Showing 51001 words to 54000 words out of 137402 words
/>
Ajiyar zuciya na sauke kawai a raina ina fatan kafin komai ya ƙare Allah ya kawo wata mafitar. Tunanin yin Tuwo ya kawo mini
acikin raina sai na duba naga ina da ku
ɓ
ewa
ɗ
anya da Gwaggo ta ba ni wacce ta taho da ita daga Yashe ne sau
ɗ
aya na yi amfani da ita tunda Yallabaina ba ma'abocin cin tuwo ba ne sai bayan lokaci lokaci haka. Ban yi kai tsaye ba sai da na koma
ɗ
aki na ki
ra Yalla
ɓ
ai na na ce masa yau Tuwo na ke so na yi ko yana so na dafa masa wani abincin ne?
"Sadiya na da
ɗ
e ban ci tuwo ba. Ina marmarin shi."
Amsar da ya bani kenan. Sai na yi mirmishi kafin na ce"To zan
ɗ
ora tuwon yanzu. Ka taho min da ƙashi ko Na
ma wanda zan yi miyan dashi."
Sai ya amsa min da toh, tunda yau ba Rano ya je ba Office ya je.
Da ƙarsashina na koma kitchen na
ɗ
ora ruwan Tuwo a saman Gas. Yara kuma na yi tunanin su sha wani abun kafin na gama girkin, ina cikin tunanin su sai na ji
buga get na san sune tunda shidda saura a lokacin. Ni na je na bu
ɗ
e musu kofa har Salisu ya tafi bayan ya sauke su. Tare muka shigo cikin gida da su ina tafe riƙe da jakar Baby da lunch box
ɗ
in ta.
Bayan sun sauya kaya na ce su zo su sha ko goldemor
n ne tunda corflex ya ƙare shima sai kwali kafin in gama abinci Baby ce ta biyo ni kitchen
ɗ
in ta na fa
ɗ
in" Umma me kike dafawa?
Kai tsaye na ce"Tuwo."
"Tuwo?
Ta fa
ɗ
a ta na kwabe fuska. Sai ta bar ni ina ta mata dariya daman na san ba ta son tuwo
sai na lallasheta na cewa ina da sauran miya zan ce ma Yalla
ɓ
ai ya taho da buredi sai ta ci dashi jin haka yasa ta yi tsallen murna. Ko kafin mangariba na gama Tuwo tunda na shinkafa ne har na mulmule a leda Jidda ce ma ta taya ni
ɗ
aurewa a ledan muna yi
ina nuna mata in da ba ta yi dai dai ba ta na gyarawa.
Miyan na
ɗ
ora daman na yi greting
ɗ
in kayan miya daddawa daman ina da dakakkiya ban mantawa Inna Mariya ta aiko mini dashi. Sai na
ɗ
an zuba ruwan da yawa saboda ban san lokacin da saƙon Yallabai
da zai iso ba. Tare da yarana muka yi sallah a
ɗ
akinsu na zauna muna karanta azkar tare sakamakon na da
ɗ
e ban yi musu karatu ba ya sa na ce kowacce ta
ɗ
auko Qur'ani mu yi karatu.
Na biya ma Jidda na ta Baby ne muke yi lokacin da Yalla
ɓ
ai ya shigo
ɗ
aki
n na yi mamakin ganinsa yau da wuri haka. Ya na tsaye bakin kofa sanye da wani farin yadi kansa da hula ta zanna mai kalan aikin jikin yadin. Mirmishi a saman fuskarsa ga leda a hannunsa
ɗ
ayan hannun kuma key
ɗ
in mota da sai wayarsa.
"Sannu da zuwa."
Na fa
ɗ
a ina kallon shi lokaci
ɗ
aya nima ina maida masa martanin mirmishin. Baby ce ta tsshi ta isa wajensa ta na masa oyoyo Jidda kuma daga zaunen ta ce"Sannu da zuwa Abba."
Ya amsa lokaci
ɗ
aya yana ce ma Baby" Kar ki
ɓ
ata jikin ki." Ya fa
ɗ
a ya na nuna
mata ledan hannun shi.
Miƙewa na yi na isa wajen shi ina fa
ɗ
in" Ban
ɗ
auka za ka dawo yanzu ba. Na ma za ta Musabahu za ka aiko."
Kai ya girgizamin kafin ya ce"Kawai na ga ba wani aiki ne shi ya sa na ce bari na dawo gidan kawai.'
Ya fa
ɗ
a ya na miƙa
min ledan na kar
ɓ
a lokaci
ɗ
aya ina kallon Baby da ke riƙe da hannun babanta."
"Je ku gama karatun Baby."
Kumatunta ya shafa kafin ya ce"Je ki. In an gama karatu ki zo ki kar
ɓ
i tsarabanki."
Jin haka yasa ta wuce da gudu ta na dariya muka bita da
kallo gaba
ɗ
ayanmu cikin ƙauna gaban Jidda ta koma ta zauna ta
ɗ
auki Qur'aninta ta na karantawa da karfi.
Ni da Yalla
ɓ
ai muka fita ina gaba ya na bin bayana shi ya rufe musu ƙofar.
Tare muka shiga har kitchen ina bu
ɗ
e naman.
"Ko da na je duk sun gasa
sai wannan na samu na 3k ne zai isa?
Yalla
ɓ
ai ya fa
ɗ
a ya na sunkuyo da kansa ta
ɓ
arayin wuyana. Kai na jinjina kafin na ce" Zai yi mana. Miya ce ba yawa sosai."
Sai da na saka naman duka a cikin miyan ina juyowa Yalla
ɓ
ai ya rumgumeni ta baya lokaci
ɗ
a
ya ya na fa
ɗ
in" Yau ko
ɗ
an hug
ɗ
in oyoyo ba a yi min ba ko?
Ina mirmishi na ce"To ka jira ka ga ban yi maka ba ne? Na fa
ɗ
a ina wucewa wajen sink in da na bu
ɗ
e famfo na tara hannuna ina wankewa shima sai ya sunkunyo da kansa ta wajen wuyana lokaci
ɗ
aya ya
zuro hannayensa duka biyu ya kama nawa yana murzawa a tare ruwa na zubar mana.
"Nima a wanke min hannun mana Sadiya ta."
Ya fa
ɗ
a cikin ra
ɗ
a sai na yi yar dariya na kar
ɓ
i hannun ina murza masa na wani lokaci kafin na kashe famfon ƙaramin Towel
ɗ
in d
a ke kitchen na
ɗ
auka ina goge masa hannunsa. Nima na goge nawa hannun sannan na yi masa rumgumar da ya yi min ƙorafi shi kuma ya
ɗ
ago ya sumbaci goshina.
Ta falo muka fita na
ɗ
auko masa wayarsa da key
ɗ
in mota muka wuce cikin
ɗ
aki. Wanka ya ce zai y
i amman da ruwan sanyi saboda garin akwai zafi zafi mun fita damina an fara zafin nan na fiddan dawa. Shi ya shiga wanka ni kuma sai na koma kitchen ina duba miyata da na saka mata kalolin maggi. An kira isha'i Yalla
ɓ
ai bayan ya fito wanka ya saka Jallabiy
a ya tafi masallaci ni kuma da yara muka yi a gida. Da zai shigo ne ya shigo da ice cream
ɗ
in da ya siyo ma Baby ita kuma Jidda wani bickit mai madara mai
ɗ
an karan da
ɗ
i lokacin har na ka
ɗ
a miyata na gyara kitchen
ɗ
in ina jin shigowarsa na fa
ɗ
a wanka.
Har na gama shiryawa yana falo tare da yara. Ni kuma sai na tsuke cikin riga da wando. Wando ya kamani ta sama amman ya na da bu
ɗ
ewa ta ƙasa rigar ma tana bu
ɗ
ewa ta ƙasa. Wandon baki ne rigar fara sai na yi amfani da bakar hula a kaina ban fesa turare jik
i kuma na shafa humra har da jan baki na saka na yi
ɗ
as da ni ina fitowa falo wajen ya
ɗ
auka da kamshi. Jidda na kira ta tayani
ɗ
aukan kaya zuwa Dinning. Baby ta samu ice cream tuni ta manta da mganar Biredi ni kaina na manta ban kira Yalla
ɓ
ai ban ba a lok
acin.
Gaba
ɗ
ayanmu muka ha
ɗ
u a saman dining
ɗ
in ban da Baby da ke can falo ta na kallo. Da kaina na saka ma Yallabai guda biyu na zuba masa miyar da ta ji naman rago Jidda ma ta saka
ɗ
aya ta ce ya isheta nima dai
ɗ
ayan na saka saboda na ci abinci a gid
an Halima.
"Sadiya ta. Kin yi kyau.''
Haka Yalla
ɓ
ai ya fa
ɗ
a yana kallona da mirmishi a saman fuskarsa. Fari na yi masa da ido kafin na ce"Thank you Yalla
ɓ
an Sadiya."
Jidda na cin tuwon ta ba ta
ɗ
ago ba amman ta yi mirmishi. Yalla
ɓ
ai ya kalleta kafin
ya ce"Hajiya Nene ko Umma ba ta yi kyau ba?
Da sauri ta ce" Ta yi kyau sosai Abba." Ya na ƴar dariya ya ce"To ai shi ne na yaba kuma sai na ga kamar ta cancanci tuƙwaici ko?
Jai ta gya
ɗ
a masa ta na mirmishi ina jin su ban ce komai ba sai da na ji ya
ce"Kar ki damu zan ba ta kyakyawan tuƙwaici"
Ɗ
agowa na yi ina hararanshi kafin na saka kafata na taka masa kafa sai ya janye yana dariya. Jidda dai ta gama cin tuwonta ta
ɗ
auki filet
ɗ
in ta bar mana Falon sai da ta fita na kalle shi kafin na ce" A gaban
Jiddan ka ke mganar tuƙwaici?
Kai ya gya
ɗ
a kafin ya ce"To miye a ciki? Ai ba ta san irin tuƙwaicin da kike kar
ɓ
a ba madam"
Wani kallo na yi masa da ya sa sai da ya ƙware yana shan ruwa na yi masa gwalo ina dariya amman sai da na saka hannuna ta bayansa
ina shafawa ganin ya sarƙe da yawa. Wani ruwan na sake zuba masa na bashi ya sha sannan ya
ɗ
an lafa masa.
Kallona ya yi kafin ya ce" Ki riƙa bari sai mun shiga
ɗ
aki sai ki yi mini wannan kallon kin ji ko?
Ina dariya ban yi mgana ba shi kuma ya ce
" Saboda tsaro ba."
Murgu
ɗ
a masa baki na yi shi kuma sai ya ka
ɗ
a kai kafin ya ce"Murga
ɗ
a da kyau za ki yi bayani ne yarinya in na fara gyara miki service
ɗ
inki har da garambahul."
Marairaicewa na yi ina fa
ɗ
in" Mai jan mota ya tokare boda yau Yalla
ɓ
ai
."
Kai tsaye ya ce"ko jan jirgi ne yau sai na gyara miki service
ɗ
in ki."
Dariya na yi shi kuma yana fa
ɗ
in" Yi dariya da kyau."
Ni ko na ce to kuka zan yi? Ya na min wani kallo ya ce" A'a shi wannan ki bari sai anjuma."
Kafarsa na taka ina fa
ɗ
in" Y
alla
ɓ
ai cikin shagwa
ɓ
a "
Da sauri ya miƙe yana fa
ɗ
in" Yau wannan shagwa
ɓ
ar taki ba amfanin da za ta yi miki "
Tiolet
ɗ
in falon ya shiga ya wanke bakin shi da hannunshi bayan ya fito ya wuce kan kujera ya zauna ya dauki remot ya kunna TV ni kuma sai na ta
ttara komai na maida kitchen
ɗ
in ina gyara wajen daga can zaune Yalla
ɓ
ai ya ce.
"Ki zo mu yi hira. Hiran saurayi da budurwansa."
Ina mirmishi na ce"Sadiya da Yusuf
ɗ
in ta ba."
Kai ya jinjina kafin ya ce" ko dai Yalla
ɓ
ai da Sadiyarsa? Na ce ai duk
ɗ
a
ya.
Sai da nima na wanke hannuna da bakina sannan na leƙa su Jidda na ce tara ta yi su kashe kallon nan su je su kwanta in suna da aikin makaranta su
ɗ
auko su yi kafin su kwanta. Jidda ta amsa min da toh sai na rufe musu kofar na dawo wajen Yalla
ɓ
ai shi k
uma sai ya miƙa min hannu na taho ya yi min mazauni saman cinyarsa ina zama ya kishingi
ɗ
a nima sai na lafe kaina saman ƙirjinsa ina wasa da tsillin gashin wajen tunda ya cire jallabiyar daga shi sai dogon wando shi kuma
sai ya cire min hula yana wasa da ga
shina gefe
ɗ
aya kuma yana min susan kunni dukkanmu mun yi shuru muna jin bugawar zuciyan juna ga ƙaran tibi da iskar fanka na ƙa
ɗ
awa.
Wani farinciki na ke ji. Zuciyata na bugawa da sauri da sauri kamar yadda shima na shi ke bugawa.
"Yalla
ɓ
ai na."
Na kira sunan shi cikin wani salon da na san ya na kunna shi.
"Uhm."
A saman le
ɓ
ensa ya amsa min.
"Ina son ka."
"Ina ƙaunarki Halimatuna."
Haka Yalla
ɓ
ai ya fa
ɗ
a lokaci
ɗ
aya yana
ɗ
ago kaina. Bakinsa na nufa shima sai ya sunkuyomin a tare muk
a tarbi juna muna sumbatar juna cikin wani shauƙi da muradin junan mu.
*Janafty*
*TURKEN GIDA.*
*Wattpad:Jamilaumar315*
*Arewabooks:Jamilaumarjanafty*
*SADAUKWRWA GA BARRISTER SALAMATU DOMA (MOMMY)*
https://chat.whatsapp.com/GKzdnJ5Gb62
IjjqT6AYpcC
No 1 online shopping kenan inda zaku sami duk wani kaya da ku ke buƙata, tun daga kan kayan kicin, laceses, atamfofi, shaddoji kayan yara maza da mata ,da uwa uba magungunan supliments wadanda ba su da illa na manyan mata inda zaki fito ki y
i das da ke ki zama abin sha'awa, ga kuma Arabian sabaya powder wacce baki taba cin karo da irin ta ba, ke dai maza shigo ki kwashi romon arziki a gidan mutunci da karamci a kai Miki kaya har inda ki ke babu fargaba.
*
🅿
️
09*
Mun da
ɗ
e muna sumbatar ju
nanmu cikin wani shauƙin da a cikin zukatanmu kawai muke jin tasirin yanayin. Mu ka saki juna lokaci
ɗ
aya kuma muka bi juna da kallo muna sauke numfashi a jejjere.
Mirmishi ya yi mini nima na mayar masa da martanin mirmishinsa. Tallafo kuguna ya yi ni
kuma sai na ƙara maƙale hannuwana a a saman wuyansa jawo ni ya yi na sake lafewa a saman ƙirjinsa ina jin yadda ya ke
ɗ
an sauke numfashi ka
ɗ
an ka
ɗ
an kamar wanda ya yu gudun tsare.
"Yalla
ɓ
ai.."
Na kira sunan shi bai amsa ba sai ya kalleni kafin ya
lakace min hanci da hannunsa guda
ɗ
aya yana fa
ɗ
in" Uhm"
Hannuna na kai saman Sajensa ina shafawa har zuwa ƙasa wajen gemunsa da ya fara fitowa domin yana yawan askewa yana dai barin ka
ɗ
an haka ina shafa gemunsa zuwa sajensa ina fa
ɗ
in.
"Ka san kai ne na
miji na farko da ka ruguza dukkan tunanina. Kowa ya san burina na sai na gama jami'a na samu aiki zan yi aure. Amman tashin farko ina ha
ɗ
uwa da kai ina yar aji
ɗ
aya a jami'a ka susuta tunanina da ya sa na amince da kalamanka na aure ka bayan na yi fatali d
a mafarkina da burina gaba
ɗ
aya."
Na ƙarishe fa
ɗ
a ina kallon shi. Shima ni yake kallo kafin ya yi mirmishi ya ce" To ni
ɗ
in wasa ne? Kin ga zanga
ɗ
e
ɗ
en saurayi jikan mutanen Rano. Kin san in kika bari na su
ɓ
uce miki samun kamata ai da wahala shi ya sa k
ika yi amfani da maganar hausawa da suke cewa in dama ta zo maka ka yi amfani da ita saboda wataƙila in ta su
ɓ
uce maka har abada ba lalle ka ƙara samun damar ba"
"Allah ko?
Na fa
ɗ
a ina kallonsa da ƴar dariya. Shi kuma sai ya
ɗ
aga min gira kafin ya
ce"Kema kin san gaskiya. Samun jarumi kamata a cikin maza ai da wahala shi ya sa kika yi wuf da ni da sauri kafin ki makara. Ko wata ta yi miki ƴar kafa ba."
Ina dariya ina jan gashin sajensa ya yi shii alamun zafi ya na ƙokarin riƙe min hannu na ce"
To me ya sa ka yi ta mini na ci sai da na yi maka kwatancen gidanmu? Kai ma ai kasan in ka bari na subuce maka samun kamata da wahala."
Na fa
ɗ
a ina masa fari, bakina ya sunkuyo ya sumbata lokaci
ɗ
aya ya na fa
ɗ
in" Ɗan bakin nan na daga cikin abin da ya fa
ra jan hankalina a kanki. Da yanayin mganarki da takun ki. Kai kin iya jan Aji kin ba ma bawan Allah wahala ranar da na koma gida daƙyar na iya barci. A time
ɗ
in bani da burin aure har sai na samu aiki na gina gida na gina kaina amman tun ranar da na fara
ganinki kika ruguza mini wannan tunanin. Ke ce silan da ya sa na yi fito na fito da kowa akan aure saboda ai suna ganin ban kai ba me na tara me na ke da shi sannan a tunaninsu na yi yaro a lokacin ba su san a halin da na ke kwana ba ne shi ya sa.'
Ya
ƙarishe fa
ɗ
a yana wani sauke nunfashi ni kuma sai na ƙyalƙyace dariya taya ni ya fara yi yana cewa" Allah. Azumi fa na ke yi duk litini da al'amis ai ya kamata su gane ina son aure. Daga karshe dai na fito musu a Mutum na ce ina son na yi aure saboda ina
da karfin sha'awa kuma ina tsoron fa
ɗ
awa halaka. Nene na jin haka tace ku bar Tafida ya yi auran nan Zuwaira shi ne alherin mu gaba
ɗ
aya."
Shi ke tuna labarin a bakinsa amman ni kuma ina hasaso lokacin a cikin idanuwana. Tabbas lokacin an sha gwagwarma
ya sosai kafin auran mu amman
gashi komai ya zama tarihi. Mun yi aure har da albarkar ƴa'ƴa biyu kuma shekarun sun haura goma sai dai tunawa da abin ya faru kawai a yi dariya ko nisha
ɗ
i. Mun cigaba da hirar baya a tsakanin muna yi