Showing 66001 words to 69000 words out of 137402 words
fa
ɗ
in" Ki yi haƙuri. In sha Allahu ke ma za ki ƙara haihuwa. Ba kin je asibiti ya kuka yi da likitan?
I
na sauke numfashi na ce" Ta dawo da ni nan asibitin Aminu kano. Jibi zan fara zuwa in sha Allahu."
Hauwa ta yi ta mini fatan dacewa na kalleta ina ƙaƙaro mirmishi.
"Na gode Hauwa."
Mun da
ɗ
e a wajen ta na ba ni baki na dai nuna mata bakomai ne amman
ni ka
ɗ
ai na san halin da zuciyata ta ke ciki. Amman na yi ƙoƙarin nuna ma Hauwa ba komai.
Saboda haka ne na kalle ta ina fa
ɗ
in" Kin ji Yaya Usman zai ƙara aure?
Sai ta gya
ɗ
a min kai kafin ta ce" Na ji fa. Duk ranar sunan na ji ana tattaunawa. Shi kum
a can bakin ƙannen shi na ji su Nasara suna ta zagin Anty Zabba wai so ta ke yi shi Yaya Usman
ɗ
in ya zauna da ita ka
ɗ
ai? Ko ya yi ma Ogan shi gaddama yaƙi kar
ɓ
an auran. Sai zaginta suke yi suna fa
ɗ
in kar Allah ya sa ta koma
ɗ
in."
Cikin mamaki na ce"Ikon
Allah. Mutane sai Allah yau kuma ita Anty Zabban suke zagi? To Maman farko ba ta yi mgana ba?
Hauwa ta ce" Oh na ji dai kamar an ce ta kira shi a waya ta ce ya bar komai ya ke yi ya zo ta na son ganin shi " Sai na gya
ɗ
a kai kafin na ce"Uhm. Allah dai
ya kyauta.". Ta amsa da Amin ni na cigaba da fa
ɗ
a mata yarda muka yi da Yalla
ɓ
ai ya haƙinƙan ce. Ta na dariya ta ce" Ni ai ban yi ma Muttaƙa mgana ba. Kar ya ce ina son jin gulma amman na san shima bayan
ɗ
an uwansa zai bi"
Dariya muka
ɗ
an yi gaba
ɗ
ayanmu
. Muna wajen Munira ta kira waya ta. Ta na tambayata jikin Alhaji? Na ce da saúƙi a ina ta ji ta ce Nasir ya fa
ɗ
a mata ya ce Tafida ya saka a group
ɗ
in su na gida. Ta tambaye ni wani asibiti ne na fa
ɗ
a mata sai ta ce min ƙila gobe ta shigo. Ina dariya na c
e ma ai ga Hauwa ta zo tun
ɗ
azu.
"Kai Hauwa sannu da
ɗ
anwaken zagaye ko ki kirani mu taho tare."
A speaker na saka Hauwa ta maida mata da amsa da cewa" Ke ni fa mijina ya kawo ni. Goben ki saka mijin ki kema ya kawo ki."
Munira na dariya tace" Au go
rin miji da kin ga Habibi ba ya gari? To na san hanya kin ji ta Yalla
ɓ
ai gobe ina nan tafe." Na ce Allah ya kawo ta lafiya daga nan muka yi sallama.
Ganin shidda har ta gota yasa Hauwa ta ce bari ta je ta yi ma su Gwaggo sallama ta wuce gida. Muna zuwa na
ga Shema'u ta zo har ga Allah na so na daure amman na ƙasa ta kalleni ta na mini mirmishin munafunci irin na ƙawarta amman ni ta ga irin kallon da na yi mata. Ba domin muna asibiti ba ne. Kuma da ba uba na ne ta zo dubawa ba wallahi sai Shema'u ta raina k
anta baƙar munafuka.
Tana min magana na yi kamar ban ji ba sai da Ma'un ta ce" Sadiya ba ki ji Shema na mgana ba ne. Ba ta gari ne
ɗ
azu ta dawo ta na zuwa, ke ta fara tambaya."
"Oh."
Haka kawai na ce na juyar da fuska ta domin na kasa iya
ɓ
oye abin da
ke zuciyata. Hauwa ta yi musu sallama kularta kuma aka juye abincin na riƙa mata har bakin asibiti ta samu adaidaita muka yi sallama.
Ba domin Yalla
ɓ
ai ya kirani ya ce bayan mangariba suna tafe tare da su Uncle Abba da har na gaji na ce tafiya ta gida
zan yi. Rahila ma ta koma gida wai za ta yi abinci da ga ni sai Ma'u da kawarta Gwaggo ma Yaya Hamza ya maida ta gida kiri ƙiri Baaba taƙi bin ta wai ta je za ta zo. Can suka ke
ɓ
e da yarta suna da ƙuskus ni ko dagani sai Yaya Balki itama mijinta take jira
Zaituna kuma ta koma gida saboda yara a cikin raina ina fatan Allah ya sa a sallani Alhajinmu gobe na gaji da zaman asibitin nan
Waya ta na
ɗ
auko na kunna Data na kwana biyu ban hau ba. Sai na ga an yi min mgana har da Yaya Maimuna ta na tambayan jikin
Alhaji. Hindatu kuma ta ce ta
kira waya ta ba ta samu ba. Har da matar Muhammad kabir ma na ga maganarta. Kuma na ji da
ɗ
i na amsa su sama sama saboda an fara kiran sallar mangariba. Yaya Balki kawai na fa
ɗ
a ma zan je sallah sai ta ce na tsaya mu tafi tar
e. Muna masallacin kafin mu fito Yalla
ɓ
ai ya ce ga su sun iso asibitin.
A haraban wajen muka ha
ɗ
u suka gaisa da Yaya Balki ta yi gaba ta bar mu ina gaisawa da Aminan mijina guda biyu. Uncle Abba da Tariq. Sun yi min ya mai jiki na ce da sauki muna gaba
ni da Yallabai suna baya zuwa in da
ɗ
akin da Alhaji ya ke ciki.
"Me ya faru na ga kamar ranki a
ɓ
ace?
Yamutsa fuska na yi kafin na ce" Na gaji ina son na koma gida."
Sai ya kalleni da saurin na ce" Zan bika yanzu ko za ku je wani waje ne?
Kai ya gi
rgiza kafin ya ce" A'a Gwammaja muka yi. Sai mu wuce taren su ma daga can za su wuce."
Tun da Gwaggo ba ta nan da Baaba suka gaisa sai su Ma'u sannan na raka su ciki suka duba Alhajinmu ya ma tashi Baba Sani ya ƙariso zai taimaka masa ya yi alwala ya
yi sallah. Ya ji da
ɗ
i ya na ta saka musu albarka da godiya ba dadewa suka yi masa sallama dukkansu kuma sun aje masa ku
ɗ
i ya na ta saka albarka.
"Alhajinmu Allah ya ƙara lafiya zan bi Yalla
ɓ
ai zuwa gida sai gobe."
Alhaji ya jinjina kai kafin ya ce" S
hi kenan mu kwana lafiya Dubu! A gaida min da Hauwa kuluta."
Na amsa masa ina mirmishi, sun rigani yin gaba ina fitowa na ce ma Yaya Balki zan bi Yalla
ɓ
ai sai gobe ta ce ai ya kamata na je gida tun safe fa. Daƙyar na iya yi ma Baaba sallama ta amsa sama
sama.
"Sadiya Gwammaja za ku je?
Na juya ina kallonta Shema' u ce. Kamar na ce a' a sai kuma na ce mata eh.
Sai kawai na ji Ma'u na fa
ɗ
in" To ki je mana Shema. Sadiya itama Gwammaja za ta je gidan kawunta."
Juyawa kawai na yi ban ko yi mgana ba
ina ji ta na yi ma Baaba sallama. Ina zuwa na ce ma Yalla
ɓ
ai za mu rage ma kawar Ma'u hanya. Ya ce to ba matsala Ma'un ce ta rakota abin mamaki tana ganin motar su Tariq dabam sai kawai Ma'u ta kalli Yalla
ɓ
ai ta na fa
ɗ
in" Yallabai bari ta bi wancan motar
ko ba waje
ɗ
aya za ku je ba?
"Can za mu je gaba
ɗ
aya. Ta je ta shiga."
"Tariq..."
Ya ƙwalama sa kira ya na waya ne tsaye a bakin mota Uncle Abba ya riga ya shiga bangaren direba tunda motarsa ce.
''Ga ƙari na samo muku itama Gwammaja za ta je"
Ya fa
ɗ
a ya na nuna Shema'u dake tsaye ita da Ma'u.
Sai ya
ɗ
an
ɗ
aga masa hannu alamun toh sai ya ce ta je ta shiga. Ni dai tuni na shige gaban mota na zauna Ma'u ta leƙo ta na fadin sai da safe na ce mu kwana lafiya.
Muna tafe amman acikin raina ina tun
anin me ya sa shema'u ta ke son bin motar su Uncle Abba? Tabbas da wani abu a ƙasa.
Kafin ma a kai gidan su Yalla
ɓ
ai ta sauka domin suna bayanmu ne mu dai muka yi gaba. Har ma mun shiga mun gaisa da Nene ta na tambayata Tafida ya ce Alhajinmu ba lafiya
ya jikinsa? Na ce da sauƙi ta yi masa fatan samun lafiya.
Tariq ne na ji ya na yi ma Uncle Abba tsiya yau ko ya shafa kwalli ne ƴan mata sai kawo hari suke yi.
Shi kuma bai ce komai ba Nene ce ta ce"Me ya faru?
Tariq ya ce"Nene
ɗ
azu fa a gidan su am
aryan abokin mu yan mata shi kawai suke kawo ma hari. Yanzu ma da muka
ɗ
auko wata yar uwan Sadiyan Tafida daga asibiti har lambar wayarsa sai da ta tambaya."
Ya fa
ɗ
a cikin dariya. Ina zaune a cikin raina na ce a biri ya yi kama da mutum daman kawu ta
gani kenan ta ƙyasa. Mirmishi na yi na ce lalle za ta sha wahala wallahi ko ya na sonta ba zan ta
ɓ
a bari ya aure ta ba.
Ba wai ina dariya da da
ɗ
ewan da ta yi ba ta yi aure ba ne. A 'a ba ta da hali mai kyau ne.
Sai kawai na shiga hirar da cewa" Ba ƴar'u
wanmu ba ce ƙawar Ma'u ce kawai."
Nene ce ke fa
ɗ
in" To Allah ya sa dai ya ga wacce ta yi masa a ciki?
Yalla
ɓ
ai ne ya yi dariya kafin ya ce"Ai Nene wannan ƙanin naki sai dai in yana da rabon samun Hurul aini ma'ana in ya mutu ya samu rabauta a shiga alj
annah."
Nene ta aika masa da dakuwa ta na fa
ɗ
in" Kawun na ka ne ka ke yi ma mugun fata? To bakin Tafida ya sari
ɗ
anyen kashi Abba"
Sai lokacin ya yi mgana ya na zaune kusa da yayarsa yana danna waya.
"Na ƙyale su Nene. In cikin su akwai wanda ya isa
gobe ya
ɗ
aura mini aure "
Nene ta yi saurin cewa"Ba su ma isa ba. Amman dai mu mun isa Abba ka fara furfura fa"
" Lokacin ta ne Nene ban tsufa ba da saura na. Aure kuma zan yi in sha Allahu."
Nene ta amsa da Allahu ya sha kafin ta ce"To yau duka ba ka
ga wacce ta yi maka ba? Ko yar uwan Sadiya?
Gabana har ya na fa
ɗ
i na ji me zai ce kawai sai ya ce"Duka fa ba su da kamun kai. Nene wacce mace ce ta gari ce mai kunya za ta yi shigar bayyana sura ta na nuna ma namiji alamun tana son shi? Ni ba irin matan
da na ke son aura ba ne Nene ki bar mganar nan."
"To ita wacce kuka
ɗ
auko daga asibiti fa? An ce ka ba ta lambarka?
Kai tsaye ya muskuta kafin ya ce" Ita ma ta na cikin jerin su. Ita ta fara mini mgana kin ga kenan itama kunyar ta yi ma ta ƙaranci s
annan kuma ni ba lambata na ba ta na Tariq na saka mata."
Me za mu yi in ba dariya ba sai aka bar Tariq da bu
ɗ
e baki sai yanzu ya tuna domin da ya saka mata lambar sai ya ce wayar ba ta tare da shi tana gida a kashe.
Sai ta ce ta hannun ka fa? Sai ya ce
ta aiki ne ashe shi ya gama ma aikin.
Ni da Yalla
ɓ
ai muna ta dariya Nene ma sai da ta dara. Tariq dai ya ce zai rama ganin dare ya yi suka ce za su koma Nene ta ce su kwana Abba ya ce kamar wasu mata. Sanin halin su ya sa ta ce Abba ya gaida Innayi. Sh
i kuma Tariq ya gaida da Hajiya.
Tare muka fita har baby ta yi barci sai
ɗ
aukan ta Babanta ya yi Jidda ce kawai idanuwanta biyu ta ga babaninta ta maƙale musu suna mata tambayoyin makaramta tana ba su amsa.
10k Kawu Abba ya ba ta shi kuma Tariq 5k ya ce
ita da Baby su siya chaculate sai ta ki kar
ɓ
a ta na kallon Babanta.
Uncle Abba ya kalli Yalla
ɓ
ai kafin ya ce" Kai Tafida ko ba ka yi ma yar namu bayanin ko kana raye muna da iko a kanka da su gaba
ɗ
aya ba."
Yana dariya ya ce"Sai ku jira na mutu tukun
na"
Ni dai ina jinsu ina ta dariya Sai da yace Jidda ta kar
ɓ
a sannan ta karba ta wuto wajena ta ba ni na karba ina musu godiya.
Tariq ke fa
ɗ
in" Abba mun kusa zama surukai fa. Ka ga Jidda da tsawon kafa."
Abba ya jinjina kai kafin ya ce"Zan fara neman
aure ko domin kar azo neman aure tarihi ya zo uban jidda ya ji kunya." Daga Tariq har Yalla
ɓ
ai na suka fashe da dariya nima na dara sanin halin su in sun ha
ɗ
u. Na shige mota ina ce ma Tariq ya gaida Farida ya ce za ta ji.
Uncle Abba kuma ya ce" Ni kuma
wa zan gaisar miki Sadiya?
Ina dariya na ce"Amarya mai jiran gado."
Yalla
ɓ
ai ke fa
ɗ
in" Su kawu Sa'adu ko matansu ba."
Keyarsa ya tallaba ya na fa
ɗ
in" Mara
ɗ
a' a."
Tariq na gefe ya ce zai rama masa. Ni dai mun fi minti talatin a waje kafin su yi sa
llama su suka shiga mota suka
ɗ
au hanyar Rano mu ma muka
ɗ
au hanyar gida.
Muna hanya na kalli Yalla
ɓ
ai ina fa
ɗ
in" Dare bai yi ma su Kawu ba?"
Ya na tuƙi ya ce"To wallahi Abba har sha biyun dare ya kama hanyar rano."
Sai kawai na yi fatan Allah ya kai
su lafiya.
Mun isa gida lafiya Yalla
ɓ
ai ya dauki Baby zuwa
ɗ
akin su na ce Jidda ta yi mata shirin kwanciya su sun ci abinci a gidan Nene, ni da Yalla
ɓ
ai na zuba mana sauran tuwon da na yi muka ci muka ƙoshi. Sai da muka yi brush muka yi shirin kwanciya
duk mun gaji sai barci sai da asuba ne Yalla
ɓ
ai ya ja mu ka yi ta
ɓ
arnan ruwa.
Da safen daman ban yi niyyar zuwa asibiti da wuri ba sai ga ma wayar Amina ta ce an sallami Alhaji sai na ce shike nan sai zuwa anjuma zan leƙo gidan.
Zan tsaya saude ta z
o ta kama ma Jidda ta wanke Unfiorm
ɗ
in su nima Yalla
ɓ
ai na gida ba zai fita ba ƙila sai zuwa anjuma.
*TURKEN GIDA LITTAFIN KUƊI NE, BOOK 1 ZAI ZO A MATSAYIN KYAUTA. BOOK 2,3 KUMA ZAI ZO A MATSAYIN NA KUƊI, KU BIYA KUƊIN KARATUNKU #1k NE KACAL, AKAN
MANHAJAR TELEGRAM TA WANNAN ASUSUN BANKIN 9069067488 JAMILA UMAR OPAY, KO TUNTUƁA TA WAƊANNAN LAMBOBIN.*
09069067488.
08032773332.
*MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN DA KE SAMA. MUN GODE*
*Janafty*
*TURKEN
GIDA.*
*Wattpad:Jamilaumar315*
*Arewabooks:Jamilaumarjanafty*
*SADAUKARWA GA BARRISTER SALAMATU DOMA(MOMMY)*
I just published "Page 12" of my story "TURKEN GIDA."::https://www.arewabooks.com/chapter?id=68237857847ebcbfe6d205fe
*
🅿
️
11*
*199
4.*
*KATSINA. Ƙauyen Yashe dake ƙaramar Hukumar Kusada.*
Hajiya Dubu na zaune a dandamalin ƙofar
ɗ
akin ta, ta na
ɓ
an
ɓ
aran masara. Masaran gonar Aminu ce an kawo ta gida yar sauran da ta rage ba ta bushe ba ne aka shanya bayan ta bushe shi ne take
ɓ
an
ɓ
arewa.
Daga ƙofar gida ta ji kamar hayaniya ba jimawa sai ga wani magidanci ya shigo riƙe da jaka a hannunsa bakinsa kamar gonar auduga saboda farin ciki.
"Hajiya Yaya Sule ne ya zo."
Haka ya fa
ɗ
a. Itama sai ta washe baki lokaci
ɗ
aya tana miƙew
a kakkabe hannunta ta yi a jikin zanin jikinta kafin ta kalli yar yarinyar dake gefenta a zaune a raku
ɓ
e wacce a shekaru iyakarta sha uku sannan ba za ta haura sha hu
ɗ
u ba.
"Ke Asma'u kwashe mini masara ki kai cikin
ɗ
akin can"
Haka ta fa
ɗ
a kafin ta m
aida hankalinta ƙofar shigowa dai dai lokacin da aka yo sallama kamar wanda ya fara shigowa haka ya ke shima sai dai a akwai
bambamci shi daga ganin shigarsa za ka fahimci daga birni ya ke. Shadda ce mai duhuwa ya saka da takalminsa sahu ciki kansa da hul
a amman fuskarsa duk ta yi ƙura saboda kuran hanya tunda shekarun da yawa ba titina a lokacin kuma akuri kura ce za ka samu in ka sauka a bakin hanya ta shigo da kai cikin Ƙauyen.
"Maraba. Lale da zuwan Sule. Kai ne tafe."
Safiya ce domin lokacin ba
zai gaza sha
ɗ
aya da wani abu na safe ba. Kuma da karfi ta ke yi masa maraba da ya sa matan gidan da ƴa'ƴansu fitowa daga
ɗ
akunan su. Har ƙasa ya duka ya na fa
ɗ
in" Mun same ku lafiya Hajiya?
Da sauri ta ce"Haba dai. Tashi tashi maza Sule. Kai Sani shiga
r masa da jakarsa ciki ka yi masa shimfi
ɗ
a ka zauna anan ai sai ka
ɓ
ata jikinka"
Sai da ya shiga ciki ƙaninsa Muhammad Sani ya yi masa shimfi
ɗ
a ya zauna sannan Hajiya