Showing 39001 words to 42000 words out of 127150 words
tai dawani sabon kuka jin sunan da Baba yakira, ahankali ya tako yazo gefen Baba ya tsaya akaro nabiyu ya daga kai ya kalleta aiko suka hada ido da sauri ya dauke kai, Baba yace "dubata ina zuwa" fashewa tayi da kuka sosai ta damk
e babbar rigan Baba tana kuka tace "Baba ni bazai dubani ba nidai ka kaini asibiti Baba zafi yakeminin sosai wlh" karban babbban rigan shi Baba yayi yace "kagamin shirme keda baki da lpy kuma kice likita bazai dubaki ba" ya kalli Ayaan yace "karka biye mat
a dan Allah rakinta yawa ne dashi wlh, yarinya ba dauriya ko kadan" Baba yay ficewar shi yana korafin halinta.
Ihu tayi da saida ya daura hanunshi akunne. "wayyo Allah na Baba dan Allah kadawo, cikina Baba, mutuwa zanyi, wayyo Allah na na banu na" kukan t
a taciagaba dayi tana jujjuga kai ta daddaga hannayen ta sama tana yayyarfe su tsabagen raki, ahankali ya daga kai ya kafe cikinta da ido dake a shafe ta shimi, ta gefen haggunne yaga shimin yadanyi tudu, dan matsawa yay kusa da ita fuska adaure, duk uban
kukan datake da zafin da cikin ke mata bai hanata tattaro ragowan karfin daya ragemata ba ta matsa baya da sauri cikin kuka tace "mehaka malam" wani irin wulakantattcen kallo yamata batare daya daga murya ba gudun kar ajisu yace "ke banason rashin hankali"
yakara matsawa kusa da ita matsawa tayi da sauri sai kuma tafasa uban ihun dayasa ya bugi bakin ta yace "wlh kika karamin irin ihun nan saina fasa miki baki" yana fadin haka yasa hannu akan shimin jikinta yana wani irin tabe fuska ya yaye shimin zuwa sam
a hakan ya bayyanar da shafefen cikin ta fari, wajen ciwon ya dade yana kallo yanda wurin ya kumbura yay ja kafin ya kalli fuskarta yanda take hawayen ba kakkautawa ga uban zufan da goshin ta keyi sabida wahala, ahankali ya mika hannu zai taba wurin da sau
ri ta rike hanunshi tafashe dawani irin
kuka tana kokarin tashi zaune amma takasa ta kalleshi da rinannun idanunta tareda kara cukwuikuye hanunshi cikin nata tace "dan Allah, dan Allah, karka taba wlh zafi yakeyi inka taba mutuwa zanyi dan Allah" hanunshi
yabi da kallo hakan yasa ta sakeshi atsorace tana kuka, yabi hanun da kallo yanda zufan hanunta ya jikamai hannu kaman yasa hannun aruwa, dan ajiyar zuciya ya sauke kafin ya sanya dayar hanun nashi a aljihu yaciro handky ya goge zufan sanan yakara maida ha
nun zai taba wurin cikin kuka sosai tafara kokarin tare hanunshi kama hannayen nata yayi da hannu daya fuska adaure kafin yakai hannunshi ahankali ya daura akan wurin, ihu tayi cikin kuka kirjinta na bugawa sosai, shiru yadanyi kaman mai nazarin abu kafin
ya gangaro da hanunshi kasan ciwon kadan ya danne da karfi, wani irin ihu tayi da saida ta zaburo ta dago kanta ta daura akan fuskarshi dan yadan rankwafo sabida akwance take, tsabagen azafa yasa tafara jujjuya fuskarta akanshi gabaki daya zuban datai agos
hi da hawayen ta sharemai su tass a fuskarshi tana kuka, cire hannun yay ya tureta da karfi takoma ta kwanta tana kuka yace "wat d heck! Are u mad" tsaki yayi yamike tsaye yadau handky yana share fuskarshi dashi, sanan yafita daga dakin rai abace. Ganin su
Baba a tsakar gidan yasa yadan kakalo murmushi, Baba yace "mecece matsala Ayaan?" dan dukar dakai yayi sabida kunyar Abba dayakeji ahankali yace "Abba tun yaushe take ciwon nan?" karaf Baaba ta chabe tace "yafi shekara biyu fa tafara har yazo yafara girma
kullum inyafara saidai ai addu'a abata" ahankali ya gyada kai yanadan tunani saikuma ya kalli Abba yace "ina ganin Appendix ne, yay girma har ya rika haka, yanzu inaso zan tafi da ita asibitin danake aiki a kano zamuje ai yan gwaje gwaje inhar shine to do
le operation za'a mata acire tahuta" salati su Mama keyi kaman wani baban abu, shi abin ma yaso bashi dariya yadan daure Baba ne ya nisa yace "shikenan Ayaanu ai matar kace duk yanda kace hakan za'ayi Allah dai ya bata lpy, yasa kuma muji alheri" Ameen duk
sukace yadan kalli Mama yace "wazai bimu dan dole wani yabimu dazai riketa amota ni ina tuki" Mama da Umma shiru sukayi ina zasu wani iya zuwa gidan surukai hakan yasa Baaba tace "muje nabiku, bari naje nahado kayana" takalli Mama tace "hada mata nata ita
ma" da sauri yace "a'a tanada kayanta achan" murmushi kowa yayi, Baba yace "muje waje sa fito da ita insun shirya" bin Baba yayi sukai waje, nan da nan Baaba taje tahado kayanta karban jakan yayi yasaka mata a boot itakuma ta shige gida, ba'a jimaba suka f
ito dauke da Bilkisu da aka chanxa mata kasa zuwa doguwar rigan atampa brown da hijabi milk sai uban kuka take kaman ana yankata sata sukai amota Baba ma ta shiga Baba yamusu sallama Ayaan yatada motar su Baba suka bisu da addu'a sai kano.
[7/17, 12:31 PM
] +234 814 359 8303: ♦♦ *SANGARTATTCE* ♦♦
Maman Abd Shakur
37 - 38
Acikin mota haka ta dinga uban kuka dukta rukunkume Baaba daketa bata baki, sai satan kallonta yake ta madubin gaban mota ahaka ta dinga kuka har daga baya wani irin wahalallen
bacci yay gaba da ita. "thank God" yafada dan wlh kukan ya cikamai kunne, Baaba dake wurin ne daya mata tsawa shifa bayason iskance iskancen mata da rakin nan fa, nonsense.
Acikin wani ubansu asibiti yay parking yafito da hannu yama wasu nurses guda bi
yu dake reception alamun suzo da gado da sauri ko suka gangaro gadon suka zo suka gaishe shi batare daya amsaba ya bude bayan motar inda suke ya sakanma Baaba murmushi sanan ya nuna musu ita yace "kuciro ta ahankali karta tashi" matsawa baya yayi yaciro wa
ya yana daddannawa suna fara dagata ta bude idanunta dake buduwa da kyar sabida nauyin dasukai mata fashewa tai da wani irin wahalallen kuka ta rirrike Baaba hakanan dai suka fito da ita suka sata akan gado sai alokacin ya dago kai ya kallesu batare daya k
alleta ba dan mugun haushin kukan datake yi yake yace "to my office" wucewa da ita sukayi Baaba nabiye dasu yadau waya yakira matar dake scanning a hospital din yace amata, nan fa aka kaita hadadden office din nashi akazo akafara scanning.
Fita yay daga
asibitin yaje wani eatry yaci abinci iya cinshi sanan yayo musu takeaway dan ita yanzu daza'ama operation bazata iya ciba, wuraren 7:30 ya shigo asibitin saida ya tsaya ya karbi report dinta yagama dubawa sanan ya kalli Nurse din wajen yace "set d theater
" yawuce office din nashi, yabude ahankali tareda yin yar gajeren sallama zaune ya ganta akan gadon ta make da bango tana kuka kuka gyangyadi gyangyadi dan yanzu hakama bama taji shigowan shiba, juyowa yay yace "sannu Baaba" ya ijiye ruwa da takeaway din a
bincin agaban ta ahankali yace "Baaba ga abinci kici, nakira su Mami zasuzo sutafi dake gida kihuta dan theater zamu shiga yanzu, nariga naduba hoton da aka mata dole aiki za'ayi acire" tagumi Baaba tayi tace "oh ni Salamatu shikenan anjama yar karaman yar
inya operation, duka duka sha takwas take fa, inda tunda cikin yafara ciwo Malam ya kaita asibiti ai da abu baikai hakaba, amma shi ina saida addu'a da magungunan hausa yarinya sai wahala take" dan murmushi yayi ya mike ya bude wani kofa ya shiga wani hada
dden dakine ya bayyana, bathroom ya shiga yayo wanka sanan yafito ya shirya cikin wani green riga ta likitoci wacce ta tsayamai a cinya an rubuta Dr Ayaan ata wurin kan aljihun dakuma doguwar wando yasa hular kayan blue yadau wayarshi yafito yana kamshi da
idai lokacin nurse din tai knocking office din afirgice ta farka tana kokarin bude idanunta duka, dan kallonta yayi kafin ya dauke kai ya kalli kofar yace "yes come in" shigowa nurse din tayi tana gunguro wani hadadden gado tace "sir everything is set" gya
da mata kai yayi tareda nuna mata Bilkisu dake kuka wanan karan mara sauti dantai bala'in gajiya, ahankali nurse din tadafa Bilkisu tai murmushi tace "my shagwaba friend yama sunanki" cikin kuka ta turo baki tace "Bilkisu kuma niba shagwababbiya bace, ciwo
yakemin saisa nake kuka ai" kama baki nurse din tayi dan tasan aikin ta ta iya lallaba patients tace "ai yama rage ciwon tunda gashi baki ya bude, dazu ko uppan baki cewa sai uban ihu dakike mana kunenmu duk ciwo suke yanzu" kara matso wasu sababin hawaye
n tayi batare datace komiba, hanunta nurse din takama tana dariya Baaba ma dariya tai tace "Bilkisu uwar raki" nurse din tanuna Baaba tace "nuna mata keba mai raki bane taso kihau gadon da kanki" baki Baaba ta rike jin dariya na neman fitomata Bilkisu dai
data sani inbadai tadane jin zafin gabaki daya bane shine zata mike da kanta amma inhar tanaji ko kankanu ne wlh bata mikewa, kallon Baaba tayi idanun nan sai shining suke sabida hawayen daya cikasu da sauri Baaba ta mike tsaye tana lullube fuskarta da hij
abin ta tace "ke nifa ba dariya nake ba haba mai gadon zinare yar wajena guda" karaf suka hada ido da Ayaan da tuntuni yake tsaye yana daddana waya kaman da gaske nanko kallon su yake kawad dakai tayi kafin ahankali tai yunkurin mikewa tsaye ihu sosai tayi
. "wayyo Allah na Mama" komawa tayi zata zauna da sauri nurse din tarike ta daurata akan gadon ta
kwantar, fashewa tayi da kuka sosai danji tayi gabaki daya wurin yafara wani sabon ciwon dan dan baccin datayi yasa ya lafa amma yanzu yafara, gungura ta nurs
e din tayi suka fita daga dakin, dan murmushi yayi yatura wayar aljihun wando ya kalli Baaba yace "ki zauna anan, zaki iya shiga ciki kiyo alwala idan zakiyi salla su Abba nanan zuwa saiku tafi tare dan bansan lokacin dazamu fito daga operation dinba" kama
n Baaba zatai kuka tace "to dannan ubangiji Allah yasa ayi a sa'a, Allah yabata lpy Allah kuma yabaku nasara" Ameen ya amsa ciki ciki sanan yabude kofa yafita.
Hadadden theater ta gungurata suka shiga duk tana kuka, ko ina haske wajen, dagota tayi ta za
una da kyar sanan tacire mata hijabin jikin nata tana murmushi ta linke ta ijiye, sanan ta wuce wajen wani hadadden wardrobe din bango ta bude taciro sabuwan rigar nan da ake bama Wayan da za'a musu aiki su saka, tadawo tace "kinga rigar nan zaki saka, dol
e ki cire na jikinki" ta bayanta ta koma ta zuge zip din doguwar rigan dake jikinta tana kokarin saukar da kafadun rigar ta rike mata hannu tana kuka ahankali tace "zan iya" ahankali nurse din tace "are you sure zaki iya" gyada mata kai tayi da kyar, nurse
din tace "okay to bari na taimaka miki ki mike tsaye, komifa na jikinki zaki cire, wanan rigar kawai ake bukata kisa" aranta cewa take to uban me za'a matane daga dan ciwon cikin nan dahar ake cewa tacire komi najikin ta, tsaki taja aranta, nurse din tari
ke hannunta ta mike tsaye da kyar tareda dafa gado tana hawaye, nurse din tace "sannu kinji kinama kokari" hannu takai ta zame rigar daga sama yay kasa yarage daga ita sai bra da dogon sket daya tsaya a gwuiwa kasa tai dakai duk kunya ta isheta, dan murmus
hi nurse din tayi tace "bari nabaki wuri to kicire sauran nan ki ijiye agefe, bari naje nadauko file dinki idan nadawo zan tattare kayan nasaka miki a wardrobe kafin Dr yazo" tana fadin haka tafita daga dakin tareda rufo mata kofa.
Hawaye ta goge kafin ah
ankali tadanyi bendi kadan ta tube sket din batare data cire white pant din dake jikinta dayabi fatarta yay wani irin kyau kaman jikin wata celebrity, hannu tasa tabaya da kyar ta balle maballin clean white bra dake jikinta, kirjin masha Allah luhu luhu da
su a tsaye, hannu ta mika tadau rigar tabude tana kallo tana kuka mara sauti, tama rasa ta yanda zata saka dan igiyoyi ne ajikin rigar takasa gane inane wuya inane hannu, karan bude kofa dataji yasa ta dago kai atsorace suka hada ido wani irin ihu tayi ta
daura rigar agaban kirjinta ta danne da hannu dayan hannun kuma ta daura ta danne ta wajen cinyarta tana wani irin kuka, mayadda kofan yay ya yarufe ya shigo dakin, wani irin firgicewa tayi tana waige waige inda zata gudu tsabagen yanda jikinta da hannayen
ta ke rawa yasa rigar fadi akasa, wani irin ihu tayi zata tsugunna tadau rigar amma saitai baya zata fadi sabida yanda cikin yamata wani irin azababben zafi da sauri yataro ta tafado jikinshi yamata iso a fadadden kirjinshi, ihu takeyi amma baya fita tsab
agen uban ihun datayi yau muryanta ya taushe tana kokarin kwace kanta amma takasa daidai lokacin akai knocking kofar. "Sir is Dr Ibrahim ur assistant permission to come inside sir" da kyar ya iya bude bakinshi dayamai nauyi yace "she's not ready Ibrahim go
, will call u later" okay yafadi yajuya batare daya bude kofar ba, kokarin cirota yake daga jikinshi amma taki sakinshi saima sake rukunkume shi datayi dan wlh bazai gane mata jikiba, dan gajeren tsaki yay awahale kafin yajata ahaka tana jikinshi ya daurat
a akan gado, still taki rabuwa dashi saima uban kukan datake yi mara sauti, hannun shi yakai bayanshi ya bambare hanunta data kulla abayan shi ya fisge kanshi yana tsaki yana hararan ta, da sauri ta dauki rigarta dake kan gadon ta rufe kirjinta dashi tana
kuka, tsaki yasake yi ya tsugunna
yadau rigar ya gyara mata ta yanda zata sa sanan ya saka mata akai ya barshi anan wuyan ta, ganin yadan tarufe kirjinta da kaya ya koma baya yana kallonta yanda take sauke ajiyar zuciyar kuka tana share hawayen da sunki de
na zuba yace "ke saka rigar nan da kyau an kicire wanan abun na jikinki" yanuna farin pant din dake jikinta, ko kallonshi batayi ba saima kara jajjan rigar take tana rufe cinyarta dashi daidai lokacin akai knocking juyawa yayi kaman ance dole yay maganan y
ace "who" daga waje akace "nurse Sameera" tsaki yasake yi yakoma kan kujeran dake wurin desk din dake dauke da computer a theater din ya zauna sanan yace "come in" shigowa nurse din tayi tana kallon Bilkisu tace "laa bakisa sakaba har yanzu, ki cire pant d
in mana" ko kallonta batayi ba, ganin haka yasa ta saukar mata da labulen daya zagaye gadon ta lallabata tacire ta dubata taga tai shaving dan dole idan za'ayi operation ayi shaving sanan ta taimaka mata tasaka rigar sanan ta kwantar da ita akan gadon duk
tana kuka ta tattare labulen sama, sanan ta tattare kayan data cire ta linke taje ta ijiye a wardrobe sanan ta dauko roban fitsari tazo gaban desk din dayake tace "Dr nasaka mata robar fitsarin ne incase of fitsari" shiru yadanyi kafin agadaran ce yace "no
intanajin fitsari a kaita tayi" komawa tayi ta ijiye tana mamakin shi wanan itace first patient din dayake hana kar asamata kome yahana oho. Bayan ta ijiye ya kalleta yace "go and call Dr Ibrahim lets start, and the anesthesiologist"
Fita tayi daga dakin
shikuma ya mike yaje wardrobe ya ciro rigar operation ya saka ya kulle igayan ta baya yadan juyo ya kalleta yaga tana kwance ta lankwashe kafa tana hawaye, dan tabe baki yayi yaje gaban washhand basin ya wanke hanunshi har zuwa elbow yadawo jikin gadon ya
kukkuna wasu mashina yanadan satan kallon fuskar ta idanunta alumshe ya kunna wani wuta dake saman gadon aiko ya haskota bau da sauri ta bude ido tana kakkare fuskarta tana hawaye, hada ido sukayi da sauri yawani dauke kai yakoma yasake wanke hannu sabida
abubuwan daya taba sanan yazo ya saka hand glove yadauko dan kwanon dake dauke da different surgical blades daga sterilizing machine yadawo gaban gado ya ijiyesu akan table din dake kusa da kanta da karfi kwanon yay kara hakan yasa tasake bude idon data l
umshe tayi ahankali dan bacci bacci tafara ji ta mugun gajiya, wasu Sharpe surgical blades ya dauko kusan guda uku ya nunamata ya daure fuska tamau yace "kingan su, kinga wayan nan wukaken" ya ijiyesu ya sake dauko wasu ya nuna mata yana wani shafa wukan d
a hand glove din hanunshi amma blunt side din yake shafawa yace "kinsan yanda ake fede akuya?" yay maganan yana kallon fuskar ta yanda ta zaro ido tana kallon wukaken ya kara daure fuska yana kallonta yace "haka zan fideki kaman yanda ake fede akuya yau" w
ani irin nishi take kaman kirjinta zai fashe, kafeta yay da ido yanda take breathing heavily tana zazzaro ido tana kallonshi, ahankali yasake ijiyesu ya dauko biggest surgical blade din cikinsu ya nuna mata yace "kinga wannan dashi zan fede duka fatocin ki
uku na ciki, ur 3 layers duka zan barke" wani irin nishi takeyi hawaye na bulbulowa daga idonta ganin kaman zata sume yasa yace "fedeki zanyi namiki operation da wayan nan wukaken duka" azabure ta mike ta diro daga kan gado kaman mahaukaciya tama manta da
ciwon datake fadawa jikinshi tayi ta kankame shi sosai da sauri ya ijiye wukar karya je ya yanka su, wani irin kuka tafashe dashi sosai kafin ta dago kanta dayake akirjinshi danya fita tsawo sosai, kanta ta daura hannayenta takama rigar theater dake jikin
shi asaitin kirjinshi ta kalleshi da idanunta dasuka kumburu suna tsiyayar da hawaye tace "mene maka daka tsaneni haka eh?" fashewa tai da kuka sosai ta tace "kome menama ka, dan Allah kayakuri kayafemin, dan Allah karka sakamin wayanan wukaken ajikina, da
n girman Allah, dan Allah kayakuri Ya
Ayaan" tai maganan tana wani irin kuka tana kallon kwayar idonshi gashi dukta rukunkume shi yanda kirjinta ke bugawa kaman zai fashe tsabagen tsoratatar dayayi, ta maida kanta kan