Showing 6001 words to 9000 words out of 137402 words

Chapter 3 - TURKEN GIDA BOOK1 COMPLETE

01 Oct 2026

358

saka baƙar hula, ina cikin shiryawan na ji ana buga get daman na ce Saude ce ganin shuru ya sa sai ta kira wayata ina

ɗ

auke da wayar na fi

ta zuwa can haraban gidan na bu

ɗ

e mata kofar, wata yar budurwa ta shigo tana a fa

ɗ

in.

" Anty hala barci kike yi ne ina ta bugu ba ki ji ba?

Kai tsaye na ce"A'a na yi wanka ne ina kan shiri ne."

Gaisheni ta yi na amsa ina fa

ɗ

in" Ya su Balaraban ? Ta

amsa min da lafiyan lau suna gaisheni.

Ina gaba tana bin bayana har cikin gida falo na biyu na shiga bayan na kalli Saude ina fa

ɗ

in"Akwai sauran abin ƙaryawa a dining ki ci sannan ki fara aikin"

Da to ta amsa min sannan na shige ciki na rufe ƙofa. Saude

kenan mai zuwa tana mini aikacen aikacen cikin gida. A can anguwan mu na Ɗorayi ta ke, makota suke da gidanmu.

Saboda ba na son zaman shuru ya sa na kunna Tibin a tashar MBC3 ina ga Baby ta kunna sai ban sauya ba suna haska cartoon ina kallo saboda yara

. Ya

ɗ

an fara

ɗ

aukan hankalina kiran wayata ya katse ni ina duba mai kira sai na ga RAHILANMU ce ke kirana.

Karamin tsaki na ja har sai da ta katse ban

ɗ

aga ba sai da ta ƙara kira gabda za ta katse sannan na

ɗ

aga bayan na saka a amsa kuwwa a fusace ina fa

ɗ

in" Wai me zan yi miki tun jiya kike ta faman kirana?

Daga can bangaren Rahila ta ce" Kai Sadiya daman kina ganin ina kiran ki shi ne kika ki

ɗ

auka? Kai tsaye na ce"To me zan yi miki?

Rahila ba ta ji haushi ba ta ce" Yi haƙuri na ga jiya ba ki dawo ba

ne Sadiya."

Ƙ

aramin tsaki na ja kafin na ce" To na zo na yi miki mene Rahila? Ai Ma'u na nan za ta iya miki abin da ni ba zan miki ba ma."

Daga can bangaren Rahila ta ce"Haba Haba Sadiya wai ke abu ba ya wucewa a wajem ki? Jiya nan fa Ma'u har da kukan

ta ta ce ita wallahi ba ta ji da

ɗ

in abin da ya faru a tsakanin ku da shema'u ba a gabanmu fa har da yaya Murja ta kira ki baki

ɗ

auka ba, me kike so a yi miki Sadiya.?

Karamin tsaki na ja kafin na ce" Munafuka kawai,."

Rahila ta ce"Don Allah Sadiya ki d

aina wannan ƙiyayar ga Ma'u. Yar uwanki ce fa."

Rahila ta magana kamar na kifa mata mari ta cikin wayar haka na riƙa ji.

Wai Ma'u ta na kuka a gabansu Yaya Murja, takaici ya hana ni mgana ina jin Rahila na ta wa'azin ta na fama akan na manta komai na rum

gumi Ma'u.

A fusace na ce"Allah ya tsari Sadiya da ta rumgumi Ma'u. Kamar yadda ba na kaunarta itama ba ta ƙaunata amman kun kasa ganewa, shi ya sa har da Alhajimu kuka ha

ɗ

a ni, ku kuka sani ga ku ga Ma'un nan tunda kuka za

ɓ

e ta shikenan amman in dai ta n

a waje ina waje sai dai

ɗ

aya ya hakura ya bar ma

ɗ

aya."

Rahila ta ce"Ni ban gaya ma Alhaji ba sai dai in su Yaya Murja ne."

Baƙi na ta

ɓ

e kafin nace"Koma waye ku kuka sani. Ai an ta

ɓ

a yar gwal dole a je a kai ƙarana wajen Alhajin mu mana"

Rahila ta sau

ke kai tana fa

ɗ

in" To ki yi hakuri Sadiya don Allah."

Kamar ba zan yi mgana ba sai can na ce"Uhm"

Rahila ta yi dariya kafin ta ce"Sadiyar Dubu tawa, ga naman sunan ki a hannuna fa."

Kai tsaye na ce" Ban so. Ki ha

ɗ

a ma Ma'u duka ki aika mata."

Ban ba

ta ma zarafin mgana ba na yanke kiran ina ƙara jin takaicin kaina da na tsaya ma ina sauraranta alhalin nasan Rahila ta fi shaidar Ma'u sama da ni da muke jini

ɗ

aya.

Ƙ

wafa na yi a raina ina tunanin in muka je gaban Alhajinmu zan fito masa a mutum kawai g

wara ya raba tsakani na da Ma'u kowa ya yi sabgarsa zai fi alheri.

*Janafty.*

*25/09/2024*

*11.03am.

*Wednesday 07/05/2025*

*TURKEN GIDA.*

*Wattpad:Jamilaumar315*

*Arewabooks:Jamilaumarjanafty*

*SADAUKARWA GA BARRISTER SALAMATU DOMA(MOMMY).*

*FATAN ALHERI GA AMINIYATA AISHA MUHAMMAD ALTO(SISINAH), ITA ƊIN TA DABAM CE A WAJENA. NA GAISHE KI*

*NA GAISHE DA IYAYEN ƊAKINA*

*ZAINAB INUWA(AUNTYSIS)*

*HAJIYA LUBABATU MUSA*

*KHADIJA SALISU YUSUF(UMMINA)*

*HAJIYA HABIBA ABUBAKAR IMAM*

*ANT

Y AISHA AHMAD IYA*

*ANTY ZAINAB ABDULWAHAB*

*HAJIYA HALIMA ƊALHA SHEHU.*

*ANTY HADIZA MAHE MUHAMMAD*

*ANTY HAIRI*

*ANTY FADILA KABIR*

*ANTY FIDDAUSI KABIR*

*FATAN ALHERI NA GODE*

*JINJINAN TURKEN GIDA ZUWA GARE KU*

*MARYAM JUMARE.*

*MARYAM(

KITTY)*

*HAFSAT HAFNAN(SAHIBATU)*

Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/JMpd8nXr7TIDD3ILDXh64z

*

🅿

️

02*

Ina zaune a wajen Rahila ta ƙara kirana sai na danna mata busy. Ina mai ƙara sakin tsaki ni ka

ɗ

ai ƙara miƙe kaf

ata na yi a saman kujera mai zaman mutum biyun da nake zaune akai ina mai ƙara jin wani  takaicin na ƙara cika min zuciyata. Rahila ba ta haƙura ba sai da ta ƙara kirana har wajen sau uku ina kashewa sannan daga ƙarshe sai ta turamin saƙo.

Na ba ma Hubb

y  saƙon ki da zai fita, zai biya gidan Bulo ya ba ma Musabahu. Zai kawo miki ko kuma in ya ha

ɗ

u da Yallaban na ƙi ya bashi ya kawo miki. Ki yi haƙuri."

  Ba saƙon ne ya ba ni dariya ba sai Hubby da na ga Rahila ta rubuto mini shi ne ya sa ni tsintsirew

a da wata dariya mai sauti wanda har sai da Saude da ke kichen ta leƙo tana fa

ɗ

in"Lafiya Anty?

Ina dariya na

ɗ

aga mata hannu ina fa

ɗ

in"Bakomai Saude. Ci gaba da aikin ki."

Sai ta amsa min da kai ta maida ƙofar kitchen

ɗ

in ta rufe ta bar ni nan zaune ina

ta faman dariya. Wai Yaya Muntarin ne Hubby kai in na tuna da sunan ma sai na ji wata ƙarin dariya ni dai ban ta

ɓ

a katarin Rahila ta kira shi da wannan sunan ba. Baban Islam na san tana kiran shi dashi ko Yaya Muktar

ɗ

in da ta lankayamai amman yau shi ne k

aron farko da na ta

ɓ

a jin ta kira shi da sunan Hubby.

  Ina dariya ina tuna wani zamani a can baya ina jin na kasa riƙe dariyata. Har sake karanta saƙon na yi ina dariya a fili na furta" Tab! su Rahila masu Hubby manya."

Saƙon Rahila shi ya tafi da kas

o mafi girman

ɓ

acin rai na, har na ji zuciyata ta yi sanyi, ban jima a falon ba na miƙe dauke da wayata ta kitchen na bi saboda daga kichen

ɗ

in akwai ƙofar da za ta sadani da ƙofar koridin Bedrooms

ɗ

ina.

  Saude na gani a raku

ɓ

e kamar wata bakuwa tana c

in doya, a tsugunne ba ta san ma na shigo ba a saman kanta ta

ɗ

ago kawai ta ganni harara na

ɓ

alla mata kafin na ce" Wai ban hana ki wannan

ɗ

abi'ar ba Saude? Nan gidan baƙon ki ne? Cin abinci a tsugunne kamar an hana ki zama a in da kika ga dama?

  Da sa

uri ta

ɗ

ago tana fa

ɗ

in" Yi hakuri Anty, daman na ga ina sauri ne shi ya sa ban zauna ba." Ƙaramin tsaki na ja kafin na wuce ina fa

ɗ

in"Ke dai kika sani, ki kuma cire hijabin nan saura na fito na ga kina aiki dashi kamar wata yar gudun hijira ki ga yadda za

mu kwashe da ke a cikin a gidan nan."

  Dariya ta yi har ina jin sautin ta kafin ta ce" To Anty."

Ni kuma Bedroom

ɗ

ina na koma kan Dressing

ɗ

in mirrow

ɗ

in da ke

ɗ

akin na ijiye wayata na koma na kwanta har da shigewa bargo. Har ga Allah na ji ana ta kir

an wayata amman ban mai da hankalina ba, na

ɗ

auka yan gidanmu ne kan maganar ƴar gwal Ma'u shi ya sa ban ko motsa daga cikin bargon da na ke kwance ba afili ma sai da na yi ƙwafa kafin na ce"Ku ci kan ku." Na ƙara shigar da kaina cikin bargo ina ƙara gyara

kwanciyata.

  Barci ya fara

ɗ

auka ta domin har na fara wani mafarki mai

ɗ

an karan da

ɗ

i, kamar daga sama na ji muryan Saude ta na kirana.

"Anty. Anty.."

A firgice na tashi saboda a saman kaina a can cikin barci na ji kiran sunan.

  Saude na gani

a cikin Bedroom

ɗ

ina daga can baƙin kofa, tana ganin na tashi zaune da sauri ta ce"Anty kin yi baƙuwa."

Yamutsa fuska na yi kafin na maimaita kalmar" Baƙuwa?

Sai ta gya

ɗ

a min kai kafin ta ce"E. ta ce na fa

ɗ

a miki Bahijja ce."

Shuru na yi ina tunanin wac

e ce kuma Bahijja, ido na

ɗ

an waro kafin na yi saurin yaye bargon jikina na sauko daga kan gadon lokaci

ɗ

aya ina fa

ɗ

in" Tana can falo ne?

Saude ta gya

ɗ

a kanta kafin Ta ce" E. tana can falon farko."

Kai na gya

ɗ

a kafin na ce" Je ki ce mata gani nan zuwa Sa

ude." Ta amsa min cikin ladabi sannan ta bu

ɗ

e kofa ta fita ta barni ina sauke numfashi.

  A gaban madubi na tsaya ina kallon fuskarta sai da na tabbatar da ba ni da wani abu da za ta kalla ta yi ƙorafi sannan na gayyato mirmishi da fara'a a saman

fuskat

a sannan na zura takalmina mai taushi na zirga zirgan cikin gida, na zo zan gota ta jikin madubin sai da na ƙara tsayawa na kurama kaina ido ta cikin madubin ina jin gabbaina suna yin wani irin sanyi ƙalau, yanayin jikina na bi da kallo tabbas ina da son g

ayu da gyara ni macece da kana ganina kafin ma a fa

ɗ

a maka wani abu akaina za ka sha shaida ina da son gyara, tun da ga kan gyaran fata na gashi da gyaran ƙasa na mace duka ba na wasa dasu bangaren gyaran fata kayan AISHA LAME +234 703 666 2633 na ke amfan

i da su, in kuma bangaren kayan ƙawa na gayu ne tun da ga kan atamfofi da abayoyi da takalma a wajen DIJA COLLECTION na kan yi siyayyata da ga ni har su Jidda shi ya sa kayana tare da na ƴaƴana muka fita dabam a cikin Dangi.

  Numfashi na ja sannan na

ƙ

ara fesarwa, wayata na

ɗ

auka sannan na fice daga

ɗ

akin ba ta kitchen na bi ba sai ta bi ta korido tunda falon farko zan je, ina tafe ne ina latsa wayata na ji na tsorata lokacin da na ga cikin wa

ɗ

anda suka kirani har da Anty Bahijja, lalle yau Allah ne ka

ɗ

ai ya isa ya cece ni daga ƙorafi da ƙananun mganganu sai wanda kunnena suka iya ji,  ina tura ƙofar falon lokaci

ɗ

aya tare da sallamata da kuma tahowa da fara'a a saman fuskata.

+234 903 661 7473

  Ta na hakimce kan kujera mai zaman mutum

ɗ

aya, sanye

da dogon hijabi mai ruwan kuka har da liƙabinta, kenan daga makaranta take, ta biyo ta nan ina nufarta ina washe baki lokaci

ɗ

aya ina fa

ɗ

in"Maraba da Anty Bahijja."

Sai a lokacin ta

ɗ

ago kanta daga duba wayarta da take yi, sai da na kariso gabanta na zaun

a saman kujera mai zaman mutum ukun da take gefenta ina fa

ɗ

in" Ina kwana Anty Bahijja."

Sai a lokacin ta iya

ɗ

aga lika

ɓ

in ta sama fuskarta ta bayyana.

Cikin yanayin maganarta ta kalleni daga sama har ƙasa ni kuma ina ta faman yi mata mirmishi.

"Barka

dai ta tashi gimbiya ko na ce Sadiya yar laushi ba"

  Wani abu mai

ɗ

aci ya taho daga cikina ya tokare a saman ƙirjina. Shi ya sa har abada ba zan ta

ɓ

a ƙaunar Ma'u ba, kuma ni da ita ba za mu ta

ɓ

a zama a inuwa

ɗ

aya ba. Amman ban nuna mata ba sai ma na

ɓ

i

ge da yin wani kayattacen mirmishi kafin na ce"Kai Anty Bahijja, ki yi haƙuri kin kirani ban ji ba. Na

ɗ

an kwanta ne."

Baki ta ta

ɓ

e kafin ta ce"Ai fa aikin kenan barci, kina ciki kin kwanta yar aiki na yi miki aikace aikace"

Kai tsaye nima na ce" Saude a

i tana zuwa tana taimaka mini ne, kinsan aikin gida da yawa Anty Bahijja."

"Ina wani yawa a aikin gidan nan Sadiya? Kawai daman kin saba da hutu shi ya sa kike kallon shi a matsayin aiki."

  Ni ko sai na yi mata mirmishi duk da maganar ta na sukan zu

ciyata amman sai na

ɓ

oye hakan a saman fuskata. Kai na ka

ɗ

a kafin na ce"Hutun ne ya zo Anty Bahijja  amman karki manta a baya nima na yi aikin."

Ta san magana na gaya mata shi ya sa ta yi mini wani kallo, ban bari ta samu damar magana ba na cigaba da fa

ɗ

i

n" Kuma Anty Bahijja laifi ne in mace ta samu hutu ta huta a gidan mijinta? Kema fa kina da yar aikin nan sannan ki na fatan

nan gaba in su Sulaihat suka yi aure suma su samu gidan da za su huta ko ba haka ba ne? Ba fa wanda ba ya son jin da

ɗ

in nan fa."

  Na fa

ɗ

a ina kallonta saboda na ga kuma wata magana za ta ƙara fa

ɗ

a mini, sai na ga ta juyar da kai ta na fa

ɗ

in"Ba irin na ki ba Sadiya."

Ban yi magana na nima sai na kauda kaina ina

ɗ

an mirmishi, na rasa wani hutu suke hangomin a cikin wannan gidan? Su

n manta a baya komai na gidana da mijina da ƴaƴana ni nake yi ma kaina? Saude ba ta fara zuwa mini aiki ba sai bayan mun tare a wannan sabon gidan amman gaba

ɗ

aya ƴan'uwan Yusuf gani suke yi da ku

ɗ

in

ɗ

an'uwansu na ke walwali ina haskawa sannan na samu duniy

a ina ta jin da

ɗ

ina.

  Ban ƙara ce mata ƙala ba, amman ita sai faman kalle kallen falon take yi tana wani ta

ɓ

e baƙi, ba yarinya ba ce tunda Yayar Yalla

ɓ

ai ce, daga ita sai shi tana da manyan ƴaƴa amman ba taba aurarwa ba suna karatu ne.

Can ta ga ji da

zaman mulkinta ta kalleni ta na fa

ɗ

in" Su Jidda suna makaranta ko?

Sai na gya

ɗ

a mata kai, kafin na yi magana ta rigani da cewa" Kuma sai satin nan ba ki kai su gidan Yaya Maimuna ba? Me ya sa ?

  Daman na san rashin zuwan su gidan Anty Maimuna sai ya

zame min abin magana, zama na gyara kafin na  fara fa

ɗ

in" Ba su samu zuwa ba. Amman weekend

ɗ

in nan in sha Allahu za su je."

  Anty Bahijja ta ƙara fa

ɗ

in" Me ya sa na ke tambaya?

Kai tsaye na ce"Gidanmu muka yini ranar asabar, lahadi kuma na ce su tsaya

saboda shiryen shiryem makaranta, su goge uniform da homework lokaci ya ƙure shi ya sa sai na ce bari su bari wannan satin da sun dawo makaranta ranar jumma'a zan tsa yar mai mashin

ɗ

in su, sai ya kai su in sha Allahu."

  Miƙewa ta yi, lokaci

ɗ

aya ta na

rayata jakarta, kafin ta kalleni tana fa

ɗ

in"Kina  da ƙulafucin ƴa'ƴan Sadiya. To ki yi zuciya ki sake haihuwa mana. Amman ace kamar gidan Yusuf shi da ke son yara a ce ƴaƴa biyu ka

ɗ

ai gare shi kamar ba shi da wani za

ɓ

i, yanzu in muka ce ya ƙara aure sai k

i ji haushin mu ko?

Ƙ

uramin ido ta yi saboda tana so ta ga yadda zan yi, sai ni kuma na nuna mata har yanzu ba ta gama sanin wacece Sadiya ba.

  Dariya na saki har ta na fidda sauti kafin na ce" Jin haushi kuma Anty Bahijja? Ai aure umarnin Allah ne sh

i ya ba su damar ƙarawa, wallahi tallahi na sha fa

ɗ

a ma Yalla

ɓ

ai in zai ƙara aure ya ƙara domin ni ba ni da matsala da ƙarin auransa tun da ba akaina za ta zauna ba, kuma ko ta zo sai dai ta zo a ta biyu kin ga kenan ko ya ya dai na ke na amsa sunan Turken

gida. Haihuwa kuma ta Allah ce, in ya tsara min ƴa'ya biyu zan haifa shike nan, kuma ni ba zan yi ma Yalla

ɓ

aina baƙin cikin ya ƙara aure ya sake haihuwa ba, duk wani abu da ya fito daga tsatson Yusuf abin so ne a wajena."

  Kamar ba ta yarda da magana

ta ba, domin sai ta ƙara kallona take yi, tana mirmishi, kallonta na yi domin har ta mirmishinta irin na Yalla

ɓ

aina ne. Ganin ta kama hanyar barin falon ya sa na miƙe na bi bayanta dai dai lokacin

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login