Showing 42001 words to 45000 words out of 137402 words

Chapter 15 - TURKEN GIDA BOOK1 COMPLETE

01 Oct 2026

373

wannan asibitin? Na ga a fayel

ɗ

inki ya nuna daga kano kike? Me ya sa ba ki tsaya a asibitin Aminu kano ba?

Kai tsaye na ce"E. Daman za

ɓ

i biyu a ka bani ko can

ɗ

in ko nan

ɗ

in. Na ji hankalina ya fi kwanciya da nan

ɗ

in ne."

  Sai ta jinjina kai kafin ta

ɗ

ago ta na kallona lokaci

ɗ

aya kafin ta ce" Za ki iya jin haka. Amman a matsayina ta likita zan iya ba ki wa

ta ƴar shawara?

Sai na gya

ɗ

a mata kai. Ba ta damu ba ta cigaba da fa

ɗ

in" Zai zame miki wahala a ce duk wata ki rika tasowa daga kano zuwa Zariya ganin likita. Kar mu fara saka maganar kashe ku

ɗ

e da walwalahu mu fara duba yanayin tsaron ƙasarmu da ya ke

ƙ

ara tabar

ɓ

arewa."

  Ba ta damu da na yi mgana ba ta sake kallona kafin ta ce" Zan yi transfer

ɗ

in ki zuwa Aminu kano.  Zan ha

ɗ

a ki da wata consultan Dr Aisha Bukar ita za ki cigaba da gani a kan matsalan ki. Karki damu duk ƙwarewarmu a nan suma acan ak

wai ƙwararru kuma duk

ɗ

aya ne abin da za mu yi miki a nan a can ma shi

ɗ

in za su yi miki."

  Na yi shuru ina tunanin maganarta. Kuma gaskiya ts fa

ɗ

a. Ban yi tunanin haka ba Yalla

ɓ

ai kuma bai yi magana ba saboda ya ga nan

ɗ

in na ke son zuwa.

"Miss Sad

iya ta amince na yi mata Transfer zuwa Aminu kano?

Ajiyar zuciya na sauke kafin na ce"Shike nan."

Mirmishi ta yi kafin ta

ɗ

auki wayarta da ke kan Tebur ta danna. Zuwa can ta  saka ta a speaker ta

ɗ

ora saman tebur

ɗ

in gabanta. Ita kuma sai ta cigaba d

a rubutu saman wata takardan da ta yaga daga wani littafi da ke gabanta.

"Hello. Dr Fatima."

Aka fa

ɗ

a daga cikin wayar cikin harshen Turanci suka gaisa sannan ta ce"Dr Aisha zan yo miki transfer

ɗ

in wata patient ta bangarenki ce gynea. A kano ta ke t

a zo ganin likita anan asibitin saboda nisa na ga gwara ta koma tana ganinki a can."

"Ohk.."

"Zan tura miki bayanan ta in brief ta email

ɗ

in ki. Yaushe za ki ba ta appoitment?

"Mu bar shi next week. Gobe zan je semina lagos sai after 3days zan daw

o. Mu bar shi coming monday sai ta zo ta same ni a asibiti in sha Allahu."

"Thank You Dr. Aisha."

"Always Welcome Dr. Fatima.

Daga haka suka katse kiran, ni dai ina zaune bayan ta gama rubutun ta miƙa mini takardan da report

ɗ

in na wancan asibitin

sai da na kar

ɓ

a sannan ta ce" Na yi mata mgana Consultan ce. Ranar monday za ki je Aminu kano ki ganta. Ki je mata da wannan takardan"

Na rusunar da kai ina yi mata godiya. Jinjina kai ta kafin ta ce"Miss Sadiya mun fito daga Jiha

ɗ

aya nima Granfa

ɗ

ina



ɗ

an Yashe ne. Wacce na ha

ɗ

a ki da ita za ki samu dukkan abin da kike nema daga gare ta. Zan ba ki lambarta ana gobe za ki shiga asibitin ki kira ta, itama zan tura mata lambar ki in sha Allahu matsala. "

Sai na ji kamar ma na samu waraka daga matsaloli

na ina ta yi mata godiya. Ta karanto min lambarta na kwafe a waya na yi saving. Itama ta ce za ta tura mata lambata. Na fito daga office

ɗ

in ina yi mata godiya.

  "Thank You Doctor."

"My pleasure."

Ta fa

ɗ

a tana mirmishi.

  Sai da na fito haraba

n asibitin sannan na kira Dr. Fadil na fa

ɗ

a masa Dr Fatima ta sallame ni. Ya tambayeni ko ba matsala na? Sai na sanar dashi ta yi mini Transfer zuwa Aminu kano ta ha

ɗ

a ni da wata consultan.

Shima ya nuna hakan ya yi dai dai saboda zirga zirga can zai fi s

auƙi kuma duk

ɗ

aya ne Shika da Aminu kano duk manyan asibitoci ne a afurka.

sallama na yi masa tare godiya ya ce bakomai.

  Na dawo gidan Yaya Hamza bayan sallar azahar ne, ina ma hanya ne azahar

ɗ

in ta same ni. Itama kanta Khaleesat

ɗ

in ta yi mamakin

dawowata da wuri. Ina sauke jakar hannuna ina fa

ɗ

in" Ke kam don ma na tsaya motar da na hau zuwa pizzet ba ta cika da wuri ba da tun

ɗ

azu ina gida.."

  Khaleesat ta sake riƙe baki kafin ta ce"Ikon Allah. "

Sai da na kai zaune domin na ji kafafuwana sun

gaji, sannan na cire mayafin jikina ina fa

ɗ

in" Ke kam komai fa yanzu a Nigerian nan in kana da hanya ba ka ba baƙin ciki. Ƙarin abin ma likitan musulma ce kuma yar garin mu ce itama ƴar yashe, sosai ta kar

ɓ

e ni, ni ta fara gani bayan ta iso da taimakon Dr

Fadil."

"Ai fa. Na ga alama. Fatan dai an da ce? Ba wata matsala ko?

  Ta fa

ɗ

a lokaci

ɗ

aya ta na zama a gefena. Kora ma jawabin yadda mu ka yi na yi sannan na ƙarishe da fa

ɗ

in" Ta ce a duka

ɗ

aya ne. Ta yi Transfer

ɗ

ina zuwa Aminu kano ta ha

ɗ

a ni da

wata consultan

ɗ

in"

"Allah ya sa a dace. Maganarta gaskiya ce. Ko don zirga zirga. Nima kuma sai da na yi tunanin haka ban dai yi mgana ba ne."

Na amsa mata ina hammar gajiya da yunwa kafin na ce" Ni idona ne ya rufe, gani na ke yi in na je nesa zan

fi dacewa.".

Dariya ta yi min kafin ta ce.

"Ki yi sallah ga abinci nan na gama tun

ɗ

azu"

Da toh na amsa mata sai da na mike sannan na kwashi jakata da mayafina. Ita kuma sai ta juya ta nufi kitchen daman a ciki take lokacin da na shigo gidan.

"Ina Amna? Ban ji motsinta ba ne?

"Ta yi barci yanzu ba da

ɗ

ewa ba."

  Ina shiga

ɗ

akin da na sauka ina fa

ɗ

in" Wannan yarinyar kamar kasa? Sai barcin tsiya."

Ina jin dariya Khaleesat. Nima dariyan na yi nifa tun da aka haifeta duk lokacin da zan ganta

tana barci ne, jiya ma da na zo ana gama bata nono sai barci da safe har na fita tana barci, yanzu ma haka.

  Tiolet na shiga na

ɗ

auro alwala na zo na yi sallah. Na idar kenan ina addu'a na ji wayata a cikin jaka na ringing da sauri na miƙa hannu na

ɗ

a

uko jakar daga saman gado kafin na fito da wayar ta tsinke. Ina dubawa sai na ga Yalla

ɓ

ai ne kaina na dafe na manta shaf ban kira shi ba, ina dafe da kaina ya sake kirana ina

ɗ

agawa na ce bayan na sassauta murya.

"Yalla

ɓ

ai na."

  Daga can bangaren ya

ce"Ba wani Yalla

ɓ

an ki, ina ta especting kiran ki shuru ni da na damu na kira. Ya ake ciki ne?

Ina ta jin hayaniya a wajen da ya ke, ban ma samu zarafin mgana ba na ji ya na sake fa

ɗ

in" Ga Kawun ki nan ya damu sai cewa ya ke akira ki a ji me ake ciki"

K

arya wuya na yi kamar ya na ganina kafin na ce"Ayya Afuwan Yalla

ɓ

ai na. Ina shirin kiranka ne sai ga kiran ka"

"Na ji. Yanzu ya ake ciki?

Bayani na yi masa duk yadda muka yi da likitan na ƙarishe da fa

ɗ

in" Ta ma ha

ɗ

a ni da likitan rana ita yau in sha

Allahu zan je na ganta a Aminu kano in sha Allahu.

Kai tsaye ya ce" Nima na yi miki wannan tunanin amman ganin kin dage sai can

ɗ

in shi ya sa na ƙyale ki? Ba dai wata matsala ko?na amsa masa da ba matsala. Mun cigaba da tattaunawa har na ce ya ce ma ka

wu ya yi ma Dr Fadil Godiya ya yi min ƙokari.

"Injiniya muna buƙatar ka anan wajen fa"

Na ji ana fa

ɗ

a daga cikin wayar.

"Yau ma kana Rano ne?

Sai ya amsa min da E. Sallama muka yi tunda ana ta aiki ne, muka rabu akan sai anjuma in mun sake yin

waya. ina wayar ma Khaleesat ta yi ta leƙowa, na san maganar abinci ne, ina sauke wayar nan saman gado na zare hijabin jikina na fita falo. Ta na zaune akan kujeran Dinning ta na jirana tare muka ci abinci doya da miya muna ci muna hira bayan mun gama muka

dawo falo, ta kunna kallo amman rabin kallon duk hirar duniya ce muke yi da ita.

  "Ni fa lamarin ki ya bani tsoro. Kin san Allah ina son nima na yi tsarin iyali na huta ko na shekara uku ne."

  Ina ƴar dariya na ce" Zan fa

ɗ

a in dai magana ta zo aka

n family planning ba na sauya magana ta. Ba tsarin iyali ne ba a so ba, ba kuma cewa na yi bashi da amfani ba, ammam ki sani bayan amfaninahi akwai rashin amfaninshi, ya na da kyau a yi

ɗ

in tun da malamai ma suna fa

ɗ

in a yi amman ba zan ba ma kowacce

mace

shawaran ta yi tsarin iyali ba ta haihu kamar biyar ba, saboda tarin ƙalubalen da ke cikin haka, in kika haihu kamar sau biyar ko da ya ninka adadin shekarunsa sau uku ne ba za ki damu ki ji kina son ƙarin haihuwan ba, sannan wani matsawar dangin miji duk

ba za ki fuskanta ba. Ko kafin a farga Ƙila Allah ya ƙara ba ki wata haihuwar shikenan amman a irin yadda na yi nawa, akwai hatsari ba zan goya miki bayan ki yi ba. Ki yi ta haihuwanki zuwa gaba sai ki yi domin ki huta amman in kin aminta da shawarata fa k

enan."

  Na ƙarishe fa

ɗ

a ina kallon ta, sai na ga ta yi shuru kamar ta na nazari da sauri na ce" Ban fa hana ki ba. Ki yi in kina da ra'ayi amman ki sani ki shirya kar

ɓ

an abin da nima na ke kar

ɓ

a duk da bana yi miki fatan haka sannan kowacce  mace da ya

nayin yadda abin ya ke kar

ɓ

anta da kuma illar da ya kan nuna a jikinta. Ba lalle abin da ya faru da ni ya faru da ke ba, watakila ke ki fuskanci ƙalubalen ta wanni fannin dabam. Amman shawaran da zan ba ki shi ne, ki bari ki ƙara haihuwa kamar sau biyu zuw

a uku sai ki huta."

  Ajiyar zuciya ta sauke kafin ta ce"Shikenan bari na bari ko zuwa gaba. Shima fa Yayan na ki cewa ya yi bashi da matsala duk lokacin da na ji ina buƙata zai yi supporting

ɗ

ina."

  Mirmishi na yi kafin na ce"To wai daman su Maza i

na ruwan su? Zai ba ki goyon baya mana. In matsala ta faru yana da za

ɓ

i zai iya ƙara aure ke kuma fa? Kin cutu har abada in kuma danginsa sun matsa ya ce ai tsarin iyali kika yi kamar yadda  Yalla

ɓ

ai ya yi mini a wajen dangin sa. Da suka damu da rashin hai

huwata bayan Jidda shi ya fa

ɗ

a ma Anty Maimuna wai tsarin iyali na yi ya zo ya ba ni matsala ba shikenan ya gogamin baƙin fenti ba, da sun tashi gwa

ɓ

amin mgana sai su ce ai ba Allah ne ya tsaida min haihuwan ba ni na tsaida ma kaina. "

  Khaleesat ta yi

dariya kafin ta ce" Ke da Yalla

ɓ

an na ki kuma? Baki na tura kafin na ce" Yalla

ɓ

an fa nawa. Wani lokacin ya cika abin haushi ne."

Dariya ta yi mini nima ina tayata. Nan muka lalace muna ta tattaunawa. Sai sallar la'asar muka tashi daga falo ita ta wuce

ɗ

a

kinta ni kuma na nufi in da na sauka.

Bayan na idar da sallah na kira Saude mu ka gaisa.

"Saude ya gidan ne? Fata komai lafiya ko?

Sai ta amsa mini da lafiya lau kafin ta ce"Anty yaushe za ki dawo? Kai tsaye na ce" Gobe in sha Allahu."

Fatan dawo

wa lafiya ta yi mini ni kuma na ce zan ƙara kiranta in su Jidda sun dawo daga makaranta.

Daga nan sai na kunna Data saƙonni na ta shigowa. Maganar Yaya Auwal na fara gani na yi saurin bu

ɗ

ewa.

"Zan shigo wannan weekend

ɗ

in fa."

  Cikin jin da

ɗ

i na ru

buta masa Allah ya kawo shi lafiya.

"Kai da Laila da yara ne?

Yana online amman sanin halin shi da sai ka yi saƙo sai ya ga dama zai bu

ɗ

e sai na fita, ina duba sauran saƙonnin sunan MA'U da na gani ta yi mini magana ya sa na yi tsaki na wuce ta, na g

a an yi mgana a group

ɗ

in gidanmu ban shiga ba domin ban ga an yi tagging

ɗ

ina ba kenan mganar ba ta shafe ni ba. Amina ce ta yi min mgana da cewa ta kira waya ta ba ta samu ba na ce mata network ne.

  Sai na fita na je bangaren Status ina ta dubawa. Ra

hilarmu na ga ta saka status har ina rawan jikin dubawa. Ya Muntari na gani ya na riƙe da jaririyar(Zainab Nihad) ba hoton ne ya ba ni dariya ba, sai rubutun da ta yi a ƙasa.

"Hubby na. Abu Zainab I love u."

  Dariyan da na saka har a sarari, na dann

a Viocenot ina ƙyaƙyata ma ta dariya kafin na ce"Rahila ma su Hubby, wai Ya Muntarin ne kuma ya koma Hubby? Daga Yaya Muktar ya koma Hubby."

Bayan nan na sakin mata VN

ɗ

in. Sannan na riƙa jere mata sticker na shaƙiyanci.

A yammacin nan dai status

ɗ

in R

ahila ne ya nisha

ɗ

antar da ni. Ba ta online, abin mamaki shima Ya Muntarin na ga ya yi sreenshoot ya saka a jikin sunanta My Baby.

Haka na ke ta dariya shima sai da na yi tagging

ɗ

in shi.

"Su Ya Muntari Hubby manyan ƙasa."

Ya na online ya turo mini

Emojin dariya kafin ya ce"Ke ko? Sadiya dai ta raina Yayan nan na ta ko?

Emojin dariya na tura masa sai na jin kunya sannan na ce"Wace Sadiya ta raina Ya Muntari. Allah ya bar Ƙauna Hubbyn Rahila ta."

  Ni ka

ɗ

ai a

ɗ

aki ina ta dariya ina tuna wani zam

ani a can baya har gobe ban manta lokacin da Ya Muntari ya zo gidanmu ba. Mama Allah ya jiƙan rai ta ce" Ya sunan ka

ɗ

an samari."

"Muntari. Muntari sunana Hajiya."

Sai na ji wata dariya ta ƙara kamani har ina buga hannuna a saman cinyata, lokacin da

Rahila suka fara soyayya da Ya Muntari ba wanda ya sani, wata rana kawai ya shigo gidan kowa na gaishe shi, da kuma sunan da muke kiran shi kenan  Ya Muntari.

"Barka da dawowa Ya Muktar."

"Yauwa Sannu Rahilatu."

Sake baki na yi ganin yadda Rahila

ta wani sunne kai tana dariya, shi ma ya na mata wani kallo. Ba zan manta ranar ba ina bakin famfo ina wanke wanke ita kuma tana bakin madafi ita da Ma'u suna gyaran wake.

  Ga mamakin sunan da ta kira shi. Ga wani kallo da suke ma juna. Tun daga ranar

fa Rahila, ta daina kiran shi Ya Muntari sai dai Ya Muktar har fa

ɗ

a mun sha yi da ita, in na ce Ya Muntari.

"Kai Sadiya. Ba fa Muntari sunan shi ba. Ba ki iya cewa Ya Muktar, muktar ne fa sunan kuke

ɓ

ata masa da sunan tsoffi wai Muntari."

  In ta ce

haka sai na balla mata harara sannan na ce"Ke kika san Muktar. To da bakin sa ma ya ce sunan shi Muntari ko Gwaggo?

  A lokacin Rahila ta riƙa tura baki kenan ta na ƙunƙuni. Ta yi ƙokarin sauya sunan Muntari zuwa Muktar amman bai sauyu daga bakina ba, d

a gayya ma ma ke fa

ɗ

a Ma'u dai da ya ke makira ce har wani ƙalƙala take yi wajen fa

ɗ

in sunan.

"Ya MUKTARR."

Makircin Ma'u fa haifaffan ne, ta tsotsa a nono ne shi ya sa in ta buga acting ke yi mata kyau.

  Haka Khaleesat ta zo ta same ni ina ta da

riya. Domin mun yi dogon charting da Ya Muntari yana tamnbaya ta laifin me suka yi tun ranar suna Rahila ta ce ban dawo ba, na fa san Rahila ta fa

ɗ

a masa dalili zai yi min wayau su na maza ne ni ko na ce ya tambayi matarsa ta san dalili.

  "Ke da waye k

ike ta dariya haka? Ko Yalla

ɓ

an ne?

  Ina mirmishi na ce"Wani Yalla

ɓ

an? Wai wannan Hubby na Rahila ne."

Ina fa

ɗ

a ina dariya Khaleesat ta kwashe da dariya kafin ta ce"Au kema kin gani? Nima yanzu na gani ina ta dariya a raina na ce Rahila manya ta Munta

rin ta."

  Miƙewa na yi daga kishigi

ɗ

en da na ke ina fa

ɗ

in"

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login