Showing 87001 words to 90000 words out of 137402 words
da Alhaji Mustapha cikin wattani ka
ɗ
an suka yi aure sai wayan gari na yi na ga Ma'u tsudum a cikin dangin mijina.
Saboda sanin Yusuf a harkan kwangilan gine gine sunan shi ya
ɓ
ace daga Yusuf zuwa Injiniyan da ya yi ma ha
ye. Sannan da tsarina da shawarata mu ka samar da sunan kamfanin shi. HM TAFIDA AND SON LIMITED." Hauwa' u and Maimuna kenan da sunana ya so ya saka saboda gudun mgana na ce mu saka na ƴaƴanmu.
A can zariya road ya kama office
ɗ
in kuma ya yi ma kamfanin
sa rigister. Ya taimaka kwarai wajen samun kwangiloli masu tarin yawa. Kuma balle ya san jama'a connenction
ɗ
in shi da mutane yasa har Gwamnati na bashi aikin kwangila. Akwai kwangilan da ya samu na gina wata makarantan koyon aikin Jinya ta ƙanin marigayi
Alhaji Yusuf Tafida. Wanda shi ne yanzu a matsayin Tafidan rano yana aiki a ministry of education. Yusuf ya samu alheri sosai da shi ya ƙarisa mana gini sannan na bashi shawaran ya bu
ɗ
e gidan bu
ɗ
o saboda yanayin aikin shi. kuma ya yi na'am cikin lokaci ka
ɗ
an ya bu
ɗ
e gidan Bu
ɗ
o. Mun tare a sabon gida bayan
ɗ
aukan shekaru sama da biyar ana ginin shi. Tsarin gidan da komai tsarina ne Yusuf kuma ya yi zanen sanan yan kwangilanshi suka gina gidan da jagorancin.
Tarewarmu a anguwan lodge road. Yusuf ya hana n
i aiki ya ce na zauna a gida na huta. Duk da ina da ra'ayin fashion na shiga makarantar koyon kwalliya da gyaran kai. Har zanen shagon da Yusuf zai bu
ɗ
e mini ya zana amman har yau bai tabbata ba. Amman hidimdimu ba za su bari hakan ya samu ba. Tun da muka
koma wannan gidan ƴan'uwansa suke tunanin ina can na samu daula kuma ban haihuwa sai kwanciya ina cin daula sun manta irin gwagwarmayan da muka sha a baya komai Yusuf ya samu ko ya mallaka tare da ni aka mallake shi. Ko bayan tarewarmu a sabon gida sun so
ya ƙara aure domin Gimbiya ba ta yi aure ba har Masters ta yi. Da ta ga dai Yalla
ɓ
ai na Sadiya ne ita ka
ɗ
ai sai ta hakura ta auri wani tsohon sanata matansa uku ita ce ta hu
ɗ
u. Ta na can Abuja kuma har ta samu aiki da NGO.
A shekaru sama da goma sha hu
ɗ
u da wattani da aurena da Yusuf na san me ake kira aure da gwagwamarya. Ba zan ce ba mu taba samun matsala ba mun sha samu tun da ni ina da saurin fushi ga baki shi kuma yana da sanyi wani lokacin amma in ya yi fushi ba shi da kyau. Mun sha samun matsala
akan ƴan uwan shi mussaman Anty Bahijja da Anty Maimuna. Daga karshe shi sai ya bi bayan ƴan uwan shi ya bani rashin gaskiya. Nene dai ba na ce ta ta
ɓ
a nuna mini kiyayya ba.
Ban ta
ɓ
a samun matsala da ita ba shi ya sa na ke yi mata biyayya iya iyawata. Sann
an akan zamantakewa ma muna samun matsala amma sai mu shirya kan mu a tsakaninmu. Amman matsalan da muka sha samu da ya yi ƙamari shi ne akan Gimbiya. Ban samu salama ba sai da ta yi aure. Yusuf ya samu kusanci sosai da Gimbiya itama kuma ba ta sakin jiki
da kowa sai shi in na nuna fushi ko kishi sai ya ce ina da matsala ina da zargi. Kuma sai ta zo gidan Nene shi kuma in ya je ya biye mata ya kai dare har kwalliyan da na yi sai ya lalace in na yi mgana sai ya ce bai san lokaci ya tafi ba suna can suna hir
a da Gimbiya. Ban samu salama ba sai da ta yi aure sannan na ji hankalina ya kwanta amman fa da in na ji zai je Rano yini na ke yi zullumi.
Da shekaru suka gangara haka sai nima na fahimci an gogi jigida. Na daina matsa ma kaina kan wasu abubuwan tun da
na fahimci ni ba zan ga karshen su ba nima ba za su ga karshe na ba. Sannan irin wannan matsalolin ana samun su a kowani dangi. Sai dai na wata ta fi wata. Nene ce dole ne ita ne kawai ban daina yi ma biyayya ba amman sauran duk abin da na ga zan yi shi n
a ke yi. Na daina tsoron a ce na yi ko ban yi ba saboda shekaru sun gungura nima wuyana ya isa kaurin da na isa ga kaina. Shi ya sa na ke tafiyar da rayuwata da ga ni sai mijina sai ƴaƴa na. Sauran abin da ya fi ƙarfina na bar ma Allah ni yanzu abu
ɗ
aya ne
a gaba na. Ina son na ƙara haihuwa ko domin Yalla
ɓ
ai mai son yara sosai.
*Janafty*
*TURKEN GIDA.*
*Wattpad:Jamilaumar315*
*Arewabooks:Jamilaumarjanafty*
*SADAUKARWAR GA BARRISTER SALAMATU DOMA(MOMMY)*
https://chat.whatsapp.com/GKzdnJ5Gb62Ijj
qT6AYpcC
No 1 online shopping kenan inda zaku sami duk wani kaya da ku ke buƙata, tun daga kan kayan kicin, laceses, atamfofi, shaddoji kayan yara maza da mata ,da uwa uba magungunan supliments wadanda ba su da illa na manyan mata inda zaki fito ki yi d
as da ke ki zama abin sha'awa, ga kuma Arabian sabaya powder wacce baki taba cin karo da irin ta ba, ke dai maza shigo ki kwashi romon arziki a gidan mutunci da karamci a kai Miki kaya har inda ki ke babu fargaba.
*
🅿
️
14*
Present.
Da safen tea muk
a sha gaba
ɗ
ayan mu amman ban da Yalla
ɓ
ai saboda kamar akwai gajiya a tare dashi. Tun bayan da ya dawo daga sallar asuba ya kwanta yana ta barci sai na ƙyale shi tun da na ga har wayarsa ma sai da ya kashe.
Da wuri Saude ta zo na saka Jidda ta fito da
kayan na su. Daga kitchen
ɗ
ina akwai wata kofa dake fidda mutum ta can baya in da muke yin wanki ko shanya. Ko
tara ruwan sama can na ce su je su yi wankin har da Baby da ta saka rigiman sai ta yi na ce a ƙyaleta ta yi.
"Umma ba fa wanki ta iya ba. Ɓata
jikinta kawai za ta yi da ruwa."
Ina
ɗ
akin na su ne a lokacin ina gyarawa saboda Saude ba za ta samu lokaci ba gwara ni na gyara gidan.
Kallon jidda na yi da ta shigo kawo min karan Baby.
"Bar ta yi. In ta jiƙa jikinta ai shike nan ta huta."
Hak
a na fa
ɗ
a ina mirmishi saboda ni dai na san ina kamar ta ban so aiki ba amman tunda tana so ai ba zan hana ta ba. Wucewa Jidda ta yi amman ranta bai so ba sai na bi ta da kallo ina dariya.
Jidda akwai son aiki da karambani in da ta biyo ni da na shiga u
ku. Har yanzu da shekaru suka tura ba na son aiki barin ma girki, ko anan domin ya zame mini dole ne na ga ba mai yi mini. Saude daman in ta zo sai dai na saka ta yi ma yara. In da Allah ya so ni da Rahama Yalla
ɓ
aina bai da tsirfan cewa ga abin da zai ci d
uk abin da na kwa
ɓ
a na bashi yana maraba.
A baya kafin na samu Saude na wahala sai dai in Marwa ta zo mini hutu. Marwa babbar
ɗ
iyar Yaya Aina ce. Lokacin da ta ke gida kafin ta samu makarantar koyin aikin jinya a garin tsafe na more ta saboda yarinyar t
ana matuƙar sona. Shi ya sa nima na ke son ta ina kuma kyautata mata. Ba ta zuwa gidan kowa hutu sai gidana in ta zo ba na komai sai dai na ci na kwanta Yalla
ɓ
ai ya yi ta mini tsiyan daman haka na ke so na kwanta na yi ta laushi ni kuma na ce na ji ba koma
i.
Marwa ba ta da ƙiyuwa. In ta zo har wankin kayana da guguna tana yi min kayan su Jidda sai dai na fito na ga ta wanke ta shanya, budurwa ce mai kimanin shekaru 20 zuwa da
ɗ
aya.
Duk da ni da uwarta ba sosai muke yi ba amman kuma Allah ya ha
ɗ
a jinina
da Marwa kuma ina daraja haka saboda yaran Yaya Murja ba sa zuwa gida na amman gidan Ma'u kam suna zuwa mata hutu. Har gwarama Firdausi ta wajen Yaya Balki ta kan zo wajena ban da su Anti. (Aina) sunan Yaya Aina a ka sanya mata sai ake kiran ta da Anti ita
ce babba a
ɗ
akin Yaya Murja ƙannenta hu
ɗ
u duk maza ne. Ni bai dame ni ba domin kowa ya san halina ka yi da ni, ya ka ƙare ballantana ma ba ka yi da ni ma gaba
ɗ
aya.
Allah na tuba gari da yawa ai maye ba ya ci kansa ba shi ya sa ina yi ma Marwa abin alhe
ri har
ɗ
inkuna ina yi mata lokacin da ta samu makaranta tsafe siyayya na yi mata mai yawa kuma har da ni a masu rakata, sannan in dai ta zo gida hutu ko da ba za ta da
ɗ
e ba sai ta zo gidana ba ta da
ɗ
e ba ta yi mini sati
ɗ
aya. Sau tari in zan siya abin mata
na kwalliya uku na kan siya saboda Marwa. Ita tunda ta fara amfani da su bra da pad in dai na fita kasuwa siyayya ina siya mata na ijiye in ta zo hutu ko ba ta zo gidana ba ina aika mata dashi na ce Yaya Aina ta iijiye mata. Ban ta
ɓ
a jin na damu da ta god
e mini ba koma me na yi nima ai uwar Marwa na ke, kuma abin da ke tsakanina da mahaifiyarta ba zai ta
ɓ
a shafanta ba.
Ko kafin in gama gyara gidan har sun gama wankin duk da bai da wani yawa daga uniforms
ɗ
in su sai kayan barcin su. Ko daman ita Saude ak
wai ƙokari a shekaru iyakarta 17 ko ta gota da ka
ɗ
an ne. Na
ɗ
an taya su shanya wajen sharce kayan. Bayan mun gama na ce Saude ta yi ma Baby tsifa ita ma Jidda ta kwance kan ta in wanke musu. Tun da ba su samu zuwa kitso ba sai in yi musu da kaina.
In ka
na da ƴa'ƴa mata koyon kitso ba zai zama wani abu mai wahala ba. Kuma daman ina da mai kitson tun ta can anguwan dakata da muka ta so bayan mun dawo nan tana zuwa gida ta yi mana ina biyanta ranar da kuma ba ta samu zuwa ba na kan kira Salisu ne ya zo ya
ɗ
auki su Jidda ya kai su. wani lokacin in ta gama yi musu kitson yarta ke dawomin da su ranar da ba su samu zuwa ba na yi musu da kaina tun ban ƙware ba har ba ƙware ka
ɗ
an ka
ɗ
an.
Da na so sai la'asar zan je gida amman sai Amina ta sake kirana tana fa
ɗ
a mini duk yau Yaya Hamza da Yaya Auwal za su koma sai na yi tunanin na tafi bayan azahar.
Yalla
ɓ
ai bai tashi ba sai da na gaji har wajen sha
ɗ
aya saura bayan na wanke tiolet na jiƙo hannuna na zo na tura masa a cikin ƙirjinsa da sauri ya bu
ɗ
e ido sai a
cikin idanuwana.
Ɗ
an
ɓ
ata rai ya yi irin na masu barci ni kuma sai na yi masa mirmishi.
"Yalla
ɓ
ai a tashi haka nan. Kalli fa rana ta yi."
Na fa
ɗ
a ina bu
ɗ
e masa labulen window
ɗ
in bedroom din. Ai sai ya kauda kai har ya na juyawa zai cigaba da kwan
ciya.
"Yallabai. Haba mana"
Na fa
ɗ
a cikin yar shagwa
ɓ
a amman sai ƙara shigewa da kansa ya yi cikin bargo lokaci
ɗ
aya cikin shaƙewar murya cike da barci ya ce.
"Sai azahar za ki tashe ni. Kin ji".
Ya fa
ɗ
a ya wani ƙara sakin numfashi sai na saki
baki kawai ina kallon shi na bu
ɗ
e baki in yi mgana wayata dake kan dressing mirro ta
ɗ
au ki
ɗ
a alamun kira sai na bar wajensa na isa wajen wayar.
"FaridaAisha."
Faridan Tariq ce. Haka na fa
ɗ
a a fili kafin na juya ina kallon Yalla
ɓ
ai lokaci
ɗ
aya ina fa
ɗ
in" Ka gani ko? Ƙila ma Tariq ke neman ka ka kama ka kashe waya kamar wanda ya kwana aikin gajiya."
Na san ya na jina amman bai yi motsi ba sai ni ce na taka zuwa gefen gado na zauna sannan na
ɗ
aga kiran
"Maman biyu."
Daga can bangaren ta ce"Mata
r injiniya."
Da fara'a muka gaisa sai ta ke ga ya min sun shigo garin ita da Tariq suna Gwammaja suna son ƙarisowa gidanmu amma an kira wayar Yalla
ɓ
an nawa a kashe
Da sauri na ce"Yau hutu ya ke ji tun da ya dawo sallar asuba ya kashe wayarsa. Amman ai
yanzu yana jin mu. Za ku samu ƙariwan kuwa?
"E. Amman a tsaye gaskiya saboda daga nan sai kaduna in sha Allahu "
Ina bu
ɗ
e baki kamar ta na ganina na ce"Kai. Yau kuma! Ba ku bari zuwa gobe?
Tana yar dariya ta ce"Mai gayya ne ya ce yau za mu tafi"
I
na dariya na ce"kuma an gama mgana ba."
Sallama muka yi ta ce suna tafe. Muna gama wayar na juya ina kallon Yalla
ɓ
ai amman bai tashi ba sai na miƙe ina fa
ɗ
in" Yalla
ɓ
ai ga su Tariq nan da iyalansa don Allah ka tashi ka yi wanka ka ƙarya kafin su kariso"
Dakyar da so
ɗ
in goshi na samu Yalla
ɓ
ai ya tashi. Hararan shi na yi lokacin da na ga ya miƙe ya na miƙa.
"Gajiyar duk ta mene ne?
Sai da ya sargafo hannayensa ta saman wuyana muna kallon juna kafin ya ce" To kuma me ye na tambaya? Duk tsawon gajiy
ar da kika tara min ne na wannan watan na ke safkewa"
Ya ƙarishe yana
ɗ
age mini gira. Ture hannun shi na yi daga kafa
ɗ
ata na wuce ina fa
ɗ
in" Ni ban ce ka tara min gajiya ba sai kai?
"To ke wani ƙokari kike yi ban da abin ki. Ni ke fa aikin."
Ya fa
ɗ
a
yana biyo bayana. Juyawa na yi muka ha
ɗ
a ido kafin na yi masa wani kallo sai kawai ya fara dariya ni kuma sai na rausayar da kai lokaci
ɗ
aya ina fa
ɗ
in"
"Au! Haka ka ce ko?
Na nuna shi da yatsa kafin na cigaba da fa
ɗ
in" Kai nan har wani ƙokari gare
ka? Ba domin ni ba Yalla
ɓ
ai uhmm."
Na fa
ɗ
a ina cije baki. Yana dariya ya ce" Sadiya ki ji tsoron Allah."
Na juya zan fita ina fa
ɗ
in" Za mu ha
ɗ
u ne anjuma zamu ga mai ƙokari da mara ƙokari "
Ta baya ya rumgumeni yana fa
ɗ
in" Just a good morning Hug."
Dakyar na tura shi Tiolet ya yi wanka kafin ya fito na soya masa yar sauran doyan da ta rage sannan na dafa masa ruwan tea mai ha
ɗ
in kayan shayi. Ƙananun kaya ya saka tunda yau ya na gida a saman dining na zauna har sai da ya gama karyawa.
"Yalla
ɓ
ai
daga yau in dafa sauran shinkafar nan komai namu ya ƙare na kayan abinci."
Na fa
ɗ
a ina kokarin tattara kayan da ya yi amfani da shi.
"Kafin Anjuma
ɗ
in Allah zai kawo mafita. In sha Allahu."
"Allah ya sa."
Haka na amsa ina mai fita daga falon zu
wa kitchen. Na leka su Saude na ga Baby tana hawaye ana mata tsifa daman ita akwai zafin kai ita dai Jidda har ta tsife nata.
Ina dariya na ce"Baby ki bari a yi tsifa an juma Babanki ya ce zai si yo miki ice cream kin ji?
Jin haka yasa ta washe baki.
Sai na ce to a daina kuka in ta na son shan Ice cream. Fita na yi daga
ɗ
akin na rufo musu kofa duk da na yi wanka ina bukatar na ƙara tun da tun safe ne.
Ina wanka su Farida suka iso domin na ji lokacin da Yalla
ɓ
ai ya fita ya bu
ɗ
e musu get Tariq ya shi
go da motarsa shi ya sa a gurguje na gama wanka na fito na shirya na saka riga da sikat na wani material sai ga Yalla
ɓ
ai ya shigo.
"Ke sun fa ce suna kan hanya ne."
"Ga ni nan zuwa Sorry."
Sai ya juya ya fita ya na fa
ɗ
n" Ki taho musu da ruwa."
Sa
i na amsa da to. Mayafi na saka na rufe jikina sannan na biya ta kitchen na
ɗ
auko musu ruwan gora a fridge da kofuna guda biyu bayan na saka a faranti.
Ina shiga falon Farida ta zo ta tarbeni. Falon ya yi albarka Baby ta ga yan biyu sai wasa suke yi,
ƙ
ila babansu ya kira su su gaida baban na su, Jidda ba ta falon tabbacin ta koma ciki.
"Sannun ku da zuwa."
Na fa
ɗ
a ina sauke ruwan saman center table
ɗ
in da