Showing 51001 words to 54000 words out of 127150 words

Chapter 18 - SANGARTATTCE COMPLETE

01 Nov 2026

227

ma takeji meyake fadama Mami ahaka har bacci baccin wahala yasoma dibanta tana takure ajikinshi, "ke" tsawan dataji yay mata yasa tafarka afirgice tana neman sauka daga jikinshi amma bai

bata daman ba saima kara manneta da jikinshi dayay da kyau yana kallon fuskar nata. Tashi yay zaune har lokacin tana jikinshi tana sossosa ido da yatsa sabida gashin idon daya shigan mata, hannunta daya kama yacire daga idon yasa ta kallai da idanun dasuka

kankance shima ita yake kallo hakan yasa ta janye idanunta ta sauke su kasa, tashi tsaye yay rike da ita kafin yadauke ta chak da sauri ta kallai itama shiyake kallo, jikinta na rawa ahaka har suka fito yasauka downstairs kitchen taga sun shiga saikuma ya

bude kofar baya sai gasu a garden wurgata cikin swimming pool din da bama ta lura dashi ba yayi kawai, wani irin ihu tayi kanta na shigewa cikin ruwan tana kara fitowa tana mikamai hannu, dan dariya yay yajuya yakoma kitchen din ko 1min baiyiba yafito dau

ke da glasscup da yazuba non alcoholic wine aciki ya dawo bakin swimming pool din ya zauna tareda da saka kafafun shi aciki yana kallon yanda take dambe da ruwa ga gashinta dukya barbaje acikin ruwan, sipping wine dinshi yayi kafin ya ijiye ya dira cikin r

uwan yay swimming zuwa inda take tareda cirota yafito da kanta amma jikinta naciki kaman yanda nashi ke cikin ruwan, fashewa tai da kuka sosai tana tarin dan ruwan data sha saida tagama tarin sanan ya rungumota ahankali yana tafiya da ita acikin pool din h

ar zuwa bakin pool din batare daya bari tai tafiya ba ya mannata ajikin bangon yana kallon fuskarta yanda hancinta ke digo da ruwa yana zuba a lips dinta, ga yanda gashin ta ke tsiyayo da ruwa yanabin fatarta yana gangarawa zuwa kirjinta, ahankali ya matso

tana matsawa ya matso tana matsawa har yawani irin danneta ajikin bangon pool din ya mika hannu ya dauko cold wine dinshi daya zuba a glasscup yadawo yadan rage danneta dayayi ganin zata sume yakai wine din bakinshi yana kallon fuskarta yanda dukta rude t

ama rasa inda zatasa kanta sai kalle kallen gefenta takeyi, sipping wine din yayi yacire daga bakinshi ya kara akan bakinta yana mata wani irin mugun kallo, ahankali ta bude baki tadansha kadan sabida sanyin shi dataji kaman kankara cire bakinta tayi ta ka

wad dakai nan da nan tafara rawan sanyi da sauri ta juya zata fita daga ruwan yawani jawo waist dinta da kakkausar murya yace "nagama dakene" labbanta har rawa suke sabida yanda ruwan taji yanamata ajiki kaman kankara tace "sas.. Sanyi nikeji" ta fizge jik

inta tabi matattakalan tafita da sauri, "kikito" taji ya kwala kira wanan sunan da batasan nawaye ba tana fita daga pool din, kaman daga sama taga monkey yay wani tsalle daga saman bishiyar lemu dake garden din yawani dirko yana tsalle yay swimming pool di

n, "get her for me my kyky" harta saka hannu zata bude kofar kitchen din tashiga sabida yanda take rawan sanyi kawai taga biri yay wani tsalle yayo kanta, ihu tayi kafin ma tagama rufe baki yay wani irin tsalle yahau kan jikinta yanajan rigarta.

Murmushi

yay har lokacin yana cikin ruwan hanunshi dauke da wine yana sipping abinshi kana ganinshi kasan yana cikin nishadi. Ihu tacigaba dayi, birin ko daga yay tsalle ya chapke nan arigarta sai yay tsalle ya

chake chan arigarta yanda kukasan ya sami bishiya, it

a fuskar birin kadai ma firgitata yake ballema gabaki dayan shi ajikin ta, ganin sai sama yake yowa tana kuka tana yarfe hannu yaki sakin ta yasa tai jarumtar tai baya da sauri dukta haukace. "ya Ayaan dan Allah kace yarubu dani" tai maganan tana kuka, ts

allen da birin yay ya makale abayanta yasaka fuskarshi a wuyanta yana wani irin kuka kukan su na birai yasa tawani irin fadi arude amma dan iskan birin bai saketa ba saima tattaka hanunta dayake yi yana neman yadawo ta gaban kirjinta. "banison na chasa ki

dakaina ne saisa nasa kikito yatayani, walkout of me again kiga abinda zan miki, kyky let go off her" da sauri monkey ya sauka daga kanta yadawo wajen shi da gudu, shafa kanshi yayi yana murmushi yana dan satan kallonta kafin yace "go to ur cage" da gudu m

oney na tsalle yabar wajen, ya kalleta tareda daure fuska yace "zonan" tashi tayi tana kuka sosai tashiga pool din tareda runtse ido sabida sanyin datake ji hannu yasa ya jawota tareda matseta ajikin bango da lazy eyes dinshi ya kalleta yace "ke kimin shir

u" ko tari bata karaba kanshi ya daura akan kafadarta yana sipping matsiyacin wine din dayake ma shan iskanci sipping daya ya ijiye, ahankali yake shafa bayanta har zuwa waist dinta, hada hannayenshi biyu yay a waist din kaman yana auna abu saikuma ya dauk

e hanunshi daga wurin ya komar dashi shoulder dinta bakinshi yakai saitin kunenta murya chan ciki yace "how old are you?" kasa magana tayi tsabagen yanda sanyi keshiga cikin kashinta kwankwasa ma kasusuwan ta keyi kuma yanaji ya share, maida hanun yay kan

waist din yawani juyo da ita tareda manna bayanta a kirjinshi yasake daura kanshi akafadar ta ya kulle hanunshi tagaban cikin ta yace "i said how old are you" da dishashiyar muryarta tace "18" dan murmushin gefen baki yay kafin yaja gajeren saki har lokaci

n kanshi nakan kafadarta yana wani irin shinshina wuyarta yace "tausayin Abban ki naji nataima ka na aureki dakikai kwantai almajirin nan yace bayason ki, inba hakaba mezanyi dake kimin karanta mexaki iya bani, kawai dan kar hawan jini yakama Abban kine am

ma ko kadan banason ki" duka maganar nan yayine chan kasan makoshi yana wani shinshinshina wuyarta, wani irin zafaffun hawaye ne suka zubomata masu dumi muryarta narawa tace "nima bana sonka Isyaka na nakeso".

[7/21, 9:24 AM] +234 706 571 7620: ♦♦ *SANGAR

TATTCE* ♦♦

Maman Abd Shakur

48...

Wani irin juyo da ita yayi azuciye ta fuskantoshi sahketa yay kaman mahaukaci yana zazzaro ido "me kikace?" kasa magana tai sabida yanda ya shaketan yana wani irin jijjigata kaman zararre ganin idanunta na rur

rufewa kaman zata mutu yasa ya hankadeta gefe azuciye yafita daga ruwa tareda yin kwallo da glasscup din wine dinshi ya shiga cikin gida, wani irin kuka tafashe dashi tana tari kafin ta lallaba tafita daga pool din tai ciki itama, tundaga kasa takejin yand

a karan music ke tashi daga dakinshi kaman zai fasa gidan, lallavawa tayi tahau stairs tai dakinta tana shiga tasaka key, bayi tafada tai wanka da ruwa mai zafi sosai kafin ta dauro alwala tafito tai salla, haka tawuni adaki batare data fitoba tai girkin a

binda xataci ba, har bayan magrib waka ketashi daga dakinshi kenan bai fita yay salla ba, tayaya zata zauna da mutumin da baya bin Allah, babu abinda ya damu dashi to yanzu ma tayaya zata chanza shi?.

Jin shiru dakuma alamun takunshi yafito daga daki ya s

auka kasa, sai chan taji karan fitan mota yasa tasan yafita daga gidanne, saukowa tai taje kitchen ta dafa Indomie kafin ta dawo dakinta taci tai sallan Isha tai karatun Al Qur'ani har wuraren goma nadare sanan tai baccin ta.

Ko a cikin bacci ma mafarke m

afarke taketa yi har da asuba ta tashi tadauro alwala tazo tai salla nan kan dadduma ta zauna tana ta addu'o'i har gari yay haske sosai, wuraren 9 tafito babu kowa agidan hakan yasa ta gyara gidan ta gyara ko ina ta kunna turaren wuta a burner tea kawai ta

iya sha ta zauna tai shiru tanata tunane tunane, kafin ta dauko wayarta ta kunna data ta shiga goggle ta tai typing ya ake chanza mutumin dabaya bin Allah yakoma yanabin Allah, nan dai taga amsoshi da dama daga ciki akwai yimai wa'azi, a tunatar dashi mut

uwa da sauran su dai, tabe baki tayi wanan maisa sarkan yanajin wa'azi ne, awani page ne taga sun rubuta za'a iya tsorata shi hakan zai iya sa ya chanza, bata ma tsaya ta tantance me suke nufi da tsoratashin ba kawai zuciyar ta yakama maganar sosai, tana t

a tunane tunane tsorata shi, tsorata shi, tayaya zata tsorata shi yabi Allah, sai chan kuma tai dan murmushi da sauri ta bude contact dinta tunawa da Mami tasa mata number kowa na gidansu awaya, number shi ta shiga tamai sending message "please i want to g

o out and buy something very important" yana zaune a office yana shirin shiga theater yaga sakon ya shigo dogon tsaki yaja yace "ina tasani mtsww" yaja tsaki ya ijiye wayar garin ijiyewa mistakenly ya danna k, aiko tana ganin k taji dadi da gudu takoma sam

a tai wanka, riga da zani tasa na atampa tasaka hijabi tadau kudin da Mami tabata dayawa tasaka a jaka da wayarta ta dauka tafito, mai gadi tacema tana son ya kira mata keke napep aiko sai gashi yakira mata, shatan shi tayi har kasuwa tabashi kudi dayawa t

ace yajirata zai maidata gida, aiko yadinga murna

Yace xai jirata anan, shiga tai cikin kasuwan saika shagunonin saida yadi, na farkon ta shiga, farin yadi ta yanka har yadi shidda ta biya kudi mai dinkin wajen tabamawa tasa yay mata doguwar riga mai sheg

en fadi da dogon hannu shima mai fadi akai abu abaaya kaman fiffike, murmushi tai ganin yanda rigar tayi tabiya kudi tafito tanata kalle kalle wurin, shagon wasu arna masu kitson attach tagani ta tsaya tanata kallon dogon gashin wig din data gani ajikin ka

n roba dasuke daurawa, kaman mai tunani kafin ta nisa ta shiga shagon ta tambaya nawane aka cemata dubu goma hakanan ta biya tafito tasai wani farin hodan yara na pears tabiya tafito sanan tabi hanyar data shigo kasuwar tafita mai keken ko nanan ta shiga s

uka koma gida kara bashi kudi tayi yanata mata godiya itakuma ta shiga gida rai fess, akarkashin gadon dakinta ta tura duka abubuwan gabanta nafaduwa tai sallan azahar harda rokon Allah yasa ya tsoratan sosai, sanan ta sauko kasa ta dafa white rice da stew

ta dibi iya cinta takoma sama taci ta kwanta sai bacci, haka dai tawuni tana tunane tunane da neman nasara wurin Allah, wuraren goma tana shirin kwanciya taji shigowar shi gidan hakan yasa ta sauke ajiyar zuciya tai fixing alarm awayarta karfe biyun dare

kafin ta gyara kwanciya tai addu'an bacci sai bacci.

Karfe biyun dare alarm yafara ringing da kyar ta mike tsaye ta bude ido tana dafe kai, bayi ta shiga ta kukkuro baki tafito, agaban gadon ta tsugunna ta jawo kayan daga karkashin gado, doguwar farin

rigan ta warware ta daura akan yar figigiyar rigar baccin dake jikinta, rigan ko har kasa yake jan mata, hannun ma yafi hanunta tsawo gashi da fadi saitai kaman wata fatalwa fatalwa aciki, hular dogon gashin tasaka da kyar dan bata iyaba, da sauri ta kall

i kanta amadubi yanda tai kaman wata aljana mayya yasa ta ware ido, hodar ta dauka ta zazzaga sosai a hanunta

ta lapta a fuskarta sosai saitai kaman aljanna da gasken, tasa hannu ta barbaza gashin ta gaban fuskarta sanan takara kallon yanda tai ita karan k

anta bama kanta tsoro take ga kirjinta wani irin dukan biyar biyar yake, ahankali ta bude kofar dakin ta fita tai gaban dakinshi tadade a tsaye tana addu'a kafin ta tattaro jarumtarta takira sunayen Allah, sanan tabude kofar dakin ahankali ta shiga babu ha

nske sosai dakin sai dan dim light daya bari tana iya hango shi yanda yake baccin shi hankali kwance akan lumtsatsan gadonshi, ya lullube tundaga kafarshi har zuwa cikin shi yana baccin shi daya karama fuskarshi kyau, karasawa gaban gadon tayi ta tsaya zuc

iyar ta kaman zai fashe wani irin ajiyar zuciya ta sauke tana dafe kirjinta kafin ahankali ta mikar da hannunta tareda girgiza kanta tayanda gashin wig din ya yabazu sosai, dan gyara murya tayi kafin tai wani irin murya tace "Ay yaaaa nuuuuu, Ay yaaaaaa nu

uuuuuu, Ayyyyyy Yaaaaaaa, Nuuuuuuuuu" dan motsi yay kaman yasan ana kiranshi, wlh takusa fitsari ajiki da kyar ta daddage ta kirashi da karfi bala'i "Ayyy Yaaaa Nuuuu" firgigit ya bude ido ya daurasu akanta, takusa sumewa amma bata bari yagane ba saima ka

ra mikar da hannunta da rigar yaboye tayi tai wata irin murya tace "Ayy yaaa nuuuuu nu" wani irin ihu Ayaan yayi yamatsa baya da sauri dan sai yanzu idanunshi suka sake clearing, kara matsowa tayi tana wani jujuya kai dan yahango farin fuskarta da kyau tai

wani iri da hannu kaman zata kamoshi ihu yay "Popsy" yakira atsorace wani irin murya tai tace "am yourrrr spirittt, kai saaakoo aaakkaaa baan in kaawooomaaa" wlh gabaki dayan jikinshi rawa yake bilhakki ya tsorata yana komawa baya me wanan waye wanan a ts

akiyar daren nan, tana biyoshi tana wani irin jujjuya kai kaman zombie tace "ance-idan-har-aka-koma ga Allah-ba-zaka gamu da fishin ma'aiki, kadena wasa da salla, sallan ma ajam'i zaka dinga yi, ka gyara rayuwar ka, kaaa naaatsuuu kaaabi Allah yakai wanan

bawan kanaji na kona maidakai biri" gyada kai yayi da sauri kaman zaiyi kuka yakasa kallonta saima shishigewa dayakeyi a bangon gado, itama yanda takejin wani irin tsoranshi na shiganta idan har takara koda minti dayane zai iya kamata hakan yasa tace "kull

e idanun ka zan kooomaaa duniiiyarrr mu" da sauri ya kankame ido ganin haka yasa ta juya sadaf sadaf ta bude kofar ahankali tafita ta shiga dakin ta da gudu, ta cire rigar ta goge hodar fuskarta dashi sanan ta cire gashin tahadesu ta dukunkune ta tura kark

ashin gado tahau gado da gudu tareda jan bargo tana numfashi sama sama kirjinta ko kaman zai rushe sabida tsoro.

[7/21, 9:27 AM] +234 706 571 7620: ♦♦ *SANGARTATTCE* ♦♦

Maman Abd Shakur

49 - 50

Yay kusan minti biyar idanunshi arufe jikinshi k

o ina na rawa bai taba ganin abu hakaba in his life kafin ya bude idon ahankali yana bin dakin da kallo, ganin kaman tanamai gizo a ido yasa ya fasa ihu. "Popsy" ya sauka daga gado da gudu yafita daga dakin yay downstairs, tana cikin bargo taji ihunshi taf

ashe dawani irin dariya tana taushe bakinta dudda yanda kirjinta ke bugawa amma bakaramin dariya tayiba. Haka ya zauna a falon ya kalli nan ya kalli chan sai kiran sunayen Allah daya dade bai kiraba yake dan wlh ya tsorata har ranshi, haka ya zauna a wurin

yana istigifari har aka kira sallan asalatu mikewa yayi da sauri ya shiga bayin falon ya dauro alwala tsabagen yanda yake tsoron dakinshi yasa

yakasa komawa, car key daya bari anan center table yadauka yafita tsakar gida yabude mota yanada wasu kaya awuri

n yadauko jallabiya yadawo daki yasaka sanan yafita shine harda tashi mai gadi su tafi masallacin tare, akan kunenta yabude kofa yafita aiko bakaramin dadi abin yamata ba harda sujjada tana godema Allah, ta shiga bayi ta dauro alwala tazo ta tada salla, sa

ida gari yay haske sosai wuraren 9 sanan ya shigo gidan daga masallaci sama yatafi ahankali saida ya bude dakinshi ya dade abakin kofa yana kallon dakin kafin ya shiga ya kwaso kayan dazaisa yaje asibiti dasu sanan ya sauko kasa ya ijiye kan kujera, abayin

falo yay wanka ya shirya yafita agurguje dan yay latti kuma yanada aikin dazaiyi.

Wuraren biyar na yamma yadawo gidan dauke da leda ahannu, bataji dawowan shiba tana zaune afalo cikin riga da sket na atampa tai nisa cikin karatun novel awayanta taji ana

kokarin bude kofa, tashi tai a tsorace zata gudu dan gani take kaman yana ganin idonta zai gane itane aiko garin gudu ta bige da kujera, ihu tai ta rike kafarta daidai lokacin ya shigo dakin da sauri ya karasa gabanta yana kallon fuskarta dan ya dade bai g

anta ba, ahankali ya tsugunna yana duba karfar ganin babu wani ciwo dataji yasa yace "mesa kike gudu" anatse kaman ba shiba, girgiza mai kai tayi tana hawaye gabanta na faduwa gani take kaman idan suka hada ido zai gane itace ta tsorata shi jiya, sakinta y

ayi ganin yanda jikinta ke rawa kafin ya ijiye ledar daya shigo dashi akan center table ya nuna mata da hannu yace "dauka kitafi dashi" ledan ta kalla kafin ta kalli fuskarshi saiyanzu ma talura yau babu sarkan babu dan kunen akunenshi ya kwanta tareda lum

she ido kaman mai tunani, da sauri tadau ledan tai sama da gudu bude ido yay kadan yabita da kallo kafin ya sauke ajiyar zuciya ahankali.

Tana shiga daki ta rufo kofanta ta zauna akasa ta bude ledan, ice cream ne manya manyan roba gudu uku different flavo

rs, murmushi tayi ta gyara zama ta dauko daya daga cikinsu coconut flavor tahau sha tana lumlumshe ido, kasa shanye wa tayi ta ijiye agefe tana murmushi, ana kiran magrib taji yabude kofa yafita hakan yasa ta sauko ta saka ice cream din a freezer sanan tak

oma sama tai alwala tai salla ana kiran isha ma tai alwala tai salla tai karatu kafin ta tashi ta shiga bayi tai wankan dare tazo tasaka rigar baccin ta iya gwuiwa ta kwanta abinta tareda saka alarm yau biyu da rabi.

Alarm na tashin ta ta jawo kayan ta sa

ka ta malka uban hoda a fuskarta dayama fi najiya tana dariyan keta dudda yanda kirjinta ke bugawa, fitowa tai Sadaf Sadaf kaman wata mayya ta bude kofar dakinshi bata ganshi ba hakan yasa ta fito tunawa da dazu a falo taga ya kwanta, tana hawa stairs ta g

anshi ko akan doguwar kujera yana bacci awahale daga ganinshi kasan bai dade dayin bacci ba, sakkowa tai sadaf sadaf tana tattare rigar dan karya zubar da ita hartazo gabanshi ta tsaya tana kallonshi kafin takira sunashi. "Ayyyy yaaa nuuu" afirgice ya fark

a dan dama bacci baidade da saceshiba dan kasa bacci yayi tun bayan yadawo daga sallan Isha'i,

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login