Showing 63001 words to 66000 words out of 137402 words

Chapter 22 - TURKEN GIDA BOOK1 COMPLETE

01 Oct 2026

367

na

ɗ

auko masa wani

ɓ

aki na fatar damisa na saka masa.

Turare na fesa masa sannan ya ce na zaba masa takalmin da zai saka. Wani baƙin takalmi na za

ɓ

ar masa ni na siya masa kwanki lokacin ina da

ɗ

an ku

ɗ

ina na ga wata mate

ɗ

ina a BUK

na tallarsu suka yi mini kyau na ce ina so 18k na siye shi Yalla

ɓ

ai na son takalmin nan fiye da sauran takalmansa duk da ya na ma cikin masu saukin ku

ɗ

i amman saboda ni ce na yi masa kyautarsa ya sa ya ke ji da shi.

Sai da na gama shirya shi tsa

ɓ

sannan

nima na ce ya ta ya ni za

ɓ

an kayan da zan saka. Mun da

ɗ

e gaban wardrop duk wanda na nuna sai ya ce a'a. Daga karshe dai ya tsaya kan wata super shi ya siya mini ita mai kalan green na ciro ta ina fa

ɗ

in" Amman Yalla

ɓ

ai mayafi zan saka ko?

Hararata ya yi k

afin ya ce" Asibiti gidan biki ne?

Na marairaice ina fa

ɗ

in" Don Allah fa. Atamfar nan ba ta kyau da Hijabi."

  Jan gefen hannun rigansa na ke yi sai ya kalleni sai na marairaice ina fa

ɗ

in" Haba My Yalla

ɓ

ai na. "

Wani kallo ya yi mini kafin ya duƙa ya

na fa

ɗ

in" In kin yarda mu sabunta wanka."

Da sauri na ce" Bar shi na saka Hijabin."

Na fa

ɗ

a ina tura baki shi kuma yana mini dariya.

Ha

ɗ

e rai na yi ina fa

ɗ

in" Ni ko? Ni ko ai shike nan."

Sai ya ce to na saka mayafin amman sai na yi alƙwarin amjuna ak

wai

ɓ

arnan ruwa ya na iya sai na ce na yarda sannan ya bari na

ɗ

auko mayafin kayan takalmi ma shi ya za

ɓ

a min wani flat mai ruwan ƙasa irin kayan shi ya na da jaka sai na

ɗ

auki jakar ina jin Yalla

ɓ

ai na fa

ɗ

in" Wai ko dai ba Alhaji za ki je gaisarwa ba. Bik

i za ki je?

  Ina dariya na ce" Kai Yalla

ɓ

ai na. Wani biki kuma! Jinya zan je."

"To ma su jinya."

Share shi kawai na yi domin na san yanzu in na yi magana sai ya iya

ɓ

ata mini shiri shi ya sa na yi shuru ina bin sa da mirmishi.

Muna nan sai ga Sabi

tu ya kira ya ce ya na waje sai ya

ɗ

au kayan ya fita dashi ni kuma fita zuwa

ɗ

akin su Jidda na ga sun shirya dogayen riguna suka saka na Abaya saboda halin Yalla

ɓ

ai na ce su cire mayafan su saka Hijabi yanzu nan zai ce yara ma ƙanana ina koya musu saka may

afi. Yalla

ɓ

ai ba wai yana da tsanani ba ne amman fa ya na da saka ido kan iyalansa. Wani lokaci zai yi mini tsanani wani lokacin kuma sauƙin kanshi har ya na yi mini yawa.

  Jidda na ce ta

ɗ

au kwandon abinci zuwa mota ni kuma na koma ciki ina fesa turar

e. Har na

ɗ

an fesa ka

ɗ

an sai na tuna da Yalla

ɓ

ai yanzu raina zai

ɓ

aci. Da sauri na ijiye na koma ina shinshina kaina in ƙamshin ya fito na shiga uku da fa

ɗ

an Yalla

ɓ

ai.

Hon kawai ya yi ta mini daga haraba ni kuma sai da na kashe duka wutar gidan sannan na

fito na kulle ƙofar falo.

Su Jidda na gidan baya ya na hira da su ina bu

ɗ

e gaban mota na shiga ya juya ya na kallona kafin ya ce" Alhaji ki ka fesa ma turare ko likitocin ?

Ya fa

ɗ

a cikin ha

ɗ

e rai. Da sauri na ce" A'a. Turaren kayan ne ina ga."

Ƙ

ura mini

ido ya yi da sauri na ce" Da gaske ban fesa turare ba."

Bai ce mini komai ba ya yi ma motar key sai na koma na jingina da kujeren mota ina maida numfashi. Mun

ɗ

au hanya na ji ya na fa

ɗ

in" Mu fara zuwa asibiti in na duba Alhaji sai na kai su gwammaja

ɗ

i

n"

Ni dai na amsa masa domin na ga ya wani ha

ɗ

e rai ne.

Mun isa asibitin wajen sha

ɗ

aya saura ne. Amman na iske har Ma'u ta zo ni da Rahila ne kawai ba mu iso ba amman har su Yaya Auwal da matansu da Amina ma ta iso daga kaduna. Mun gaggaisa da su har

da Yaya Murja Baaba ta na nan ita da Gwaggo suma na gaishe su Baaba a dakune ta amsa ban damu ba. Yalla

ɓ

ai kuma ya fara musabaha da mazan matan ma suka gaisa ga duka har ƙasa ya gaida Gwaggo da Baaba.

Ma'u har da cewa" Yalla

ɓ

ai barka da safiya.'

Ya juy

a suna gaisawa su Jidda ma suka bi kowa

ɗ

aya

ɗ

aya suka gaishe su. Suna waje Alhaji na ciki ya na barci Yalla

ɓ

ai ne ya shiga tare da su Jidda. Ba da

ɗ

ewa ya fito ya ce za su tafi ni na raka shi har bakin mota muka rabu akan cewa sai anjuma za su zo tare da s

u kawu ina

ɗ

aga musu hannu suka bar haraban asibitin Baby sarkin rigima jin wajen Nene za a kaita sai ta fara murna.

Abincin da na zo da shi Gwaggo na ba ta kar

ɓ

a ta na ta saka albarka.

"Ba wacce ta zo hannu rabbana. Yadda kuke jin ƙan mu kuma Allah ya

jiƙan ku wata rana."

Aka amsa da Amin Amin Baaba ta na ta wani ta

ɓ

e ba ki ni ko ba ta isheni kallo ba

Mun gaisa da Ma'u da tambaya ya jiki daga nan na karisa saman darduman da Amina ke zaune ita da Laila da Khaleesat suna hira.  Sai bayan na natsa ne n

a tambayi Baba Aminu aka ce ya koma tun safe Baba Sani kuma ya koma gida ya huta sai anjuma zai dawo.

Na kira wayar Rahila ta ce min ga su nan a kan hanya ba da

ɗ

ewa ta iso itama da kwandon abincin ta.

Kowa da wanda ya saba dashi ya zauna su Yaya Murja

yan wajen Ma'u suna zaune waje

ɗ

aya har da Zaitunan Yaya Abubakar. Yaya Aina ce ma ta

ɗ

an zauna a wajen Rahila kuma daman kowa ya san kaf gidanmu na fi shaƙuwa da ita shi ya sa ko an gamu tare muna hira ba wanda zai bi ta kai.

 

  Muna nan har bayan az

ahar Laila Yaya Auwal ya

ɗ

auke ta zuwa gidan su. Alhaji ya farka wajajen biyu duk mun shiga mun gaishe shi da jiki ya ce ya ji sauƙi yau ma ya ce likita ya sallame shi.

  Yaya Hamza ya ce ya bari ko zuwa gobe in ya ƙara jin sauƙi.

Baaba na gefe ta ce"Gas

kiyar Hamza ka ƙara kwana ka samu hutu sosai Yaya Sule."

Shi dai Alhaji an fi ƙarfinsa kawai ne kawai shi ya sa ya yi shuru. Sai ya koma ya kishigi

ɗ

a bayan Gwaggo ta kara mai filo

"Yara nan fa duk sun taho maka da abinci me za ka ci?

Gwaggo ta fa

ɗ

a t

a na kallon shi.

"Allah ya saka muku da alheri. Allah ya yi musu albarka na gode."

Dukkanmu muka amsa da Amin Amin

Abincin ya ce sai anjuma amma ya sha ruwa. Ni ya kallah kafin ya ce"Dubu yau ke ka

ɗ

ai kika zo? Ina kika baro min uwargidana Hauwa'u?

I

na dariya na ce"Ta zo ka na barci Alhajinmu. Yalla

ɓ

ai ma ya zo amma anjuma zai dawo in sha Allahu."

Sai ya jinjina kai kafin ya kalli Ma'u ya na fa

ɗ

in" Asma'u ki yi ma megidanki godiya maimuna ta fa

ɗ

a mini bai bar yaran nan sun kashe komai ba. Allah ya ƙa

ra ma arziƙin sa albarka Amin."

Ma'u ta amsa da Amin Baaba har ta amsawa da Amin Amin da karfi na kalle ta lokaci

ɗ

aya ina ta

ɓ

e baki. Ba mu da

ɗ

e a dakin ba muka fita waje saboda dokar likita. Muna asibitin nan har la'asar sai ga kiran Hauwa ta na ce min

ga su a asibitin ita da Mutaƙƙa ina ne barayin

ɗ

akin da aka kwantar da Alhajin? Ina jin haka ni na fita haraban asibitin na taho da su.

   Shi ya sa na ke son Hauwa in dai abu ya same ni ita ke fara zuwa ta yi mini jaje ko murna ita da mijinta. Mutaƙƙ

a ya shiga ya gaida Alhaji duk da ba lokacin dubiya ba ne na fa

ɗ

a ma Alhaji ƙanin mijina ne ya na ta saka albarka. Mutaƙƙa ya zo da kayan marmari Hauwa kuma har abinci ta zo dashi kuma nan ya bar min ita karfe shidda ya ce ta koma gida. Na ji da

ɗ

i matuka k

o da ganin sauran yan'uwana dangin mazajensu na ta zuwa gaida Alhaji. Ma'u har uwargidanta Hajiya Zainab ta zo da sauran ƙanensa.

  Hauwa ta zo ba da

ɗ

ewa sai ga Anty Bahijja ni na yi mamakin ganinta har a cikin zuciyata na san ba domin ni ta zo ba illa

i Ma'u ce ta je ta taro ta. Hauwa ta saki baki ta na kallon su har da rumgume juna muna ji ta na fa

ɗ

a ma Baaba matar Yayan mahaifiyar Alhaji Mustspha ne. Sai ta

ɗ

ago ta ga ina kallonta sannan ta ce"Kuma Yayar mijin Sadiya ne.".

  Gwaggo na ta saka albarka

da godiya ina ji Ma'u ta nuna Baaba ta na fa

ɗ

in ga mahaifiyarta. Anty Bahijja har ƙasa ta duka suna gaisawa Rahila na in da muke Khaleesat ta shiga cikin gari gidan ƙanwarta Anty Aina ma ta koma gida Amina ma ta je gida ta huta. Yaya Murja ma dazu ta koma

mu da Yaya Balki ne kawai mu ke asibitin.

Daga zaunen da na ke na gaisar da Anty Bahijja sai lokacin ta kallemu ni da Hauwa.

"To su Hauwa ashe a nan nan?

Cikin rawan jiki ta ce" E. Ban da

ɗ

e da zuwa ba. Tare da Baban Sahla mu ke ya kawo ni sai ya wuc

e."

Sai kawai ta wuce tana fa

ɗ

in" Hakan na da kyau."

Shiga ciki ta yi Ma'u na gefenta domin ta duba Alhaji.

Sai da ta shige ne sannan Hauwa ta kalleni nima sai na kalleta amman ba mu yi mgana ba muna nan zaune ta fito har ta na ba ma Gwaggo 10k. Wai s

ai ga Ma'u ta juyo ta na ce min" Sadiya kalli Anty  Bahijja da

ɗ

awaniya."

  Mirmishi na yi kafin na ce" Allah ya ba da lada."

Ma'u ce za ta rakata ni dai ko kafata ban

ɗ

aga daga daga na ke zaune ba.

Sai ta juya ta na kallon Hauwa kafin ta ce" Yanzu za

ki tafi gida na yi miki lift?

Da sauri na ce"Mutaƙƙa karfe shidda ya ce ta koma gidan"

Sai ta wani kalleni kafin ta ce" Ya yi. Allah ya ƙara lafiya."

Na amsa mata da Amin Amin har da Baaba a masu rako. Sai da suka bar wajen Rahila ta kalleni kafin ta

ce" Ku ba ku yi rakon ba Sadiya"

Kai tsaye na ce" Saboda mene! Ai ni ba na neman suna. Wacce ta zo domin ta ba ki ga har da uwarta arakon ba?

Sai Rahila ta kasa mgana. Saboda ta san halina ta na ƙara mgana zan saki wata mgana kuma ga Hauwa a wajen sai t

a tashi tsam da goyon yarta ta wuce wajen Gwaggo itama na rakata da harara.

  Hauwa ce ta kalleni cikin mamaki kafin ta ce" Wai ya kuke da Ma'un nan ne Anty Sadiya?.

Kai tsaye na ce" Ina wanan tsohuwar da kika ga sun fita tare? Sai ta

ɗ

aga mini kai. Ka

u tsaye na ce" Ita ce mamanta. Ita

ɗ

in Baabar mu ce ƙanwar Alhajinmu ce da suka ha

ɗ

a uwa

ɗ

aya uba

ɗ

aya."

  Sai ta jinjina kai ni kuma sai na ƙara mata da cewa" Baban Ma'u ya rasu tun tana ƙarama sai da Baaba ta yi wani auran Alhajinmu ya

ɗ

auketa shi ya

sa ta tashi a gidanmu."

Hauwa ta yi sakate kafin ta ce" Ikon Allah."

Sai na kalli Hauwa domin na san akwai mgana a bakinta.

Cikin sauri na ce"Me kika gani hala! Ko na ce kin ji wani abu ne a kaina daga bakin ta?

Shuru ta yi ni kuma da sauri na ce" Do

n Allah ki fa

ɗ

a mini Hauwa. Ba lalle kin san ba shiri tsakanina da Ma'u ba kina gani da idon ki yadda take shigema Anty Bahijja kuma dalilina ne tunda ai ba Musbahu ta ke aure ba. Balle kusan ta yi musu yawa haka."

  Ƙasa ƙasa Hauwa ta ce" Ranar sunan H

alima na ji suna mganarki."

Sai na yi kwafa kafin na ce" Ai ba za ta sauya ba. Munafuka ce makira."

Sai Hauwa ta riƙe min hannu tana fa

ɗ

in" Ta so mu je ki ji wata mgana"

Barayin muka bari gaba

ɗ

aya mun ha

ɗ

u da su Ma'u a hanya za su dawo. Har ta na ce min

i Hauwa za ta tafi ne na ce mata a'a da gayya na ce mata za mu yi mgana ne ina gani ta yi tsam daga ita har uwarta ni ko na ja Hauwa muka wuce abin mu.

  Can haraba muka fita a babban falo muka samu kujeru muka zauna ina mai kallon Hauwa na ce"Me kika j

i munafukar ta ce akaina?

Hauwa ta ce" Ni fa ina ta mamaki na san ƴar uwanki ce amman me ya sa za ta biye ma su Anty Bahijja suna kushe ki?

  Raina har ya fara

ɓ

aci da sauri na ce"Me ta ce wai?

Hauwa tasauke numfashi kafin ta ce" ita da Anty Bahijja d

a wata ban san ta ba tare da Ma'un suka zo."

Kai tsaye na ce" Shema' u ce ƙawarta ce."

Hauwa ta cigaba da fa

ɗ

in" da Anty Maimuna ma awajen ana mganar haihuwa Anty Bahijja na ta fa

ɗ

an wai kamar Tafida zai ƙare rayuwa da ƴaƴa biyu. "Bu

ɗ

e

bakinta sai cewa t

a yi" wai daman tun farko ke ba ki da burin tara ƴa'ƴa da yawa. "

  Ido na har wani ƙyalli bala'i ya haska a fusace na ce" Ita Ma'un ta ce haka don ubanta?

Da sauri Hauwa ta ce" Ni fa ba na fa

ɗ

a miki saboda na ha

ɗ

a fa

ɗ

a ba ne. Na gaya miki ne saboda ki

sani ne"

  Ina sassauta fushina kafin na ce" Ba zan yi ba Hauwa."

Kallona ta yi kafin ta ce" Kin tabbatar? Sai na gya

ɗ

a mata kai sai ita kuma ta gyara zama ta cigaba da fa

ɗ

in" Ita fa Ma'un ta ce haka aiko Anty Maimuna ta ce ba ki isa ba kin auri

ɗ

an d

angi saboda haka in ke baki son haihuwa za su aura masa wacce za ta zo ta cika masa gida da ƴa'ƴa."

Idanuwana har sun tara ƙwallah zuciyata na zafi. Na kalli Hauwa kafin na ce" Ban yi mamaki ba. Tun zuwan Ma'u gidanmu na san ita din ba alheri ba ce. Na ku

na san watan wata rana sai ta zame mini matsala da damuwa. Amman ta je Allah ya fita ni dai ban ta

ɓ

a bin ta da sharri ba in tana tunanin abin da ya faru na fasa auranta da Yaya Hamza take rike da ni a cikin ranta ta makara har gobe ban yi nadama ba. Da na

bari ta auri Yaya Hamza da tuni ta ha

ɗ

a mana yaƙi a cikin gidanmu."

  Cikin mamaki Hauwa ta ce"To daman da jiƙaƙƙiya a tsakaninku?

Kai tsaye na

ɗ

aga kaina kafin na ce"Akwai kam. To sai aka yi yaya?

Hauwa ta cigaba da fa

ɗ

in" Kawai sai wacce suka zo tar

e da kika ce ƙawarta ce ta na cewa shi ya sa kika yi tsarin iyali kenan ga shi ya ja za miki matsala kina son haihuwan kuma  ta ƙi samuwa. Nan take Anty Maimuna ta ce sai dai ke matsala ta ƙare a kan ki Tafida aure zai ƙara in sha Allahu."

  Mirmishi ka

wai na yi a cikin raina ina jin kamar in na ga Ma'u na shaƙe mata wuya. Sannan ido na idon shema'u wallahi tallahi sai ta raina kanta

Hauwa na fa

ɗ

in wai na kwantar da hankalina ba su isa su saka Yaya Tafida ya yi aure ba.

Kallonta na yi kafin na ce" Sun

isa mana tunda ƴan'uwan shi ne kuma suna gaba dashi. Ni bare ce ko yau ya sake ni gidanmu za ni su kuma ai ba shi da kamar su. Hauwa na rantse da Allah ba zan hana Yalla

ɓ

ai ya ƙara aure ba, ya ƙara ta zo ta ci duk abinda suke tunanin ina ci ƴaƴa kuma ta t

ara masa duniya ni kuma biyun da Allah ya bani Allah ya raya min su."

Na fa

ɗ

a ina ƙokarin maida kwallar da ta kawo min. Hauwa ta dafa kafa

ɗ

ata ta na

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login