Showing 99001 words to 102000 words out of 137402 words

Chapter 34 - TURKEN GIDA BOOK1 COMPLETE

01 Oct 2026

360

muna girma  ba ne muna ƙara sanin da

ɗ

in abin da darajarsa ba"

Kallonsa na yi sai ya dage mini gira kafin na samu zarafin mgana ya sumbaci wuyana da sauri na ture shi na miƙe ina hararanshi.

"Miye haka?

Saboda

na ga ya na ƙokarin riƙo ni kuma yana min wani kallon ƙasa ƙasa.

"Allah zan busar miki da gashin da kaina."

Ya fa

ɗ

a ya na ƙokarin jawo ni ai da sauri na warce na fara zagayen dining

ɗ

in ina fa

ɗ

in" Bar shi kawai na yafe. Ina da hannu"

Shima sai ya far

a bi na ya na fa

ɗ

in" Kai Sadiya ta. Guduna kike yi yau kuma?

Ya fa

ɗ

a har yana marairaicewa. Na san halin shi cikin sauri na ce" E wallahi yau na guje ka."

Dariya ya yi min ni ko na ha

ɗ

e rai, haka muka dinga zagayen falon nan daga karshe na fice da gudu

zuwa bedroom

ɗ

in ina shiga kafin na rufe ƙofa ya cimmin

karfi ba daya ba turani ya yi kan gado ya biyo bayana ya na fa

ɗ

in" Duk wayon Amarya dai."

Ina ture shi ko gizau sai ya fara min cakulkuli ina ta dariya kamar zan mutu ina fa

ɗ

in" Yalla

ɓ

ai cikina don

Allah ka bari."

Sai da ya ga numfashina na sama sannan ya kyaleni ya na fa

ɗ

in" Gobe dai dole ki bari na yi shagalina tunda kin ga asibiti na bukatar samples."

Ko mgana ban yi mishi ba ina maida numfashi shima sai ya yi rigingine ya na nishi, ina ganin

haka na lallaba na haye kanshi na fara masa cakulkuli da ƙarfi tun yana daurewa har ya fara dariya yana hantsila kafa, karshenta dai muka yi biji biji da gadon fililluka duk a kasa in ya yi min cakulkuli nima na yi masa daga haraba ma za a iya jiyo dariyan

mu.

Har sai da muka gaji sannan muka koma muka kwanta muna hutawa.

Karfe sha

ɗ

aya Yallabai ya yi wanka ya fita ya ce zai je Gwammaja ne daga can zai ta fi office ya fita ba da

ɗ

ewa Saude ta zo ita na bari da gyaran gida na kwaso under

ɗ

in yallabai da n

awa sai kayan barcin mu na fita can in da muke wanki na kafa kujera kayan ba su da yawa kuma ba su yi wani datti ba cikin lokaci na gama na shanya na saka abin matse shanya na kama dasu.

Bayana sai da ya riƙe ina gamawa na yi wanka da ruwa mai zafi, san

nan na gyara bedroom

ɗ

in da muka yi kaca kaca dashi ni da Yalla

ɓ

ai. Ina da sauran fulawa sai na tura Saude kasuwar ƴan kaba ta siyo min kayan miya har da kabeji, ƙuli kuma daman ina da sauran shi sai dai bai da yawa ne. Da ya ke ina son gurasa to ina yi da

kaina lokaci bayan lokaci.

Gurasa na yi mana. Ita kuma Saude ta niƙa min sauran kayan miyan a blander na saka su a cikin fridge bayan ta ci na saka mata guda uku a leda na ce ta tafi da shi gida. Da safen daman Yalla

ɓ

ai ya yi mganar albashinta daman mu

da kan mu mun kan je gidansu hannu da hannu mu ba ma mahaifiyarta haka tsarin ya ke,  sai na ce mata ƙila mu shigo zuwa dare.

Su Jidda suna dawowa su ka ga gurasa na yi suna ta tsallen murna. Kayan abinci ko sai bayan mangariba suka kawo mana. Yalla

ɓ

ai

baya nan dole su suka kwaso su zuwa cikin gida. Ma sha Allah na furta a raina komai an kawo har da su maclean da kayan maggi, ni da Jidda muka gyara komai a muhallinsa na Nene kuma na cire mata nata kayan Tea ne sai sabulan wanka da na wanki sai katan

ɗ

in

taliya da maracroni sai coouscous, tun da ta na so, shi ma saboda ya saba siya mata duk wata ne a matsayinsa na Namiji amman abincin gidan gaba

ɗ

aya yana Wuyan Yaya Usman ne gaskiya duk da sauran duk suna yi, matan ma kowacce tana iya bakin ƙokarinta. Kaya

n tea

ɗ

in ma gida uku ne Nene da Hajiya Iya sai Maman farko.

Da Yalla

ɓ

ai ya dawo sai na nuna masa ya kalleni kafin ya ce" Ba matsala dai ko?

Sai na rumgumeshi ina fa

ɗ

in" Ba matsala mun gode Yalla

ɓ

ai Allah ya ƙara bu

ɗ

i da wadata."

Sai shima ya riƙe ni

yana amswa da Amin Amin. Ni nasan na yi dacen miji, in dai Yalla

ɓ

ai ya na dashi ba zan ta

ɓ

a neman wani abu na rasa ba.

A daran muka fita mu ka je Gwammaja mu ka kaima Nene nata ya ƙara mata da 20k tana ta saka albarka farko ma ta ce ba za ta amsa ba ni

na ce ta kar

ɓ

a.

Sai ta saka hannu ta kar

ɓ

a tana fa

ɗ

in" Komai fa suna yi min Sadiya to ku

ɗ

in kuma na mene ne?

Ina mirmishi na ce" ki rike a hannun ki Nene kina yin baki da ga Rano ko na sallamansu kya samu."

"Haka ne. Na gode Allah ya yi albarka"

Mu

ka amsa da Amin Amin muna gidan sai ga Mimisco(Anty Zuwaira) ita da mijinta itama kayan abincin ta zo da shi da kayan tea, sai mganar zuwa ganin likita ga Nene, tunda nauyin asibitin na ta Mimisco ce ta ce a bar mata za ta iya.

Mun gaisa  da ita kamar y

adda muka saba ni dai ban ta

ɓ

a samun matsala da ita ba. Tana da ilmi ta kuma san yadda za ta zauna da jama'a. Saboda zuwanta ya sa muka

ɓ

ata lokaci tunda Yalla

ɓ

ai suna ta hira da mijinta. Sai wajen tara da rabi muka baro gidan bayan Yalla

ɓ

ai duk ya shiga

ɗ

akunan su Hajiya Iya ya ba su 10k kowacce suka kar

ɓ

a suna godiya a hanya ne ma da za mu je Ɗorayi Yallabai ke fa

ɗ

a, min Yaya Usman ya shigo garin  jiya amman bai kwana ba ya koma a ranar.

"To. Ya zo biko ne?

Hankalinsa na wajen tuƙi ya ce" Ban sani b

a. Na san dai ba zai rasa zuwa gidan su ba."

Sai na jinjina kai kafin na ce" Hmm. Allah ya kyauta.".

Saboda ina so na yi magana ina tsoron  kar Yalla

ɓ

ai ya taso min shi mai

ɗ

an uwa.

Mun fara zuwa gidanmu muka sake duba Alhaji 20k Yalla

ɓ

ai ya ba ma Alh

ajinmu. Gwaggo kuma 10k suna ta saka albarka. A bakin Gwaggo na ji labarin yau da safe Baaba ta koma na ce Allah ya tsare. Daganan mun shiga gidan su Saude 50k Yallabai ya ba ma Balaraba daman a wata 30k ku

ɗ

in aikinta amman Yalla

ɓ

ai na yi musu ihsani kuma

kafim mu baro gidan sai da ya yi mganar ya na so ya saka Saude a makaranta bai da ce a barta haka ba karatun boko ba, ta gama firamari ba ta cigaba ba. Mahaifiyarta har da hawaye tana ta godiya zaman amana ne da maƙotaka ya ha

ɗ

amu har na ga Saude na ce ta

riƙa zuwa tana kama min aiki saboda na taimaka musu.

Daga gidan su Saude gida muka dawo tun da daman mun yi sallama da su Gwaggo muna hanya Yalla

ɓ

ai ya ce na tura mai acct number Datti zai saka masa wani abu ina ta masa godiya.

"Tsakanin mu ba Godiya

Sadiya ta."

Haka ya fa

ɗ

a ya na kallona ni kuma sai na yi masa mirnishi kafin na ce" Duk da haka dai zan gode maka. Yalla

ɓ

aina Allah ya sa a fi haka."

Sai ya amsa min da Amin muna yi ma juna mirmishi.

*****

Washegari da sasaafe, bayan Yalla

ɓ

ai ya

ja mun yi ta barnar ruwa ni dai ai nace dole zan kira mai kitso kafin Yalla

ɓ

ai ya sa gashina ya sauke ƙasa saboda jiƙashi da na ke da ruwa.

Sai bayan su Jidda sun tafi makaranta a gurguje muka yi abin da aka umarcemu mu kawo daga Lab. Saboda yadda ya jad

addamana cikin sauri muka yi wanka Yalla

ɓ

ai ya kai ni asibitin na kai musu da sauri suka kar

ɓ

a bayan na ha

ɗ

a musu da takardan da suka ba ni shekaranjiya. Suna kar

ɓ

a suka ce mu jira a waje za su ba mu result

ɗ

in.

Tare da Yalla

ɓ

ai muka yi zaman jira ana ta

kiran shi ma a office bai tafi ba sai da aka gama test

ɗ

in suka kuma bamu result

ɗ

in da cewa zan kaima likita ranar clinic

ɗ

ina.

Daga nan Yalla

ɓ

ai ya dawo da  ni gida ya ijiye shi kuma ya wuce office domin ya fa

ɗ

a mini akwai kwangilan da ya samu na zanen

wani kamfani da za a bu

ɗ

e a kaduna ne. Na bishi da Allah ya ba da sa'a shi ya wuce ni kuma na bu

ɗ

e gida na shiga.

Ban san me result

ɗ

in ya nuna ba tunda rubutun likitoci sai su sai na adata kafin ranar Monday. Ranar yini na yi gugan kayan under

ɗ

in mu d

a na wanke mana na goge su tas na feshe da turare, na jera mana a cikin wardrope, ganin na samu natsuwa ya sa na

ɗ

au wayata na kira Aisha lame na yi mata mganar ina son Body lotion, sau Face soap sai Fade cream sai showergel na wanka

Sai ta ce mini za a

kawo mini sai na ce kamar yadda muka saba zan tura mata ku

ɗ

in ta, Aisha Lame ba abin da ba ta saidawa na gyaran jikin mata. Kuma kayan ta suna da kyau da inganci su na ke amfani dashi shi ya sa kullum Yalla

ɓ

ai sai ya ce ya na son ta

ɓ

a fuskata saboda taush

i da santsi sannan ba guraje, jikina kuma ya yi fresh ya yi taushi domin Showe gel

ɗ

in ta ba baya ba yana bala'in gyara fata.

Cantact Aisha lame.

+234 703 666 2633

Tana aikawa da kayanta ko'ina a fa

ɗ

in Nigeria

Daga ita sai na kira Surayya Dee mai kay

an gyara na BOJUWA ta dalilin Aisha lame na san Surayya. Kuma na yi amfani da kayanta na ya

ɓ

a da ingancinsu.

Ni duk bayan wata uku na ke shan mganin sanyi sannan na

ɗ

ora da na gyara Ni macece da ta yarda da gyara shi ne har gobe ya sa na ke da matsayi a

zuciyar Yalla

ɓ

ai. Duk da har kayan marmari ba na wasa da su da duk abin da zai kawo mini Ni'ima amman kuma ban zauna ba ina gyaran jikina tare da can ainihin majalisar

ɗ

inkin duniyan gaba

ɗ

aya.

Maganin infection na ce ina so Surayya ta aiko minibda shi in

na gama zan siya kazan uwargida tana ta dariya ta ce" Hajiyar Injiniya ba a dai gajiya da gyara."

Nima ina dariyan na ce" Ba a gajiya Hajiya Surayya. Gyara shi ne mace da gyaran ya sa har gobe muke ƙyalli a idanuwan mazajen mu."

Tana ta dariya mun r

abu akan yau

ɗ

in nan mai kawo mata kaya zai kawo mini tun da ya san gidana, tun da ba yau muke tare ba, sama da shekara

ɗ

aya tun da na gwada kayanta na san ingancin su.

Domin ke ma ki dace da ingantattun kayan gyara contact Surayya Halin yau on

+234 803

277 3332. Kano Nigeria tana aikawa da kayanta ko'ina.

Zuwa yamma sai ga saƙon Surayya Halin yau, a daran kuma na tura mata har kudin kazar da zan siya. Mayuka na bangaren Aisha lame kuma sai washegari da safe ta aiko mini dashi.

Ranar jumma'a gidan R

ahila muka yini  ni da su Jidda, Rahilar ba ta da lafiya zazza

ɓ

i daga ita har Bbyn na ta sai dare Yallabai ya je ya dauko mu, mun sha hira mun yi tsiya mun yi da

ɗ

i ta ji sauƙi tun da har kitso sai da ta yi mini daman ta iya ta rufa mini asiri kafin Yalla

ɓ

a

i ya saka ruwa ya sauke mini gashi.

mun rabu da Rahila ta roƙe ni ƙanwar mijin Ma'u za ta yi aure za ta biyo mini mu je tare kai tsaye na ce" In ta gayyace ni ba? In ba ta gayyace ni ba wallahi ba zan je gayyar so

ɗ

i ba."

Rahila na dariya ta ce" Ki ji t

soron Allah Sadiya. Ke yanzu sai kin jira Ma'u ta gayyace ki."

Ina hararanta na ce"Kwarai kuwa. Kawai tusa kai ba kwarjini in ta gaya min zan iya zuwa amman ba ta gaya mini ba sai dai na ce a sha biki lafiya."

Washegarin asabar kamar ta san mun yi maag

anar da Rahila sai ga shi ta tura mini katin biki sannan daga baya ta kirani.

"Ina fatan za ki zo dai zo ko Sadiya?

Sai na ce mata in sha Allahu tun da sati na sama ne.

******

Ranar Monday, na koma asibiti na ga Dr Aisha bayan na ba ta sakamakon

ta duba cikin ikon Allah ta ce da ga ni har Yalla

ɓ

ai sperm din mu suna active matsalan ba daga nan ba ne yanzu tun da an yi wannan an tabbatar da ba matsala za su yi focusing a kaina ne.

Sai ta rubuta mini blood tests to look hormone levels. Na je na ka

i lap aka

ɗ

ibi jinina suka ce na dawo nan da kwana biyu domin kar

ɓ

an result. Tun ina hanya na kira Yallabai na fa

ɗ

a masa likita tace matakin farko ba matsala yanzu dai sauran gwaje gwajen akai na ne.

"Alhamdulillah. Suma sauran in sha Allahu ba matsala.

"

"In sha Allahu."

Na amsa masa cike da yaƙinin hakan

A satin Hauwa ta zo gida na ta yini ita da yara a bakin ta na ke jin Anty Zabba ta koma amman sai bayan Yaya Usman ya koma ni ko sai na ce" Ya fi mata. Amma ba ta gina gidanta ta bar ma wata shi

saboda kishi ba."

Sai dare Muttaƙa ya zo ya dauke su.

Washegari gidan Halima na je na kai mata Atamfar da na da siya mata a Dija collection+234 903 661 7473

Domin kayanta ta na ba da su ne akan farashi sari mai sauƙi.

Sai na siya rigar yaro ssi pam

pers da na je sai na

ɗ

ora mata 5k na ce nawa ne ku

ɗ

in kayan kuma daga Yalla

ɓ

ai ne tana ta godiya a gabana ma ta kira shi tana yi masa godiya ya ce ba komai.

Ina shirin tafiya sai ga Anty Bahijja wai sun zo nan kusa ne ganin gidan da ƙanwar mijin Ma'u za

ta zauna shi ne ta biyo wajen Halima. Da gangan na yi ma Anty Bahijja ta

ɗ

in bikin ina dariya na ce.

"Anty Bahijja ashe biki gare ku ba gayyata."

Sai ta kalleni kafin ta ce" Ba ni ya kamata na gayyace ki ba Ma'u ce."

Ina mirmishi na ce" Ai fa ta gay

yace mu muna nan zuwa."

Na ga ta kalleni da mamaki amman sai ta shanye ta ce sai mun zo ni dai anan na barta na koma gida da wuri saboda yara.

Ranar asabar da wuri na shirya daman na fa

ɗ

a ma Yallabai tun kwanaki ya ce ya ba ni izini. Shi na bar ma ya

ra a gida na ce in zai fita ya kai su Gwammaja wajen Nene, ni kuma Rahila ta kirani ta ce wai mu a ha

ɗ

u a Ɗorayi ni kuma na ce ba zan koma baya ba tun da na san gida yayar mijin Ma'un ta ta

ɓ

a rasuwa muka je gaisuwa na san iyayin Yaya Murja ce za ta ce a ha

ɗ

u a gida a tafi gaba

ɗ

aya tun safe Rahila ke kirana nace ina dalili su yi gaba sai azahar zan taho.

  Ban ma samu zuwa ba sai bayan azahar ganin na yi rana kawai Yalla

ɓ

ai ya ce na jira mu fita tare shima Alhaji Mustapha ya gayyace shi

ɗ

aurin aure sai da

muka kai su Jidda Gwammaja sannan muka wuce Maitama in da gidan iyayen mijin Ma'u suke, ko da na je su Rahila sun jima da tsufa da zuwa Ma'u har da rumgumeni can na ga su Anty Bahijja Hajiya sama Hajiya ƙasa tun da mijinta shine babba a

ɗ

akin ita mahaifiy

ar Alhaji Mustapha kuma suna ji da shi, shi ya sa ita ke fa

ɗ

a aji, ina ta mamakin yadda take ba da umarni a dangin mijinta an ce so so ne amman son kai yafi ita ta samu dama tana yadda ta ga dama amman idanuwanta na kan wasu kar su ji da

ɗ

i a gidan mijinsu

sannan kar su zama masu fa

ɗ

i a cika a dangi amman ita gashi tana yarda ta ga dama.

Ma'u ta karrama mu ba zan raina mata ba. Shema'u sune yan gaba gaba Ma'u mijinta ne babba a maza duk da ya na da yaya mace, amman itama Anty Ma'u sama Anty Ma'u ƙasa sai

abin da ta ce. Ina ta mamakin ina abokiyar zamanta Hajiya Zainab? Sai can na ganta ta ci kwalliyarta da kin ganta kin

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login