Showing 48001 words to 51000 words out of 127150 words

Chapter 17 - SANGARTATTCE COMPLETE

01 Nov 2026

233

sau da kafa, kima mijinki b

iyayya inya kiraki kije karna karajin kince bakison shi" nan ta shiga yimata wa'azi mai shiga da ratsa jiki. Mami ce tashigo dakin da sallama tana murmushi ganin yanda Bilkisu ke kuka ta kankame Baaba tace "wanan kuka haka daughter kiyakuri kinji bagamu na

nba" tashi Baaba tayi tana tureta tace "kinga sakeni nafara latti banison nai dare fa ahanya" tafita da sauri dan batason tai kukan da takeji, tashi tayi Mami tarike mata hannu tafashe da wani kuka sosai, hannu Mami tasa ta share mata hawayen tana murmushi

tace "daughter nafa jaruma ce, dena kukan zomuje mumata rakiya" hijabi ta dauka tasaka suka fita sai uban kuka take mara sauti har waje, tsaye yake kusada Baaba sai magana suke wanda bata iyaji amma fuskarshi dauke da lallausar murmushi, budema Baaba kofa

r bayan mota yayi da gudu taje ta kankame Baaba tana wani irin kuka cirota Baaba tayi daga jikinta tana lallashi tanuna Ayyan dayay kaman bai gantaba tace "baga mijinki nanba kikema mutane kuka, ke dalla rabu dani karna makeki" Mami da Big Mum duk suka mat

a fatan alheri ancika boot da kayan atsaraba takaima yan zaria, ta kalli Bilkisu data kasa daina kuka ta shafa kumatun ta tace "Allah bada zaman lpy ki rike abinda nafada miki kinji" ta shiga motar da sauri tana boye kwallan daya zubo mata Ayaan yarufe mot

ar yanama driver alama yatafi, tanaji tana gani Baaba ta tafi abinta tabarta. Batare daya sake kallonta ba yay wucewar shi wurin big Mum yace "big Mum yunwa nakeji" murmushi tai cike dajin dadi tace "muje nabaka abinci my boy" sukai wucewar su sukabar Mami

daketa lallashin ta saida tai shiru sanan suka wuce part dinta.

Apalor suka zauna kanta akasa Mami ta kunna kallo tasa mata zee world tana janta da hira sai asanan tadan saki jikinta ganin haka yasa Mami tai sama dan akwai kiran datake so tayi.

Kallonta

take dudda rabin tunanin ta na gida, dan bawani gane kan film din takeba, yadade tsaye abakin kofa kafin ya shigo dakin fuskarshi adaure yana tafiya cike da izza, kamshin dataji yasa ta daga kai da sauri tana ganinshi ta mike tsaye da sauri zatai stairs d

a hannu ya nunamata kujeran data tashi gabanta na faduwa takoma ta zauna, Apple yadauka dake kan hadadden bowl asaman dining table sanan yadawo cikin falon shima akan kujeran ya zauna yadau remote din da Mami ta ijiye mata akusa da ita ya chanza channel zu

wa na wrestling kafin ya kwanto ya daura kanshi kan cinyarta yana gutsuran apple din dake hanunshi yanaci, dudda yanajin yanda jikinta ke rawa hakan bai hanashi gyara kwanciya da kyau ba yanacin apple dinshi batare daya kalli fuskarta ba, stairs ta kalla d

an ko kadan bataso Mami tazo ta gansu ahaka sanan ta kalli fuskarshi ta fashe da kuka tana share kwalla ko kallonta baiyiba, ahankali Mami ke saukowa daga stairs bayan tagama wayar datake yi da Ummu Haneef tsayawa tai chak hango Ayaan yanda ya daura kanshi

akan cinyar Balkisu yana kallo abinshi girgiza kai tayi tajuya da sauri rashin kunyan Ayaan ya girmi tunanin ta wlh, bari baban shi yadawo yauyau dinan zata bashi matar shi sutai gidansu.

Kallon agogon dakin tayi ganin karfe uku kuma tun kafin azahar tak

e dakinshi bataga yay sallaba yasa ahankali tace "anyi sallan azahar fa" sai a lokacin yadan birkito da kanshi ya kalleta ya daure fuska tamau yace "ke nakema sallan dama?" girgiza kai tayi atsorace yace "gud, to banga damar yiba nd u shut d f*ck up kona n

atsar dake" "daughter" daga sama Mami ta kwalamata kira ahankali tace "na'am" sanan ta kalleshi ganin baida niyar dagata yasa ta daura hannuwan ta akanshi ajiyar zuciya ya sauke wanda yasa ta tsorata ta janye hannuwan dan tazaci dukanta zaiyi, jin Mami tak

ara kiranta nabiyu yasa yadagata tareda lumshe ido da sauri tamike tai sama da gudu yabita da kallo yana murmushin gefen baki, dakin Mami ta shiga da sallama kanta akasa, cup Mami ta mika mata tace "shanye wanan ina zuwa" karba tayi Mami ta tashi tafita da

ga dakin ahankali ta kafa cup din abaki ta shanye ta zauna akasa tana jiran shigowan Mami, ba'a jimaba tadawo da dan babban bowl dauke da farfesun kaza dayaji magani ajiye mata tayi tace "zoki cinye kafin ya huce" murmushi tayi dan wlh tanason kaza kafin a

kunyace tazauna akan gadon data ijiye mata tafara ci ahankali Mami kuma nawaya har taci iya cinta taji tai dam, Mami batare data yanke wayarba ta kalleta tace "idan ya isheki toki shanye roman tass" gyadakai tayi ta shanye roman kafin ta mike tsaye tafita

daga dan kai plate din kitchen hada ido sukayi da sauri ta dauke kai ganin har lokacin wrestling yake kallo kenan la'asar ma baiyiba wanan wani irin dan iskan mutum ne, astagafurullah tace ta shiga kitchen ta ijiye kafin takoma sama dakinta ta shiga kasanc

ewar bata salla yau tai zaman ta tana wasa da wayarta.

Koda daddare bayan Abba yadawo da Mami tasame shi da maganan abama Ayaan matar shi sutafi gida bakaramin murna da dadi yajiba, waya yadauka yakira Ayaan dake Part dinshi yazo itakuma Mami takoma ta s

hirya Bilkisu cikin wani hadadden lapaya maroon sanan tahada mata magunguna datace tadinga sha kullum kafin tarike ta takaita falon Abba, hadasu Abba yay yamusu wa'azi sosai sanan yakara bama Ayaan amanar ta, big Mummy ma tamusu Mami ma tamusu sanan suka r

akosu har mota sai uban kuka take itadai yau tabanu Mamin datake gani taji dadi ma yanzu tafiya zatayi ta barta kuma gidan wanan mutumun, a motar shi suka sakata ya kunna motar yabar gidan yana

murmushin keta. Ganin tana neman kashemai dodon kunne da kuka

yasa yawani irin taka burki akan hanya arude ta dago kai da kakkausar murya yace "wlh koki natsu kona wurga ki kan titin nan na takeki na wuce" gum tayi ko tari bata karayiba harsuka kai gidan yay horn mai gadi ya bude mai ya shiga yay parking ya kalleta y

ace "wuce kitfita ke" adan tsorace tabude kofar ta fito tamaida mai tarufe hararan ta yayi sanan ya kunna motar yama mai gadi horn yana budemai yafita da gudu dan sauri yake club zaije su Fawaz tun dazu da Pops keta maganganun shi suke kiranshi, takai mint

i shabiyar a wurin kafin tai hadadden flat din da tagani ahankali ta bude kofa ta shiga tana kallon ko ina yanda yamata kyau yanzu itane agidan nan da wanan mutumin dako salla bayayi itadai rayuwa bata mata adalci ba wlh. Upstairs tayi tanata waige waige k

oda takai tarasa gane wananne dakinta saida taga akwatunan aure a saman wardrobe yasa tagane wanda take cikine nata. Ahankali ta zauna abakin gado tafashe da wani irin kuka zuciyar ta namata zafi maisa Isyaka zaimata wanan abin, ita yanzu bama fasa auren

nata yake mata ciwo ba abinda yafi mata ciwo shine hadata da wanan mugun mutumin da akayi, dama taimako kan zama haka? Sosai take mugun jin kewan Baba su Raiyana da Layla Umma da mama, kankame filo tai tana kuka ga wani tsoro tsoro datake ji ahaka bacci ya

y awon gaba da ita.

Wuraren biyar ta farka sabida kiraye kirayen salla na farko dataji, bayin dakin ta shiga ta tsaya tana kallon ikon Allah gadai pampo amma bataga inda zata danna ruwa yafito ba tace "kodai sun manta ne basu sakaba" tabe baki tayi tako

ma wajen shower din shima haka babu inda zata danna ruwa yafito, kaman zatai kuka tafito ta zauna akan gado tana tunanin yanda zatayi, tafi 2min azaune kafin ta mike tsaye takara komawa bayin ta dudduba tap din ta lelleka jikinshi irin kodai itace take kau

yanci bata iya budewa ba amma bataga abinda zata danna ko murda ruwa ya zuboba, shower ta koma tana dubawa shima bataga wani abu dazata danna yafito ba karkashin shower ta shiga dan taduba huji hujin ko wani abune halan kawai taji ruwa feesss ya sakko daga

shower yana jikata batare data danna komiba wani irin ihu tayi tafito daga bayin tareda fita daga dakin gabaki daya tai stairs tana ihu har tana bigewa, tsaye yake a kitchen gaban coffee machine dagashi saidan garen wando daya tsayamai a cinya yana jiran

coffee yayi yazuba a cup yaji ihunta da sauri yafita daga kitchen din, bama ta lura dashi ba ihu kawai take tana kallon bayanta tazo zata wuceshi tai hanyar fita daga falon yariko ta da sauri, ihu tai tareda kulle idonta gam tana kuka sosai tace "wayyo All

ah na fatalwa ne agidan nan ko aljanu ku" ganin kaman ma bata hayyacin ta yasa ya fizgota yahada ta da jikinshi ya zauna akan kujera yana jijjigata kaman karaman yarinya ahankali yace "ke open ur eyes nine" hannu takara daurawa akan fuskarta tarufe da karf

i jikinta ko ina na rawa, hannunshi yakai yacire hannayen nata daga fuska yace "nine bude idonki kigani babu kowa anan" ahankali ta bude idon ta sauke su akanshi saikuma tafashe ta kuka ta rirrikeshi tana nunamai stairs waigawa yayi ya kalli inda take nuna

mai murya chan kasa yace "menene maiya jikaki haka?" kara fashewa tai da kuka tana kallon stairs din tace "aljanu ne adakina, na shiga bayi zanyi wanka naga ba'a gama gyaran bayin ba ansa tap but babu abin kunna tap din, shower dinma babu abin kunnashi shi

ne danaje kara duba shower din da kyau kawai naji ruwa yafeso da mugun gudu akaina" tunda take maganan tana kuka yake kallon bakinta, dan dariya yay kadan kafin ya saukar da ita daga jikinshi shima ya mike tsaye ya kamo hanunta ya rike yace "zomuje ki gani

" make mai kafada tayi cikin kuka tace "ni bazan kara komawa saman nan ba da aljanune" wanan karan sosai yay dariya yana kallonta kafin yakara janyota

yahada ta da jikinshi ya dauketa atsorace take kallonshi tana kuka sosai abayin ta ya direta yana dariya

n yanda takara karfin ihun datake dataga sun shigo bayin tsayawa yay wajen wash hand basin din ya jawota yahada ta da jikinshi ganin zata kara fita ya nunamata tap din yace "proximity sensor tap ne" hanunshi yakai karkashin tap din saiga ruwa yafito yana j

anye hanunshi ruwan ya tsaya baki tasaki tana kallonshi, dan murmushi yay ya lakaci hancin ta yakoma wajen shower yana kara hanunshi karkashin shima ruwa yafito yace "kin gani ba aljanu bane, dazaran yay sensing abu nakusa dashi ruwa zai fito" dan murmushi

tai a kunyace ta dauke kai dan sai yanzu ma ta lura baida kaya ajiki, dimple dinta ya kafe da ido kafin yadan matso kusada ita saikuma yay tsaki yawuce yafita, kulle bayin tayi harda saka makulli tai wanka ta wanke baki sanan tafito ta shirya cikin lace s

hirt white tasanya leopard water color maxi skirt bakaramin kyau tayiba, tai parking gashin ta donut tasaka dankun round bakaramin kyau tayiba jin yanda takejin yunwa yasa ta sauko kasa batare data tsaya shafa hodaba, afalon ta ganshi yana zaune kan kujera

yana daddana laptop kallo daya tamai ta dauke kai dan bataga alamun yay salla ayanda ta ganshi dazu ahaka yake ma yanzu, kitchen ta shiga amma sai takasa abinda yakawo tai shiru kafin tafito kuma saida tafara hawa stairs incase idan yabiyota sanan ta tsay

a batare data juyoba tace "lokacin salla yafara wucewa" "wat" yafada yana kokarin ture laptop din jikinshi ya mike tsaye da gudu tai sama ya nunata da yatsa saikuma ya daki iska yace "hmm". Sama yakoma yay wanka yana shirin fita saikuma yakasa sabida yanda

tambayar ta keda ringing aranshi, bayi ya shiga yadauro alwala yazo yay sallan asubahi sanan yadau car keys yafita.

[7/20, 11:39 AM] +234 803 238 4602: ♦♦ *SANGARTATTCE* ♦♦

Maman Abd Shakur

46 - 47

Bata sake haduwa dashi ba tunda ga ranan

itadai kullum Mami na aiko mata da abinci taci takoshi abinta ciwonta ya warke rass ko kadan batajin ciwo.

Zaune take yau lahadi adakinta ita kadai tana gyaran kumba da nail cutter, tun asuba takejin tashin music daga dakinshi tanata mamaki wanan wani i

rin mutumne, tana sanye cikin doguwar rigar atampa na poker dot blak da pink, straight gown akamata dashi akasa aljihu agefen rigar, sai kamshin turaren da Mami tahada mata takeyi, kanta ba dankwali tadaiyi parking gashinta ta kitse bakin daya sakko har b

ayanta takama jelar bakin da hair clip pink, wayarta ne yay ringing da sauri ta dauka ganin Mami ce bakaramin kewanta tayiba ahankali tace "ina yini Mami" daga dayan bangaren Mami ta amsa tareda tambayar lafiyanta sanan tace "tun dazu nake kiran Ayaan away

a amma number shi akashe ki kaimai wayarki zan kira nan bada jimawa ba" ahankali tace "to Mami" gabanta na faduwa kafin ta mike tsaye tabude kofar tafita daga dakinta rike da wayar, tsayawa tai abakin kofarshi tana sallama amma babu amsa, to ta inama zaiji

wanan uban speaker dake tashi haka na waka, ahankali ta bude kofar dakin batare data shigaba wani sassanyar kamshi da sanyin Ac ne yamata sallama baki tabude cike da mamaki yanda taga ya tsaya gaban tv dakin ga home theater agefe

yana tika uban rawa hanun

shi rike da glasscup dake dauke da juice aciki, dagashi sai dogon wandon crazy jean daya zazzago kasa da belt ke jiki, babu riga ajikinshi ga jikin nan amumurde sai kace wani commando, rawa yake yanabin wakan dake tashi na Burnaby da zlatan gbese yana iri

n rawan, dayake yajuya mata baya saisa baigantaba baki abude take kallonshi dan tunda take a duniyar nan bata taba ganin namiji na rawaba to a inama zata gani makarantar datayi mata zalla ne, ganin yanda yake chashewa abinshi yanayi yana shan juice din han

unshi yasa ta daura hannu akan baki tareda sake kwalalo ido dan dariya ke cinta ganin abun bambaram, kaman ance yajuyo ya juyo cikin rawa karaf suka hada idanu ko kulle belt din wandon baiyiba kunen nan makale cikin daimond dankunne sai shining suke, ga wa

ta sarka a wuyarshi dake kyallin bala'i, kirjinnan kaman zai rabe biyu tsabagen yanda yaciko, numfashin ta yakusa daukewa sabida yanda suka hada ido ta juya da gudu zatabar wajen ya dakamata tsawa. "ke come back here" juyowa tayi amma takasa shigowa sabida

yanda taga babu alamun rahama akan fuskarshi, wani irin kallon daya mata yasa ta shiga ciki da sauri tazo gabanshi ta tsaya kanta akasa tana kakkama rigarta tsabagen yanda tarude. "uban me kikeyi anan?" yamata tambayan dawani irin murya dayasa taji cikint

a zai fara murdawa, girgiza kai tayi ta mikamai wayarta tana kokarin hadiye kukan datake ji tace "Mami tace nakawo ma wayar wai zata kiraka" wayar ya kalla kafin ya watsa mata harara ya nunamata gaban tv stand yace "keep it there" da sauri ta ijiye wayar j

ikinta har rawa yake tajuya zata tafi taji yariko hanunta fashewa tai da kukan datake kokarin hadiye wa ta juyo atsorace cikin kuka tace "to menayi kuma" hadata yay da jikinshi ya watsa mata harara kafin ya daura hannunshi akan lips dinta alamun tamai shir

u hadiye kukan tai da kyar ta share fuskar tass sanan ya saketa yabarta anan tsakar dakin yadau remote yadawo kan kujera yadaura kafa daya kan daya ya chanza waka zuwa wakar Mayorkun da kizz Daniel True ya daure fuska ya kalleta yace "dance" atsorace ta wa

re ido ta kallai ganin yanda yay da fuska yasa ahankali muryan ta har rawa yake tace "wlh ban iya rawaba" belt din dake jikin wandon shi yafara zarowa yace "kokiyi rawa ko kici dukan bala'i" yanuna mata belt din tare kara maida wakar tafara daga farko yaka

ra volume dakin sai daukar duma yake shikuma yana kurban juice dinshi hankali kwance yana dan kada kafa, kaman zatai kuka ta daura hannu takama kwankwason ta sanan tadaura yatsu biyu agaban goshin ta tafara mai rawan yan fillo tana moving jikinta ahankali

hawaye na zuba.

Wani irin kallo yake binda dashi yanda take wining tiny waist dinta, tun yana murmushin gefen baki har yay dariya daya bayyana duka fararen hakoran shi, ajiye glasscup din yayi akan hannun kujeran yataso rike da remote cikin murmushin dab

aima san yanayi ba ya jawota jikinshi ya rungumeta tareda duko dakai ya daura kanshi akan gashin ta yana murmushi still ganin yanda take kuka ajikinshi, ahankali yace "you don't know how to dance bari na koyamiki" chanza wakar yay yasaka wakar ed sheeran

perfect wakar soyayya ce, ahankali ya cirota daga jikinshi yana murmushi ganin yanda duk ta tsure yawani irin juyata kafin ya kwanto da bayanta jikinshi ya hade hannayensu ya budesu, sanan ya saketa ya juyo da ita tareda saka hannayenta akan wuyanshi ya da

ura hannayen shi a waist dinta yana wani irin tafiya da ita ahaka, ita wlh tsoro ma yake bata nishi kawai take tana ganin yanda yakebin wakar yana wani jujjuyata kaman yasami yar tsana, jin fuskarshi a wurin wuyarta yasa ta bude idanun data lumshe da sauri

daukarta yay yawani shillarata sama kafin ya cabeta asaman yafara juya da ita sosai tafara ganin jiri hakan yasa ta rirrike jikinta ta dafe hannayenshi, sakinta yay kaman zata fadi hartai ihu

saikuma yarike ta suka zuba akan center carpet din dake kasan d

akin yana dan dariya, ringing da wayarta yayi yasa yatashi ya dauka tareda kashe wakar ganin Mami ce yay picking call din yana gaisheta, tashi tayi dudda uban jirin datake gani tazo zata tsallake kafarshi ta fita daga dakin taji yarike hanunta juyowa tayi

ta kallai hada ido sukayi ya daga mata gira daya kafin yacigaba da wayarshi abinshi, dayan hannunta tadaura akan hanunshi tana kokarin bambare hanun kawai ya fizgota tafada kanshi matseta yay sosai ko numfashin kirki bata iyayi hakan yasa tai lamo hawayen

wahala na zubo mata. Yana magana da Mami anatse ahankali, kadan kadan

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login