Showing 39001 words to 42000 words out of 137402 words
na ji wayam."
Kai ya ka
ɗ
a kamar ina ganinsa amman saboda ni na san Yalla
ɓ
an nawa shi ya sa na fahimci abin da ya yi
ɗ
in kafin ya yi maganar.
"Uhm ko dai kina kewar jikin
a, ba ki samu kin buga tekwondon
ɗ
in dare ba ko? Kin ta buga kafa shuru ko?
Dariya na kwashe masa da shi ina fa
ɗ
in"Laa Tafida kai ko? Shima dariyan ya yi, sannan muka cigaba da hira ya na ce mini na tabbatar da na fita da wuri, kar kuma na makara a sa
mu matsala, sai na fa
ɗ
a masa ai har na yi wanka ma ƙaryawa kawai zan yi na wuce in sha Allahu.
Kafin mu gama waya sai da ya ba ma su Jidda wayar muka gaisa. Jidda fa
ɗ
i ta ke yi" Umma gidan duk ba da
ɗ
i da baki nan?
Ina dariya na ce"To ga babanku nan?
Ko duk da haka gidan ba da
ɗ
i?
Sai ta yi dariya ina jin sa daga gefe yana fa
ɗ
in" Wato mamanku ce, Turken gida in ba ta nan ku ce gidan ba da
ɗ
i, ni kuma in ba na nan gidan da da
ɗ
i ko?
Jidda ta ce"Abba kai ma in ba ka nan gidan ba da
ɗ
i." Uhm kawai y
a ce ya kar
ɓ
e wayarsa ya na fa
ɗ
in" Ku ba ni wayata."
Baby ce ta saka rigiman ita ba ta yi magana ba dole ya ba ta muka gaisa ita har da neman yin min kuka.
"Umma yaushe za ki dawo? Nima ina so ki je da ni."
Saboda ina son na tsokani Yalla
ɓ
ai sai
na ce"Ga Babanku nan, sai na yi sati zan dawo" kawai sai ta fashe da kuka ta na fa
ɗ
in" Umma ni na fi son ki dawo. Abba fa ba ya zama a gida."
Ina ta dariya san da na ji yana fa
ɗ
in"Baby ki ji tsoron Allah, yaushe ne ba na zama a gidan?
Wayarsa ya ka
r
ɓ
e ya na fa
ɗ
in"Yau ba zan siya miki ice. Cream ba, ki bari in Umman ta ki ta dawo sai ta siya miki."
Ni diramansu ke ba ni dariya, domin ina jin sanda ta bishi ta na fa
ɗ
in Abba ka yi hakuri to Umma kar ta dawo zamu zauna da kai ya ce daga baya kena
n.
Sai da ya koma
ɗ
aki a cunkushe ya ce"Ki dawo mai ƴa'ƴa kina ji sun za
ɓ
e ki sama da ni."
Ya fa
ɗ
a har ya na wani ƙwafa, ina danne dariya na ce"Sorry Yalla
ɓ
ai Uwa uwa ce fa."
"Uba ma ai Uba ne ko?
Ganin in na yi dariya zan ƙara kunna sa sa
i na ƙyaleshi, ba mu jima muna waya ba ya ce bari ya yi wanka ya fita kai su makaranta zai wuce cikin gari akwai in da aka kira shi zai ga waje saboda zane, bayan mun yi sallama ina zaune ina mirmishi, ina son Iyalaina, na sha wahala kafin na gina gidana,
yanzu kawai sai wata rana wata ta shigo a matsayin matar Yalla
ɓ
ai ko?
Gabana ya fa
ɗ
i, da sauri na kauda tunanin haka a raina saboda ban isa na hana shi aure ba in ya yi niyya, amman ina fargaban yadda wannan ginin da na yi shekaru ina gina shi, shin zai i
ya
ɗ
orewa a haka? Ko zai rushe gaba
ɗ
aya?
Yusuf mutum ne na jama'a mai harkoki da yawa, shi ya sa ya na yawan samun ayyuka, a da sai na yi ta kallon ya na da son mutane da yawa, kowa na shi ne sai daga baya na fahimci sanin mutane ya na yi masa amfani sab
oda duk in da ake neman aiki irin nashi ya na zaune za a yi masa waya su ce wane ne ya ba mu lambarka muna son aiki kaza, tun a sanin da na yi masa mutun ne mai zafin nema da fafutuka.
Ina cikin wannan tunanin Khaleesat ta leko ta ce na zo mu yi break
fast, daman na riga da na shirya cikin wata doguwar rigar atamfata wata mai ja haka.
A dining muka ha
ɗ
u gaba
ɗ
aya har da Yaya Hamza shima cikin suit
ɗ
in sa na zuwa aiki.
"Ina kwana Yaya Hamza"
"Mun tashi lafiya Sadiya?
Na amsa masa da lafiy
a lau sannan na zauna muka fara karyawa, Tea ne da soyayyan biredi sai doya da miya. Tea
ɗ
in kawai na sha da biredin. Yaya Hamza ya riga mu tashi 5k ya ijiye min a gabana ya na fa
ɗ
in"Ki yi transport. Ina tunanin ko Khalee ta raka ki ne?
Da sauri na ce"L
aa ba komai fa zan iya zuwa ni ka
ɗ
ai. Ni fa ba yarinya ba ce Yaya Hamza."
Kai ya ka
ɗ
a kafin ya ce"Ke yarinya ce mana. Saurin aure kika yi, ki daina ganin kanki a babba domin kin haifi Jidda ta yi tsawon kafa."
Ni dariya Khaleesat ma dariya, shi dai
ko a jikinsa ya ce mini ya wuce wajen aiki in ina bukatar wani abu zan iya kirashi, na yi masa godiya da fatan Allah ya ba da sa'a.
Matarsa ta tafi rakashi ni kuma na zauna na ƙarisa karyawa, bayan na gama na kwashi ku
ɗ
in da ya ba ni na koma ciki na
kuskure baki, sannan na zo na saka mayafina takwas ta gota da ka
ɗ
an da
ɗ
an nisa gwara na fita da wuri saboda na isa a kan lokaci.
Mayafi na ja na saka, sai na ha
ɗ
a da bakar jaka da takalmi mai saukaƙƙen tudu.
Atm
ɗ
ina daman yana tare da ni da duka ta
karduna. Sai na saka 5k
ɗ
in da Yaya Hamza ya ba ni a cikin jaka, ina shirin fitowa Khaleesat ta sanyo kanta
ɗ
akin sai muka ha
ɗ
u a kofar
ɗ
akin..
"Har kin shirya wai?
Ina nuna mata jakata na ce" Ga shi ma kin gani. Gwara na tafi da wuri tun da kin
san da
ɗ
an tafiya."
"Haka ne. Amman a ina kika san asibitin?
Mun fita falo tare da ita lokaci
ɗ
aya ina fa
ɗ
in" Kin manta can Tasleem ta kwanta lokacin da kika haife ta?
"Oh! Kin ga har na manta kuwa."
Ta rakani har ƙofar gida ta na jaddad
amin na samu Adaidaita zuwa pizzet daga nan sai na hau na Shika
ɗ
in. Sai na amsa mata da toh, ta in ban gane wani abu ba na kira ta, ina dariya nan ma na ce mata in sha Allahu.
Haka ko aka yi na samu Adaidaita zuwa pizzet, daga can akwai ƴan sahun da
suke yi lodin samaru har Shika ita na hau, ta cika da wuri, mu uku ma duk shikan za mu je, sauran ne za su tsaya a samaru.
Muna hanya Yalla
ɓ
ai ya sake kirana na ce masa ina hanya in mun isa zan kira shi. Na sauka Main get na asibitin Shika na duba ago
gon da ke
ɗ
aure a tsitsiyan
hannuna tara da mintina sha biyar, bayan na sallami mai adaidaita na shiga ta babban get
ɗ
in.
Ban kira Yalla
ɓ
ai ba sai da na kira lambar Dr Fadil kamar yadda muka yi alkwari sai dai bai
ɗ
aga kiran ba, sai na wuce ta can bab
ban falon da ke kusa da main get, na samu waje na zauna asibitin ta cika da zirga zirgan mutane ballatana yau
ɗ
in monday ne, ga marasa lafiya nan birjit ana ciwo Allah dai ya bamu lafiya.
Na sake kiran Yalla
ɓ
ai na ce masa na sauka ina cikin asibitin a
mman na kira Dr Fadil bai
ɗ
auka ba, sai ya ce na ƙara kiran shi tun da ma ya ga da sauran lokaci ƙila bai shigo asibitin ba ne.
Mun gama waya da Yallabai kenan Uncle Abba shima ya kirani bayan mun gaisa ya tambayeni ko ina cikin asibitin ne? Sai na am
sa masa sannan na gaya masa na kira wayar shi ta shiga amman bai
ɗ
auka ba sai ya ce bari ya kira shi.
Na
ɗ
an yi zaman sama da mintina ashirin, data na bu
ɗ
e ina duba istergram na wata Hamida makeup , ina following
ɗ
in ta sosai saboda ta iya kwalliya so
na ke yi ma na shiga class
ɗ
in ta za ta fara farkon wata gaba anan kano ne na wata
ɗ
aya akan kwalliya, na rage Volume ina ta kallon Videos
ɗ
in kwalliya daman ni duk sune na ke following a wayata, ina cikin duba dube na sai ga kiran Dr Fadil da sauri na
ɗ
aga kiran gaisawa muka yi sai ya ce yana hanya yanzu zai ƙariso ina ina ne? Sai na gaya masa sai ya ce na jira sa ga shi nan zuwa.
Bayan nan kuma na sake wani zama na tsawon mintina goma sha biyar sai ga kiran shi Again ina
ɗ
auka ya ce" Ga ni a babban
falon, ko za ki iya miƙewa ko zan gane ki?
Ina jin haka na mike na juya daman a kujerun baya na zauna duk an ma cika na gaba gaba, waige waige nake yi saboda akwai mutane sosai kuma na ga masu waya sama da mutane goma.
"Wani kalan kaya ki ka saka?
Sai na amsa da ina sanye da jan mayafi, sai ya ce kawai ya ganni daga nan ya kashe wayarsa, har ga Allah ni ban gan shi ba sai da na ga wani baki dogo sanye da suit da rigan likitoci a hannunsa tare da briefcase, fuskarsa sanye da wani siririn gilash
in, ganin ya na min mirmishi ya sa na fahimci wannan ne Dr Fadil.
"Sadiya Right?
Haka ya fa
ɗ
a bayan ya tsaya a gabana da sauri na amsa masa sai ya yi gaba yana fa
ɗ
in"Biyo ni, sunana Dr Fadil. Ni ne Abdulmu'iz ya ce zan taimaka miki.'"
Ina bi
n sa a baya na ce"Ina kwana"
Ya na yar dariya ya ce ai mun gaisa a waya, sai ya dan tsaya har na karoso mu ka jera yana min bayani zan siya domin na bu
ɗ
e fayel, agogon hannunsa ya duba kafin ya ce"Da fari na so ki ga Dr Nayama ne amman ta
ɗ
auki Annual l
eave
ɗ
inta last week amman na samo miki appoitment da Dr Fatima Tasiu, ba ki da matsala
na ce ke ƙanwata ce saboda haka mu je a siya katin sai na raka ki can in da za ki gan ta."
Muna tafe ina yi masa godiya, Ban sha wahala ba muna zuwa wajen biyan ku
din kati bai ma kar
ɓ
i ku
ɗ
ina ba ya siya mini sannan muka je ya nuna recip ya kar
ɓ
o mini kati aka bu
ɗ
e min fayel, kuma ya ce a bashi Fayel
ɗ
in da ƙaramin katin a hannunsa shi zai kai ma Dr Fatima, daga nan mu ka fara tafiya zuwa bangaren Gyea
ɗ
in ni kuma in
a tambayansa nawa ne aka kashe da niyyar na bashi ku
ɗ
in sa?
Sai ya kalleni ya na dariya kafin ya ce"Haba, ke ba ƙanwar Abdulmu'iz ba ne?
Kallonsa na yi saboda ina so na tuna da sunan da ya ambata.
Sai na tuna da Uncle Abba ya ke mgana.
Sai na rau
sayar da kai kafin na ce" E. Amman ina auran yaron Yayarsa ne. Sannan aminaine tare suka tashi da mijina."
Sai ya
ɗ
an juyo yana kallona kafin ya ce"Oh. Nima Babana
ɗ
an Rano ne, amman kaduna muka tashi mun ha
ɗ
u da Abdulmu'iz a BUK ne kafin na samu scho
larship zuwa Singpore."
Sai na jinjina kai alamun gamsuwa, muna tafe yana gaiswa da mutane sannan jefi jefi ana kiransa a waya, mun isa shashen Gyea
ɗ
in akwai likitoci da mutane suna ta layi, amman da ya tambayi Dr Fatima sai a ka ce ba ta riga ta i
so ba, sai ya ce na zauna na jirata bayan ya ba ni fayel dina ya ce na riƙe zai mata waya ya fa
ɗ
a mata in ta iso ni za ta fara gani, na yi ta masa godiya ya ce in akwai wata matsala na kira shi, shima zai wuce bangarensa ne akwai patient na jiran sa.
Aka ce mai nema baya fushi, mun yi zama sama da awa
ɗ
aya, wasu ana ta kiran sunan su suna shiga wasu offices
ɗ
in. Ni dai ina zaune mun yi magana da Yallabai na fa
ɗ
a masa yadda ake ciki gani dai ina jiranta, ban gaji saboda na saba sama da shekaru bakwai in
a zuwa ganin likita zaman bai wani dame ni ba tun da ga waya a hannuna ina ta latsawa.
Hankalina ya tafi kan waya har ga Allah ban san ta ina likitan nan ta zo ta wuce ba, ni dai kawai na ga wata mace da fararen kaya ta fito tana kiran sunana.
"Wa
cece Sadiya anan?
Ina shirin na ce ni ce, sai na ga wajen mutane uku sun
ɗ
aga hannu, sai ta tsaya tana kallonsu kafin ta yi tsam sai kuma ta ce" Wacce Dr Fadil ya kawo?
Sai na yi saurin miƙewa ina fa
ɗ
in" Yes Ma.".
Sai ta kalleni akwai fayels a han
nunta, kafin ta ce na biyo ta, da sauri na
ɗ
auki jakata da Fayel
ɗ
ina na bi bayanta har zuwa wani office dake gefenta tana gaba ina bin ta a baya.
Likitar na zaune a saman kujeranta, kanta na kasa tana rubuce rubuce akan wata takarda.
Wacce ta shig
o dani ta bani izinin zama sannan ta fice ba tare da ta yi magana ba, zama na yi a kan kujera na zaman marasa lafiya, Office
ɗ
an daidai akwai wani kato a ciki sai wata kofa ina tunanin kamar Tiolet ne.
"Fayel na ki."
Haka kawai ta ce mini har lok
acin ba ta
ɗ
ago ba, sai na miƙa ma ta ta saka hannu ta kar
ɓ
a lokaci
ɗ
aya tana gyara zaman gilashin da ke idanuwanta.
Ta duba sannan ta fara rubutu a jikin Fayel
ɗ
in kafin ta ce"Kin zo da Report
ɗ
in ki na baya?
Kaina na gya
ɗ
a kafin na yi saurin bu
ɗ
e j
akata na
ɗ
auko su na tura mata gabanta ta
ɗ
auka ta fara dubawa
ɗ
aya bayan
ɗ
aya sama da mintina goma.
"HalimatusSadiya Sulaiman Yashe"
Na amsa mata da Yes Mah."
"Ke ƴar Yashe ce?
Sai na amsa da eh kafin na ce"Alhajinmu
ɗ
an can ne."
Na fa
ɗ
a
ina kallonta sai a lokacin ta
ɗ
ago na ganta da kyau fara ce tar, a shekaru sai dai mu zo tsara ko za ta girmeni da ka
ɗ
an ne, tana sanye da rigar likitoci ta yane kanta da mayafi baki sai siririn gilashin da ke saman fuskarta.
Sai na ji gaba
ɗ
aya ta bur
geni. Har na shagala da kallonta.
"Haihuwanki nawa kafin ki yi planning?
"Ɗaya."
Da hausa take yi mini magana nima ina maida mata da hausa, kanta na ƙasa tana ta rubuce rubuce.
"Na how many month kika yi alluran?
"Five years"
"Amma na 6 m
onths na riƙa yi"
Sai ta
ɗ
ago ta kalleni kafin ta maida kanta ta cigaba da rubutu a saman fayel
ɗ
ina.
"Bayan haka, kin sake haihuwa?
Na amsa da E. Sai ta ce When, sai na ce bayan first born
ɗ
ina ta shekara tara.
"Wani symptoms ki ka samu kafin
ki sami ciki da kuma bayan kin samu?
"Na samu matsalan zubar jini, sannan ga juwwa da ciwom mara, daga baya na fara ramewa sannan bayan nan na da
ɗ
e ban samu ciki ba sai bayan shekara tara ga rikicewar al'adata."
"Bayan kin samu cikin fa?
"Bayan
na samu ciki na wahala, domin har lokacin ban daina zubar jini, sai da na je asibiti aka
ɗ
ora a kan mgani. Na sha wahala da ban ma iya haihuwa da kaina ba sai da aka yi min C.S."
"Na gani a rubuce an
ɗ
ora ki kan magani domin tsaida jinin ko?
Sai na g
ya
ɗ
a mata kai kafin na ce"E. Kuma in na sha jinin na tsayawa gaskiya."
Sai ta jinjina min kai, ta
ɗ
an da
ɗ
e tana rubutu kafin ta
ɗ
ago ta na kiran sunana.
"Miss Sadiya."
Na amsa mata da Mah.
"Da kika fara zuwa ganin likita bayan kin fuskanci canj
e canje a jikin ki, an fa
ɗ
a miki kin samu Secondary Infertility ne?
Sai na gya
ɗ
a kaina, ba ta damu ba ta cigaba da fa
ɗ
in" Daman in kuka zo za ku yi planining, ana yi muku bayanin cewa akwai disadventage da advantage na yin shi ko? Kuma sai da amincewa
r miji da mata ko?
Sai na amsa mata da Yes.
Sai ta ƙara kiran sunana.
"Miss Sadiya."
Sai na amsa mata.
"Me ya sa kika za
ɓ
i ki zo