Showing 30001 words to 33000 words out of 137402 words
zai biyo ya
ɗ
auke ta.
Sai da muka biya Gwamnaja muka
ɗ
auko su Jidda, Baby ta makalemun tana fa
ɗ
in"I miss u Umma."
Ina da
riya na ce"Miss u more my Princess."
Sun yi kitson su, sannan an siya musu sabbin lunch box da sock da sandal
ɗ
in makaranta suna nuna min nace sun gode. Nene na falo zaune ta ji sauƙi ta yi min
gaisuwa ta ce Maimuna ta fa
ɗ
a mata da ta kawo su Jidda. H
ar Hajiya Iya sun yi min gaisuwa, sun ce in suka samu lokaci za su leƙa tunda Nene ba ta jin da
ɗ
i.
Washegari Litini ma ban zauna ba. Amina ta iso daga kaduna ni kuma na tsaya a gida na yi girki sannan na tafi dashi. Ko da na je Ma'u ta yo abinci ta ai
ko da shi alale. Yaya Aina ma ta yo awara ta kawo hatta Gwaggo ta dafo abinci ta zo da shi, Rahila ma ta zo gaisuwa a ranar, haka muka yi ta jigilan zuwa har ranar uku, Hauwa ta zo mini gaisuwa ita da Mutaƙƙa. Muniran Nasir ta zo min gaisuwa, Anty Zabba'u
kuma a waya muka yi magana tun da mijinta soja ne, Yaya Usman suna parthercourt ne su Yaya Hamza ma duk ta waya suka yi mana gaisuwa.
Sai da aka yi uku na samu hutu a gida wannan zirga zirgan ya sa na ji duk jikina ba da
ɗ
i sannan sai na yi ta ganin j
uwwa ban kawo tunanin komai ba sai rashin zama waje
ɗ
aya. An sallami Halima tana gidanta ni ban ma je ba, Amina ranar hu
ɗ
u ta koma kaduna ni dai ban sake komawa ba sai ranar biyar daga nan sai ranar da za a yi bakwai. Da la'asar kuma na wuce gidan Halima d
omin na ƙara duba ta. Tun da tun bayan da ta koma gida ban samu zuwa ba.
Sun
ɗ
aga suna sai sati biyu sannan za a yi.
Ban yi mamakin ganin Ma'u ba, saboda tana shiga dangin mijina da sunan ta na yi ma Anty Bahijja kara, ni kuma na san ba haka ba ne,
tana ganina ta taso ta tare ni, na saki fara'an da ke faman fuskata. Wacce itama nata iya saman fuskarta ne. Tare da ƙawarta Shema'u suke, wacce ha
ɗ
uwa ce ta tun muna makaranta. Shema'u na ganina ta tare ni da fara'a tana fadin" Hajiyar Injiniya Afuwan. Ba
n
ɗ
auka maganata ta ranar za ta yi miki zafi ba. Don Allah ki yi hakuri."
Mirmishi na yi mata kafin na ce"Ayya rashin fahimta ne. Ya wuce."
Ban zauna wajensu ba na shiga cikin
ɗ
akin mejego muka gaisa, na
ɗ
auki Baby, ina kallo ta na gefe ta ce"Anty
Sadiya ya haƙuri? Yaya Tafida ya ce an yi miki rasuwa"
Sai na amsa mata, muna
ɗ
an taba hira su Sulahait ne a gidan sai Hauwa da Jamila, Hauwa ce ke ta aiki, kallonta kawai na ke yi ina dariya a raina. Ba aikin da zan yi nima na gyara zama can falo kuma su
Ma'u ne, ban son ha
ɗ
a inuwa
ɗ
aya da ita shi yasa ban fita ba.
Ina zaune na ji marata ta karta daman tun jiya da daddare ciwon mara ka
ɗ
an ka
ɗ
an ya matsamin ba na tunanin al'ada tunda na yi shi a wannan watan. Ban ta
ɓ
a tunanin in na shiga makewayi zan
ga jini ba, jini sosai na gani na zubar mini hankalina ya tashi na wanke jikina na fito, da sauri na ce ma Halima zan ta fi, ko tsayawa ma in bi ta kanta tana cewa lafiya ta ganni cikin gaggawa?
Na fita falo ina kiran wayar Yusuf ta shiga amman bai
ɗ
auka ba, su Ma'u ba sa falon ƙila sun shiga sallah ne. Hankalina tashe na fita na samu abin hawa zuwa gida ina shiga gidan sai ga wayar Yalla
ɓ
ai.
"Yalla
ɓ
ai jini na gani, na bani al'adata ta dawo da mini wasa kamar baya."
Cikin damuwa ya ce"Topha. Yan
zu kuma? To da yawa?
Ina cire mayafin jikina na ce"Ina jin sa yanzu haka yana bin kafata. "
"Subhanallah, ko za ki tura mini mganin da suke rubuta miki a asibiti lokacin nan? Na ga kina amfani da shi zubar jinin ya ke dakatawa."
Kamar in yi kuka
na ce"Na da
ɗ
e ban je na ga likita ba. Ba zai yuyi na sha mgani ba tare da na je an sake dubani an ga in da matsalar take ba. Ka taimaka mini ka sake kira mini Uncle Abba ina bukatar ganin likita a cikin satin nan."
Sai ya ce na kwantar da hankalina b
ari ya kira shi, muna gama wayar a daddafe na tafi tiolet
ɗ
in falo ma ba na ciki ba, kayana duk sun baci ina ma turarradin ban bata ma mai Napep kujera ba, kayan jikina sun lalace na tube na yi wanka kayan kuma na jika su a bucket, haka na fito ina hawaye,
ina ta murna side effect
ɗ
in planining ya daina ta
ɓ
a ni, tunda duk a asibitocin da na riƙa zuwa a baya sun tabatar mini da komai lafiya zan iya samun ciki ko yaushe ne.
Mun kashe kuda
ɗ
e a asibitocin ku
ɗ
in dake garin kano ba a dace ba, shi ya sa na yi am
fani da shawaran mutane na ga gwara na je babban asibiti.
A baya na yi ta fama da ciwon mara da zubar jini a can wani babban private hospital sun
ɗ
orani kan wani mgani na yi amfani dashi kuma cikin ikon Allah komai ya daidaita. Ina cike da yaƙinin koma
i zai zama tarihi sai ga shi al'amarin ya dawo sabo.
Zubar jini nake yi sosai sai da na saka Pampers daman ina da shi, saboda ina bleeding in ina period shi na ke amfani dashi.
Ina zaune kawai ina hawaye, abin duniya ya isheni Yusuf ya sake kira
na labarin da ya ke fa
ɗ
a mini ya saka ina hawaye ina dariya.
Likitan da zan gani a Shika ta ba ni dama ranar monday sha
ɗ
aya na safe, in na je zan kira wayar Dr Fadil wanda Uncle Abba ya tura masa lambar.
Ina mirmishi na share hawayena ina fa
ɗ
in"Alha
mdulillah."
Me na ke tunani. Ina tunanin kamar ina da wata matsalan anan ba a gano ba ne,tun da ba babba asibiti ba ne.
Ina hashashen in na sauya waje da asibiti mai kyau da ke da ƙwararru kila za a iya gano wani abun har na nemi magani domin na samu war
aka.
"Ki kwantar da hankalinki, sai mu je tare in sha Allahu "
Ajiyar zuciya na sauke kafin na ce" Shi ke nan, Allah ya kaimu nan da kwana shidda kenan ko?
Sai ya amsa mini ganin duk na damu sai ya shiga lallashina, da cewa in sha Allahu ba w
ata matsala. Cikin yaƙinin da na ke dashi na ce" In sha Allahu."
Bai kashe wayar ba sai da ya ga na sake har muna hira da dariya sannan ya kyaleni.
Amman bayan mun gama wayar tagumi kawai na yi ina tunanin makomar rayuwata. Ina kwa
ɗ
ayin na ƙara haihuwa
, an ce komai na mahaifata lafiya kalau
zan iya samun ciki kowani lokaci amman sai yaushe? Sama da shekaru uku tun ina saka rai har na fara gajiyawa? Ni ka
ɗ
ai na yi ta kukana ina sharan hawaye kasa komai na yi kafin su Jidda su dawo makaranta jinin ya
ɗ
an
tsagaida sau
ɗ
aya na sauya pampers, ban yi musu ko abinci ba cewa na yi su sha goldenmorn sannan in sun huta Jidda ta dafa musu ko farar taliya ne su ci da mai,
ɗ
akina na koma kawai na kwanta ina jin kasala na rufe ni.
*Janafty*
*TURKEN GIDA.*
*Wattpad:JamilaUmar315*
*Arewabooks:Jamilaumarjanafty*
*SADAUKARWA GA BARRISTER SALAMATU DOMA(MOMMY)*
https://chat.whatsapp.com/GKzdnJ5Gb62IjjqT6AYpcC
No 1 online shopping kenan inda zaku sami duk wani kaya da ku ke buƙata, tun daga kan kayan kic
in, laceses, atamfofi, shaddoji kayan yara maza da mata ,da uwa uba magungunan supliments wadanda ba su da illa na manyan mata inda zaki fito ki yi das da ke ki zama abin sha'awa, ga kuma Arabian sabaya powder wacce baki taba cin karo da irin ta ba, ke dai
maza shigo ki kwashi romon arziki a gidan mutunci da karamci a kai Miki kaya har inda ki ke babu fargaba.
*
🅿
️
06*
Har bayan mangariba ina cikin
ɗ
aki ban iya fitowa ba, na ci kukana har na ƙoshi na lallashi kaina. Baby ta zo za ta dameni da surutu na
ce ta je Yaya Jidda ta kunna mata Cartoon. Ita kanta yarinyar ta lura da yanayina har yadda ƙasan idanuwana suka kumbura.
"Umma ba ki da lafiya shi ne kike yin kuka?
Sai da ta saka ni mirmishi, kanta na shafa kafin na ce" Lafiya ta ƙalau. Je ki
wajen Jidda, kun yi sallah ko?
Sai ta gya
ɗ
a mini kai.
Jin abin da na ce ya sa sai ta juya ta fice daga bedroom
ɗ
in na bita da kallo tana fita na ƙara fashewa da kuka, ƴaƴa biyu gare ni su Allah ya ba ni, yanzu in ban ƙara haihuwa ba suka zo suka mutu
fa?
Tuna haka ka
ɗ
ai sai da ya sa na ji kamar jinina ya yi sama, domin ji na yi numfashina na barazanan barin jikina gaba
ɗ
aya tsabar tashin hankali da damuwa.
Daga ƙarshe suma sun gaji da zama a falo su ka
ɗ
ai sun saba in ina gida tare muke yi salolli
da azkar mu yi karatun Qur'ani sannan na duba littafansu na makaranta muna yi muna hira, su ka
ɗ
ai gare ni domin a wannan rayuwar
ƴ
an'uwanka ma suna gudunka, Mijin ma ba lalle ya zama mai amana ba, su ko ƴaƴa ko akan bola uwa ke kwana ba su isa su sauya ma
tuwo suna ba.
Ganin har an yi sallar isha'i takwas ta gota ban fito ba sai ga Jidda ta kwaso mini Baby sun shigo har Bedroom
ɗ
ina, ina cikin bargo na dunkule suka hawo har saman gadon suna kiran sunana.
'"Sannu Umma? Kan ki ke ciwo?
Haka Jidd
a ta tambaya, sai na yi ƙoƙarin goge idanuwana na miƙe zaune ina fa
ɗ
in"Na ji sauƙi, kun yi sallar isha'i? Jidda ta
ɗ
aga min kai kafin ta ce"Har karatun Qur'ani mun yi na ƙara ma Baby na ta karatun"
Kanta na shafa kafin na ce"Allah ya yi miki albarka Jid
dan Umma."
Baby ta
ɓ
ata rai tana fa
ɗ
in"Ban da ni Umma? Sai itama na shafa kanta ina saka mata albarka, kantowa ta yi saman jikina, ni kuma sai na koma ina wasa da jelan kitsonta na 2step da akayi mata, da ya ke suna da tsawon gashi ni suka
ɗ
auko duk da sh
ima babansu da dangin shi gaba
ɗ
aya suna da cikar suma.
Jidda ta yi ta yi ta zubo mini abinci na ce ta bari in na tashi zan sha Tea. Wanka na ke so na yi ga kaya can da na
ɓ
ata ma ban wanke ba, Baby har ta yi barci a jikina sai na ce Jidda ta
ɗ
auketa z
an ta shi.
Tashin ta ta yi, domin ba ta iya
ɗ
aukanta Baby akwai jiki a cure, bayan ta tashi ta kama hannunta zuwa
ɗ
akinsu na ce ta tabbatar ta kaita tiolet ta yi fitsari, na
ɗ
an ƙara samun natsuwa ganin jinin ya
ɗ
an tsagaita amman bai
ɗ
auke gaba
ɗ
aya
ba. Wanka na yi, na fito kenan na ji bu
ɗ
e get na san Yalla
ɓ
ai ne.
Ba ni da wani ƙarsashi sai kawai na zura wata rigar barcina doguwa, kaina buzu buzu ko ta kan shi ban bi ba, haka na koma gefen gado na zauna ina tunanin abin yi? Sai na ji kamar ina ra
sa tunanina na wani lokaci saboda halin damuwar da na ke ciki.
Ina jin sa sai da ya shiga
ɗ
akin yara ya gansu sannan ya ƙariso Bedroom
ɗ
in mu, yanayin yadda ya ganni kamar ƙanwar mahaukaciya shi ya san ya yau
ɗ
in fa ba lafiya.
Hannuwansa ya bu
ɗ
e
mini alamun in ta so amman na kasa tashi, kallonsa kawai na ke yi hawaye suna cika mini kwarmin idanuwana. Shi ko ganin naƙi tasowa ya sa ya tako gabana, hannunsa akwai brief case
ɗ
insa sai wasu takardu, sai da ya sauke su saman madubi sannan ya ƙariso gab
ana ya durkusa lokaci
ɗ
aya ya na rike mini duka hannuwana.
Ina jin ya riƙe ni sai kawai hawayen da na ke ta riƙewa suka kwaranyomin a saman fuskata, marairaice fuska ya yi kafin ya ce"Haba Sadiya ta, ba na ce ki bar damuwa ba? Kin kuma ce min kin bari
? To me ya sa kike kuka kuma? Kalle ki fa Yalla
ɓ
anki ya dawo amman kin kasa taran shi da irin mirmishinki da kika san ya na kwantar masa da hankali, sai ki tare shi da kuka? Alhalin kin san kukan ki dai dai yake da yi ma kwanciyar hankalinsa barazana?
Ya ƙarishe fa
ɗ
a, ya na kallona ni kuma sai na ji raunina ya bayyaana share mini hawaye ya ke yi da tattausan hannayensa duka biyu, fa
ɗ
i ya ke yi" Ki daina kuka, ki bar wannan kukan? Kina so na shiga damuwa ne?ko so kike yi nima na fara kukan? Uhm Sadiya t
a?
Sai kawai na riƙe masa hannunwansa da duka hannayena guda biyu, ban san ma lokacin da na barƙe da kuka ba, kuka wiwi kamar Jidda. Daman a jikin Yusuf kawai na ke samun daman wannan kukan, ba ni da uwa da ace Mama na raye ita zan yi ma wannan kukan.
Gwaggo kuma ba na zuwa gaya mata matsalolina ita da Alhajinmu ba na so su shiga damuwa, sannan duka ƴan'uwana ba ni da sakewa da kowa sai Rahila, itama ta na da ji da na ta auran ba zan ta zuwa ina damunta, a
ɗ
akin mu Yaya Auwal ne kuma shi Namiji ne sann
an ya yi nesa da mu, Amina kuma ƙanwata ce itama kaduna ta ke aure, Datti kuma yana makaranta sai in ya zo gida hutu.
Dole dai kafa
ɗ
an Yusuf ne abin jingina na in yi kukana shi kuma ya lalace wajen lallashina, har a raina ina jin ƙila watarana wannan
kafa
ɗ
an da na ke kwanciya na yi kuka za ta iya yi min nesa da wat rana sai dai na yi kuka na a saman gwiwoyoyina ba zan iya samunsa a duk lokacin da na ke bukata ba, tunda ƙila ba lalle ya ƙare rayuwarsa da ni ka
ɗ
ai ƴaƴa biyu kacal ba, ahalin ya na da yadd
a zai yi ya samu abin da ya ke so na mallakan yara da yawa.
Lallashina yake yi da duka iya kalamansa bakinsa, amman sai da na ji zuciyata ta rage kunci sannan na daina kuka na koma shassheka, rumgumeni ya tashi ya yi bayan ya zauna gefen gado, yana
ɗ
a
n tapping
ɗ
in bayana alamun lallashi.
Ɗagowa na yi ina kallonsa fuskata jage jage da hawaye, shi kuma sai ya saka ha
ɓ
an hannun rigansa zai share mini hawaye da sauri na kauda kaina na saka hannu ina sharewa da kaina cikin muryan damuwa ya ce"Me ya sa
kika hanani na share miki hawaye Sadiya?
Cikin dakushewar murya na ce" Saboda kar ka
ɓ
ata kayan ka."
Ajiyar zuciya ya sauke kafin ya ce"Kaya? Me nene kaya? Ban so kar ki sake hana ni share miki hawaye, domin ina fatan har ƙarshen rayuwata na zame maj
inginar in za ki yi kuka, sannan na zama mai share miki hawayen ki, ba na so na ji kamar na gaza miki ne Sadiyata."
Kai na girgiza kafin na ce"Ko
ɗ
aya. Ba ka gaza mini ba Yalla
ɓ
ai. Sai ma ni ce na gaza maka, na kasa ba ka farincikin da ka ke so, na ka
sa sake Haihuwa Yusuf, wallahi ina so na ƙara haihuwa ko
ɗ
aya ne? Ko
ɗ
aya ne ko? Ai kana so ko?
Haka na ke fa
ɗ
a da sauri da sauri sai ya lura kamar ma na fara fita hayyacina sai ya yi ƙokarin rike mini hannu lokaci
ɗ
aya yana fa
ɗ
in"Shii. Kin manta mun
a da ƴaƴa? Ƴaƴan mu biyu Sadiya muna da Jidda muna da Baby? Me ya sa za ki yi ta damuwa bayan muma muna da ƴaƴa ba wai ba ki ta
ɓ
a haihuwa ba ne"
"Ba za mu rayu da ƴaƴa biyu ba Yusuf, in suka zo suka mutu fa?
Haka na fa
ɗ
a, ina jin har hannuna da k
e cikin na Yusuf na rawa. Kallona kawai ya tsaya yana yi cikin mamaki kafin ma ya samu zarafin mgana na cigaba da fa
ɗ
in.
"Ina ta tunanin me ya sa lokacin da na kawo shawaran zan yi planning saboda makaranta ba ka hana ni ba? Me ya sa ka biye mini? Me
ya sa ka amince, da ka hana ni da ka bar ni, na yi ta