Showing 57001 words to 60000 words out of 127150 words
kara sakata ajikinshi sosai, bakinshi ya daura akan hancin ta ya laso har zuwa kan lips dinta sanan yawani fizgo lips din yana mata wani irin kiss kaman mayunw
aci, wani irin kuka takeyi mara kara jikinta duk rawa yake tarasa inda zatasa kanta sai kiran namesake zaji take taso ta taimaketa, ahankali yake shafa bayanta batare daya saki bakinta ba kafin ya daura hanun akan cikinta yana shafawa yana gangarawa sama a
natse, jin hanunshi akan kirjinta yasa tawani irin zabura ta daddage ta tureshi tai tsalle ta dirko kasa zata gudu ya sauko shima da sauri yakamata, ihu tabude baki zatayi yakara hade bakinshi da nata yana kokarin maida hanunshi kan abinda yakeso yataba da
zu, rike hanunshi tayi ya fizge yakara kaiwa tarike tana kokarin fizge jikinta, da karfi ya kama hannayen nata da hannu daya ya maida baya ya rike, yadaura dayan hannun kan kirjinta yana wani irin kamawa, kokawa tafarayi dashi sosai ta fizge bakin ganin t
ana fizge kanta, ganin tana batamai lokacin yasa yawani irin fizgota yasa hannu ya barka rigar jikinta gabaki daya azuciye, ihu tai awahale sabida yanda ta jigata ta tsugunna akasa tana boye kirjinta dake cikin bra, kara fizgota yayi ya yaga undies dinma y
a barka bra tagaba da karfi yayar akasa arude tace "Ya Ayaan dan girman Allah kayakuri, to ka kirata wlh baruwana bazan kara mata wani abuba tazo, dan Allah tazo" duk maganan nan tayi shi ne tana komawa baya ta kankame jikinta ta rude iya rudewa, hannunta
yakama ya janyota ahankali tareda wurgata kan gado yafada kanta da muryanshi da bata fita sosai yace "i want u not her" zatamai ihu yakara hade bakinshi da nata yana musu wani irin sha yadaura duka hannayen shi biyu akan kirjinta ahankali ya saki wani iri
n ijiyar zuciya kafin yafara wani irin matmatse su yakai kusan minti goma ahaka sanan yacire bakinshi daga kan nata yana kallon fuskar ta yanda take mugun kuka idanunta arufe, kan idonta yay kissing kafin ahankali ya daura hanunshi akan bakinta ya sauka tu
ndaga wuyanta yana shinshina kamshin turaren datake dayake so ya sauke bakinshi akan kirjinta yana s ihu takeso tayi amma takasa, da duka karfin ta daddage ta ture kanshi ta tureshi gabaki daya ta dira daga kan gadon zata gudu hartakai kofa tana shirin bud
ewa taji ya fizgota, dambe ta shiga yi dashi sosai, dan ta tsane shi sosai, bataso ko kadan wani abu ya shiga tsakanin su, da gangan yabiye mata saida tai damben damben tagaji sanan ya shammaceta yawani irin tadiyeta
ta zube anan kasan tiles tana wani irin
wahalallen kuka yabita, ahankali ya shiga sarrafata yanda yakeso, bakaramin wasa yay da itaba saida taji yana shirin shiganta wani dan karfin yazo mata nan kuma suka fara wani kokawan da sabon damben yako daddage ya matseta ya maidata matar shi.
Sai wu
raren biyar da rabi na yamma sanan ya sauka daga kanta ahankali ya kwanta agefenta tareda sanya fuskarshi akan gashinta daya gama barbajewa yana shakan kamshin dake fita daga ciki yana sauraran yanda take sauke ajiyar zuciyan kuka, dan ko tarin kirki batad
a karfin yi ma balle ta iya kuka da karfi ya mugun bata wahala. Yafi minti goma ahaka kafin ahankali ya mike tsaye yana kallon fuskar ta, runtse idonta tai awahale ganinshi ahaka, wasu zazzafan hawaye suna gangaro mata daga gefen ido tsallake ta yayi yabud
e kofa yafita zuwa kitchen yana tafiya yana dafe kai sabida wani irin ciwon kai dayaji yanaji bakaramin wahala tabashi ba, wine me sanyi yazuba aglasscup ya sha kadan ya ijiye ya kifa kanshi ajikin fridge din yay shiruuu, yay kusan minti uku kafin yadau ju
ice din yafito yakoma sama, tana kwance anan kasa inda yabarta saidai taja barkakken rigarta tadan rufe kirjinta dashi, mayar da kofan yay yarufe ya karasa gaban TV stand ya ijiye glasdcup ya shiga bayi yay wanka da ruwa mai dumi sosai yafito daure da sabo
n towel gakuma karami a hanunshi yana goge kanshi dashi, mai ya shafa yaje gaban wardrobe ya shirya cikin kananun kaya yadau sneakers yasaka yasake fesa kanshi da turare yadau car keys dinshi da waya da wallet dinshi ya tura a aljihu yajuyo batare daya kal
leta ba yafita daga dakin ya sauka kasa ya shiga mota yay horn yafita daga gidan.
Karnaji kowa yay blaming Ayaan gaskiya yau Balkisu tajama kanta ehe
😜
*inhar baki biyaba kika karanta kaida Allah*
07012181461 chat me up in kinason novel dinan and
pay 200.
[7/22, 8:59 PM] 0mmer Farouk: ♦♦ *SANGARTATTCE* ♦♦
Maman Abd Shakur
53 - 54
Wani irin kuka mai tabarai tacigaba dayi awurin jin karan bude gate yafita kafin wani irin wahalallen bacci yay awon gaba da ita awurin.
A parking lot di
n hospital dinsu yay parking batare daya fitoba, yadade jingine da kujera idanunshi a lumshe kafin ahankali yabude yafito ya shiga cikin asibitin ana gaidashi kai kawai yake daga musu yawuce office dinshi ya bude ya shiga ya maida kofar ya rufe, kan kujera
n shi ya zauna ya jinginar da kanshi dake mugun sarawa ajikin kujeran yay shiru yana dan jujjuya kujeran, dafe kanshi yay da hannu yana cije lips dinshi sabida yanda kan ke mugun saramai, daura kanshi yay akan table kafin wani irin bacci shima ya kwashe sh
i kanshi kife akan table din.
Kiraye kirayen sallan magrib ya farkar da ita daga baccin wahalan daya dauketa har bata iya bude ido da kyau sabida azaba da wani irin mugun zazzabi datake ji, fashewa tai da kuka ta yunkura zata tashi takasa cikin
yar mu
ryan ta da bata fita sosai tace "wayyo Allah na Mama zafi, zan mutu" takai minti sha biyar kuka take ga kanta na bala'in ciwo da kyar tai jarumtar jan jiki har zuwa wurin kofa ta mikar da hannunta da kyar ta bude kofar ya budu kafin takara jan jiki tana wa
ni irin kuka tana runtse ido tafito daga dakin ta shiga dakinta, bayinta ta shiga ta zauna akasan shower ta cusa fuskarta acinyoyinta tana wani irin kuka sosai ruwan shower mai zafi na zuba akanta, tabata kusan awa daya abayin tana zaune akasan ruwa kuka t
ake, kafin ta dafe bangon wurin ta mike tsaye da kyar tana wahalallen ihu tai wankan tsaki sanna taja towel ta daura kokarin daga kafa take tai tafiya takasa, tasake fashewa dawani kukan, da kyar ta taka kafan tana dafa bangon kukan bala'i tadinga yi sabid
a zafi haka tafita daga bayin tana dafe bango tana tafiya kaman me tatata, da kyar ta kai gaban wardrobe ta dauko wata yar karaman rigar bacci brown tajawo dogon hijabin ta tasaka ta rarrafo tahau kan dadduma azaune tai sallan la'asar magrib da Isha'i tana
gamawa awurin wani irin wahalallen bacci yay gaba da ita ga wani irin mugun zazzabi daya rufe ta, jikinta zafi sosai kaman wuta.
Shidda saura na safiya ta tashi ko idanunta bata iya budewa da kyau sabida yanda zazzabi yawani irin lullube ta idanunta s
un kumbura sosai, ga cikinta sai kukan yunwa yake rabonta da abinci tun tea datasha jiya darana, da kyar ta iya mikewa zaune tana ganin juwa da rarrafe ta shiga bayi ta wanke baki da kyar ta dauro alawala tafito azaune tai sallan sanan tacire hijabi ta lal
laba tahau gado da kyar ta lullube da bargo sabida wani irin rawan sanyi da jikinta keyi.
Wuraren bakwai yatashi afirgice ya mike tsaye daga kan kujeran ganin a office ya kwana, shafa kanshi dayaji yadena ciwo yayi kafin ya wuce ya shiga cikin dakin bat
hroom ya shiga yay wanka yay brush yadauro alwala yafito zuwa gaban wardrobe, ya shirya cikin wasu kananun kaya kafin yahau kan dadduma yay sallan safe. Akan dadduman ya zauna yana tariyo abinda yafaru jiya aranshi dan lumshe ido yayi yana shafa sajen shi
tunda yake tun yana Austria bai tabajin mace kaman Bilkisu ba, she's so so warm dudda bai wani sami hanya ba, jikinta ko ina taushin bala'i, lumshe ido yayi kafin ya mike tsaye ahankali yafito daga dakin wayarshi ya dauka da car key dake kan table yafita d
aga office din mota ya shiga yafita daga asibitin.
Horn yayi mai gadi yazo yabude mai ya shiga gidan yay parking yafito yay cikin gida yana tafiyar nan kaman zaki hannunshi zube cikin aljihu, ahankali ya bude falon ya shiga yay jim yana kalle kalle kafin
yahau stairs yay sama dakinshi da kofar yake abude yabi da kallo kafin ya waiga ya kalli kofar dakinta dake arufe yay jim saikuma ya shiga dakinshi yanabin ko ina da kallo, ahankali ya zauna abakin gado yanabin yanda kasan dakin ya baci da kallo, wayarshi
da car keys dinshi ya ijiye akan gado kafin yacire takalmin kafarshi yamike tsaye kayanta daya babbarka ya tattara yadauka yana kallonsu kafin ahankali ya taka zuwa wajen wardrobe dinshi yabude ya saka su aciki, fitowa yay daga dakin idanunshi akan kofar d
akinta harya sauka kasa yadawo dauke da mop da bucket din mop ya tsaya yay jim kafin yay mopping wurin da kyar dan baitaba mopping ba a rayuwan shi saidai yaga anayi yafita yaje ya ijiye ya dawo ya gyara gadon sanan yawuce bayi yasake yin wanka yafito ya s
hirya cikin kayan shan iska 3qauter milk da black shimi daya kama jikinshi sosai ya feshe kanshi da turare yafito yana kallon kofar dakin nata yakoma kitchen yahado coffee a cup yadawo batare daya shiga dakinshi ba ya zauna akan doguwar kujeran
dake nan fa
lon upstairs ya kafe kofarta da ido so kawai yake tafito ya dubata girman kai yahana shi shiga dakinta ya dubota. Har magrib yana zaune a falon daga yataba waya, sai yakalli match yasa wrestling ya kalla amma yakasa samin sukkuni, saiya tashi yaje bakin ko
far kaman zai bude ya shiga saikuma yadawo ya zauna bazai iya kai kanshi wajenta ba, fita yay jin ana kiran magrib yaje masallaci yay salla bayan ya idar yaje wani babban eatry yayo take away din abinci yadawo gidan, tun daga stairs yake jiyo kakarin amant
a da gudu yakarasa hawa bayan ya ijiye abincin akan center table din falon saman baiyi wata wata ba yabude kofar dakin ya shiga, tana kwance akan gadon ta turo kanta ta wajen gadon sai aman ruwa take dan cikinta babu uban komi, aman na zuba akasa tana wani
irin nishi ta galabaita iya galabaita, da sauri yay wurin gadon ya zauna abakin gadon tareda dago ta yana taba wuyanta yawani daure fuska yace "ke bakida lafiya shine bazaki iya zuwa ki fadanma mutane ba" ko tak bata iya cewa ba dan dinshi dishi ma take g
ani bata gani da kyau tsabagen zazzabi, ahankali yasa hannu ya dauketa kaman baby yafita da ita daga dakin yay dakinshi da ita ya kwantar akan gado yana kallon fuskarta yanda idanunta suka kumbura sosai jikinta zafi kaman wuta, rigar jikinshi yacire ya iji
ye anan bakin gado yawuce ya shiga bayi ruwa mai zafi sosai yahada mata yadawo dakin yasake daukanta kaman paper tsabagen yanda jikinta yay laushi hawaye kawai ke fita ta idonta, bayin ya shiga da ita tana jikinshi ya zare yar rigar baccin dake jikinta ta
lumshe ido, binta yay da kallo kafin ya tsugunna ya sanyata cikin ruwan ihu tai awahale tana neman tafito ya riketa ya maida ita ciki kaman zaiyi kuka yace "sor.." saikuma yay shiru tareda daura kanta akirjinshi yana shafa gashinta yana tapping bayanta da
hannu daya alamun lallashi, sanya kanshi yay acikin gashin ta tareda bata light kiss akan gashin, saida ya gasata sau uku sanan yamata wanka da ruwan kumfa duk idanunta alumshe ya nannado ta a towel ya dauketa yafito da ita ya kwantar da ita abakin gado ya
juya yafita daga dakin, dakinta ya shiga ya bude wardrobe ya dauko wani pink rigar bacci daya gani me spaghetti hand yadawo dakin ya dagota ahankali ya sanya mata yana kallon yanda ko ido bata iya budewa da kyau, sake kwantar da ita yayi yaja bargo ya rufa
mata ganin tana rawan sanyi ya kashe ac yafita zuwa kitchen, tea mai kauri yahado mata ya dauko takeaway abinshi dayayo ya shigo dashi dakin ya ijiye akan bedside drawer, jakar hospital dinshi yabude ya fito dawasu magunguna Sanan yahada allura ya maida m
arfin bakin alluran yarufe yadawo gaban gadon ya ajeyesu akan bedside drawer suma nesa da abincin, zama yayi ya dagota ahankali ko kadan bata da karfi tai wani irin taushi kaman auduga, wani irin zazzabi ke nukurkusan ta, ahankali yasata ajikinshi yana sha
fa kanta wani irin tausayin ta na shiga shi, sundade ahaka kafin yaciro ya gyaramata zama ajikin nashi da kyau ya dauko tea saida ya daddana yaji zafin is normal normal sanan yakai bakinta, kawad dakai tayi tana hawaye ya dakamata tsawa da har ranta saida
taji dudda uban zazzabin datake ciki "ke koki bude baki Kisha kona bata miki rai" ahankali tabude bakin yasaka mata saida tadan sha sanna yacire mata daga bakin tahuta kafin yasake maida wa tadan sha tana yatsine fuska cirewa yay daga bakinta ganin tana ne
man amai ya kalli cup din at least tadansha rabi, maganungunan ya dauko ya ballo su guda uku yasa mata daya abaki sanan yabata tea ta kurba ta hadiye da kyar sanna yakara bata ta kurba ta hadiye da kyar, na ukun ma haka, sanan ya ijiye cup din yadauko abin
cin take away yabude chips ne da grilled chicken thighs, ahankali ya dinga debowa yana bata sau uku ta iya karba kafin ta kawad dakanta dake mata kaman zai fadi, kyaleta yayi yakara kwanto da ita jikinshi ya rungumeta sosai yana shafa bayanta,
ahankali tai
gyatsa hakan yasa yadena shafawa saima lumshe ido dayayi ya cusa kanshi awuyanta yana shakan kamshin da fatarta keyi, saidai tai kusan 10mins dacin abinci kafin ya dagota daga jikinshi agaba dan tadade dayin bacci, kwantar da ita yayi ya mike tsaye yadauk
o alluran ya bude kafin yadawo gadon ya zauna ya yaye rigarta hmmm yasake sauke ajiyar zuciya, ahankali yamata alluran dudda hanunshi ba zafi amma saida ta tashi da bude ido da kyar sabida nauyin dasuka mata ta fashe da kuka mara kara fito da alluran yayi
bayan yagama mata ya shafa kumatun ta yanadan murmushi yana kallon yanda idanunta sukayi yace "sorr" kasa fadi yayi saikuma yatashi ya gyara mata rigan ya lullube ta da bargo murya chan kasa yace "sleep" fita yay daga dakin zuwa dakinta ya gyara inda tai a
man sanan yadawo yay wanka yafito yana kallon fuskarta yanda take baccin duktai yaushe kamar wacce tai shekara tana ciwo, kayan bacci masu taushi milk ya xaro yasaka yadawo yahau kan dadduman da kyar yay sallan Isha, sanan yadawo ya zauna akan kujera yajaw
o take away din yanacin chips din ahankali yana kallon fuskar ta, wayarshi dake vibrating ya kalla ganin Meram ce ke kiranshi yasa yaja gajeren tsaki yacigaba dacin chips dinshi, saida yagama yafitar da komi waje yakoma bayi yay brush sanan yadawo ya chanz
a wutar dakin zuwa dim yahayo kan gadon ya taba jikinta har yanzu zafi rau, kafe fuskarta yayi da ido kafin ya sauke idanunshi akan tip din hancin ta dayay jajir, lips dinta ma sunyi jajir sundan kumbura tsabagen shansu dayay jiya, dan murmushin gefen bayi
yayi sake tunawa dayay da jiya kafin ahankali ya sanya hannu ya dagota jagwab ta taso, rigar jikinta ya cire yayar ya kafeta da ido kafin ahankali ya rungumeta yana shafa bare bayanta yakai minti biyar ahaka saikuma ya kwantar da ita, ahankali yakai hannu
yana shafa kirjinta yanda yakeyi yasa ta tashi daga baccin daya dauke ta bude ido da kyar ta kallai shima ita yake kallo batare daya daina abinda yakeyi ba, fashewa tai da kuka awahale mara kara ya kara matsota yadaura kanshi kan fuskarta batare daya iya
furta koda kalaba, numfashin ta dake fita mai zafi da tiririn zafi dake fita daga bakin ta sabida zazzabin dake jikinta yana sauka akan fuskarshi yaji yana kara fizgarshi yana wani irin kashemai jiki, yatsa daya yasa ya sharce hawayen dake gangarawa kuncin
ta ya kalli lips dinta dasukai jajir suna rawan kuka ahankali yakai hanunshi yana shafa lips din kafin ya janye hannun ya maida su kan kirjinta sanan yadaura lips dinshi kan nata yafara kissing dinta passionately.
♦♦
*SANGARTATTCE* ♦♦
Maman Abd S
hakur
55 - 56
Tun tana kuka harta dena wani irin bacci ya fizge ta yay gaba da ita sabida magungunan daya bata harda na wanda kesa bacci, maida bakinshi kan kirjinta yayi ganin tai bacci ahaka shima bacci yay gaba dashi.
Shiya fara tashi daga dadd
adan baccin dayake yana kallon yanda yawani kanannade ta ya rungumeta kaman zai tsaga jikinta ya shige itakuma tayi wani lamo da wani irin fayau, hannunshi ya mika ya daura awuyan ta ahankali sabida karya tashe ta saiyaji zazzabin ya ragu sosai, jikinta ba
bu wani zafi sai dumi, ahankali ya janye jikinshi daga nata idanunshi
akan kirjinta dake fizgarshi sosai, da kyar ya saukar da kafafun shi kasa yadade a zaune kafin ya mike ahankali ya wuce bayi, wanka yayi yafito daure da towel ya tsaya yana goge jiki yan
a kallon fuskar ta tacikin madubi, tsayawa yayi da shafaman dayake ganin tana mutsu mutsu ta bude ido tana ganin dakin datake sai tafara fara kokarin tashi, tashi zaune tayi da sauri tarufe jikinta da bargon dake kan gadon tafashe dawani irin kuka tana wai
ge waigen neman rigarta, dan lumshe ido yayi kafin yabude ahankali ya cigaba da shafa man dayake yi yana satan kallonta ta kasan ido, ganin bataga rigarta ba yasa ta nannade jikinta da bargon ta sauko da kafafun ta kasa da kyar tana wani irin kuka maicin r
ai tana share fuskanta da bayan hannu, dafa gadon tayi tana kokarin mikewa tsaye ahankali ta mike dan tadanji dama dama