Showing 27001 words to 30000 words out of 79243 words

Chapter 10 - GAMO DA KATAR COMPLETE

har bai mance kama nun ta ba hummm ya za ai ya manta kamani ta cinda yana mafalkinata sani ke bakuyi ba Aljhi Bello yanzu da kan shi yake siyo mashi kayan yin Zane kala kala har da manta takardunan na Zane ..

Ba laifi

yanzu makaranta yana maida hankalin shi A karatu malaman shi sun jidadin hakan 6an garan wal wala bai da wal wala har yanzu ba shi da Abokin hira sai Narim din shi ta Zane .

*ABUJA*

Inna na samun kulawa ita da Narim yanda ya kamata Hajiya Jidd

a Ammyn Amar na basu kulawa malama hardo kuma yana harkar tufkar igiyar shi domi. Yanzu ya kware yanayi yana siyawawa kasuwa suke zuwa in sunyi da yawa suna sari kuma yanzu shine limamin masallaci gidan su Amar saboda limamin masallacin ya Rassu sai Aka

nada maalam hardo @Ama'Tsayin limamin,

Inna ruwan mono sunzo wada'tacci yanzu Narim ta bar shan madara sai nono Alhji malam yana kawo mash ziyara sai suna zaune suji ya masu sallama suna dadewa suna fira da shi yana rungume da Narim said zai tafi yai

ta kwarara ma Narim Adu,oi yana tofa mata..

Basu da matsalar komai yanzu Narim watan'ta bakwai ko rarrafe bai tai ba ta fara tafiya Ta mulmuje Abinta wani lokaci sai Inna na aiki taji diya na wasa ita kade tana dariya Abin ya fara bata tsoro baya g

a haka tanaji motsin Abu cikin dakinta yana tafiya wani lokaci tai tajin tsuwa kamar kukan Tsun tsun shi kan shi malam yanaji watara na da Amar ya shigo Inna ke Ce mashi sai Amar kanji tsuwa daki nan Amar yace Ah Ah to bakaji tafiya ga tafiya nan inaji

kamar qadangare Amar yace baiji komai ba kai Inna sai da tasa Aka kira mata maman maryam tai mata gyaran d'aki da kuma bin cike ko tawa qadangare ba,a ga komai ba sai wata rana da Alhji malam yazo yake ce mata kar da tadamu Abokan Narim ne suke taya tawa

wasa sannan Inna ta bar da muwa..

*Lagos*

Nuraim ko lokacin da Narim ta fara ta fiya sai da yai mafalkin ta fara wai har yana koya mata ta ta tata tana ta dariya ..

Da safiya Yayi sai yaje yace ma momy din shi yanzu su Narima watan su nawa

da haihuwa duk da da man bai ya mance wataninsu bane qarin bayani yake son ji daga momy tace mashi wata bakwai dariya Yayi ya Kali Narima dake rarrafe yace"momy matana ta Ruga diyarki tafiya dan yanzu ita tafiya take Har da gudu momy tai murmshi tace"kai

masha Allahu Nuraim iyye kace tafiya kai Lallai Abu ya Yi Gaskiya sai munyi sadaka ei momy Har da party zamuyi momy tai dariya tace ga garumin party ko ..

Sai murna yake itama momy mur na take domin in dai kaga Nuraim na magana ko yana farin ciki

maganar Narim Ake shiya sa dan farin cikin shi suke biye mashi,

Sunyi daka ta musamman ta kudi da ta gayan Abinci Har gidan maryu sun kai gudu'muwa duk na murnan Narim na tafiya sai party na musamman da suka hada..

Momy harda gayyatar mutane

Z

ane da ya Yi maishegen Kyau ga Narim nan tsaye sanye da yan kanti gashinan yasha dauri da bant kowa ya yaba da zanan kai Alhji Bello sai da ya kai wajan masu photo nan Aka mai da shi qaton elage Anyi editing din shi ya Yi Kyau kai kace itace zahiri Aka d

auka photo nan...

*Agurguje* kulum Nuraim da Photo na Narim take kwana Aqirjin shi Said Bayan da yaci kukan shi ya gaji sai. Barci ya dauko shi har yanzu ya kasa haqura da rashin Narim,

Yanzu shekaru sunja Su Narim Nada shekara bkwai da haihuwa y

a zuwa wannan lokacin duk yana zanta gefe guda kuma ga diyari din shi yanzu yanda shekara sha Biyar ya fara mallakar hankalin shi Abu ga mai girman jiki kai kace dan shekara Ashirinne gashi mata kin secandry karutu yaki ba qaqautawa 6an garan Zane kuwa

sai Abin da yaci gaba dan har da na gidaje yakeyi Ana ba shi kudi dan kwanaki har zane wata makaranta yayi Aka ginata Aka ba shi maqudan kudi

Kulum sai ya Yi bitar diyari din shi inda yanzu ya Yi copy din rubutun daga book dina shi zuwa BABBAN book

Yanzu Inna Narim kan taya ta da Aiki ko toilet zata Narim kejan sandar ta tana kai ta haka ma malam ita ke Jan sandar shi tana kai shi masallaci da Rumfa da take zama ,

Tana zuwa gidan Ammy da kanta wani lokaci Amar ya za ya tai da ita yanzu shima

Amar ya zama saurayi yanada shekara sha shidda

Ya shaqu da Karim so sai itama ta shaqu da shi haka yake zama in ya dawo makaranta sai yai ta koya mata itama gata da kwakwalwa dan danan ta ruqe hajiya Jidda wato Ammi duk sati take ma Narim gyaran gash

i ta wanke shi ta tufke mata shi gida biyu saboda sul6en shi da santsin shi bai kitsuwa kayan masu Kyau da tsada take siya mata.

Inbaka sabi ba baka cewa Narim Yar makahi Ce saboda kulawa da take samu .. Kawarta data maryam Yar gidan maman maryam itama

shekarunta bakwai da wata biyu .

Yanda Narima me jawo sandar malam ta kai shi masallaci shine yara suke Ce mata Narim Yar makahi ita kuma tace masu yan masu ido..

Inna itama malam yafara koya mata tufkar igiya ta iya itama tanayi,

Narim ta

na yawan gani qaramin macije cikin dakin su fari qar da shi Aman bats ta6a gawa kowa ba tasaba da shi ttunkan ta kai wannan shekarun har dauka shi .

Take tana wasa da shi domin shine Abin wasan ta in Amar bai nan ba Abin da me birgeta da shi irin ts

uwar da yake to shine Inna kejin kukan shin run Narim Na qarama

Wani lokaci sai Inna taji Narim Narim na guje guje ita kade cikin d'aki tana surutu tana fad'in Wallahi sai Na kama ka to haka za suyi ta wasa ita da macijinta yana gudu tana binshin tana

fadin sai taka mashi In Inna ta tambaye ta menene sai Ce ma Inna Abin wasanta ne....

*more comments more typing* *takuce mai son ganin far in cikin Ku da nushadin Ku golden girl*

Ammyn khairat

❤

😄💃🏻

❤

*GAMO DA KATAR*

Yar makahi

*

Na*

Yar mutan jibiy

*AMMYN KHAIRAT*

*LABARI MAI TA6A ZUCIYA*

(¯`*•.¸,¤°´

✿

.

。

.:*

ք

ʀ

օ

ʄɨ

ƈ

ɨɛ

ռ

ȶ



ա

ʀɨ

ȶ

ɛʀ

ֆ

*.:

。

.

✿

`°¤,¸.•*´¯)

тнε αвιℓιтү тσ gυι∂ε ιs тнε мσsт ιмρσятαηт qυαℓιтү α ωяιтεя cαη нαvε, ωε *_ρяσғιcιεηт ωяιтεя's αssσcιαтιση_* ωιℓℓ sнαяε тн

εsε qυαℓιтιεs.

INSTAGRAM: https://www.instagram.com/proficient_writers/

FACEBOOK: https://mobile.facebook.com/groups/2455147078097572/

TWITTER: https://twitter.com/pro__writers?s=09

*PAGE 1

⃣

6

⃣

*

________________

📖

To dai haka Rayuwa taci

gaba da ta fiya Narim Na girma Shekaru Naja Narim Nada shekar takwas Alhaji malam ya fara zo mata A mafalki yana ta fiya da ita makarantar shi

Ahalin yanzu Narim ta sauke qur,ani da litattafe da dama.

Kuma Amar yana ko ya mata Karatun boko wandda

dan danan ta harda Ce Saboda harda karatun bokon Ana koya mata A makarantar Alhaji Malam.

Alhaji BELLO shi ya samo ma su Narim da Amar mai koyar da su darasin isilamiya Malam sayyadi..

*Agurguje*

Narim ta fara girma India Inna zaman gida ya ishe

ta Ba surasa Ciba Ba surasa sha Ba

Aman tace ma "Malam hardo so take ta fara zuwa Bara saboda zaman da take gida gajiya take da shi ga qafafun ta suyita ciwo Malam ya so hana ta Aman uzurin da ta bashi yasa shi barin ta

Dan haka ta fara Jan Narim

suna zagayawa Bara Narim Na ruqe da sandar ta

Ranar da Ammy taji Inna taja Narim zuwa Bara Ba taji dad'i Ba sai take gani kamar INNa Basu gode Abinda take masu Ba ko kuma Abinda take basu ya masu kad'an

Maganar gaskiya bai kamata Ace Inna najan N

arim suna zuwa yawon Bara Ba Inji Ammy dan Haka Ammy ta yanke Shawara zuwa wajan Inna taji dalilin ta Na zuwa Bara?

Haka ko Akayi Ammy ta samu Inna da maganar sai " Inna tace "mata wallahi Ba wai dan kasawarki Ba Ah Ah ai kin mana Abinda ko dan uwank

a sai Haka mun gode Allah yasakami da Mafificin Alkairi.

Ka waide saboda ind'an Ruqa motsa jikina da qafafuna kin San zama waje guda NASA qafafu lalacewa.

Wannan shine kawai dalili Ammy ta nisa tace to shikenan Inna kema kince wani Abu Aman dai kin

San Bara nada matsala ni dai Inna badan San raina Ba dan dai Babu yanda zanyin INA tsoron diya ta Narim saboda 6ata gari.

Inna tace gskiya ne Ammy kema kinyi magana to Amman yawon namu Ba mai nisa bane iyakarmu cikin unguwa to shikenan Ammi tace" Allah

ya tai maka "Ameen" cewar Inna .

Haka Ammy tayi gida jikinta Asanyaye saboda bata so wannan Bara Ba .

Haka dai Inna duk safe da yamma take Jan Narim zuwa Bara Wanda kulum sai sunyi fad'a kan hanya wani lokaci in Narim bata so zuwa Bara Ba ko sun k

awo kwata bata cema Inna kwatace sai ta barta ta cha6a qafafunta ciki,

Abunka ga makaho haka Inna za tai ta bala,I kan hanya, wani lokaci kuma sai sunyi Nisa da ta fiya Narim zataja ta tsaya ta kuma fashe ma Inna da kuka tace" ita ta gaji yunwa take ji s

u koma gida,

Ita kuma Inna tace bata komawa ita kuma Narim sai ta samu waje ta zauna tai ta rusa kuka tace"Ba inda zata ita yunwa takeji kokuma tace Rana ta isheta Inna tayi tayi Narim ta ta shi su tai Narim taqi ta shi duk Wanda yazo wucewa sai ya masu

magana Wanda da qyal zasu lalla6a Narim sannan ta ta shi wani lokaci ko tace itafa yunwa takeji uwar'hanjinta ta qulle bata iya ta fiya sai A tambaye ta mitake son ci sai tace shayi haka za,a siyo shayin Akawo mata wannan durama tasu Ba qaramin birge Mu

tane take Ba ,

Narim Nada farin jini so sai Na jama,a duk inda ta wuce zakaji Ana fadin Narim Yar makahi itako ta kance Yar masu ido ko dan masu ido

In kaga yanda suke da Inna in zasu bara to dolle sai kadara mutune har tsayawa Ake kallon dirama su

saboda farin jini Narim Inna na samun kudi so sai

*Agurguje* Yan zu Narim Na da Shekara kusan sha Ukku da Haihuwa Abu ga mai girman jiki inka ganta za kai tunani ta kai sha shidda A kwai qugu da nonuwa Aman ba tada qiba doguwace wankan tarwad'a

Ko ba,a fada ba kunsan Narim kyakyawa Ce so sai

Ya zuwa yanzu Amar Na da shekara Ashirin da shidda ya gama karatun shi na secandry... Yana shin zuwa malaishiya qaran karatu kuma yanzu soyayyar da take ma Narim Abin Ba,a magana yana sonta so sai

yake matuqar sonta kulum yana tare da ita haka ita ma barci kade ke raba su

*Lagos*

Nuraim kyakyawan mata shin saurayi dan kimani shekaru 25

Kyakyawa ne so sai fari Wanda farin shi har wani yellow yellow yake dogone mai mujajen jiki da faffa

dan qirji mai yalwan sumar kai baqi qirin da ita idan kaga Nuraim bazaka ta6a cewa ba haushe ne ba saboda bai Yi kama da hausawa ba yafi kama da larabawa.

Nuraim kenan hamshaqin mai kudi kuma yasha hara Akan drowned na komai jahar Lagos da kewayan ta

suna Alfahiri da Nuraim .wajan Zane

Yanzu haka satin shi biyu da dawo wa daga qasar waje wajan qarin sanin hanyoyin Zane Alhmdull ya zama qwarare ta fanni Zane

Yanzu haka zaune yake cikin wani Hamshaqin d'aki

Kan kujera ya qurama waje guda ido

Wani qaton photo ne nagani na wata kyakyawar budurwa sanye da sari ya Yi matuqar Yi mata Kyau shi ne sai kallon photo n yake ko qyaftawa bai Yi .

Sai da Na kalli photon da Kyau na Gane Ashe ba kowa be Narim Ce duk illahirin daki photo nan tane g

asu nan da yawa su tun tana jaririya wasu tana zama wasu tana Rarrafe wasu tana tsayuwa wasu shekara ukku .

Ga sunan birjet photos kala kala tundaga na shekara daya har yanzu da take da shekara sha,ukku,

Wata kyakuawar budurwace Naga ta shigo d'ak

in da sallama ta zauna kusa da shi ba tai magana ba photon da yake kallo ita mashi tabi da kallo ta jima tana kallon photon sannan tai Ajiya zuciya tace Gaskiya Anty na Ba dai Kyau ba..

Aman duk Kyanta A dai Nafi ta Kyau naisa ba kusa ba

Sai A san

nan ya bar kallon photon ya maida kallon shi ga budurwa da ta shigo murmushi yai mata sannan yace ke ma dai kin fad'a ne ban hanaki shigo man d'aki A wannan lokacin ba in INA ganawa da iyalina na fad'a maki ki dai na shigo man ? Kai yaya Nuraim dan Na shig

o shine laifi ko dan Nace nafi Anty Narim Kyau to Yi Haquri Ai kasan kai ma fada kawai Nayi Ai har' yanzu

Ba a haifi maccen da zata kai kyan Anty Narim ba kuma Baza A haife ta ba ko ya ya Murmushi ya Yi sannan yace Narima naji ta shi fita ban cikin yana

yi mai dad'i fita in anjima zanne meki cikin tausa yawa tace to yaya Aman dan Allah ka kula kaji ta qarashe idanuta cike fa qawlla na tausayin yayan nata okay yace mata ita kuma ta ta shi ta fita.

Narima kenan yan Matan momy Shekarunsu daya da Narim

ba laifi ita ma tanada nata kyan sai dai baqace man ba baqa wulik ba tanada tsayi da jiki tanada yan nonuwanta ba laifi sun cika hannu tanada qugu da hips yanzu Narima tana babbar makaranta Aji ukku A secondary.

Tunda Narima ta fara mallakar Hankalin

ta tasan halin da yayan ta yake ciki na qunci da rashin walwala bai da lokacinta A matsayin ta na qanwarshi ba shida time din kowa sai na photon Narim

Wata rana bai nan ta shiga dakin shi duk wani photo na Narim sai da ta jiqashi da ruwa barna tai mas

hi sosai lokacin Tanada shekara 8. Kuma momy ta bata labarin Narim da yanda yake matuqar sonta

Ita kuma Narima taji haushe haka dan haka taje tai mashi Wannan Aika Aika

Dawo warshi kenan daga makaranta ya tarda tana mashi wannan barman A rana Nar

ima race bugu Wanda tunda tazo duniya ba,a ta6a Yi mata shi ba

Dan sai da ya sumar da ita ran momy ya6a matuqa da bugun da yai ma Narima dan haka ita ma cikin Fadi ta Runqa dukan shi baji bagani Nuraim ya bugu.

Nuriam ya Yi fushi sosai Wanda har ya

kai da ya Rife kan shi cikin daki baci ba sha

Ita momy ta Yi Nata Fushun taqi kulashi gashi Aljahi Isah bai nan yana Dubai

Narima na San yayan ta kulum sai tazo qofarshi tana buga mashi ya bude mata Aman shuru ta shiga da muwa sosai Alokacin duk

da Qarancin Shekarunta tasan Abinda tayi bata qyuta ba..

Shiko Nuraim yaci kuka har ya gode Allah da Abinda Narima tai mashi saboda yanzu ya kwana biyu baiyi mafalkin Narim ba balle ya qara ganini kamaninta ya zanata .

Bai da Aiki sai na zanan ta

sai yazana yaga baiyi ba bai kai Zane da Narima ta 6ata mashi ba haka zai ta kuka duk ya 6ata dakin da ta kardu momy Na bude dakin da key bata Ce mashi komai saboda cikin haushin shi take tana Aje mashi Abinci da Ruwa ta fita da yaga ta fita zaije ya s

ake Rufe dakin shi Abinci dai bai ci Aman yakan ta shi ya Yi sallah ya koma Aikin Zane shi haka momy zata dawo kawo mashi wani Abinci sai ta tarar bai ci Wanda ta kawo ba Abinna damunta sosai duba da yanda yarame

Wasa wasa kwana biyu Nuraim ya kasa za

na photon Narim Wanda kala yana kuka da hawaye har ta kai da ya dai na sai Na zuci har qagara yake dare Yayi ya kwanta barci yaga koyayi mafalkin Narim Aman Ina baiyin mafalkinta zazza6e mai zafi ya rufe tare da tari mai tsanani Wanda da Yayi tari sai jin

i bai ta6ari momyn shi ta gani ba da dai momy taga Abi bana lafiya ba ne ta sauko daga fushin da take tana kula da shi da kuma kwantar mashi da hankali ta kira likita ya duba shi yabashi magani masassara

Kuma Narima tazo ta bashi haquri sannan ita Nari

ma da ta dawo makaranta tana wajan shi kala bai kulata har ya kai yana kulata kuma har yanzu momy bata San yana Aman jini ba wata rana suna hira shida Narima yana bata labarin Narim da kuma irin yanda yake son ta tari ya kamashi kafin yai wani yunquri ya

tai toilet har jini ya zubo mashi hankalin Narima ya ta

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login