Showing 72001 words to 75000 words out of 137402 words
ko ba ta ci sai wasa take yi da shi a hannunta.
"Ko ba ta cin Tuwo ne Alhaji?
Cewar Gwaggo. Mama ke ce tambayan Ma'u ko ba ta cin tuwo dai dai lokacin da Alhajinmu y
a ce"Anya. Ban sani ba. Asma'u a siyo miki wani abun ne?
Sai ta kalle shi amman ba ta yi mgana ba.
"Za ki sha shayi?
Yaya Abubakar ya fa
ɗ
a sai ta kalle shi sannan ta
ɗ
aga kai alamun eh. Na sandare a zaune lokacin da Alhajinmu ya ciro ku
ɗ
i daga alj
ihunsa ya ce Yaya Abubakar ya je ya ha
ɗ
o kayan ha
ɗ
a shayi a ha
ɗ
a ma Asma'u tunda ba ta cin tuwo. Da fitansa da sauri da tashin da Rahila ta yi ta ce bari ta sa ruwan zafi sai Mama ta ce akwai ma a saman tukunya a madafi.
A daran nan dai Ma'u shayi ta sh
a da buredinta. Ahalin har Alhajinmu tuwo ya ci. Gaba
ɗ
aya hankalin yan gidanmu na kanta kamar sun ga wata sabuwar hallitta. Ina ji Alhajinmu na kora bayanin wace ce Ma'u a garemu gaba
ɗ
aya.
"Ɗiyar ƙanwata ce Hasiya. Mahaifinta ya rasu
ɗ
an nan garin Yashe
ne. Ta dawo hannun Hajiya da zama shi ne da na je na ganta na taho da ita za ta zauna da mu har abada."
"Allah ya taya mu riƙo Alhaji."
Gwaggo da Mama har suna ha
ɗ
a baki wajen fa
ɗ
a.
"ƴar uwan ku ce Ina fata za ku kalleta a matsayin jini
ɗ
aya."
Yaya Abubakar ya amsa da in sha Allahu.
Yaya Murja ta yi karaf ta ce"Muna son ta Alhaji. Ga ƙawa ma na yi mata Rahila."
A lokacin ƙankance ido na yi ganin ta ha
ɗ
a hannun Rahila da Ma'u waje
ɗ
aya. Saboda sun zauna daman a kusa da juna ne. Ita kuma Rah
ila sai mirmishi take yi a yayin da Ma'u ke kallon kowa da idanuwanta. Tun kafin zuwan Ma'u daman ni da Yaya Murja ba ma zama a waje
ɗ
aya saboda ta na da fa
ɗ
a ni kuna ina da baki ta bakin ta ta ce ba ni da kunya manya na mgana ina saka musu baki.
"Har d
a Dubu ma. Saboda na ga za su yi tsara ya sa na samu karfin gwiwan
ɗ
auko Asma'u."
Alhajinmu ya fa
ɗ
a sannan idanuwansa suka fara lalu
ɓ
ena sai ya ganni a can baya ina zaune.
"Dubu..'
Ya kirani kamar yadda ya saba kirana sai na amsa. Sai ya ya fi
to ni da hannu na taso na zo gaban shi.
"Dubu ba ki ga yar'uwan ki Asma'u ba ne?
Na juya muka kalli juna ni da ita sai na kauda kaina kafin na ce" Na ganta."
Ya na mirmishi kafin ya ce"To ga ta nan ke da Rahila na bar ma Amanan Asma'u. Ku yi ƙawa da
ita kun ji ko?
Ni dai kai na
ɗ
aga Rahila ce ta amsa har ta na cewa" Alhajinmu a saka ta a makarantar mu don Allah"
Sai kawai na ji Alhaji na fa
ɗ
in "In sha Allahu tun da daman Hajiya ta ce ta gama firamari sai na saka ta a tare daku har islamiya ma"
Sai kawai Rahila ta rumgume Ma'u tana murna.
A lokacin Yaya Abubakar ya kalleni ya ga na ha
ɗ
e rai sai kawai ya kalli Ma'u yana fa
ɗ
in" In Sadiya ta yi miki wani abu kar ki raga mata ki rama kin ji ko?
Ya fa
ɗ
a yana kallonta lokaci
ɗ
aya yana nuna ni. Ana
ta dariya har Alhajinmu. Amman ni ban yi dariya saboda ni ban
ɗ
au abin da wasa ba. Mun ƙara kallon juna ni da Ma'u na wani lokaci sannan kowa ya
ɗ
auke kansa.
Yaya Murja har tana fa
ɗ
in" Wallahi kuwa. In Sadiya ta ga sakenta ai ta shiga uku."
Mutane biyu
da suka fara bin bayan Ma'u tun kafin tafiya ta yi nisa. Suna fa
ɗ
a mata abu mara kyau game dani.
A wajen kwanciya ma na ga abu. Mu uku muke kwana a karamar katifa a ƙasa ni da Rahila da Amina. Amman sai Rahila ta jajibo mana Ma'u ban iya shuru ba sai
da na ce" Rahila a ina za ta kwanta? Ko ke za ki kwana a ƙasa ki bar mata wajen ki?
Daga mgana sai aka ga laifina. Kawai sai Yaya Murja ta fara zagina su suna babban gado ita da Yaya Balki. Gwaggo sai da ta shigo ta raba fa
ɗ
an da har Yaya Murja ta ce Ma
'u ta dawo gadon su ta bar mun katifar sai Gwaggo ta ce Amina ta koma wajen su Yaya Murja mu kuma mu kwanta mu uku ban ji da
ɗ
in hukunci Gwaggo ba amman ba ni da mafita ni ta kafafunsu na kwanta Rahila na bari da kwanciya filo
ɗ
aya da Ma'u.
Tun daga wa
nnan ranar Ma'u ta zama yar gida ko na ce tafi ma wasu yan gidan sakewa tun da tama da masu tsaya mata. Da ya ke Rahila tafi mu girman jiki ni kuna siririya ce ina da tsawo ba can can ba amman yanayin fasalin jikin mu
ɗ
aya da Ma'u. Mama ta saka na tsinta k
ayana na ba ma Ma'u saboda sune za su yi mata kafin Alhajimu ya siya mata wasu kayan saboda wanda ta zo da su duk sun yage an zubar. Sannan Yaya Murja ta yi mata tsifa suka rakata gidan kitso.
Komai fa nuna mata suke yi ga shi ba ta cin Tuwo sai dai in tu
won shinkafa ne miyar ganye. Ba ta cin dambu ba ta shan fate tsirfa dai kala kala kuma an
ɗ
aure mata gindi. Duk ranar da aka yi
ɗ
aya daga cikin su sai dai a siya mata wani abun ko kuma a dafa mata wani abun ta ci ita yar gata.
Islamiyarmu aka fara saka
ta. Sai da aka yi albashi Alhajinmu ya saka ta a makarantar mu ta Goverment Girls Junior Secondary School Diso. Kuma abin mamaki da irin sunan da muke amfani da shi. ASMA'U SULAIMAN YASHE. lokacin da Yaya Abubakar ya kai ta makaranta za a saka sunan Babant
a mahaifi sai ta kalli Yaya Abubakar ta na fa
ɗ
in"Ba sunan Alhajinmu za a saka mini ba?
Shi kuma Yaya Abubakar bai yi shawara da kowa ba ya sanya mata sunan Alhajinmu wanda dashi ta ke alfahari har gobe kuma har abada.
Sai da ya dawo gida ya fa
ɗ
a Alha
jinmu kuma bai ce don menene ba. Ba aji
ɗ
aya aka sanya mu ba mu muna A ita kuma ta na B. Anan ne ta ha
ɗ
u da Shema'u da daman halinsu yazo
ɗ
aya. Rahila ce ke wani rawan jiki akan Ma'u amman ni sai na iya kirga ma maganarmu yadda ba ta mini mgana nima ba na
yi mata kowa harkan gabansa kawai ya ke yi. Tun kafin kowa ya lura ni na fara lura da makircin Ma'u saboda ni ke kula da duka motsinta a gaban mutane saliha ce sai a makaranta in ka ganta tare da ƙawarta ba ka ce ita ce ba. Ban ta
ɓ
a nuna ta a makaranta na
ce ƴar uwata ba ce saboda ni ba ni ma da ƙawaye Rahila ce ka
ɗ
ai
na ke tare da ita. Amman ita Rahila mai jama'a ce kowa nata ne ni kuma ko ana son ƙawancen dani ba na ba da fuska ki gaji da naci ki haƙura ba islamiyan ba bakon ba.
Sai ya zamanto komai
za a yi mana a gida guda uku ne tare da Ma'u. Ta zama yar gaban goshin Yaya Abubakaar shi ke koya mata karatu baya shigowa hannun rabbana sai ya yo mata tsaraba. Sannan Yaya Murja yadda take ƙaunar Ma'u ko ni yar uwanta ba ta sona haka. Alhajinmu ma gata y
ake nuna mata shi da su Gwaggo. Tun ina mamaki har na daina na sadakar da Ma'u ta samu tasiri mai yawa a zukatan yan gidanmu.
Baaba Hasiya ta zo ta duba Ma'u bayan ta yi wattani hu
ɗ
u a tare da mu. Lokacin tun ba mu gama zama cikakkun mata ba na ji Baaba
na yi ma ƴarta hu
ɗ
uba da cewa" Kin samu rayuwa mai inganci Asma'u. Ki kwantar da kanki ki yi ma Yaya Sule da Gwaggo biyayya domin ita ce matar Fari. Wancan Rukayyar ba ta gabana. Sannan ki samu cikin yaran nan na Yaya Sule Maza wani ya yaba dake sai ki y
i auran ki kin ji ko?
Ina la
ɓ
e ina jin su kuma ba niyyata na yi la
ɓ
e ba na zo shiga
ɗ
akin ne na ji suna mgana na tsaya. Ban ankaraa ba sai ga sun fito. Baaba Hasiya daman in dai ta zo a
ɗ
akin Gwaggo ta ke sauka ba ta sauka a
ɗ
akin Mama na ta
ɓ
a jin tan
a fa
ɗ
a ma Alhajinmu a wani zuwa da ta ta
ɓ
a yi wai Mama mai farar ƙafa ce tun da ya aure ta al'amarinsa ya ja baya tun da ga Lokacin na san ba ta ƙaunar Mama kuma mun ta
ɓ
a zuwa Yashe a
ɗ
akin Hajiya ta yi ma Mama rashin kunya har Hajiya Dubu na yi mata fa
ɗ
a
ina ƙarama a lokacin amman na ƙasa mantawa da abin.
"Ke lafiya? Ko la
ɓ
e kike yi mana"
Baaba ta katse ni tana hararata. Sai na kalleta kafin na kalli Ma'u sai kawai na ga ta yi mini wani kallo kafin ta ce" Daman Baaba ba ta sona. tun da na zo gidan na
n."
Sai kawai na saki baki ina kallon Ma'u Baaba kuma ta fara tafa hannu ta na fa
ɗ
in" To ai sai ta kore ki. Shegiya mai mugun hali to Asma'u zama daram in ji mai naguda."
Maganarta ya jawo hankalin su Mama da Gwaggo Ranar Lahadi kowa na gida.
Baaba sa
i ta fara kuka tana fa
ɗ
in labe ta kama ni ina yi musu ta na fitowa ta ganni shine ta fara min fa
ɗ
a na yi mata rashin kunya har ina zagin Ma'u ina cewa ta zo cin arziƙi ba gidan ubanta ba ne"
Ban mantawa maganar har sai da ta kai kunnen Alhajinmu. Yaya
Murja har ta na marina saboda ta dunguremin kai na ce Allah ya isa ta mare ni. Yaya Abubakar ya saka ni kneel down ban ji ba ban gani ba. Ni kuma ban ƙaryata su ba amman na yi ma Ma'u wani kallo ganin tana yi mini dariya. Alhajinmu ya yi min fa
ɗ
a fata fat
a abin da bai ta
ɓ
a yi min ba yana ƙara jadadda mini Asma'u ba bare ba ce ƴ'a take kamar kowa.
Ina ji ina gani Ma'u ta zo gidanmu tana mini iko. Sai ta takale ni da fa
ɗ
a ni kuma ban gane makircinta ba sai na tanka ta shikenan in aka zo jin ba'asi sai t
a marairaice ta fara kuka tana fa
ɗ
in na ce mata in ta gaji ta koma gidan ubanta kafin Ma'u ta rufe shekara a gidanmu har gwammatina a wajen Alhaji ta
hambarar da shi da makircinta kowa ba ya fa
ɗ
in abu mai kyau akaina ko abu ya ha
ɗ
amu sai ace Ma'u ce mai ga
skiya ni ce mara gaskiya.
Har Rahila ce mini ta ke yi" Don Allah Sadiya ki daina takurama Ma'u a cikin gidan nan. Ban ga abun da ta tare ki miki ba."
Itama goyon bayan Ma'un take yi kenan daga lokacin na fahimci gwara na miƙe na kwaci kaina domin ba ni
da mai goyon bayana ko Mama ce na je na fa
ɗ
a mata sai ta ce ni ce ba ni da gaskiya ba mai cewa a tsaya a bincika. Mutum
ɗ
aya ne bai ta
ɓ
a goyin bayan Ma'u ba shi ne Yaya Hamza lokacin da ya dawo hutu mun ta
ɓ
a wani dambe da Ma'u akan ina zaune a ƙofar
ɗ
akin
mu ina gyaran jakar makaranta ita kuma ta fito wanka. Ga hanya na bata amman da ya ke makira ce sai da ta ga ba kowa a tsakar gidan sai ta takani za ta wuce ni kuma na miƙe na jawota ta baya wajen ta tsaya sai kafartaa ta turgu
ɗ
e sai ga ta a ƙasa amman ya
rinyar nan sai ta fasa ihu ana taruwa ta ce ni na saka mata kafa ta fa
ɗ
i.
Lokacin an saka ranar auran Yaya Murja ita ta saka mini hannu Yaya Hamza ya tsawatar ashe ya na daga can ƙofar
ɗ
akinsu ya na ganin abin da faruwa.
"Yaya Hamza Sadiya ta
ɗ
ora
ma Ma'u karan tsana tun daga ranar da Alhajinmu ya kawo ta gidan nan saboda ta ganta ba ta son tashin hankali."
Kai tsaye ya kalleta kafin ya ce"Ita ta ce miki ta tsane ta? Ya za a yi ta tsane ta sai dai in akwai abin da take yi mata ne wanda ba ta s
o."
Yaya Murja za ta yi mgana ya
ɗ
aga mata hannu kafin ya ce"Ki daina
ɗ
aukan bangare
ɗ
aya a matsayinki na babba ki zama adala. Ina can daga ƙofar
ɗ
aki na ga abin da ya faru. Ke ce ba ki da gaskiya ta ba ki hanya amman saboda tonon fa
ɗ
a kika takata ta miƙ
e ta jawo ki sai aka yi rashin sa'a kafarki ta turgu
ɗ
e kika fa
ɗ
i ko ba haka aka yi ba?
Ya fa
ɗ
a ya na tsare ta da ido. Duk rashin kunyarta sai ta sadda kai ƙasa ta kasa mgana shi Yaya Hamza akwai tsare gida ba irin Yaya Abubakar ba ne shi kamar wani mace
yake jin kansa.
Kai tsaye ya ce Ma'u sai ta bani hakuri dolenta kuma ta bani a kausashe ya kalleta kafin ya ce" Kar ƙi kara takalanta. Ni na san Sadiya ba ta fa
ɗ
a ba a ta
ɓ
a ta ba. Ku zauna lafiya da junan ku.'
Sai ta gya
ɗ
a kai. Ni kuma sai ya riƙe h
annuna zuwa
ɗ
akinsa yana lallashina. Tun daman akwai fahimtar juna a tsakanimu. Ina kuka ina fa
ɗ
a masa makircin Ma'u sai abin ma ya bashi dariya cikin dariyan ya ce" To ke ma ki riƙa ramawa mana. Ki daina bari ta na samun galaba a kan ki."
Shi mamaki ya k
e yi ƴar Ma'u ta iya makirci tunda ya ganin ma idanuwansa.
Zaman Yaya Hamza a gida sai na samu lafiyan Ma'u. Tsoron shi take ji ko maganarsa ta ji yanzu za ta shiga taitayinta. In ya na waje ba ta iya wani motsin kirki har sai ya gama hutun shi ya kom
a tun kuma daga lokacin nima na gane in ta yi mini abu na rama kafin ta kai ga ha
ɗ
a min makircin ni
Na ha
ɗ
a mata amman ba ya tasiri tun da ni daman na yi ƙaurin suna sai ya kasance Ma'u ta riƙa cin nasara akaina ko a makaranta in na ganta tare da ƙawayen
ta suna nuna ni suna dariya barin ma wannan shegiyar ƙawar tata mai kama da biri Shema'u na tsane ta har acikin raina.
Mun je Yashe sau
ɗ
aya bayan zuwan Ma'u gidanmu. Mun yi sati
ɗ
aya har gidan Babanta mun je sai na ƙara raina mata kamar ma ba sa son
ta. Domin ba a wani tarbe mu ba shi ya sa ita kanta ba ta zauna ba. Sai da muka dawo kano sai ita da Rahila suka shirya suka tafi kura in da Baaba ke aure ni kuma na ce ba zan je ba. Daga kuma lokacin in fa
ɗ
a ya ha
ɗ
a mu da Ma'u sai na yi mata gori da cewa
in ta ji na dame ta
Za ta iya komawa gidan tsoho a ƙauye nan dai gidan Ubana ne kuma ba ta isa ta hanani sakewa ba saboda na daina tsoro ko a gaban waye za ta kai ni ta fahimci makircinta ba ya yi mini aiki sai ta koma itama ramawa. Na samu sauƙi Yaya Mu
rja ta yi aure a shekaran 1996. Yaya Balki kuma ba ta kai Yaya Murja zafi ba.
Sai da bikin Yaya Murja sannan na fahimci Ma'u ta
ɗ
au hu
ɗ
ubar Baaba saboda Yaya Hamza ya dawo gida ya gama babban sakandiri shi da Yaya Abubakar duk suna gida jarabarwarsu
ba ta yi kyau ba sai sun sake yi. A lokacin na fahimci in dai ta gan shi yanzu za ta fara gyare gyare lokacin muna Ajin biyun ƙaramar sakandiri ne amma har Ma'u ta san ta yi ma namiji karairaiya.
Abin da na fahimta kamar tunaninta na kan Yaya Hamza shi ku
ma Yaya Abubakar tunaninsa na kan Ma'u ni ce na fara lura da ita da kuma abin da ke faruwa saboda ni ce daman idona ke kan duka motsinta.
Shi Yaya Hamza bai ma san ta na yi ba. Namiji ne mai tsare gida ba ya
ɗ
aukan reni ba shi kuma da yawan sakewa mut
ane shi kuma Yaya Abubakar yana da sanyi ga arhan dariya shi fa kowa na magana dashi ga surutu ba kamar Yaya Hamza ba. Ga aji ga tsare gida mgana
ɗ
aya bayan
ɗ
aya