Showing 117001 words to 120000 words out of 137402 words

Chapter 40 - TURKEN GIDA BOOK1 COMPLETE

01 Oct 2026

359

cewa ita

ɗ

in uwa ce

a gare shi ta na da wannan damar kuma abu na rana

ɗ

aya. Sai ko a fuska ban nuna masa damuwata ba na basar da komai ya wuce sannan ya faran tamin rai da ya ce da Asuba na

ɗ

umama masa kuninshi ya na so ya yi sahur da shi.

  Haka ko aka yi da asuba bai ci

komai ba kunin na

ɗ

umama masa ya sha da buredi ni kuma da yara muka sha tea sai na soya mana ƙwai muka ha

ɗ

a da shi. Ranar kuma da wuri ya dawo gida muka yi bu

ɗ

e baki tare ana kiran sallar isha'i ya yi alwala ya tafi masallaci bai dawo ba sai da ya tsaya ya

yi sallar tarawihi kamar yadda ya saba ni kuma ni da yara daman muke yin namu a gida.

Sannan da rana kuma da ba na komai sai na yi ta karatun Qur'ani tunda duk watan Ramadan in ya zagayo sai na yi sauka kamar yadda na saba.

*****

Saude tana zuwa da

safe ta yi min yan aikace aikace sannan ta

ɗ

an rage mini aikin yamma tunda kafin la'asar ta ke komawa gida sauran aikin kuma ni na ke yi Jidda na kama min

ɗ

an abin da ba a rasa ba.

Yau alale na yi mana mai kifi da ƙwai sai na yi mana zo

ɓ

o, Yalla

ɓ

ai ya ai

ko da kayan ciki sai na yi ferfesu shi kuma sai na dafa masa ruwan tea da ya ji kayan ganyen shayi na citta saboda ya na so duk dare Yalla

ɓ

ai zai sha kafin ya kwanta.  Muna da kayan marmari sai na ce Jidda ta raba biyu sauran kuma su yi fruit salat ni da Y

alla

ɓ

ai kuma sai na yayyaka mana tunda shi ya fi son cin su a haka. Bayan mun gama ha

ɗ

a komai na bar ma Jidda gyara Kitchen

ɗ

in amma bayan na ha

ɗ

a duka kayan bu

ɗ

e baki a falon su Jidda in da muke zama gaba

ɗ

ayan mu a saman cafet mu yi bu

ɗ

e bakin tare.

Wan

ka na je na yi, saboda na gaji kuma yau

ɗ

in nan ina

ɗ

an jin azumin nan ka

ɗ

an ina fitowa wanka ana kiran salla daman ina da Dabino a

ɗ

aki na yi bu

ɗ

e baki Jidda ma na san ta yi na ta Baby dai daman azuminta rabi da rabi ne in ta

ɗ

auka da ta yi rabi sai ta fa

ra kukan yunwa Babanta kuma ya ce ta ci abincinta da cewa ta yi rabi gobe ma in ta yi rabi

ɗ

aya kenan. Sai da na saka wata doguwar rigata na Atamfa sannan na ta da salla daman na

ɗ

auro alwala ina cikin sallar na ji ana kiran wayata sai da na idar na jawo n

a duba sai na ga Amina ce sai da na shafa salatin da fara sannan na kira ta daga baya.

  Mun gaisa ne ta yi mini barka da shan ruwa. Mu

ɗ

an tambayi lafiyan juna kafin mu yi sallama Amina akwai ƙokari tunda aka shiga watan Ramadan duk bayan kwana biyu sa

i ta kirani ta yi mini barka da shan ruwa ita da Rahila suna da wannan ƙoƙarin a gidanmu.  Ni ma dai farkon watan na kira duka yan gidanmu na yi musu barka da shigowa watan Ramadana wata mai albarka har Ma'u sai da na kira ban wareta ba wannan karon sannan

Alhajinmu ma mun yi waya dashi sau uku kenan shi da Gwaggo saboda tun ranar da muka kai azumi na uku da na je gidan kai musu saƙon Yalla

ɓ

ai ban ƙara komawa ba washegari kuma na je Gwammaja na gaishe da Nene tun daga kuma ranar ne  ban ƙara fita ba.

  W

ayar ta

ɗ

an dauke min hankali na bu

ɗ

e data ina ganin masu turamin saƙon Happy iftar group

ɗ

in Gidanmu na shiga na ga Ya Abubakar ya turo addu'a daman shi ke da wannan ƙoƙarin Ya Hamza ya yi tagging ya ce Allah ya ba da lada. Sai ni ma na yi Tagging na ce A

min tare de cewa fatan mun sha ruwa lafiya? duk ba sa kusa da wayarsu tun da  an sha ruwa ana can ana hada hadar bu

ɗ

e baki sai nima na fita daga nan na

ɗ

an duba saƙonnin private sai na ga Munnira ta yi min mgana da cewa Matar Yalla

ɓ

ai sai na tura mata da a

msa da cewa matar ƙanin Yalla

ɓ

ai sannan na saka mata emojin dariya na fita. Datar na kashe na ijiye wayar saman gado sannan na cire hijabin jikina na ninke ina mamakin me ya tsaida Yalla

ɓ

ai har yanzu  bai dawo ba? Tunda Office ya je bai ma fita da wuri ba

sai bayan da a ka yi sallar azahar.

  Falo na fita dai dai Jidda ma ta fito da Hijabinta alamun ta idar da sallah ne.

"Barka da shan ruwa Umma."

Ina kallonta na ce" Yauwa barkan mu dai Jiddan Umma. Ina Baby?

Sai ta ce min ta na ciki ta na sallah, gan

in ta juya za ta koma

ɗ

aki ya sa na ce" Taho ki yi bu

ɗ

e baki mana Jidda.'

Cikin mamaki a fuskarta ta ce" Umma Abba bai dawo ba?

Kai na ka

ɗ

a kafin na ce" Yana hanya in sha Allahu. Taho ko kunin ki zuba ki sha cikin ki ya warware."

Sai ta amsa da toh

hijabin jikinta ta cire ta zauna nima sai na zauna ta zuba mini kunun na ce ka

ɗ

an itama sai ta zuba nata sai ga Baby ta fito jikina ta fa

ɗ

a tana fa

ɗ

in" Umma azumi na goma.'

Ina dariya na ce" Lalle Baby mai himma ce kai kai har azumin ki ya kai goma?

Ta

na washe baki ta ce" Umma ke guda nawa kika yi? Ina kallonta na ce" Ai muna tare da ke nima azumina goma."

"Yaa Jidda fa?

Ta fa

ɗ

a tana kallonta ina dariya na ce" itama dai dai da naki." Sai ta miƙe ta na tsallen murna Jidda ta kalleta amma dai ba ta yi

mgana ba saboda ba ta da hayaniya sosai.

Har muka gama shan kunu ba Yalla

ɓ

ai ba dalilin shi Baby sai cewa ta ke yi Umma ina Abba? Sai na tashi na shiga ciki na

ɗ

auko wayata na kira shi bai ma

ɗ

auka ba a lokacin sai da na ƙara kira sannan ya

ɗ

aga wayar na

ji hayaniya a in da yake amma ba sosai ba.

"Yalla

ɓ

ai na barka da shan ruwa."

"Barka da shan ruwa Sadiya ta."

Shima ya maida min martani. Mirmishi na yi mai sauti kafin na ce" Kana ina ne? Na ga an sha ruwa ba ka dawo gida ba."

Sai kawai ya ce" In

a nan zuwa na

ɗ

an shiga Gwammaja ne duba Nene Daughter ta kirani ta ce da zazza

ɓ

i ta yi ni"

Cikin jimami na ce" Ayya. Allah ya ba ta lafiya ka gaishe ta."

Ya amsa mini da Amin sai kawai ya ce mu yi bu

ɗ

e bakin mu kar mu jira shi in ya dawo sai shi ya yi

na shi ban kawo komai ba na yi fatan Allah ya ƙara sauki mu ka yi sallama.

Tare da yara muka yi bu

ɗ

e baki ba mu ci abinci ba kawai kayan marmari muka sha sai ferfesu. Sai da muka yi sallar isha'i da tarawehi sannan muka ci abinci ni alale

ɗ

aya na ci ma n

a ji cikina ya cika Jidda ta gaji da wuri ta kwanta Baby ne ma ta

ɗ

an da

ɗ

e ba ta yi barci ba tana kallon cartoon sai da na kora ta na ce ta je ta kwanta saboda makaranta. Duk da ma yanzu 12pm suke tashi saboda azumi.

Tun ina saran dawowar Yalla

ɓ

ai da wu

ri har na fidda rai sai na fara tunanin ko Jikin Nenen ne ya yi tsanani har sake kiran shi na yi ban same shi ba duk na damu. Ina ta tunanin Allah ya sa ba jikin Nenen ya yi tsanani ba ne kamar zan kira Gimbiya sai na fasa tunda ni dai ba waya muke yi ba s

ai wani abu na jaje ko barka ni ba ma zan iya tuna last muka yi waya da ita ba gaskiya amma ina da lambarta kuma nima na san ta na da nawa tunda muna ganin status

ɗ

in juna.

  Har na fara gyangya

ɗ

i na ji ƙaran bu

ɗ

e get sannan da shigowar motar Yalla

ɓ

ai s

annan na mike ina duba agogon wayata goma da rabi har ta gota sha

ɗ

aya

saura na dare. Ajiyar zuciya na sauke na fita zuwa falon farko dai dai ya bu

ɗ

e kofar falon ya shigo muka ci karo da juna ni da shi.

  "Ya jikin Nenen?

Da haka na tare shi domin a

zato na jikin nata ne ya yi tsanani ya sa bai shigo gida da wuri ba. Lumshe idanuwansa ya yi daga gani a gajiye ya ke saboda ya na ƙarosowa gabana ya rumgumeni yana mai sauke ajiyar zuciya nima sai na rumgumeshi ta baya ina fa

ɗ

in" Nenen na lafiya ko?

Ciki

n muryan gajiya ya ce" Lafiya lau. Na gaji Sadiya ta ko'ina na jikina ciwo ya ke yi min."

Ko bai fa

ɗ

a ba na ga hakan a muryan shi da yanayin shi sai kawai na ce mu je na ha

ɗ

a masa ruwan wanka ya yi wanka sai ya ji da

ɗ

in jikin shi. Muna riƙe da hannun ju

na har bedroom

ɗ

im mu ina tambayan shi ya jikin Nene ya ce min da sauƙi likita ya zo gida ya dubata.  Maleria ce ta kamata cikin tausayinta na ce" Allah sarki. Allah ya ba ta lafiya. Amma dai ta ijiye azumin ko?

Sai da ya gya

ɗ

a min kafin ya ce" Yau

ɗ

in ma

ta

ɗ

auka da jikin ya zafi sai ta ajiye"

  Ina taya shi tu

ɓ

e kayan jikinsa ya ke tambayata su Jidda na ce sun kwanta. Kai ya ka

ɗ

a kafin ya ce" Na yo ma Baby tsaraba ya na mota na manta dashi."

Ban maida masa martanin mganar shi na tura shi zuwa kofa in

a fa

ɗ

in" Ka yo wanka."

Domin ni kaina na gaji barci na ke ji idanuwana har rufewa suke yi amma ban kwanta ba sai da na kwashe kayan da ya cire na zuba cikin kwandon kayan wanki na fito masa da wasu riga da wando masu taushi na barci. Lokacin da ya fito ha

r na fara gangya

ɗ

i sai da ya yarfamin ruwan hannunsa sannan na farka.

"Ki kwanta mana. Kina barci a zaune?

Ya fa

ɗ

a ya na nufar gaban madubin

ɗ

akin. Sai da na yi Hamma sannan na ce" Zan baka abinci ne shi ya sa ban kwanta ba."

Bai juyo ba amma ya

ɗ

au

mai ya na

ɗ

an shafawa ya ce" Yi kwanciyarki kawai na yi bu

ɗ

e baki a gidan Nene amma zan duba na gani ko zan iya cin wani abu kafin na kwanta."

  Ban damu ba na ce to sai kawai na kwanta ina jin sa ya na fa

ɗ

in" Haka za ki kwaanta? Tsabar barci umh kawai

na ce masa. Daga nan ban san yadda aka ƙare ba sai dai can ina jin sa ya na cire mini rigan jikina ina ta masa magagi sai da asuba da muka tashi sahur ne na fahimci rigar barci ya sakamin kuma wani ikon Allah duk gajiya da zan ji da mugun barcina ta bakin

Yalla

ɓ

ai hu

ɗ

u na yi na asuba na ke tashi wani lokacin ma kafin hu

ɗ

un na tashi Yalla

ɓ

ai ne sai na yi ta fama dashi kafin ya ta shi har mamaki na ke yi ina fa

ɗ

in haka maza suke? Ni dai Yalla

ɓ

ai sai na yi da gaske ya ke iya tashi Sahur in na tashe sa tun lok

acin da na tashi sai ya koma barci da cewa in na gama ha

ɗ

a abin bu

ɗ

e bakin sai ya tashi, to fa in na gama sai na ha

ɗ

a da jan hannun shi ya ke iya tashi in kuma zan kyaleshi sai an fara kiran salla zai tashi lokacin an gama ma Sahur

ɗ

in.

  Kamar haka ne

yau ma uku da rabi na farka barcin da gajiya duk sun sake ni na ganni na nanna

ɗ

e jikin Yalla

ɓ

ai duk na ya

ɓ

a masa kafa. Sai da na yi mirmishi

bayan na sauko daga kan gado na gyara masa bargo sannan na fita zuwa tiolet na

ɗ

auro alwala na zo na shimfi

ɗ

a dardu

ma na yi salla raka'a biyu na

ɗ

an zauna na yi addu'o'ina sannan na miƙe na cire hijabin na nanna

ɗ

e tare da darduma na mayar  ajiyar su ban ta da Yalla

ɓ

ai ba sai na bu

ɗ

e kofar bedroom

ɗ

in na fita na bi ta cikin kitchen sai na ga Yalla

ɓ

ai ya kwaso kololin da

na bari a falo zuwa kitchen sai na bubbu

ɗ

e na gani bai ci alelen ba amma dai ya sha zo

ɓ

o kuma ya sha kayan marmari, ban damu ba tunda Baby ba ta azumi sannan nima zan ci alalen tunda jiya ban ci ba.

  Gas na kunna na

ɗ

ora ruwan tea kawai. Muna da saura

n buredi tunda jiya ya shigo da shi. Bayan na juye a fulas sai na

ɗ

umama alalen sannan na soya ƙwai saboda Jidda da Babanta  sai da na gama komai na kai falo sannan na shiga

ɗ

akin su Jidda na tashe ta, ina tashin ta Baby na ji ta yi zaraf ta miƙe tana fa

ɗ

i

n" Umma nima zan yi azumin."

Kai tssye na ce" To ku wanke baki ku fito mu yi sahur."

  Daga nan na fice tiolet  na shiga na yi brush ina fitowa hannuna da danshin ruwa na lalla

ɓ

a domin na shafa ma Yalla

ɓ

ai ruwa a fuska saboda ya tashi sai dai ina zuwa

dai dai saitin kan shi wayarsa ta kawo haske alamun ana kira ban saka hannu ba sai na leƙa sai na ga Daughter na kira. Mamaki ya kamani me ya sa ta ke kiran shi yanzu? Sai wata zuciyar ta ce min ko dai jikin Nene ne?

  Tunanin haka ya sa sai na yi niyya

r amsa kiran sai na saka hannu na

ɗ

auki wayar na bu

ɗ

e bayan wayar ta yanke. Tunda na san password

ɗ

in wayarsa ina shirin kiranta ne kawai sai ga saƙon ta ya shigo wayar har ga Allah ba halina ba ne duba wayar miji duk da wayar Yalla

ɓ

ai ba ta da shamaki a w

ajena ban ta

ɓ

a tunanin bin diddiginsa ba. Kuma har ga Allah lokacin da saƙon ya shigo hannuna ne ya fa

ɗ

a kan saƙo sai ya bu

ɗ

e kuma ban isa a lokacin na hana idanuwana karanta abin da ta rubuta ba.

  "Daddy na a tashi a yi sahur. Ko duk santin girkin naw

a ne yasa ka kasa tashi? Na ga tuƙwaici na gode. Amma ka yi min laifi domin na ce ba zan kar

ɓ

a ba yanzu haka ma za su dawo wajenka domin zan siya ma ƴaƴana kayan kwalliyar salla da su. Thank you so much for been their for me Daddy."

  Na yi ƙoƙarin baya

n na gama karanta wannan na fita amma sai zuciya ta rinjaye ni na srolling sama ina ganin saƙonnin da ta ke tura masa. Tun da aka fara azumi  ta ke tura masa saƙo da asuba a tashi a yi sahur sannan sai ta tura masa sakon barka da shan ruwa wani lokacin ya

ba ta amsa wani lokacin ya yi shuru. Na duba saƙonin har wanda ta na Abuja lokacin da mijinta ya rasu. Wani saƙo da ya ba ni mamaki ya sa na ji kirjina sai da ya buga dam! Shine ta tura masa" Na yi kewarka Daddy yaushe za ka zo?

Shi kuma sai ya ba ta amsa

da Gobe in sha Allahu.

  Kirjina ne na ji ya fara suya, har ina ganin duhu duhu da ya sa ban ƙara gaba ba na ijiye masa wayar a nan saman side drower

ɗ

in da ya ke kwance. Kallonsa na ke yi ina mamakin Yalla

ɓ

ai ashe shima ya iya munafuncin maza? Ashe ji

ya ba Nene ba ce ta tsaida shi ba ashe Gimbiya ce ta tsaida shi, bayan ta yi masa girki ya ci har ya na santi daga karshe har ya na ba ta tuƙwaici ni kuma ko oho. Wani ƙululin abu ya tokaremin a kirji da wani haushin Yalla

ɓ

ai don Allah menene na

ƙ

arya tsak

ani ga Allah? Sai kawai na juya da na so na fita ne ba zan tashe shi ba sai dai yau ya yi

ɗ

aure amma sai na danne zuciyata da na yi wani tunani sai kawai na dawo na fara buga gefen gadon yau

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login