Showing 99001 words to 102000 words out of 127150 words
din yasa ya saka news yakara jingina da bangon gadon da kyau sabida taji dadin zama, kara kankame hannunshi tayi tadan bude ido kadan ta sauke akanshi wani irin zirr yaji har
cikin kasusuwan jikinshi baifarga ga hakaba yaga ta daga hanunta da kyar ta daura yatsun ta akan hancinshi tana shafawa tana wasa dashi, gabaki daya hankalin ta nakan hancin, suman dayaji yana shirin yi yasa ya kama yatsar nata yana kallonta, sake dan war
e ido sosai tayi ta kalleshi tana kokarin fizge yatsar ta cigaba da wasan ta, ahankali yaja yatsar yakai cikin bakinshi yana wani irin tsotsan yatsar, wani irin dataji tanaji yasa tafada jikinshi ta kankameshi tana kokarin fizge yatsar ta akasalan ce, kin
sakin yatsar yayi saima sakko da hannayen shi dayayi yana wani irin shafa soft a*s dinta, cusa kanta tayi a kirjinshi sosai sabida yanda takeji hannu yasa ya jawota saitin fuskarshi ahankali ya saka karamar yatsarshi acikin kunenta yana wani irin wasa da k
unen juyar takai takeson yi amma takasa gashi takasa bude idanunta duka tsabagen yanda bacci kecinta, harshen shi yasa yana wani irin lashe lips dinta da har yanzu suke kamshin fruit juice din Mami datasha, ajiyar zuciya kawai take saukewa kafin tabude bak
inta ahankali da kyar tawani chapko harshen shi dayake ta lashe lips dinta dashi, kankame ta sosai Ayaan yayi kaman zai komar da ita ciki batare daya raba bakinsu ba ya zare yar rigar baccin dake jikinta, ya cigaba da wasanni da ita, da kyar ya shiga tsaba
gen yanda take amatse yadinga yin yanda yaso da ita danko kadan baya hayyacin shi...
Wani irin azababben horn da akeyi yasa mai gadi yafito dagudu daga bayi yana kokarin daure mazariyar wando, kara horn din akayi, da gudu yafita yana mamaki oga ne yau y
azo gida to amma ai wanan ba horn din motar shi bane, makulli yasa yabude karamar kofan sanan yabude dan yafara ganin waye, yana budewa dawani irin azababben sauri yarufe ya danne kofar yana kokarin maida makullin ya kulle, turo kofar da akayi yasa key ya
subuce daga hanunshi yafadi kasa dawani irin mugun gudu ya kwasa tsabagen rudewa ma garden yayi dukya haukace katoton kG monkey Ayaan daya gani ya bude ya tsugunna ya rarrafa ya shige ciki ya rufo ahankali jin tafiya a garden din, kowace addu'a yazo bakins
hi yi yake jikinshi na barbar, kara shigewa bango yayi ya ciro toculight wayanshi dake aljihun gaban riga tsabagen rudewa da kyar yaciro number dayay saving da oga yay dailing...
Ringing wayarshi dake kan bedside drawer yake amma tsabagen moaning din da
yake yi yana flipping Bilkisu up and down like a burger bai bari yajiba.
♦♦
*SANGARTATTCE* ♦♦
Maman Abd Shakur
83 - 84
Yakira number Ayaan kusan sau biyu ba'a dauka ba, tunawa dayayi lokacin nan da abin yafaru na farko CP yabashi wani number
duk lokacin dayaga mutane koda wani irin suspicious look sukama gidan yakira su, ciro number yayi yay dailing ringing biyu aka dauka "Inspector Usman Ma'azu tayaya zamu bada wata gudun mawa?" ahankali muryarshi na rawa yace "officer sun sake dawowa gidan
Ayaanu dan Alhaji Gwanaye wlh harda bindigog.." karan bude Kg monkey da akayi yasa yasaki wayar akasa yana ihu, budewa akayi daya daga cikinsu yasa hannu ya finciko shi hakan yasa yafito jikinshi narawa yabar wayar aciki, wani irin kallo yamai tacikin mask
din fukarshi yace "ko kafadamana inda masu gidan nan suka boye komu kashe ka" daga ta kitchen daya daga cikin su yace "kawo shi nanne Aminu" jan me gadin yayi ya shiga dashi cikin kitchen din ta kofar garden, wani plastic kujera suka daurashi akai, gabaki
daya me gadin ya tsure sai kallon yanda su biyar din suka zagaye shi yake, wanda yake kyautata shine babban su ya kalli wani daga cikinsu yace "jeka rufe gate da kyau tayanda idan suka dawo daga koma inane sukaje zasu shigo gidan batare dasun kawo komi ar
ansu ba, dan wlh yau saimun ci miyilan sha hudun mu" da sauri dayan yajuya yafita, shikuma yadau daya daga cikin manyan hadaddun wukaken dake makale abango yatako zuwa inda mai gadi yake zaune a tsakar kitchen din, kafarshi dake sanye cikin wani bakin boot
ya take cinyan mai gadi dashi wani irin azababben kara mai gadi yasaki, hakan yasa Bala yace "da zafi" gyada mai kai yayi awahale yana kallon wukar dake hanunshi yana wani irin shafawa, cikin wata irin arniyar murya Bala yace "abu daya nakeso kawai kafada
min, inka fadamin gaskiya zan maka rai inkuma bahaka ba har lahira zan kaika" kara murje cinyarshi yayi da karfi tareda daura hanunshi akan baki alamun kar yamai ihu ko kara hakan yasa mai gadi ya hadiye azabar, Bala yace "ina suke? Ina sukaje?" yay magan
ar yanama Bala wani irin kallo, hannu mai gadi ya daga sama yace "wlh, wlh, wlh, kai na rantse da Allah, wlh Oga na bayanan yadade rabonshi da gidanna..." wani irin mari Bala ya fallamai saikuma ya ciro bindigar dake makale abayan wandon shi ya saita bindi
gar agoshin mai gadi wanda yay kaman ma yamutun ne tsabagen firgita, Bala yace "dama ta karshe nake baka, koka fadamin inda suke ko na yankema numfashi" wani irin kwalalo indo mai gadi yayi arude yana wani irin nishi yace "yana gidan Alhaji, yana gidan uba
tai" wani irin tsaki Bala yaja saikuma yasa wukar dake hanunshi ya yankai a cinya saiga jini, ihu mai gadi zaiyi yasa hannu ya bigemai baki yace "suna ina ka gayamin gaskiya ko in kasheka" hannu yasa ya shake wuyar mai gadi yace "ina suka fita sukaje Haji
ya tacemin suna gidan nan, fadamin ina suke ko sun labe ne awani wuri agidan nan ne kafadamin?" Mai gadi kuka yake wiwi shikenan ajalin shi shine yazo, cikin kuka yace "wayyo Allah na innaro bazan kara ganinkiba matata, Wayyo Allah ka taimaka min, wayyo Al
lah na" tsaki Bala yayi yace "fool" bindigar yakara saita wa ya danna a goshin mai gadi zaiyi pulling trigger, kukan motar police din dasuka jine yasa gabaki dayan su suka rude, Bala yace "police, police, waya kira police? kumu tsere kafin su fito" wani ir
in naushi ya sakarma mai gadi ahanci atake yanke ya sume, yay tsaki yace "for calling police" fita sukayi da sauri suka bude kofar kitchen suka fito sukayo tsakar gidan dan su shiga motar su da gudu, polisawa dasuka gani kusan goma sha ashe tuntuni sukazo
sukai parking a waje yanzu ma da gangan suka kunna karan motar sabida su tsorata sufito. Da sauri Bala da yaranshi suka labe a bango kirjunan su
na bugun bala'i ganin polisawa sunyi setting bindigo gi jira kawai ake su fito, wata speaker Cp yaciro ya rike
yace "kubamu hadin kai kuyi surrender ku ajiye makaman ku akasa, yau dubun ku tariga tacika" wani irin nishi dukan su suke yi na tsoro, Bala yaciro bindiga yana sai tawa sauran yaranshi ma haka, da gudu suka fito daga bangon daya rabasu da polisawan yafara
harbin polisawan yana gudu zuwa wajen motar su sauran ma yaranshi suna harbin su suna gudu suna binshi abaya, su Cp da yaranshi dasuka tsugunna suka kare kansu da marfin motar su suka ciro bindiga suma, kwanciya Cp yay akasa ya saita kafa daga cikin kafaf
un mutanen dake gudu ya harbin wani kafa, zubewa wani daga cikin su yay akasa yana ihu, Bala har ya shige mota yana kokarin kunnawa ta kanshi kawai yake da sauri biyu ma suka shiga motar kafin na uku ya shiga shima cp ya harbe kafarshi daidai lokacin Bala
ya kunna motar yay wani irin azababben reverse ya buga gate din ya fice yay kwana yafita, wasu polisawa cp yasa sukadau mota suka bisu, shikuma CP da sauran team dinshi suka saita bindiga akan biyu dasuke zube akasa suna kokarin daukar bindigar su, kafa Cp
yasa ya cillar da bindigar wani gefe, wani police ma yama bindigar dayan haka aka dagasu Cp yasa musu ankwa a hannu, wani kuma daga cikin polisawan yakawo wani abu ya yaushe inda aka harbesu akafa dake jini sosai gudun kar su mutu sanan suka dagasu suka s
akasu amota sukai headquarters dasu, sauran polisawan kuma sukai cikin gida dan dubo mai gadi daya kirasu, yayinda Cp yakira Abba dayake yanada number shi nawaje yafada mai abinda yafaru atake Abba yace "yanzunan zai kira pilot dinshi su dawo, ina boy hope
my Boy and his wife are okay" ahankali Cp yace "yes thank God bama sa gidan yanzu zan kirasu" ya katse wayar.
Ayaan yay mugun yin nisa, duk kiran da aka mishi ko daya baiji ba saida ya gamsu sanan ya kwanta agefe, Bilkisu dayama lilis ya sanyata aji
kinshi yana shafa bayanta ko 1 minute bata karaba wani hadadden bacci yay gaba da ita tana sauke ajiyar zuciya, ringing da wayarshi takara yi yasa ya mika hannu ya janyo wayar da kyar ya dauka yakawota ta gaban fuskarshi ya kalli screen din Cp dayaga yana
kiranshi yasa ya kalli time uku saura, picking call din yayi da gajiyayyar muryan shi yace "hel-lo" daga tachan side din Cp yace "Ayaan hope lafiyar ka kalau, dukmun damu Alhaji ma yakira ka yacemin baka dauka ba" ahankali yace "am fine meya faru kake kira
na at dis hour?" "operation mukeyi agidan ka yanzu haka muna gidan ka, wayanan mutanen dasuka taba zuwa suka dauke Bilkisu sune suka dawo da motar su van dinan mai plate number damukai taking note dat time" kara ware idonshi yayi sosai ya kwantar da Bilkis
u ahankali tareda jan bargo ya rufe ta da bargo yatashi ya zauna abakin gado kirjinshi na bugawa yace "wat!" "yeah munci nasaran kama biyu antafi dasu station dan cire bullet din kafarsu, sauran sun gudu dudda team dina sun bisu basuci nasaran kamasu ba su
n tsere, yanzu ma gate man dinka ake bama taimakon gaggawa dan shiyama kiramu dazaran yatashi muji ko zamu iya samin any information daga wurinshi dazai amfani aikin mu, yanzu dai kana ina?" Ahankali yace "ina hospital" CP yace "good stay there, I will kee
p you posted mahaifin kama na hanya" ya katse wayar.
Tashi Ayaan yayi daga kan gado "wat, mesuka zoyi agidan shi, so suke sukara kidnapping dinta again dan sunji tadawo, towama yafada musu tadawo eh, no no he can't sit here and do nothing, he need to know
waye yake son halaka mai mata, da sauri ya shiga bayi wanka yayi yahada wani ruwan zafin yafito, cikin bacci ya dauketa yay bayi da ita ya sakata aruwan zafin kadan tabude ido takallai ahankali ya sakin mata kiss a goshi sanan
yafita daga bayin da sauri,
zanin gadon yacire ya shimfida wani, yakoma bayin yamata wankan ya fito da ita daure a towel bacci take, wani dogon rigan atampa yasaka mata sanan ya kwantar da ita a gadon ya rufa mata bargo sanan ya shirya cikin kananun kaya yasa takalmi ya fesa turare y
adau car key yafice, waya yaciro yakira nurse Sameera abakin office dinshi ta tarar dashi keys din office din yabata yace "please ki dinga tayani dubata am going somewhere, please don't tell anyone she's here and karki bari tafito koda tatashi" karba tayi
tace "okay ba matsala Dr" da sauri yawuce yatafi.
Mutanen daya gani a unguwan su dayake shiru shiru police namusu magana akan su koma gida babu wani matsala dan karan bindiga yafito dasu yasa Ayaan yay parking da sauri ya shiga cikin gidan dayaga bulle
t sun huhhuda bango wasu akasa dayake akwai hasken nefa bau, dayake polisawan sun sanshi basu hanashi shiga falon ba, CP yagani tsaye yay folding hannu a kirji yana kallon wani likitan police dake bama mai gadi daduk hancinshi ke jini taimako, da sauri yay
wurin ya karbi abin hanun likitan kaman zaiyi kuka ya kalli mai gadi yace "Isya" yama kasa magana sai taimakon daya shiga bashi saida ya tsayar da jinin sanan ya samai bandeji ya gyara kafar dasuka yanka, CP yace "banace karkazo ba Ayaan" "bazan iya zama
ba kawai bayan rayuwar matana na cikin hatsari" daidai lokacin mai gadi yabude ido da taimakon Ayaan yatashi ya zauna CP yazo gabanshi yaja table ya zauna yace "Ya kake ji dafatan zaka iya amsa tambayoyi na" gyadamai kai Isya yayi Cp yace "good, meya faru
fadamin" nan ya basu labarin duka abinda yafaru yakara da "amma lokacin daya yankamini cinya dannace kana gidan Abba cemin yayi karyane Hajiya tacemai kuna nan" da sauri Ayaan yamike tsaye yace "Hajiya kace?" gyadamai kai yayi, hannu Ayaan ya daura akan k
irjinshi dake wani irin bugawa da sauri CP ya dafashi yace "lafiya kasan hajiyar ne? If u know anything tell us sabida mukai karshen case dinan" wani irin dunkule hannu Ayaan yayi ya daki iska yace "f*ck" dafa kafadar shi da karfi CP yayi yace "calm down,
sit" zama yay da kyar CP yace "wacece hajiyar wakake suspecting?" shafa kanshi yayi ya fuzar da iska yace "Big Mum, Hajiya Saratu, but my question is me Bilkisu tamata why did she wanna kill her?" yana gama maganar ya mike tsaye da sauri yafara maganan zuc
i "yes, ranan da aka dauke Bilkisu dudda he was talking to Dr Ibrahim awaya yaga yanda Bilkisu tafito daga shashin Big Mum arude, and apart from that tanata damun shi amota cewa zata fadamai wani magana har suka kai gida, suna kaiwa gida before he could li
sten to wat she was trying to tell him big Mum takira wai batada lpy, yatafi, kafin yadawo babu Bilkisu saidai jini a stairs, and ranan nan yakamata tana shirin kasheta could all dis be coincident? No" dafashi da akayi yasa yadago jajayen idonshi ya kalli
Cp, ahankali Cp yace "mesa step mum dinka ce suspect dinka" "sabida itace" nan yabama CP labarin komi yagama da. "ita takirani jiya tana tambayana muna inane nace mata muna gida because I don't trust her tun kamatan danayi lokacin tana shirin kashe Bilkisu
" girgiza kai CP yayi yace "mutafi gidan ku, dan from all this she is a suspect so dole zamu mata tambayoyi ta amsa mu" ahankali Ayaan yace "nasa Mike yamin fixing CCTV camera a Palo da falon sama ta tun randa takusa kashe min matata" Cp ya gyada kai yace
"good hakan zai taimaki aikin mu sosai, meanwhile zan kira once angama gyara kafarsu achan headquarter amini interrogating dinsu muji wani information zamu samu a wurinsu, muje" fita sukayi daga dakin bayan su bar police biyu tareda Isya motocin suka shiga
shikuma ya wuce tashi sukai gidansu
Ana kiran sallan asuba suka isa anguwan su horn sukayi securities suka bude parking sukayi suka fiffito da saurin su sukai part din big Mum ga mamakin su abude sukaga kofar awangale da sauri Ayaan yay sama dakinta
ya bude babu kowa ciki sai uban kayan data zuba akan gado ga wardrobe abude, da sauri yafita ya shiga sauran dakunan babu kowa, sakkowa yay da sauri ya kalli Cp yace "batanan" da sauri CP yace "what" sa yaranshi yayi su dadduba ko'ina shikuma Ayaan yay waj
e yana kwalama Mike kira da sauri Mike dake bacci yafito wasu keys yakarba daga hanun Mike daidai lokacin CP sun fito Ayaan ya wurgamai key yace "ga key dakin da computer CCTV suke ciki Mike kaisu, bari naduba Mami na" yay shashin Mamin shi da saurin shi g
a mamakin shi abude yaga itama kofar, ciki yay da gudu sai yaga yan aikin su guda biyu azaune kan dining sunyi zugum wani irin tsawa ya daka musu yace "ina Mami na?" arude sukace "sir hanayi yan su yatashe mu daga bacci ita da hajiya saratu kaman fada suka
yi, saikuma mukaga hajiya saratu ta taso Mom dinka agaba suka fita bamusan inda sukaje ba" "innalillahi wa innalillahi raji'un, wai wat is happening ne, Big mum!" fita yayi da gudu yay dakin Computers din yasame su suna a daidai inda Big Mum ta tura Mami c
ikin mota takafa mata bindiga tabaya tayanda su kadaine sukasan da bindigar, innalillahi wa innalillahi raji'un kawai Ayaan ke maimaita wa baima farga daga tashin hankalin ba wayarshi tai ringing kasama dauka yayi saida CP yace yadauka sanan ya dauka, suna
n Big Mum ne baro baro ya bayyana agaban screen din hakan yasa ta kafe screen din da ido da sauri CP yace "waye ke kira itane?" gyada kai yayi da sauri CP yace "dauka sa a speaker muji mezata ce" ahankali yay picking yasaka a speaker tsabar bakin ciki yaka
sa magana ma, wani irin dariya big mum tayi tace "Ayaan, Ayaan, yaro man kaza! Well nakira ne nafada maka abu biyu zuwa uku dan nasan karkiga kasan koni waccece yanzu dan nasan yarana dakuka kama sun kira sunana" tai wani irin murmushi dasuke iyajin sautin
shi tace "inhar kanaso ka kara saka mahaifiyar ka a ido abu nafarko danake so kayi shine duka kamfanin Alhaji da dukiyoyin shi daya maida sunanka kamaida su sunanan wato su zama mallaki na, nabiyu inaso yarana dakuka kama dan nasan yanzu haka police natar
e dakai asake min su, na uku wanda yake na karshe inhar kana son ka kara saka mahaifiyar ka da mahaifin ka wanda yanzu haka yakusa isowa hannuna a id...." da sauri ya katse ta ta hanyar cewa "Pops" yafada yana dafe kirji, murmushi tayi tace "kwarai kuwa Po
ps, pilot din Alhaji hmmm" tai wani irin murmushi dazan kirashi dana keta, tace "pilot din Alhaji yanda kasan tip da taya haka muke, shikemini komi dan baban ka karfi yakare kuma gani nikuma da kuzari ta" wani irin runtse ido Ayaan yayi jijiyoyin kanshi na
fitowa tace "mahaifin ka nakiranshi yace yazo suzo sutafi nigeria akwai matsala yakirani, kafin yakirani Bala yariga yafada min halin da ake ciki, yanzu haka ubanka na cikin jirgi baisan inda kanshi yakeba anmai wata alluran bacci"