Showing 3001 words to 6000 words out of 137402 words
yaye bargon jikina.
Hannu guda
ɗ
aya na miƙa masa sai ya kama na jawo sa ya zauna a gefena ni kuma sai na yada kaina saman kafa
ɗ
ansa lokaci
ɗ
aya ina fa
ɗ
in" Allah yanzu na tashi, mganarka naji sama sama a saman kaina."
A tare na kuma kall
onsa kafin na ce"Waye ya kira hala?
Yana wasa da yatsun hannuna na dama da suka shan jan lalle, ya na fa
ɗ
in" Alhaji ne."
Cikin zaro ido na ce"Alhajinmu? Bayan na tada kaina daga saman kafa
ɗ
ansa.
Dariya ya yi kafin ya miƙe lokaci
ɗ
aya ya miƙa mini hann
unsa na kama ya miƙar dani tsaye ina miƙewa ya bu
ɗ
e min hannuwansa na fa
ɗ
a jikinsa ina sauken numfashin salama. Murya ƙasa ƙasa yace" Muna da wani Alhaji ne bayan Alhajinmu? Shi ne ya kira ya ce yana son ganin mu ni da ke. Yau da daddare"
Ina lafe a jikin
sa ban wani jin mamakin jin haka ba, daman nasan za a rina ai ni daman uwar laifi ce yanzu har an samu wata ta je ta gaya ma Alhaji fa
ɗ
an da ya faru tsakanina da Ma'u a gidan Rahila. Ban da Allan misuri amman ina da tabbacin dalilin kiran Alhaji kenan, ƙar
amin tsaki na saki abin na cin rai na har yaushe ne yan gidammu za su gane Ma'u makira ce ita da uwarta? Tun muna yara ita ke nasara a kaina saboda macijin sari ka noƙe ce ni kuma ina da baki shi ya sa take ta samun nasara a kaina har kuma yau din nan koma
i ya faru tsakanimu ni ce mara gaskiya fitinanniya.
Ƙ
ara sakin tsakin na yi wannan karon mai karfin har sai da ya ji, sai ya rankwafa da kansa dai dai kunnena yana fa
ɗ
in" Me ya faru matata?
Sai na ƙara shigewa jikinsa kamar wani zai ƙwace min shi kafin
na ce"Ina kwana Yalla
ɓ
an Sadiya"
Duk da ba na kallon shi amman na ji sautin mirmishin kafin yace"Ina kwana Sadiyan yalla
ɓ
ai."
Atare muka saka dariya, sannan ya
ɗ
ago ni, ya sumbaci goshina ni kuma na sumbaci kumatunsa sannan na kalleshi cikin ido ina fa
ɗ
in" ina sonka Yalla
ɓ
ai na."
Mirmiahi ya yi min sannan ya sumbaci lebunana ya
ɗ
ago ya na kallona na wani lokaci kafin ya ce" Nima ina kaunarki Sadiya ta."
Komawa na yi na sake lafewa a saman kirjinsa ina fa
ɗ
in"I miss u"
Cikin ƴar shagwa
ɓ
a da har sai da
ya yi mirmishi ya rumgumeni yana fa
ɗ
in"Ba ga ni ba, ni naki ne har abada Sadiya ta."
Ina jinsa ban yi mgana ba tsawon lokaci muna rumgume da juna, muna jin buguwar numfashin juna.
Da sauri na
ɗ
ago kaina ina kallonshi shima kallona ya ke yi.
"Yau wata
rana Yalla
ɓ
ai.?
Gira ya
ɗ
aga kafin ya ce" Monday mana."
Da sauri na waro ido kafin nace"Monday fa ka ce?
Ya na yar dariya ya ce"E, mi ye to?
Gabansa na bari ina gyara zaman kaina na ce" Yalla
ɓ
ai yau fa monday ka manta su Jidda na da makaranta."
Riƙo
ni ya yi na dawo gabanshi lokaci
ɗ
aya yana fa
ɗ
in" Ba matsala na fa
ɗ
a ma Jidda su yi wanka su shirya."
Wuya na karya a shagwa
ɓ
e kafin na ce"Breakfast fa Yalla
ɓ
ai?
Yana shirin mgana muka ji ana knooking shi ne ma ya ce a shigo, ko ban tambaya daga ni ha
r shi mu san su waye. Bu
ɗ
e ƙofar suka yi suka shigo a tare cikin shirinsu na kayan makaranta, Jidda riga da wando ne a jikinta da ƙaramin farin hijabi, sai Baby sanye da doguwar riga zuwa gwiwa daga ka
ɗ
an amman ta saka wando baƙi dogo. Itama da ƙaramin far
in hijabi ita uniform
ɗ
inta maroon ne da fari.
Da sauri na bu
ɗ
e hannuwana ina fa
ɗ
in"My Babys"
Da sauri Baby ta nufo ni na duƙa ta fa
ɗ
a jikina tana fa
ɗ
in"Good morning Umma"
Ina shafa kanta na ce"Morning my princess"
Sannan ta
ɗ
ago ta sumbaci kuncina nim
a sai na sumbaceta, Yusuf ta nufa tana fa
ɗ
in"Good mornig Abba."
Gefe ya yi ya na make kafa
ɗ
a kafin ya ce"Naƙi sai da aka gama rumgumar Umma sannan a ka tuna da Abba."
Kafafunsa ta rumgume ta na fa
ɗ
in"Abba"
Lokaci
ɗ
aya ta na dariya ni kuma sai na miƙe in
a fa
ɗ
in"Yalla
ɓ
ai kishi kake yi da Umma yau?
Hararata ya yi ba tare da ya yi mgana ba, cak ya
ɗ
aga Baby sama. Ni kuma sai na ƙarisa na rumgume Jidda wacce ke fa
ɗ
in"Ina kwana Umman mu."
Ina shafa kumatunta na ce"Lafiya lau Jiddan Umma "
Mirmishi ta yi i
rin na babanta kafin ta ce"Umma mun gama shiryawa, har na
ɗ
umama mana sauran shinkafan da kika dafa jiya mun ci ni da Baby"
Baki na washe kafin na ce"Good girl to lunch box
ɗ
in ku fa?
Kai tsaye ta ce" Na soya mana doya Umma sai na ha
ɗ
a mana tea za mu taf
i dashi."
Farinciki ya cika ni domin na gaji har daman fargaban aikin safe nake yi na sake rumgume Jidda ina fa
ɗ
in" Allah ya yi ma Jiddan Umma albarka.
Ta amsa da Amin Umma bayan mun gama ta ƙarisa wajen Abbansu bayan ya sauke Baby itama ya rumgumeta bay
an ta gaishe su.
Ina dariya na ce" Yalla
ɓ
ai ni fa yau Jidda ta fanshe ni bari na koma barci."
Ya na kallona ya mele baki kafin ya ce"To daman Sadiya yar laushi."
Ina shirin hawa kan gadon ban san lokacin da na fasa ba, hannu na saka na daki kafa
ɗ
an Yu
suf ina hararansa kaucewa ya yi yana ƴar dariya idanuwana kamar za su fa
ɗ
o wajen hararan shi, shi kuma yana ta faman dariya ya rike hannun Jidda da Baby yana fa
ɗ
in"Mu je daga falo kafin mai mashin
ɗ
in ku yazo. Mu bar Sadiya yar laushi ta huta dakyau.."
Fi
lon dake kan gadon na
ɗ
auka na wurga masa ina fa
ɗ
in"Tafida bana son sunan nan fa."
Da gudu daga shi har su Jidda suka fice daga
ɗ
akin suna min dariya, nima mirmishin na yi sannan na koma na kwanta na lullu
ɓ
a da blanket ina tuna sunan da ya kira ni da sh
i, ko a baya a gida in aka kirani da wannan sunan sai Alhajinmu ya yi sharia fa
ɗ
an ke rabuwa, Allah ya jiƙan Mama da Rahama ita ta lanƙayamin sunan nan da har gobe bana kaunarsa.
Ƙ
ara gyara kwanciya nayi, ina tunanin me kuma wannan karon aka je aka gaya m
a Alhaji akan abin da ya faru tsakanina da Ma'u?
Wayata na zura hannu na
ɗ
auko na shigar da kaina cikin blanket ina duba wayar tawa, Missed calls na Rahila ba adadi tun jiya take kirana ban
ɗ
auka ba har Yaya Murja na ga ta kirani har da Ma'u, kai matar
nan ba karamar makira ba ce, uban ta zan yi mata da ta kirani bayan sun ha
ɗ
u ita da ƙawarta sun ci mini mutumci? Kwafa na yi ni ka
ɗ
ai na bu
ɗ
e data ina ganin saƙonni na ta tururuwan shigowa, abin da ya fi jan hankalina ganin group
ɗ
ina gidanmu na S. YASHE'S
sai faman tagging
ɗ
ina ake yi ko shiga ban yi ba saboda nasan zagi nake sha wajen su Yaya Abubakar tunda an ta
ɓ
o yar gwal wacce ba ta laifi a wajensu, su na ba ni mamaki ta ya ya za ka yanke ma bangare
ɗ
aya hukunci ba tare da an ji bayani daga
ɗ
aya bangar
en ba? Na rasa gane wani irin tasiri Ma'u ke da shi a wajen yan gidanmu da suke fifita damuwarta sama da damuwar ni da nake ƙanwarsu jininsu.
Na ga Yaya Murja ta min Vioce note mai tsawo ko bu
ɗ
ewa ban yi ba, na ga ma mganar Yaya Abubakar naga dai a fark
o ya ce Sadiya ke wai ba ki jin mgana ko?
Sai saƙon Rahila rututu wajen ashirin na tsaki ma na kashe datan ta je ga ta ga Ma'un ta za
ɓ
e ta sama da ni yar'uwanta da muke uba
ɗ
aya, wulla wayar na yi can gefe na sake gyara kwanciya ina tunanin abin da zan ga
ya ma Alhaji, ba ni da damuwa da Yusuf saboda nasan halin mijina
ɗ
an ba ruwan shi ne duk abinda na ce masa zai ce ya yi dai dai ne, mutum ne mai ƙoƙarin girmama duk wani abu da nake so da wanda ba na so duk da baya sanin wasu rigimgimun dake tsakanina da M
a'u amman shi shaida ne ni da ita ba ma ga maciji.
Rufe idanuwana na yi ina tuna abin da ya faru a shekaranjiya asabar wajen sunan ƴar ƴar'uwata da muke uba
ɗ
aya Rahila wacce muka taso tare tun muna yara aure ma rana
ɗ
aya aka yi mana. Tsabar baƙin ciki
sai da na ji taruwan ƙwalla na yi saurin shanyewa, daga kan gado ina jin mganar Yusuf ta haraban gidan tunda window
ɗ
akin na ta wajen haraba kenan su Jidda ya raka Salisu mai mashin
ɗ
in da yake kaisu makaranta ya zo, ina kuma kwancen ba jimawa ya shigo
ɗ
ak
in sai na yi luf kamar ina barci ina jinsa ya zo ya
ɗ
auki wayarsa da laptop
ɗ
insa sannan ya kashe min hasken
ɗ
akin ya fice bayan ya rufo min ƙofar. Sai na koma na ƙara lafewa na lumshe ido ina wani tunani a cikin raina ban sa na furta a fili ba sai da na r
iga na furta cewa" Ya Allah ka ƙara bani haihiuwa ko guda
ɗ
aya ne na ƙara haifa."
Idanuwana suna yi wani luu kamar zan fashe da kuka in na tuna wautar da kuruciyar da na tafka a zamanin baya gashi yanzu abin da na aikata na neman ya zo ya dame ni.
Barc
i ya kwashe ni sama sama ban da
ɗ
e ba na tashi saboda na ji karan ruwa a Tiolet kenan Yusuf ya shiga wanka sai na miƙe duk da ina jin kasala na saka takalma na tsakar gida mai taushi na fita daga
ɗ
akin na bu
ɗ
e kofar kitchen
ɗ
ina na shiga mai girma ne, irin
kitchen
ɗ
in zamani amman ya yi kaca kaca saboda manya sun yi aiki mirmishi nayi Jidda, ba ni ta biyo ba karsashinta irin na Babanta ne amman da ni ta biyo ba za ta iya taimakamin kamar yadda take taimakamin yanzu ba, ta yi ma Baby wanka ta shiryata sannan
ta shirya kanta ta kuma yi musu abin karyawa da na tafiya makaranta sai in naga dama na ke fitowa na yi wani abun. Gyara kitchen
ɗ
in na yi sannan na dora ruwan tea bayan na saka ha
ɗ
e ha
ɗ
en ganyen shayi. Nima doyar na fere na soya mana sai na yi mana yar so
urce
ɗ
in miya ta albasa.
Na kwshe komai zuwa dining kenan Yusuf ya fito cikin shirin fita, sanye da shadda mai ruwan ƙasa dinkin riga da wando tazarce da hula a saman kansa ku
ɓ
e takalmin kafarsa mai bu
ɗ
ewa ne baƙi
A falon muka ha
ɗ
u yana ta tashin kamsh
i sai na tsaya ina kallonsa har sai da ya tsole min ido kafin ya ce"Kallon fa? Na koma miki saurayi ne?
Mirmishi na yi kafin na ce" Ko da yaushe Saurayi ka ke a idanuwan Sadiya Injiniya Yusuf, ina kallon ka ne kamar yau
ɗ
in ne na fara ganinka a hanyar daw
owata daga BUK a wata ranar laraba."
Na fa
ɗ
a ranar ta na dawo mini a cikin tunanina a tare muka saki mirmishi, kujera na ja masa na dining ya zauna lokaci
ɗ
aya ya na fa
ɗ
in"Na ce ƴan mata doguwa sallamu alaikum ba, ki ka wani juyo kina min fari da ido kika
juya kika cigaba da tafiyarki"
Ina dariya ban yi mgana ba ina tsaye ina ha
ɗ
a masa tea shi kuma yana faman kallona, basarwa na yi ina fa
ɗ
in" Yau sai ka shirya ba ka jirani na zo na shirya ka ba ko?
Ajiyar zuciya ya sauke kafin ya ce"Na bar Sadiya yar lau
shi ta huta ne."
Da gangan na
ɗ
iga masa ruwan zafi a hannunasa dake
ɗ
aure da agogon fata baƙi, da sauri ya cire hannunsa a wajen ya na yarfewa ni kuma sai na ha
ɗ
e rai ban ma kalleshi ba, cikin kallona ya ce"Sadiya bayan Tekwondon
ɗ
in dare kin fara na safe
ne? Kafarsa na taƙa dake cikin Takalmi da sauri ya janje kafarsa ya na fa
ɗ
in"Akwai matsala kam."
Ina tura masa Mug
ɗ
in tea
ɗ
in gabansa da Doyar da na saka masa amman ban kalle shi ba. Na juya zan tafi ya riko hannuna amman sai na ƙi juyowa daman raina
a jagule ya ke, amman sai ya yi tunanin mganarsa ne ya
ɓ
ata min rai, tasowa ya yi ya rumgumeni ta baya yana fa
ɗ
in"Kin ji haushi ne? To Allah ya baki hakuri Sadiya ta."
Mirmishi na saki ina riƙe hannunsa kafin na juyo da shi muna fuskantar juna, gemunsa n
a shafa zuwa sajensa kafin na ce"Ka ji ka wani haushi? Sadiya ce fa da Yusuf? Ka manta.? Sai ya duka ya sumabaci goshina tunda ya fi ni tsawo kafin ya ce"To ai na ga za ki tafi ki barni ni ka
ɗ
ai ahalin ba haka muka saba ba."
Da sauri na ce"Ruwa zan
ɗ
auko
kasanni da shan ruwa"
Tuna haka yasa ya sakar min hannu na fice daga falon zuwa falo na biyu kitchen na koma na
ɗ
auko karamin mug na koma wajen depenser na tsiyaya ruwa mai
ɗ
an sanyi sannan na koma falon na ja kujera gefensa na zauna muka fara karyaawa.
Amman ni ba wani ci nake yi ba sai juya cokali na ke yi yana ta min hira kan wani kwangila gina makaranta da aka ba kamfanin shi sun gina wajen shekaru biyu ba a biya su ku
ɗ
in aikinsu ba to daman an kira shi tun wancan sati ana saka ran payment
ɗ
in shi n
e ya ke ta mini surutu ba na wani fahimta gaba
ɗ
aya natsuwata ba ta tare da ni
Sai da na ji ya na kiran sunana.
"Sadiya."
"Sadiya."
Ajiyar zuciya na sauke sannan na kalleshi idanuwana sun yi laushi kamar zan yi kuka.
Daƙatawa ya yi da cin abinci
n ya na mai ƙure ni da ido kafin ya kira sunana cikin yanayin da yakan kirani a duk lokacin da ya ga na shiga damuwa.
"Sadiya."
Na kalle shi amman ban amsa ba cikin ƙasa ƙasa da murya ya ce" Me ke damun ki ne? Tun fitowata na lura da yanayin ki ya sauya.
"
Da sauri na yi mirmishi kafin na ce"Haba. Bakomai fa kawai ina tunanin kiran me Alhaji ke yi mana ni da kai?
Ina ji ya sauke ajiyar zuciya kafin ya saka hannu ya rike min hannuna guda
ɗ
aya yana fa
ɗ
in"In dai kan wannan ne karki damu ba komai, ina tunani
n kawai kila Alhaji na son ganin ki ne, kin san fa ke dubu ce."
Ya fa
ɗ
a da sigan zolaya duk dai ya sakani dariya kuma sai da na dara, ya manta ko wancan satin ni da yara acan muka yi ni sai dare ya je ya
ɗ
auko mu. Amman ba na son na kawo masa mganar Ma'u
shi ya sai na bar shi a hakan na san halin shi in har bai ga na saki ba ba zai fita gidan ba ko ya fita to cikin damuwa ne shi ya sa na saki jiki muka karya muna mganganumu na soyayya da muradi kamar yadda muka saba.
Bayan mun gama tare muka koma ciki y
a wanke bakinsa nima na wanke duk da ban yi wanka ba. Yana riƙe da hannuna har falo ya
ɗ
auki laptop
ɗ
in sa na kar
ɓ
a da wayarsa na rike masa shi kuma da key
ɗ
in motarsa a hannu na rakashi har haraban gida na saka masa kayan a gaban mota bangaren mai zaman b
anza shi kuma ya je ya bu
ɗ
e get sannan ya dawo ya rumgumeni muka sumbaci juna sannan ya sake ni yana fa
ɗ
in"Karki damu in na dawo gida da wuri sai mu je mu ga Alhajin ko?
Sai na gya
ɗ
a masa kai, na bu
ɗ
e masa gaban mota ya shiga ina
ɗ
aga masa hannu yana
ɗ
aga
mini har ya fita daga gidan ya tsaya sai da ya fito ya rufe get
ɗ
in ya
ɗ
aga mini hannu nima na
ɗ
aga masa a fili na furta"Allah ya dawo mini da kai lafiya yalla
ɓ
ai na."
Cikin gida na koma na zauna a falo kawai rumgume da cussion ina tunanin rayuwa, na
ɗ
an lokaci sannan na tashi na koma
ɗ
aki na yi wanka na yi shigar doguwar rigar wani material mai maroon da baki sai na