Showing 96001 words to 99000 words out of 137402 words
ke dubawa a ciki. Fuskarta da gilashi siriri san
nan sanye take da rigan likitoci kanta kuma ta sanya ƙaramin breziya Hijab fari.
"Sadiya Sulaiman Yashe"
"Maa."
Ba ta kalle ni ba hankalinta na kan system
ɗ
in gabanta ta ce" Ke ce wacce Dr Fatima ta yi transfer
ɗ
in ki daga ABU KO?
Sai na gya
ɗ
a
mata kai lokaci
ɗ
aya da cewa" Yes" Saboda da turanci ta yi maganar.
Tsayin mintina goma sannan ta ce" Ga Report
ɗ
in ki da ta tura mini ina kan dubawa."
Da hausa ta yi mganar wannan karon kafin ta dawo da hankalinta kaina.
"Sunana Dr Aisha Bukar.
Zan cigaba da jagorantar matsalarki har zuwa lokacin da za ki samu waraka in sha Allahu."
Ba ta jira jin ta bakina ba kawai ta cigaba ta fa
ɗ
in.
" A yadda na ga
ɗ
an brief na matslar ki, kafin mu je kan matakan da muke
ɗ
auka ga masu irin laluran ki, k
in san abin da ke damun ki? Ko dalilin da ya sa ba ki sake haihuwa ba?
Na
ɗ
aga mata kai zan yi mgana kawai cikin zaƙin muryanta ta ce.
"SECONDARY INFERTILITY"
Kai tsaye kuma ta cigaba da bayanin ta.
"Kuma shi Secondary infertility ( rashin s
amun ciki bayan mace ta haihu ko hayayyafa) yana faruwa ne lokacin da mace ta haihu sai kuma haihuwa ta zo ta
ɗ
auke kwata kwata ayi ta nemanta ruwa a jallo amma bata samuwa wani lokacin har sai an dangana da asibiti. Mace a haihuwar farko ta san lafiyarta
lau saboda ta samu ciki ba tare da neman taimakon likita ko shan magani ba, amma kuma daga nan sai haihuwar tayi
ɓ
atan dabo."
Nan ma sai ta
ɗ
an dakata kafin ta cigaba da fa
ɗ
in.
"Yawancin abubuwan da ke haifar da secondary infertility sun ha
ɗ
a da low
egg quality(wato kwan haihuwar mace ya kasance baida karfin haihuwar) matsalar mahaifa, matsalar rashin karfin maniyyi, yanayin abinci da wasu abubuwan wanda suka danganci rayuwar mace kama daga yanayin cututtuka da uwa uba Family Planning"
Ta
ɗ
an
ɗ
ago
ta kalleni ganin ina kallonta sannan hankalina na kanta ya sa ta
ɗ
an gyara zama gilashin ta sannan ta sake cigaba da fa
ɗ
in.
"Babban abunda ke kawo secondary infertility musamman a kasar hausa shine family planning wato tsarin iyali. Yawancin mata idan
sunyi tsarin iyali yana haifar masu da matsaloli wanda cikin matsalolin nan babbansu shine sanadin family planning.
Family planning na haifar da jinkirin rashin samu ciki da wuri saboda karfinshi da kuma aikin da yake a productive system na mace
Kama da
ga hormones har zuwa Reproductive organs
"Kuma kowani abu ya na da Siide effect, kuma shi planning yana ninka adadin shekarunsa sau
ɗ
aya ma'ana zai iya haurawa da kashi
ɗ
aya, wani lokacin har biyu, kamar ke
ɗ
in nan kin yi na shekaru biyar amman ya haura
ki har shekara tara ba ki haihu ba, sannan kafin ki samu ciki side effect ya ta
ɓ
a ki kin ta samun matsaloli ko?
Ba ta damu da na amsa ba ta cigaba da fa
ɗ
in.
"Secondary infertility kuma mace ta ta
ɓ
a haihuwa sai ta zo ta hanyar planning ko kuma haihuwar
ta tsaya mata chak, shine za ta je asibiti ayi aune aune sai a bata maganin da zai dakile karfin planning din nan da kuma wanda zai taimaka mata wajen bu
ɗ
e mahaifar ta da hormones
ɗ
in don a samu cikin, kamar irin problem
ɗ
in ki kin gane?
Sai na gya
ɗ
a m
ata kaina alamun gamsuwa. Tana mgana da hausa ta na ha
ɗ
awa da turanci a maganarta kawai na fahimci ita
ɗ
in kanuri ce saboda ba ta da hausa sosai.
Fayel
ɗ
ina ta jawo ta fara rubutu kafin ta ce" Kafin mu kai ga
ɗ
ora ki kan mgani Akwai bukatar sai kin yi w
asu gwaje gwaje kamar yadda tsarin mu ya ke."
Mintina sama da biyu sannan ta sake
ɗ
agowa tana kallona kafin ta ce"
"Muna da gwaje gwaje a kallah guda tara wa
ɗ
anda sai kin yi su gaba
ɗ
aya ne za mu iya gano ta in da matsalar ki take, da kuma hanyar da z
amu
ɗ
ora ki kan mgani."
Gwaje Gwajen da ake sun ha
ɗ
a da
1.A semen analysis (mace da namiji zasu tara, sai a tara sterile container a debi sperm din daidai lokaci da namiji ke kawowa, da gaggawa ake yin awon sbd kada sperm cells din su mutu kafin ay
i awon wanda hakan zai iya lalata sakamakon da ake bukata a wannan awon ne ake gane cewa sperm din namiji na active zai iya haihuwa ko aa.
2.Blood tests to look at hormone levels (zai nuna level din hormones, suna over secreting ne ko under secreting)
3.
A transvaginal ultrasound
4.A hysterosalpingogram, a type of X-ray that allows your provider to see your uterus and fallopian tubes( wannan da x-ray machine ake yin shi,zai nuna cikin mahaifa da kyallemun mahaifa duka honestly speaking its painful)
5.
Blood tests. Samples of your blood can be tested for a hormone called progesterone to check whether you're ovulating. ...
6.Chlamydia test. Chlamydia is an STI that can affect fertility
7.Pap smears
8.FSH follicle Stimulatiing Hormone
9.LH Lutein
izing Hormones
All these are the most common primary and secondary fertility tests for women."
Ta na gama yi min bayanan ta miƙo mini takardan mai tambarin sunan asibitin a jiki, hannuna biyu na saka na kar
ɓ
a ita kuma sai ta maida hankalinta a wajen sy
stem
ɗ
in gabanta.
"Ki je lab ki kai musu, za su yi miki cikakken bayanin a can"
A sanyaye na ce" Yanzu Dr?
"Yes. Ki je yanzu a can za su ƙara miki ƙarin bayani da yadda za a yi."
Sai na miƙe ina mata godiya.
"Sai an baki result sai ki dawo m
un da shi , on Monday ranar da zai ma ranar clinic
ɗ
in ki."
Na yi mata godiya sai kawai ta gya
ɗ
a kanta. Ina fita na nufi Yalla
ɓ
ai ya na ganina ya taso, sai na bashi takardan ina fa
ɗ
a masa yadda muka yi da ita sai ya ce mu je lab
ɗ
in.
Tare muka je lap
ɗ
in amman shi bai shiga ba ni ce na shiga na ba su takardan, laboratory
ɗ
in da ya kar
ɓ
a ya duba takardan sai ya ce.
"Muna bukatar ki zo da mijin ki "
Haka ya ce mini wani
ɗ
an baki ne, kai tsaye na ce" Tare mu ke yana waje."
Sai ya ce na je na shigo
da shi, bayan mun dawo tare sun bamu wajen zama, sai wani lap tecnicial
ɗ
in ya fara mana bayanin gwajin da za mu fara yi a matakin farko wato Semi analysis na sperm
ɗ
ina da na Yalla
ɓ
ai."
"Ya za mu iya kawo muku samples
ɗ
in?
Yalla
ɓ
ai ya tambaya sai y
a kora mana jawabi a tsanake, yanzu dai ya ce za mu fara yin bucking ko gobe ko jibi za mu iya kawowa amman mu kawo shi cikin gaggawa.
Kafin mu tafi sai da ya bamu sterile container ya ce mu yi amfani da shi, kafin mu baro asibitin har ku
ɗ
in test
ɗ
in s
ai da muka biya suka samu takardan da cewar sai jibi in sha Allahu za mu kawo ya yi ta jadaddamana da kar mu
ɓ
ata lokaci ana son a yi awon da gaggawa ne.
Mun fito daga asibitin muna hanya sai kawai na yi tunanin bari na tsaya a kasuwa na ƴan siyayya ta
daga nan na tsaya in yi saloon kafin na koma gida.
Nan take Yalla
ɓ
ai ya tura mini 50k kuma ya ijiye ni a kasuwar Wambai.
"Yanzu sai ina?
Na fa
ɗ
a ina ƙoƙarin bu
ɗ
e motar na sauka bayan mun iso shagon da na ke zuwa gyaran kai kusa da kasuwar Wambai.
"Office zan fara zuwa akwai mutanen da zan gani."
Sai da na fita sannan na leƙa ta window motar ina fa
ɗ
in" Ka tura list
ɗ
in ga babban shago saboda su kawo mana da wuri"
Sai ya gya
ɗ
a min kai kafin ya ce" Kin tabbata ba abin da za a buƙata daga baya
?
Jin abin da ya ce ne ya sa sai na bu
ɗ
e motar na sake shiga na kar
ɓ
i wayarsa na dubo list
ɗ
in da na tura masa.
Kallonsa na yi kafin na ce" Ina jin su kenan. Amman za ka iya ce ko zai duba wancan list
ɗ
in?
"In ya na da shi ba"
Ina ƴar dariya na c
e" Ya na da shi mana. Ai suna ijiye rocord saboda babban shago ne."
Sai ya jinjina min kai kafin ya ce" ƙarfe nawa za ki koma gida?
Ina gyara zaman mayafin jikina zuwa saman kaina na ce" Da na gama siyayya zan koma gida in sha Allahu"
Hannuna ya riƙ
e ya sumbata kafin ya ce" Take care. Ki koma gida da wuri."
Ni kuma sai na sunkunya na sumbaci ƙuncinsa ina fa
ɗ
in" Allah ya ba da sa'a."
Daga nan muka yi sallama ya sauke ni ya wuce, shagon wata Amesty ne anan na ke zuwa gyaran kai tun da da
ɗ
ewa. Ina
shiga ta na ganina ta tar
ɓ
eni saboda mun saba da juna har lambar wayar juna gare mu.
"Hajiya zuwa ba waya?
Ina zama kan
ɗ
aya daga cikin kujerun dake cikin shagon na ce" Ba da niyyar zuwa na fito ba. Daga asibiti na muke sai kawai na ce Yalla
ɓ
ai ya s
auke ni anan, daman ina ta wa ƙen zuwa."
Yaran shagon na ta gaisheni, ina amsawa ita kuma sai ta je ta
ɗ
auko min ruwa. Ba musulma ba ce amman in ka ganta sai ka rantse musulma ce hausa a bakinta kamar jakar Kano dressing
ɗ
inta irin na hausawa ne.
"Na
gode."
Na fa
ɗ
a lokacin da ta ba ni ruwa na kar
ɓ
a na sha ka
ɗ
an saboda ina jin kishi. Amesty na zaune gefe na tana fa
ɗ
in" Ina su Jidda kwana biyu? Ina Baby mai kuka."
Ina dariya na ce" Duk suna makaranta."
Saboda ba ko yaushe na ke yi musu gyaran kan
ba, amma na fi kawo su lokacin salla ko biki saboda ba ni da lokaci tsayawa na yi musu.
"Me za mu yi? Wankin kai ko Saloon?
Sai na zare mayafina na tu
ɓ
e
ɗ
ankwalina na zame ina nuna mata kaina.
"Saloon ko? Kamar wata biyu kenan ban yi ba."
Ta na
dubawa sannan ta kalleni ta na fa
ɗ
in" Gaskiya. Bari mu yi Saloon
ɗ
in"
Daman in dai na zo da kanta ta ke yi mini sa
ɓ
anin sauran da yaran ta ke yi musu, ni kuma muna yi duk abin da na gani ina mata tambaya saboda
ɓ
arayina ne, na iya wankin kai Saloon
ɗ
in
ma na iya, Amesty na dariya ta ce" Hajiya wannan shagon na Saloon sai yaushe za a bu
ɗ
e shi?
Nima ina mata dariyan na ce" Yalla
ɓ
ai ya ce Soon in sha Allahu.".
Sai ta ce Allah ya nuna mana.
Na yi awa
ɗ
aya da wani abu a shagon Amesty, kafin a gama min
Saloon kaina ya yi kyau. Ba ni da ku
ɗ
i a hannuna sai na ce zan tura mata ta banki in na koma gida da haka muka yi sallama ta rako ni har waje.
Daga nan na samu Adaidaita zuwa cikin kasuwar Wambai akwai shagon da na ke siyan su bra da pant da kananun gaj
erun wanduna na yara nan na fara tsayawa na siya ma su Jidda pant da vest sai sikat na yara da ƙananun wanduna sai na siya ma Jidda da Baby dogayen wanduna baƙaƙe saboda makaranta. Har da safuna na siya musu farare da baƙake, nima na siya ma kaina pant da
bra sannan na siya ma Marwa, daga nan na wuce shagon Musa mai kayan costimetic na siya irin su shampoo sai sabulin da su Jidda ke wanka, sannan na siya Veet da kayan wankin tiolet sai Moneyfresh saboda Mopping, na yi siyayya sosai na amfanin gidana har man
kitso na siya mana. Saboda siyayya shago biyu ne kawai shi ya sa ban wani da
ɗ
e ba na dauki drop
ɗ
in Adaidaita zuwa gida a ƙofar gida na ga Saude ta na jirana.
"Shi ne ba za ki kirani ba?! In ban dawo da wuri ba fa."
Kanta na ƙasa ta ce" Na kira ki b
a ki
ɗ
auka ba. Yanzu na zo fa daman."
Sai da ta ce ta kirani sannan na tuna wayata na can cikin jaka, key na saka na bu
ɗ
e gidan Saude ta taya ni
ɗ
aukan kayan zuwa cikin gida duk na ji na gaji, ga cikina kamar an yi yasa kamar ban karya ba kafin na fita
sai da na ha
ɗ
a tea na sake sha sannan na dawo dai dai.
Sai da na natsu sannan na kira Farida na yi mata ban gajiya da yadda suka koma gida. Sannan sai na kira Amina ba ta
ɗ
auka ba sai na kira Khaleesat itama na yi mata ya hanya. Lailan ma Yaya Auwal mun
yi mgana da ita.
Da rana tuwo na yi tun da shinkar tuwon ka
ɗ
ai ya rage mana. Saude sai wajen uku na rana na bata ku
ɗ
in mota ta tafi gida, ni ka
ɗ
ai a gidan jin an kira sallar la'asar sai na yi sallah sannan na kira Yalla
ɓ
ai nan ya ke fa
ɗ
a mini ya na Ran
o ya je duba aiki. Ni kuma daman na manta ne ban fa
ɗ
a masa mganar a saka drinks
ɗ
in yara na makaranta ba da kayan kamshin girki tun da shagon babba ne a can kasuwar Singer ba abin ba sa saidawa.
"Ai na tura masa na ce kuma ya saka duk abin da ya kamata.
"
Sai na ce ya dai sake kiran shi ya fa
ɗ
a masa sai a manta wani abun sai ya ce to.
Sai shidda saura su Jidda su ka dawo, na so na yi wanki gajiya ya sa sai na ce bari na bari zuwa gobe sai na yi wankin.
Sai wajen tara na dare Yalla
ɓ
ai ya dawo gida
n yana tambaya ta ba a kawo kayan abinci ba? Na ce ba su kawo ba nan ta ke ya sake kiran shi manager
ɗ
in sai ya ce a ba' a gama ha
ɗ
a kayan ba ne sai zuwa da safe in sha Allahu.
Da wuri muka kwanta su Jidda daman ko da Yalla
ɓ
ai ya dawo sun kwanta. Ina kw
ance a saman ƙirjinsa sai na kira sunan shi.
"Yalla
ɓ
ai."
"Uhm"
"Ba ka ga Saloon
ɗ
ina ba ne"
"Na gani mana"
Ya fa
ɗ
a ya na ƴar dariya duk da ba na ganin fuskar shi amman ina jin sautin dariyan shi.
Baki na tura kafin na ce" Shi ne ko ka c
e ya yi kyau?
Hannunsa ya kai ya zare mini hulan kaina ya na mai tura hannun shi a cikin gashin sannan ya kai hancinsa ya shinshina ya kuma sumbata da baki kafin ya ce" Kina da gajen hakuri. So na ke yi daman na baki kyakyawan tuƙwaici."
Na ga ko kya
kyawan tuƙwaici a daran nan sai da Yalla
ɓ
ai ya saka ni jiƙa kai gaba
ɗ
aya kamshin Saloon ya bi ruwa ina tura baki na ce" Yalla
ɓ
ai wannan tuƙwaicin naka ban yi maraba da shi ba."
Yana min dariya ya ce" Saboda mene?
Hararan shi kawai, na haye gado na shig
e cikin bargo ina tura baki, sai da ya tsane kanshi da danshin ruwa sannan ya hayo gadon ya na min dariya ni ko ko busar da kan ban samu na yi ba na dai tsane shi da towel.
Har da asuba sai da ya ƙara jiƙa mini kai, lamarin yalla
ɓ
ai ya ishe ni har sai d
a na tsare shi ina masa tambayoyi.
"Yalla
ɓ
ai ka fa
ɗ
a mini gaskiya me kake sha ne a bayan ido na?
Na fa
ɗ
a ina mai tsare sa da ido. Muna dining ne bayan mun gama karyawa su jidda sun tafi makaranta.
Wani kallo ya yi mini na bangane ba kafin ya ce" K
amar na me fa?
Ina ha
ɗ
e rai na ce" Ko ka siya manpower ne ka fara sha a
ɓ
oye ban sani ba?
Sai ya bu
ɗ
e baki yana kallona kafin ya rufe ya na dariya. Ni ko ban yi dariya na tsare shi da ido ina fa
ɗ
in" To Yalla
ɓ
ai gwara na sani. Kana samu
ɓ
arnan ruwa da y
awa yanzu."
Ha
ɓ
a ya riƙe kafin ya ce" Fisabillahi Sadiya kamar ni na yi lalacewan da sai na sha wani abu za mu yi barnan ruwa?
Kai na ka
ɗ
a kafin na ce" shi ne na ke tambaya."
Miƙewa ya yi a kaina sai da ya yi mika sannan ya sunkuya dai dai kunnina
na dama kafin ya ce."
"Ke ba ki san