izinin shigowa sanan ya shigo office din dauke da abubuwan dayace tashi yayi ahankali ya karbi igiyan da sirinji yace "am coming" da kallon mamaki Dr Ibrahim yabishi lallai soyayya magani inka
sha ka warke, dakin ya shiga ahankali ya kamo hanunta gudun karya tadata ya kulle ta yanda jijiyoyin ta zasu fito alluran yasaka saida ta yatsine fuska cikin bacci ya debo jininta sanan ya zaro tareda manna cotton wool awajen ya warware igiyan, saida jinin
ya tsaya sanan yafita daga dakin, Dr Ibrahim yabama wa ya karba yace "please kaba yan lab a.." da sauri Dr Ibrahim yatare shi ta hanyar cewa "lallai su boy kafa wuce boy yanzu" duka ya kaimai da gudu yafita yace "am coming" zama yayi akan kujera ya ciro n
umber driver su yakira ahankali yace "ka kawomin mota" katse wayar yayi ya jingina da kujera yana kallon agogo, ba'a wani dau lokaci ba Dr Ibrahim ya shigo dauke da test result din ya mikamai yana murmushi da sauri ya karba yana dubawa da sauri ya manna pa
per test result a fuska yana wani irin murmushi, fizge takardan Dr Ibrahim yayi shima yana murmushi yana nunashi da yatsa irin kai kai dinan shegen gorane, da sauri ya kifa kanshi akan table yana dan dariya, baki Dr Ibrahim yakama yace "saida kagama aiki n
e kake wanijin kunya da rashin lafiyar ta ka dura mata ciki" dago kai yayi yana wani ciccin magani yana kokarin mayar da murmushin dayake ji ya kalli Dr Ibrahim ya daga mai gira daya sama yana dan dariya, girgiza kai Dr Ibrahim yayi saikuma ya mikamai hann
u yace "congratulations Dr kakusa zama father in d next 36weeks da some days" tashi Ayaan yayi baiyi tsammaniba kawai yaji ya rungume shi yana wani irin murmushi mai sauti sosai ahankali yace "thank you Dr for giving me this good news" sakinshi
yayi har lo
kacin murmushi yake, bandejin cikin shi ya nunamai yace "take it off" kallon shi Ibrahim yayi saikuma yatabe baki yasa hannu yacire bandejin dan kara yayi saikuma ya kalli wurin yawarke rass ya saukar da riganshi kasa, murmushi yayi yace "thanks gida zani"
"na sallame kane patient?" hararan shi yayi saikuma yace "sorry Dr wife need to go home taci abinci and relax, as for me am fine yanzu ai" gyada mai kai Ibrahim yayi yace "yea I can see dat" daidai lokacin akai knocking bada izinin shigowa yayi driver ne
key yakarba yatafi Ibrahim ma yafita daga office din.
Ahankali ya tsugunna kusa da ita ya kafe fuskar ta da ido, bargon daya lullubeta dashi yaja kasa tundaga kan wuya yake kallonta harya saukar da idanunshi akan flat cikinta, hannu ya daura akan cikin
yana wani irin kallon cikin yana murmushi saikuma yakai kunenshi ya daura akan cikin batare daya sakin mata nauyi ba, daga kunen yayi ya kalli cikin saikuma ya daura duka hannayen shi akan cikin yana murmushi ahankali yace "Hello little one" wani irin mur
mushi yayi da bayyanar da duka hakoran shi saikuma ya nuna kanshi yace "is me, ur Dady" sake murmushi yayi tsabagen murna yama rasa mezaice daura kanshi yay akan cikin ya lumshe ido, ahankali yace "Alhamdulillah" dan motsin da yaji tayi yasa ya dago kai ya
kalleta hada ido sukayi da sauri ya mike, tashi da ita yayi yana taba gaban kanta har lokacin da zafi kiss yamata a goshi yace "sorry baby muje gida kici abinci saiki sha magani okay" gyada mai kai tasake yi ahankali tana kallon shi, lips dinta ya kafe da
ido kasa daurewa yayi ya kamosu ahankali ya shiga kissing dinta itama tana mayar mai da martani sun dade ahaka sanan ya saketa idanunshi na kankancewa rigarta ya dauka ya samata duk tana kallon shi kafin ya dagata ya saukar da ita daga gadon cikinta yakar
a kallo saikuma yay murmushi, washemai baki itama tayi, hijabin ta ya saka mata yadau wayar shi da key mota yasaka mata takalmin ta yariko hanunta suka fita daga dakin sukai waje saimai ya jiki ake yana amsawa suka shiga mota sukai gida.
Suna shiga g
idan daidai lokacin su Aaman na shirin shiga mota dan zuwa airport, tsaitsayawa akayi ana kallon su fitowa yayi daga motar ya zagaya ya bude mata ta fito hanunta ya riko suka taho dukan su mamaki sukayi kaman ba Ayaan dako ido baya Iya budewa bane dazu ba,
kallo daya Aaman yamata ya dauke kai, Raiyana da sauri tazo zata rungumeta makalewa tayi abayan Ayaan tana make mata kafada Raiyana kuma ta tsaya turus hawaye sun ciko mata a ido Aaman yakasa daina kallonta, cirota daga bayan shi Ayaan yayi ya kalleta ita
ma shi take kallo ahankali ya nuna Raiyana yace "Raiyana kanwarki ce jeku gaisa" kallon shi tayi saikuma ta kalli Raiyanan make mata kafada tasake yi takoma tana neman shigewa jikinshi, da sauri ya rike hanunta ya kalli Raiyana dake shirin yin kuka ya girg
iza mata kai yace "karkiyi kuka batada lpy ne amma takusa warke wa zata ganeki in sha Allah, muje" tafiya sukayi suka karasa wajen hannu ya mikama Aaman sukai musabaha yakara mai godiya sanan yama Mum da Dad ma godiya sosai, Bilkisu kam duk tabi talabe aba
yan shi Mum namata magana ma taki amsawa, mota suka shiga direba yajasu duk Ayaan na lura da yanda Aaman keta kallon Raiyana murmushi yayi kawai, sanan ya juya suka gaisa da Baba da suma tafiya zasuyi yanzu sosai, da kyar yasa Bilkisu ta gaidashi addu'a ya
musu dakuma fatan samun lafiyan ta sanan suka shiga mota shida Raiyana da bata so tatafi driver yajasu suka tafi. Sanan sukumu suka koma cikin gida.
A falo suka zazzauna Abba yakasa daina kallon Ayaan dakema Bilkisu dake kusa dashi magana kasa kasa, abi
nci Mami ta kawo musu white rice da miyar liver karba yayi yace "thank you Mami na" abincin ya nuna mata yace "let's eat" da sauri ta tashi tana neman hawa kan jikinshi, ganin haka yasa Abba ya kalli Baba Suleman yace "kaga Sulemanu zomuje muyi maganan wan
an sabon project din" rike mata hannu Ayaan yayi yadago kai ya kalli Abba hada ido sukayi da sauri ya dauke kai yana sosa keya, Mami dai dan hararan shi tayi ta wuce kitchen abinta su Abba kuma sukai sama, fizge hanunta tayi daga hannunshi daya riketa kama
n zatai kuka tahau kan jikinshi ta kankameshi, abincin ya debo a spoon yakai bakinta ahankali tabude bakinta ta karba tana ci, 5 spoon tayi kacal tafara kakarin amai da sauri ya bata ruwa ya shafa bayan ta hakan yasa tai lamo ajikin shi tana shakan kamshin
da jikinshi keyi, saikuma ta dago ta kallai spoon din ta dauka ta debo abincin takai bakinshi tana washe mai baki budewa yayi yaci yana kallon kwayar idonta yana murmushi, ahaka tadinga bashi harya koshi ya karbe spoon din ya ijiye maida kanta kirjinshi t
ayi tai lamo, dagota yayi hakan yasa ta kallai murmushi yamata ya sakin mata peck a kumatu dagata yayi Shima yatashi sukai sama dakin Mami ya zaunar da ita akan gado sanan ya tsugunna agaban ta, hanunta ya kama yama peck yace "stay here ki zauna da Mami do
n't cry okay" washemai baki tayi hakan yasa yay murmushi yasake ma hanunta peck yace "am coming zan fita ne, I love you" sakinta yayi ya mike zai fita daga dakin da sauri ta rike mai hannu ta tashi ta shige jikinshi ta dago kai tana girgiza mai kai, murmus
hi yayi ya shafa mata kumatu ahankali yace "I wanna get drugs 4 u please luv kibari naje okay" yay maganan yana zaunar da ita akan gado, ganin kuka zatamai yasa ya ciro wayarshi daga aljihu yay downloading game din tample run yay installing ya kunna yabata
, zama yayi kusa da ita ya rungumota jikinshi yana nuna mata yanda akeyi washe baki tayi tana kokarin yi, kiss yamata a kunne da sauri ta juyo ta kallai, lips dinta yakama yay mata kiss na kusan minti daya sanan yace "continue ur game" cigaba da game din t
ayi da sauri ya fita daga dakin, sakkowa kasa yayi yaga Mami zaune akan kujera tana waya da Ummu Haneef kusa da ita ya zauna saida tagama sanan yace "Mami na am going out, wife na dakin ki" gyada ma kai tayi tace "ina zaka son kaida baka da lafiya" dan mur
mushi yayi yace "am fine Mami drugs zan siyomata" da sauri yafita daga falon kafin takara jefomai wani tambayan.
Saida tai game din ta gaji ta ijiye wayan akan gadon ta kwanta tana lumlumshe ido sabida wani irin zazzabi dake cinta ga cikin ta dake w
ani irin juyawa tanaso tai amai, shigowa dakin Mami tayi yanda taga tana jujjyawa akan gado yasa ta karaso da sauri ta dagota zafin dataji ajikin ta yasa tai salati tace "bakida lpy ne daughter sannu kinji bari nakira mijin naki yaduba ki" gyara mata kwanc
iya tayi daidai lokacin idanunta suka sauka akan wayar Ayaan dake kan gado, kokarin tashi da take yi daga gado yasa Mami tace "ina zaki" nishi take tana shafa wuya yanda takeyi yasa Mami tace "amai?" kaman jira aman yake takira sunan shi, amai ta shiga yi
anan Mami bata hanata ba Sai sannu take mata saida tagama sanan tafashe da kuka Mami ta kaita bayi tasata ta kuskura baki sanan tafito da ita ta kwantar da ita akan gado ta gyara wurin ganin bacci yadan dauketa yasa tafita ta shiga dakin Abba dake tareda B
aba Suleman cike da damuwa tace "alhaji Bilkisu batada lpy kuma Ayaan yafita yaje asibiti yabar
wayar shi agida" da sauri Abba yace "subhannalah bari nakira Ibrahim to yabashi wayar idan kuma baya wajen shiyazo ya duba mana ita" wayar shi ya dauka yay dail
ing number Ibrahim ringing daya ya dauka, da sauri Abba yace "Ibrahim Ayaan na wajen ne wlh matar shi ba lpy" anatse Ibrahim yace "a'a baya hospital bai dawoba tun bayan barinsu dazu, amma ai karku damu ciwon datake yi normal ciwo ne kasancewar tana dauke
da sabon ciki" zumbur Abba yamike yana kokarin faduwa da sauri Baba Suleman ya mikamai sandarshi ya karba ya rike gam ga
m yace "me, me, mekace Ibrahima?" dan dariya Dr Ibrahim yayi yace "Abba dama boy baifada ma ba, aiko dazu bayan kun tafi tanata zazzabi
shine fa yaban jinin ta nakai lab akai test gwajin farko yanuna tana dauke da juna biyu" "juna biyu" Abba yafada yana goge yar kwallan farin cikin daya zubomai da sauri yace "kaga Ibrahima fadamin kome kake so inhar baifi karfina ba nakane wlh" dariya Dr y
ayi cikeda murna yace "Abba dama spain
🇪🇸
nake so nakai matana mudanje yawon bude ido" cikin wani irin farin ciki yace "katura min duka information dinka kaida matar ka zansa amuku visa ka shirya ba Spain kadaiba harda wasu kashashen ma saika zaga tukwui
cin ka nabani wanan albshir dinne" ihun dadi Dr yayi yace "godiya nake Abba Allah kara tsawon kwana ya Kade fitina" katse wayar Abba yayi yay ma Allah sujjada yana godiya saikuma ya tashi zaune yana kallon Mami yace "ashe dai boy angirma kiga fa bai fada m
ana Bilkisu nada ciki ba" yay wani irin dariya irin ta manya yana girgixa kai saikuma ya kalli Mami da tsabagen farin ciki bakinta yaki rufuwa yace "Firdausi jeki tambaye ta koma metake so inhar zai zauna acikin bazatai amai ba, aje asiyo ahada mata, koma
dai amata shashaka ne kinsan fa lokacin dakike da cikin Boy har tsakiyan dare tadani kike zakici shashaka" da sauri Mami ta rufe fuska tajuya tafita Baba Suleman namata dariya tasan idan tace zata Kara Koda minti dayane Alhaji saiya tona asirin duka abinda
tayi datana da cikin Ayaan yanda yake cikin farin cikin nan. Kaceme wa anguwan yayi dan Abba kyauta yadinga yi harda na innanaha.
Wuraren goma ya shigo part din sanye da 3quater white, sai white long sleeve t-shirt dabai kulle boturan ba kirjinshi abud
e sai wani irin kamshi yake mai tafiya da zuciya, ganin bakowa afalon yasa yay sama dakin Mami ya bude ya shiga dayar gajeren sallama daidai lokacin tafito daga bayi daure da towel daya tsaya mata acinya, hada ido sukayi da gudu tazo ta fada jikinshi ta fa
she da kuka tana dukan shi, kunenshi ya kama yana kallon fuskar ta murya chan kasa yace "am sorry" make mai kafada tayi ta sakeshi tana turomai baki ta juya tai kan gado tadau rigar baccin da Mami ta ijiye mata akan gadon, da sauri ya biyota kwantowa yay t
abayan ta ya daura duka hannayen shi akan cikinta yana shafawa, ahankali ya lumshe ido yayi yana shakan kamshi turaren da Mami tahada mata a ruwan datai wanka dashi dake fizgar shi sosai, murya chan kasan makoshi yace "please baby" bude kofa da akayi yasa
ya bude ido ahankali batare daya saketa ba hada ido sukayi da Mami dake rike da mug, akunyace ya saketa yay wajen Mami ya karbi mug din yace "sannu da aiki Mami na" kallon shi tayi saikuma ta kama kunenshi ihu yayi asangarce yace "wash Mami zafi" ajiye rig
ar tayi da gudu tazo wajen tana kallon yanda Mami ta rike mai kunne, ta kalli Mami tafashe da wani irin kuka tana tsalle kokarin takai kunenshi ta ture hanun Mami, wani irin murmushin dadi yayi mai sauti yana kallon Mami shima kaman zaiyi kuka, hakan yasa
Mami ta sakeshi tareda dungure mai kai, da sauri Bilkisu ta rikeshi ta rungume hannunshi tana share hawayen daya gama wanke mata fuska, baki Mami takama tace "ah lallai yaran zamani, wato na ja kunen mijinta tana kuka, kunga tafiya ta ai, kabata
mug din na
tane" tajuya zata fita, dariyan iskanci yabi Mami dashi hakan yasa ta juyo itama dariyan ke cinta daurewa take ta harare shi tace "mara kunya kawai dauketa kubarmin dakina kafin nadawo" tasakai tafice, juyowa yayi ya kalleta da wani