Showing 60001 words to 63000 words out of 137402 words

Chapter 21 - TURKEN GIDA BOOK1 COMPLETE

01 Oct 2026

362

suka ganshi sannan hankalinsu ya kwanta. Yaya Auwal yana zuwa ya ba da ku

ɗ

i aka siyo kata  katan

ɗ

in ruwa da lemuka. Ya yi kuma oder abin

ci na dare tunda muna nan ba wacce ta iya koma gida sai Gwaggo. Ita kuma a can gida Yaya Abubakar ya siya anta ya kai mata za ta dafa ma Alhaji tunda sun ce yana bukatar cin wani abu mai ruwa ruwa haka.

Yalla

ɓ

ai na ji sa shuru har bayan mangariba sai da

na kira sa ya ce bai dawo da wuri ba ne.  Zai je gida ya yi wanka sai na ce ya taho da su Jidda tare da Saude asibitin ya amsa min da toh.

Gaba

ɗ

ayanmu muna asibitin har sai da likita ya yi mana tsiyar Alhaji ba zai mutu ba zai ta shi mu je gida hakanan s

aboda sun ga zugan ne da yawa.

  Tare da Alhaji Mustapha Yallabai suka shigo wajen da muka zazzaune. Kowanne da leda su Jidda na baya Yalla

ɓ

ai dai kayan lambu ya siyo shi kuma mijin Ma'u ban sanin masa ba. Su dai an bar su sun shiga duba Alhaji ya farfa

ɗ

o da sauki wannan karon har sun gaisa ya ce ina yan matansa Yalla

ɓ

ai ya ce suna waje suma sun zo duba megidansu.

  Ganin ya farfa

ɗ

o da sauki sai likita ya ce mu shiga gaba

ɗ

aya mu duba shi amman da shara

ɗ

in ban da hayaniya kuma muna dubashi mu fito mu t

afi gida. Haka ko aka yi

ɗ

aya bayan

ɗ

aya muna ƙarisa gaban gadon shi muna gaishe shi yana amsawa ga jikokinshi kusa dashi Jidda har ta na bare masa ayaba ta nufi bakin shi tana cewa" Alhaji ga ayaba."

Aka saka dariya Baba Aminu na cewa" Ka ji min ja'ira t

un

ɗ

azu ta ganni amnan ba ta bare min ayaba sai Yaya Sule dake kwance rai ga hannun Allah."

  Su dariya mu ma muna ta dariya Alhajinmu ya bu

ɗ

e baki ta saka mai sai da ya ha

ɗ

iye sannan ya ce"To ai ta ga duk yinii yau ina kwance ban ci abinci ba. duk ta f

i min sauran matan nawa ita maimuna ban ma ganta ba "

Yana mgana sai ga Gwaggo ta shigo ta na fa

ɗ

in" Gani nan na zo. Wace ce ta zo za ta yi min fashi miji."

"Gani nan. Tunda kin yi tafiyarki kin bar shi."

  Jidda ta fa

ɗ

a ta na mirmishi gaba

ɗ

aya aka

kwashe da dariya ban da Baaba da ke wani ta

ɓ

e baki kamar ta ga kashi.

Yaya Hamza ya ce" Ai sai ba

ɗ

iyar Sadiya ba."

Anty Aina ta kar

ɓ

e da fa

ɗ

in" Ai Baby ce Sadiya sak. Jidda kuma Yalla

ɓ

ai ce ba ta da hayaniya"

  Likita ne ya zo ya ce dubiyar ta isa ha

ka kowa ya fita shi ya sa muka yi ma Alhaji sallama muka fito. Khaleesat na ha

ɗ

a da Saude tunda can gida za su kwana na ce

su wuce mini da ita. Ina jin Ma'u na neman yan kwana a gidanta ba ta samu ba Anty laila yar kano ce amman nan gida ta ce min zata kwa

na Baaba dai ban sanin mata ba na dai ganta da yarta suna ƙuskus.  Baba Aminu daman gida ne Baba Sani ne aka bari zai kwana da Alhajinmu Yaya Abubakar ya so ya je gida ya Huta ya ce miye amfanin shi? Shi zai zauna ya kwana har a sallami Alhaji.

  Wajaje

n tara muka bar asibitin Gwaggo a motar Ya Auwal. Shi Yaya Abubakar ya

ɗ

auki matarsa a mashin dinsa ita kuma Rahila ya Muntari shima yana da mashin Baaba kuma a motar mijin yarta ni kuma a motar Yallabai ni da Ya'yana.

Mun yi sallama gaba

ɗ

aya Yaya Murja t

a riga tafiya daman da megidanta ya dawo suka tafi tare Anty Aina ma mijinta na da wata tsohuwar benz shi ya zo ya

ɗ

auketa.

  Sai goma saura muka shiga gida yunwa na ke ji ya sa Yalla

ɓ

ai ya siya mini tsire a hanya da lemu sai ya siya biredin da zamu ƙar

ya da shi da safe in Allah ya kaimu.

*Janafty*

*TURKEN GIDA.*

*Wattpad:Jamilaumar315*

*Arewabooks:Jamilaumarjanafty*

*SSADAUKARWA GA BARRISTER SALAMATU DOMA(MOMMY)*

*

🅿

️

10*

Tun da na tashi da safe na fara tunanin wani abinci zan dafa n

a kai ma Alhajinmu. Gashi kayan abincin mu duk sun ƙare kuma Yalla

ɓ

ai har yanzu bai ce mini komai ba. Da safe ma Tea muka sha shima kayan tea

ɗ

in saboda ya na yawan siyan shi ne ba sai ya ƙare ba shi ya sa shi ya kan zama na ƙarshen ƙarewa.

  Na da

ɗ

e in

a tunanin abin da zan yi. Kafin na tsaida shawara yin tuwon shinkafa miyar agushi tunda shinkafar tuwon ka

ɗ

ai gare ni. Sannan ina da kayan miya nikaƙƙe a frizer sauran kayan cefanen ba zai gagara ba. Tun safe na kira wayar Ya Auwal mun yi mgana ya ce sun j

e ma asibitin sun duba Alhaji da safe jikin sa da sauƙi ya na ta barci sun

ɗ

an dawo gida su karya ne sannan su koma  ni ma na ce in na gama abin da na ke yi zamu zo asibiti tare da Yalla

ɓ

ai in sha Allahu.

Yana falon farko ya na aiki na je na same shi na

fa

ɗ

a masa ina so zan yi ma Alhajinmu girki in za mu je mu tafin mai dashi.

"Me za ki dafa masa?

Ya fa

ɗ

a ya na ture takardan gabansa lokaci

ɗ

aya yana kallona.

Kai na rausaya kafin na ce" Tuwo zan yi masa miyar agushi. ".

Kai ya jinjina mini kafin

ya ce" Kina buƙatar wani abu ne?

Kai na gya

ɗ

a kafin na ce"E. Ina son Nama da ganda. Sai ganyen Ogun ina da sauran stock fish da agushi

ɗ

in."

   Sai ya gya

ɗ

a min kai kafin ya ce" Shike nan. Zan yi ma Musbahu waya sai ya siyo ya taho dashi."

Duƙawa na

yi na sumbaci bakinsa kafin na miƙe ina fa

ɗ

in" A huta lafiya Yalla

ɓ

ai na."

Kai ya jinjina min yana

ɗ

an mirmishi fita na yi daga falon bayan na rufe masa ƙofar saboda zane ya ke yi ba ya son hayaniya

ɗ

akin su jidda na shiga ba hasken sai da na kunna dukkan

su suna kwance suna barci ga darduman da suka yi salla nan da azkar din su ko kwashewa Jidda ba su yi ba ban tashe su ganin yau asabar kuma suna hutun Tahfeez ya kamata su huta tattara kayan na yi na maida shi a muhallin shi sannan na gyara ma Baby kwanciy

a ita kuma Jidda na zare mata Hijabin jikinta ganin da shi ta kwanta. Sake kashe musu hasken

ɗ

akin na yi bayan na rage musu iskar fankar a hankali na rufe ƙofar kar ƙara ya tashe su.

  Tuwon na kunna gas na fara

ɗ

orawa. Saboda ina so mu fita da wuri duk

da za mu fara biyawa ta Gwammaja mu kai su Jidda sannan mu wuce asibitin. Ɗaki na koma ina gyarawa saboda Yalla

ɓ

ai ya ce na ha

ɗ

a kayanmu waje

ɗ

aya mai wanki zai zo ya

ɗ

auka sai na firfito da kayan ina ha

ɗ

awa. Ni kaya ba su da yawa atamfofi ne da lesuna ƙa

nanun kayana ni na ke wanke su da kaina in na samu lokaci tare da unders

ɗ

in Yalla

ɓ

ai na na yara kuma ba su taru ba ko sati biyu ba a yi da kawo musu wanki ba.

Bayan na gama ha

ɗ

a kayan na saka su cikin ghana must go

ɗ

in da daman saboda kai wanki ne in k

uma za a dawo dasu a ciki ne a goge. Gyara

ɗ

akin na fara saboda ya

ɗ

an yi ƙura, sai na fara tunanin unders

ɗ

in Yalla

ɓ

ai duk sun yi datti ya kamata na wanke masa. Amman sai na duba ya na da sauran wankakku zan bari in Alhajinmu ya koma gida ya samu natsuwa

sai na yi mana wankin. Allah ya sa ma ya na da su da yawa tun da in na samu ku

ɗ

i ina siyan masa da turaruruka in yi masa kyauta a matsayinsa na mijina.

   Ban ma gama gyaran

ɗ

akin ba na koma kitchen na wanke shinkafar na saka kafin ma ya tafasa saboda i

n ya jiƙu ya fi danƙo. Ƙara komawa

ɗ

akin na yi na gama gyaran na

ɗ

auko abin shara na share sannan na

ɗ

auko towel

ɗ

in goge na gege madubi da jikin wardrope

ɗ

ina tunda ya na da glass. Sai kawai na ji yau gwara na yi aikin gidan tunda ba ma nan kar na ba ma S

aude wahala tuna haka ya sa na

ɗ

au waya na kira Sauden tun da ni na siya mata wayar saboda matsala irin haka bayan mun gaisa na ce yau ta yi zamanta ba sai ta zo ba sai ta ce mini toh.

  Ina tuwona ina aikina. Ban share falon farko ba saboda Yalla

ɓ

ai na

aiki amman gaba

ɗ

aya na share gidan na yi mopping sannan na turare gidan da turaren wuta na kajiji a burner.

Kitchen kuma ma bari sai na gama girki gaba

ɗ

aya. Sai da na tuƙa tuwon sannan Jidda ta taso ta na murza ido ta ganni ina fito da sabbin kolilina in

da zan saka abincin.

"Ina kwana Umma."

Na waiwayo ina fa

ɗ

in" Lafiya lau jidda. Ina Baby ba ta tashi ba ne?

Ta na murza ido ta ce" Ta na wajen Abba"

Sai na gya

ɗ

a kai ina fa

ɗ

in" Akwai ruwan zafi a flasks a saman dining ni da Abbanku mun ƙarya. "

Ta

na kallona ta ce" Umma ba ki tashe mu ba to?

Ina kai kololin wajen sink ina fa

ɗ

in" Na ga yau weekend sai na barku ku huta. In kun gama karyawan ki yi ma Baby wanka tare za mu fita. Gwammaja za mu kai ku ku zauna har dare."

"Umma ya jikin Alhaji?

Na

ce mata da sauƙi ina ƙokarin fara wanke kololin sai ta ce in kawo kallonta na yi ina fa

ɗ

in" Ki je ku karya. In gama aikin sai ki wanke sauran ki gyara mini kitchen

ɗ

in" sai ta amsa da toh sannan ta wuce. Ni kuma bayan na wanke su na saka Towel na goge su

tas sannan na kwashe tuwon a leda na ƙulla. Wajen guda goma na saka a kula sauran kuma guda hu

ɗ

u na bar mana a gida in mun dawo mu ci ban

ɗ

ora miyan ba tunda har lokacin musabahu bai zo ba.

  Ban ko kai ga barin kitchen

ɗ

in ba sai ga Jidda da leda ta ka

wo min ina kar

ɓ

a na kalle ta ina fa

ɗ

in" Uncle Musbahu ya zo ne?

Sai ta gya

ɗ

a min kai. Ijiye ledan na yi na koma

ɗ

aki na sako hijabin na fito falo in da suke da Yalla

ɓ

ai muka gaisa.

"Anty Sadiya ya jikin Alhaji? Yallabai ke fa

ɗ

a min bai ji da

ɗ

i ba?

S

ai na amsa masa shi kuma sai ya yi masa fatan samun sauƙi na amsa da Amin Amin nan falon na bar su na koma ciki Ina ce ma Jidda in sun gama karyawan ta gyara

ɗ

akin su kafin ta yi ma Baby wanka.

   Da ya ke miyar ba ta da yawa sosai ba ta

ɗ

au lokaci ba t

unda agushin ma soya shi kawai na yi. Naman kuma na rago ne akwai ƙashi ƙashi a jiki sai da na tafasa sannan na yi amfani dashi kafin ka ce me gida ya

ɗ

au kamshi miya. Na gama

ɗ

iban ma Alhajinmu miya na saka a kula har na ha

ɗ

a shi cikin kwandon da za mu ta

fi dashi sai ga Yalla

ɓ

ai ya shigo kitchen

ɗ

in.

"Ni fa an gama cika mini ciki da ƙamshi. Me muka samu ne?

Ya fa

ɗ

a ya na tsaye a ƙofar kitchen

ɗ

in. Kallonsa na yi kafin na juya ina goge jikin gas

ɗ

in da miya ya

ɗ

an

ɓ

ata.  Mirmishi na yi kafin na ce"Sai

anjuma za ka ci na ka fa Yalla

ɓ

ai."

Koƙarin shigowa ya ke yi na wurgar da abin hannuna na nufe shi ina turashi waje lokaci

ɗ

aya ina fa

ɗ

in" Mu je ka yi wanka lokaci na tafiya."

  Ba shi da mafita haka na riƙa tura shi har cikin bedroom

ɗ

in mu. Takardun h

annunsa na kar

ɓ

e ina fa

ɗ

in" Mai wankin bai zo ba?

Ya na sa

ɓ

ule dogon wandom jikinsa ya ce"Sakarai ne. Na fa kira shi ya riƙa ce mini yana hanya amman sama da awa

ɗ

aya bai zo ba"

Ina dariya na ce"Kai da Sabitu ba" saboda suna shan dirama shi Sabitu kary

a da sa

ɓ

a alƙwari shi kuma Yalla

ɓ

ai ba ya son mutum mai ƙarya da sa

ɓ

a alƙwari. Su yi

ta samun matsala kuma ko ya ce ba zai ƙara bashi wanki ba sai Sabitu ya yi ta magiya domin ya na samun alheri a wajen Yalla

ɓ

ai.

Cikin side drower na ijiye masa takardun

sa ina juyowa muka ci karo da Yalla

ɓ

ai fuska na kwabe kafin in yi mgana ya rumgumeni ni kuma ina ture sa na ce"Ban yi wanka ba Yalla

ɓ

ai."

  "Nima ai ban yi ba. Kawai yau mu bar ta ranar tsami na duniya ne."

  Ina dariya na rumgume shi ta baya ina

ɗ

an d

ukan bayan shi mun da

ɗ

e a haka kafin mu saki juna hammatar shi na

ɗ

aga tunda bashi da riga ina rufe baki kafin na ce"Yalla

ɓ

ai na na bukatar shaving gaskiya."

  Hannuwansa ya ijiye saman kafa

ɗ

ata yana fa

ɗ

in" Sadiya ta sangarta Yalla

ɓ

anta. Ki zo kawai ki

yi aikin ki Madame.'"

Dafa kafa

ɗ

ansa na yi shima ya dafani muka fara tafiya ina fa

ɗ

in" Muje Tiolet na gyara mijina."

Kallona ya yi ƙasa ƙasa kafin ya ce"To wai da na ce ko ni na fara gyara ki anan ne a ciki kuma ke sai ki gyara ni?

Ina jin haka na sake

shi na yi gaba ina fa

ɗ

in" bar shi kawai. Na gode Cafinter"

  Sai ya biyo ni yana dariya har ya na cewa" Wai kada mu yi ta asaran ruwa. Gwara mu ha

ɗ

a aikin."

Ko juyawa ban yi ba na bu

ɗ

e kofar tiolet na shiga bayan na yi addu'a shima sai ya biyo bayana z

ai shigo na ce" Yalla

ɓ

ai addu'ar fa"

Sai ya koma da sauri ya yi sannan ya shigo ya maida ƙofa ya rufe zai yi mgana na masa alama da bakina na ja zif alamun ya yi shuru sai shima ya yi haka alamun ya kama bakin shi mirmishi na yi masa kawai Towel na zaro d

aga hanger dake sama na mika masa sai ya kar

ɓ

a ya juya yazare gajeren wandon da ke jikinsa ya

ɗ

aura towel ni kuma sai na ciro veet din a saman wajen

ɗ

an dirowan ajiye su kayan wanka a cikin sink na ce ya shiga ya zauna kamar dai yadda muka saba.

  Ni na

shafa masa a ƙasan sa da hammatarsa sannan bayan minti biyar ya yi na kwashe na goge wajen sannan na wanke masa. Tare muka yi wanka ranar bayan na chu

ɗ

asa nima sai ya chu

ɗ

ani muna yi muna

ɗ

an wasannin mu da muka saba cike da so da ƙauna muka fito dukkanmu



ɗ

aure towel shi a kugunsa ni kuma asaman ƙirjina.

  Yalla

ɓ

ai na fara tayawa ya shirya cikin shadda mai ruwan ƙasa domin ya ce min suna da

ɗ

aure aure na wani abokinsu da suka yi secondary tare zai ƙara aure.

Ina saka masa link ina fa

ɗ

in" Har da Uncle A

bba zai zo daurin auran?

"E. Har da ma Tariq. Muhammad Bello ai ajin su

ɗ

aya ma da Tariq lokacin muna makaranta."

  Sai na jinjina kai kafin na ce"Abokan ku sun fara biyu kuma kuna hanya kenan"

Ya na yar dariya ya ce"Wasu ma ko

ɗ

ayan ba su ijiye ba. I

rin su kawu ba. Da wani Salihu bala wallahi sun zame mana tazuran kawai. Yau ina ga yau sai sun sha caccaka tun da kaf mate

ɗ

in mu za su zo wajen

ɗ

aurin auran nan "

Ina dariya na ce"Kar a ta

ɓ

a min kawunaa. Ina nan ina nema masa mata."

Yalla

ɓ

ai na kallona

ya ce"Allah ya sa kar kawun naki ya baki kunya. Tun da kika har Nene ta ƙyale Abba da mganar aure kin san lamarin ya fi karfin kowa"

"Bai fi ƙarfin Allah ba. Muna addu'a in sha Allahu in lokaci ya yi zai yi."

Sai ya amsa min da cewa" Allah ya sa mun

a da rabon gani." Agogo

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login