Showing 12001 words to 15000 words out of 137402 words
juna kafin na ce'Me? Yana mini wani kallo ya ce"ƙamshin ki mana."
Far na yi masa da ido kafin na ce"All is yours"
Kumatuna ya shafa kafin
ya ce" Allah ya yi miki albarka." Na amsa da Amin.
Ruwan wanka na ce zan ha
ɗ
a masa ya yi wanka sai ya ci abinci.
Shi kuma sai ya ce"E. sai mu ta fi wajen kiran Alhaji ba"
Gya
ɗ
a masa kai na yi ba tare da na yi mgana ba. Sanda ya shiga wanka ni kuma n
a je ha
ɗ
a masa abinci bayan ya fito ya sauya kaya zuwa wani yadi riga da wando
ɗ
inkin zamani. Falon farko mu ka je saman dining ya ci abinci su Jidda kuma suna ƙaramin falo
Bayan mun gama ba mu tsaya
ɓ
ata lokaci ba ya ce na saho hijabi mu ta fi, daman na
fito da Hijabin jalbab mai ruwan ƙasa har ƙasa sai na saka takalmina iri
ɗ
aya da wanda Yalla
ɓ
ai ya saka daman tare ya siya mana.
Na ce musu Jidda su kula da gida za mu je gidansu Gwaggo mu dawo. Baby taa saka rigiman sai ta je Babanta ya tsaya yana la
llashinta da zai siyo mata ice cream sannan ta yarda na ce in za su kwanta su kashe komai za mu fita da key da toh Jidda ta amsa da yi mana a dawo lafiya.
Sai da muka fita da motar sannan Yusuf ya koma ya rufe get
ɗ
in
Sannan ya dawo muka kama hanya mun
ɗ
auki hanya kenan na kalle shi kafin na ce" Na gwada kiran ka yau ban same ka ba."
Hankalinsa na wajen tuƙi ya ce"Nima na kira ki ban same ki ba."
Sai ya kalleni kafin ya ce"Me ya faru?
Kai tsaye na ce"Kan mganar komawata Abu shika ne, Uncle Abba bai ƙ
ara kiran ka ba?
Sai a lokacin ya tuna ya ce"Kash! Ya kirani amman shaf na manta ba mu yi mganar ba. Amman bari yanzu zan kira shi."
Ni ya miƙa ma wayar ya ce na kira shi, Kawu Abba daman ya saka masa da na kira sai na saka a speaker har ta kusa kats
ewa sannan ya
ɗ
auka.
"Kawu barka da dare."
Shuru bai yi mgana ba.
"Uncle Abba barka da dare"
Wata murya a dakushe ya ce"Yusuf in ma bashi kake nema na ku
ɗ
i ba ni dashi wallahi. Wanda ma nake binka EFCC ne za su ƙwatar mini haƙƙina."
Daga n
i har Yusuf sai da muka kyalƙyace da dariya.
Ni ce na ce"Haba Uncle Abba ba amana yanzu sai ka kai mini Yalla
ɓ
ai EFCC?
Jin muryata ya sa ya
ɗ
an yi dariya kafin ya ce" Sadiya? daman kina kusa? Na amsa masa da e, sannan muka gaisa dashi.
Shi kuma sai ya
bige da fa
ɗ
in"Yalla
ɓ
an nan naki ya ci bashina kamar gadon ubansa yaƙi biyana. Gwara babbar hukuma ta shiga ciki, in na je gaban manya sai a saka sanayya a ciki gwara a kame shi ko amansu ne sai ya yi."
Yusuf na dariya ya ce" Na ci fa halas, abin da ya y
i Nene shi ya yi ka fa Kawu Abba." Kai tsye ya ce"Ko? To ai ko ita Nenen ta ci ku
ɗ
ina sai ta biyani ballatana kai."
Ni dai ina ta dariya ganin sun sarƙe da gaddama shi Yusuf ya na fa
ɗ
in ya ci halas kawu na fadin shi ba ƙanin Uban shi ba ne na uwarsa ne
bashi da gadonsa. Zungurin kafar Yalla
ɓ
ai na yi sannan ya yi gyaran murya yana fadin"Sadiya ta ce a yi maka tuni ka yi mganar da Dr Fadil
ɗ
in?
Kawu Abba dagacan bangaren ya ce"Kash na manta. Amman bari na kira shi na ji yadda muka yi zan kira ka."
Sai ya kashe wayar, dai dai Yusuf na fa
ɗ
in" Kina ganin komawarki can da ganin likitan ba damuwa?
Sai na gya
ɗ
a mai kai ina fadin"E, ba matsala can ma ƙwararru ne. Tunda na yi ta nan ban dace shi ne aka ban shawara na gwada can
ɗ
in."
Sai ya jinjina kai, ba
i yi magana ba sai ni ce na cigaba da fa
ɗ
in"In ina da appoitment na ganin likita tun ana gobe zan je zariya na sauka gidan Ya Hamza bayan na gama ganin likitan sai na dawo."
Kai tsaye ya ce"E hakan ma ya yi. Allah ya sa a dace."
Na amsa masa da Amin
.
Mun shiga anguwan
ɗ
orayi kawu Abba ya sake kira ya ce sun yi mgana da abokin nashi Dr Fadil shi likita ne a bangaren zuciya amman ya ce ya yi ma wata Dr Nayami mgana musulma ce amman ba bahaushiya ba ce, ya
ɗ
an yi mata brief na
matsalata ta ce zuwa sati
mai zuwa za ta iya bani appiotment in har ya tabbata zai kira Kawun ya sanar dashi.
Jin haka ya sa sai na ji da
ɗ
i kamar na je ta shaida mini zan iya sake samun wani cikin haka na riƙa ji. Daidai lokacin Yalla
ɓ
ai na gyara parking a kofar gidanmu da k
e anguwan Ɗorayi.
*TURKEN GIDA LITTAFIN KUƊI NE, BOOK 1 ZAI ZO A MATSAYIN KYAUTA. BOOK 2,3 KUMA ZAI ZO A MATSAYIN NA KUƊI, KU BIYA KUƊIN KARATUNKU #1k NE KACAL, AKAN MANHAJAR TELEGRAM TA WANNAN ASUSUN BANKIN 9069067488 JAMILA UMAR OPAY, KO TUNTUƁA TA
WAƊANNAN LAMBOBIN.*
09069067488.
08032773332.
*MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN DA KE SAMA. MUN GODE*
*Janafty*
*03/10/2024*
*TURKEN GIDA.*
*Wattpad:Jamilaumar315*
*Arewabooks:Jamilaumarjanafty*
*SADAU
KARWA GA BARRISTER SALAMATU DOMA(MOMMY)*
Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/JMpd8nXr7TIDD3ILDXh64z
*
🅿
️
03*
Gidanmu na nan a farko layin shiga anguwar Ɗorayi. Yanayin fasalin gidan babba ne sannan tun daga waje za
ka fahimci tsarin gidan na tsohon
ɗ
an boko ne.
Domin Alhajinmu kafin ya yi Ritire(Ritaya) sai da ya riƙe mukamin babban darakta na kamfanin wuta na jihar kano(KEDCO). Bayan kasancewarsa manomi. Kuma gidanmu na da ga cikin rukunun gidajen da suka da
ɗ
e a
anguwar tun da sama da shekara ashirin duk da ko mu kanmu muna da wayau lokacin da muka dawo gidan tun a wancan lokacin zamani na kwance. Sai dai yanzu lokaci bayan lokaci yana samun ƴan gyare gyare da kwaskwarima daga su Yaya Hamza.
Ni na fara fitowa
daga Motar. Yalla
ɓ
ai na kuma an kira wayarsa ya tsaya a mota ya na mgana.
Kofar gidan namu tar da hasken wuta gaba
ɗ
aya ma anguwa akwai hasken ƙwakwayen da suke kofar gidajen wasu mutane dake cikin rukunin anguwan ta Ɗorayi.
Gidanmu na ke kallo ina tun
a wasu shu
ɗ
a
ɗɗ
un al'amura da suka faru damu a cikin gidan masu da
ɗ
i da akasin su. Yalla
ɓ
ai ne ya katse min tunani da cewa" Kin ga ko na manta
ɗ
azu musabahu ya zo offishina ya bani saƙo ya ce in ji Yaya Muntari mijin Rahila."
Sai a lokacin na
ɗ
ago ina
kallonsa ya fito daga mota ya na nuna min kullin abu a baƙar leda, yadda ya ga na ta
ɓ
e baki ya sa ya san tabban nasan da saƙon.
"Bar shi a motan kawai."
Bai yi musu ba sai ya koma cikin motar, ina hangensa daga waje ya bu
ɗ
e akwatin motar ya jefa sa
nnan ya fito yana ƙoƙarin rufe motar hasken wata mota da ke tunkaromu ta kashe mana ido daga ni har shi sai da muka saka hannuwammu muka kare fuskokin mu dashi.
"Kai. Waye wannan da ba zai rage filita tunda ya shigo cikin anguwa ba."
Na kasa magana
ne saboda mamakin ganin motar ba wucewa ta yi ba, kusa damu itama ta gyara parking, tun kafin ma na ciki su fito na shaida su waye tun daga cikin motar akwai hasken fitila.
"Ma'u ce.."
Haka na fa
ɗ
a a cikin raina dai dai san da ta bu
ɗ
e murfin mota ta
fito shima mijinta ya fito daga can bangaren direba.
"Alhaji Mustapha ne, da Ma'u ashe."
Yusuf ya fa
ɗ
a ya na sakin mirmishi, na kalle shi wani abu ya yi mini tsaye a zuciyata. Lalle Alhajinmu wato zaman yau bayan ni da Ma'u har da gayyar mazajen m
u kenan?
Kara ha
ɗ
e rai na yi, ganin Ma'u na nufoni shi kuma Yusuf ya nufi Alhaji Mustaphan shi adole ya ga
ɗ
an'uwan mijin yayarsa. Ƙaramin tsaki na ja dai dai lokacin da Ma'u ta ƙariso kusa da ni ta na fa
ɗ
in"Sadiya kema Alhajinmu ya kira ku ne ke da I
njiniya?
Ta fa
ɗ
a lokaci
ɗ
aya ta na
ɗ
ora hannunta saman kafa
ɗ
ata. Sai na ji kamar ta
ɗ
ora min cuta da sauri na kauce ina yi mata wani irin kallon ke ki kiyayeni. Ita kuma ta na bi na da wannan munafukin mirmishin nata na yaudara.
Ƙoƙarin sake mats
owa kusa da ni take tana yi min mirmishinta da ba alheri a cikin sa. Tsaki na ja mai karfi na juyawa na fara tafiya zuwa ƙofar da za ta sada ni da cikin gidanmu na ji muryan Ma'u da
ɗ
an karfi ta na fa
ɗ
in"Haba Sadiya. Ke shike nan abu ba ya wucewa a wajen k
i? Na yi ta ba ki haƙuri fa?
Sai da na kai kofar gidan sai na juya ina kallonta sai na ga har su Yusuf ma sun dawo da hankalunsu kan mu, dariyan gefen ba ki na yi. Ni ai sai dai na rubuta littafi guda akan maƙircin Ma'u daman ta yi ne domin hankulansu
ya dawo kan mu, shigewata cikin gida na yi ina ji Yusuf na kiran sunana na yi masa banza na yi shigewata na bar su nan ƙofar gida.
Dogon korido ne mai
ɗ
auke da
ɗ
akuna uku na waje, biyu suna rufe ne sai guda
ɗ
aya ne a bu
ɗ
e. A raina na ce kila Datti
ya zo gida ko kuma an yi baƙin maza daga Yashe ko Yan tumaki.
Ban gama mamaki ba sai ga Datti ya fito daga cikin gida sai muka ci karo da juna.
"Datti.."
Na kira sunan shi, sai ya kalleni domin fitowarsa daman hankalinsa na kan wayar hannunsa. Daga
shi sai baƙin wando da farar singileti.
"Yaya Sadiya? A daran nan?
Ya fa
ɗ
a yana kallona, jiyo muryoyinsu Yusuf suna ƙokarin shigowa ya sa na ra
ɓ
a ta gefensa na wuce, ina jin sa ya na tambaya ta.
"Ke ka
ɗ
ai kika zo? Ina Yalla
ɓ
an da su Jidda?
K
o juyowa ban yi na fa
ɗ
a tsakar gidanmu da sallama. Gwaggo na Madafi na kuma nasan shayi ta ke dafama Alhajinmu da tun tasowarmu nasan ba ya iya barci sai ya sha wannan ruwan zafi. Ita ta amsa min sallamata tana kuma leƙowa muka ci karo da juna tsakar gidan
tar yake da hasken gulop.
"Maraba da Hajiya Dubu."
Sai na sa ki mirmishi ina fa
ɗ
in"Kai Gwaggo ni dai wannan tsohuwar ta mutu ba ta bar mini gadon komai ba sai na sunan ta."
Gwaggo na dariya ta ce"Ka ji min ƴar nema. Ai ko ita ta bar miki ga
do tunda ta bar miki gadon suna mai daraja irin Halimatussadiya."
Ya na iya?. Domin in dai Gwaggo ce ta riƙa sharhin sunan kenan da kawo tarihi. Gaisheta na yi cikin girmawa ta amsa ta na fa
ɗ
in"Na gan ki ke ka
ɗ
ai ina shi Yusufan?
Na rausayar da kai
kafin na ce"Ga shi nan shigowa."
"Oh. To ina yaran suke? Ko can gida kuka baro su?
Ban amsa mata tambayarta ba. Sai na bige da fa
ɗ
in"Alhajinmu na ciki ne Gwaggo?
Na fa
ɗ
a ina kallon ƙofar falon shi da na hangi hasken wuta.
"E. ya na ciki tun
ɗ
azu ya dawo. Zaman jiran ku yake yi. Domin nima sai yanzu ya ke yi min ta
ɗ
in kuna tafe ke da Ma'u"
Ta na dire maganarta sai ga sallamar Ma'un ban tsaya ba ni kuma na kara sauri zuwa falon Alhajinmu.
Da nesa ka
ɗ
an dashi
ɗ
akin Gwaggo ne shima akwai has
ken wuta daga cikin
ɗ
akin, kusa da shi kuma
ɗ
akin Mama ce a sakaye, daman in dai ba mu ne muka zo gida ba,
ɗ
akin Mama yana yini a sakaye ne
Ɗ
akin na kallah ta window ya yi duhu alamun an kashe hasken
ɗ
akin gaba
ɗ
aya ƙwallah suka taho min na yi saurin shany
ewa amman a fili sai da na furta" Allah ya yi miki Rahama Mama."
Lokaci
ɗ
aya na cire takalmina akofar
ɗ
akin Alhajinmu na shiga da sallama a bakina.
Alhaji Sulaiman Abubakar Yashe(Alhajinmu) na zaune a saman kujera mai zaman mutum biyu cikin jerin k
ujerun da suka yi ma falon kwanya. Falon da na girma sosai shi ya sa sai kujerun suka zama a can tsakiya.
Alhajinmu ba tsoho ba ne, ko na ce yanayin jikinsa na
ɓ
oye shekarunsa. Ya mori jiki saboda bashi da ki
ɓ
a tun zamanin samartakansa har kuma girmans
a. Dattijo ne wankan tarwa
ɗ
a, mai matsaikacin fa
ɗ
in fuska da furfura ta gama zagayewa. A shekarunsa zai iya haura 65 amman kuma ba zai ga za 67 ba.
Cikin yanayin maganarsa da zafin murya irin ta Alhajinmu ya amsa min sallamata.
"Amin wa'alaikis s
alam. Dubu ce tafe?
Sai da na ƙarisa gabansa na zauna ina fa
ɗ
in"Ni ce Alhajinmu barka da dare."
Yana yar dariyansu ta manya ya ce"Barkan mu dai. Yana ganki ne ka
ɗ
ai ko Yusufan ya na waje ne?
Ko kafin na samu zarafin magana Ma'u ta yo sallama ta shig
o bayan ta kuma mijinta ne Alhaji mustapha da Yalla
ɓ
aina Injiniya Yusuf.
Itama gaban Alhajin ta zo ta zube ta na gaishe shi, ni dai na matsa can gefe na jingina da kujera suma su Yusuf nan kasan cafet
ɗ
in da ya malale
ɗ
akin suka samu mazaunin zama cik
in girmamawa suna gaishe da Alhajinmu ya amsa cikin sakewa da dattako, sai ya karkata kansu yana tambayan su aikinsu da sauran harkoki.
Ni kuma kaina sai na dukar da kaina ina duba wayata ganin har tara na dare ta gota da ka
ɗ
an. Ita kuma Ma'u sai ta t
ankwashe kafa kamar mutuniyar kirki kanta na ƙasa ban san abin da ta ke yi ba.
Shigowar Gwaggo
ɗ
akin dauke da shayin Alhaji ya katse hiran ta su, ta miƙa masa a wani ƙaramin mug ya kar
ɓ
a ya na fa
ɗ
in"Na gode Maimuna. Allah ya yi albarka"
Ta amsa da Am
in. Sannan ta juya suna gaisawa da su Yusuf tunda da suka shigo ta ce su shiga itama ga ta nan zuwa.
"Ma'u ya gida ya yara? Ina su Alhaji karami?
Gwaggo ta fa
ɗ
a ta na kallon Ma'u. Ita kuma sai ta
ɗ
ago ta na fa
ɗ
in" Lafiyan su lau Gwaggo na baro su g
ida tare da Zainab"
Gwaggo ba ta yi shuru ba sai ta kara cewa" Ya gajiyan ku? Kun sha suna. ke ce kawai daman da Sadiya ba ku biyo ta nan ba ranar sunan"
Gum na yi da bakina saboda daman in dai Ma'u na magana ba na saka baki, can na ji ta na ce ma Gw
aggo wai mun yi dare ne shi ya sa ba mu biyo ta gidan ba.
Shi kuma Alhajinmu sai da ya yi rabin da shan shayinsa sannan ya kalli su Yusuf ya na fa
ɗ
in"Ban yi muku ta yi ba, ko Maimuna ta ha
ɗ
a muku shayin ne?
Alhaji Mustapha ne ya yi saurin cewa" Mun
gode Alhaji."
Yusuf dai bai yi magana ba saboda na ji an kira wayarsa bai
ɗ
auka ba ina jin sai ya sakata a silet.
Ficewa Gwaggo ta yi daga Falon zuwa
ɗ
akinta. Ta bar mu daga mu sai Alhajinmu sai da ya gama shan shayinsa sannan ya kalleni yana fa
ɗ
in"
Dubu kai kofin can madafi"
Ya fa
ɗ
a yana mika min mug
ɗ
in hannun shi da ya gama shan tea, sai na miƙe da sauri na kar
ɓ
a na fita zuwa tsakar gida na tura kofar madafin tun da har Gwaggo ta sakaya ban ijiye ba sai na di
ɓ
i ruwa a katon botoki mai murfin
ɗ
in dake cikin madafin na tara a sink na wanke shi, tunda madafin gidanmu ya da
ɗ
e da komawa na zamani na kife kofin saman cabinet
ɗ
in kitchen
ɗ
in sannan na fito na sakaya shi kamar yadda na ga Gwaggo ta yi.
In da na tashi nan na koma na zauna. Sai sann
an Alhajimu ya gyara zama ya na sanye da jallabiya mai ruwan madara kansa ba Hula sai furfuran da suka masa kwanya daga kansa suwa gemunsa da sajensa.
"Ma sha Allah, na ji da
ɗ
in yadda bayan na kira ku kuka amsa kirana. Allah ya yi muku albarka gaba
ɗ
aya.
"
Muka amsa da Amin gaba
ɗ
ayanmu. Alhajinmu ya kalleni sai ya kira sunana da sai irin haka mgana mai muhimmanci ya ke kiran sunana bayan Dubun da yan kirani.
"Halima.."
Sai na