Showing 69001 words to 72000 words out of 137402 words
Dubu ta shigo ita ma ta zauna a gefe suka gaisa. Sannan matar Sani ta shigo suka gai
sa har yana kar
ɓ
an yarinyar da ta ke goyo mardiya. Sannan yaran ma duk sun shigo sun gaishe shi ga su nan
ɓ
utu
ɓ
utu. Ba karatun boko suke yi ba saboda lokacin karatun bai yawaita har ƙauyuka ba sai dai in namiji ne a tura shi gona in mace ce kuma a yi mu
su aure masu rabo ne ma iyayensu kan tura su wani gari karatun allo.
Matar Aminu ma ta zo ta gaishe shi kafin ka ce me an cika gabansa da ruwa da fura. Har da abinci ma tun da su ƙauye ba ruwansu da wani lokaci ko da yaushe ka zo suna da abinci sannan
sun iya karrama baƙo. Baƙon ma irin Sule da ba ko yaushe ya ke zuwa ba sai in ya samu sarari. Yaran gidan sun zagaye shi sai da Hajiya ta fattatake su amma ba su tafi ba sai da ya bu
ɗ
e jakarsa ya
ɗ
auko alewan da ya siya musu na tsaraba ya ba ma Babban cik
in su Nura
ɗ
an wajen Sani ya ce ya je su raba sannan suka fita suna murna. Shima Sanin fitan ya yi ya ce zai gangara gona ya fa
ɗ
a ma Yaya Aminu zuwan shi.
"Ya wajen iyalan naka? Ina takwarata Dubu ina fatan duk kuna nan lafiya ko?
Hajiya Dubu ta fa
ɗ
a tana gyara zama. Sai da ya kur
ɓ
i ruwa da cikin kwanon sha mai murfi da aka kawo masa sannan ya ce" Duk suna nan lafiya Hajiya. Rukayya da Maimuna duk suna gaishe ki. Takwaran ki kuma ta so ta biyo ni to sun fara zango karatun sakandiri na farko shi ya s
a ban zo da ita ba. Sai dai ta yi jadadda mini saƙon gaisuwarta zuwa gare ki."
Hajiya Duhu ta yi mirmishin farin ciki kafin ta ce" Duka ina amsawa. Allah sarki ashe takawara an sake zama ƴan makaranta. Ina jiranta in suka samu hutu."
"In sha Allahu
."
Sun fara ta
ɓ
a hira sama sama ta na fa
ɗ
a mai gidan su Maimuna ma an yi rasuwa jiya ƙanin mahaifinta ya rasu sakamakon ba wayar hannu a lokacin sai dai a tada
ɗ
an aike ya je ya fa
ɗ
a. Daman tana shirin aika Sani ne sai kuma gashi ya zo.
"Allah Sarki.
Allah ya jiƙansa. Daman tana ta zencen sa ashe jinya ba na tashi ba ne. Allah ya yi masa rahama."
Ta amsa da Amin Amin. Shi kuma ya ce zai je ya yi musu gaisuwa kafin ya tafi gobe in Allah ya kaimu.
"Gobe gobe nan za ka koma Sule?
Kai ya gya
ɗ
a ka
fin ya ce"Saboda wajen aiki Hajiya. dama na ga kwana biyu ban leƙo ba shi ya sa na ce bari na zo na duba ku".
Ya fa
ɗ
a lokaci
ɗ
aya yana bu
ɗ
e jakarsa ya fiddo da ledojin guda biyu duk ya tura gabanta ya na fa
ɗ
in" Sabulai ne da sai siga Hajiya. A yi hakuri b
a kamar yadda na saba zuwa ba ne. Tsakiyar wata ne ba a yi albashi ba."
Ta jawo ledojin gabanta ta na fa
ɗ
in" An gode. Allah ya yi albarka Allah ya raya maka zuru'a. Allah ya ba ka masu jiƙan ka kamar yadda kake jin ƙanmu. Allah ya ba ka aljanna sanadin
wannan zumuncin naka."
Yana ta amsa mata da Amin Amin cikin jin da
ɗ
i.
"Hasiya dai na can lafiya ko?
Hajiya Dubu ta gyara zama za ta yi mgana kenan sai kawai ta ga inuwa daga saman kanta ta na
ɗ
ago kanta sai ta ga Asma'u tsaye ta na leƙen su. Shim
a Sulen sai ya kallo ƙofar
ɗ
akin ya ga ana leƙe.
"Ke Asma'u zo nan.."
Sai ga ta ta shigo ta na la
ɓ
e la
ɓ
e hannunta ta jawo ta zaunar da ita a gabanta lokaci
ɗ
aya tana fa
ɗ
in" Ke kowa ya zo ya gaida babanku ke ba ki da hausan zuwa ki gaishe shi?
Sai t
a kalle shi cikin yarinta kafin ta ce" Ina yini"
Cikin sanyin murya kamar za ta yi Sule ya yi mirmishi kafin ya ce"Ina kwana dai ko?
Ya fa
ɗ
a ya na kallonta. Hajiya Dubu ta ta
ɓ
e baki kafin ta ce"Haka ta ke. Tunda Hasiyar ta kawo ta wajen wata
ɗ
aya ken
an ta kasa sakin jikinta. Ga yara ƴan'uwanta ta kasa sakin jiki a cikin su sai ƙulafacin uwa."
Sai ya kalli Hajiya Dubu kafin ya juya ya na kallon ƴar yarinyar cikin mamaki ya ce
" Ƴar waye wannan Hajiya?
"Yarinyar wajen Hasiya ce fa. Wacce ta hai
fa da marigayi Hashimu."
Cikin bu
ɗ
e ido ya ce"Dama ba tana hannun dangin babanta ba ne?
Hajiya Dubu ta ce"Uhm' kafin ta cigaba da fa
ɗ
in" To Hasiya da ƙulafaci mana. Wai can Asma'u ba sa'aninta ba ta jin da
ɗ
in zaman gidan. Bayan ta yi auren nan ta amso
ta ta tafi da ita to ashe dai zama bai yi da
ɗ
i ba sai gashi ta dawo mini da ita wai ta zauna a hannuna."
"Me ya sa?.
Ya fa
ɗ
a cikin mamaki Hajiya Dubu ta amsa shi da cewa" To ta dai ce min yaran mijinta na ta sun ƙi kar
ɓ
an Asma'u sai megidan ya ce ta
maida ta dangin ubanta. Su kuma kasan duk mata ne ƙannen Hashimu wata ma ƙanwarsa da yake can ƙauyen gaba damu ta so
ɗ
aukan Asma'u Hasiya ta hana shi ne ta bar ta a wajena ni zan riƙeta in har Allah ya aramin rayuwar."
Sai ya jinjina kai kafin ya kira A
sma'u da hannun alamun ta zo. Hajiya ta tura ta gabanshi. Riketa ya yi ya
ɗ
ora ta a saman cinyarta ya na fa
ɗ
in" Me sunan ki?
"Asma'u."
Sai ya jinjina kai kafin ya ce"Ma'u ce" Sai ya ƙara kallonta kafin ya ce" Za ki bi ni can birni kano? Akwai abokan
wasa kamar ki Rahilatu da Sadiya. "
Sai ta kalle shi kamar yadda Hajiya Dubu ke kallon shi sai Asma'u ta kalle shi kafin ta kalli Hajiya ita kuma sai ta yi mirmishi kafin ta ce" Ba ruwana. Kawun ki ne in za ki bishi shike nan nima na huta.".
Sai ta
ɗ
aga masa kai alamun za ta bishi. Sai ya dawo da kallonsa kan Hajiya ya na fa
ɗ
in" Hajiya zan ta fi da Asma'u na je na ha
ɗ
a ta da su Sadiya na sakata a makaranta. Ba zan bari a kaita ƙauye a gurgurta mata rayuwa ba"
"Allah ya ba ka lada Sule. Daman Hasiya
burinta Asma'u ta samu rayuwa mai inganci. Allah ya taya ka riƙo"
Ya amsa mata da Amin Amin sai ta ce to Asma'u ta tashi ta ha
ɗ
o kayanta a wanke saboda gobe Sule zai wuce zai tafi da ita. Sai ta fice tana murna. Hajiya ta yi mirmishi kafin ta ce" Ja'ir
a itama tana son bin ka ashe."
Sun cigaba da hira har aka kira sallah ya yi alwala ya fita masallaci domin ya yi salla bayan ya idar ya da
ɗ
e a waje yana gaisuwa da mutane da aka kwana biyu ba a ha
ɗ
u ba. Ya na wajen Aminu da babban
ɗ
ansa Muntari da San
i suka dawo daga gona rumgume
ɗ
an uwansa Aminu ya yi yana murna da ganinsa Muntari ya duƙa har ƙasa yana fa
ɗ
in.
"Sannu da zuwa Baba Sule."
Kansa ya shafa kafin ya ta da shi tsaye yana fa
ɗ
in" Muntari ka ƙi zuwa dai na saka ka a makaranta tare da su Ha
mza ko? Ka gwammace ka yi ta zuwa gona da babanka ko?
Kansa na ƙasa ya na shafa ƙeya ya ce" Zan zo Baba in sha Allahu."
Sani ne fa
ɗ
in ai yana yin makaranta gwammati na cikin garin kusada. Sai Sule ya ce hakan da na kyau in ya gama ya zo ya same shi a k
ano domin ya nema masa ta gaba da sakandiri saboda ilimi na da amfani sun ga misali a kan shi da ilimin da ya yi ya zama abin ya zama yanzu.
Cikin gida suka shiga gaba
ɗ
ayansu kamar yadda suka saba in dai Sule ya zo a
ɗ
akin Hajiya Dubu suke ha
ɗ
uwa su ci
abinci. To yau ma haka suka yi bayan sun gama cin abinci suka sake fita suka raka shi gidan su Maimuna ya yi gaisuwa da alƙwarin in ya koma ita za ta zo in sha Allahu.
Ranar dai ya yini cikin ƴan'uwansa har dare suna tare Hajiya ta fa
ɗ
a musu zai tafi da
Asma'u Aminu ya ce gwara haka ƙila za ta fi sakin jiki sannan can za ta yi karatu nan kuwa sai dai ta ta ƙara tasawa a yi mata aure.
A tsohon
ɗ
akin su na zaure ya kwana gidan da ya ke ginin mutanen da ne na ƙasa ne da ya
ɓ
e. Da safe bayan sun karya ya
yi wanka ya yi shirin tafiya ku
ɗ
i ya ba ma Hajiya Duhu ta yi ta saka albarka Asma'u an ha
ɗ
a mata kayanta a kullen
ɗ
an kwalli itama ta ci gayunta da takalminta
ɗ
an madina da hijabinta da ya yi mata yawa.
Lokacin da Sule da Hajiya Dube suke sallama ya ce
mata" Hajiya don Allah ki bari na zo na
ɗ
auke ki in na gama gina gidana ki koma can da zama."
Hajiya Dubu ta ce"To Sule in na bika su na nan ai sai su ce na fi sonka ne ko?
Su Sani na wajen su ka saka dariya domin su san ba ta son barin garin kwata kwat
a.
Aminu ne ya ce" Hajiya da mu da Yaya Sule duk
ɗ
aya ne. Mu ma za mu so ki samu rayuwa mai inganci da jin da
ɗ
i kafin wa'adi ya yi. Mu kuma ki bar mu anan mu ai ba yara ba ne muna da iyalai da yara. sai mu riƙa zuwa muna duba ki in sha Allahu."
Ba
ta dai ce komai ba sai ta wani rausayar da kanta alamun ba ta amince ba shi kuma Sule ya shuru ne ya dai gama gina gidan na shi tabbas sai ya
ɗ
auke Hajiya zuwa Kano domin itama ta samu chanjin rayuwa.
Har ƙofar gida Hajiya ta raka shi da zugan yara duk ya
sallamesu da ku
ɗ
i sulalla ya ce su je raba a tsakaninsu Muntari ne ya
ɗ
aukan masa jaka yana gaba tare da Asma'u shi kuma ya na baya tare da ƴan'uwansa suna tattauna mganar gonar shi da ake noma masa tana hannunsu ne tun da sune suke cikin garin.
Sune har
zuwa in da ya samu akori kuran da zai
ɗ
auke su zuwa babban hanya da za su samu motar kusada daga can su hau ta zuwa garin Kano.
*****
*KANO. Fagge.*
Ba zan manta ranar da Alhajinmu ya zo da Ma'u gidanmu ba. A wata ranar lahadi ne da yamma domin s
anda suka iso ba ma gida muna isalamiya ni da Rahilaa mun dawo makaranta ne muka ga wata baƙuwar yarinya mai kallon mutane da idanuwanta a tsaye a cikin
ɗ
akin mu.
A lokacin Yaya Aina ce kawai ta yi aure. Amman su Yaya Murja sune ƴan mata a lokacin ita d
a Yaya Balki tun da ba su da tsareyan haihuwa. Ita Yaya Murja ta na ajin kusa da ƙarshe a babban sakandiri ita kuma Yaya Balki tana ajin farko. Ni da Rahila ne muke tasawa a lokacin sai Amina da ke bin bayan mu a lokacin da Datti da ya ke namiji.
Loka
cin da na shiga
ɗ
akin mu na ga baƙuwa. Kallon juna muka yi cikin ido tun a wannan lokacin Ma'u ba ta kwanta mini arai ba idanuwanta kir suke a kan mutane. Rahila ce ta tsaya ta na tambayanta ita wacece, ni ina ko hijabin isalamiyata ban cire ba na fita tsa
kar gidaa in da Gwaggo da ke shanya kaya a
igiya sai Mama dake cikin ƙaramin madafin da ke tsakar gida suna kuma hira jefi jefi da juna.
" Gwaggo Alhajimu ya dawo ne?
Na fa
ɗ
a ina kallonta. Ba ita ta bani amsa ba Mama ce ta amsa min da E. Lokacin muna
gidan Haya ne kafin mu koma gidanmu na Ɗorayi Alhajimu ba shi da bangare sai dai yana zama a
ɗ
akin duk wacce ke da girki ne.
Ina so na tambayi wace ce na gani amman na kasa na wuce zuwa ƙofar
ɗ
akin Mama na tsinkayi muryan Rahila ta na fa
ɗ
in" La Gwagg
go wannan wace ce? Alhajimu ya zo da ita daga Yashe?
Ta fa
ɗ
a bakinta kamar kunne saboda na juya na kalleta. Sai na ji raina ya
ɓ
aci ganinta rike da hannun yarinyar da na ji Gwaggo na fa
ɗ
in" E sunanta Asma'u. Yarinyar Baabarku Hasiya ce. Anjuma dai Alhaj
i zai yi muku bayani sosai."
"Asma'u"
Na maimaita sunan a ƙasan raina. Kai na kauda ganin Rahila na tsallen murna to miye abin murna. Tana da ni to kuma miye na jin da
ɗ
i domin an kawo wata. Duk da akiyasin shekaru ba za mu girmi Asma'u ba tabbas sa
i dai mu zo tsara. Ni da Rahila tare iyayenmu suka yi goyon cikin mu kwana arba'in ne cif a tsakaninmu.
Lokacin da su Yaya Murja suka yo sallama suka shigo gidan suma da Kayan islamiyansu ni kuma na yi sallama a
ɗ
akin Mama Alhajinmu ya amsa sannan na sh
iga. Sannu da zuwa na yi masa ya amsa ya na kishi
ɗ
en kan kujera ganina ya sa ya
ɗ
an miƙe zaune ya na fa
ɗ
in" Dubu. An dawo?
Na amsa ina gurfanawa a gabansa.
"Alhajinmu ina tsaraba ta? Ko Hajiya ba ta baka wani abu ka kawo mini ba?
Abin da na fara fa
ɗ
i kenan kuma kamar ba haka ya dace na ce ba. Ƙila ya dace na ce ne" Alhajinmu wace ce ka zo da ita? Amman ban ce ba. Shi kuma bai damu ba yana yar dariya ya ce"Tsaraban ki ta gya
ɗ
a ta nan. Sai da Hajiya ta jadadda mini ke ka
ɗ
ai ce mai gya
ɗ
ar nan."
Ina
jin haka na washe baki na zauna ina tambayan ya ya baro su Baba Aminu ya amsa da duk suna gaishe mu.
"Alhajinmu yaushe to mu za mu ce?
Saboda ina son garin Yashe ina jin da
ɗ
i in na je garin Hajiya ta na ji dani saboda sunanta aka sakamin shi ya sa m
a Alhajinmu da su Gwaggo ke kirana Dubu. Sauran ƴan uwana kuma Sadiya.
"Sai kun samu hutun makaranta. Tun ga ma Asma'u in za ta je ganin gida ke da Rahila za ku riƙa rakata."
Kallonsa na yi kamar zan yi mgana sai na fasa. Sai kawai na bige da fa
ɗ
in" Yaushe Hajiya za ta dawo gidanmu da zama?
Alhajinmu ya muskuta kafin ya ce"Sai na gama ginin gidana Dubu. Akwai
ɗ
akin Hajiya sai na
ɗ
auko ta zauna damu? Hakan ya yi ko?
Sai na gya
ɗ
a masa kai ina mirmishi. Labarin makaranta ya tambayeni na gyara zama
ina bashi labari sai da aka kira sallar mangariba sannan hiran mu ta katse.
Kowa ya yi alwala domin gabatar da Sallah. Alhajinmu shi da Yaya Abubakar da Yaya Auwal sai Datti suka tafi masallaci Yaya Hamza baya nan ya na Niger can ya ke karatun babban
sakandirinsa. Shi Yaya Abubakar je ka ka dawo ya ke yi anan cikin garin kano.
Ina zaune a gefe ina ganin yadda ƴan gidanmu ke kara kaina akan Asma'u da Yaya Murja ta fara laƙaba mata sunan Ma'u da ya kashe Asma'un ma gaba
ɗ
aya. Kowa na rawan jikin tamb
ayata abin da take so ta ci Rahila har tana
ɗ
aukan kayanta ta na saka shi cikin jakar kayan mu na sawa tun da kayanmu na waje
ɗ
aya ne. Ni dai ko magana ta fatar baki ba ta ha
ɗ
a mu ba kusa da ita ma ban je ba. Har da Gwaggo da Mama a masu kai da kawo akan M
a'u.
Sai da aka yi isha'i su Alhajinmu suka dawo. Kowa ya ci tuwon da Mama ta yi amman ban da ni ba kuma ba na jin yunwa ba ne ina ji amman Rahila ce ta baƙan ta mini rai.
"Mama ki ha
ɗ
a mana Tuwon mu tare da Ma'u ko Sadiya?
Tsabar haushi sai ka
wai na ce"Ni ban ci.".
Saboda na ga daga zuwan yarinya amman Rahila ta fifita ta sama da ni kawai sai na ce na ƙoshi.
Gwaggo ta kalle ni kafin ta ce"Me kika ci?
Sai na rausayar da kai kafin na ce"Bakomai."
Sanin halina na tsirfa wani lokacin sai Mama t
ace a rabu dani.
Ranar na sha mamaki domin Ma'u kasa cin tuwo ta yi tana ta jagwalgwalawa har su Alhajinmu suka shigo a ka shimfi
ɗ
a babban tabarma a tsakar gida ana zazzaune ana cin tuwo ni kuma ina daga gefe ina kallon kowa
ɗ
aya bayan
ɗ
aya.
"Bakuwar
nan fa kamar ba ta cin Tuwo"
Yaya Abubakar ya fa
ɗ
a duk sai suka kalleta. Haka ne