Showing 72001 words to 75000 words out of 79243 words

Chapter 25 - GAMO DA KATAR COMPLETE

zogale ya kuwa DAMBU Dan wake kai cimaka ta kauye wasu harda taliya sai murna ganin su Inna Ake Dan Inna Akwai kirki so sai shiyasa ko da can da tanan kauye tanada Mutane Abinta bai hada da kowa ko bara tayo kazo da buqata zata qu

ndime kudin ta baka shiyasa take da dumbun Mutane mutanan kauye n su na Santa

NAREM da man Akwaita da San fura musamman wadda taji nono sai gashi ta sanu sai shatake sai taji cikinta kamar zai fashe ta ka haqura su Inna sai dariya suke mata bayan koma

i ya lafa su Inna suka ba danginsu labarin su bayan Barin su gida da kuma labarin NAREM yan da Akayi suka sameta kowa yayi Al'ajabi da kuma murna da farin cikin musamman samun lpyr su Inna subar gida basu gani yanzu sun dawo gida suna gani kamar kowa All

ah mai iko Akan komai

Sunja NAREM Ajiki sosai kuma NAREM tanajin fullanci Inna had mamaki take Dan dai ita bata koyama NAREM fullanci ba aman inta tuna da NAREM da kuma mutanan da ketattate da ita ba Abin mamaki bane

Su Inna sunyi mamakin yanda N

AREM ta sake d mutanan kauye kamar tana birni Abin ya qara birgeu kuma sunji soyayyar NAREM ta qara lunkuwa acikin zuciyar su

Tofa da labari NAREM ya bazu A kauye na tana bada magani kar kuso kuga cincurudun fulani sunzo karbar magani gun NAREM haka

NAREM bata ga jiya zata kira masu su Alhj malam dash soja da Yar miro kowa da bukatun shi wasu cewa suke ai masu aiki sanun su suta haihuwa Akai akai wasu kuma suce ai masu aiki Dan kar asace masu shanu wasu kuma indan sun kai kasuwa sanun su suyi kudi

sosai kai fulani Akwai wautar

*janty na ba fadake nake karki tsargu kinji nace fulani*

😝

Kuma duk komai suke so su Yar miro na masu kuma kyauta ko sisin su basu Amsa duk San kudi irin na Yar mito bata Amshi ka naira ba Dan a cewar su dangin su

Inna sunfi qarfin komai a wajan NAREM da su Dan su Inna sunyi Abinda za ai masu dasu da dangin su fiye da haka Haka NAREM da mutantaninta suka dage bada magunguna kyauta ga mutanan kauye kwanan su hudu suka fara shirin tafiya domin bikin NAREM ya matso in

na da kanta ta shiga daji ta hado ya'yan itatuwa ta dafasu jarka guda tana ba NAREM ta na sha tare da madarar shanu da nono raqumi da cukwi

Shatara ta Arzki mutanan kauye sun hada a NAREM ita jarkar man shunu biyar suka bata nono raqumi jarka daya ma

dara sanu jarka daya ta runqa sha gudumuwar su ta Aure . domin su fulani basu shan kayan mata nono Raqumi da madarar shanu kawai suke sha ta wadace su domin suna saukar da ni'ima sosai cikin lokaci ita kanta NAREM Bini Bini ta dhiga toile da danan taji wa

ndonta ta jike jagab da ta duba sai sai taga wasu nare nare ruwa masu yauqi sun cika mata wando had gyamar Abintake

Nanko ni'ima Ce ta fara sauka gashi ita kanta tayi mafalkin wani magani da Yar miro da Alhsji malam suka bata ta runqa sha bata San ko

naminene ba tana tashi bacci ta gansu kuma tana shan su

Duk na kayan gyarane

Ranar da zasu tafi su Inna harda kukan su suna mutanan kauye kuma suke domin dai ji suke kamar karsu tafi NAREM kuka take domin zatati miss wasan su da suke fita da

daddare sunayi haka tai suka rabu cikin Alhini

Yolla suka yada zango gidan wani Dan uwan su inna domin jirgi zasubi zuwa Abuja Dan Ammy tace subi tacan kafin suwuce Lagos

Da yamma Aka yanko masu tikiti qarfe Tara na safe suka isa Abuja Amm

yn tasan da zuwan su drive yaje ya dauko su zuwa gidan su NAREM Dan can Ammy race ya Kai su Ashe tana gidan tasa Anshare shi An gyara ta shirya masu lafiyayyan Abinci gidan cike da jam'a Ammy ta gayya to su da suzo suzo su taya su Inna murnar sun war

ke shinefa jama'a sukacika gidan maryam qawar NAREM da gudu suka rungume juna sucikin farin cikin

Kowa sai taya su Inna murna suke Allah sarki su malam hardo ido ya samu NAREM Yar makahi yanzu ta dawo Yar masu ido kamar kowa

Bayan kowa ya lafa sukac

i suka sha

Ammyn taja NAREM zuwa gidanta ita. Nata gudumar ta magungunan mata ta bata A matsayin ta na Uwa mafi yawa duk na kayan fruit ne a gumbar kwa kwa d dabino da gumbar ridi da gyada sai gumabr madara da tsumin minannas da karanfani said hadin k

aranfani da miski d taba ta tace a runqa tsrki da shi d ruwan zafi

Qarfe hudu na yamma Amar ya duro Abuja. Ya dauki Hutu sabida biki shi da ya matso Dan ma Nurem shi ya dauki nauyin wasu abubuwan saga cikin harda katin gayyata

Amar ya turama N

urem no din wani Abokin shi dake Abuja to shine Nurem yake turo mashi komai

Murn NAREM tayi ta Nagano Amar sunjima suna hira na yardda zasu tsara bikin su

Suna zaune Narima ta kira Amar video call suna ta zuba love din su kwance narima take kan ga

do sanye da riga da wando masu shegaen kyau said shagwaba take ta zubama Amar ita dai yazo ta qanshi shiko said haquri yake bata qarshe kukan shagwaba ta fashe mashi da shi ya tashi yayi nesa da NAREM da me zaune tana jinsu A in Amar harmamaki yake ba

ts Ashe Dan love ne

Ita ma tashi tayi tayi d'akin su kan gado ta kwanta kwanan biyu fada suke da nurem Akan yana kiranta bai samunta shine yayi fushi Aman zuciyarta cike take da kewar shi Amn kuma bazata kira shi

Tana kwance sai ga kiran shi ya sh

igo ta dauka ta fashe mashi da kuka sai da ya janye wayar daga kunnan shi ya dafe saitin zuciyar shi sakamakin bugawa da zuciyar shi tayu bai son yaji kukanta kokadan kashe kiran yayi yai mata message idan ba so lie zuciyata ta bugaba to ki dai na kuma D

an bazan iya juran jin kukanki ba zan kira ki yanzu sake kiranta yayi cikin sanyin murya ta daga hummmm fadan masoya futune komai ya gada mata said Naga NAREM na qlqyalar dariya

Kwanan su biyu suka daga lagos har'da Amar Dan shima zaije ga masoyiyar t

ashi yaji NATA tsarin Dan Gane da bikim sugaai jama'a masu layya suke da nama kudi masu gida rana kudi na gwammana Rabin rai kudi maganin ta kaice kudi masu mai'da yaro babba kudi masu sa kayi qarya Ace gaskiya be kirarin kudi kenan Allah kaba mu masu Al

barka

Wato Alhaji mustafa yasa sayi wani qaton gida A cikin garin Lagos shida bataliyar shi kwansu dan'suda'kwalkwatar su duk sun Hallara harda dangin NAREM na wajan Uwa

Shima mudansir gida qarami ya siya da shida matan shi khadeja da Amarya suhaima

sune girjin biki da su Aka tafo

To ba laifi khadeja da Amarya ta suna zaune lafiya duk da kasan cewarta Aljana baisa ta cutar da suba tare suke komai wani lokaci ko girkin khadeja ne Kafin tayi yunqurin Yi tuin suhaima ta mata mutina kadan ta gama Ab

inka ga Aljana

Wata rana khadeja tace da suhaima nasankina jina Ako da taushe inajinki kusa dani kuma ina jin dadin zama dake aman mi zai hana cinda Allah ya maku baiwar rikida duk Abinda"kuke so kuzama kuma kuma zama to mizai hana ki ruqazo Mani Ama

tsayin mutum murna shan hirarmu Dan wani lokaci kina tsoratani idan kikai Abinda ban San zakiyi ba

Bayan kwanan biyu da khadeja tace da suhaima haka wata rana da mamma khadeja na zaune parlour nata taji Ana mata sallama khadeja Ta Amsa sallama ta b

ada ikon Ashigo wata kyakyawar bala rabiya Ce ta shigo cikin doguwar Riga baqa mai shegen Kyau mai Adon fararan duwatsu tayi Kyau so said Abinta hannuta dauke da farar hand bag fara sai qamshi take tsawon rigar ya rufe qafafunta domin Baka ganin qafarta

Khadeja race da ita zauna mana kiyin tsaye matar ta samu waje ta zauna khadeja ta nufi kitchen ta dauko mata lemu da ruwa masu sanyi da Abin motsa baki ta siyaya ruwa da lemo a cop ta miqa mata ruwan ka wai ta sha suka gai'sa khadeja tace sai dai gashi

baiwar Allah ban Gane kiba

Matar tayi dariya tace Allah sarki ni sunana suhaim"kamar yanda kika buqata shine nayanke shawara Yi maki yanda kikeso Dan ban so na cutar dake

Duk da khadeja taji tsoro hakan hakan ta dake zuciyar ta tace kai

Aman gaskiya ba qaramin dadi najiba Na gode so sai suhaima Allah ya bamu zaman lpy suka cigaba da hirarsu sunan said ga mudansir ya shigo sukai mashi sannu da zuwa yace yauwa khadeja baquwa kikayi khadeja tayi murmushi tace anya dai duba dai kagani ba

baquwa bace Yar gida Ce mudansir yasake kai duban shi ga suhaima yace kai gaskiya ban Gane ta ba khadeja tayi dariya tace to ba kowa bace illah Amaryar ka suhaima ido ya zaro suhaima fa kikace wallahi itace inji khadeja kayi mamakine to Ai ba Abin mam

aki bane inkayi LA akari da kowacece matar taka Nina buqaci haka kuma tayi kuma saga yanzu haka zamu runqa ganinta ko da taushe ko suhaima. Suhaima ta data mata kai

Lallai A in ya girmi tunanin mudansir haka rayuwar su ta cigaba da tafiya ba fad

a ba fadade kuma Acikin mafalki suhaima ta kai mudansir ga danginta yaga mahaifanta da danginta itama khadeja suhaima ta kaita ta gansu

Yanzu haka suduka suna dauke da cikin'tofa koya Abin zai kasance shi Suhaima rabi mutum rabi Aljana zata Haifa ko

ko mutum zata haifa koko Aljana kamarta zata Haifa

To dai Sai naji ra'ayoyunku FNS

Katon gidan su na Lagos wato gidan Alhaji mustafa nan su Narema suka sauka Dan Alhj mustafa ya tura Air port Aka dauko su shikuma Amar gidan su Narima ya tafi shi

ma drive ne yazo ya dauke shi

Amar yaga tarba so sai ta musamman a gidan surukan na shi Narima Ancava Ado da kwalliya na tarbar habibin nata

Nurem yazo sun gai'sa sun sake tsara yanda bikin zai kasance

Amar kwanan shi data ya koma domin sh

irin biki Ansa Amare lallae Inda mom da kanta take gidan Alhaji mustafa tace Dan Allah ya bata NAREM zatai mata kwana biyu inda yace kai haba ba komai Aikema uwa Ce kinada iko akan NAREM kuje da ita haka ko akayi ta dauko NAREM zuwa gidanta ta hadasu d

a Narima tana durka masu kayan mata

Masu gina jiki

🙆🏻

‍♀

️

🙆🏻

‍♀

️

kai jama'a so kuke Ku kashe nurem da wannan hadi haka nasan ranar said yayi sumar dadi

NAREM Yar gatan Inna da malam NAREM mai uwaye da yawa Yar Ammy da mom

Abar so da qa

una ga Alhaji mustafa NAREM Yar Gatan Alhaji Malam da Yar miro NAREM Yar buzaye suma sun maki nasu tsumin na buzaje Inna Dan gata ba wa'ake ma haka kowa gurun shi kiyi qima da daraja agun mijinki

Gaskiya Cherie ki haqura da Nurem Dan kishi da

NAREM said Anshirya Wannan iri n gata Haka

Ki bar ma NAREM nurem dinta kinji Cherie Allah ya kawo maki wani Wanda yafi Nurem kinjiko Cherie

To FNS kuyi shirin zuwa wannan gagarumin biki na Yar gata NAREM

Dan Wannan Karin Yar miro tace ba

ta zuwa dani balle na dauko maku rahoto wai Dan naqi daukar mata buhun sugar

🤧🤧

Ammyn khairat ce

*GAMO DA KATAR*

Yar makahi

*Na*

Yar mutan jibiya

*Ammyn khairat*

*Dedicated to Ameniya ta Maryam Nasir*

*Labari mai ta6a zuciy

a*

*PROFICIENT WRITERS ASSOCIATION*

тнε αвιℓιтү тσ gυι∂ε ιs тнε мσsт ιмρσятαηт qυαℓιтү α ωяιтεя cαη нαvε, ωε *_ρяσғιcιεηт ωяιтεя's αssσcιαтιση_* ωιℓℓ sнαяε тнεsε qυαℓιтιεs.

INSTAGRAM: https://www.instagram.com/proficient_writers/

FACEBOOK: http

s://mobile.facebook.com/groups/2455147078097572/

TWITTER: https://twitter.com/pro__writers?s=09

🅿

️

3

️

⃣

9

️

⃣

&4

️

⃣

0

️

⃣

__________

📖

haka mom taci gaba da basu magunguna da kuma koyar dasu dubarun zama da miji ta bangare guda kuma ga masu gyaran jikinan

Gyara Akema Amaran so sai mom ta hana Nurem ganin Narem tunda tazo gidan basu haduba duk hanyar da yabi Dan ya ganta Abin ya gagara sai shirya shiryan Biki Ake tayi Ansa Amare lallai dukkan su busy suke ta ko INA hidimar biki Ake Baki sunzo na naisa da n

akusa Abokan Nurem Indiawa da turawa duk sunzo

Gidan Alhaji mustafa shima Dan ginshi duk sun iso hotels hotels da Aka kama ya kai Ashirin ta ko ina baqine ke zowa

Amare duk sun murge fatar su tayi Kyau kamar ba suba sun sha gyara nakece raini sai g

amshi suke na ban mamaki komai Anyi na Al'ada .. Ana gobe daurin Aure tawagar Abuja ta iso

Da safe musalin qarfe 2:26

Aka daura Auran

*Muhammad Nurem isah da Amaryar shi Fatima Narem Mustafa Abisa sadaki naira dubu dari biyu*

Daga bisani a

ka daura Auran

*AMAR BELLO da Amaryar shi Zainab Narima Abisa sadaki naira dubu Dari*

Daurin Auran da dubun'dubatar mutane suka shaida Angwaye da Amare Baki yaqi rufuwa sai murna suke masoya nataya su murna da Allah sa Alkairi

Sun shirya gagaruma

r dinner hoho ranar dinner zokaga Amare yanda suka sha Kyau cikin doguwar rigar su fara mai Adon blue sun hadu iya haduwa ta ko INA walqiya suke ta zinari

Anyi dinna lpy An qare

Lpy

Nurem sai kallom Narem yake ba qaramin kyu tai mashi ba ji yake

kamar ya maidata cikin jikin shi

Goma na dare aka kai Narem dakin mijinta bayan tasha nasiha daga uwayan ta da kuma yan uwa da Abokan Arziqi inda ita kuma narima sai da safe zasu tashi zuwa Abuja inda gidanta shike

Kamar yanda malam hardo ya dau

Alqawari ya cika shi da kanshi tare da rakiyan dubin jam'a suka kawo Narem tamfatsetsen gidan ta bayan sun sha kuka itada inna da gyar Aka rabasu

Gidan Narem ya hadu iya haduwa domim duk Wanda yazo gidan sai yayi kauyan ci sai ya tafi yana santin gid

an Dan duk fadin lagos babu gidan irin shi

Gidane Wanda zamu iya kiranshi da Aljannar duniya dukeya ko Ankashe ta Acikin gidan kamar baza a mutu ba naira tayi kuka

Kowa ya watse sai Amarya kade aka bari daga ita sai halinta Narem tayi shuru tanan

tunani rayuwa da kuma tunani mahaifiyar ta

Taji idanta ya cika da ruwa da tana Raye da tafi kowa farin ciki da Auranta Allah sarki rayuwa ta tuna Inna da Malam yauce rana ta farko da zata kwana ba tare da Innar taba

Allah sarki Inna ko zatayi Ba

rci yau ta fashe da kuka Ina kewarki Inna ta mai so na da gaskiya nima Inasonki inna banda kamarki Dan Allah kizo gareni miyasa kika bari Akai man Aure Aka rabani dake

Ta sake rushewa da kuka

Ta kuma tuna Ammyn ta rayuwa kenan shike tayi nisa da Ammyn

ta uwa ta gari macce mai kirki da Halin dattako ..

Ta jima a zaune taji qarar motoci na tsayawa An gwaye ne suka iso sun shigo sai hayani suke khaziya itace gaba gaba sai Mrs Kumar dayake khaziya ta Auri Mrs Kumar yanzu watan su biyu da Aure so sai ta

ke son Narem ta kawo mata kaya so sai sun shigo sunyi shagiyanci su na Abokai daga bisani sukayi Adu'o'i zama lafiya ga ma 'aurata idan Mrs Kumar Abin ya burge shi yaji yana shaawar Addini musulin ci kuma yasa Aran shi kafin su koma sai ya musulinta sh

i da matar shi khaziya

Bayan sun tafi Ango ya masu Rakiya ya dawo yanda Narem take zaune ko motswa ba tayi ba ga tulun kyaututukan da sukai matanan Ashe kyutukan yayi ya Aje gefe ya dawo ya sauna kusa da ita yasa hannun shi cikin lullu6inta ya kama

hannuta ya hada da nashi sannan yace Alhamdulillahi Godiya ta tabbata ga Allah Amenci Allah ya tabbata A gareki

Amarya ta farin cikin Abin Alfahari ta INA mai tayaki murnar wannan rana mai Albarka ..ya ye lullu6en ta yace masha Allahu tsarki ya tabbata

ga Wanda yayi wannan kyakyawar Halitar ya jawota jikin shi sun jima A haka ya tashi ya shafi cikin ta yace Narem yanda yafadin sunanta cikin kasala da ga jiya saida taji zirrr a jikinta kinajin yunwako ya tambayeta idon ta cike da hawaye ta kade mashi ka

i ya salam yace tare da sa harshen shi yana lashe hawayanta sanan yace da ita stop wanan ba ranar kuka bace rana Ce ta farin ciki a garemu

Kitchen ya nufa

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login