Showing 84001 words to 87000 words out of 137402 words

Chapter 29 - TURKEN GIDA BOOK1 COMPLETE

01 Oct 2026

369

ne da yamma da wuri na dawo daga makaranta bayan na yi sallar la'asar na ci abinci sai na

ɗ

an kwanta amma ba barci na ke yi ba. Na ji dai yaro ya yi sallama amman ban maida hankalina a wajen ba.

"Wai Sadiya ta zo in ji wani a waje"

Haka

na ji an fa

ɗ

a. Kamar an jeho ne sai gani a tsakar gida ina fa

ɗ

in" Waye?

Haka na fa

ɗ

a ina kallon yaron Rahila na kan kujeran tsakar gida tana gyaran wake Gwaggo da Mama suna can ƙofar shashen Alhajinmu suna hira Amina na bakin ma zubar ruwa ta na wanke wa

nke. Gaba

ɗ

aya suka juyo suna kallona cikin mamaki.

"Ni ma ban san shi ba."

Sai da na juya ina kallon su Gwaggo sannan na dawo hayyacina. Sai kuma na yi sanyi na kasa motsi.

"Je ka ce tana zuwa."

Mama ta fa

ɗ

a tana kallon yaron. Ya juya ya fita

amman ni na kasa motsi daga in da na ke tsaye..

Rahila na dariya ta kalleni ta na fa

ɗ

in" ki koma ciki ki

ɗ

an gyara mana! Ko haka za ki fita?

Sai na dawo hayyacina na koma

ɗ

aki da sauri na sauya hijabina na duba madubi na gyara fuskata duk ina tunanin s

hi ne ko ba shi ba ne? Sai dai zuciyata na ta rawa. Na saka takalmina na fito tsakar gida bakina na rawa na ce" Zan je waje."

Gwaggo ce ta tanka ni Mama ba ta ma a wajen ta shiga

ɗ

aki.

"To Sadiya. Amma kar ki da

ɗ

e saboda Alhaji."

Sai na amsa mata na

juya na fita Rahila na yi mini dariya ganin yadda na yi wani sanyi ina tafe kamar ba na son tafiyar.

Lokacin da na fita na ci karo da shi a tsaye a ƙofar gidanmu yau ya yi shigar manyan kaya ne. Yana tsaye ya na fuskantar ƙofar gidanmu hannayensa har

ɗ

e

ƙirjinsa. Na ji lokacin da zuciyata ta ta yi tsalle ta dawo waje

ɗ

aya lokacin da na ganshi. Sannan farinciki ya bayyana a saman fuskata lokacin da muka ha

ɗ

a ido ya sakar min mirmishi nima na maida masa martanin mirmishinsa lokacin da na ke tafiya zuwa in

da ya ke tsaye ya na kallona.

Bayan mun gaisa ina noƙewa kai tsaye ya fara fa

ɗ

in" Sunana Yusuf Muhammad Inuwa. Ni anan garin aka haife ni amman mahaifina da mahaifiyata mutanen Rano ne. Na yi karatuna har matakin Masters ranar da kika ganni ma a Buk na

je ganin supervisor

ɗ

ina ne akan project

ɗ

ina. Sadiya da gaske na ganki kuma sonki sannan ina son in mun gama fahimtar juna iyaye su shiga ciki domin maganar aure."

Bayan takaitaccen bayanin da ya yi min ban ja aji ba na bashi dama mun

ɗ

an jima muna hir

a har Yaya Abubakar ya dawo ya ganmu suka gaisa da juna. Daga wannan lokacin ba a

ɗ

auki wata biyu ba hatta Alhajinmu ya san da Yusuf sannan in ya zo zence a wajena a cikin gida muke yi. Zuwa lokacin kuma ni da shi mun gama shaida muna son juna sannan mun a

minta mu zauna kan inuwa

ɗ

aya ta aure. Na gama mutuwa a kansa kamar yadda shima ya gama mutuwa a kaina, kowa dake gidanmu na gidajen auran su da mazan gaba

ɗ

aya su san labarin YALLAƁAI da tun a lokacin na laƙaba masa wannan sunann tuni na watsar da tunanin

sai na gama Jami'a zan yi aure ba zan iya jira ba gwara na yi auren sai na cigaba da karatuna a

ɗ

akin miji.

Ban taba sanin daga

ɓ

arayin Yusuf zamu fuskanci barazana daga dangin sa ba. Duk da ya sha bani labarin gidansu da yan uwan shi na san suna da yaw

a tunda mata hu

ɗ

u babanshi ya yi kafin rasuwarsa. Lokacin da muka ha

ɗ

u da Yusuf a shekaru iyakarsa 27 to 28 ni kuma ina cikin shekarata ta ashirin na kuma san ya karanta Architecture ne masanin zane zane bai samu aiki ba amma yana buga buga. Mutum ne mai s

abgogi da yawa da kuma ƙoƙarin neman na kansa.

Yusuf ya turo magabatansa daga Rano. Ya ce mini ƙanin mahaifiyarsa ne da ƙanin mahaifinsa sun zo sun gana da su Baba Aminu an ba su damar dawowata

ta gaba za a tsaida mgana. A wannan gabar ne Alhajinmu ya g

udanar da bincike a hakan Yusuf har na samu cikakken bayanin waye shi da asalin shi.

*****

Marigayi Alhaji Muhammad Inuwa kafin rasuwarsa ya yi aiki a Ministry of Agriculture and natural resources. Ya rasu a shekaran 1999. Ya bar mata hu

ɗ

u da tarin y

a'ya guda 21. A kimanin ƴaƴan da haifa ashirin da takwas ne bakwai sun rasu.

Sannan bayan rasuwarsa da wattani matarsa ta hu

ɗ

u ta bi bayan shi Hajiya karima.

Ɗ

an boko ne da ya yi shura tun a zamanin baya da boko bai yawaita ba. Sannan sun shiga gwamnati

an dama da su sosai ta sanadin wani amininsa Alhaji Yusuf wanda ke riƙe da sarautar Tafidan Rano. Shima ya rasu tsakanin shi da abokin nashi shekara

ɗ

aya ne shima ya rasu ya bar mata biyu da yaya maza da mata.

Alhaji Muhammad Inuwa da Alhaji Yusuf Tafid

an Rano sun fito daga jiha

ɗ

aya ne. Wato Rano sai kuma suka ha

ɗ

u a makarantar kwana ta Barewa collage dake zariya. Ajin su

ɗ

aya sannan

ɗ

akin  kwanan sy ma

ɗ

aya ne. Daga lokacin suka fara aminta bayan sun gama sun nemi jami'a

ɗ

aya ta Usman

ɗ

an fodiyo Univer

sity. Kowanne ya karanta bangaren da ya za

ɓ

a shi Alhaji Inuwa sai ya yi karatunsa kan harkan Noma da tattalin ƙasa shi kuma Alhaji Yusuf Tafida sai ya kan harkan sanin Siyasa. Bayan sun gama karatun su sun samu manya ayyuka. Shi Yusuf a matsayinsa na jinin

sarauta na Tafidan Rano yana da hanyoyin isa ga Gwammatin kano a lokacin. Dukkansu kowanen su ya je ya ƙaro karatu kuma dalilin Alhaji Yusuf Tafida rano Alhaji Inuwa ya tsinci kansa a Ministry of Agriculture na gwammatin Jihar kano a wancan zamanin.

Al

haji Muhammad Inuwa ya fara aure da Hauwa'u(Nene) wacce haifaffiyar Rano ce kuma duk an san juna. Kuma a sha'anin bikin ne Alhaji Yusuf Tafida ya ha

ɗ

u da ƙawar Nene Aminiyarta Fatima Binta(Hajiyar Tafida)

Sai Aminan junan suka aure ƙawayen junan. Dalilin

haka sai zumumcin su ya ƙullu a tsakaninsu mai ƙarfi. Kuma ya samu kafuwa har zamanin ƴaƴan su.

Shi dai Alhaji Yusuf Tafida kafin rasuwar ya ƙara mace

ɗ

aya Hajiya kaltume. Ita ce ke da jibi da masautar kano kuma har ya rasu ƙaton gidan shi na nan a Rano

. Amman dai yana da gida a cikin garin kano shi kuma Alhaji Inuwa a cikin garin kano ya gina ƙaton gida a gwammaja mai shashe da yawa daga nan Nene ta fahimci Mijin nata yana da ra'ayin zama da mace sama da

ɗ

aya. Ya kuma tabbatar mata tun da sai da ya yi m

ata hu

ɗ

u jeras sannan kuma dukkansu matan sun haifa masa zuru'a.

  A bangaren

ɗ

akin Nene Zuwaira ce Babba sai Maimuna.  Sannan ta yi Bahijja. Sai da ta yi mata uku sannan ta samu namiji sai Alhaji Inuwa ya cika burinsa ya sanya masa sunan Amininsa Yusuf

suna kiran shi( Tafida) a kuma a tsukin Hajiyar tafida itama ta sauka an samu namiji itama sai kawai shima Alhaji Yusuf ya saka masa sunan Amininsa Inuwa suna kiran shi(,Tariq) a kuma lokacin a gidan su Nene mahaifinta matan shi biyu mahaifiyar su Nene In

nayi ta daina haihuwa amman abokiyar zamanta Hannatu( Inna) ta haifi

ɗ

an ta Namiji sai ya ci sunan mahaifinsu Abdulmu'iz sai suna kiran shi da Abba shi ne kuma auta a gidan su

Nene sai ya kasance wa

ɗ

anan mazan guda uku sun tashi tare sun girma tare sun kum

a ba da misalin kyakyawan zumunci juna a tsakanin su.

Bayan Yusuf sai  Muttaƙa sai auta Halimatu.

Sai Maman Farko(Hajiya Saliha) ita yar kano ce  ita ta

ɗ

an fi Nene yawan ƴa'ƴa domin ƴaƴanta bakwai ne.

Usman shine Babba wanda Zuwaira da Maimuna ne ke

gaban shi a tsarin manyan gidan sai shi. Bayan shi sai Nasaratu ita sa'ar Tafida ne sai Nasir sai Jafar sai Suwaiba da Jamila autar ta mai suna Hindatu. Daga ita sai Hajiya Zaliha(Hajiya iya) ita ƴaƴanta hu

ɗ

u ne.

Hafsat ce babba sai Saffiya sai Muhammad k

abir sai Musbahu.

Sai ta hu

ɗ

un da  ta rasu Hajiya karima ita ƴaƴanta uku ne. Ummu Salama sai Adnan Jawahir ce ƙaramar su. Kuma bayan rasuwarta riƙon su Jawahir ya koma ya koma ƙarkashin kulawar Nene.

Kaf ƴaƴan Marigayi Alhaji Inuwa kamar shi sun yi ili

mi sun kuma tsaya da kafafun su. Ba matan ba sannan ba mazan ba wasu sai sun gama karatun suke auren wasu kuma suna cikin yi suke auren sai su ƙarisa a gidan mazajen su. Yusuf dai ya yi karatunsa na fimari kaf a garin Rano ne a gidan Alhaji Yusuf Tafida ta

re da Tariq da kuma Abba. Sannan bayan sun gama ya nema musu makarantar kwana a kaduna mai suna. Federal  Sceince and tecnical collage (FSTC) Kafacan Kaduna. Su uku tare suka yi makaranta tun daga matakin fimari har matakin gama babban sakandiri daga nan s

ai Yusuf ya tafi Abu zaria. Tariq ya tafi jami'ar Ibadan shi kuma Abba ya tsaya anan BUK ya yi karatun shi.

  Sun gama degree farko kuma kowanne ya za

ɓ

i in da ya ke so ya cigaba da karatunsa. Shi Tariq Jami'ar lagos ya koma ya yi masters

ɗ

insa shi kuma

Yusuf ya dawo kano ya yin da Abba bai cigaba ba ya koma Rano ya fara kasuwanci da noma tunda abin da ya karanta kenan.  Yawancin zaman Yusuf ba a kano ba ne ya fi zaman Rano shi ya sa akwai sabo na musamman tsakaninsa da yaran gidan Marigayi Tafida, kuma a

gidan ba a kiran sunan shi sai dai Baaba. Ita kuma Hajiyar Tafida ta ce Tafida mutun

ɗ

aya ce ke kiran shi da Daddy Saudatu(Gimbiya) ƙanwar Tariq ce. Kuma ta ci sunan gimbiya ce matar sarkin Rano a wancan lokacin.

Mganar aurena da Yusuf ta yi barazana d

omin yan'uwansa sun ce ba zai yi ba ya yi gaggawa sannan bai gama karatu ba kuma ba shi da sana'a mai ƙarfi sai buge buge. Kuma shi Yusuf Mutun ne da ba ya son zama a ƙarkashin wani ya fi son ya zauna in his on. Ban ta

ɓ

a ganin mutun mai tsari irin Yusuf ba

ya karanta abin da ya shafi zane zane amman kuma ya na da sani kan abin da ya shafi gini da sauran su. Tun kafin mu yi aure ya sha  fa

ɗ

a mini so ya ke yi ya bu

ɗ

e kamfanin shi na kan shi ba ya ƙaunar aiki a ƙarkashin wani ya fi so ya cika burinsa na yadda

zai gina kansa domin ƙara ma matasa karfin gwiwan kan dogaro da kansu. Bai ta

ɓ

a fa

ɗ

a mini yan'uwansa sun ƙi auran mu da farko ba sai daga baya saboda lokacin da suka ƙi sai ya kai su ƙara wajen kawun nan na su sna bangaren babansu da ke Rano su suka shige

masa gaba akan mganar auran mu. Daga karshe da suka ga ya dage sai suka hakura suka bar shi ya yi. An saka rana ba lokaci mai tsawo ba sai aka sanya shi lokaci

ɗ

aya da na su Rahila. Abu kamar wasa kamar mafarki sai ga shi abu ya tabbata kowa ya ji zan yi a

ure sai ya yi mamaki kamar irin su Ma'u da ba haka ta so ba sannan da ta ga Yusuf sai ta fahimci na tsere mata ko ba ta

fada mini ba a fuskarta na ga hassada da kishina. Duk da rasuwar Mama ta saka an ƙara wata

ɗ

aya kafin auran mu mutuwar da ta gigitamu ha

r Alhajinmu da har gobe ya kasa manta rashin Mama. Da Gwaggo da ta da

ɗ

e cikin jimami shi ya sa a sha'anin bikin ba a yi wani taro sosai ba. Amma dai kayan

ɗ

aki komai iri

ɗ

aya ni da Rahila babu in da aka bambamta mu ni a anguwar Dakata muka fara zama ita ku

ma Rahila nan cikin anguwan Ɗorayi ne tana kusa da gida.

A tsarina ban ta

ɓ

a tsara ma kaina fara rayuwa a gidan Haya ba. Amman sai gashi nan ne muka fara shimfi

ɗ

a rayuwarmu ni da Yusuf. Ya san ina karatu kuma ya yi alƙwarin barina har na gama karatuna. M

un sha amarcin mu sosai na ke jin da

ɗ

in zama da Yusuf in zan je makaranta wani lokacin har rakani yake yi in bai da wajen zuwa in shima yana da shiga makaranta sai mu jira juna mu koma tare. Yana samun kira haka in ana son zane sannan tun lokacin yana kara

mbanin kar

ɓ

an kwangila gini sai ya nemo ma'ikata da injiniya.

In na ce a zamana da Yusuf bai gatanta ni ba na yi ƙarya. Ya yi mini hidima da jikinsa da Aljuhunsa. Nene ta kar

ɓ

e ni a matsayin surukarta. Amman ban da yayyen Yusuf da suke uwa

ɗ

aya barin ma

Anty Bahijjan sai bayan auran na ke sanin sun so hana auran mu a cewar su ya bari zuwa gaba sai ya auri Gimbiya. Sai daga baya na fahimci Gimbiya na son Yusuf soyayyar da ba ta iya

ɓ

oye shi. Shi kuma ba ta gan shi a ƙanwa ma ya

ɗ

auke ta. Suna son ha

ɗ

a aur

en ne saboda amincin iyayensu amman kuma hakan bai yuyu ba. Farkon auran na yi musu biyayya kamar zan bauta musu saboda dai ina auran

ɗ

an'uwansu. Kuskurena na farko shi ne na yi tunanin yin tsarin iyali saboda karatuna sai dai cikin Jidda shi ya zo ya sham

mace ni. Watanni tara da kwana hu

ɗ

u da aurenmu na haifi Jidda da ta ci sunan Nene Hauwa'u.

lokacin ina aji biyu ne zan shiga uku na sha matukar wahala ga ciki ga karatu ga aure shi ya sa ina yaye ta na nemi shawaran Yusuf akan ina son in yi tsarin iyali s

hi kuma sai ya ba ni goyon baya muka je wani asibitin ku

ɗ

i na fara kar

ɓ

an allura duk bayan 6 months  har na shekara biyar. Daga wannan alluran sai ta zame mini matsala. Na gama karatun kuma ina son na ƙara haihuwa amman shuru ko domin goron su Anty Bahijja

tunda suna ganin na da

ɗ

e ban ƙara haihuwa ba bayan Jidda sun ta zargin ko planning na ke yi amman ban fa

ɗ

a musu ba tunda kamar na tona asirin kaina ne.

  A kuma lokacin muka shiga rayuwa na halin babu. Yusuf ba aiki yake yi ba. Sannan aikin da ya kan s

amu ya ragu sai jifa jifa. Duk wani abin da na ke dashi sai da ya kare na zo da

ɗ

an kunnen gold wanda na siya da sadakina amman sai dai na siyar da shi. Da cewar Yusuf in ya samu anam gaba zai siya mini. Saboda haka ya sa na nemi aiki a makaranta ku

ɗ

i anan

kusa damu na fara koyarwa saboda mu rufa kan mu asiri. Ba zan raina ba in Yusuf ya samu na samu to amman yanayin aikinsa kafin ya samu fa? Kuma na yi na yi ya nemi aiki shi yaƙi a dole sai ya tsaya da kafafunsa. Ta ina za ka iya samar da kamfani baka da k

u

ɗ

i?

Zan iya cewa renon jidda ma tare muka yi tun lokacin ina makaranta tare muke zuwa ya rike mini Jidda har mu fito daga karatu ko ya kai ta gida wajen Nene. Da na fara Koyarwa shi na ke barin ma a gida kafin na dawo ya gama duka aikin gida har girki

ma ya yi. Kuma albashina ba na iya cin komai dashi

ɓ

ukatunmu na ke yi mana dashi. Sai dai yan'uwan shi duk ba su ga haka ba a tunaninsu na tsaida haihuwa ne saboda Yusuf bai dashi ni ma na fara damuwa sai na fara yawon

private hospital ana ce mini ba mats

ala zan ƙara haihuwa sai da Jidda ta kai shekara Takwas da wattani na ƙara haihuwan y'a mace sai ta ci sunan Anty Maimuna muna kiran ta Baby zuwa lokacin kuma Yusuf ya samu bu

ɗ

i tunda har ya siya fili ya fara gini muma kuma Alhamdulillah muna cikin ni'imar

sa.

Na sha wahala a haihuwan Baby C.S ma aka yi mini daga nan kuma sai na yi ta samu matsaloli na zubar jini da kasala  sai juwwa. Daga baya sai na fara ramewa sannan haihuwa ta zo ta tsaya mini cak sai na fara jelen gen zuwa ganin likitoci a asibitocin

ku

ɗ

i suna cin ku

ɗ

ina suna gaya mini ba matsala in sha Allahu zan ƙara haihuwa. Tun ina

ɓ

oye lamarin har ya fallasa ga dangin Yusuf tsarin iyali na yi ya ba ni matsala shi dai ya ce bashi ba ne ya fa

ɗ

a sai na yi tunanin Ma'u tunda itama bayan ta gama karat

u ta dawo gida ba da

ɗ

ewa ta ha

ɗ

u

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login