Showing 42001 words to 45000 words out of 127150 words

Chapter 15 - SANGARTATTCE COMPLETE

01 Nov 2026

240

kirjinshi tana wani irin kuka mai tsum

a rai tana furta "kayakuri kayakuri" agalabaice, ahankali yadan lumshe ido tareda sakin gajeruwan ajiyar zuciya.

[7/20, 12:30 PM] +234 803 238 4602: ♦♦ *SANGARTATTCE* ♦♦

Maman Abd Shakur

39 - 40

Ahankali yadaura hannayen shi akanta yana sha

fa manyan da kananun kitson dake kanta batare daya bude idanun daya lumshe ba, knocking kofar da akayi yasa yadan bude ido ahankali yace "common in" yay maganar yana saukar da hannayen shi daga kanta tareda gyara bayan rigarta. Dr Ibrahim, Nurse Sameera da

Anesthesiologist mai suna Moses ne suka shigo dukansu atare, da ido yama Moses alamu ya shirya alluran, hannu yasa zai cirota daga jikinshi amma taki sakinshi sai kuka take kasa kasa, daukar ta yay batare data sakeshin ba ya kwantar da ita akan gadon zai

tashi takara rirrikeshi tanamai kukan dabaya fita sosai tana kallon fuskar shi, jin yanda kirjinta ke bugawa yasa yadan hadiye haushin kanshin dayake ji namata wani laushi ahankali yace "relax nafasa miki to, calm down" sake kama rigarshi tai gam gam kaman

mai rada tace "dagaske" yana kallon yanda lips dinta sukai jajir tsakiyar ya gyada mata kai yakai hanunshi bayan rigar yadan bude daidai inda za'ayi allurar da Moses yagama hadawa batare data masan yayiba dan duk hankalin ta atashe yake da wukaken dayace

zai fedeta, da ido yamai alamu yayi, sanan yadan kalli fuskarta yanda take kallonshi da idanunta dasuka kankance tsabagen kuka ga dogayen gashin idon duk sun jike sun mammanne da juna kaman tasa gum, iskan bakinshi ya hura mata akan idon hakan yasa ta lums

he idon da sauri, wani irin azaba dataji tabayan ta yasa ta bude ido tareda kara damke shi da karfi tana kuka sosai saikuma luuu ta komar da kanta kan gadon wani irin bacci yay gaba da ita batare data sakeshi ba, dan murmushin gefen baki yayi sanan yasa ha

nunshi yacire hannayenta dake kan rigarshi ya maidasu kan gadon ya ijiye tareda sake gyara mata kwanciya ya dauko wani zani yarufe tundaga kafarta har cikinta sanan ya bude daidai wajen ciwon yadau abun rufe hanci da baki yasaka tareda kunna wutar operatio

n, samira data rike kwanon surgical blades din da tagama kirgasu tace "Sir daga gani wanan patient din is very special sai kappa kappa kake da it..." wani irin kallo daya mata yasa tai shiru bata karasa ba, wani abu kaman marker Dr Ibrahim ya mikamai nan y

ay layin daidai saitin inda zasu yi aikin, sanan yakara mika hannu aka sakamai wani surgical blade akai, ahankali yadan kalli fuskarta kafin yasaukar dawani labule daya raba tsakanin su, sanan yama Moses magana yakara sakko da wutar kasa sosai yanda zasuga

cikin da kyau, wukar ya dauka ya yanka fatar wajen Dr Ibrahim na share jinin dake zuba.... Nan dai operation ya kankama.

Akan kujera dake hanyar wurin theater din duk suka zauna Mami, big Mummy da Baaba dasuke ta bata baki dan kuka take ganin yanzu kus

an awa uku kenan ba'a gamaba balle a fito, Abba da Baba Sulaiman suna tsaye suma addu'an samun lpy ta suke.

Anyi anyi Baaba tazo atafi gida taki tafiya wai ita sai taga anfito da Bilkisu tukunna zata tafi.

Sai wuraren 12:50 nadare suka gama operation d

in tatas, sai kallon appendix din daya cire mata suka saka awani kwalba yake yanda yay girma sosai dan gab yake daya fashe, inda kuma yafashe da mutuwa zatayi wlh. Da kanshi ya gungurota daga gadon dan kaita dakin hutu yana fitowa kam yaga su Abba dasu Baa

ba sun tatashi suna kallonta, Baaba ta fashe da kuka tana tattaba fuskarta ganin bata motsi, dan murmushi yay yace "lpy ta lau bacci take zata farka, operation din was successful" Alhamdulillah duk suka ce, yace "bari nakaita dakin hutu" wani daki ya bude

kofa ya shiga da ita dakin mutum dayane ga gado ga tv harda fridge sanan akwai bayi aciki, ahankali ya dauketa sabida dinkin ya daurata akan gado yadan sake kallon fuskarta kafin yajuya yafita dan zuwa dauko wani rigan asibiti danna jikinta duk yabaci da j

ini, tsayawa chak yayi yay folding hanunshi akirji jin yanda Abban shi ke tonamai asiri a hospital.

Dariya Nurse Sameera da Dr Ibrahim harma da Moses sukayi, Nurse Sameera tace "habawa no wonder naga Dr was extra careful sai lallabata yake kaman Kwai shid

a baya wani lallaba patients, ashe matar shi ce" Abba yawani kara washe baki yace "biki ma har yana neman wata biyu" Dr Ibrahim yace "lallai nema shine koya fadama" daure fuska yay yazo zai wuce wajen ya shiga theater Abba ya fizgo shi, kaman zaiyi kuka ya

ce "Pops kaga kadena badani a wajen aiki, ni kuma zo kutafi please" ya karashe maganan kaman zai mutu sabida haushi, Big Mummy tace "dont mind them boy kuzo mutafi" ta kalli Abba tace "mu barshi yay aikin shi da kyau gaskiya Alhaji". Kaman zaiyi kuka ahank

ali yace "stop calling me Boy in front of them big Mum" rufe baki big Mummy tai da sauri tanaso tai dariya aiko duka wajen aka kwashe da dariya, shigewa yay theater abinshi Abba ya kalli Baaba da Mami dake zaune suna yar dariya suma yace "mutafi gida ki hu

ta ga mijin tanan ai xai kwana da ita" hakanan suka tashi sukaje driver yajasu sai gida

Sabon kayan asibiti ya dauka ya koma dakin ya ijiye kayan akan gadon yana kallonta yanda fuskar ta yay fayau tsabagen wahala da kuka gakuma santala santalan cinyoyin

ta dasuka bayyana, dan gajeren tsaki yaja yay gaban gadon yadan zauna ta baki bakin kafin yasa hannu ya dagota ahankali, dan igiyan bayan rigan ya warware yana wani ciccije lebe, sakin igiyan yayi kafin yakai hanunshi ta gaban rigar yawani ja rigar kasa d

a sauri ya saketa tafada gadon bam dudda cikin bacci take saida tadan yatsine, runtse idonshi yayi da karfi kafin yadan mikar da hannu yana kokarin ya maida mata rigar inyaso yafita yakira Sameera tasamata, neman rigar yake wacce ya zameta takai kan cikint

a, hanunshi dayaji ya sauka akan kirjinta yasa ya matsa baya da sauri har yana bigewa da kujera yace "f*ck!" fita yay daga dakin da sauri kaman ana ingiza shi, yay hanyar office dinshi daidai lokacin Nurse Sameera tafito daga dakin wata patent daure fuska

yayi yace "kije ki chanza mata riga" ahankali tace "to Ango" wani mugun kallo dayamata yasa tabar wajen da sauri tana gimtse dariya, office dinshi yakoma ya shiga ya rufe kafin ya wuce bedroom din ciki, bayi ya shiga yay wanka abinshi yafito daure da towel

fridge din dakin yabude yadau Vita milk mai sanyi ya bude yakoma kan gado yana sha, agogo ya kalla yaga har daya nadare yawuce ma tsaki yayi dan bazai iya kiran Meram ba is too risky hakan yasa ya ijiye bottle din yakoma ya kwanta sai bacci ba zancen sall

a.

Wuraren 8:30 yatashi da kyar, ya shiga bayi yayo brush yay wanka yay alwala, yadau mai ya shafa sanan ya shirya cikin dogon black jeans da soft cotton t-shirt maroon bakaramin kyau yamai ba color, ya shafa man gashin shi dake karasa gashin kanshi kya

lli sanan yadau turaren shi mai kama jiki ya fesa kafin yahau dadduma yay sallan asuban yana idarwa ya mike yana kallon agogo dan baida lokacin yin azkar, takalmi ya zira sanan yadau lab coat yafita once ya zagaye ward yaduba patients dinshi da yarinyar ch

an gida zai tafi ya huta tun jiya baihuta bafa.

Saida yagama duba patients sanan yawuce dakin datake tun kafin ma ya shiga yaji maganan su Abba, daure fuska yayi ya shiga dakin, Abba dake shirin fita shida Baba Sulaiman ya kalla yace "Morning Pops, mornin

g Baffa" kanshi Abba yazo zai shafa da sauri ya doje dan bayason abinda zaisa yarinyar chan ta raina shi, Abba daya bishi da kallon mamaki saikuma yay shiru shida Baba Sulaiman suka kalli juna sukai murmushi Abba yace "muntafi office, anjima da yamma zamu

dawo" daure fuska yasake yi yace "saikun dawo" murmushi Abba yay suka fita daga dakin Baba Sulaiman yace "daga zuwan matar shi yasoma girma bayason kana badashi, shiba yaro bane ba yanzu wayaga su Ayaan da iyali" dariya dukansu sukayi Abba ya gyara zaman b

abbar rigarshi yace "ai haka nakeso dama".

Sai alokacin ya kalli Mami da Baaba dake hirarsu, yadan saci kallonta tana zaune cikin riga da sket na material mai taushi dark blue sai dot din white ajiki, kanta rufe da white hula tazauna tana jingine da gad

o idanun nan sunyi jajir alamun bata dade dagama yin kuka ba, ga dan karamin cup da aka mata tea aciki tana deba da cokali tana sha dan kin yarda Mami tabata tayi, ahankali take sha bakaramin kyau taiba, dauke kai yasake yi ya kalli Baaba yace "ina kwana"

kafin ta amsa ya kalli Mami da tunda tamai kallo daya bata sake kallonshi ba dan har yanzu basu shiryaba, yace "Good morning Mami" Baaba ce kawai ta amsa shi tamai ban gajiya da sannu sanan ta kalli Mami dake magana da Bilkisu kasa kasa tace "suruka nidai

zomu zaga nagaji da zama wuri daya jikin tsufa kafafuna sunyi tsami" dan dariya Mami tayi ta tashi tana gyara zaman babban gyalen jikinta tabi bayan Baaban harara ta watsa mai dasuka hada ido da sauri ya dauke kai, saida ya waiga yaga sun fita sanan yawuce

gaban drawer dake dakin yajawo yana kokarin ciro wani drip dake ciki ya juyo da kai ya kalleta fuska adaure ganin daga fitar su tasoma matsar hawaye yace "ke!" kin kallonshi tayi dan wlh kallonshi kadai tadamata da hankali yake barin ma dazu data tashi ak

ace operation yamata ga wajen na bala'in mata zafi ganin su Abba ne yasa ta mugun daurewa. "ke!" yakara daka mata tsawa daidai lokacin ya matso wajen gadon, arude ta kallai hawaye na gangarowa daga idonta yawani daure fuska yace "agidan ku ba'a koya miki g

aisuwa bane" da kyar ta iya bude baki heart dinta na racing tace "in ina kwana" tsaki yaja ya kalli cup din tea hanunta ganin ko rabin tea batayi ba yay tsaki yace "malama finish dis tea nasamu nabaki maganin ki inba hakaba inbar wajen dinkin yay tsami dag

a bayama ya rube" yakara she yana wani irin hararan ta kafin yajuya yafita daga dakin, pharmacy dinsu yaje dakan shi ya faffadi magungunan da xa'a kawomai ya ciro ATM card dinshi yabiya da POS sanan yadawo dakin, tadan sha tea dudda bata shanye ba, wani cu

p ya dauka yadebo ruwa a dispenser dakin na zafi ya sirka dana sanyi ya danyi dalam dalam ya mika mata yana dauke kai, ahankali hanunta har rawa yake ta karba zatakai baki tsawa yadaka mata "ke wai nace kisha ne, God she's so so dull" yay tsaki yadauko led

an ya ciro magungunan dazata sha kusan kala biyar, ya babbalo tablet da capsules din yasaka ahannu ya mika mata, ahankali ta mika hannu tana goge hawaye da bayan dayan hannunta ya

saka mata, sosai take kuka wanan karan harda kara, tasa dayan hannunta tana

kirga uban kwayoyin maganin daya bata tasha kaman zararra, guda goma shadaya, dago kai tayi ta kallai kafin tasake fashewa dawani irin mugun kuka mara sauti dan ko nishi mai karfi bata yi sabida ciwon, sai ta kalleshi ta kalli magungunan tafin hanun nata t

afashe da kuka dan har ga Allah bama tasan ta yanda zata hadiye duka magungunan nan abakin taba ita bama tasaba shan kwayoyin nanba jike jike Baba kemata, dan murmushin gefen baki yay saikuma ya zauna akan gadon kusa kusa da ita da sauri ta makale jikin b

ango, hanunshi yasaka akan hanun nata ya kwashi duka magungunan ya rike kafin ya ciro biyu ya mikamata, karba tai atsorace takai baki takai ruwa tana bata baki tasha, sake mika mata biyu yayi tasha, yasake mika mata biyu tahadiye, zai kara bata biyu tafash

e da kuka tana girgiza mai kai, daure fuska yay hakan yasa ta karba ta hadiye da kyar ya mika mata ukun dasuka rage babu alamun wasa akan fuskar shi da kyar tasha kaman zata suma ya karbi cup din ruwan ya ijiye yana duba agogon hanunshi kiran Rolex, saida

tai exactly 5 minutes sanan ya mike tsaye ya dauke cup din tea data rage ya ijiye akan table ya kalleta yace "ke kwanta inason na duba inda na fede" ko kallonshi batayi ba saima dauke kai datayi tana kokarin hadiye hawayen dake shirin zubowa, takowa yayi y

adaura hannunshi akan kafadun ta da sauri ta kallai kirjinta na bugawa ahankali ya kwantar da ita ya daura kanta kan filo batare daya janye idonshi daga kan fuskarta ba, runtse ido tai da sauri sabida wani irin azaban dataji, hannun ya cire daga kafadar ta

ya dage rigar sama, bugawan da kirjinta yayi harsaida yagani daga cikinta, wajen dinkin yabi da kallo kusan na 3mnutes kafin ya mike tsaye ya makala drip din daya dauko akan karfen makalasu yamata fixing drip din yadauko wasu allurai yay acikin ruwan 8sa

nan yadawo bakin gadon ya zauna yana kallon wurin aikin kafin yabi cikin gabaki daya da kallo yanda yay flat ga fatar looking fresh sai glowing yakeyi, ahankali ya mika hannunshi ya daura akan dan cibiyar ta, da sauri ta bude ido ta kallai atsorace ita shi

ma yake kallo akasalan ce yace "wat?" shafa cibiyar yacigaba dayi ahankali kafin ya gangara da yatsar shi zuwa inda yay dinki yana zagaye wurin hanunta ta daura akan nashi tana wani irin wahalallen kuka, akaro nabiyu yakara kallonta murya kasa kasa yace "w

at?" da kyar ta iya bude bakinta tace "zapi" hanunta data daura akan nashi yabi dawani irin kallo hakan yasa tai yunkurin janye hannun da sauri ya rike hanun yana kallon fuskar ta kafin ya maida dubanshi ga hannun, ahankali ya sa hanunshi ya shafa tsakiyar

fatar hanun nata yana feeling yanda hanun keda wani irin taushi kaman hanun jariri, bin jajayen yatsun ta dasuka sha lalli yay da kallo kafin ahankali yakai yatsar wurin bakinshi yana kallon yanda idanunta ke fitar da hawaye.

[7/20, 12:30 PM] +234 803 23

8 4602: ♦♦ *SANGARTATTCE* ♦♦

Maman Abd Shakur

41 - 42

Ahankali yasa yatsar cikin bakinshi yana wani irin tsotsar yatsar kaman yasami minti, sosai takara karfin kukan ta sabida yanda takejin wani iri gashi yaki bata daman fizge hanun, knocking

kofar akayi hakan yasa yacire hanun daga bakinshi ya maida ya ijiye yana kallon fuskar ta da idanunshi dasuka chanza launi yay hanyar kofar yabude wata Nurse ce Amina dan

Sameera tagama night wanan tai taking over, gaidashi tayi batare daya amsaba yace "ki

cema Dr Ibrahim ya dubata dan i will not be available today" yana fadin haka yasa kai yafice daga dakin office dinshi yakoma yadau car keys da wayarshi yafita daga office din bayan ya kulle, wajen parking yaje ya shiga motar shi yabar asibitin gidanshi ya

wuce direct yay parking yafito ya shiga ciki, akan dogon kujera ya kwanta jin kaman ma zazzabi zazzabi na neman rufeshi, wayarshi ya lalubo daga aljihun wando yay dailing number Meram saida kiran yakusa katsewa ta dauka tai shiru, dan murmushi yay dan tun

da taji labarin yay aure tadau zafi sosai, dan murmushi yay yace "ina jiran ki agidana now" zatai magana ya katse wayar tareda kara gyara kwanciya ya sanya hannayenshi abayan kanshi yana kallon POP, tashi yay zaune ya dunkule hannu ya daki iska angrily, ka

fin ya dafe kanshi, tashi yayi yawuce bedroom dinshi yafada kan gado ya lumshe ido. Wajen 30min Meram ta dauka kafin tazo tana sanye cikin wani open neck white top me spaghetti hand sai strap belt long skinny pant navy blue, braids ne akanta masu tsawo bab

u dan kwali tafito daga motar taci uban hill tai cikin gida bayan tai parking rike da yar jakarta na Louis Vuitton tana taku daidai ta shiga gidan tana tauna cingum ta mugun daure fuska, ganin baya sitting room yasa tai bedroom dinshi yana kwance idanunshi

biyu saidai duk sun kankance tsayawa tai daga kofa tana kallon shi yanda maroon t-shirt din jikinshi ya mugun yimai kyau tai kewanshi bakadan ba itama tasani amma maisa zai yi aure aboye bayan yasan yanda take sonshi, dan juyo dakai yay ya kalleta sabida

yanda jikinshi yabashi ana kallonshi, kafeta shima yay da ido batare dayace mata ta shigo ba, dauke kai tayi daga kallonshi cike da basarwa tace "why are u calling me? Bani ka yaudara ba kana using dina sanan kaje kai auren ka, ancemin ma yarinya kaje ka a

uro, very decent ba irinaba, ni kawai am just ur machine ko, u use me as u pleases, hmmm har ka gaji dacin amarcin ne ka kirani dama..." "Ke!" ya daka mata tsawan dayasa tai shiru, tashi yay ya zauna abakin gado da idanunshi dasukai jajir ya nuna mata kofa

yace "out" bude ido tayi tana kallonshi cike da mamaki yasake nuna mata kofa yace "i said out kema kinsanni bana rokon abu, are u expecting me na lallaba ki dannai aure, dama chan ni saurayin kine? Okay is over Fita daga nan, i don't need u as well rubbis

h" yaja tsaki rai abace, fashe mishi tai da kuka ganin yanda yaci serious tafado jikinshi tana kuka ta kankame shi tana kissing face dinshi tace "am sorry Ayaan please karka rabu dani, naji na yarda i will be ur side chick, have me" ta wurgashi kan gado ya

nda jikinshi yay laushi ne yasa yatafi shima luu, nan ta shiga aika mishi da sakkonni kafin ya biyemata dan dama yana cikin sananin bukata.

Tunda ga ranan bai kara komawa hospital dinba kiran Abba ma yayi yace "yatafi wani conference meeting a Abuja"

daganan ya kashe wayarshi dukama dan bayason damu. Dr Ibrahim ke kula da ita bayan 5 days ya sallameta aiko taji

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login