Showing 114001 words to 117000 words out of 127150 words
dariya, baki Dr Ibrahim yakama yace "saida kagama aiki ne kake wanijin kunya da rashin lafiyar ta ka dura mata ciki" dago kai yayi yana wani ciccin magani yana kokarin mayar da mu
rmushin dayake ji ya
kalli Dr Ibrahim ya daga mai gira daya sama yana dan dariya, girgiza kai Dr Ibrahim yayi saikuma ya mikamai hannu yace "congratulations Dr kakusa zama father in d next 36weeks da some days" tashi Ayaan yayi baiyi tsammaniba kawai yaji
ya rungume shi yana wani irin murmushi mai sauti sosai ahankali yace "thank you Dr for giving me this good news" sakinshi yayi har lokacin murmushi yake, bandejin cikin shi ya nunamai yace "take it off" kallon shi Ibrahim yayi saikuma yatabe baki yasa hann
u yacire bandejin dan kara yayi saikuma ya kalli wurin yawarke rass ya saukar da riganshi kasa, murmushi yayi yace "thanks gida zani" "na sallame kane patient?" hararan shi yayi saikuma yace "sorry Dr wife need to go home taci abinci and relax, as for me a
m fine yanzu ai" gyada mai kai Ibrahim yayi yace "yea I can see dat" daidai lokacin akai knocking bada izinin shigowa yayi driver ne key yakarba yatafi Ibrahim ma yafita daga office din.
Ahankali ya tsugunna kusa da ita ya kafe fuskar ta da ido, bargon
daya lullubeta dashi yaja kasa tundaga kan wuya yake kallonta harya saukar da idanunshi akan flat cikinta, hannu ya daura akan cikin yana wani irin kallon cikin yana murmushi saikuma yakai kunenshi ya daura akan cikin batare daya sakin mata nauyi ba, daga
kunen yayi ya kalli cikin saikuma ya daura duka hannayen shi akan cikin yana murmushi ahankali yace "Hello little one" wani irin murmushi yayi da bayyanar da duka hakoran shi saikuma ya nuna kanshi yace "is me, ur Dady" sake murmushi yayi tsabagen murna y
ama rasa mezaice daura kanshi yay akan cikin ya lumshe ido, ahankali yace "Alhamdulillah" dan motsin da yaji tayi yasa ya dago kai ya kalleta hada ido sukayi da sauri ya mike, tashi da ita yayi yana taba gaban kanta har lokacin da zafi kiss yamata a goshi
yace "sorry baby muje gida kici abinci saiki sha magani okay" gyada mai kai tasake yi ahankali tana kallon shi, lips dinta ya kafe da ido kasa daurewa yayi ya kamosu ahankali ya shiga kissing dinta itama tana mayar mai da martani sun dade ahaka sanan ya sa
keta idanunshi na kankancewa rigarta ya dauka ya samata duk tana kallon shi kafin ya dagata ya saukar da ita daga gadon cikinta yakara kallo saikuma yay murmushi, washemai baki itama tayi, hijabin ta ya saka mata yadau wayar shi da key mota yasaka mata tak
almin ta yariko hanunta suka fita daga dakin sukai waje saimai ya jiki ake yana amsawa suka shiga mota sukai gida.
Suna shiga gidan daidai lokacin su Aaman na shirin shiga mota dan zuwa airport, tsaitsayawa akayi ana kallon su fitowa yayi daga motar
ya zagaya ya bude mata ta fito hanunta ya riko suka taho dukan su mamaki sukayi kaman ba Ayaan dako ido baya Iya budewa bane dazu ba, kallo daya Aaman yamata ya dauke kai, Raiyana da sauri tazo zata rungumeta makalewa tayi abayan Ayaan tana make mata kafad
a Raiyana kuma ta tsaya turus hawaye sun ciko mata a ido Aaman yakasa daina kallonta, cirota daga bayan shi Ayaan yayi ya kalleta itama shi take kallo ahankali ya nuna Raiyana yace "Raiyana kanwarki ce jeku gaisa" kallon shi tayi saikuma ta kalli Raiyanan
make mata kafada tasake yi takoma tana neman shigewa jikinshi, da sauri ya rike hanunta ya kalli Raiyana dake shirin yin kuka ya girgiza mata kai yace "karkiyi kuka batada lpy ne amma takusa warke wa zata ganeki in sha Allah, muje" tafiya sukayi suka karas
a wajen hannu ya mikama Aaman sukai musabaha yakara mai godiya sanan yama Mum da Dad ma godiya sosai, Bilkisu kam duk tabi talabe abayan shi Mum namata magana ma taki amsawa, mota suka shiga direba yajasu duk Ayaan na lura da yanda
Aaman keta kallon Raiyan
a murmushi yayi kawai, sanan ya juya suka gaisa da Baba da suma tafiya zasuyi yanzu sosai, da kyar yasa Bilkisu ta gaidashi addu'a yamusu dakuma fatan samun lafiyan ta sanan suka shiga mota shida Raiyana da bata so tatafi driver yajasu suka tafi. Sanan suk
umu suka koma cikin gida.
A falo suka zazzauna Abba yakasa daina kallon Ayaan dakema Bilkisu dake kusa dashi magana kasa kasa, abinci Mami ta kawo musu white rice da miyar liver karba yayi yace "thank you Mami na" abincin ya nuna mata yace "let's eat" d
a sauri ta tashi tana neman hawa kan jikinshi, ganin haka yasa Abba ya kalli Baba Suleman yace "kaga Sulemanu zomuje muyi maganan wanan sabon project din" rike mata hannu Ayaan yayi yadago kai ya kalli Abba hada ido sukayi da sauri ya dauke kai yana sosa k
eya, Mami dai dan hararan shi tayi ta wuce kitchen abinta su Abba kuma sukai sama, fizge hanunta tayi daga hannunshi daya riketa kaman zatai kuka tahau kan jikinshi ta kankameshi, abincin ya debo a spoon yakai bakinta ahankali tabude bakinta ta karba tana
ci, 5 spoon tayi kacal tafara kakarin amai da sauri ya bata ruwa ya shafa bayan ta hakan yasa tai lamo ajikin shi tana shakan kamshin da jikinshi keyi, saikuma ta dago ta kallai spoon din ta dauka ta debo abincin takai bakinshi tana washe mai baki budewa y
ayi yaci yana kallon kwayar idonta yana murmushi, ahaka tadinga bashi harya koshi ya karbe spoon din ya ijiye maida kanta kirjinshi tayi tai lamo, dagota yayi hakan yasa ta kallai murmushi yamata ya sakin mata peck a kumatu dagata yayi Shima yatashi sukai
sama dakin Mami ya zaunar da ita akan gado sanan ya tsugunna agaban ta, hanunta ya kama yama peck yace "stay here ki zauna da Mami don't cry okay" washemai baki tayi hakan yasa yay murmushi yasake ma hanunta peck yace "am coming zan fita ne, I love you" sa
kinta yayi ya mike zai fita daga dakin da sauri ta rike mai hannu ta tashi ta shige jikinshi ta dago kai tana girgiza mai kai, murmushi yayi ya shafa mata kumatu ahankali yace "I wanna get drugs 4 u please luv kibari naje okay" yay maganan yana zaunar da i
ta akan gado, ganin kuka zatamai yasa ya ciro wayarshi daga aljihu yay downloading game din tample run yay installing ya kunna yabata, zama yayi kusa da ita ya rungumota jikinshi yana nuna mata yanda akeyi washe baki tayi tana kokarin yi, kiss yamata a kun
ne da sauri ta juyo ta kallai, lips dinta yakama yay mata kiss na kusan minti daya sanan yace "continue ur game" cigaba da game din tayi da sauri ya fita daga dakin, sakkowa kasa yayi yaga Mami zaune akan kujera tana waya da Ummu Haneef kusa da ita ya zaun
a saida tagama sanan yace "Mami na am going out, wife na dakin ki" gyada ma kai tayi tace "ina zaka son kaida baka da lafiya" dan murmushi yayi yace "am fine Mami drugs zan siyomata" da sauri yafita daga falon kafin takara jefomai wani tambayan.
Sai
da tai game din ta gaji ta ijiye wayan akan gadon ta kwanta tana lumlumshe ido sabida wani irin zazzabi dake cinta ga cikin ta dake wani irin juyawa tanaso tai amai, shigowa dakin Mami tayi yanda taga tana jujjyawa akan gado yasa ta karaso da sauri ta dago
ta zafin dataji ajikin ta yasa tai salati tace "bakida lpy ne daughter sannu kinji bari nakira mijin naki yaduba ki" gyara mata kwanciya tayi daidai lokacin idanunta suka sauka akan wayar Ayaan dake kan gado, kokarin tashi da take yi daga gado yasa Mami ta
ce "ina zaki" nishi take tana shafa wuya yanda takeyi yasa Mami tace "amai?" kaman jira aman yake takira sunan shi, amai ta
shiga yi anan Mami bata hanata ba Sai sannu take mata saida tagama sanan tafashe da kuka Mami ta kaita bayi tasata ta kuskura baki s
anan tafito da ita ta kwantar da ita akan gado ta gyara wurin ganin bacci yadan dauketa yasa tafita ta shiga dakin Abba dake tareda Baba Suleman cike da damuwa tace "alhaji Bilkisu batada lpy kuma Ayaan yafita yaje asibiti yabar wayar shi agida" da sauri A
bba yace "subhannalah bari nakira Ibrahim to yabashi wayar idan kuma baya wajen shiyazo ya duba mana ita" wayar shi ya dauka yay dailing number Ibrahim ringing daya ya dauka, da sauri Abba yace "Ibrahim Ayaan na wajen ne wlh matar shi ba lpy" anatse Ibrahi
m yace "a'a baya hospital bai dawoba tun bayan barinsu dazu, amma ai karku damu ciwon datake yi normal ciwo ne kasancewar tana dauke da sabon ciki" zumbur Abba yamike yana kokarin faduwa da sauri Baba Suleman ya mikamai sandarshi ya karba ya rike gam ga
m y
ace "me, me, mekace Ibrahima?" dan dariya Dr Ibrahim yayi yace "Abba dama boy baifada ma ba, aiko dazu bayan kun tafi tanata zazzabi shine fa yaban jinin ta nakai lab akai test gwajin farko yanuna tana dauke da juna biyu" "juna biyu" Abba yafada yana goge
yar kwallan farin cikin daya zubomai da sauri yace "kaga Ibrahima fadamin kome kake so inhar baifi karfina ba nakane wlh" dariya Dr yayi cikeda murna yace "Abba dama spain
🇪🇸
nake so nakai matana mudanje yawon bude ido" cikin wani irin farin ciki yace "k
atura min duka information dinka kaida matar ka zansa amuku visa ka shirya ba Spain kadaiba harda wasu kashashen ma saika zaga tukwuicin ka nabani wanan albshir dinne" ihun dadi Dr yayi yace "godiya nake Abba Allah kara tsawon kwana ya Kade fitina" katse w
ayar Abba yayi yay ma Allah sujjada yana godiya saikuma ya tashi zaune yana kallon Mami yace "ashe dai boy angirma kiga fa bai fada mana Bilkisu nada ciki ba" yay wani irin dariya irin ta manya yana girgixa kai saikuma ya kalli Mami da tsabagen farin ciki
bakinta yaki rufuwa yace "Firdausi jeki tambaye ta koma metake so inhar zai zauna acikin bazatai amai ba, aje asiyo ahada mata, koma dai amata shashaka ne kinsan fa lokacin dakike da cikin Boy har tsakiyan dare tadani kike zakici shashaka" da sauri Mami ta
rufe fuska tajuya tafita Baba Suleman namata dariya tasan idan tace zata Kara Koda minti dayane Alhaji saiya tona asirin duka abinda tayi datana da cikin Ayaan yanda yake cikin farin cikin nan. Kaceme wa anguwan yayi dan Abba kyauta yadinga yi harda na in
nanaha.
Wuraren goma ya shigo part din sanye da 3quater white, sai white long sleeve t-shirt dabai kulle boturan ba kirjinshi abude sai wani irin kamshi yake mai tafiya da zuciya, ganin bakowa afalon yasa yay sama dakin Mami ya bude ya shiga dayar gajer
en sallama daidai lokacin tafito daga bayi daure da towel daya tsaya mata acinya, hada ido sukayi da gudu tazo ta fada jikinshi ta fashe da kuka tana dukan shi, kunenshi ya kama yana kallon fuskar ta murya chan kasa yace "am sorry" make mai kafada tayi ta
sakeshi tana turomai baki ta juya tai kan gado tadau rigar baccin da Mami ta ijiye mata akan gadon, da sauri ya biyota kwantowa yay tabayan ta ya daura duka hannayen shi akan cikinta yana shafawa, ahankali ya lumshe ido yayi yana shakan kamshi turaren da M
ami tahada mata a ruwan datai wanka dashi dake fizgar shi sosai, murya chan kasan makoshi yace "please baby" bude kofa da akayi yasa ya bude ido ahankali batare daya saketa ba hada ido sukayi da Mami dake rike da mug, akunyace ya saketa yay wajen Mami ya k
arbi mug din yace "sannu da aiki Mami na" kallon shi tayi saikuma ta kama kunenshi ihu yayi asangarce yace "wash Mami zafi" ajiye rigar tayi da gudu tazo wajen tana kallon yanda Mami ta rike mai kunne, ta kalli Mami tafashe da wani irin kuka tana tsalle ko
karin takai kunenshi ta ture
hanun Mami, wani irin murmushin dadi yayi mai sauti yana kallon Mami shima kaman zaiyi kuka, hakan yasa Mami ta sakeshi tareda dungure mai kai, da sauri Bilkisu ta rikeshi ta rungume hannunshi tana share hawayen daya gama wanke
mata fuska, baki Mami takama tace "ah lallai yaran zamani, wato na ja kunen mijinta tana kuka, kunga tafiya ta ai, kabata mug din natane" tajuya zata fita, dariyan iskanci yabi Mami dashi hakan yasa ta juyo itama dariyan ke cinta daurewa take ta harare sh
i tace "mara kunya kawai dauketa kubarmin dakina kafin nadawo" tasakai tafice, juyowa yayi ya kalleta da wani irin smile akan fuskar shi abinda tayi yanzunan har kasan kasan ranshi yamai wani irin dadi, ahankali ya ijiye mug din akan stool yawani hau yimat
a kiss tako ina, washe mai baki tayi haka ya cigaba da kissing dinta harya jata zuwa gado, rigar baccin ta white da Mami ta fito mata dashi ya dauka ya saka mata iya guiwa ya tsaya mata wani irin kallo yabita dashi sanan ya dauko hijabi yasa mata yadau mug
din yabata, karba tayi ta kafa abaki water melon da dabino Mami ta Nika mata a blender tasaka madara da Zuma bata taceba, sosai yamata dadi ta shanye tass tabashi mug din iyewa yayi anan sanan ya juya mata baya ya duka ya kalleta yace "hau" washe mai baki
tayi sosai da gudu ta dane bayan shi ya mike tsaye da ita ya gyara mata hanunta akafadar shi sanan suka fito daga dakin sukai kasa, Abba da Mami da tunda sukaji Karan bude kofar su sukadan leko, tafawa sukayi Mami ta kalli Abba tace "like father like son"
hararan ta Abba yayi yace "kyau Kenan bakiga yanda kika mutun munba da tsufa na amma duk randa bana dakinki baki Iya bacci na Iya luv emmata" filon kujera Mami ta bugamai ya chabe yana dariya.
Shashin shi yay da ita, bude kofa yayi wani irin kamshi
da sanyi ya bugi hancinta shiga yayi ya maida kofar ya rufe bayan ya murza makulli dakin duhu hakan yasa tasake kankame shi daga baya, kofar bedroom ya bude ya shiga ya rufe sanan ya sauko da ita daga bayan shi da sauri takara rirrikeshi dan bata ganin kom
i dakin ko ina duhu, abu ya danna haske ya gauraye dakin ware ido tayi tana kallon ko ina tundaga inda take tsaye akasa ya zuba flowers jajaye da balloons tako ina jajaye akasa har zuwa kan gadon dayaji farin bedspread dakuma farin bargo, yarubuta I Love y
ou da flowers din akan gadon, akan bedside drawer kuma wani hadadden mini bucket ne dake cike da ice cubes daketa tiriri, sakinshi tayi da gudu tadau balloon tana wasa saikuma ta tattaka jajayen flowers din da farar kafarta tai wajen gadon ta tsaya tana ka
ra kallon rubutun flowers din dake kan gadon tana washe baki, tundaga yatsar kafarta yake kallon dake kan jajayen flowers har zuwa gashin kanta wani irin sonta na fizgar shi baida buri daya wuce ta warke yanzu, sake washe baki tayi ta daura yatsar ta akan
flowers din I tace "I" saikuma ta matsa ta taba na love ta kafeshi da ido saikuma tace tace "l...l..love" takara matsawa ta taba na you tace "you" tai tsalle, ahankali ya tako ya zo tabayan ta daura kanshi yayi a wuyanta ya kulle hannunshi akan cikinta mur
ya chan kasa yace "ur conditon is improving u just read something baby, gobe zan kaiki hospital" kiss yamata awuya har lokacin idanunta nakan rubutun ahankali tace "I Love you" yadade yana kallon bakin ta saikuma ya saketa, ahankali yakai guiwar shi kasa y
a riko hanunta, kwalalo ido tayi itama zatai kneeling kaman yanda yayi ya girgixa mata kai yace "no" hanunshi ya tura acikin aljihu ya ciro wani red small box, ahankali ya bude wani hadadden diamond ring ne aciki, ciro ring din yayi ya ijiye box din agefe
ya sake riko hanunta, fuskarta ya kalla ahankali yace "wife you've been nothing but a blessing to my life, kin haskaka rayuwata kin chanza ni, am not
that Ayaan mebin mata mara son yin salla, sa sarka da kunne da sauran su, you are a gift to my life Bilkis
, ina miki wani irin so dakoni kaina bazan Iya fadin wani irin bane, I love you so much Baby" ring din ya sanya mata a yatsu aiko chass ya zauna bakaramin kyau yama hanunta ba kasa hakura yayi saida yama hanun peck sanan ya saki hanun ihu, tayi tsalle tana
kallon zoben kamota yayi tareda daura kanshi akan cikinta ya rungumeta ahankali yace "thank you" cikin yama kiss kafin ya saketa ya mike yana kallon fuskar ta washe mai baki tayi saikuma ta fada jikinshi, ahankali ya cirota daga jikinshi wani abu ya danna
kalan wutan dakin ya koma dim blue, sama ta kalla tana kallon wutar dakin dataga ya chanza daga fari, ahankali ya daura hannunshi kan spaghetti hand din rigar baccin ta kwantar dasu yay kasa tareda kwanto da kanshi wuyanta yakai bakinshi saitin kunenta ya
na lashe kunen hannunshi na zame rigarta kasa ahankali, murya chan kasa yace "zan gaisa da ajiyata, let my baby feel his Papa" karasa zame rigan yayi ya dauketa akan hannunshi, sakala hanunta tayi tabayan wuyanshi tana kallon fuskarshi Shima kallonta yake,
batare daya raba idanunsu ba ya taka ya kwantar da ita akan gadon yay resting kanta akan lumtsetsen filon gadon ahankali, bakinshi ya daura asaman kan idonta kankame idon tayi hakan yasa ya sakin mata wani irin kiss mai kara wani yarr taji da sauri ta sak
i wani irin ajiyar zuciya da yakusa zautar dashi, hannayen ta yacire daga bayan kanshi ya ijiye ya tashi yana wani irin kallon ta itama shitake kallo tana washe mai baki da idanunta