Showing 18001 words to 21000 words out of 137402 words

Chapter 7 - TURKEN GIDA BOOK1 COMPLETE

01 Oct 2026

363

murya ta WhatApps bari ma ka ji."

Nan da nan ta

ɗ

auko wayarta ta shiga ta duba sai ga shi ta kunna muryanta tarwai ta

na fadin"Ki yi hakuri Sadiya da abin da Shema'u ta yi miki. Har ga Allah ban san a ina ji maganar ba. Na nuna mata ban ji da

ɗ

i ba na kuma ce sai ta ba ki hakuri saboda haka zan tura mata lambarki sai ta kira ki ta baki hakuri."

  Alhajinmu ya girgiza ka

i kafin ya kalleni ya na fa

ɗ

in"Ta yi ta ba ki hakuri akan laifin da ba ita ta yi miki ba amman kin kasa hakura. Tabbas na fahimce ke ce she

ɗ

aniya sannan ke ce ke hassada duk abun da ke faruwa."

  Ina rawan muryan kuka na kwashi rantsuwa ina fa

ɗ

in"Wallah

i Alhajinmu..."

"Rufe min ba ki, ki kuma tsaya dakyau ki saurareni. Ga uwarki nan ta zama shaida ga mijin ki nan ya zama shaida, daga yau ina mai ba ki umarni a matsayina na mahaifinki, ki ijiye duk abin da ke cikin ranki game da Asma'u ki rumgumi ƴar u

warki. Sannan ki yi zumunci da ita ki je gidanta in abin farinciki ya same ta ki taya ta murna. Sannan ki je a lokacin jaje domin ki ta ya ta jimami. Sannan in ku ka  ha

ɗ

u ke za ki fara yi mata magana, ki bi ta a inda ta ke ku gaisa cikin zumunci da ƙaunar

juna. Garga

ɗ

i na ƙarshe a gareki shine ki bi umarnina ya zama wannan shi ne zama na ƙarshe da zan yi a kan wannan mganar, na ƙara fa

ɗ

a miki ki yarda makaman yaƙin ki ki bi Asma'u sannan ki yi zumunci da ita, in kika sa

ɓ

a ma ko

ɗ

aya daga cikin umarnina zan

yi fushi da ke fushi mai tsananin da ba ki ta

ɓ

a tsammani ba Halima. Saboda haka in kina so ki rabauta har a ranar gobe ƙiyama ki yi gaggawan bin umarnin da na ba ki."

  Alhajinmu na mgana ina jin kamar zuciyata za ta faso ƙirjina ta fito tsabar baƙin c

iki tuni kukana ya

ɗ

auke. Saboda ban ga amfanin ina zauna ina kuka saboda Ma'u. Na yarda ta yi nasara a kaina kamar ko yaushe.

  Muryanta na rawa na ce"Na ji Alhaji in sha Allahu zan zama mai bin Umarnin ka."

Na fa

ɗ

a ina sauke numfashi saboda na ji kam

ar numfashina na shirin kwacewa.

 

  Alhajinmu ya gya

ɗ

a kai kafin ya ce" Kin yi kyan kai. Ki sani ko da rana

ɗ

aya na ji labarin kin bambanta Asma'u da Rahila ki sani kin

ɓ

ata mini sannan zan da

ɗ

e ban iya kallon ki ba, zan da

ɗ

e ina miki kallon wacce ta g

agare ni."

  Da sauri Gwaggo ta ce" Haka ma ba zai faru ba. Sadiya kara ba ma Alhaji haƙuri."

  Kaina na ƙasa na ƙara fa

ɗ

in" Allah ya huci zuciyarka Alhaji. In sha Allahu hakan ba za ta ƙara faruwa ba."

Na fa

ɗ

a ina ƙokarin danne abin da ke taso mini

daga ƙasan zuciyata.

  Sai ya saussauta fushin sa jin har Yusuf ya rankwafa ya na neman min afuwa har da Ma'un da mijinta sai Alhajinmu ya jinjina kai kafin ya ce" Bakomai. Na tsorata ne sabo da halin rayuwa. Ka da na fa

ɗ

i na mutu na bar baraka daga zu

ru'a ta, na ji da

ɗ

in da kika hangi kuskuranki kika kuma yi aniyar gyarawa. Ki yi ma Asma'u sallama  ta amsa miki tare da musabaha yanzu a gabana Dubu."

  Ban yi musu ba na juya ina miƙa ma Ma'u hannu lokaci

ɗ

aya ina yi mata sallama. Ta miƙo min hannunta

ta na yi min wani irin mirmishin da ni ka

ɗ

ai nasan ma'anarshi lokaci

ɗ

aya tana amsa sallamata tare da sarƙe hannun juna. Ni ma sai na yi mata mirmishi kwatankwancin mirmishin da ta yi mini, ai ba Ma'u ka

ɗ

ai ita iya bariki ba nima na iya tunda na fahimci t

a na cin nasara a kaina ne ta hanyar amfanin da makirci.

"Ki yi hakuri Ma'u. Ki yafe mini sharrin she

ɗ

an ne."

  Haka na fa

ɗ

a ina mai gayyato mirmishi da rahama a saman fuskata, ko ta yi mamaki ba ta nuna ba sai ta waske,  kafin ta ce"Bakomai. Na ji d

a

ɗ

in haka Yar'uwata."

  Daga zaunen na matsa na rumgumeta, sai da ta yi wani sansarairai kafin ta rumgume bayana ta na

ɗ

an mirmishi nima mirmishin na ke yi sannna muka saki juna bayan mun kalli juna kowaccenmu ta yi mirmishin da bai kai zuuci ba.

  G

waggo ta yi hamdala Alhajinmu ma haka ya

ɗ

ora da cewa" Na ji da

ɗ

in haka. Allah na gode maka da korar min she

ɗ

anin da ya shigo cikin zuru'ata. Allah ya yi muku albarka gaba

ɗ

aya, ku kuma na ƙara

ɗ

ora muku nauyi ku yi musu gyara in sun yi ba dai dai ba. Sanna

n kuma ku gaya musu su sada zumunci a tsakaninsu saboda samun falala wajen ubangiji irin ta masu sada zumunci."

  Suka amsa ma Alhaji da In sha Allahu. Ganin har sha

ɗ

aya ta yi na dare sai ya ce mu ta shi mu ta fi gida mun bar yara su ka

ɗ

ai a gida.

 

Dukkanmu a tare muka yi ma Alhajinmu da Gwaggo sallama muka fita, muna gaba ni da Ma'u su kuma mazajen namu suna bin bayan mu.

  Ni ce na fara kallon Ma'u dai dai mun fito kofar gida, ƙasa ƙass na ce"Kin iya acting kyan shi ki fa

ɗ

a harkan film za ki ci

ku

ɗ

i sosai"

Dariya ta yi kafin ta ce"Ko Sadiya? Ke ma ashe kin san na iya acting sosai."

Sai na gimtse fuska kafin na ce"Kin sha yin nasara a kaina Ma'u kamar baya yau ma kin ci nasara. Amman ina mai ba ki tabbacin daga yau ba za ki ƙara samun nasara a

kaina ba har abada."

  Cikin reni ta ce"Kai don Allah? Da gaske?

Ban tsaya sauraranta ba na ƙarisa jikin motar Yusuf,ganin sun kariso suma ya sa na

ɗ

aga murya ina fa

ɗ

in" Sai da safe Ma'u. Alhajin Ma'u mu kwana lafiya a gaida yaran."

  Shi ya amsa mi

n cikin sakewa, ita kuma Ma'u sai ta bige da mirmishi kafin ta ce" A gaida min da yarana Sadiya." Kai na jinjina mata a saman le

ɓ

ena na amsa.

Mu muka fara yin gaba sannan su, a juctiion muka rabu mu muka

ɗ

au hanyar Lodge road, su kuma suka

ɗ

auki hanyar Ri

jiyar zaki in da gidan Alhaji mustapha ya ke.

  Tun da muka

ɗ

au hanya ban yi magana ba. Hawaye na ke yi a

ɓ

oye ina sharewa da gefen jijabina jikina. Yusuf sau

ɗ

aya ya yi min magana na ce ya rabu da ni, sai

ya maida hankalinsa kan tuƙi amman rabi da kwat

an hankalinshi na kaina ganin yadda hawaye ke kwaramyamin wani na korar wani, ba wanda zai iya fahimtar yanayin baƙin cikin da na ke ciki, Ma'u ta da

ɗ

e ta na gigita duniyata ba tare da an sani ba amman komai ya zo ƙarshe. Na fahimci ni nake ba ma Ma'u dama

n da ta ke cin galaba a kaina to in haka ne zan dakile wannan damar zan toshe mata duk wata hanyar da za ta ƙara kuntatamin.

  Sanda muka isa gida ko jiran Yusuf ban yi ba, na yi shigewata cikin

ɗ

aki na barsa yana leƙa

ɗ

akin yara. Bedroom

ɗ

in mu na shig

a na fa

ɗ

a kan gado na saki kukan da na ke ta riƙewa tun dazu har da fitar da sauti.

  Ina ji Yusuf ya shigo ganin ina kuka ya sa ya nufeni da sauri ya na fa

ɗ

in"Haba Sadiyata, ina raye kike kuka? Ko za ki yi kuka ba za ki yi kuka a saman kafa

ɗ

ata saboda

na ji da

ɗ

in lallashin ki ba?

  Ya fa

ɗ

a ya na mai hawa gadon ya tarairayoni jikinsa, sai na fa

ɗ

a masa muka durkushe saman gadon ina wani irin gunjin kuka shi kuma yana ta

ɗ

an tapping

ɗ

in bayana alamun lallashi bai hana ni kuka ba sai da na yi ya isheni s

annan ya

ɗ

ago fuskata ya saka hannuwansa ya na share min hawaye lokaci

ɗ

aya yana fa

ɗ

in.

  "Ya isa. Ki daina kuka ka da kanki ya fara ciwo. Shii.. is ok kin ji ko?

  Haka ya ke fa

ɗ

a, cikin sanyin murya, bu

ɗ

e idanuwana da suke rufe ina kallonsa  da jaj

ayen idanuwana kafin na ce" Ka yarda da cewa Ma'u makira ce? Ka ga fa ta ha

ɗ

a ni da mahaifina a gabana na kasa wani abu Yusuf, ta ha

ɗ

a ni da kowa nawa.'

Sai na ƙara fashewa da kuka ina fa

ɗ

in" Na rasa me na yi mata ta ke yi min haka? In saboda fasa auranta

da Yaya Hamza ne ban yi nadama ba, saboda in da na bari da tuni ta ha

ɗ

a mana yaƙi a gidanmu. "

  Shi dai yana ta faman ba ni, ba ki ya na cewa na yi hakuri na daina kuka tunda Alhaji ya yi min fa

ɗ

a na bi umarninsa.

  Ƙura masa ido na yi kafin na ce"

Haka ne zan bi umarninsa. Bakomai."

Daga haka na tashi daga saman jikinsa na sauka daga kan gadon lokaci

ɗ

aya ina cire Hijabin jikina.

Fita na yi zuwa toilet ina wani tunani a cikin raina. Ba haka zan zauna Ma'u ta cigaba da cin galaba a kaina ba, tunda

har ta riga ta samu magoya baya, ni kuma daman ba ki na yasa ko ina da gaskiya na ke zama mara gaskiya gwara na yi amfani da fatar bakin nawa domin ka da Alhaji ya sake yin fushi da ni gwara na cigaba da tafiyar da Ma'u kamar yadda nima ta ke tafiyar da ni

.

*Janafty*

*TURKEN GIDA.*

*Wattpad:Jamilaumar315*

*Arewabooks:Jamilaumarjanafty*

*SADAUKARWA GA BARRISTER SALAMATU DOMA(MOMMY).*

Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/JMpd8nXr7TIDD3ILDXh64z

*

🅿

️

4*

Sand

a su Ma'u suka

ɗ

au hanyar gidansu da ke Rijiyar zaki. Zaune ta ke a bangaren mai zaman banza, kamar ba ita ce ta gama kuka wurjajan ba. Wannan karon mirmishi ne da Annuri ke fitowa daga ƙarƙashin zuciyan Ma'u kuma har ya ke iya bayyana a saman fuskarta.

M

ijinta Alhaji Mustapha na tuki, sai ya waiwayo da hankalinsa zuwa kanta a tunaninsa har a lokacin ba ta bar kuka ba, amman ga mamakinsa sai ya ganta zaune tana mirmishi. Cikin mamaki ya ce"Har kin huce kenan Hajiyata?

  Kallonsa ta yi ta na

ɗ

an mirmishi

kafin ta ce"Me ye a ciki? Ba fa komai Alhajina. Farinciki na ke yi yau Sadiya ta kalleni a matsayin ƴar'uwa. Zuciyata na cike da farincikin da ban ta

ɓ

a tsintar kaina a ciki ba."

  Ta ƙarishe fa

ɗ

a fararan haƙoranta na bayyana a waje. Ma'u Fara ce farint

a mai irin ja ja

ɗ

in nan ne, taNa da fadin fuska sannan ba ta da tsawo kuma tana da

ɗ

an jiki, sai kibar ta yi mata kyau sosai.

"Ni fa Sadiya ce ke ba ni mamaki har yanzu. Kina ƴar'uwanta haba. Sai ka ce bare ko bare ce ke ai wannan ƙiyayyar ta yi yawa A

sma'u. Ni ko da muke ha

ɗ

uwa ba ta son yi mini magana ban kawo haka ƙiyayyar nata a kan ki ya yi ƙamari ba, na fi danganta haka da halinta ne tunda ko Anty Bahijja za ki ji ta na complain da Matar Tafida ba ta son mutane, ga shi kuma ta auri

ɗ

an dangi."

  Maganarsa ya katse mata tunanin da ta ke yi, kallon shi ta yi mirmishin da ya ke so game da ita. Asma'u ba ta fushi ko an

ɓ

ata mata rai yanzu yanzu za ta huce ka ga har tana mirmishi.

"Bakomai Alhajina ai komai ya wuce yanzu. Kuma da man ko lokacin mu

na gida ni da Rahila mun fi Sadiya son mutane, ita haka take ba ta cika son mutane ba gaskiya."

  "Amman ko halinta ba mai kyau ba ne. Ina mamakin yadda Injiniya ke iya zama da ita da wannan mur

ɗ

ewan na ta."

  Mirmishi Ma'u ta yi masa ba tare da ta ƙ

ara magana ba. Ta gaji da bashi amsa tana Allah Allah ya yi shuru ya maida hankalinsa kan tuƙinsa amman sai da ya juyo da niyar ƙara yin wata mgana sai kuma wayarsa da ke gaban Aljihunsa ta fara

ɗ

aukan sauti alamun ana kiran shi, shi ya katse masa mganarsa

sai ya maida hankalinsa kan wayarsa.

"Alhaji Garzali ne.."

  Haka ya fa

ɗ

a sannan ya

ɗ

aga wayar. Mirmishin gefen kawai ta yi, ya na waya hannunsa

ɗ

aya na saman sitiyari hankalinsa rabi na kan waya rabi na kan tuƙi,

shi ya sa ma ya rage gudun motar sa

i aka ci kuma sa'a dare ya yi sosai ba yalwar giftawan motoci sosai.

  Ƙuri Ma'u ta yi masa da ido, tana ƙare masa kallo. Alhaji Mustapha ba za

ɓ

in ta ba ne, ba kuma shi ne muradinta da mafarkinta ba. Ba domin Sadiya ba da ƙila yanzu ita ce a gidan Yaya

Hamza kuma ita ce mahaifiyarsu su Afnan ba Khaleesat ba, ba domin Sadiya ta yi mata baƙin ciki ba da yanzu ba ta auri wannan magidajen kanon ba. Shi ya sa har gobe wannan dafin da Sadiya ta bar mata ya kasa

ɓ

acewa daga cikin zuciyarta. So ta ke yi ko da ƙw

atanƙwacin irin baƙin cikin da ta ji ne, itama Sadiya ta

ɗ

an

ɗ

ani irin shi ta ji in da da

ɗ

i.

"Ma'u..Ma'u.."

Muryan Alhajin nata ya katse mata tunani, sai ta dawo da ƙwayan idanuwanta a kansa, daman can sunan ta na kallon shi ne amman tunaninta da hank

alinta ba su a kansa kwata kwata.

"Tunanin me kike yi haka? Ina ta magana kin yi shuru?

Basarwa ta yi kafin ta yi mirmishin da ta san ya na sace zuciyansa.

  "Tunaninka na ke yi mana My Alhaji."

  Ta fa

ɗ

a lokaci

ɗ

aya ta na yi masa fari da wani

kallo da shi ka

ɗ

ai ta san yana kunna shi, aiko sai ga shi ya ke ce da wata dariyan nisha

ɗ

i kafin ya buga sitiyari lokaci

ɗ

aya yana fa

ɗ

in" Ma'u. Ma'u na, ba ki da dama."

  Mirmishi ta sake yi tana kara narke masa, dariyan ya sake yi kafin ya ce"Alhaji Gh

ali na gaishe da Amarya Ma'u."

  Cikin yar dariya ta ce"Ina amswa. Ya iyalan nasa? Ya amsa mata da suna lafiya kafin ya

ɗ

ora da fa

ɗ

in" Kin san ko har gobe in na je gidan sai Hajiya Fati ta yi mini tsiyan ba ki zo mata Allah ya sanya alheri ba, lokacin b

ikin ƴa'ƴanta."

  Kai tsaye Ma'u ta ce"Ayya. Ba ka gaya mata bana nan ba ne lokacin? Kuma ai Hajiya ta je ta wakilceni"

  Ya na dariya ya ce"Nima haka na ce, da Hajiya da Ma'u duk abu

ɗ

aya ne a waje na."

  Ta

ɓ

e baki ta yi, a farko sannan ta

ɗ

an sa

ki fuska ka

ɗ

an. Hira ya cigaba da yi mata, sai faman ta

ɓ

e baki ta ke yi, in zai juyo sai ta sakar masa lallausan mirmishin da ta san ya na kunna sa har cikin zuciyarsa.

  Kanta ta maida jikin window din motar tana kallon hanya har ga Allah ba ta son sur

utu, surutun ma a wajen Namiji, ba haka ta so mijin auranta ya kasance ba, ta na son namiji mai Aji da kamewa amman mai ake yi da gidahumin namiji, waiwayawa ta yi ta na ƙara kallon Mijin nata wani abu da ya da

ɗ

e da tokare mata zuciya duk sanda ta kalleshi

a matsayin mijinta ya sake ta so mata. To ta san ba ta san shi me ya sa ta aure shi?

  Ba saboda kowa ba ne sai Saboda da BAABA. da kuma KUƊI. Ba domin ku

ɗ

in Alhaji Mustpha ba, da ko hanya ba za ta iya ha

ɗ

awa da shi ba, tunda ya yi yamma da irin za

ɓ

in

mijin da ta da

ɗ

e tana mafarkin samu. Alhaji Mustpaha irin ƙauyawan kanawan nan ne, shi bai yi boko ba sai arabi, amman fa ya san kan kasuwanci yana kasuwancin Fata sannan kuma

ɗ

an chajin ne, yana da ku

ɗ

i sosai. Kuma mahaifinsa ma har ya mutu sana'ar fata

ya ke yi, shi ya sa zuru'arsu ke da ku

ɗ

i, amman bayan nan mugun bagidajen ƙauye ne, mara lissafi. Sannan ita ba ta ta

ɓ

a hango kanta a matsayin macen da za ta yi aure ta zo a mace ta biyu, ta tsani zama da kishiya a rayuwarta saboda mahaifiyarta tun auranta

na fari ba ta ji da

ɗ

in kishiya ba, kafin ta zo ta auri mahaifinta mutuwa ta zo ta raba, sannan a auranta na uku ma gidan kishiyiyon ta je, da har gobe

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login