Showing 120001 words to 123000 words out of 137402 words

Chapter 41 - TURKEN GIDA BOOK1 COMPLETE

01 Oct 2026

366

ko sunan shi ban kira ba. Sannan ban ta

ɓ

a shi kamar yadda na saba

ba. Bai da wani nauyin barci sai gashi ya bu

ɗ

e idanuwansa da suka yi nauyi yana kallona sai kawai na juya ina fa

ɗ

in.

"Ka tashi lokacin Sahur ya yi."

  Da ga haka na yi ficewata na bar shi a raina kuma na kudiri niyyar ko bai tashi ba na gama tashin

shi. Daga yau sai ita wacce ke tashin sa sai ta cigaba da tashin shi. Ban da munafunci ta san ya na da mata amma wai ta ce duk asuba sai ta kira shi ya ta shi ya yi sahur? Ban ta

ɓ

a lura ba saboda da na tashi na ke zuwa kitchen domin samar da abin bu

ɗ

e baki

ban ta

ɓ

a cin karo da kiran nata ba sai yau.

  Tun da na zauna a wajen nan ban yi dariya ba. Tun kafin ya fito na ce ma Jidda ta zuba ma kanta da Baby sai ta kalleni kafin ta ce" Umma Abba fa? Wani kallo na yi mata kafin na ce" Kar ki ci ki tsaya jiran

wani Abba."

Ita kanta na san ta yi mamaki domin sai da ta kalleni ni kuma na kauda kaina ina cin alalen da ma

ɗ

umama sai ruwan tea wanda ban saka madara ba na ke sha dashi Baby dai sai cin ƙwanta ta ke yi ba ta damu ba Jidda kuma jikinta a sanyaye ta ke k

ur

ɓ

an tea

ɗ

in ta ke sha tare da buredi ni kuma a raina ina ta roƙon Allah ya sa kar Yalla

ɓ

ai ya tashi yau sai dai ya yi

ɗ

aure sai dai addu'ata ba ta kar

ɓ

u ba sai ga shi ya fito ya na sanye da jallabiya mai ruwan ƙasa Baby na ganin shi tana ƙoƙarin miƙewa b

an san lokacin da na daka mata tsawa ba.

"Ke koma ki zauna ko na sa

ɓ

a miki."

Haka na fa

ɗ

a cikin zare mata ido. Daga Yalla

ɓ

ai har Jidda da kallo suka bini, ita kuma sai ta kalleni ta ru

ɗ

e har ba ta san kafarta ya ture tea

ɗ

in gabanta ba. Sai ga shi ya

malale min a saman cafet kallon tea

ɗ

in na yi yana gangarowa wani abu na tokaremin zuciya.

Ganin irin kallon da na ke yi ma Baby ne ya sa Jidda ta yi sauri miƙewa ta na fa

ɗ

in" Ki yi hakuri Umma bari na gyara wajen."

  Yalla

ɓ

ai na tsaye hannunsa har

ɗ

e

a kirjinsa yana bin mu da kallo barin ma ni.  Kawai sai na yi kyafci ina kallon Baby da ta yi kamar za ta yi kuka na ka

ɗ

a kai kafin na ce" Lalle ko za ki ci ubanki Maimuna"

  Ta na jin abin da na ce ta barke min da kuka, tsawa na ƙara daka mata kafin na c

e" Za ki yi min shuru ko sai na zo na tattaki a nan wajen?

  Na fa

ɗ

a ina mata wani kallo, Sai kawai Yalla

ɓ

ai ya kira ta sai ta kalleni ta kasa tashi shi kuma sai ya ce ta zo mana ya na kiranta ganin na kauda kai ne ya sa ta tashi ta nufe shi ta na kuka ta

fa

ɗ

a jikinsa ya rumgumeta yana fa

ɗ

in" Shii Umma ce! Kyaleta kun kwance da ita ko?

  Kukan Baby ma ƙara harzuƙani ya ke yi amman ban yi mgana ba sannan ban

ɗ

ago kaina ba. Ina jin su yana ta lallashinta har sai da ta daina kuka sannan ya ce ta koma

ɗ

aki

ta kwanta ita kuma Jidda ta dawo da tsumma ta goge wajen tas ta gyara da na ce ta zauna ta ƙarishe shan tea

ɗ

in ta sai ta ce mini ta ƙoshi. Uban gayyar kuma na tsaye ban kuma ce ya zauna ba sai da ya gaji sannan ya zauna a ƙasa kusa dani yana fa

ɗ

in.

"Zu

ba min tea."

Da na so na ce ya kira Gimbiya sai kuma na fasa na ha

ɗ

a masa tea

ɗ

in na tura masa gabanshi da ƙwan da buredin ganin yadda na ƙi kallon shi ya sa cikin mamaki ya kira sunana.

"Sadiya."

Ban

ɗ

ago ba amma na amsa sai kawai na ji yana fa

ɗ

i

n" Me ke faruwa ne?

Sai a lokacin na yi masa kallon ƙasa ƙasa kafin na ce" Me ka gani?

"Abubuwa da ya wa. Na ga kamar ranki yana

ɓ

ace ne me ya faru? Ke da yara ne?

Ya fa

ɗ

a yana kallona nima sai a lokacin na kalle shi sai kawai na kauda kai kafin na yi

mirmishi gefen baki na miƙe ina fa

ɗ

in" Bakomai."

Abin ya bashi mamaki ganin na bar shi a falon na yi shigewata ciki kuma na san ya bi ni da kallo ban kuma ko waigo ba. Ban ƙara ganin Yalla

ɓ

ai ba sai da ya zo daukan hula da carbi ina kan darduma ya ce min

i ya tafi masallaci sai na gya

ɗ

a masa kai kawai ba tare da na yi masa mgana ba.

Da safe ma haka na tashi gim da raina ko fara'a ban yi masa ba daga shi har ƴayan shi Jidda dai ta ga har da safen ban huce ba sai ta sameni a falo ina zaune domin

ɗ

akin na

bar ma Yalla

ɓ

ai gaba

ɗ

aya.

"Umma ki yi hakuri don Allah."

Har da Baby ma kamar ta yi kuka ta ce" Ki yi hakuri Umma."

Sai suka ba ni tausayi laifin Ubansu ne ya shafe su sai na

ɗ

an saki fuska na ce musu zo su wajena na ha

ɗ

a su na rumgume na saki fuskata

shi ya sa suka tafi makaranta suma sun warware. Amma shi kan Yalla

ɓ

ai ya kasa gane kaina da ya matsamin sai na ce masa ban ji da

ɗ

i ne.

"To ko mu je asibiti ne? Me ke damun ki?

Kai tsaye na ce" Ba sai mun je ba. Ciwon kai ne ka

ɗ

an zai bari zuwa anjum

a."

Kasa fita ya yi saboda yadda ya ga ina basar dashi ya san halina dole akwai wani abu da ya yi mini ne.

"Sadiya don Allah ki fa

ɗ

a min me ya faru?

Na ce masa bakomai ba sau adadi amma bai yarda ba. Ganin ya damu sai na

ɗ

an saki raina saboda na g

a ya na damuna da tambaya tun da ba gaya masa abin da ke danuna zan yi ba gwara na saki raina ko zai kyaleni da tambayoyin sa.

Na

ɗ

an sakin masa har muka zauna muna ta hira sai muka ganganro kan mganar kayan salla ya ce yana jiran cikon payment na aikin d

a suka yi a Rano ne a wannan sati sai a yi mganar kayan salla da

ɗ

inki da sauran su ya so ba zai fita ba ne sai kuma Musbahu ya kira shi ya ce wasu mutane sun zo suna jiran shi. Da zai fita sai na ce bari na shirya ya sauke ni Gwammaja na duba Nene, da gay

ya na fa

ɗ

i haka saboda na ji me zai ce sai kuma bai ba ni kunya ba.

"Nene ta samu sauƙi fa. Ke da ba ki da lafiya, ki bari ko zuwa jibi tunda ba ki ji da

ɗ

in kema."

Kai tsaye na ce" Na ji sauƙi mu je ka sauke ni zan iya zuwa."

Na

ɗ

auka zai ƙara mgana

sai kuma ya yi shuru sai da muka jira Saude ta zo na bar mata gidan daman mun yi wanka mun shirya ni shadda na saka da farim mayafi shi kuma sai ya saka kananun kaya.

Da ya kai ni Gwammaja bai shiga ba saukeni kawai ya yi ya wuce office ni kuma na shiga

ciki sai da na lelleƙa daƙunan su Hajiya iya muka gaisa sannan na ƙarisa

ɗ

akin Nene na ganta garas da ita ita ka

ɗ

ai ce a shashen ita ta ke fa

ɗ

a mini Gimbiya ta leƙa wajen aiki.

Da na yi mata ya jiki ta na mirmishi ta ce" Tafida sai da ya ta so ki? Ɗan z

azzabi ne Gimbiya ta

ɗ

aga masa hankali tun jiya ina shan mganguna na warware."

Sai na yi mata fatan samun sauƙi bayan tambayan yara na ce suna makaranta mun

ɗ

an taba hira da ita anan na yi azahar ina shirin tafiya sai ga Gimbiya ta dawo mun gaisa sama sam

a kamar yadda muka saba. Ta dai tambayi su jidda na ce suna makaranta.

  Ƙarfe biyu na koma gida na.  Daga kuma ranar ko a fuska ban ƙara nuna ma Yalla

ɓ

ai wani abu ba. Ban damu da ma ƙara saka masa ido ba saboda mu zauna lafiya amma ni na san ba ta fasa

kiran shi da tura masa saƙo ba, amma dai bai ƙara bu

ɗ

e baki a waje ba sai a gida mun shiga goman karshe an fara ibadar na tahujjud Yalla

ɓ

ai masallaci ya ke zuwa ni kuma in ta da yara mu yi namu a gidaa.

  Ranar da za mu

ɗ

au azumi na ashirin da 24 Yalla

ɓ

ai ya dawo daga masallaci ya

ɗ

an kwanta hu

ɗ

u da rabi na tashe shi sai ya shiga tiolet yana wanke baki a lokacin na ga Gimbiya ta na kiran shi bayan ta katse sai ta tura mssa saƙo zuciya ta rinjaye ne na

ɗ

au wayar na duba saƙon na ta.

"Daddy jiya ba ka

zo ba? Kuma fa na yi maka kunin tsamiya mai da

ɗ

i"

Motsin fitowarsa na ji da na so na yi saurn ijiye masa wayar ne sai kuma na fasa sai da ya fito. Ya yi mamakin ganina tsaye da wayarsa sai da ya matso gabana sannan na miƙa masa wayarsa ya kar

ɓ

a kafin ya

samu sararin mgana na ce.

"An tura maka saƙo."

  Ina gama fa

ɗ

in haka na fice na san kuma bayan ya duba saƙon ya ji nauyi domin ba na ce kunya ba tunda maza ba su san kunya ba. Har ya fito muka yi sahur jikinsa a sanyaye ni kuma sai na yi masa bariki

ban nuna masa ko a fuska na ji haushi ba sai ya

ɗ

an saki jikinshi amma a raina na kudiri niyyar koya masa hankali daga shi har Gimbiyar ta shi.

Washegari ya tura mini ku

ɗ

in kayan salla nawa da na yara sai na su Nene da na Gwaggo. Daman yana yi musu kaya

duk shekara. Dija collaction na tura ma ku

ɗ

in daman mun yi mgana na za

ɓ

i komai har Marwa na yi ma kaya da Saude saboda mun yi waya a gida za ta yi salla in ta dawo sai kuma ta gama pratical

ɗ

in ta za ta koma makaranta. Kuma daman ta turo mini kayan na za

ɓ

a

tuni suna wajen

ɗ

inki ku

ɗ

in ne sai da ya tura mini bayan mun gama lissafi na tura mata.

  Ni da yara kala hu

ɗ

u ya yi mana. Leshi biyu atamfa biyu. Nene Atamfofi biyu su Hajiya Iya kowacce

ɗ

aya sai Jawahir kala biyu Adanan ku

ɗ

i ya tura masa sai Gwaggo g

uda

ɗ

aya Alhajinmu kuma shadda mai kyau. Sai ni mayafai guda biyu da Hijabi ni da yara sai takalman mu har Nene an siya mata takalmi da Hijabi gaba

ɗ

aya tun lokacin da a ka kawo kayan na nuna masa ya ce komai ya yi. Telanmu kuma daman na yi masa mgana kuma

ga ku

ɗ

i har da na Nene na kai mana

ɗ

inki tare da na Jawahir da Marwa Saude kuma na ta na bata mamanta na

ɗ

inki ita za ta

ɗ

inka mata. Gwaggo kuma da Alhajinmu na kai musu na su suna ta godiya duk da suma su Yaya Hamza duk sun yi musu. Nene ma na kai mata ta

kalmi da hijabinta na ce kaya na wajen

ɗ

inki ta na ta saka albarka.

Ranar da muka

ɗ

au azumi na ashirin da shidda Mimisco ta aiko da kaya yan kanti kala biyu biyu na jidda da baby. Anty Bahijja ma ta aiko musu da material a

ɗ

inke sai Anty Maimuna itama kal

a biyu amma Bby uku ta yi mata har da wani riga da wando masu kyau da takalma. Gimbiya kuma Yalla

ɓ

ai ta ba ma kayan ya kawo ma su, kayan kwalliya ne sai hijabai da mayafai sai takalma masu igiya sai abun hannu da

ɗ

an kunne sai kwalban da ake kitso da shi k

ayan kuma ta ce suna wajen

ɗ

inki duk Yalla

ɓ

ai ne ya ke koramin jawabi nan yaran suna ta murna shima bakin shi ya ƙi rufuwa. Daga gani ya ji da

ɗ

i kuma har hakan ya nuna a saman  fuskar shi.

  Ni dai ban nuna masa komai ba na yi godiya har ya na saka min ka

ti a waya ta ni kuma na san na kiran da na ce zan yi ma Gimbiya na yi mata godiya ne. Kai namiji munafuki ne wallahi.

  Ranar da muka

ɗ

au azumin ashirin da bakwai

ɗ

aure Yalla

ɓ

ai ya yi saboda na zo tashin shi na ga Gimbiya na kiran shi sai kawai raina ya



ɓ

aci ban tashe shi ba. Ni ka

ɗ

ai na yi sahur saboda Jidda na ce ta huta jiya ta sha wahala. Yalla

ɓ

ai bai tashi ba sai da aka fara kiran salla lokacin ina zaune na idar da raka'atul fajir, ya tashi ya na kalle kalle kiran sallar da ya jiyo ne ya sa ya kalle

ni cikin muryan barci ya na fa

ɗ

in

"Sadiya mun makara ne? Na ji kamar ana kiran salla?

Sai da na kalle shi kafin na ce" Kai dai ka makara. Ni na yi sahur

ɗ

ina."

Cikin mamaki da tuni barcin ya sake shi ya ce" Ban ga ne ba? Ni fa?

Kai tsaye na ams

a masa da cewa" Ba ka yi ba."

"Me ya sa ba ki tashe ni ba?

Sai da na yi shuru kafin na ce" Ban tashe ka ba. Saboda na ga wacce ka rabama girki da ita na kiranki sai na koma a tunanina ta tashe ka yau

ɗ

in"

Galala ya yi ya na kallona sunana ya kira

na yi masa banza sai kawai na miƙe na kabbarta salla ganin haka yasa shima ya mike amma sai ya ya

ɗ

au wayarsa ya duba sannan ya mike ya fita zuwa tiolet ya

ɗ

auro alwala ya fita zuwa masallaci sanda ya dawo ina ji da na yi baricn ƙarya weekend ne yara ba ma

karanta sun ma yi hutu jiya jumma'a.

  Na san mganar da na fa

ɗ

a masa na cin ransa bai iya hakuri ba ina barci ya tashe ni da mganar wai bai gane me na ke nufi da ya raba mana girki ba? Da wa ya raba mana girki?

Kai tsaye na ce" Da wacce ta ke yi maka

girki kana zuwa ka ci ka biya tuƙwaici mana."

  Wani kallo ya yi mini ni kuma ina shirin na juya na koma barci ya riƙo ni ya na kiran sunana.

"Sadiya."

Ido na sakar masa kafin na ce" Na'am Yusuf."

Kawai sai ya girgiza kai bayan ya saki hannuna k

afin ya ce" Sadiya karki fara abin da ba halin ki ba ne. Bincike mini waya kike yi yanzu saboda ba ki yarda da ni ba?

Kai tsaye na ce" Allah shi kyauta. Kawai dai akasi aka samu na gani."

Komawa na yi na kwanta ina fa

ɗ

in" Karka damu ba wani abu fa."

M

iƙewa ya yi ya na kallona ni kuma sai na ja bargo har saman kaina. Hannu ya saka ya janye bargo ya na fa

ɗ

in" Ki tashi mu yi mgana"

Sai na ƙi tashi na riƙe bargon ina fa

ɗ

in" Wata mgana? Ai mun gama mganar nan ko?

Zura min ido ya yi kafin ya ce" E duk da h

aka na ce ki tashi mu yi mgana."

Na ko ƙi tashi na juya zan gyara kwanciya a saman kaina Yalla

ɓ

ai ya yi min tsawa.

"Sadiya na ce ki tashi mu yi mgana ko? Kar ki bari raina ya

ɓ

aci wallahi."

Yadda ya yi mganar ne ya sa na gane ranshi ya

ɓ

aci sai na

miƙe na zauna a saman gado shima sai ya zauna ya na mai sauke ajiyar zuciya.

"Sadiya wallahi ba komai tsakanina da Daughter fa. Kawai dai kin san am her favorite ne tun a baya. Kuma ni tana kira ne ba domin ta san ba ni da mata ko wani abu ba just norm

al na yan'uwan juna kin gane?

Sai kawai na gya

ɗ

a masa kai, domin ni na san kawai yana fa

ɗ

a ne.

"Kar ki

ɗ

auke shi a wani abu don Allah. Ni ina mijinki haƙƙi ne a kanki ki tashe ni kamar yadda kika saba."

"To ba za a ƙara ba."

Na fa

ɗ

a saboda na g

aji da jin mgananunsa.

"Kuma game da abinci in na je duba Nene sai ta yi mini ta yi in na ce ba zan ci ba

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login