Showing 78001 words to 81000 words out of 137402 words
/>
ɗ
akin mu kafin ta ce" Ba ta ko
ɗ
ora tuwo ba. Kuma miya na ta dahuwa ko ƙashin da muntari ya shigo da shi ba ta saka ba."
Lokacin ta
ɗ
aga labulen
ɗ
akin tana kwala min kira ina daga
ɗ
akin Hajiya har na fara barci.
"Ba ta fa a
ɗ
akin"
Hajiya hankalinta na wajen jin radiyonta ba ta ma jin su. Gwaggo ce ta leƙo dakin Hajiya ta na kiran sunana na ji har gyara kwanciya na yi. Ban ankara ba sai ji na yi an
ɗ
aka mini duka a cinyata da
sauri na miƙe ina sosa wajen sai na ga Mama tsaye a kaina tana huci.
Cikin tura baki na ce"Kai Mama a cinya fa kika dake ni."
"In ba ki tashi ba sai na mare ki a fuska yanzu."
Ina jin haka na yi saurin saukowa daga gadon saboda na san halinta tan
a da saurin hannu. Ina fitowa na ga har mangriba ta yi Gwaggo ta kalleni ta na fa
ɗ
in" Sadiya ho. Ke ko koyi da ƴan'uwanki ba kya yi. Su in dai suna da aiki akan lokaci suke gamawa."
Haushin aikin dake gabana ya sa ban ko yi ma Gwaggo magana Hajiya ce ta
kashe radiyon ta na fa
ɗ
in" Me ya faru ne? Ke Dubu ina kallabin ki? Sai a lokacin na ta
ɓ
a kaina ba
ɗ
ankwali ina tura baki na koma na
ɗ
auko a saman gadonta da ya sa
ɓ
ule na
ɗ
aura na fito dai dai Hajiya na fa
ɗ
in" Dare ya yi ina su Asma'u ne? Su kama mata su y
i girkin tare.'
Jin haka sai na washe baki amman sai Mama ta ce" ƙyalata ta Hajiya. In na su aikin ne tana
ɗ
aki kwance kauda kara ba za yi musu ba. Sai su ne za a ce su yi
mata na ta aikin? Sai murnata ta koma ciki sai dai Hajiya ta sake ƙwatana da ta c
e"Ita ai ba yanayin su
ɗ
aya ba. Tun da sun fita zafin nama ai ba a zauna a zama
ɗ
aya ba."
Jin haka yasa na miƙe da karsashina saboda na san in su Rahila suka dawo sai Hajiya ta yi musu mgana sun tayani. Icce na ha
ɗ
a na
ɗ
ora Tuwo Mama na ta fa
ɗ
an in ina
girki har jajjage ita ke yi mini kawai na fito na
ɗ
ora ina jin ƙyashi na duba har wanke wanke da sharan tsakar gida da Amina ce ke yi sai da ta yi kafin ta fita sai ni da in dai ina da aiki sai ran kowa ya
ɓ
aci ina cikin madafi ina tura baki amman raina fe
s domin na samu raran ku
ɗ
in cefane Alhajimu 2k ya ba ni kayan Miya kawai na siya kashi daman yaya Muntari ya kan tura ma ku
ɗ
i in dai za a yi miya ya siyo. Ku
ɗ
in cefane ke saka ni farinciki in ranar aikina ya zagayo amman bayan haka yini na ke yi cikin baƙi
n ciki sai na ji gaba
ɗ
aya duk na gaji kamar mahaukaciya haka nake komawa a irin yanayin ana takata sai na yi sati ina gaba da mutum.
Ana kiran sallar mangariba su Rahila suka shigo. Gwaggo sai da ta yi musu fa
ɗ
an da Alhaji ya shigo fa. Ma'u ce da yana
yin mganarta ta ce" Mun taso da wuri Gwaggo rashin abun hawa ne."
Ina madafi ina talge da fitila a hannuna ba wuta. Na gama kenan na rufe na fito nepa suka kawo wuta. Miya ta isa ka
ɗ
i har na kwashe ƙashin ina fitowa Rahila ta kalleni yadda na yi kaca kaca
kafin ta ce" Wai ke ba ki gama tuwon ba daman?
Wani kallon tara saura kwata na yi mata na wuce ta. Ba domin ta matsa ba sai na bangajeta. Ma'u wajen rijiya ta nufa bayan ta miƙa ma Amina Hijabinta ta kai mata cikin
ɗ
aki wajen Hajiya na nufa ta miƙe
tana kwashe tabarma tun da an kira mangariba ra
ɗ
a na yi mata a kunne.
"Hajiya ga su Rahila nan."
Sai ta kalleni kafin ta juya ta na kallon Rahila wacce ke mgana da Ma'u.
"Rahila da Asma'u in kun yi sallah ku kama ma Dubu aikin nan ta gama kafin Su
le ya shigo."
Rahila ta amsa da to amman Ma'u sai da ta kalleni nima na kalleta gwalo ta yi minibni kuma na
ɗ
auke mata kai na koma kitchen. Gwara na ka
ɗ
a miyar da kaina na bar musu su ƙarisa tuwon. Sai da na ka
ɗ
a miyar na sauke sai na saka ruwan wanka ni
kuma na je na yi alwala saboda ma ba na son mgana a
ɗ
akin Hajiya na yi sallar mangariba na kuma yi zama na ƙarshenta dai Rahila da Ma'u suka ƙarisa tuwon Alhajinmu ya shigo gida bayan isha'i lokacin ina wanka a bayi daman ina ta Allah Allah na gama na fito
kar ya dawo.
Ina fitowa yana tsakar gida an baza masa tabarma. Na so na yi sa
ɗ
af na shige
ɗ
aki amman hakan bai samu ba sai da ya ganni.
"Dubu"
Dole na amsa ina kallon shi fa
ɗ
a ya fara min na wankan dare wannan karon ma Hajiya ce ta fito ta ƙw
ace ni.
"Sule ka ƙyale yarinyar nan. Yau fa a tsaye ta yini tana aiki har daren nan gwara ta yi wanka ko ta ji da
ɗ
in barci."
Alhajinmu ya yi shuru amma Mama sai da ta ce" To ta riƙa yin aikin ta da wuri mana. Sadiya son jikinta har bani tsoro ya
ke in ta yi aure ban san ya za ta yi ba "
Alhajinmu sai da ya yi dariya kafin ya ce" In ta ga ta samu
ɗ
akin kanta za ta yi ne Rukayya. Nan saboda ta ga akwai su Asma'u ne in ba ta yi ba su za su yi."
Ni dai na samu na shige
ɗ
akinmu tunda nan ya fi ku
sa ina shiga na ga Rahila da Ma'u ana ta hiran bikin da suka je. Na yi kamar ban gan su ba mai na
ɗ
auka na shafa ina da sauran kaya a
ɗ
akin na bu
ɗ
e jakar Rahila na
ɗ
auko wata rigata na saka kafar Ma'u na wajen da gangan na taka ta saboda na ga ita ba makau
niya ba ce ta na ganina a wajen ba ta janye ba.
"Dutse kika taka hala?
A sakarce na kalleta kafin na ce"Wataƙila."
Ta yunƙuro za ta yi mgana Rahila ta hana ta da cewa" Kyale ta Ma'u. Ke kuma Sadiya don Allah ki koyi zaman lafiya."
Na kalli Rahila k
afin na ta
ɓ
e baki ina fa
ɗ
in" Sannu yar koran gimbiya."
Haka na ke ce mata in na ga tana haƙiƙancewa akan lamarin Ma'u. Wani lokacin Rahila ba ta cika ban mamaki ba irin Yaya Abubakar bai
ɗ
aukan lamarin Ma'u da sauƙi amman ina masa uzuri makauniyar soyayya
ce ke damun shi.
Tun bayan dawowar Hajiya kano rabon mu da garin Yashe amman dai su Baba Aminu suna zuwa duba Hajiya in kuma wani sha'ani ya tashi ƙwansu da ƙwarƙwatan su. Ma'u dai ta manta da gidan tsoho ba zuwa take yi ba. Kuma ni dai ban ta
ɓ
a gan
in wani daga cikin dangin babanta ya zo nemanta ba. Amman tana zuwa kura wajen Baaba itama Baban na yawan zuwa kuma duk saboda Ma'un ne. In ta tashi zuwa tare da Rahila suke zuwa ni ko in yi zamana a gida ban ta
ɓ
a marmarin zuwa ba. Tun da na fahimci Baaba
ba ta ƙaunar uwata nima daga ita har yarta ba na som su tun ballatana da na fahimci Baaba na da son abin duniya.
Ko irin a makaranta ƙawaye an sha zama kowa na fa
ɗ
in irin ra'ayin mijin da zai aura ni ba na mgana saboda ra'ayi na ya bambamta da na kowa
. A lokacin maza ba sa gabana duk da an sha tare ni a hanya ban ta
ɓ
a maida kai ba saboda har a lokacin ban sami irin za
ɓ
ina ba.
Rahila kuma daman na fara zargin suna soyayya da Yaya Muntari. Na da
ɗ
e ina mamakin shi so daman haka yake? Saboda Ya Muntari ga
jeren namiji ne kuma baki sannan yana da barkwanci ni dai ban ga abin so a wajen shi ba anawa tunanin kenan Ma'u ko an ta
ɓ
a tare ta a hanya muna tare ta ce ita ta na da miji. Bu
ɗ
e bakin Rahila tana dariya sai ta ce.
"Yaya Abubakar ba. Na sani kun dace k
warai Ma'u."
A lokacin Ma'u ta kasa yin gaddama amman yanayinta ya sauya ni kuma ina gefe ban ce komai ba a raina na ce maji ma gani an tura uwar amarya biko. Kuma gashi Ma'u da jinin masu ku
ɗ
i amman ba ta sauraran kowa ni dai masu cewa
suna sona daga mal
aman islamiyamu sai na boko ita kuma Rahila gajerun maza kamar Yaya Muntari da ta sauya ma suna zuwa Yaya Muktar.
Shekara
ɗ
aya ta shafe tuni har mun zana jarabawar fita babban sakandiri a ƙarshen shekaran 2000 sai dai dukkanmu ba wacce ta ci sai mu ka
dawo zaman gida. Lokacin Yaya Abubakar da Yaya Hamza sun gama karatun su suna hidimar ƙasa. Shi Yaya Hamza can sokoto ya yi zamansa yana hidimar ƙasarsa. shi kuma Yaya Abubakar nan kano wani ƙaramin asibiti na dabbobi kuma ya gamawa suka riƙe shi duk da ya
na ta cewa zai ƙaro karatu shi kuma Yaya Hamza bai tsaya ba tuni ya nemi gurbin masters a University of Ibadan. Sai dai in ya zo gida hutu bai ma cika zuwa ba bai wuce a shekara sau uku haka ba.
Mun sake zana jarabawa a 2001 shima dai ba a dace ba. Ga s
hi su Baba Aminu sun fara mganar ya kamata Alhaji ya aurar damu. Tun da lokacin 15 16 ake aurarwa mu gamu sha tara muna shirin shi ga ta ashirin amman ba mgana ƙwaƙƙwara gwara ma Rahila mganarta da Ya Muntari ya kai gaban Alhajinmu kuma ya yi murna ƙwarai.
Kowa kuma ya yaba da ha
ɗ
in tunda su suka ha
ɗ
a kansu. Ni ce dai ha
ɗ
in ke ban dariya in ta yi ma Rahila dariya in na ga ta na rawan jiki akan Ya Muntari. To gwara shi ana son shi. Shi fa Yaya Abubakar yana yi ne amman kwata kwata kamar ba a son yana yi ba.
In da ma su Gwaggo suka fahimci yana son Ma'u bini bini sai ya je Kura gaida Baaba da
ɗ
an siyayyan shi itama kuma ta fahimta. Magana dai ta ya
ɗ
u a tsakanimmu amman ba ta je wajen Alhaji ba. Su Yaya Murja kar a ji labari tana fa
ɗ
in tuwona maina ne za'a
yi ita ƙanwar ango sannan yayar Amarya. Ban ta
ɓ
a tunanin Ma'u da Baaba za su iya tunanin abin da suka aikata ba. Domin Yaya Abubakar kafin ya kai mganar Ma'u wajen Alhaji ya yi magana da Gwaggo sai ta tambaye shi ko ita Ma'un tana son shi sai ya ce a'a bai
bayyana mata ba sai ta ce ya nemi yardan Ma'u.
Abin da ya sa na san haka ya faru. Ranar wata asabar da daddare Yaya Abubakar ya kira Ma'u zuwa zaure na fito daga
ɗ
akin Hajiya na gansu sun wuce shi ya sa na bi bayansu a lokacin ne na ji yana fa
ɗ
a ma
ta yana sonta ya fa
ɗ
a ma Gwaggo ga abin da ta ce. Ma'u ba kunya ba tsoron Allah ta bu
ɗ
e baki ta ce ma Yaya Abubakar ya yi haƙuri ita a matsayin yaya ta
ɗ
auke shi ba da wani manufa ba tun da aka kawo ta gidan nan Yaya Hamza ta ke so. Ina la
ɓ
e ina ganin har
duƙa mata ya yi amman Ma'u ta fara kukan munafunci sai ya ce shikenan saboda ita muguwa ce sai ta ce wai ya taimaka ya rufe mganar ba ta so Alhajinmu ya ji shi kuma ya
ɗ
au alƙwarin ba wanda zai ji Gwaggo ma zai san abin da zai fa
ɗ
a mata.
Kafin ta taho n
a shige
ɗ
akin Hajiya ina maida numfashi ta na kwace sai da ta ce" Dubu lafiya?
Ina sauke numfashi na ce" Ba komai Hajiya."
Ranar ko barci ban yi ba ina tunanin mafita ko da ba shiri tsakanina da Yaya Abubakar jinina ne. Na ji tausayin shi da ya sa na far
a tunanin yadda zan
ɓ
ullo ma lamarin. Washegari na je gaida Alhaji sai ga Ma'u bayan sun gaisa ta ce wai in Alhaji ya bar ta za ta je kura wajen Baaba.
Ina jin haka na ji a raina akan Yaya Abubakar ne. Saboda lokacin wayar hannu ba ta da
ɗ
e da shigowa ba
sai wane da wane Alhajinmu ka
ɗ
ai ya mallaketa. Ina jin sanda ya ce shikenan sai ta shirya cikin ni ko Rahila wata ta rakata ina jin haka na yi karaf na ce" Alhajinmu ni zan rakata."
Ba Ma'u ba har Alhajinmu sai da ya yi mamaki. Ma'u kam sake baki ta
yi kawai tana kallona.
"Lalle Hasiya na da babbar baƙuwa."
Haka Alhajinmu ya fa
ɗ
a ni ai ban tsaya ba na koma
ɗ
akin Hajiya ina ha
ɗ
a kayana Hajiya ta ce lafiya na ke ha
ɗ
a kayana.?
"Ma'u zan raka kura wajen Baaba."
Da mamaki Hajiya ta kalleni ba ta da
wani karfi kwana biyun nan ba ta da lafiya ta na fama da zazza
ɓ
i sai da aka kaita ma asibiti. Maida kanta ta yi ta kwanta lokaci
ɗ
aya ta na fa
ɗ
in" Yau kuma? To Allah ya tsare."
Kowa ya ji zan raka Ma'u sai ya yi mamaki har Rahila sai da ta ce"Allah ya
sa Sadiya kin sauya kenan."
Ni ba na ta kanta ni na san abin da zai kai ni.
Ma'u ba ta da yarda za ta yi ta na ji ta na gani na shirya kayana Alhajinmu ya bamu ku
ɗ
in mota mun bar gidan ba ma mu ha
ɗ
u da Yaya Abubakar bawan Allah shi ka
ɗ
ai ya san abin da k
e damunsa.
Har muka isa kura sannu ba ta ha
ɗ
amu da Ma'u ba. Mun isa gidan Baaba ita kanta ta yi mamakin ganin mu tana da abokiyar zama. Zaman dai ba wani da
ɗ
i ita kanta ta yi mamakin ganina tare da Ma'u cikin mamaki ta ce" Yau kuma wannan ce ina Rahilan
?
Ma'u ce ta amsa da cewa ni ce na rakota wannan karon.
Duk da ban samu tarban da ya kamata ba ban damu ba Zainab ce kawai ƙanwarta ta kulani duk da ta na ƙarana ne sai sauran ƙannenta maza. Bayan mun yi salla mun ci abinci Ma'u na son ke
ɓ
ewa da Baaba am
man ba hali tun da na hana ina wajen. Sai daddare sun
ɗ
auka na yi barci suka ƙule cikin
ɗ
aki ba su san ina kwance la
ɓ
o ina dakon su ba. Ina ganin sun shige ciki nima na tashi sa
ɗ
af sa
ɗ
af na la
ɓ
e ta jikin labule a daga nan na ke jiyo muryan Baaba ƙasa ƙasa.
"Shi wai Abubakar
ɗ
in ya ce ya na sonki?
Ma'u ta
ɗ
aga kai cikin damuwa saboda ina hangosu ta jikin labulen ƙurwan
ɗ
akin
Sai kawai Baaba tayi tsaki kafin ta ce" Shi ma dai da rigima ya ke. Ai ke matar manya ce duk da ban raina Abubakar ba. Sai dai
tunda Hamza kike so shi ne za
ɓ
ina kuma ba kin ce yana can yana cigaba da karatu ba? Nan gaba Allah ka
ɗ
ai ya san abin da zai zama."
Ma'u ta kalli Baaba kafin ya ce" Baaba ya zan yi? Har fa ya fa
ɗ
a ma Gwaggo. Kuma su ma yan gidan sun fara gane yana so na
ba na so Alhaji ya ji labari Yaya Abubakar ya yi min katanga da abin da na ke so.'
Baaba ta kama hannun ta lokaci
ɗ
aya tana fa
ɗ
in" Kwantar da hankalin ki. Gobe da safe ku koma gida ni kuma cikin satin nan zan shigo. Da ikon Allah ke rabon Hamza ce."
Sauri na yi na koma wajen kwanciya a falo a saman katifa na yi kamar mai barci sai can bayan wani lokaci Ma'u ta fito ta dawo ta kwanta a gefena. Ta kwana mutsu mutsu nima haka a cikin raina ina tunanin ta wata hanya zan hana Baaba aiwatar da kudirinta?
Har muka koma kano ban samu mafita ba. mun koma mun iske Yaya Abubakar na kwance ba lafiya daga ni sai Ma'u muka san dalilin ciwon shi. Zazzabi da ciwon kai har dai da Yaya Muntari ya raka shi asibiti ya ga likita. Na
ɗ
auka Ma'u za ta tausaya masa amman
sai na ga kamar ba ta da tausayi ban samu mafita ba har Baaba ta zo gida ta kuma tara su Alhajinmu ta kawo mganar Ma'u tana son Hamza tun tuni ganin abin na gida ne yasa ta zo da mganar Alhajinmu na jin haka ya fara murna ya ce kuma zai aurama Ma'u