Showing 27001 words to 30000 words out of 137402 words

Chapter 10 - TURKEN GIDA BOOK1 COMPLETE

01 Oct 2026

371

kafin na ce" Ban kira ba."

  Da sauri ya juyo ya na kallona cikin mamaki kafin ya ce" Me ya sa? Ba za ki kira ki ji ko sun isa lafiya ba?

Ido na sakar m

asa ban yi magana ba.

Yalla

ɓ

ai na  da mantuwa ne, ya manta abin da ya ta

ɓ

a faruwa a can baya? Su Jidda sun ta

ɓ

a zuwa gidanta na kira na ji sun isa lafiya Anty Maimuna ta yi min kaca kaca wai saboda sun zo gidanta shi ne na kasa sukuni to kar na manta ƴa

ƴ

a ba nawa ba ne ni ka

ɗ

ai balle na ƙwallafa rai da su, in ina son zama da yara na saki jiki na yi ta haihuwa ko wasu sun tafi, ba zan damu ba tunda wasu na nan. Tun daga lokacin ko sun tafi wallahi ba na kira na kama mutumcin kaina ba zan kai kaina in da z

a a gaya min ba da

ɗ

i ba  sannan na zo na yi ta faman da

ɓ

acin rai ba.

  Ganin yadda na yi shuru ya sa ya ƙyaleni bai ƙara mini mgana ba, har muka isa gida shi ya tsaya rufe get ni kuma shiga ciki ina bu

ɗ

e ƙofar falo.

  Bai ƙara tada maganar ba har sa

i da muka yi wanka muka yi shirin barci, har na kwanta kawai na ji sa yana fa

ɗ

in"Ba ki kyauta ba, ko ma me ya faru ya kamata ki kira ki ji in sun isa lafiya, karki sake irin haka Sadiya."

  Ɗagowa na yi ina kallonsa, in na ce zan yi magana ma ba zai fah

imta ba sai na gya

ɗ

a masa kai, yana zaune a gefen gado ya miƙaar da kafarsa ga laptop samansa.

  "Ki yi barcin ki. Zan yi aiki ne."

  Sai na ƙara jinjina masa kai. Zane zai yi, tunda Mijina Yusuf ya karanta fannin zane zane ne Archicture, sai kuma fa

nnin da ya yi ma haye shi ne kwangilan gine gine, shi ya sa ya samu sunan injiniya, tun a sanina da Yusuf mutun ne mai neman na kansa mai fafutuka, ina ta kallonsa yana aikin sa, in muka ha

ɗ

a ido,  sai ya yi min mirmishi nima na maida masa martani har barc

i ya sace ni ban sani ba.

  Tun asuba wayar Anty Bahijja ta tashe mu, wai Halima a asibiti ta kwana naguda. C.S ma za a yi mata. Wayar

ɗ

an'uwanta ta kira nima shi ya ke fa

ɗ

a mini. Na so na huta a gida ranar amman ya na iya cewa ya yi na shirya nu fita t

are ya kaini asibitin sai ya wuce Office. Ba ni da mafita haka na sake shiryawa bayan mun karya, ko da sha

ɗ

aya ta yi muna asibiti, wani asibitin ku

ɗ

i ne sanda muka isa an shiga da ita tiyatar ma.

Mun iske su Anty Maimuna da Anty Bahijja, Anty Zuwaira ta

zo amman ta wuce makaranta suna da taro.

  Muna nan Mutaƙƙa ya zo, bayan mu ga mijinta da yayarsa. Mutaƙƙa tare suka fita da Yalla

ɓ

ai., ya ce zai kira Hauwa ta yi girki ta taho zuwa anjuma.

Zaman jugum jugum muka yi duk na gaji har aka fito da ita daga

Tiyata an samu nasaran ciro mata namiji, an kawo mana jaririn ita kuma sun kaita

ɗ

akin hutu ba ta farfa

ɗ

o ba.

  Ranar dai a asibitin nan na yini, gajiya na yi da la'asar na ce ma Anty Bahijja zan ta fi, tunda ita Anty Maimuna ta koma gida, Badawiyya ce



ɗ

iyarta ta biyu ta zo,

Hauwa sai wajen biyu na rana ta zo da abinci, ni ban ma iya ci ba, saboda ba na iya cin wani abu in dai a acikin asibiti ne sallah ne da ya zame min dole na fita can haraban asibitin in da masallaci ya ke na yi sallah.

  "Za ki t

afi kuma? Ba ki jira ta farfa

ɗ

o. Kuma ai na

ɗ

auka sai dare in Tafida ya dawo sai ya

ɗ

auke ki, ku koma gida tare."

  Mamakinta ya kamani, ita wai ba ta da tausayi ne, ko mijin Haliman ya ta fi gida yayar tasa ma tace bari ta je ta dawo. Ni fa na yi iya a

bin da zan iya yi ko ƙanwata ce ai sai haka, kuma ba zan zauna domin na faranta musu ni na ƙuntata ma kaina ba. Sai na bu

ɗ

e baki na ce.

"A'a ba mu yi haka dashi ba, gida zan koma na takura da zaman waje

ɗ

aya. Zan dawo gobe da safe in sha Allahu."

  W

ani kallo ta yi min kafin ta ce" Uhm! Ni ban ma tsaya bi ta kanta ba na ce ma su Hauwa zan ta fi gida, lamgwabar da kai ta yi kafin ta ce"Na

ɗ

auka sai dare"

  "Wallahi ko Yalla

ɓ

ai ya ce na zauna sai dare zan fa

ɗ

a masa na gaji haba. Gida za ni da safe sa

i na dawo."

  Tana min dariya ni kuma na sha kuni, mun yi nesa da su Badawiyya, ta rakani har haraba asibiti sannan ta koma ita kan zama daram tun da sai Mutaƙƙa ya dawo zai biyo ya

ɗ

auketa su koma gida  yara ma gidan Nene ta kai su wajen Jawahir.

 

Ko da na isa gida na gaji, wanka na fara yi sannan na nemi abin da zan ci indomie na dafa na ci sannan na dawo dai dai. Sai a lokacin na samu daman duba wayata na ga ashe Yaya Auwal ya kirani har sau biyu ban gani ba sai na bi bayan kiran na shi.

Bai

ɗ

a

uka ba sai na kyaleshi, Dan Abuja ne masu aiki a gidan ku

ɗ

i ba sa

ɗ

aga kira sai dai su kira, ba da

ɗ

ewa sai ga shi ya sake kirana. Bayan na

ɗ

auka mun gaisa da tambayan iyalai.

  "Ke wai me ya faru ne? Na ga ana ta cewa kun samu matsala da Ma'u a can grou

p na gida?

Baki na ta

ɓ

e kafin na ce"Rashin Fahimta ne. Amman Alhajimu ya daidaita mu."

Sai kawai ya ce"Oh. Ku ma dai kamar wasu yara. Sadiya kin girma fa ya kamata ki daina wasu abubuwan.".

  Da toh na amsa shi sanin halin shi, busy shi baya bashi

daman zama ya gane abin da ke faruwa na kuma san sai yanzu ne hankalinshi ya kai kan abin da ya faru, daga nan muka sauya wata hirar.

"Yaya Auwalu me zan samu ne?

  Ya na yar dariya ya ce"Me zan samu dai Matar injiniya?

Baki na rufe ina yar dariy

a kamar ya na ganina kafin na ce"Ku ne masu ku

ɗ

in a hannun ku fa, ni dai faka faka ko yar wata ashirin ne ina jira."

  "Allah ya kawo."

  Daga haka muka yi sallama, bayan na ce ya gaida Aneesa da yara, nima ya ce in gaida su Jidda, mun gama waya ba d

a

ɗ

ewa sai ga alert

ɗ

in 10k ya turamin na yi mirmishi, shi ya sa fa nake son Yaya Auwal ba ya kiran banza, irin Yaya Hamza ne, ba su ba ka

ɓ

acin rai amman kuma za su saka ka farinciki.

Ba irin su Yaya Abubakar ba, shi ai wani lokacin kamar wani mace haka y

a ke jin kansa.

  Sau

ɗ

aya na kira Alhajinmu muka gaisa bayan ya yi mana Sulhu da Ma'u. A raina na yi niyyar sai an yi wata ban je gida ba, Ma'u ta cigaba da zuwa a madadina.

Yaya Murja, har yau ban bu

ɗ

e sakon ta ba ni fa ba na son munafurci,  Rahila d

aman ita ban saka ta a lissafi ba ta da matsaya. In na ce ta na tsoron Ma'u sai ta ce ba haka ba ne, amman dai na san cewa tana ƙaunata, takaici na

ɗ

aya tafi kaunar Ma'u sama da ni.

  Sai can mangariba Yalla

ɓ

ai ya kirani wai ina asibiti ne? Na ce na daw

o gida sai ya ce shi zai biya sun yi waya da Anty Bahijja ta ce Halima ta farfa

ɗ

o na ce to ya gaishe ta.

  Sai can dare ya dawo,  bayan ya yi wanka muka zauna a dinining ya ci abinci, muna hira sama sama akan dai wani aikin kwangilan makaranta da ya yi

sama da wattani goma shuru ba a biya su ba sun gama processing komai suna ta saka rai shuru, ni har na saba saboda na san yanayin aikin na su, kafin ku

ɗ

in su zo duk sai na hannun ya gama ƙarewa an jigata. Ko da zamu kwanta hirar da muke yi kenan, ina fa

ɗ

a

masa ko kayan abinci sun yi ƙasa ga haihuwan Halima ma, Allah dai ya rufa mana asiri.

  Ko a baya in ƙannensa ko yayyensa cikin ƴaƴansu sun samu karuwa in bashi da shi, ni na ke yi wani lokacin ma ba na jiransa in akwai ku

ɗ

i a hannuna, tsakaninshi da su

dabam nima haka, in ban yi ba sai surutu ya tashi ko ba yawa ina zuwa na miƙa, ban damu da a gode ko kar a gode ba abin da na san zan iya shi na ke yi ba ruwana  da yin abu don wani ya gani ko ya yaba, kai tsaye na ke yin al'amarina ka zauna da ni domin A

llah ko akasinsa ruwanka ni ba ruwana harkan gabana kawai na ke yi.

  Da safe ma da ya shirya zai fita cewa ya yi ko zai ijiyeni a asibitin ne, na ce a'a ya je kawai in na shirya an juma zan je da kaina  ina zan bi shi na je saman jumgum kamar ni ce na

haihun. Sai azahar na fita bayan na ci na ƙoshi na je na iske asibitin cike duk da fa an ce a bar ta ta huta, dangin mijin ma ka

ɗ

an ne duk iyalan marigayi inuwa ne.

   Na iske Anty Zuwaira da  Anty Maimuna. Anty Bahijja ne ba ta zo ba sai dai su Suhaila

t. Hauwa ma can na isketa amman ba ta da

ɗ

e da zuwa ba. Ban da

ɗ

e da zuwa ba Sai ga Hajiya Iya,  tare da Suwaiba. Muna asibitin Maman farko ta zo tare da su Zulaihat, daga gidan gaisuwan suke, anan na yi ma Mama gaisuwan

ma, Anty Zuwaira ce ta ce min wai ta

da

ɗ

e ba ta ganni ba, ina yar dariya na ce"Mimisco ba ki zaman gida ko an je bakya nan."

Mirmishi ta yi kafin ta ce" In na dawo ai za a fa

ɗ

a min kin zo ko? Har su Jidda ma ana yi min rowan su?

  Hakuri na ba ta na ce suna gidan Anty Maimuna amman za su

zo mata in sha Allahu, Anty Maimuna na kusa ta na ji ta fara fa

ɗ

in itama da ya ya na aikasu sai da ta yi ta mita ban takan ta ba, itama Mimisco

ɗ

in da ya ke yar ba ruwanta ne ba ta wani maida kai kan mganar Anty Maimuna ba.

  Ni dai na ga mun yi yawaa a

asibitin ana la'asar na yi musu sallama, na ce zan biya na gaida Nene an ce ta kwana da zazza

ɓ

i, tare koma da Hajiya Iya, a gidan Nene na yi sallar mangariba sai na kira Yusuf na ce ina Gwammaja, in ya ta so daga Office ya biyo mu ta fi gida.

  Nenen ma

ta ji sauƙi, tunda Anty Zuwaira ashe ta zo da safe sun je asibiti an duba ta an bata mganguna.

Ni dai na ce har da hayaniya saboda yaran Halima suna nan kuma ba sa jin magana sun cika ƙiriniya.

  Har goman dare muna gidan Nene mun shiga gida sha

ɗ

aya n

a dare, a gajiye nake ko wanka ban yi ba na yi shirin kwanciya. Tunda na ci Tuwo a gidan Nene, dije ta yi shi da rana da miyar taushe. Na bar Yusuf na ta aiki a bisa laptop

ɗ

insa ni dai na yi barci na barshi ban san lokacin da ya gama ya zo bayana ya kwant

a ba sai dai farkawa na yi kawai na ganshi kwance ni kuma duk na rufa masa kafafuna bawan Allah ya na shan bugun dare.

  Da safe da Inna Mariya ta kirani ƙanwar Mama ce tana gaya mini rasuwar, Yayar babansu Baaba Atu, Allah Sarki na ji mutuwarta ko kwan

aki da muka je Gandun albasa mun shiga mun gaisheta ashe jinya ba na tashi ba ne. Ni na kira Amina na fa

ɗ

a mata rasuwan ita tunda ta na nesa a kaduna take aure sai dai ni na shirya, kuma mu daman a gidanmu duk abin da ya faru a bangaren Gwaggo gaba

ɗ

aya ake

zuwa haka bangaren Mama, tun Mama na da rai har ta rasu haka muke yi, Aminar ce ta shiga group

ɗ

in gidanmu ta fa

ɗ

a rasuwar sai na ji Anty Balki suna fa

ɗ

i a ha

ɗ

u a gida sai a tafi gaba

ɗ

aya a raina na kunsa sai dai mu ha

ɗ

u a can. Yaya Auwal kawai na kira na

sanar mawa ya ce Yanzu suka gama waya da Alhajinmu ya ce ya gashi ma a hanya zai tafi jana'iza mun gama wayar da cewa ya ce karshen wata zai shigo kanon in sha Allahu.

  Ina fa

ɗ

a ma Yalla

ɓ

ai rasuwan yace na shirya mu tafi Allah ya sa ya samu jana'iza.

Tea kawai muka sha muka fita sai Gandun albasa, can ne asalin gidan su Mama, itama Baaba Atu

ɗ

in da jinya ta yi tsanani ne, su kawu su ka

ɗ

aukota zuwa gida anan aka yi jinyarta. Ta yi aure a kura mijinta ya rasu amman yayanta duka mata ne duk suna can, ko

da muka je dai duk sun iso, tun da rasuwar ta asuba ce can muka iske Alhajinmu da Datti, har da Yaya Abubakar.

 

Ni kuma sai na shiga cikin gida. Inna Mariya ce ka

ɗ

ai mace a yan'uwan Mama da suka rage uban su

ɗ

aya, sai su Kawu Nafi'u da suma uba suka ha

ɗ

a, Inna Madiyana ta riga ma Mama rasuwa itace suke uwa

ɗ

aya uba

ɗ

aya, namijin ma tun kafin a haifemu ya rasu.

Duka iyayensu sun mutu, daman ko da muka taso ba mu san kakkaninmu na bangaren uwa ba, mun dai san ta bangaren Uba. Allah ya jiƙan ki Hajiya Dub

u.

  Sai bayan an yi jana'iza an tafi kaita sannan sai ga su Yaya Balki, Yaya Aina, Yaya Murja. Sai Zaitunan Matar Yaya Abubakar. Sun shigo kenan ana gaggaisawa sai ga Ma'u itama ta iso, Gwaggo daman tare da su Alhajinmu suka zo.

 

  Saboda gidan g

aisuwa ne ya sa ba su yi min wata mgana ba mun dai gaisa. Sai can bayan an dawo daga kaita maza sun shigo sun yi gaisuwa masu tafiya sun tafi masu tsayawa suna ƙofar gida suna karban gaisuwa.

Yalla

ɓ

ai mun yi sallama ya ce zai leka Office zuwa anjuma zai z

o ya

ɗ

aukeni, Alhaji mustpha ya zo, Alhajimu dai da Datti suna kofar gida Yaya Abubakar kuma ya tafi.

  A waya Yaya Auwal ya kirani na ba ma Inna Mariya ya yi mata gaisuwa  ya ce ya yi ma su Kawu Nafi'u ta wayar Alhaji, wasu ƴan uwan namu ma na da

ɗ

e ban

gansu ba sai nuna ni ake yi ana fa

ɗ

in diyar Rukayya ce marigayiya, muna gidan har dare, Ma'u da la'asar ta tafi, mun gaisa da fara'a kamar yadda nima ta yi min.  Anty Aina ma ta tafi ta ce za ta yi girki ita da Anty Balki, Anty Murja ce kawai sai ni da Gw

aggo.

  Muna

ɗ

akin matar Kawu Ali tare da su in da ake kar

ɓ

an gaisuwa  Yaya Murja ta kalleni bayan mun idar da sallar mangariba.

"Kin kyauta Sadiya  har ni na kiraki kiƙi

ɗ

auka na yi miki magana ta wasop nan ma shuru, ni fa yar gaskiya da gaskiya ce,

daga kuma ƙin ta sai

ɓ

ata."

  Kallonta kawai na yi ban yi magana ba. Ta yi ta fa

ɗ

a har ta na ce min"Ma'un da kika tsana ga ta nan da ita wajen gaisuwan nan in ba masoyinka ba waye zai yi maka haka? In ta biye ta naki ai da ba za ta zo ba."

 

  Kamar

in yi tsaki sai kuma dai na fasa na kyaleta, Gwaggo ce  ta tsawatar  mata ta ce ta bar maganar Alhaji ya riga ya kashe ta. Ni dai ƙala ban ce mata ba na fahimci gwara na riƙa yin shuru zai fi mini alheri. A lokacin Rahila ta kirani ta yi min gaisuwa bayan

mun gama waya Anty Maimuna ta kirani ta ce Tafida ya ce an yi mana rasuwa. Su Jidda suna gidan Nene in mun taso mu biya mu

ɗ

auke su. Ta yi min gaisuwa na tambayi jikin Halima ta ce da sauki suna saka ran gobe su sallamesu su maida ta gidanta.

  Sai Tar

an na dare muka bar gidan, nan na bar Gwaggo tare da Alhaji za su koma gida, Yaya Murja ma ta na nan mijinta

ɗ

an gareji ne in ya taso

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login