Showing 126001 words to 127150 words out of 127150 words

Chapter 43 - SANGARTATTCE COMPLETE

01 Nov 2026

115

kuka sabida yanda mar

arta yarike daukanta yayi yana mata sannu yay waje da ita da sauri sakata yay amota ya kunna mai gadi ya budemai sukai asbiti, ranan dai su Dr Ameena da Dr Ibrahim sunga abin kallo dan Ayaan yamafi mai nakuda nakuda, gadai membrane yay rapture but haihuwa

yaki zuwa, Bilkisu kuka harta fara galabaita, yanda Ayaan ya birkice musu yasa Dr Ibrahim kiran Abba nan fa saiga Abba da Mami, har yamma Bilkisu wahala datake da magrib ma jini ne yafara zuba haukacewa Ayaan yayi yace "CS zasu mata, sudena sa wife na waha

la" nan aka gungurata zuwa theater dan gabaki daya ta fice hayyacinta kaman yanda Ayaan yafice, CS suka fara mata yana kallon komi dan yana tsaye ta kanta, cikin ikon Allah aka ciro yaranta manya manya dasu guda biyu mace da namiji karban yaran Ayaan yayi

ya yanke musu cibi yana hawaye kafin ya juyasu ya daki duwaiwan su suka hau kuka inyaaaa, shima hawaye ne yazubo mai ya bama Nurse sameera su danta gyarasu bayan ta gama ta saka musu hadaddun kayan sanyin su tafice dasu dan kaima su Abba, kai! Bazan iya mu

ku bayanin farin cikin da Pops yayiba babu wani single hallita dake asibitin nan be it patient ko health personnel da Pops baima kyautaba, yaran kamansu tabaci, bambancin hallita kawai kesa aganesu kana ganinsu kaga ubansu dan kaman Ayaan yay kaki, kiran y

an zaria yayi ya sanar dasu bayan an kaita dakin hutu, Ayaan ya zauna gefen ta yarike mata hannu yana kallon fuskarta yanda take bacci kafin ya ciro waya yakira Aaman da Raiyana ke jikinshi tana bacci dan laulayin sabon ciki take sosai, sanar dashi good ne

ws dinan yayi ya dinga murna yay ma yaran da mahaifiyar su addu'a yana saisunzo yatashi Raiyana yafadin mata wani irin ihu tayi ta kankameshi saikuma ta sakin mai kuka ita yakaita yanzu dariya ya dinga mata da kyar ya lallabata yace tabari ana gobe suna su

je.

Shigowa dakin Mami da Pops sukayi inda Pops ke rike da macen dake kuka, Mami kuma na rike da namijin, ahankali ya mike tsaye yana murmushi dadan jin kunya ya karbi macen dake kuka yana kallon ta yanda tai kama dashi, dungure mai kai Abba yayi yana m

urmushi yace "kalleta da kyau, weldone oo yara masha Allah hu ur carbon copy, Allah ya rayasu a islama" wani irin

kunya ya lullubeshi yace "Pops" zama yay akan kujera ya ma macen huduba yabata dabino kafin ya karbi namijin shima yamai. Sai wuraren karfe uk

un rana ta farka lokacin har Baaba ta iso, Ayaan baisami shiga dakin ba sabida yanda su Baaba harda matan Baba Suleman da Mami suka cika dakin, nonon dama akasa ta wanke aka bata yaran kasa kallon su tayi dan kunya, rike mata Yaron Baaba tayi ta shayar das

u ahaka sabida aikin ta.

Sati daya tayi a asibitin aka sallameta suka wuce gidan Mami da ita, shima Ayaan tarewa yayi a gidan dudda baya wani samin daman ganinta dan dakin Mami aka mata masauki ga uban yan barka. Da sati ya zagayo kuma akai suna naga

ni nafada yara suka ce sunan Fareed da Fareeda. Ayaan wani irin son yaranshi da Maman su yake har dan raman kewanta yayi, dazaran bakowa adakin zai sabe ya shigo yadan rage zafi ta hanyar bata hot romance, taita mishi dariya, watanta biyu cs din ya warke k

aman ba'a yiba hakan yasa Baaba tabijiro maganan tafiya da ita gida Mami da Pops sukai na'am, Ayaan kam kunyan Baaba yasa kawai bai hanaba amma kaman ya mutu dan bakin ciki gashi bai samu dama sunyi sallama bama har suka tafi, gyara aka shiga yimata a zari

a ba kadan ba kullum suna makale awaya da Ayaan dan ita kanta tai kewan shi bana wasaba, watan ta uku Ayaan kaman zai haukace, da kanshi yazo ya dauke matarshi nan fa suka koma gidansu. Ranan wlh har kuka saida tayi sabida yanda ta mugun wahala a hannunshi

lallai ko yay kewanta gashi tasha gyaran matsi, da kyar da yara na kuka yabari ta basu nono suna gama sha sukai bacci da kanshi ya karbesu ya kwantar dasu akan gadonsu yakara jawota kuka yadinga mata bil hakki yana mesa ta barshi har tsawon wata biyar rab

onshi da ita, bubbuga bayanshi tayi tace "haba ZUMANA bagani ba yanzu am all yours" lallabashi tayi ta dage ta faranta mai rai sosai ta mantar dashi komi.

Ahaka rayuwa ta cigaba da tafiya da kanshi yamata family planning dan yanason Spacing yara at leas

t Fareed da Fareeda suyi shekara biyu ko uku kafin takara daukan wani cikin, yaran ko kadan basu da rigima dan har anfara basu abincin yara wani zubin da safema kwashe su yake ya kaisu wajen Mami da Pops yadawo gida su cigaba da gashi shi shida Bilkisu.

Akwai wata rana da ya hadu da Meram awani supermarket taci attachment ga tabon ruwan zafin har yanzu a kafadar ta tana tare da wani gaye arne dauke kai yayi yana kara nadaman dabi'un shi nabaya babu abinda yafi matarka ta sunna, ta halas tafi Zaki, tafi d

adi, tafi gardi, tafi dumi, gata akillace takace kai kadai abinka, babu wanda ya isa ya ketare wanan gonar, abincin babies dinshi dayazo siya ya siya Garber rice ya saima Bilkisu snacks da abubuwan datake so yafito abinshi yawuce gida.

Big Mom rayuwa ta

i mata kakide kakiden ma daskararre, wuya takeci a prison bana wasaba ga hannu daya gawasu irin kuraje dasuka feso mata kaman gyanda suna ruwa, tai nadama har ba'a cema komi.

Rayuwa da masoyi dadi gareta, Ayaan na Bilkisu, Bilkisu ta Ayaan kaman su ciny

e junansu haka sukeji. Fadawa tayi jikinshi tana sanye dawani shegen jean bomshort black an jera stones agefe da yar white armless shimi, manna kirjinta tayi a jikinshi tana shafa kanshi, iska ta huramai a idonshi dake a lumshe dan bacci yake tace "wake u

p Zumana cinyoyina are aching" wani irin numfashi yaja sabida turaren datasa dake fizgarshi sosai, bude ido yayi ahankali ya daura akanta batare dayace komiba, wani

parr tamai da ido ta langabe kai tace "please Zumana zafi yakeyi" tai maganan tana wani iri

n shafo santala santalan cinyoyinta, wani irin fizgota yayi ya nakata akan gadon yana wani irin murmushi, dariya tayi tace "kai Zumana wat are you doing, tausa fa nakeso" kafeta yay da ido saikuma yay murmushi ya kamo soft hand dinta ahankali yace "i love

you Baby na" cuddling dinshi tayi tightly ahankali tace "and i love you more Zumana!".

*END!!!*

_Alhamdulillah anan nakawo karshen littafinan mai suna *SANGARTATTCE*, kuskuren danayi Allah ya yafemin sai kunjini a littafina nagaba mai suna *BOYAYYE

N MUTUM*._

Duk wacce ta karanta littafin nan batare da tabiya ba itada Allah.

Zaku iya tuntubana ta watsapp number na 07012181461.

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login