Showing 81001 words to 84000 words out of 127150 words

Chapter 28 - SANGARTATTCE COMPLETE

01 Nov 2026

101

saikuma yace "yea" nan ya dinga siffanta su police din na zanasu saiko ga sketch din fuskar su Abba ya karba yana kallo babu wanda ya gane cikin su daga n

an Abba yace sutafi, mikewa yayi da sauri tamike itama tana kokarin rikoshi Baba ya daka mata wani irin tsawa. "Bilkisu kewai mehaka" dago kai tayi ta kalli Baba saikuma ta murguda baki tana bobboyewa abayan Aaman tace "ni sunana Ameerah ko sweetheart" bay

a Ayaan yayi zai fadi sabida wani irin jiri dayake dibanshi da sauri Abba ya rikeshi ya kalli Baba yace "kasan bata hayyacin ta karka ga laifin ta" ya kalli Aaman dake faman tureta daga bayanshi yace "kumu tafi yan albarka" murmushi yayi yace "to Abba" su

Abba suka rike Ayaan suka fita dashi. Da sauri Aaman ya juyo ranshi ya mugun baci yace "d next time dakika rikeni ko shigewa jikinta saina mareki naughty girl" yay gaba da sauri tsabagen haushi, Dr ya kalleta yanda take goge kwalla ahankali yace "muje" mur

guda mai baki tayi tana goge kwalla tabi bayan shi suka fita daga office din. Suna kaiwa waje Aaman ya nuna mata motan su Abba yace "jeki shiga motan su Abba" kallon su Abba tayi yanda duk suka tsatsaya suna kallonta barin ma Ayaan kaman zai hadiye ta, ta

murguda musu baki tace "oh'oh ni namu zamu shiga" murmushi Abba yayi yace "bakomi kabarta anan muje" da sauri tabude baya ta shiga sukuma suka shiga gaba Abba ya kalli Ayaan yanda yake kallon su ahankali yace "Boy control your heart kar zuciyan ka ta buga

haba dan Allah zaka halaka kanka ne jibi yanda kirjinka ke bugu, let's go" bude mota yayi ya saka shi ciki sanan ya shiga shima driver yajasu sukabar wajen motar su Aaman biye da ita har gidansu sukai horn security yabude, sukai parking suka fiffito tana m

akale kusa da Aaman har suka je part din Mami dayake Big Mummy taje bikin yar kawarta sai Kalle Kallen gidan take tana washe baki tana kallon fuskar Aaman murya chan tace "sweetheart nanne garin namu" ko kallonta baiyiba, babban falon Mami Abba yamusu iso

suka zazzauna tana kusa da Aaman, ahankali Mami ke saukowa daga sama cikin shiga ta alfarma idanunta akan Bilkisu dake zaune kusa da wani tana wasa ta teddy Ayaan sai kallonta yake kaman ya hadiye ta, su Abba ma duk ita suke kallo har gabanta Mami tazo zat

a rungumeta da sauri ta matsa kusa da Aaman tana make kafada hakan yasa Mami tace "Bilkisu" murguda baki tayi tace "Ameerah sunana" tai maganan kaman zatai kuka, kasa magana Mami tayi ta tsaya tana kallonta Abba ne yay jarumtar cewa. "batada lafiya ne Fird

ausi, je akawo musu abinci" tadade tana kallon Bilkisu gaisuwar dasu Aaman kemata ne yasa ta farka ta amsa musu tana murmushi kafin ta juya tai kitchen nan tasaka yan aiki suka wadata su da abinci da abubuwan sha amma sun kasa ci sabida kunya drinks kawai

suka sha shidai Ayaan jingina yay da kujera ya lumshe ido kaman mai bacci amma Bilkisu yake kallo bakaramin daurewa yayiba danji yake kaman ya kashe wanan mutumin datake ta manne mawa, Abba ne yay gyaran murya yace "godiya zan kara muku yarana yanda kuka t

aimaka mana kuka taimaki yarmu kuka sakamu acikin farin ciki ubangiji Allah ya faran ta muku haka ranan gobe kiyama" ya nuna malam yace "wanan shine mahaifin Bilkisu, ga Sulaimanu shikuma

kanina ne, nikuma nine mahaifin mijin Bilkisu" wani irin bugawa kirj

in Aaman yayi kafin ya farka daga hakan Abba yanuna Ayaan dake kusa dashi yace "gakuma mijin ta nan" saiya nuna Mami dake zaune gefen Baba Sulaiman yace "ga mahaifiyar shi chan" innalillahi wa innalillahi raji'un kawai Aaman ke ambata aranshi, da hikima ba

tare dawani ya lura ba yakara matsawa daga kusa da ita yanda ta shige mai, wani irin zafi zuciyarshi keyi wasu irin hawaye masu dumi ne suka taru a idonshi ya saci kallon Dr da shiyake kallo shima, ahankali ya girgiza mai kai hakan yasa ya hadiye hawayen d

a kyar ya kakalo murmushi yadan kalli Ayaan aranshi yace no wonder dazu yayo kanshi baikawo komi dazu ba dan yazaci hala mutumin ya dauka sune suka saceta saisa yay haka ashe shine mijinta, ashe Ameerah matar aure ce, maganar Bilkisu ce yasa yadawo daga do

gon zancen zucin dayake ta matso kusa dashi sosai tana nunamai pin din gyalen da Ummy tasaka mata takama rolling gyalen dashi ashagwbe tace "Sweetheart remove it for m..." bata karashe maganan ba sabida wani irin mugun tari daya turnike Ayaan akaro nabiyu

da sauri Abba ya dau goran ruwa ya bude yabashi ture ruwan yayi azuciye yanaso ya mike tsaye Abba ya take kafarshi yasan halin danshi koba komi shiya taimaketa kuma Bilkisu bata hayyacin ta. "sweetheart plz cire" takara matso da kanta tanaso tamai kuka da

sauri ya mike tsaye ya kalli su Abba yana kakalo murmushin dole yace "zamu koma yanzu karmuyi dare" kafin Abba dasu Baba da Mami dasuka Mike tsaye suma suyi magana Bilkisu tace "yeee zamu tafi, uhnn sweetheart fitsari nakeji jirani nayi" saikuma takara mat

sowa kusa dashi tace "where is d restroom" da kyar ya tattaro kalaman dake bakinshi dayay nauyi sosai ya nuna mata Mami yace "ga Mum nan je ta kaiki kiyi" kallon fuskarshi tayi jin yanda yay magana saikuma ta washe mai baki tace "okay wait for me" ta sakam

ai teddy ta ahannu tace "hold my teddy" da sauri tai wurin Mami dake kallonta ta washe mata baki tace "Mum muje" hanunta Mami takama suka hau stairs sai juyowa take tana kallon Aaman tana washe baki har sukai sama da kyar ya kakalo murmushi yace "mutafi A

bba kafin tafito" rakasu su Abba sukayi har waje suka karbi number su shidai Ayaan yana zaune falo suna fita ya mike da kyar yay upstairs yay dakin Mami yabude kofa ya shiga Mami ce kadai adakin zaune tana jiranta tana ganinshi ta mike tsaye tai murmushi t

ace "bari naje nahado mata abinci bataci komiba" tafita daga dakin, kimono ta da gyalen ta dake kan gadon yabi da kallo ahankali ya zauna akan gadon yadau kimono ya rungume sosai yana shakan kamshin dasuke fitarwa, karan bude kofar bathroom dayaji yasa ya

zame rigan daya fuskarshi bama ta lura dashi ba tafito tana kokarin jan straight skirt dinta data tattare ta barshi a cinya zuwa kasa, tundaga kai yake kallonta har yatsa, kallon black body hug din da tasa yayi ba karamin kyau yamata ba gashi ya kamata yab

i jikinta hakan saiya kara bayyana cikan kirjinta dago dakai tayi bayan tagama jan skirt din yakai kasa ta kalleshi bata damu da ganinshi ba amma ganin rigan ta da gyalen ta a hanunshi yasa ta daure fuska a tsiwace ta rike kugu tana hararan shi, dan lumshe

ido yayi yakara budesu ya sauke akan fuskar ta, cike da masifa tayo cikin dakin agaban shi ta tsaya ta murguda mai baki ta mikamai hannu tace "bani rigana aiba naka bane, sweetheart yasaimin" wani irin fizgota dayayi saida tafado jikinshi, gyara mata zama

yayi ajikinshi tana mutsu mutsun ta sauka ya sakala hanunshi ta bayanta ya riketa gam yana numfashi da sauri da sauri yana kallon kwayar idonta, murguda mai baki take iya karfin ta tana kokarin kwace kanta ganin takasa yasa tace "leave me" tai maganan tan

a kokarin kwace kanta, ganin yaki sakinta sai wani irin kallo dayake yasa ta daddage takai bakinta saitin kafadar shi ta daddage ta sakinmai cizo mai shegen zafi da kanta tasaki fatar tashi

ta dago kai tana kallon fuskarshi ganin ko gezau baiyiba ita yake

kallon har lokacin idanunshi sunyi jajir, ahankali yadaura kanshi akan kirjinta wlh takusa suma ya kankame ta sosai muryan shi nawani irin rawa yace "am sorry wife, am sorry, I've done alot of things to you, please kiyafe min am sorr..." yakasa karashe mag

anan sai kuka, cusa kanshi yayi a kirjinta sosai yafashe da kuka irin wanda daga shi sai ita zasu dinga jin karan, duk hankalin ta yatashi me haka wanan mutumin yakeyi yawani daura kanshi akan nonon ta yana kuka, jikinta nema yafara rawa tasa hannu tana tu

re kanshi tace "leave me, let go off me" dago jajayen idanunshi yayi ya kalleta dasu, kara ware ido tayi ta bude baki tana kallonshi cike da mamaki hawayen data gani, ahankali takai karama yatsar ta ta dangwalo hawayen dake gangarawa kuncinshi ta kalla haw

aye ne da gaske ware ido tayi tace "laaaa dama babba na kuka, nidai ka sakeni kai, I want to go, mehaka mtsww" tai tsaki tana ballamai harara, wani irin kuka dayaji yasake zuwan mai yasa yasake maida kanshi jikinta ya rungumota sosai kaman zai maidata ciki

yace "am sorr..." sosai yafashe da kuka yakasa magana, shi kadai yasan yanda yakeji aranshi. Tureshi ta shiga yi dukta rude tafashe da kuka sosai ta kwala ihu. "wayyo Allah na Sweetheart come" dago rinannun idanunshi yayi yasa hannu ya buge bakinta, kama

bakinta tayi tafashe da kuka sosai tana kokarin tashi daga jikinshi, hanunta yakama ya daura akan kirjinshi dudda kukan datake saida yanda taji kirjinshi na wani irin bugu ya bata tsoro, rungume ta yayi sosai yakai bakinshi saitin kunenta da muryan shi da

bata fita sosai yace "please wife karki kara kiranshi sweetheart wlh zan iya mutuwa yanda zuciyata ke zafi" tureshi tayi da karfi cikin kuka ta make mai kafada tareda lankwashe kai tana hararan shi tace "saina kirashi din, Sweetheart dinane kuma kabani rig

ana naje wurin sweetheart mutafi gidan mu" wani irin tari yafara yana dafe kirjinshi yana kallonta, zaro ido tayi atsorace tana kallonshi yanda yake tari, sadaf sadaf ta tako tazo gabanshi zata zari rigarta dake kan jikinshi ya rike mata hannu ya fizgota d

awani irin karfi yana tarin yafada kan gado kaman zai mutu yakeji ya matseta sosai ajikinshi bama ya iya bude ido da kyau, sama sama ma yakejin metake cewa da kyar ya daga fuskar ta ya lalubo bakinta da hannu kafin ya dago kai idanunshi a lumshe ya kamo ba

kin yafara kissing dinta tareda kamata ajikinshi tightly yana shafa bayanta dayan hanunshi kuma yafara yawo agaban rigarta yana neme neme dan baya gani sosai tsabagen yanda yakejin asaba a zuciyar shi.

♦♦

*SANGARTATTCE* ♦♦

Maman Abd Shakur

69 -

70

Mutsu mutsu tafara tana kokarin fizge kanta amma takasa sabida yanda yarike ta, hanunshi dataji ta cikin gaban rigarta yasa tafara kokarin fincike kanta daga jikinshi hankalin ta dukya tashi sai kuka take babbakawa tana kallon fuskarshi yanda idanuns

hi suke a lumshe yana fitar da numfashi da sauri da sauri yana abinda yakeyi, hanunta tasa tafara dukanshi a kafada dayan hanunta kuma tadaura akan hanunshi dake cikin rigarta tana kokarin janye hanunta daga kan kirjinta tana wani irin kuka mara kara kama

n mahaukaciya haka tadawo. Ta kyar ta daddage ta fizge bakinta daga nashi ta fizge kanta da kyar ta dirko daga kan gadon, da

kyar ya tashi ya zauna yana kallon yanda take kuka duktabi ta kankame jikinta tana kuka sosai, juyawa tayi da gudu zata fita daga d

akin hakan yasa yay kokarin ya mike tsaye danko rigarta bata gyara ba duk cikinta awaje, riko hanunta yayi da sauri ta juyo ta fasa ihu kafin tasaka hannu ta fallamai Mari da karfi, dafe inda tamare shi yayi yana kallonta asanyaye yanda duk ta tsorace tan

a kokarin kwace hanunta ta gudu ahankali ya janye hanun daga kan kuncinshi ya daura hanunshi agefen cikinta ya dauketa da karfi yadawo da ita cikin dakin ya zauna akan gado da sauri ta mike tsaye daga jikinshi tafashe da kuka tana murguda mai baki tace "wl

h Anty Ummy tacemin babu kyau namiji nama mace haka, niba yar iska bace" shiru yayi yana sauraron maganganun datake natsuwa na shigan shi ganewa da yayi wani bai taba mata hakaba kenan, hannunshi ya daura akan cikinta yana shafawa kafin ya saukar mata da r

igan kasa ya rufe mata cikinta sanan ya gyaramata ta wuyan rigan batare daya bata daman guduwa ba, ya gyaramata skirt dinta duk yana kallon fuskar ta da yanda jikinta ke wani irin rawa sanan yajawota tafado kanshi tana hararan shi tana kuka tana murguda ma

i baki, dan murmushi yay ya kara shigar da ita jikinshi da kyau ta yanda bazata iya guduwa ba, ya kai hanunshi ya daura a daidai ta inda taji ciwo akanta yadanyi shiru yana nazarin abu, shafa wajen yayi sosai hakan yasa tace "wash" ahankali yakai bakinshi

saitin kunenta yace "da zafi, ya yake miki?" banza tai dashi tana turo baki tana juya kanta dan murmushi yasake yi yace "gobe zan kaiki hospital na dubaki da kyau if there's any need sai nakira Dr brain" muryan ta har rawa yake tace "please leave me I want

to go palour" ahankali yace "kije kiyi mene?" langwabe mai kai tayi ashagwaban ce tace "wurin sw.." saitai shiru ganin wani irin kallo dayake mata tana hararan shi tace "wurin uncle zani mutafi gida" tai maganan tareda daura hannayen ta a kirjinshi tana t

ureshi danya saketa tafice tana kuka tana kallon kofa gabaki daya ta kosa ta sauka kasa, kama hanunta yayi ya janyo shi ya maidasu ta bayan shi hakan yasa takara kwanto jikinshi sosai tafashe da kuka shikuma yasaka hanunshi ta bayanta ya matso ta sosai har

hancin su na gogan juna arude tace "na banu na, ina swe..." kasa karasa wa tayi sabida wani irin kallo daya mata dan murmushi ya mata yana goga hancinshi akan nata murya chan kasan makoshi yace "I miss yhu, I really miss yhu" juyar dakai tayi ta kalli kof

a tana kuka ta danna wani uban ihu. "Sweethearttttt" wani irin juyo da kanta da yayi azuciye yasa ta kankame idonta tafashe da kuka sosai tace "I want to go leave me, he's waiting for me, my teddy bear na falo" da muryan shi da bata fita da kyau tsabagen y

anda zuciyar shi ke kuna yace "am ur husband karki kara kiran wani Kato sweetheart please am begging u karki kasheni" batare data bude idonta ba tace "leave me to, inaso natafi we want to go" hada forehead dinshi yay da nata yace "uh'uh bazaki kara barina

again ba, bazaki bishi ba, please stop talking about him, please baby" yay maganan yana goge mata fuska, make mai kafada tayi tareda ture hanunshi. "stop touching me" girgiza mata kai yayi yakafe lips dinta da ido ahankali ya sakin mata light kiss hakan ya

sa tabude ido da sauri ta zabura ta tashi daga jikinshi da karfi filo kan gadon ta dauko tazo ta makamai tana kuka sosai tace "karka kara tabani mugu kawai" daidai lokacin Mami ta bude dakin ta shigo dauke da tray kallo daya ta musu ta dauke kai, dawani ir

in gudu tafita daga dakin bayan ta yarda filo akasa tana kuka, da sauri ya mike tsaye shima zai bita Mami tamai wani irin kallo hakan yasa ya tsaya yana sosa kai ahankali tace "Ayaan kabita ahankali I hope I've made myself clear" gyada mata kai yayi yafita

daga dakin tun daga stairs yakejin ihu ta yanda take kuka tana kiran Sweetheart, karasa sauka yayi daidai lokacin kuma su Abba sun shigo

gidan, kokarin bita gefensu take tafita tana kuka Baba yariko hanunta yana mata wani irin kallo da saida gabanta ya mu

gun fadi yamata dakuwa yace "ke kinci gidan ku kinada auran ki kikema wani namiji kuka zaki bishi mekika hada dashi? Ciwo hauka ne? To wlh koki shiga taitayin ki kona lallasa ki kafin nabar garin nan gobe, wanda kike nema ba, kina jina" ta dago kai tana ka

llonshi hakanan taji tana shakkan tsohon har cikin ranta yace "to yatafi kuma bazaki kara ganinshi ba, ko sunan shi miyema kike kiranshi dashi, koma mikike cemai to yatafi bazaki kara ganinshi ba, mune iyayen ki ga mijinki chan dole ki zauna dashi, in kara

jin kin kira sunan wani agidan mijinki, wuce dakin ki kibama mutane wuri anan" da sauri tai sama hartana bangaje Ayaan da gudu wani daki data gani abude tabude ta shiga ta maida tarufe ta saka key ta sulale akasa tana kuka kaman mahaukaciya tace "Sweethea

rt ina kake kazo ka dauke ni".

Akasa kuma Abba yace "ahankali zamu bita malam bata hayyacin ta" girgiza kai kawai malam yayi yace "shirmen banza zama tadawo ne, zamu tsaya kallonta ne tana aikin haramun, wanan ai haramun ne".

Mami ce taje bakin dakin t

akai mata abinci dan tunda tazo bataci komiba tai knocking duniyar nan amma taki budewa, koda mazan ma suka dawo daga masallaci anyi anyi ta bude kofa taki gashi ansa spire key yaki shiga, Ayaan kaman zaiyi hauka, bayanda ba'ayi da itaba taki sai uban kuka

take sai wuraren goma baccin wahala yay gaba da ita, Abba yakira mai balla kofa sabida yanda hankalin su yatashi amma yace bayan an gobe da safe zaizo, Baba kaman ya hadiye zuciya ya mutu jibi yanda aka damu da Bilkisu amma sai iskanci takema mutane, sa k

owa yayi yabar wajen suje su kwanta badan ransu yasoba suka tafi har Ayaan ma saida ya koreshi.

Wuraren takwas mai balle key kofa yazo da Ayaan yafara cin karo a tsakar gida yana sanye da white jallabiya, ya shigo dashi lokacin duk su Abba da Baba na

bakin kofa duk suka matsa mai kusan 30 min ya dauke shi sanan ya iya balle handle din kofan kofar ya bude tana zaune jikin gado ta cusa kai acinya dukta galabaita tana kuka mara sauti kafin ma Ayaan ya shiga Baba yariga shi shiga yana Kalle Kallen dakin

ya shiga yi, igiyan chaja daya gani ya dauka da sauri Abba yace "malam a'a, a'a nace" ko kallon Abba baiyi ba ya zubamata USB ajiki, ihu tayi ta daga kai

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login