Showing 87001 words to 90000 words out of 127150 words

Chapter 30 - SANGARTATTCE COMPLETE

01 Nov 2026

223

daura hannayen ta akan

kirjinshi tana dukanshi. "kai, kai, wai bazaka tashi ba, bude idanun ka" girgiza shi take sosai amma ko motsi bayayi, fashewa tayi da kuka ta mike tsaye tana kalle kallen dakin tarasa abinyi, bottle water data dauko ta ijiye kusa dashi ne tagani hakan yas

a ta tsugunna da gudu tana kuka tadau ruwan ta bude takai bakinshi cikin kuka tace "dan Allah kasha to katashi kaji, to bazan kara fitan ba, amsa" jijigashi takeyi ruwan akan bakinshi amma baiko motsa, mistakenly garin jijigashi yasa ruwan ya bare mai a fu

ska daga hanunta, wani irin ajiyan zuciya ya sauke batare daya bude idanunshi ba hakan yasa tafashe da mugun kuka tace "kai kabude ido nace, yakuri to" labban shi dataga yabude yanason yay magana yasa takai kunenta saitin bakinshi da sauri, murya chan chan

ciki yace "press my heart" da sauri ta daga kanta ta daura hannuwanta ata saitin zuciyan shi wanda baya bugu da kyau ta daura ta danne da duka karfin ta tana kallon fuskarshi, ganin har lokacin babu wani chanji yasa tasake danne zuciyar, jin still batajin

bugun zuciyan sosai yasa ta daddage tai nai uku tana kallonshi, ajiyar zuciya ya sauke sosai tareda bude idanunshi kadan ya kalleta, fadawa tayi kanshi tafashe da kuka tace "kai bazan karaba" saikuma ta dago kanta ta kallai Ita yake kallo asanyaye da idan

unshi dasuka kankance tace "u are sick ina maganin ka na dauko ma" shiru yayi yana kallonta, share kwallan daya zubo mata tayi tace "ina maganin ka" shiru yayi yana kallonta da idanun nan dasuka kankance suka chanza kala, matsawa tayi ta jingina da kujeran

ta cusa kanta akan guiwowinta tafashe da kuka sosai tace "ni nagaji da gidan nan, anata dukana, anata dambe da mutane har ana kwakule ido ma, tunda nazo tashin hankali nake gani, am tired, Sweetheart kazo ka tafi dani, where are you sweethea..." kasa kara

she maganan datake yi tayi sabida yanda Ayaan yataso ya daura kanshi shima akan guiwanta duk yanda yaso ya daure yakasa wani irin nishi yake bakinshi na rawa yace "dan Allah, dan Allah Baby, I know you are not well but pl..." saikuma yay shiru jin yana nem

an yakara sumewa sabida yanda zuciyarshi ke wani irin gudu, arude ta dafa kanshi tace "kai wai me haka mutuwa zakayi? Na shiga uku Sweet..." fadawa yayi jikinta ya kankame ta sosai yanason yay magana amma yakasa

ajiyan zuciya kawai yakeyi, yanda taji zuciy

arshi na wani irin beating ba kakkautawa yasa tace "u heart is sick" saikuma tai shiru tana sauraron yanda jikinshi ma yadau rawa kodai ba mutum bane dama gashi fari kaman aljanin zabiya da Anty Ummy tabata labari, ahankali ta shiga tureshi daga jikinta mu

ryan ta narawa tace "sas..sa..sakeni inje induba ko sweetheart yazo mutafi" wani irin matseta yayi ajikinshi yanajan numfashi ya chusa kanshi awuyan ta kirjinshi nawani irin bugu yafashe da kuka sosai yama kasa maganan, itama arude tafashe da kuka so kawai

take ta kwaci kanta daga wanan kwakumetan dayayi, cikin kuka tace "sakeni inje in duba swe..." kara fashewa da kukan da yana ganin rabonshi da yin irinshi tun yana yaro, shi karan kanshi baze iya explaining yanda yakeji aranshi inda takira katon nanba, za

ta sake magana ya daga hanunshi ya kyar ya daura akan bakinta ya shiga rera mata wani irin kuka mai tsinkar da zuciyar mutum, da kyar ya iya controlling yanda zuciyarshi ke bugawa ya bude baki cikin kuka yace "p..pl...lz..stop calling dat name wlh zan iya

mutuwa, am begging yhu baby dan Allah ki tausaya min, am suf...fering" shi kanshi baisan meke damun shi ba, yanda yake reramata wani irin kuka irin na sangartattun yaran nan mara kara awuya, hawayenshi har gangarawa suke yi daga wuyanta zuwa kirjinta, da s

auri ta hadiye nata kukan taji yawani irin mugun bata tausayi duddu bata gane takamai men meke sakashi kukan ba, amma saitaji tana wani irin jin tausayin shi ahankali tace "to nadena amma nadinga cemai uncle to" runtse idonshi yya da mugun karfi wasu haway

en sharr nazubo wa shi gabaki daya bama yaso yaji tana maganan wani namiji ne aduniyan nan, shiru itama tayi jin yanda hawaye ke gangarawa jikinta, ahankali ta sakala hannayen ta ta daura asaman kanshi ta shafa mai alamun lallashi, wani irin ajiyan zuciya

ya sauke yakara kankame ta da kyau ya lumshe ido, tun tana sauraron yanda heart dinshi ke beating da mugun fast har tazo tajishi yasoma komawa dai dai ahaka itama wani wahalallen bacci yay gaba da ita.

♦♦

*SANGARTATTCE* ♦♦

Maman Abd Shakur

74

- 75

Wuraren sha biyu na rana Baba ya shirya zai tafi Abba sai kiran Ayaan yake amma wayan shi bata shiga dan yakawo ta suyi sallama da mahaifin ta hakan yasa ya kalli Mami yace "jeki kira Ayaan firdausi" tom tace tafita daga dakin sanye da babban lul

libin dake jikinta. Akofar dakin tai sallama tai sallama taji shiru hakan yasa ta bude kofan yanda taga Ayaan da Bilkisu ne yasa tai maza ta rufo musu kofa tana girgiza kai, komawa tayi lokacin har Baba da Abba sun fito compound Abba yace "ina suke" dan mu

rmushi tayi tace "inaga kaman yakaita asibiti ne" Baba yace "dama banaso taga tafiya ta dan shirmen zata cigaba da muku ga wanan adinga bata addu'o'i ne nayi a ruwan in sha Allah zata dawo hayyacin ta" karban goran ruwan Mami tayi shikuma Baba ya shiga mot

an suna mai Allah kiyaye driver yajashi suka fita daga gidan, kamo hanunta Abba yayi yace "come here meyafaru baga motar boy nan ba aparke" dariya kawai tayi tace "wlh bacci suke nashe nashe afalo abinsu" wani irin washe baki Abba yayi yace "masha Allah, A

llah sarki my Baby Boy yaushe rabon yay Bacci nashe nashe

haka kullum ciwo yake, Allhamdulillah, Allah nagode maka daka dawomai da farin cikinshi, da abu yataba min yaron nan Firdausi wlh gwara ni yataba ni sau dubu" tabe baki Mami tayi tace "oh har yanzu

hajiya bari naje na kirata" waya yaciro daga aljihun gaban rigar shi jin ana kiranshi yace "takirani tace koda daddare yau kokuma gobe zata dawo wai sai yau suka kai Amaryan kuma zasu tsaya mata jere, insun gama dawuri zamu ganta" gyadamai qkai Mami tayi,

Abba yace "dan Allah je adaura musu abincin rana abinci merai da lafiya, kar wanda yadame su fa, kuma harda ke karki daman min yarana, idan kin gama ki aika musu da abincin su part dinsu" baki Mami tasaki tana kallonshi cikeda mamaki, murmushi yamata yajaw

o ta suka shiga ciki yana yar dariyan manya.

Wajajen azahar ya farka sabida kiran sallan da akayi yana dafe kanshi sabida yanda kan kemai mugun ciwo, juyo da kanshi yayi ya kalleta yanda take baccinta awahale, dan murmushi yayi ya kalli dan gurjewan

datayi akafa, ahankali ya mike tsaye ya dauketa batare daya tada taba ya shigar da ita bedroom akan gado ya kwantar da ita ya ja bargo ya lullube mata kafa sabida sanyi sanan ya shiga bayi wanka yayi dan yadanji dadin jikinshi ya dauro alwala ya fito yasak

a soft dark blue yadi simple jumper akamai turare ya fesa yafita daga dakin da sauri dan bayaso yana missing jam'i, saida aka idar yadawo gidan shashin Mami yayi, dining ya tsaya ya dauki apple sabida yunwar daya keji yayi sama, sallama yayi ya shiga dakin

Mami bayi take kokarin shiga ganinshi saiya sa ta tsaya murmushi yamata yace "Mami na" "har an tashi daga baccin" da sauri ya kalli Mamin da idanunshi masu kama dana mejin bacci, dan dariya yayi ya gutsiri apple batare dayace komiba, fridge Mami tabude ta

dauko wani tsumi a gora dayay sanyi ta bashi ya karba yana kallon goran tace "gashi ka kaimata ta shanye" da sauri yace "meshi Mami?" hararan shi tayi ta dauko goran da Baba yabata na ruwan addu'a tace "wanan kuma kadinga bata kullum ruwan addu'a ne Baba

yamata kafin yatafi" karba shima yayi ashagwabe yace "Mami am hungry fa" girgiza kai tayi tace "kadai ajiye iyali yanzu kake abu har yanzu kaman yaro, anyway abincin ku na shashin ku" tashi yayi rike da gorunan yace "bari naje naci inmun gama zamu je hospi

tal" anatse Mami tace "daka bari gobe kuje wat if yanzu kun fita taita cewa ka kaita chan wajen wayanda suka kawota, kabari tadan manta tukun gobe koda da yamma ne basai kujeba" shiru yadanyi saikuma yace "to Mami" fita yay daga dakin yana gutsuran apple d

in hanunshi, tun daga barrander yakejin dirke dirke da karan kujera, bude kofa yayi ya shiga tana tsaye akan kujera rike da teddy daya siyo mata, wurga teddy tayi sama saitai wani irin ihun dadi ta dirko kasa ta chabe, akan daya daga cikin kujeru falon ya

zauna yana kallonta yanda take wasan hankali kwance saibin kafafun ta da kallo yake, juyowa tayi ta kalleshi suka hada ido ya lumshe ido sabida yanda idanunta suka mai wani yarr, da sauri ta dirko daga kan kujeran tayo inda yake tana washe baki tace "kaima

zakayi in arama teddy na?" batare daya bude idoba yasa kafanshi ya tadiyota jikinshi dan kara tayi tace "wayyo teddy na, na danneta tana kuka" dan murmushin gefen baki yayi yadan dagata yasa hannu ya zaro teddy din ya ijiye akan kujeran next to him, bin t

eddy tayi da kallo ta makemai kafada tace "kai kabani teddy na, kakusa sa na kasheta" ware idonshi yayi ya sauke su akan bakin datake turomai wani irin miyau me daci ya hadiye kafin ya mayar da idon ya lumshe su ahankali yace "kinyi salla?" turomai baki ta

yi ta balla mai harara tace "banai alwala ba natuna hijabi na nachan gidan mu, farm..." da sauri ya mike tsaye ya dauke ta harsaida tadan firgita ta rirrike shi, bedroom yay da

ita yaje gaban wardrobe dinshi da ita ya sauketa ya bude, kayane da yawa na mat

a a kusa da nashi hannu yasa ya zaro hijabi yabata yace "pray kizo muci abinci" turomai baki tayi, ahankali yasa yatsa ya shafa lips din yana mata wani irin kallo da lazy eyes dinshi, da sauri ta tureshi tana hararan shi ta mikamai gogeggen hijabin ashagwa

be tace "bude min ni" karba yayi batare daya janye idanunshi daga kan fuskarta ba ya warware yasaka mata ya gyara wuyan, bakaramin kyau hijab din yamata ba, mutuwar tsaye yayi yakasa daina kallonta, juyawa tayi batare data damu da yanda yake kallonta ba ta

hau kan dadduma tafara salla yafi 2min a tsaye a wurin kafin yaje palour, abincin ya bude a warmer, fried rice dayaji veggies ne da roasted turkey ya deba a plate, ya dauko remote ya kunna TV yadawo ya zauna yana chanza channel zuwa news.

Fitowa tayi san

ye da hijabin tazo zata wuce shi ta zauna akan kujera hijabin ta ya jawo harsai da tai yar kara. "wash wai menene kai" tafado kanshi tana turamai baki, matseta yayi ya cire hijabin ya ijiye akan kujera yana kallon fuskarta, murguda mai baki tayi batare dat

ai magana ba tana kallon abincin, cikinta ya shafa ahankali yace "zakici?" gyada mai kai tayi, kwanto da kanta kirjinshi yayi yana shafa soft kumatun ta, da hanun daman shi yasa spoon a abincin ya debo zai kai bakinta, make mai kafada tayi tace "ni baby ne

" bakinshi yakai saitin kunenta yadan lasa yirrr dataji yasa tadan zabura zata tashi, rikota yayi yana dan murmushi yace "oya haa" hararan shi tayi sanan ta budemai bakin ya saka mata yana kallon fararen hakoran ta, da sauri ta hadiye tana kallon teddy ta

tajuyo ta kalleshi da sauri ta washe mai baki tace "wait, my teddy is hungry too" da sauri ta tashi harda dan gudun ta ta dauko teddy ta dake kan dogon kujera tana tsalle, bin cinyoyin ta daduk intai tsalle rigan ke dagawa yayi, da gudunta tadawo zata zaun

a akasa yajawota jikinshi tana girgiza mata kai asanyaye, abincin yakara debowa yakai bakinta ta amsa tana jijjiga teddy ta, taci sosai dudda hankalin ta nakan teddy ne kafin ta ballamai harara zata sauka daga jikinshi, girgiza mata kai yayi yakara jawota

jikinshi kaman baby ya rungumeta sosai ta yanda ko motsi ta kasa ahankali yace "please stay here, sabida na iyacin abincin" fizge kanta tayi tana turomai baki tana hararan shi zata tashi ahankali yasa hanunshi daya ta bayanta ya riketa da kyau takasa tashi

dayan hanun kuma ya debo shinkafar da cokali yafara ci bai wani ci sosai ba ya ture yasha ruwa ya kalleta sai faman yima teddy ta kitso take, ahankali yakai hanunshi kan two kitson dake kanta, shafa kitson yayi kafin ya saukar da hanunshi kan ciwon kannat

a yana shafawa, dago manyan idanunta tayi ta yatsine fuska tace "stop". Gorunan da Mami tabashi yajawo yamika mata tsumin tafara karba sabida alamun sanyin da tagani ajiki da sauri ta bude takai bakinta lumshe ido tayi tana lashe lebe ta kalleshi tace "dad

i" takara kafa sauran abaki ta shanye goran ta mikamai ta mike tsaye daga jikinshi tana kallon TV saikuma tajuyo tafashe da kuka tace "cartoon zan kalla" dan murmushi yayi yace "zoki zauna anan saina kunna miki" da sauri tazo ta zauna kusa dashi, daura kan

ta yay akan kirjinshi sanan yasa mata Disney junior tana kallon pj mask shikuma ya tattare kwanukan yatura su one side kafin ya kara gyara mata zama ya sanya hanunshi yana wasa da jelar gashin ta.

Batare data kalleshi ba tasaka hannu ta fizge jelar tana

murguda mai baki tana kallon cartoon dinta, daganan bai kara tabata ba sai uban kallonta dayake yi kaman yau yafara ganin ta, shikadai yasan yanda yakejin sonta aranshi, to mesa yamata wulakanci da.

Ahankali yadaura kanshi agefen wuyanta yana shakan kamsh

in fatarta ya kankame ta sosai, zafin dataji daga jikinshi yana gasata yasa ta juyo da

kai da sauri ta kalleshi, kallonta yayi kasa kasa saikuma ya lumshe ido, da sauri ta daura hanunta akan goshin shi kafin ahankali tace "sick?" gyada mata kai yayi, da sa

uri tace "meke ma ciwo" hanunta yakama ya daura akan heart dinshi batare dayace komiba, kaman zatai kuka ta murguda mai baki tace "kasha magani" girgiza mata kai yayi, ashagwabe tace "to wani magani kakesha na dauko ma?" ahankali yace "madara" da sauri ta

ijiye teddy akasa ta tashi daga jikinshi tai wurin fridge tunawa da taga madara dazu data bude fridge, hollandia evaporated milk ta dauko mai harda dan gudunta tazo ta tsugunna a kusa dashi tabude ta kaimai bakinshi dan bude ido yayi kadan yasa hannu yatur

e madaran murya chan chan kasa yace "ba wanan ba" dan matsowa kusa dashi tayi dan bataji meyace ba ta daura hanunta akan kirjinshi tareda kai kunenta saitin bakinshi tace "meka ce?" ahankali yace "ba wanan madaran ba" zama tayi kan cinyarshi sabida gajiya

datayi da tsugunnawa tace "to wani madara? a ina yake na dauko to" tai maganan tana hararan shi, murya chan kasa yace "anan" waigawa tayi tana kalle kalle to ina madaran anan, kaman daga sama taji yaja zip din gefen rigarta yaja rigar kasa, ihu tayi tana n

eman tashi daga jikinshi ya kara riketa sosai yana sauke ajiyan zuciya, hanunshi har rawa suke yadaura akan kirjinta. "Kai" takirashi da karfi cikin kuka, ta daddage ta fizge hannayen ta daya dike, teddyn ta tadauka ta bugamai akai tana kuka sosai, ture ka

nshi tayi da duka hannayen ta biyu ta tureshi da karfin ta tatashi tai wurin kofa zata bude tafita ahaka tsabagen yanda ta rude, da sauri ya mike tsaye yazo wajen kofa zai riketa a tsorace ta tsugunna tafashe da kuka tace "don't touch me, wurin sweeth..."

da sauri ya dagota yana girgiza mata kai yasa hannu yadaura akan bakinta, da sauri ya sanya ta ajikinshi ya rungume ahankali muryan shi narawa yace "am sorry" tureshi tayi tana kokarin jan rigan ta sama, daukarta yayi yay bedroom da ita, ahankali ya kwanta

r da ita akan gadon da sauri tai yunkurin mikewa girgiza mata kai yayi ya maida ita yace "please baby".

♦♦

*SANGARTATTCE* ♦♦

Maman Abd Shakur

76 - 77

Kafin ma tai yunkurin yin wani abu yahada bakinshi da nata yana kokarin zame rigar gabak

i daya daga jikinta, wani irin kuka take jikinta duka narawa hanunta tamika ta dauko filo ta bugamai akai tana ture kanshi da filon jikinta nawani irin rawa tana kuka, yamutsa ta yacigaba dayi batare daya saki bakinta ba, jin ana kiran sallan la'asar yasa

yasaketa ahankali yatashi ya zauna abakin gado tareda dafe kanshi yana kokarin saita kanshi, filo ta dauka tana bugamai abaya da duka karfin ta tana kuka sosai tama kasa magana, da kyar ya dago kanshi dasukai jajir ya kalleta yanda take kuka na sosamai rai

shima ba'a son ranshi bane yake mata wani abuba, filon dake hanunta takara bugamai akai tana ihu kaman mahaukaciya, ahankali yarike filon tareda saka dayan hanunshi yajawota tana tutturjewa saida yahada ta da jikinshi, ya ijiye filon, tana kokarin tashi y

aki bata daman yin hakan ya matseta tareda daura kanshi ata wuyanta yana bubbuga bayanta alamun tai shiru dan bazai iya magana ba ayanda yakeji, tun tana mutsu mutsu har bacci yay gaba da ita. Ahankali yaciro ta daga jikinshi tareda manna mata kiss agoshi

ya kwantar da ita ya rufeta da bargo sanan

ya mike tsaye idanunshi sun kada sunyi jajir, bayi ya shiga yay wanka yafito ya shirya cikin riga da wando yadau car key da waya yafita daga gidan.

Baiwani dade da fitaba tafarka daga baccin tana kwalla, saikum

a kukan ya kankama sosai sosai take kuka tana kiran sweetheart yazo ya dauketa batason gidan nan mutumin nan sai tabata yakeyi. Da kyar ta mike tsaye taje bayi, wanka tayo shima da sabida jikinta daduk yamata tsami ne, sanan tai

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login