Showing 123001 words to 126000 words out of 127150 words

Chapter 42 - SANGARTATTCE COMPLETE

01 Nov 2026

239

Kiran sunan Mami amma shiru, karan faduwa dataji yasa tajuyo da sauri, Ayaan tagani yafado daga kan gadon akife akasan dakin, wani irin ihu tafasa da kuka tai

kanshi, tsugunnawa tayi da duka karfin ta ta iya juyo dashi dan kato ne sosai, ko numfashi bayayi kaman wanda ya mutu idanunshi sun kafe har lokacin hanunshi na dama nakan kirjinshi, wani irin ihu tayi tana kiran sunanshi. "Yaya Ayaan".

[8/19, 8:50 PM] 0

mmer Farouk: ♦♦ *SANGARTATTCE* ♦ ♦

Maman Abd Shakur

98...

Su Mami da Abba dayake agaban su yazo yawuce yay sama bayan sun gaisa, kuma basuga fitowan su da safen nan ba saisa ma sukai ficewan su batare dasun damesu ba, itada Abba dan zuwa gida

n wani amininshi dazai aurar da yarshi.

Jijjigashi sosai ta shiga yi tana kuka. "Ya Ayaan dan Allah kabude ido, na shiga uku, dan Allah karka mutu kaji bazan karaba" tashi tayi da gudu tai wurin kofa tana bubbugawa tana kiran sunan Mami amma shiru, dawo

wa

cikin dakin tayi tana kalle kalle ko alamun key bata ganiba, sake dawowa inda yake tayi tana wani irin kuka ta tsugunna ta daura kanta akan kirjinshi tana kuka, dago kai tayi ta kalli fuskar shi tana girgixa kai tace "dan Allah katashi bazan karaba to"

ko motsi bayayi, arude tace "ruwa, eh ruwa" da sauri ta mike tsaye tai bathroom awani bowl ta debo ruwan tadawo dakin tsugunnawa tayi akanshi ta watsa mai ruwan a fuska wani irin numfashi yaja yadan bude ido, da sauri ta dukar da kanta saitin fuskarshi taf

ashe da kuka sosai, hada ido sukayi ahankali yafara kukkule idon zai kara sumewa dan heart dinshi baya beating da kyau da sauri tai tapping fuskar shi cikin kuka tace "Ya Ayaan no, no dan Allah, karka kulle idonka, ina key dakin ina maganin ka suke na dauk

o ma eh?" kara tapping fuskarshi tayi ganin yana sake kulle ido tace "ina key dakin" da kyar ya iya daga idanunshi ya kalli drawer hakan yasa ta kalli inda yake kallo da gudu tai wajen ta jawo ta dauko key data gani ta dawo ta tsugunna akanshi, sake tappin

g face dinshi tayi tana kuka ahankali tace "ina maganin ka yake na dauko ma" da kyar ya iya bude baki hakan yasa takai kunenta saitin bakinshi, chan kasan makoshi yay magana ahankali yace "my room drawer" da sauri ta tashi tai waje ta sauka daga kan stairs

tafita daga dakin duka tai part dinshi bude kofa tayi ta shiga bedside drawer taje na bangaren daman ta jawo bataga any abu magani ba dayan ta koma tana jawo na biyun taga wani dan akwati box haka baki dan karami an rubutu cardiothoracic ajiki ga kuma sun

ayen abun dabazama ta iya kiraba ajikin kwalin da sauri ta dauka ta bude akwatin dan tagani wasu gajerun allurai ne ajikin form din akwatin guda hudu harda ruwan alluran wani blue dashi ajikin alluran, rufewa tayi ta tashi da sauri tana goge hawayen ta taf

ita daga dakin, tana shiga shashin Mami tafara kwalama Mami kira jin shiru yasa tai dakinta kawai, tana shiga ta mayar da kofan ta rufe, tsugunnawa tayi ta kira sunanshi amma ko motsi baiyiba yasake sumewa, fashewa tai dawani kukan tadau ragowan ruwan dazu

ta watsamai dan nishi yayi batare daya bude ido ba da sauri tai tapping face dinshi da kyar ya bude idon ya kalleta, box din ta nunamai tace "wanan ne?" budewa tayi ta dauko allura daya ta kamo hannunshi ta sakamai da kyar ya iya kama alluran da kyau yaka

i shi saitin heart dinshi tana binshi da kallo tana goge kwalla, chakawa yayi akan zuciyanshi ya danne kan ruwan ya juye aciki kafin ahankali ya zamo ya ijiye gefe yana kulle ido, da sauri ta duko da fuskarta saitain nashi sosai dan har hancinsu na gogan j

una cikin kuka tace "dan Allah karka sake kulle ido kaji wlh am scared, kayakuri, am sorry" fashewa tayi da kuka tanamai sheshekan kuka a fuska, kasa magana yayi ya kamo hanunta yarike ya daura akan heart dinshi, ahankali taji yanda yake wani irin bugawa a

haka ma da taimakon alluran ahankali ta daura dayan hanunta akai tana girgixa mai kai hawaye na fita daga idanunta tace "am sorry" jawota yayi ahankali ya daurata akan jikinshi ya matseta sosai yana sauke ajiyan zuciya, ahankali taji bugun zuciyan nashi na

daidai ta tun tana saurara tana sauke ijiyan zuciya har wani irin bacci yay gaba da ita.

Wuraren karfe uku ta farka akan gado taganta an lululbeta da bargo da sauri ta tashi zaune tana kalle kallen dakin amma babu kowa, dirowa tayi daga kan gadon ta

bude bayi bashi aciki da sauri tafito daga dakin tai waje to ina yake? Waige waige tayi bata ganshi ba hakan yasa ta sauka da sauri kasa baya falo, babu ma kowa, fashewa tayi da kuka tace "ina yake to?" da sauri tafita tai shashin shi, bude kofa tayi ta s

higa babu kowa afalon sai uban kamshi da sanyin ac Tv nata aiki shikadai, arude tana

kuka tai bedroom dinshi bude kofa tayi ta shiga turus ta tsaya a wurin tana kallonshi tana share hawayen datake, yana zauna akan gado ya jingina da bangon gadon kana ganin

shi kaga mara lafiya sabida yanda yay sakwa sakwa kallonta yake asanyaye itama shi take kallo, kasa jure kallon tayi ta juya zata fita daga dakin da sauri ahankali cikin muryan shi me melting heart din mace yace "wife" dan juyo dakai tayi ta kalle shi wasu

sababbin hawayen na tarun mata hakanan taji tana wani irin mugun jin tausayinshi, ahankali ya bude mata hannayenshi alamun hug, da gudu taje tafada jikinshi tafashe da kuka sosai a kirjinshi tana shesheka, rungumeta yay sosai yakasa magana sun dade ahaka

kafin ya cirota daga jikinshi cupping fuskarta yay murya chan kasa yace "kiyafe min dan Allah karki azabatar dani akan abubuwan danamiki abaya, I've regretted every single act of mine, Bilkisu! ina sonki dayawa, wlh bazan iya rabuwa dakeba, please kiyafemi

n" kafeshi da ido tayi tana tuna duk abubuwan daya mata abaya, ahankali ta goge kwallan daya zubo mata tace "ka mareni, ka murde min hannu, kasamin monkey ajiki, ka jefani a ruwa, sanan u raped me ka zalunceni sosai ranan" hannunta yakama gam tareda lumshe

ido wasu hawaye suka gangaro kan kuncinshi masu mugun dumi, ahankali ya bude idanunshi dasukai jajir ya kalleta itama shitake kallo adan tsorace ganin yana hawaye, hanunta ya daura akan fuskarshi yace "dan Allah kirama inhar hakan zaisa kiyafemin kidena m

in wanan kiyayyan, not just slap beat me up please kimin duk abunda kikaga dama inhar zaisa kihuce amma wlh wlh..." muryan shi yafara rawa da kyar yace "wlh, wlh bazan iya rabuwa dakeba, the thought of leaving you alone is killing me, dan Allah karki tafi

zaria ki barni bazan iya bacci idan bakiba, wife i can't live without you, kece ruhina baby, kihukun tani tako ina amma karki nesanta kanki dani please karki rabu dani please baby, pleaseee" yafashe mata da kuka harda shesheka, cikin kuka yasake kamo dayan

hanunta ya daura akan dayan bangaren fuskarshi yace "slap me, slap me, beat me up please, wlh bazan iya rabuwa dake ba, am sorry, am sorry baby, am so so so sorryy" ya cigaba da kuka kaman ba Ayaan din da yan waje ke ganinshi mutum mai murdaden hali ba, a

nything daya danganci Bilkisu baida juriya da jarumta akaine ko kadan, shi kanshi baisan wani irin so yake mata ba dan gani yake har kisa zai iyayi akanta, mutuwar zaune tayi tana kallon yanda yake mata kuka, janye hannayenta tayi daga kan fuskarshi tana g

irgixa mai kai tausayinshi dukya cika mata zuciya gashi baida lpy, ahankali ya daura kanshi akan kirjinta ya rungumeta sosai yasake sakin wani kukan yace "please kiyakuri, am sorry for everything, am sorryyy" yasakin mata wani kukan, ahankali ta daura kant

a akan kanshi dake kirjinshi tai cuddling nashi tightly, cikin muryan kuka tace "to kadena kuka please kaga bakada lafiya jikin ka zafi" make mata kafada yayi batare daya dena kukan ba, lumshe ido tayi sabida yanda kukanshi ke taba ranta sosai kuma tasan y

ay nadama dan da gaske yake kana ganin idon shi zaka gane hakan, ahankali tace "na hakura nayafe ma, kayakuri kayafemin nima namaka maganganu marasa dadi kana matsayin mijina am sor.." da sauri ya dago kanshi tareda daura hannunshi akan bakinta, fashemai t

ayi da kuka ta daura hanunta akan fuskarshi ta sharemai hawayen kafin ta janye hannunshi daga bakinta, ahankali tace "bazan kara bari mijina ya zubar da hawayen shi akaina ba" wani Irin murmushi yayi tareda sata a jikinshi wasu hawayen suka zubomai hannu t

a sanya ta sharemai ta sakin mai kuka tace "please kadena" gyada mata kai yayi yana murmushin dake karamai kyau ya sanya hannu shima ya share mata hawayen ahankali ya saukar da hanun kan lips dinta murza lips din yayi hakan yasa ta sakinmai murmushi duko d

a kanshi yayi yana kallon kwayan idonta da sauri ta lumshe idonta dan kunyan shi take ji, murya

chan kasa yace "please open ur eyes" bude idonta tayi ahankali hakan yasa ya chapke lips dinta wani irin kiss ya shiga mata suna kallon juna daganan ya zarce ya

shiga bata wani irin hot romance da kyar ya iya controlling kanshi ya saketa yace "kinyi salla?" girgiza mai kai tayi, yace "muje namiki wanka kizo kiyi salla" makemai kafada tayi tana turo baki tace "ni dakaina zanyi kai bakada lpy" hanunta ta daura akan

idonshi ashagwabe tace "karka kallan" wani irin murmushi yayi da sauri ta tashi ta shige bayin, ahankali ya bude ido yana wani irin kallon kofar bayin jiyayi kaman an sauke mai wani irin dutse akanshi, bata wani dade ba tafito cikin bathrobe dinshi ta kam

a kanta da towel karasowa wajen shi tayi zata zauna agefenshi ya jawota ya daurata akan jikinshi ya matseta, murmushi tamai ta nunamai ring din hanunta dake kyalli ya haska yatsun ta sosai ahankali tace "wanan fine ring dinfa waya bani? Hala da ina memory

loss ne ko? Waya bani shi?" binta yay da kallo kaman zai hadiyeta kara sakata yay a jikinshi yadan sauke ajiyan zuciya kafin ya kamo hanunta ya daura yatsar shi akan ring din sanan ya kalleta yace "nina baki, jekiyi salla zan fada miki yaushe na baki but s

aimun koma gidan mu tukun, yi salla mutafi" makemai kafada tayi ashagwabe tace "oh'oh ni sai Mami tadawo" binta yay da kallo wanan shagwaban nata zata iyasa ya karya mata alwala dagata yay daga jikinshi ya jata zuwa gaban wardrobe kaya ya ciro mata yace "s

a kiyi salla idan munje gidan mu zan baki labarin harda labarin yanda mukayi muka sami our little one" yay maganan yana tura hanunshi cikin bathrobe dinta ya shafo cikinshi, ware ido tayi ta kalle shi tana neman karin bayani murmushi yamata yace "please ki

yi salla karna bata miki alwala please mana Baby" murmushi tayi tadau kayan shikuma yakoma kan gado ta saka ta saka hijabi tai salla shikuma yafita la'asar, yana dawowa ya marairace mata su tafi gidan su kin yarda tayi tace saisu Mami sun dawo hakan yasa y

amata wayau yace to suje asibiti bishi tayi kawai ganinsu tayi agidansu. Fushi tadinga yi tawuce tai kitchen abinta da sauri yabita yana dariya, rungumeta yayi tabaya yace "to mezakiyi a kitchen?" turomai baki tayi tace "girki zanyi" "no karki wahalan da k

anki zan mana take away banison kina wahala" make mai kafada tayi tace "huu'um ai wlh daga yanzu kadena cin abincin restaurant" sosai yaji dadin maganan ta hakan yasa ya tsaya ya dinga tayata dudda tayi tayi dashi yatafi kin tafiya yayi, fried rice tadafa

musu da pepper chicken tai musu watermelon da coconut juice tun a kitchen yafara shan juice din dariya ta dinga yimai yanda yake santi yadauko warmers da plates yakai dining da kanshi ya dinga bata abaki da kyar taci spoon biyar amai yadinga taso mata kyal

eta yayi yana shafa mata baya hakan yasa batai aman ba tai lamo a jikinshi, ci yayi iya cin shi kafin ya dagata yay sama da ita dakin shi ya bude ya shiga da ita yace "bari naje mosque ankira salla kema kiyi" gyadamai kai tayi ya shiga bayi ya dauro alwala

ya fita da sauri jin antada, lallabawa tayi tafice daga dakin tai dakin ta magungunan da Mami ke bata kullum data kwaso na gargajiya ta debo ta zuba madara ta sha acewan ta suke hanata tashin zuciyan datake yawan yi, alwala tayo tai salla sanan takoma bay

in tayo wanka da ruwan zafi sosai tadade abayin kafin tafito ma har an kira isha, rigan bacci tasa daya kaimata gwuiwa fari tadaura zani tai sallan Isha tai shafai da wuturi ta cire hijabi ta feshe jikinta da turarunkan ta tai hau gado jin wani azababben b

acci da ciwon kai na cinta, ko minti biyu batayi ba sai bacci.

Cikin bacci taji an dauketa, ahankali ta bude ido Ayaan ne dagashi saidan gajeren boxer kwantar da ita yay akan gado yana mata murmushi ya juyar da ita yana kokarin balle maballin rigar bacc

in datasa, kaman zatai kuka

tace "banda lpy fa nagaji" murmushi yayi yace "magani zan baki, bakisan yanasa zazzabi ya dauke ba?" akunyace ta rufe idanunta, murmushi yayi ya kashe wutan dakin, mantar da ita kowa da komi yayi tuni dan ciwon kan yatafi ta shi

ga maida mai da martani ta kara haukata shi yadinga uban moaning shidai bai iya shiru ba, fashemai da kuka tayi sosai sabida ta gaji sosai, hakan yasa yabarta tareda komawa gefe ya kankameta yana sakin mata kiss ta ko ina kaman zai cinyeta da kyar da murya

nshi da bata fita sosai yace "baby please bazan iya hakura ba, dis our little one yakara miki wani irin extra warm da if am in jinake kaman na mutu, and kinga it will make our little one grow very well abincin shine please babyna" yay maganan yana wani iri

n matse kirjinta nan yakara birkitata, sosai ya mori kayanshi ranan ihunsu yamin yawa nabar musu dakin.

[8/19, 8:50 PM] 0mmer Farouk: ♦♦ *SANGARTATTCE* ♦ ♦

Maman Abd Shakur

99 - 100

*Bayan sati bakwai*

Zama suke mai ban sha'awa, wani iri

n so Ayaan kema Bilkisu da ita kanta abin har tsoro yake bata wani zubin saikace tamai magani, ko nan da chan bayaso tai nisa da shi inhar ba yaje aiki ba wanda dan dole yake zuwa to yana manne da ita, inhar ko wani dan abu yahada su dan sosai cikin yasata

masifa dazaran tai fushi dashi kuka yake saka mata sosai dan kasa daurewa yake itakuma tana ganin haka hankalin ta zai tashi ta hakura. Duk uban zazzabin datake yi dazaran yayi zataji ta warke rass saisa koma da yaushe yazo koda daga aiki yazo da rana bat

a hanashi dan itama so take gashi kullum da sabon salo yake zuwan mata, cikin bakaramin jaraba yasata ba itama aiko Ayaan yadinga gurzanta son ranshi, daga shi har ita sunyi wani irin kyau sunyi haske, itama cikinta ayanzu yafito dan kana ganinta zaka gane

tanada ciki, kishin Ayaan kam yakaiga yanzu ko fita zasuyi dole saitasa nikabi dan ko kallonta wani yayi matsala ake samu bana wasaba, bakaramin kula takeyi dashi ba girki dake sashi santi dakesa lafiya yake gina jiki takemai, kullum daban daban ga tsafta

, gidan kullum cikin kamshin turaren wutan yan maiduguri, yace zai kawo mata yar aiki ta hana dan gaskiya bataso.

Tun bayan sati daya da shirya wan su yakai ta zaria anan take gani Ayaan ashe ya chanza ma iyayenta gida yasai musu gida mai kyau tsohon gi

dan su kuma an buge an maidashi babban islamiya mai hade da masallaci harda bene biyu akai. Sanan yabude ma Baba gidan kaji babban factory danhar kyankyasan kwai akeyi, yasaima Muji da tuni yabashi hakuri akan abinda yamai trailer dan yace abinda yakeso ke

nan kasancewar baiyi makaranta ba, har kuka saida tayi ganin yanda ya chanxa rayuwan gidansu da yan uwanta tamai godiya sosai, anan Raiyana take bata labari copper ta bayan yagama service dazai koma garinsu yay hatsari yamutu, taya Raiyana kuka tayi sosai

dan tasan yanda takeson dan service dinta, ranan kiri kiri kin barinta kwana agidansu Ayaan yayi yatafi da ita hotel suka kwana achan washe gari dasafe kuma suka dawo, a ranan kuma Aaman ya kirashi ya

fayyace mishi feelings din dayakema Raiyana sosai Ayaan

yaji dadi yacemai ya shiryo yazo ya nemi izinin Abba.

Yanzu ma ahaka bikin Raiyana da Aaman saura sati uku.

***************************

Yaudai tun safe bayan yagama bayan ta ke mata ciwo sosai sai daurewa take taki fadin mai, ahankali ya turo kof

ar dakin dauke da tray din breakfast dinta, yanda ta turo baki da katoton cikinta daya kara mata kyau da kiba yasa ya gimtse dariyan dayake yi shima yasan yabata wahala wlh toya zaiyi chakwai ne kayanshi nan, karasowa yayi ya ijiye breakfast dinta agefen t

a, sanan ya juyo ya bata side hug yana murmushi yace "menene baby menayi kike ta kumbure kumbure" fashemai tayi da kuka tace "bakaine ba yanzu kasa bayana na mugun ciwo" da sauri ya saketa yace "bayanki?" gyada mai kai tayi, ahankali ya kwantar da ita ya j

anye bargon data rufe jikinta dashi yana kallon cikinta, da sauri ya dagata yace "tashi muje namiki wanka mutafi hospital" da taimakon shi ta mike tsaye tana mikewa kuma saiga ruwa chaa, membrane yay rapture fashemai tai da kuka ta rirrikeshi tace "me wana

n? Fitsari nayi bada izinina ba?" ahankali ya zaunar da ita yace "ina zuwa" Allah yasa yariga yay wanka agurguje ya shirya ya dauko wani simple doguwan riga ya saka mata da hijabi kokarin mikar da ita yayi ta saki wani irin wahalallen

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login