Showing 51001 words to 54000 words out of 79243 words

Chapter 18 - GAMO DA KATAR COMPLETE

Alamun nasara.. Yanzu sati guda kenan da yima Narem girka mat

a sun cika gidan suna Amsar magani da Aka jiqa domin Abasu sun'sha harma suka tai'ma wadanda basu samu zowa ba sai Albarka suke sama Narem da fatan Alkairi Ammy tace da Narem bayan mutane sun tafi ta kira yar miro taji ko sunyi dai'dai Narem tace"to ta

zauna ta kira Yar miro bayan sun' gai'sa Ammy tace yaune sati guda da juqon magani da akace abada sadaka shine nace bara a tambaye'ki Anrabama mutane magani suna sam'barka da fatan ba'ayi laifi ba yar miro tace bawani lafiya kinyi dai dai yanzu Akwai wasu

saiwowi da samu kawo zamu zubasu A cikin tukunyar Awanketa A zuba ruwa A ciki mukuma zamu zuba mata saiwoyi bayan kwana biyu Narem zata dai'na shan ruwa sai su koda yaushe maganin yaza'mana shine ruwan'shan'ta har'na tsawon kwana Ar'ba'in ..wata guda za ta

i tana sha kuma karta saki ta sha wasu ruwa bayan su ...idan ta sha su to shikenan ta samemu girka tayi zamu kasance koda yaushe atare da ita dukk lokacin da ta kiramu zatajimu Aman idan bata shasuba to wani lokaci zata kiramu tajimu shuru Dan bada ita k

ade mukema aikiba akwai mutane dadama wadanda muke aiki dasu nabada magani..

To Aman idan tasha wannan magani to ta girkamu kenan Dan kowasu sun kiramu baza mujeba saboda ita maganin da tasha ya dauremu A cikin jikinta munan ko da yaushe bama kamarni m

ai'shegen yawon tsiya Dan inba ta girkani'ba wataran zatajin shuru natafi bida Dan ni ta bizarau'ce mai'kafar yawo

😄😄

to ni zantafi Ammy yau kodan sugar Baki Baki bani ba sai dai na dauke buhu guda na tafi da shi ayya yar miro wallahi shafa'a nayi.. To

bara nata'shi da kai'na na diba ah'ah tsaya na kawo maki bar'shi na hutar'dake yar miro ta tashi da kanta da dibo sugar ta dawo ta zauna sannan ta diba ta Aha abakin'ta da zaqi ya kai'mata karo sai'tace da Ammy Baki bani labarin magani ba wato kinji maga

ni ya'yi aki Akin mana godiya ko kina nufin bayyi ba Ammy tace

ah'ah wallahi magani yayi sosai YAR miro tace heheheehheee tare da d'age gira guda tace to ya kika jishi Ammy cikin ranta cewa take yau nabani daman Aljani bai'da siri komai Sai Am fayyace mash

i YAR miro tace kinyi shuru Ammy tace ai Abunne ba'a magana maryam magani ya'yi zamne kinga yandda oga me rawar jiki An samu lafiya sai Ammy tayi kalar tausayi tace YAR miro nifa maganinna yafi qarfin tunanina domin yanzu wallahi hanani bacci yake da dai

nike jarabba Aman yanzu wallahi yafini jaraba da girmana da komai sai gani tafiya na neman gagarata Abu sai da ya kaini ga gashin jikina sai kace mai'danyan jego yanzu da da yara Dan Allah ya kenan suga tafiyar uwar'su ta chanza ... In dai. Gaskiya Arage

mani qarfin maganinnan Dan gsky du k jarabata ban iya daukar shi ..sai da takai Aya sannan YAR miro eyyayeee haka zakice lallao samu kikayi bindi na maki aiki yanda kike so yanzu dadi ne yai maki yawa shi yasa kike wannan maganar to zan rage making qarfi

n magani aman ciwon mijinki zai dawo qila ma ciwon yafi Nada kekuma sai ki koma kamar dutsi kizama bakida shawa kokadani kin yarda ah'ah wallahi ban yarda Haba YAR miro yo bakiga har yanzu da nida mijin da sauran qarfin Mu ba tsufa mukayi ba YAR miro ta

karkace Baki tace"yoni INA ruwan cindako Baki buqatar harka ba sai A dakatar da itaba wallahi dako qyeta zammaki nabarki da shawa mai qarfi shi kuma na mai'da bindin shi kamar lagwani yandda ko kadan bazai ta shi ba Ammy tace aiko Maryam da kin kasheni

cinda dai hakane na haqura A hankali na saba Abin dai ne naga kamar ba zan iya dauka ba in kinga yanda yake Yi kamar Yaro Dan shekara 27 yasamu budurwa yar shekara'23 bai'san yanzu duk jijiyoyin sunyi sanyi ba in yanda yake rikice'man Abin har tsaro yake b

ani wallahi YAR miro Akace heheheheeeee to ai haka yafi qilama har'rabo kisamu to Allah ya Aminci inji Ammy Amin sukace MAMAN Amal tace YAR miro kawata zatazo daga Lagos Dan ta shima ba lafiya to zata kawo shi wajanki to sai tazo aman fa ta tafo da dukiya

Dan inba kudim kirki wallahi bazan yiba Eh ABa Narem dukiya ladan wahalan ta Dan sai da daddare naje na siyo mata naman kai'mai Dan ruwa ruwa da yaji Dan duk cikin nama Narem tafi son naman kai' tace ta more Dan tana wahala matuqa jinnu su hau kan mutum

ba qaramin wahala yake ba ni kai'na INA tausayin ta gashi ita tana tare da manyan mutane koda Soja kade aka barta aikinr Dan shi qarfine da shi duk in zai'haukanta sai tayi kuka sai kumga idanunta sun cika da kwalla..bayan haka ga sarakai A kanta domin t

ana tare da gimbiya Fatima ta kwararta diya sarkin Aljannu macce mai'izza da ta qama a kwai milki so sai A tare da ita Dan yanzu wani lokaci zakuga dabi'u Narem sun canza zakuga wani lokaci tana shan qamshi kokuma kuga tana Abu kamar YAR sarauta ko kuma ya

wan shuru shuru to kar'ku damu duk lokacin da kukaga haka to Gimbiya me tare da ita kai'bara nabar kan diyar Mutane ta futa Nima 'kai na na gaji tayi masu SLM ta tafi Narem tayi kalamr shadda ta kwanta domim ta gaji summata sannu sanan suka tafi gida Ba

yan Ammy ta cika tukunyar magani da ruwa kamar yanda YAR miro tace kuma suka yima Inna jawabin duk yanda sukayi sannan suka tafi gida..

Mamam Amal ta kira kawata ta shaidamata inta samu dama tazo Abuja Akwai mai magani suga ko andace kuma ta tabbatar m

ata da zasuzo cikim satinnan ..

Bayan kwana ukku da maganar'su ta kirata tace da ita gobe sunnan tafe mmn Amal tace to Allah ya kawo su lafiya ta shaida ma Ammy zasuzo gobe... Dan haka da safiya tayi sukai ta shir shiryan tarban baqi har'narem da ta tas

hi duk batajin dadin jikinta gashi gaban ta na yawai'ta faduwa Duke sukuku take ita kanta

Ammy ta lura da haka Dan sai da ta tambayeta ko lafiya narem tace da Ammy bats jindadin jikinta gashi kuma gabanta na faduwa Ammy tace cikin damu ta yawaita adu'a All

ah yasa Alkairine bayan sun kammala komai narem tace bari taje gida ta shirya ta diba Abinci ta taxi Ammy tana fadin to da kinshirya kidawo da wuri Dan baqin sun iso ga drive CE ya tafi daukar'su airport to tace ta Fita gabanta na tsaneta faduwa ......

Bayan ta shiga gida ta fada bisa cinyar Inna tare da fadin Inna gabana ketafauwa wallahi kuma jiya nayi Mafalkin Nurem kuma jikinana bani na kusan haduwa da shi Inna tace to Allah yasa nima inaji ajikina zai'zo gareki .... Dan Allah inna kinaji ajikin in

aji Narem inji inna kai aiko najo dadi Inna Albishirinki Inna tace goro Narem ta tashi zaunetana shafa idanun Inna tace jiya cikin bacci An nuna man magani da zan Baku kusha kushafama idanunku zaku warke Aman magani nesa yake Dan cikin dajine sosai suka

tai'dani Aman zan duba cikin kasuwa wajan yan ganye naga ko nasamu duk da balallai bane nasamu a kasuwar Inna ta jawo Narem cikin murna da farin ciki ta rungumeta tana matsar kwallata tare da suburbudama Narem din zafafan adu'o'i Narem itama ta lafe jik

in Inna tana share mata hawaye tunda take bata ta6a ganin Inna cikin farin ciki irin na yauba Inna ki dai na kuka kukan murna ne name Narem ba komai nakema farin cikin bude idona ba illa Dan inganki Narem duk da Ina ganin fotanki A cikim zuciyata aman in

aso na ganki ido da ido insha Allahu inna zaki ganni Nima Abimda Nafiso kenan inga kina gani kamar kowa adaina ceman YAR makafi nima nakoma YAR masu ido..

Ta zuba masu abnci sukaci sannan taje tayi wanka da sallar Azahar sannan ta zauna domin shirya

wa Amar ne a kirata bayan sun gai'sa yace'Narem yau tunda na tashi banda kuzari gabana keta faduwa wallahi Ammy tace zakuyi baqi in dai wallahi hankalina bai'kwanta da baqinnan ba tunda fada man raina ya qara baci hankalina bai kwanta da suba jinake

Lamar wani mummunan ABU zai faru ita kanta Narem tana jin jikinta kamar wani Abu zai'faru dasu yau Adu'a dai take koma minene Allah yasa Alkairinr .. Ganin ya damu ta kwantar mashi da hankali tace insha Allahu ba'abinda zai'faru sai Alkairi ka cigaba da

Adu'a shi dai kashema wayar shi yayi yanajim badadi ita kuma ta cigaba da shirinta tare da tunanin Amar Dan ba shakka yana cikin damuwa duba da yanda ya kashe wayar'shi ba tare da sunyi SLM ba

Ammy CE ta kirata tace tazo ga baqi nan sun iso tun dazun

Narem tace to ga tanan tafe...

Ammyn khairat CE golden gilr

*GAMO DA KATAR*

Yar makahi

*NA*

Yar mutan jibiya

*Ammyn khairat*

*LABARI MAI TA6A ZUCIYA*

*Dedicated to Ameniya'ta Maryam Nasir*

*PROFICIENT WRITERS ASSOCIAT

ION*

тнε αвιℓιтү тσ gυι∂ε ιs тнε мσsт ιмρσятαηт qυαℓιтү α ωяιтεя cαη нαvε, ωε *_ρяσғιcιεηт ωяιтεя's αssσcιαтιση_* ωιℓℓ sнαяε тнεsε qυαℓιтιεs.

INSTAGRAM: https://www.instagram.com/proficient_writers/

FACEBOOK: https://mobile.facebook.com/groups/2

455147078097572/

TWITTER: https://twitter.com/pro__writers?s=09

*Wannan page na kunne masoyana.Nusaiba iliyasu*

*Da kuma ummul khairi *mmn* *mardiya Ummul *Ilham.Feenar*

*Ramlat*

*Da*

*Dukkan*

*Masoyana*

*Na*

*Group*

*Gamo da katar wannan p

age na kune*

*Inajin'dadin comments dunku sosai*

*Allah ya bar'qaunah*

*page2

️

⃣

7

️

⃣

*

__________

📖

masha Allahu shirin da Narem tayi ba zai'yuyu A fade shiba FNS Ku hango'ta da kan'ku iya haduwa to Narem ta hadu sai'zuba daddad'an qamshi take wani

tsadaddan turarene ta fesa Inna dake zaune sai'budar hanci take tana shaqar qamshin turare kasa haquri tayi tace" Narem wanga turare sai qamshi yake Narem tayi murmushi tace wallahi kuwa Inna turaran nan da ganin shi mai'tsada ne nima karan bani nayi na f

esa'shi domin ba nawa bane na Gimbiya Fatima ne ita ta Aje Abinta da kan'ta nikuma nafesa Inna tace kinyi laifi Babba Narem su wadannan Abubuwa naki Basuso su aje Abu baka tambaye suba ka dauka Dan in ba sa'a ba sai kinji ajikin'ki Narem tace to ni dai Al

lah yasa ta haqura Dan kar ta hanani bacce .

Inna ni zantafi kinga kiran Ammy nan na shigowa waya ta wallahi Inna gabana sai tsane'ta faduwa yake jinake wani iri

Bakomai Narem kita Adu'a Allah yasa Alkairine nima inajin faduwar gaban fad'amaki ke banyi

ba Aman da shike ina Adu'a to da sauqi kije Allah yakiyaye Ameen Inna bara na tafi sai'na dawo ki gai'she man dasu zasuji.

Narem ta fito tana tafiya cikin natsuwa da kwanciyar hankali tafiyarta kade ma Abin kallo'ce ga Wanda ya gani balle yau da tayi w

ani irin Kyau na ban mamaki kowa sai kallonta yake suna fad'in Narem yar makafi itako cikin sakin fuska zata tsaya su gai'sa tace da kai Dan masu ido tafiya take cikin ran'ta tana fad'in nima very soon na'kusan zama yar masu ido gidan Ammy Baqi sun iso la

fiya sunci sun sha su zauna Suna hutawa sun hira yayin da gogan naku ke hakimci kan kushin ya rufe idan'shi kamar mai'jin bacci shifa wallahi bai'so zowa ba Dan dai momy ta matsa mashi shikuma bai'son Yi mata gardda ma gashi kwana biyu bai'jin dadin zuciya

r shi ji yake kamar ciwon shi zai'ta shi musamman yau Abin yafi qamari yanzu da yake zaune yaji bugun zuciyar shi ya sauya bugawa zuciyar shi ke mashi da qarfi da qarfi kamar zata fito waje hannun shi yasa ya dafe saitin zuciyar shi momy ta nura da hakan

tace da shi my boye lafiya da qyal ya bude idanun shi da suka rikida sukayi mashi ja yace wallahi momy zuciyata ke bugawa kamar zata Faso qirjina ta fito gabana na yawan faduwa momy Narima ta shi buda jikka ta dauko mashi magungunan shi da sauri narima t

a tashi ta dauko mashi magagungunan shi ta dauko faro ta 6allo magani ta bashi yasha tana fad'in sannu Yaya suma su Ammy sai sannu suke mashi Narima tace wallahi momy nima tunda muka duro gari nan gabana sai'faduwa yake ban San miyasa ba koma dai menene

kuci gaba da Adu'a nima haka nata shi banjo dadin jikina ..

Shidai nurem jinsu kawai yake

Wani Arnan qamshi turare ne ya bad'e masu hantunan su dukkan su sun baza hanci suna shaqar qamshin turare kuma sun mai'da hankalin su inda qamshi ke fituwa tar

e da sautin ta kalmi yayin da zukatan mutane ukku keci gaba da bugawa cikin sanyi'ta dakuma zazzaqar muryarta tayi sallama Wanda kafin ta shigo parlour sai da ta Dan da kata ta jingina da bango saboda wata irin faduwar gaba dataji Ammy tace shigo man yar

ta sake sallama tayi sannan ta shiga gaba dayan ta cikin parlour !!!!

Zumul sukayi suka meqe gaba dayan su ukku suka nuna'ta da ya tsa suka hada Baki suka fad'a da qarfi Naremmmmmmmmmmm kece ..

Suma su Ammy tashi tsaye sukayi shiko Nurem jikin shi sa

i rawa yake bakin shi yayi mashi nauyi yayin da zuciyar shi ke sake bugawa idanun shi sun juye ya daina gani yayi baya luma zai fadi aiko Narem da gudu tayi kanshi kokafin ta isa gare shi ya zube qasa somamme suma kan'shi sukayi Narem ta dago shi Narima

ta yayyafa mashi ruwa yana bud'e idan shi da ita yayi to zali momy mom mom momyy nan'Narem CE koko gezo idona keman momy kufadaman shin matana ce koko gezo idona keman momyy kufitar dani duhu na shiga Rud'ani momy tace haba my boye ka natsu mana wallahi

momy bazan natsuba Dan banda natsuwa Narima gaya man matana CE?

Ammy tace wai shin mike faruwa nifa kai'na ya kulle mike faruwane Narem CE sunanta Narem daman kun Santa ne?Ammy ta tambaye su.

Cikin rawar murya Nurem yace nan'Narem CE Ashe matana C

E da gasky ba mafalki nake Ashe daman zan ganki yana kuka kuka dariya dariya dariya duk ya zauce sai Sabbatu yake qarshe ya kai gishin shi qasa yayi sujjada tare da d'aga hannuwan shi qasa yana fadin Alhamdll ya komo kan Narem dake zaune kamar butun butume

tana kallon su tana binsu da ido domin kan'ta ya day zafi kan'ta ya kulle tarasa ta cewa Narem matana kin ganeni Nine Nurem dinki kinganeni Kin tunani Narem ta kada mashi kai Alamat bata Gane shiba aiko ya jawo ta ya rungumeta da qarfin gaske Dan har sa

ida qashinta yayi qara idanunta zukayo waje saboda runguma CE yai'mata bata wasa ba jiyake kamar ta koma cikin jikin shi wallahi kin ganeni Dan ban ta6a bari ki kubce man ba momy tace my boye kana tsu ayi magana kasaki diyar Mutane kar ka kashe ta bakada

hankali ne bakaga yanda ka shaqe taba wallahi momy ban sakin ta 6ace man zatayi kuma kinga na samu na ganta kalle kallen parlour yai tayi zuwa can ya sungumeta yayi wata qofa da ya gani bude sukabishi da kallo momy cewa take yaka yaka ina zaka da ita Ama

n ko sauraranta bayyi ba da'kin ya Shiva da ita bisa gado ya Ajeta sannan ya dawo ya rufe dakin da kye ya qarasa wajanta itako said zarar ido take yana zuwa wajan gadan ya haura sama ita kuma tanaja da baya sai'da suka kai'qarshen gado ya jawo ta yai'ta aw

ona mata zafafafan kisakisai kissing dinta yake ta ko ina bakinnan nata ya shaki kiss Dan sai lipes din ta suka kumbura ta fara hawaye sannan ya sake ta ya hada hannuwan shi waje guda yana zare ido yace da ita Dan Allah matana kiyi haquri wallahi ban ta6a

Yi ba yanzu kin ganeni ta daga mashi kai yauwa yace yasake rungume ta yanzu bazaki sake 6ace man bako ta daga mashi kai'domin bata iya magana bakinta yayi mata nauyi zuwa can kamar an tsikare shi ya tashi ya bud'e qofar ya fita ya rufeta parlour ya dawo

har'yanzu sunansn tsaye inda ya barsu ..momy wallahi ko matana CE ta dawo momy da qyal tace ei naji tana ina na kuleta Dan kar taqara 6ace man ah'ah kaje kafito da ita my boye sai ai magana momy idan ta fito tserewa zatayi bazata gudu kaje kafito da ita

nace ta katsa mashi tsawa shikuma ya fashe mata dakuka bil'hakki da gaske bazai fito da. Ita ba Dan karta gudu bayan da momy batayi da Shiba Aman yaqi wanin tunani yazo ma momy tace to ai ko yanzu tana iya bace wa my boye ka tuna wancan karinma kuna daki

ta 6ace ai da gudu ya koma d'akin Ammy kanta ya kulle ta zauna dabas kan kujera tana kallon ikon Allah ..

Koda ya bude d'akin sai ya runqa ja da baya da baya har ya kawo baki qofa ya juya dagu zuwa parlour ya qwalama momy kira Wanda har sai'da gidan k

anshi ya Amsa da Amon muryar shi momyyyyyyy Narem mutum CE ko Aljanata ta qara 6acawa kafin ya iso wajan su ya kefe qasa koda sukayo kanshi ba numfashi ...

Ita ma Narem da gudu ta fito daga d'akin tayo wajan su sun zuba mashi ruwa Aman

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login