Showing 48001 words to 51000 words out of 137402 words
ce su Yaya Bahijja duk sun sani sun je sun duba shi har da Ma'u."
Takaici ma ya hana ni mgana. Sai shi ne ganin raina ya
ɓ
aci ya ce" Ƙila saboda sun ga bakya nan ne." Uhm k
awai na ce ina duba agogon wayata tara da rabi na dare sai na zaro ido Yalla
ɓ
ai bai dawo ba har yanzu.
Wayarsa na kira ta na ringing amman bai
ɗ
aga ba har sau biyu tuni zuciyata ta harba ina hashashen ko har yanzu yana can Ranon ne tare da ita? Ga Sau
de ta na jiran mu mu kaita gida ganin har goma ta yi Datti ya ce min zai tafi sai kawai na ce ya tsaya ya tafin mu da Saude gida.
"Ba nan take kwana ba daman?
Ina miƙewa na ce"Ba a nan ba ne. ta zo ta kwana da yara. Yalla
ɓ
ai bai dawo da wuri ba shi
ya sa na ce ka wuce da ita."
Sai ya amsa mini,
ɗ
aki na koma na
ɗ
auko 2k cikin jakata na wanda Yaya Hamza ya bani na fito. Sai na iske su afalo Datti ya ba ma su Jidda Chaculate din da ya zo musu dashi ya ce har ma zai tafi ya manta bai ba su ba.
Na ba ma Saude 2k
ɗ
in ina cewa"Yalla
ɓ
ai bai dawo ba sai gobe zan shigo anguwan. Ki gaida mamanku sai na zo."
Ta kar
ɓ
a tana min godiya Baby ta makale mata sai ta je dakyar na riƙe ta na ce ta bari ranar da ba makaranta sai su je can Ɗorayin su kwana.
Har haraba na rakasu. Suna fita na rufe get
ɗ
in muka dawo cikin gida. Ganin dare ya yi sai na rakasu
ɗ
akin su suka yi shirin barci sai da na tabbatar sun yi addu'an barci sun kwanta sannan na rage musu hasken
ɗ
aki na rufe musu ƙofa na dawo falon farko na
kame kan kujera. Ga TV a kunne amman ba na fahimta duba lokaci kawai na ke yi a wayata har goma da rabi har sha
ɗ
aya na dare Yallabai bai dawo ba. Bai kirani ba sannan na ƙara kiran shi amman bai
ɗ
auka ba again.
Na yi ta ƙokarin boye yanayina. Na zaun
a ina jiransa a falo ni ka
ɗ
ai duk kwalliyan da na yi ta gama susucewa. Lallashin kaina kawai na ke yi ina zaune. Sha
ɗ
aya da mintina sha
ɗ
aya sannan na ji ana bu
ɗ
e get da ƙaran shigowan mota.
Ajiyar na sauke ina zaune har ya shigo falon. Muka ha
ɗ
a ido
dashi ya na shigowa da leda a hannunsa mirmishi ya ke yi min irin na shi mai sanyaya mini zuciya.
Amman sai na ji na kasa maida masa martanin mirmishin na shi, ya ƙariso har gabana ya na sauke ledan hannun shi ya
ɗ
ago kawai ni kuma na miƙe na wuce ma muk
unnin wuta na kashe hasken falon na fice a falon na bar shi tsaye sake da baki yana bina da kallo.
Na sake kashe hasken falon na biyu daga nan na shiga tiolet na kama ruwa ko da na fito na same shi a cikin
ɗ
aki yana tsaye kawai ya har
ɗ
e hannu a kirjinsa y
ana kallona.
Yi na yi kamar ban gan shi ba. Na isa gaban wardrope na lalu
ɓ
o rigar barcina. Ina shirin tu
ɓ
ewa na ji ya rumgumeni ta baya ƙamƙam bayan ya sagalo hannunsa ya riƙe rigar barcin dake hannuna.
Na ja shima ya ja kawai sai na sakar masa.
Numfashi ya fesar min ta saman wuyana. Duk ina jinsa sai na yi masa bakam mugun haushin sa na ke ji da wani abu mai zafi da ya tokare mini a ƙirji.
"Sadiya ta. Fushin kike yi da ni?
Haka ya fa
ɗ
a ya na mai zuro da kansa wajen fuska.
Kauda kai na yi k
afin na ƙwace jikina ya juyo muna fuskantar juna ni da shi cikin basarwa na ce"Fushin me? Ka yi wani abu ne?
Haka na fa
ɗ
a kai tsaye kuma na miƙa hannu ina fa
ɗ
in"Ba ni rigar barcina. Ina so na yi shirin kwanciya ne "
Sai ya maƙe kafa
ɗ
a alamun ba zai b
ayar ba. Ni kuma kawai sai na juya na sake bu
ɗ
e wardrope
ɗ
in na
ɗ
auko wata itama yasake ƙwacewa na bar masa na sake
ɗ
auko wata itama ya sake ƙwacewa a ƙufule na kalle shi kafin na kira sunan shi.
"Yusuf.."
Haka na fa
ɗ
a ina tsare shi da ido. sai ya yi
wani iri da fuska kafin ya ce" Yalla
ɓ
an naki ne kuma yau ya dawo Yusuf?
"Ai sunan ka ne ko ba sunan ka ba ne Yusuf?
Na fa
ɗ
a cikin gatse ina hararan shi. Sai ya yi dariya ni kuma sai na juya ina ƙara laluban wata rigar barcin kai tsaye ya ce" Ko sa
u dubu za ki
ɗ
auko sai na ƙara ƙwacewa gwara ma ki tsaya mu yi mgana."
Ni na san halin
ɗ
an kayana. Shi ya sa na dakata na juyo ina kallonsa kafin na ce" Ni fa ba ka yi min komai ba. Kawai dai ina so na kwanta ne."
Takowa ya yi gabana ya saka hannun
sa guda
ɗ
aya ya riƙe min hannuna guda
ɗ
aya ya zaunar da ni a gefen gado sai ya durƙusa a gabana lokaci
ɗ
aya ya na riƙe duka hannuwana cikin tafin hannunsa.
"Am Sorry. Na yi dare. A gidan Baba Hajiya ta matsa mini sai na tsaya na ci abinci sannan kuma Ta
riq ya zo gida shi da iyalansa shi ya tsaida ni muna hira ban san dare ya yi ba. Na ga kiran ki ina hanya shi ya sa ban
ɗ
auka ba."
Har ya gama mganarsa ina kallonsa. Zuciyata ta
ɗ
an yi sanyin jin ba abin da na yi tunani ba ne amman ban nuna masa ba sa
i na ƙara hade rai har ina kauda kaina gefe.
"Ki yi haƙuri kin ji ko?
Ya fa
ɗ
a ya na matse min yan yatsuna. Zare hannuwana na yi daga cikin na shi sannan na miƙe ina fa
ɗ
in" Na ji."
Daga haka kawai na fara ƙokarin tu
ɓ
e kaya da sauri ya taso ya r
ike ni lokaci
ɗ
aya ya na fa
ɗ
in"Ban riga na natsu na ga kwalliyar ba. Ballantana har na yaba na biya tukwaici shi ne kuma za ki hana ni samun wannan ladan?
Ya fa
ɗ
a ya na tsare da ido. A idanuwansa na fahimci ya gaji kuma ya na bukatar wanka ya huta. Sa
i kawai na ƙwace hannuna ina fa
ɗ
in" Na yau dai ka makara. Amman ƙila gobe in ba ka makara ba ka rabauta"
Da sauri ya riko ni na fa
ɗ
o jikinsa sai ya rumgumeni ya na fa
ɗ
in" kin manta kin ce yau zamu sabunta amarci? Na taho mana da kazar amarcin mu part
2"
"Shima ka Makara. Amarci kuma ka gama shan romonsa shekaru goma sha a baya."
Na fa
ɗ
a ina ƙokarin kwace kaina kai sai ya juyo da ni muna fuskantar juna na bu
ɗ
e baki zan yi mgana ya ha
ɗ
e bakin mu waje
ɗ
aya yana kissing
ɗ
ina ni kuma na ƙi bashi ha
ɗ
in kai sai kawai ya matse min cikina da
ɗ
ayan hannunsa
ɗ
ayan kuma ya riƙe wuyana dashi tamau yadda ya matse bakin mu waje
ɗ
aya in na ce zan ƙwace kaina da karfi zan wahala sai kawai na saki na miƙa masa kaina tare da ragamar rayuwata bayan nima na saka du
ka hannunawa na zagaye ƙugun shi.
Mun da
ɗ
e muna sumbatar juna har sai da ya gaji sannan ya sake ni. Ya na maida numfashi ina maidawa. A tare muka kalli juna gira ya
ɗ
agamin kafin ya ce" Amarya ta."
Hararan shi na yi kafin na ce" Haka ake Ango kai d
uk ya fara furfura? Ni jarumi ne angona."
Na fa
ɗ
a ina gyara zaman rigata da ya zame min. Wata dariya ya yi kafin ya ce"Bari in yi wanka yau ƙila da rabon har Gwaggo sai ta zo jinya ina ga."
Ina jin haka na
ɗ
aga hannu ina fa
ɗ
in" Yalla
ɓ
ai na."
Rig
arsa ya cire yana yar
ɗ
ariya ya ce"Sadiya ta."
Na san halin shi wallahi in ya so mugunta in na shiga hannu har sai na dawo ina magiya. Har mamaki na ke yi Yallabaina kullum kamar ƙara masa ƙarfi ake yi. Duk da mun yi aure yana tashen samartaka. Amman yan
ayinsa na yanzu ya na ninka yanayinsa a baya ne.
Bin sa a baya na yi ina fa
ɗ
in" Yalla
ɓ
ai gajiyan tafiya ba ta sake ni ba. Ko na kwanta ne?
Tiolet ya shige ya na fa
ɗ
in"Ki kwanta mana na hana ki ne? Gwara dai ki yi ma kanki fa
ɗ
a ki
ɗ
auko kazar amar
cinki a fridge ki fara ci kafin na fito. Zan kar
ɓ
i maiƙon kazata a daran nan in sha Allahu."
Nakwa nakwa na yi da fuska har lekoni ya yi yana dariya. Ba ni da mafita kitchen na fita na bude fridge
ɗ
in na ga kazan dankwaleliya ce a faranti na sako mana
kazar dai ta bakin shi ta sha maiƙo ga albasa da kabeji.
Ruwa na
ɗ
auko mana da lemu bedroom
ɗ
in na kawo mana ba da
ɗ
ewa sai gashi ya fito daga wanka
ɗ
auro da Babban Towel a ƙugunsa ya ganni zaune saman cafet da farantin kaza a gabana.
Ya kalleni
sai ya saka dariya ni kuma sai na gimtse fuska cikin nisha
ɗ
i ya ce" Ke fa kika ce na taho da kazar amarci yau za mu tuna amarcin mu. Kin ga fa ke kika saka mini rai da kwa
ɗ
ayi."
Shuru na yi kawai na fara gutsiran kazan ina ci, shima sai da ya shafa ma
i ya saka gajeren wando sannan ya zo ya zauna ya na tayani cin kazan tun ina share sa har na saki yana bani a baki ina bashi mun ci ka
ɗ
an ba da yawa ba. Sannan na kwashe komai na maida kitchen sauran kazan kuma na saka a fridge.
Wanka na shiga na gyar
a jikina. Bayan na fito na shafa mai na saka humra sai na saka wata rigar barcina ƙarama mai bu
ɗ
ewar gaba Yallabai na saman gado ya na jirana da na tsaya masa yanga ma tasowa ya yi yana fa
ɗ
in" Kin san dai ina da karfin iya
ɗ
aukan ki ko?
Cak ko ya
ɗ
aga n
i sama amman sai da ya yi nishi.
"Wai wai. A gaishe da Yusuf."
Ya fa
ɗ
a ya na jinjina nauyina ni kuma sai na kwashe masa da dariya na ƙara hantsila kafata da ya sa na gagari karfinsa mu ka fa
ɗ
a kan gado. Bin sa na yi na danne ina fa
ɗ
in" Wayyo karfin Y
alla
ɓ
aina ya fara ƙarewa."
Ya na jin haka ya mirgina ni na dawo kasan sa ya kalleni sai kawai ya girgiza kai ya sauka daga kaina. Gadon ma ya sauka gaba
ɗ
aya ya je ya kashe hasken
ɗ
akin san
ɗ
a ya fara yi in ganin duhunsa na yi gefe ina dariya ina fa
ɗ
in" Y
alla
ɓ
ai wasa fa nake yi"
Ban tsira ba sai da ya yi sufa ya dira kaina a saman gado. Ya turmusheni yana fa
ɗ
in" Ƙarfin Yalla
ɓ
ai ya ƙare ko?
Ina ta dariya. Haka muka dinga mirgina daga kudu zuwa yamma kafin dai mu natsa sai da muka yi wassanin da muka s
aba. Ni da Yalla
ɓ
ai muna da wasu abubuwan da in ba mu yi ba ba ma jin da
ɗ
i. Yalla
ɓ
ai ya
ɗ
auke ni a komai na shi haka nima, za mu yi ta wassani muna dariya kafin mu fa
ɗ
a farantama juna, cakulckuli ya rika yi mini kamar zan shi
ɗ
e sannan ya bi ni ya danne ya
ha
ɗ
e bakin mu waje
ɗ
aya.
Baki shi ke yanka wuya. Domin da gaske amarcin aka sake maimaitawa. Ni fa har da su Mama na ke kira da asuba Yalla
ɓ
ai na ta yi min dariya ko kallon shi ban yi ba. Dirza na sha a hannun shi har sai da na gane ba ni da wayau ta
bakin shi ya ce ya goge reni ne ina tunanin ƙarfin sa ya kare har ce min ya yi ko mata goma ne budare zai iya da su a dare
ɗ
aya ai sai na saki baki ina kallon shi. Domin ai Yalla
ɓ
ai ya fi ƙarfina.
Ranar bai fita ba a gida muka yini tare. Kuma ta bakin
shi maiƙon jikina duk sai da ya gama si
ɗ
e shi. Sai dare muka samu fita zuwa
ɗ
orayi muka je na duba Alhajinmu daga nan na shiga gidan su Saude na yi ma Balaraba godiya.
Washegari na shirya ya sauke ni gidan Halima na ƙara gaishe ta. Tunda ban samu sun
a ba na kuma
ɗ
an jima tun da har girki na yi mata ita ka
ɗ
ai a gidan ga jego. Jawahir ce ke zuwa mata kuma ta koma makaranta sai ƙanwar mijinta itama kuma yau
ɗ
in ba ta samu zuwa ba.
Muna ta hira a bakin ta ma na ke jin wai Yaya Usman zai ƙara aure mijin Z
abba'u.
Na girgiza da jin zai ƙara aure. In na duba yadda Anty Zabba ta ke son mijin nan na ta bata iya ha
ɗ
a shi da kowa ga ta da kishin tsiya. Halima na fa
ɗ
a min saboda maganar auren bai fa
ɗ
a mata har sai da aka saka rana ta yi ta tashe tashen
hankula
daga karshe ma ta yi yaji a mganar da ta ke gaya min ma tana gidansu anan kano.
Sai uku na rana na koma gida saboda girki. Saude suna da walima sauka a islamiyarsu ba ta zo ba. Ni dai na yini ina mamakin auran Yaya Usman ko alama Yalla
ɓ
ai bai fa
ɗ
a min
i ba Hauwa ma ina ga ba ta sani ba. Munnira mun kwana biyu ba mu waya ba. Ita kuma daman Anty Zabba
ɗ
in ba ma yi sosai iyaka in an ha
ɗ
u a gaisa ne kawai tunda ba ma garin suke ba in ba wani sha'ani ko rashi ba sai mu shekara ba mu ga juna ba. Daman mutuniy
ata Hauwa ce sai Munniran da ba kamar yadda muke da Hauwa ba.
Mu da
ɗ
an yawa mu surukan a gidan marigayi Alhaji inuwa. Mu shidda ne har da Amaryan muhammad Kabir da bai da
ɗ
e da yin auran ba. Shi likitan jini ne yana katsina yana aiki da medical center
can ya ke zaune da matarsa.
Ni da yake kowa ya san halina ba ni da shisshigi kuma in ma ka shige min ba lalle na iya mu'amala dakai ba sai in Allah ya ha
ɗ
a jininmu to ballatana ma mai hali irin na Anty Zabba da shigen takama da ji da kai. Ko don ta na ta
ƙ
amar mijinta na ta ku
ɗ
i sannan iyayenta ma wasu ne babanta tsohon alƙali ne a jihar kano mahaifiyarta kuma daga masarautar zazzau ta ke. Ni iyakata da ita in an yi wani abu da ya kamata na kira ina kiranta itama an aka yi min rasuwa ko rashin lafiya ta ka
n kirani ta gaishe ni. Ba sanayyar da zan iya kiran ta na ji labarin abin da ya faru ko Halima saboda ta na yar gida ce shi ya sa ta ji labarin.
Har wajen biyar na yamma ina ta tunane tunane na kasa ma tashi na
ɗ
ora girki. Na kira wayar Hauwa ba ta sh
iga na ji kanun labari in ta sani sai kuma ban same ta ba. Ni kuma ba na son kiran Munnira ko yaya ne ina
ɗ
an rike girma na, ganin har su Jidda sun kusa dawowa makaranta ban yi girki ba ya sa na tube na shiga kitchen store na fara dubawa sai na ga gaba
ɗ
aya
kayan abinci sun yi ƙasa shinkafa ba ta wuce tiya daman shine buhun ƙarshe sannan taliya kwara biyu macaroni ma ya ƙare indomie ma ina ga tun ina Zariya ta ƙare tun da daman ko da zan tafi ƙawayanni na bari.
Shinkafa tuwo ce kawai ta rage da
ɗ
an yawa
. Na yi tagumi ina kallon store
ɗ
in ko kayan su maggi robobin sun yi ƙasa na tuna suma tun watan can da ya gabata ba a siye su ba. Kayan abinci kuma daman in Yusuf ya samu ku
ɗ
i ya kan siya da yawa haka in shinkafa ne buhu biyu uku haka taliya da macaroni k
atan uku ko biyu da yawa dai yadda za mu da
ɗ
e ba mu nema ba. Ina tunanin gashi kayan abinci ya ƙare kuma Yalla
ɓ
ai bashi da ku
ɗ
i.