Showing 1 words to 3000 words out of 137402 words
*TURKEN GIDA.*
*Wattpad:Jamilaumar315*
*Arewabooks:Jamilaumarjanafty*
*SADAUKARWA GA BARRISTER SALAMATU DOMA(MOMMY). NA GODE BISA KARAMCINKI GARE NI, UBANGIJI YA RAYA MIKI ZURU'A AMIN*
*LABARIN TURKEN GIDA NA MUSAMMAN NE ZUWA GA ƘAWATA SURAYYA DE
E(MARUBUCIYAR HALIN YAU) NA GODE DA MARTABAWA ƘAWATA. TURKEN GIDA NA GODIYA DOMIN KE KIKA SANYA MA LABARIN SUNA. A MADADIN NI DA MASOYANA MUNA YI MIKI TA'AZIYAR RASUWAR BABA YAU SHEKARU GOMA, ALLAH YA JIƘANSA DA RAHAMA ALLAH YA GAFARTA MASA AMIN. MUNA BARA
R ADDU'ARKU FANMILY*
*GARGAƊI*
*LABARIN TURKEN GIDA HAƘƘIN MALLAKA NA JAMILA UMAR JANAFTY NE. A GUJI JUYA SHI KO SARRAFASHI TA HANYAR TAƁA SHI KO SAUYA SHI ZUWA WANI MANUFAR DA BA NI DA MASANIYA. YIN HAKAN KAMAR SAƁA MA DOKAR HAƘƘIN MALLAKATA NE A KI
YAYE.*
*MANUNIYA*
*LABARIN TURKEN GIDA ƘIRƘIRAREN LABARI NE. DUK ABIN DA A KA CI KARO DA SHI YA YI KAMCECENIYA NA SUNA KO HALLAYA, GARI KO DAƁI'A. TO A YI HAƘURI AN SAKA NE DOMIN ARASHIN LABARI BA DOMIN NUNIYA KO TOZARCI GA WATA ƘABILA KO AL'ADA BA*
*NA GODE*
_*DA SUNAN ALLAH MAI RAHAMA MAI JIN ƘAI*_
https://www.wattpad.com/story/393283954?utm_source=android&utm_medium=whatsapp&utm_content=share_reading&wp_page=reading&wp_uname=JamilaUmar315
https://www.tiktok.com/@jamilaumar630?_t=ZM-8w7lO
pzJaYJ&_r=1
*
🅿
️
01*
*SHIMFIƊA*
*NIGERIA, KANO STATE*
_AREA: LODGE ROAD KANO._
MONDAY, 2rd Feb. 2015.
Jihar kano, jiha ce da take a arewa maso gabashin yammacin Nigeria. Tana da yawan fa
ɗ
in ƙasa kimanin kilimota murabba'i 20,131 da yawan Jama
'a miliyan sha
ɗ
aya da dubu hansim da takwas da
ɗ
ari uku(a ƙiyasin 2011).
*****
ENGR. YUSUF MUHAMMAD INUWA ya fito daga masallacin dake can gaba da gidan shi, lokacin misalin shida saura ka
ɗ
an ne na safe, tun da ya saba sai ya tsaya ya yi azkar da ya
n addu'o'in shi bayan nan kuma ya kan
ɗ
an tsaya ya gaggaisa da mutane, duk da anguwan ta masu dashi ne amman akwai mutane masu mutumci da dattako mazauna a anguwa ko dai ba a ha
ɗ
u a ko'ina ba magidanta na ha
ɗ
uwa duk sallar asuba a masallacin, tunda wasu da
ga asuba sai asuban ake samun damar ganinsu saboda aiki, irin su injiniya Yusuf ma masu harkokin da yawa da baya ma samun zama ko yini a gida shi ko weekend ne yana fita tunda shi ba aikin gwamnati yake yi ba ma'aikaci ne mai aikin kai da kai da ya tsayu d
a kafafunsa tun da kuruciyarsa.
A ƙiyastin shekaru Injiniya Yusuf ba zai gaza shekaru 42 a duniya ba. Kuma ba zai iya haura haka ba, yana tafiya sannu sannu bayan barowan sa daga masallaci zuwa gidansa tunda kusa ne ba nisa, sanye yake da jallabiya baƙa m
ai kyau har tana kyallin sabunta kansa kuma da hula wata baƙar dara sannan hannunsa
ɗ
auke da Casbaha. Dogo ne namiji ne a tsaye mai zati da haiba, a kallo farko in ka ganshi za ka shaida bafullatani ne saboda ya na da haske sannan sumar kansa za ta iya fal
lasa ko shi waye, duk da ba ma'abocin tara suma ba ne. Ba doguwar fuska gare shi ba tana da
ɗ
an fa
ɗ
i amman Injiniya Yusuf yana da kyau saboda yana da dogon hanci ga kwarjini da zatin na cikakkun maza.
Wani maidaidaicin gida ya nufa a anguwan Lodge road,
gidan yana bakin titi ne saboda gaba
ɗ
aya anguwan tana shimfi
ɗ
e da kwalta ne. Fasalin gidan na ƴan gayu ne ko na ce ma tsarin gini ya sanu akan aikinsa. Sannan yanayin gidan daga waje zai iya shaida maka gidan ko ba sabo ba ne, to bai da
ɗ
e ba domin har a l
okacin baƙin get
ɗ
in dake gidan yana ta ƙyallin sabunta sannan fentin gidan daga waje mai ruwan ganye yana nan a sabuntar shi kamar yau aka yi shi, yana zuwa ƙofar gidan ya zura hannu a aljihun gaban jallabiyansa ya
ɗ
auko key ya bu
ɗ
e gidan ya shiga sannan
ya maida kofa ya rufe, haraban shima ƙarami ne na zaman mota
ɗ
aya zuwa biyu, sannan ga wata baƙar mota ƙiran TOYOTA C.HR. a fake a haraban gidan sannan haraban ya ƙawatu da filawoyi masu kyau da sha'awa suna fidda kamshi. Ƙofar da zai sada shi da cikin gid
a tana rufe ne itama sai da ya sanya key
ɗ
in hannun shi ya bu
ɗ
e sannan ya shiga kuma ya maida ƙofa ya rufe.
Falon gidan na farko ya fara iskewa wanda ba wani hayaniya daga kujeru sai ƙaton tibi dake kafe sai cafet
ɗ
in tsakar
ɗ
aki. Falon yana da girma sosa
i saboda daga can gefe ta hannun dama akwai dining mai zaman mutum biyar, falon kalan shi mai ruwan golden yellow mai haske, hatta labulayen da suka zagayen falon kalarsu kenan.
Daga falon ya fara cire takalmin kafarsa ya fara taka doguwar kafarsa mai cik
e da gargasa zuwa wata kofa dake fuskanta shi, domin falon shuru, ko'ina ya na rufe har wutan ma falon a kashe ne sai da ya yi amfani da hasken wayarsa duk da kuma akwai wutar nepa bai tsaya neman makunnin wutar falon ba, tunda ba zama zai yi a ciki ba.
Ƙofar da ya sake bu
ɗ
ewa bai saka mata key ba tunda ta na bu
ɗ
ene. Tura ta kawai ya yi ta bu
ɗ
e sai ga shi ya ƙara bayyana a wani ƙaramin falo mai
ɗ
auke da kujeru guda uku ba manya sosai ba, sannan akwai tibin bango ƙarami ba wani babba ba sai cafet da Fri
dge babba mai kofa biyu. Daga can gefe kuma akwai
dispanser a kafe shi wannan falon kalan brown ne, hatta shima labulanyan nashi suma kalansu kenan, shima falon tsit ba motsin komai, sai da ya saka hannu ya kunna wutar falon haske ya bayyana ko'ina. Daga t
sakiyar falon akwai wata kofa a rufe, daga gefe kuma korido ne dogo da zai sadaka da wata kofa amman daga gabas
ɗ
in sa kuma akwai wata itama a rufe ita ya taka ya nufa.
Sai ya ƙwankwasa lokaci
ɗ
aya da sallama saboda daga bakin kofar kana iya jiyo sautin k
aratun azkar da wasu muryoyi sirara ke yi.
Bu
ɗ
e
ɗ
akin ya yi lokaci
ɗ
aya yana shiga sannan ya maida kofar ya rufe. Lokaci
ɗ
aya mirmishi ya wanzu a saman fuskarsa lokacin da ya yi arba da kyakyawan ƴaƴan nashi dake zaune a saman karamin cafet
ɗ
in da ya
ɗ
an
rufe tsakiyar
ɗ
akin. Duka mata ne babban kimanin shekarunta na haihuwa 13 da ka
ɗ
an a duniya ta na sanye da Hijabi baki har kasa da littafin azkar a hannunta sai ƙaramar mai kimanin shekaru biyar itama da irin Hijabin
ɗ
ayar a jikinta itama da ƙaramin littaf
in azkar a hannunta.
Sanda ya shigo har ƙaramar ta yi ƙokarim milƙewa da sauri ya
ɗ
aga mata hannu lokaci
ɗ
aya ya na fa
ɗ
in.
" Ku ƙarishe azkar
ɗ
in ku Baby."
Babbar ta kalleshi ta yi masa mirmishi sai shima ya maida mata, ya
ɗ
an jima tsaye yana kallon
su kuma yana saurarensu suna rera azkar
ɗ
insu cikin muryoyinsu mai sanyi da kara
ɗ
i, kamar ma sun haddace a kansu ba gargada ba komai agogon wayarsa ya duba ya ga shidda ta wuce na safe sai kawai ya ka
ɗ
a kai kafin ya ce" Jidda kar ki manta yau Monday in kun
gama azkar
ɗ
in ku yi wanka ku shirya"
Da kai babbar ta amsa masa wacce ya kira da suna Jidda, ya juya ya fice ya na mai rufe musu ƙofar
ɗ
akin a hankali kada ta ba da sauti,
ɗ
akin daman ba shi da wani girma akwai tiolet a ciki sai ƙananun gadaje guda biyu
kowani gefen shi akwai ƙaramin wardrope mai ƙofa biyu, sai daga can gefe ƙaramin dirowa in ds suke tara littafansu na boko da na isalamiya.
Yana fitowa ya nufi hanyar korido ya bu
ɗ
e kofar ya shiga sai ga wani
ɗ
an lungu ƙarami mai kofa na fuskantan shi, s
ai wasu kofofin na kallon juna. Ƙofar da ke hannun dama ya bu
ɗ
e ya shiga da siririyar sallama a bakinsa daga bakinsa duk da ya san wacce ke cikin
ɗ
akin ta na barci ba lalle ba ne in ta farko, ballatana ace ta ji shi amman tunda sallama wajibi ne ko babu ko
wa a
ɗ
akin shi ya sa ya yi sallama sannan ya shiga lokaci
ɗ
aya mai da kofar ya rufe.
Akwai hasken wuta a
ɗ
akin ya manta shi ya kunna lokacin da zai fita sallar asuba.
Yanayin kwanciyar da Sadiya ta yi ne ya sa sai da ya kusa sakin dariya shi ka
ɗ
ai a sa
nnu sannu ya karisa bakin gadon dake bedroom
ɗ
in kafafunsa suna mai nitsewa cikin ƙaramin cafet
ɗ
in da ya yi ma bakin gadon kwalliya.
Sanye take da kayan barci riga da wando, masu taushi kanta ba
ɗ
ankwali ko ma ta saka wajen barci ya cire, kuma ba ta yi k
itso ba duk gashin ya birkice duk da a kallon farko za ka fahimci ma mallakiyar gashin ta na da yawan gyara. Kwance take a kan gadon amman yanayin kwanciyar ne abin dariya kafarta
ɗ
aya ta sauka ƙasa,
ɗ
ayan kuma ta yi can gefe da ita ta bu
ɗ
e kafarta kanta y
a sauka daga kan filo sannan kwanciyar rigingine ta yi hannunta
ɗ
aya ya yi yamma
ɗ
aya ya yi gabas ne.
Kai ya girgiza kafin ya saka hannu ya
ɗ
ago kafarta guda
ɗ
aya da ta sauka ƙasa ya maida ta saman gado, sannan ya gyara mata hannuwanta ya jirkitata ta yi
kwanciyar gefen dama, yana shirin rufa mata blanket
ɗ
in da ta yi gefe dashi ne ta yarfa masa hannunta a fuska a cikin barci sannan ta yi wani juyi sai da ta ture shi ba domin yana da ƙarfi ba sai ya fa
ɗ
i saboda da karfi ta yi juyin. Kai ya kara girgizawa y
a ja blanket
ɗ
in ya rufa mata daga ƙafafunta zuwa cikinta, ya san ta na fashin sallah sannan a satin da ya gabata kaf ba ta zauna ba saboda Rahila ta haihu sun sha hidima.
Wajen kanta ya koma ya tattara mata gashin kanta, rebon
ɗ
in can ya tsince shi g
efen da ya kwanta ya zura hannu ya
ɗ
auko shi ya kama sumar kan nata duk da ba shi da cika amman akwai tsawo ya kama mata shi, sannan hular dake kanta a daran jiya mai taushi da ta yi wani gefe can ya
ɗ
auko ya saka mata sai motsawa ta ke yi tana ƙananun kun
ƙ
uni na barci. Ba ta bu
ɗ
e ido ba amman ta motsa kuma ta riƙe hannunsa mai cike da garsasa bakin ta ya motsa wajen fa
ɗ
in
"Yalla
ɓ
ai na."
Ƙ
ayataccen mirmishi ya saki kafin ya riƙe hannun ta na dama da ta riƙe shi dashi, ya kai bakinsa ya sumbata lokaci
ɗ
aya yana fa
ɗ
in" Na'am Sadiya ta."
Sai kuma ya ga ta koma barci sai ya sauke mata hannunta ya ƙara gyara mata bargo sannan ya bar bangarenta.
Ya koma
ɗ
aya bangaren ya zauna lokaci
ɗ
aya ya cire hula kansa ya ijiye nan saman Side drower
ɗ
in gadon, daman ca
sbahan hannunsa na cikin aljihun bakin wando ke jikinsa a ciki ya saka, miƙewa ya yi ya cire jallabiyan ya rage daga shi sai dogon baƙin wandon dake jikinsa. Babban wardrope
ɗ
in dake
ɗ
akin mai kofa shidda ya bu
ɗ
e ya saka jallabiyan sannan ya saka hannu a a
ljihun wandon dake jikinsa ya cire casbahan ya juya ya ijiye saman makeken madubin dake bedroom wanda ke shaƙe da kayan kwalliya. Laptop
ɗ
insa dake cikin drower
ɗ
in gefen gadon ya bu
ɗ
e ya
ɗ
auka akwai aikin da yake so ya kamallah kafin ya fita office.
Ka
n gadon ya koma ya zauna ya jingina da jikin gadon. Sannan lokaci
ɗ
aya ya mikar da kafarsa ya dora yar ƙaramar laptop
ɗ
insa ya fara aiki, lokaci bayan lokaci yana kai kallonsa kan Sadiya da ta cigaba da barcinta cikin salama. Sannan kuma wani lokacin sai y
a
ɗ
aga kansa ya na zagayen
ɗ
akin da idanuwansa.
Babban
ɗ
aki ne domin bayan gado da wardrope akwai shuraf
ɗ
in takalma mai hawa bakwai ne kuma dogo ne shaƙe da takalma na Sadiya da na Yusuf sai gefen kuma karfen sagala jakunkuna ne, ga su nan kala kala sa
ma da goma, shi kalan
ɗ
akin mai ruwan baƙi da fari ne ya yi kyau kwarai domin hatta zanin gadon fari ne da blanket
ɗ
in su sannan haka labulan dake jikin window
ɗ
in bedroom
ɗ
in baki ne da fari.
Yana cikin aiki ya shagala kawai sai ji ganin kafar Sadiya y
a yi a kan hannunsa dake saman laptop ta mako masa da karfi. Sai da ya yarfe hannu ya koma yana kallonta, kai ya ƙara girgizawa sannan ya
ɗ
auki kafarta ya maida mata kan gado ya na ƙokarin cigaba da aikinsa ta ƙara yarfa masa hannu ya rankwafa yana gyara m
ata hannunta guda
ɗ
aya,ta ƙara saka
ɗ
ayan hannun ta zargo wuyansa wanda sai da ya yi sauri cewa"Sadiya.."
Kamar ta ji sa sai ta sake shi, shi kuma sai ya koma yana kallonta bai san lokacin da ya kara sakin kayattacen mirmishi wanda Sadiya ce ka
ɗ
ai in ya k
allah ya ke iya yi ma wannan mirmishin.
Fuskarta yake kallo yana jin wani farinciki daga ƙasan ransa, yar duma duman fuskarta mai
ɗ
auke da kalan chaculate domin ba fara ba ce wankan tarwa
ɗ
a ne, mai
ɗ
auke da doguwar fuska hancin ta
ɗ
an madaidai ci ne da
bakinta ƙarami mai
ɗ
an tudu, ta haura talatin amman har gobe kamar yarinya yar shekara goma sha yake kallonta a kuma haka take a idanuwansa har gobe har kuma gaban abada.
Hancinta ya lakuce lokaci
ɗ
aya yana fa
ɗ
in" Yar tekwando kawai."
Le
ɓ
enta ya kalla ha
r yanzu akwai danshin jan bakin da ta yi masa kwalliya jiya, hannunsa guda
ɗ
aya ya saka ya shafi le
ɓ
enta nata lokaci
ɗ
aya yana mirmishi da ya tuna ranar daran amarcin su ranar da shi da Sadiya suka zama Miji da mata.
Tun ta na jin
ɗ
ari
ɗ
ari ta dunkule w
aje
ɗ
aya, bai raina kansa ba sai da barci ya kwashi Sadiya ranar duk jikinsa a gajiye ya tashi, Kafafunta da hannayenta ta rika yarfa masa kwana ya yi yana gyara mata kwanciya, tun daga lokacin yake zolayanta da yar Tekwandon dare, Sadiya tana da nauyin ba
rci da mugun barci ta yi ta buge wanda suke kwana tare, in kuma ya yi magana da safe ta musa har sai ya samu wata rana ya yi mata video ta gani sannan ta gasgasta. Tun tsawon shekaru goma sha da auransu har gobe Sadiyarsa da ya aura yar ashirin ta na nan b
a ta sauya ba, ba ya kuma tunanin ko tsufa ta yi akwai wasu hallayar ta da ba za su ta
ɓ
a sauya wa ba.
Vibration
ɗ
in waya dake saman can side drower bangaren Sadiya ya katse masa tunaninsa. Wani gur gur sautin ke ba da wa ya
ɗ
auka ma nashi ne sai da ya w
aiwaya sai ya ga ba tashi ba ce, sannan ya fahimci wayar Sadiya ce. Laptop
ɗ
in dake saman jikinsa ya sauke nan saman side drower
ɗ
in bangarensa. Sannan ya sauka daga kan gadon ya taka zuwa wajen wayar ya duba sai ga ALHAJINMU ke kira, ya na shirin
ɗ
auka sa
i wayar ta katse, ya san password
ɗ
in wayarta saboda date
ɗ
in auran sune, ya bu
ɗ
e yana shirin bin bayan kiran Alhaji ganin ko bakwai ba ta yi ba yana tunanin kamar ba lafiya sai ga wani kiran Alhaji ya ƙara shigowa sai ya
ɗ
aga kiran da sauri lokaci
ɗ
aya ya
na fa
ɗ
in.
"Alhaji barka da Safiya.."
Da yake wayar tana da ƙara ana jin sautin mgana ta cikin wayar.
"A.ah Yusufa ne?. Mun tashi lafiya ya kwanan iyalan naka?
Kamar yana ganin shi Yusuf ya rankwafa yana amsa masa da lafiya kalau.
Shima ya tam
baye shi ya su Gwaggo ya ce duk suna lafiya.
Alhaji Sulaiman Yashe dagacan bangaren ya ce" ina ita DUBUN take?
Ko ta na can wajen yaran ne?
Kai tsaye Yusuf yace"A'ah ba ta tashi ba ne Alhaji amman in ta tashi zan sanar mata da ta kira ka."
Alhaji cikin
gamsuwa ya ce'"To to ba laifi daman ba wani abu ba ne. Kai ma daman ina son ganinka, in ka samu dama yau bayan sallah isha'i ina son ka zo gida kai da Dubu."
Cikin ladabi Yusuf ya ce"To Alhaji in sha Allahu muna nan tafe"
Da haka suka yi sallama, ya m
aida wayar mazauninta ya juya sai ya ciro karo da idanuwan Sadiya kaifaffu a kansa, mamakin yaushe na farka ya bayyana a saman
fuskarsa cikin sanyin murya ya ce"Oh daman idanuwanki biyu kike ta buguna da sunan barci ko?
Mirmishi na saki kafin na miƙe zaun
e lokaci
ɗ
aya ina