Showing 18001 words to 21000 words out of 127150 words

Chapter 7 - SANGARTATTCE COMPLETE

ihu, ya dade awurin dan a rayuwan shi yana mugun sonsu, sanan ya shigeta tana maida mai martani t

ana ihu, sosai suke abunsu har tasoma galabaita fizge bakinta tayi daga nashi tareda tureshi da karfi tace "Ayaan don't kill me nagaji wlh" fizgota yay yace "uban mesa to kikazo inkinsan kin gaji am not done with u yet, and shut d f*uck up" fizgota yay ya

sake matseta ya shigeta da kyau nan yacigaba dayin abunda yahana shi bacci agida, saida yaji shi ya gamsu sanan ya ture ta yatashi ya shiga bayi, fitowa yay daure da towel dakuma karami yana goge jikinshi kallon yanda take maida numfashin gajiya yayi yadan

yi murmushin gefen baki duk cikin yan matan shi Meram ce kadai maidan iya jureshi gashi ta mutun mai murus, tabe baki yay yadau kayan baccin shi yamaida ya kalleta yace "will call you tomorrow, idan kin huta kitafi gidan ku, am off" fita yay daga dakin bat

are dayasake kallonta ba singlet dinshi daya bari akan gadon tajawo ta rungume tana murmushi tana kissing din rigan, tana mugun son Ayaan.

********************

*Zaria*

Kwanan ta biyar kenan tana fama, dan ciwon saiya zo yahade mata da ciwon mar

a hakan yasa duk ta fita hayyacin ta, Abba ya karbo mata maganin tasha kuma Alhamdulillah tasami lpy dan yau da kanta ta tashi tai shara, ita dasu Raiyana kuma suka hura wuta suka dumama tuwon da za'ai kari dashi.

Isyaka ma duk ya rame sabida ciwon da gim

biyar shi takeyi dan har saida yay zazzabin kwana daya Baba yabashi magani.

Dakin Baba tai sallama ta shiga ta zauna agabanshi tace "gani Baba" littafin dayake dubawa ya rufe ya mayar ya ijiye yace "ya karfin jikin Bilkisu?" murmushi tai tace "Alhamdul

illah Baaba da sauki" gyra zama Baba yay yana kallonta hakan yasa itama ta natsu yace "Bilkisu dama inaso naji yaushe ne zaki fara zana jarabawan gama sakandirin ne" ahankali tace "uhm Baba sai karshen watan gobe, talatin ga watan August zamu fara, sai mug

ama karshen watan September dan wata daya akeyi ana yi" takarashe maganan tana murmushi, Baba dayay shiru kaman mai tunani yana sauraron ta yace "kuma yanzu muna tsakiyar watan July ko?" gyadamai kai tayi tace "eh Baba yau sha biyar ga wata" ajiyar zuciya

ya sauke yace "to Masha Allah daman abinda yasa nakiraki shine, kinga Isyaku zai karayin walima haddace Qur'ani akaro nabiyu ranan goma ga watan gobe, August kenan, shine nakeso ranan na daura muku aure, ranan goma gawatan August din sai ya kasance ranan b

ikin, nan da sati uku dayan kwanaki kenan, kinga ga aure ga walima abin zaiyi kyau ahaka, idan yaso sai na baku dayan gidana ku zauna aciki dazaran kin gama jarabawan saiku tafi sokoton" boye fuskarta tayi a hijabi duk kunya ya cikata, murmushi Baba yay ya

ce "tashi ki tafi Allah miki albarka su Baaba aiduk sunsan zancen, kin shadai maganin ki nayau ko?" gyadamai kai tayi yace "to masha Allah tafi abinki" fita tayi da sauri ta shiga dakin Umma dake tareda Mama suna hira abunsu, kan Umma tafada tawani fashe d

a kukan iskanci. "Umma shine ko kufadamin zancen ko" dungure mata kai Umma tayi tace "zancen me bayan keda Isyaku kun kasa hakuri har ki gama jarabawa ai wlh malam yamin daidai dayace kawai ranan walimar shi kawai a daura auren". Tashi tai tayo kan Mama ta

na kuka Mama ta daure fuska tace "kina zuwa nan saina mammake ki" juyawa tai tafita daga dakin tana kuka sosai mara sauti, nan fa aka fara gyara amarya Umma da Mama, ba abar Baaba abaya bama yau abata wanan gobe abata wancan tasha.

****

*kano*

Wani ir

in mugun kallo yabi yan aikin dake gyara flowers din side din Mami dashi kafin ya bude kofa ya shiga, stairs yahau yawuce dakin Popsy dake nan bangaren ta, da sallama yabude kofar ya shiga dakin yabi kowa nadakin da kallo Daga Pops sai Baba sule da Mami sa

i big Mummy dake kusa da Mami. gaida su yay Mami tabi tsinannun kayan dake jikinshi da kallo ta nunamai kofa tace "wuce kaje ka chanzo kayan nan" "ke firdausi kibarmin yaro fa yasha iska a gidan nan, shida gidan mahaifin shi ba agida yake yasa ba fita yay

dasu kinfa takurawa Ayaan dayawa fa" Big Mummy ta chabe tace "atoh! Duk tabi ta gwanzabi yaro, dududu nawa yake dabazai sa abinda ranshi kesoba bahaka yaran zamani kesa crazy jeans dinan suyi ass down ba is normal suwagan kenan, kifita daga idanunshi gaski

ya firdausi" "shekara talatin fa hajiya shine yaro? Sa'anin shi nada yara uku wasu ma fin hakan" Mami ta tai maganan cike dajin haushi, "ahap gorin aure zaki mana? Ai aure nufine na Allah ingaya miki, kuma mata saiya dirja ya dirje ta nunawa duniya wlh, ra

nan bikin shi dole duniya tasan SANGARTATTCE danmu ke aure" takarashe maganan tana hararan Mami ta gefen ido,

shiru Mami tayi bata sake cewa komiba Abba ya kalleshi yace "shigo kaji dan gata na" shigowa yayi batare daya bari sun sake hada ido da Mami ba

yawani shege jikin Abba, Baba Sulaiman dai murmushi kawai yay ya girgiza kai dan agidan nan daga shi sai Mami ne ke kokarin gyara Ayaan tun yana

yaro amma Abba da Big Mummy son shi ya rufe musu ido basaji basa ganine akanshi.

Shafa kumatun shi Abba yayi y

ace "kowani irin kaya kakeso kasaka gidan ubanka kake, idan ban maka abinda kakeso ba inada wani wanda zan mawa ne" ya kalli Mami yace "ki kiyayi fushi na wlh, duk randa kika kara batama Ayaan rai nida kene" yay kwafa yasake juyowa ya maida hankalinshi kan

Ayaan yace "son yau kusan sati daya da dawowan ka baka bamu labarin yanda kasamu lpy ba".

[7/15, 12:20 PM] Ummi Tandama: ♦♦ *SANGARTATTCE* ♦♦

Maman Abd Shakur

19 - 20

"Baka bamu labarin yanda kasamu lpy ba dan from video damuka kalla a hauka

ce kabar gidan nan, maiya sameka bayan nan dazaka iya tunawa?" shiru yayi yana kallon fuskar mahaifin nashi kafin ya maida kanshi kan kafadar shi ya yatsine fuska yace "wata yarinya ce haka Popsy a zaria" saikuma yay shiru Abba yace "wace yarinya Boy? Meta

yi ita yarinyar? Ya sunanta?" shiru yay yana kokarin tuno sunanta dayaji wanan marakunyan yakira amma yakasa tunawa, karamar tsaki yadan ya yace "namanta sunanta Pops buh her brother yace wai itane ta karbo magani wurin Dad dinta tabani ta dinga kula dani

na warke?" Abba yace "yanzu shine baka gayamin tuntuni ba, yaudin ma inda ban tambaye kaba haka zakai shiru ko" shiru yay baice komiba. kallon Baba Sulaiman Abba yay wanda shima shi yake kallo bayan gamajin maganan da Ayaan yayi yace "Sulaiman jeka shirya

Zaria zamu yanzu kuwa, muje mu godema iyayen ta da ita yarinyar, sanan kome takeso aduniyar nan wlh sainai mata shi inhar baifi karfina ba dan tamin abinda har na mutu bazan iya biyan taba, ta kularmin da Boy" da sauri Ayaan ya kalli mahaifin nashi murya c

han kasa dan bai fiye son magana ba yace "Popsy nifa bansan gidan suba" "badai zaria take ba, koma inane koma kwana nawa zai dauke mu saimun nemota dan haka kama debo extra kaya?" "ni fa clinic zani Pops inada patients" yawani daure fuska hakan yasa Abba y

a sassauta murya yace "to idan baka bimu munje ba tayaya zamu ganeta kaine ai kataba ganinta" kaman zaiyi kuka sabida bakin ciki danyau akwai party da zaije yace "ni namanta fuskarta i can't recognize her kona ganta" shiru Abba yay saikuma yakamo kafadarsh

i tareda jan hancin shi da dan karfi hakan yasa yadanyi murmushi, murmushi shima Abban yay yace "to me zaka iya tunawa ranan dai daka gansun?" shiru yadanyi saikuma yace "wanta nada wanan abun da ake xpress dashi?" Abba yace "machine?" girgiza kai yay yace

"a'a ni bansan sunan abin ba, but yellow ne kaman car kaman bike" da sauri Baba Suleman yace "keke napep?" shiru yadanyi jin kaman ranan fa yaji yaron yana cewa napep hakan yasa yace "i think so" Abba ya sauke ajiyar zuciya ya kalli Baba Sulaiman yace "ya

za'ayi kenan?" Baba Sulaiman yace "yanzu dai idan munje zai fara kaimu inda yatashi yaganshi ne daganan kuma zamu iya tambayan mutanen wajen idan babu wanda yasansu saimu je duk inda yan keke napep ke taruwa ko parking mu binciko wannata aikasan sunanshi

ko?" ya jefoma Ayaan dake danna waya yana jinsu tambaya, maida wayar yay aljihu tareda saukowa daga gadon yace "am not sure but i think she called him Muji" Abba yace "shikenan jeka shirya kasa manyan kaya kaji Boy" shiru yay bai amsaba yafita daga dakin d

uk ranshi adagule, Big Mummy ta mike tace "Alhaji mu shirya mubiku muma?" girgiza kai yay

yace "a'a kudai hadamin kaya, muda bamusan gidan suba idan mun gano gidan next zuwa aiduk sai mu shirya mutafi tare". Ranta bai soba haka tai wajen Wardrobe Mami ma t

atashi suka hada kayan tare.

Saida Abba yaje part dinshi da kanshi ya ganshi a kwance sai wani cin magani yake, murmushi yay yawuce gaban wardrobe dinshi yaciro mai manyan kaya shadda fara da blue sai kuma yadi mai laushi black daya ijiye mai agefen gado

da hula kube agefe dakuma su singlet da boxers, sauran kuma yahada a akwatin shi karami ya dau turarurukan shi yasaka ciki yarufe sanan ya kwalama Mike kira ya shigo dakin da gudu ya bashi jakan yace "yaje yasaka a mota" karba yay yafita, sanan Abba yadawo

gadon da kyar ya lallaba shi ya shawo kanshi sanan ya yarda zaisa kayan, kafin yakamo hanunshi yakaishi bayi sanan yabarmai dakin.

Koda suka fito za'a tafi bai fitoba, Abba yakara komawa part dinshi Mami tabishi da kallo tana girgiza kai dan wlh bata d

ata cewa amma abu na Alhaji ya isheta, tare suka fito da Abba yawani sha mur bakaramin kyau manyan kayan sukamai ba bakin soft yard ne da akamai dinkin half jumper daya kama jikinshi yafito da murdaden jikinshi sosai, ga yadin ya haska shi tareda kara bayy

ana farin fatar shi da pink lips dinshi, harara Mami ta watsamai dasuka hada ido hakan yasa ya dauke kai da sauri, Abba daya kamata lokacin data harare shi ya nunata da yatsa. "kifita daga idona fa Firdausi wlh inkikace xaki takurawa yaron nan zamu zuba da

ke nefa" gidan gaba ya budemai yashiga dudda akwai body guard dake wajen wanda aikinshi bude kofa ne, Baba suleman ya shiga baya, driver Abba ya shiga mazaunin shikuma Abba yakoma baya ya zauna Mami da Big Mummy suka musu Allah kiyaye hanya suka tafi.

Wur

aren azahar suka shigo zaria agaban wani massallaci suka tsaya sukai salla sanan suka kara shiga mota hakadai yadinga nuna musu hanya har gaban bolar nan.

Kin fitowa yay daga mota saidai ya nuna musu ginin suka shiga Abba harsaida yay kwalla babu komi a w

ajen sai carpet din data sakamai, fitowa sukayi suka shiga motar Abba nata kallon fuskar shi ta madubin kofar mota yana mamakin wakeson halaka mai da, shi baimasan Abba na kallonshi ba dan danna waya yake. Duk wani samari dazasu gani a anguwar saisun tamba

ye shi koyasan Muji suce basu saniba, hakadai har suka fara zuwa duk inda sukaga yan keke napep sunyi parking suce basusan wani Muji ba, har akai sallan la'asar suka tsaya sukayi suna fitowa yace "Popsy ni am tired fa" "shikenan to muje hotel kahuta gobe m

acigaba da neman sun" wani hadadden hotel sukai lodging a The Fabs anan suka kwana, washe gari tun wurin 8 Abba ya shigo yatashe shi yace ya shirya su cigaba da nemanta kaman zaiyi ihu haka yatashi ya shirya cikin farar shadda ya dauko black shade yasaka t

a sanan yafito sai uban kamshi yake mai shegen dadi fuskar nan daure kaman zai fashe.

Tasha tasha haka suke zuwa har wurin karfe biyu suna abu daya, ata bakin kasuwan tudun wada sukai parking inda masu keke napep ke parking Abba da Baba Sulaiman ne suka f

ito suka gaggaisa dasu suka tambaye su ko sunsan wani mai keke sunanshi Muji, wani daga cikin su ne yace "Mujin filin mallawa?" shiru Abba yay chan yace "wlh bamu san dan ina bane mundai san sunanshi Muji" mutumin yace "to bari nakira shi kuga ko shine" go

diya Abba yamai cike da fara'a aiko yana gama wayan mutumin yace" yace gashi nan zuwa" Kudi Abba yaciro masu yawa yamasu kyauta aiko sai murna suke nan fa suka fara koda yazo inba shi bane koma waye yake nema saisun nemomai shi. Abba yadinga godiya dan shi

mutum ne mai fara'a mara girman kai, dason mutane idan yafita baruwan shi baya yanuna shine mai kudin nan

da Nigeria keji dashi. Shidai gogan yana mota abinshi iskan Ac na hura shi yana danne danne awaya dan Meram ta isheshi da message.

Cikin minti tal

atin saiga Muji yazo da keken shi yay parking yafito, ya kalli abokin daya kirashi yace "Maska yane tasamu ne wanan kira dakamin ina masu nemana din?" daidai nan Abba da Baba Sulaiman suka taso daga jikin mota dasuka jingina, dafashi dayaji anyi yajuyo ga

nin magidanci ne yadafa shi yaci uban babbar riga yasa yay murmushi tareda dan dukar dakai yace "ina yini alaji" murmushi Abba yay yace "Mun wuni lpy, yar tambaya nake dan Allah Kaine Muji" gyada kai yay yace "eh sunana Mujittapa amma Muji ake cemin, kaika

sa akirani Alaji dafatan dai lpy?" murmushi Abba yasake mai yace "lpy kalau, dan Allah tambaya nakeson nama kaine kokuma nace kasan wani mahaukaci haka achan wata anguwa haka gaban wani Bola a sabon gari. "wanan mara mutuncin mahaukacin na hanyar dogon bau

chi, ai yariga ya warke Alhaji, kanwata data lura dashi tun yana sato buredi ta dinga kawomai abinci yanaci daga bayama ta karbo mai magani wurin baban mu tabashi yasha shine yana warke wa ya zanemu dagani har ita, ya kwada mata mari nikuma ya shakeni yaku

sa kasheni ai namai Allah ya isa wlh" tunda yake maganan Abba yakasa dauke ido akanshi, saida ya ijiye maganan sanan yace "shine ya shakeku?" da sauri Muji yanuna mai wuyan shi yace "kagani alaji har yanzu wuyana bai dawo daidai ba, har yanzu da shati shat

in jan dayayi" dan murmushi Baba Sulaiman yayi dan so kawai yake yaga me Abba zaiyi, ga mamakin shi sai yaga Abba yarike hanun Muji yace "zokaga wani abu" kofar gaban motar ya bude daidai inda Ayaan dake chatting yake, bakin glass din fuskarshi Abba ya cir

e hakan yasa Ayaan dago kai ya kalli Abba, Abba ya nuna Ayaan da hannu ya kalli Muji yace "wanan ne ya shake kan?" shiru Muji yay yako kafeshi da ido shima Ayaan Mujin ya kalla rass ya ganeshi amma yawani basar ya cigaba da danna wayar dayake yi, ta kwayar

idonshi masu kama dana mage muji ya gane shi dan har gobe bazai manta da idanun mahaukacin daya shake shiba aiko ya ballamai harara ganin ya dauke kai ya kalli Abba yace "shine alaji" Abba ya daure fuska tamau yace "Boy dama abinda kama wayanda suka taima

ke ka kenan dan iskanci, oya bashi hakuri right dis minute" tsaki Baba Sulaiman yaja aranshi dan yazaci Abba zaidan zubama Ayaan mari ne ya ramama yaron amma ina bazai iyaba, tashi ma yay daga wurin yakoma bayan mota ya bude ya shiga abinshi ya xauna. Ayaa

n dako dago kai baiyiba Abba yace "badakai nake ba bashi hakuri" dago kai yay ya zubama Muji ido batare dayace komiba, bakaramin kwarjini yama Muji ba, dauke kai Muji yayi ya kalli Abba yay murmushi yace "haba alaji basai yabani hakuri ba, mu dan Allah muk

a yi kumama wlh inda nasan dan kane daban fadama ba saiyanzu naga kaman ku wlh kaman kai kaki" murmushi Abba yay kaman bashine ya daure fuska ba yanzun nan yace "nagode dan albarkan yanzu kaimu gida mu godema mahaifin naka da ita yarinyar ko" rasa yanda Mu

ji zaiyi yasa yakoma keken shi dan kunyan tsohon yake ya kunna keken shikuma Abba yashiga mota sukabi keken nashi abaya har kofar gidan su Bilkisu dake cike da almajirai anata karatu.

[7/15, 12:20 PM] Ummi Tandama: ♦♦ *SANGARTATTCE* ♦♦

Maman Abd Shak

ur

21 - 22

Parking Muji yafara yi kafin babbar jeep dinsu kirar range rover tai parking, Muji ne yafara fitowa kafin Abba da Baba Sulaiman, gaban motar Abba yabude ganin baida niyyar fitowa ya kalleshi yace "fito mah boy" fitowa yay sai wani cin maga

ni yake, Abba yasa hannu yacire shegen bakin gilashin dake idonshi tareda turawa a aljihu, Muji ya kalli Abba yace "bari nagaya mai" shiga zauren yayi almajiran dai sunata karatu sai kallon su Abba suke, karasa wa zauren Muji yayi ya tsugunna agefen malam

dake biyama wani karatu saida yagama sanan ya dago kai yace "Mujittapa ba'aje sana'a bane yau" dariya yay yace "Baba baki nakawo ma, kai ake nema suna kofar gida" Baba ya mike tsaye yace "muje" fita sukayi daga xauren shida Muji, Abba na ganinshi ya washe

baki dudda zai girmi Baba bai hanashi dukawa ba lokacin daya mikomai hannu, shima Baba kunya yaji ya duka ya karbi hanun nashi suka gaisa, sanan ya mikama Baba Suleman hannu suka gaisa, bugeshi Abba yay tabayan shi hakan yasa yamikama Baba hannu yanadan mu

rmushin dabaikai ciki ba yace "barka da warhaka" karba Baba yay cike da fara'a dudda dai bai sansuba amma yaga kaman daga gani dan tsohon nanne, ya kalli Muji yace "shiga gida kace su gyara zan shigo da baki" da sauri Muji yajuya yay cikin gidan yayinda Ma

lam yajuya aka cigaba da gaishe gaishe kaman ansan juna, Muji yafito yace "Baba zaku iya shiga" Malam ya kallesu yace "to Bismillan ku" Muji ne yafara gaba Baba biye dashi abaya sai Abba daya fizgo hannun Ayaan da baida niyyar zuwa sai kallon

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login