Showing 30001 words to 33000 words out of 79243 words
shi sosai ta fashe da kuka yaya Nuraim jini. Ba jini bane Narima wallahi yaya jini to shikenan Aman kada ki'saki kigayawa momy in'kika gaya mata zamu 6ata.tace to yaya bazan fada mata ba in dai bamu
6atawa yauwa qanwata bazamu ta6a 6atawa ba kinko sau tari Narima na ganin jini ga yayan ta sai tayi kamar tafadma momyn ta sai ta tuna da yace kar tafada
Haka take haquri ta qyale did da tana yarinya A in Na damunta
Ba laifi yau da daddare ya danj
i qarfin jikin shi dan haka ya dauko takardun shi yaga ko zanan zaiyi harda Narima wajan taya shi Zane sun jima suna zanen Aman still bai yiba har wajan Sha day an dare suna Abu guda Zane yaqiyi yace Narima ta shi kike ki kwanta tace to yaya ni banjin ba
rci ko musake gwadawa ya dubeta yaga barci cike da idanunta yai murmushi yace tashi kije qanwata goben mun sake gwadawa tace to yaya sai da safe ka' kula yaya oky yace da ita yanzuko yana son Narima sosai Yar shaquwar da sukayi tana dan debe mashi kewa.
Haka ya kwanta da tunani zuci koko nace da kukan zuci Wanda ya zame mashi jiki kulum sai Yayi
Barci ya dan dauke shi yai mafalkin tsoho nan da yake mafalkin shi yanzuko ya jima Rabon da Yayi mafalkin shin An'dauwo shekaru tada shi tsohon Yayi yan
a mashi murmushi yace yaro tashi mu gaisa kwana biyu ba mu hadu ba Nuraiim ya murza idanun shi da barcci bai sake shi ba yace Baba da kanan INA katafi wanan ba kwana biyu bane shekaru me tsohon yai dariya yace hakane
Yaro nayi tafiya Ce mai nisa Aman
kulum INA tunanika kana rai na da kuma irin Halin da kake ciki Na gaya maka ka dai na da muwa Akan Narim domin ita din ta kace komin daran da dewa zata dawo maka Amanfa Akwi qura baya dan sai ka dage sosai wajan Adu,a domin Akwai wani yaro matashi kama Wa
nda yake da kudanci da ita kuma shima yana sonta sosai kamar yanda kake sonta saboda haka ka dage da Adu,a lalai zata dawo maka Aman in kai wasa zata so maka Amatsayi matar wancan saboda haka ka dage da ga yawa Allah bukatunka bawai ka tsaya kana kuka da Z
ane Zane bah Nina zan tayaka Da Adu,a
Nuraim ya fashema tsoho da kuka yana fadin Baba wane ne shi yarasa wadda zai so sai matana haba Baba ya za yai man haka duk son da yake mata bai kamoni ba
Tsohon gani Hankalin Nuraim ya tashi ya jawo shi jikin s
hi yana buga bayan shi tare da to famashi Adu,oi domin jikin Nuraim har Rawa yake cikin sigar lallashi tsohon yace haba kazama Namiji magana ban San kana karaya ka kwantar da Hankalinka kayi yanda nace .
To shikenan Baba Cewar Nuraim yace Zane ta da nak
e gani yana debe man kewarta yanzu Narasa shi ya zanyi tsohon yace to shikenana zaka zana ta Nuraim yace Baba Nakasa zanata Ai Baba tsoho have dauko kayan Zane yanzu zaka zana ta Nuraim ya sauka kan gado yaje ya dauko kayan zanen shi ya dawo Baba tsoho y
ace matso nan kaga Nuraim ya matsa kuda da tsohon ya Rife mashi idanu sannan yasa hannun shi kan pencil da takardar yace ta cigaba da zanen ka Ai kana ganinta yanzuko Nuraim yai dariya yace sosai ma gatanan INA gani
To ciga ba da zananka haka yai ta zana
ta Tiyan tiryan kusan kalla ukku Yayi sai da ya gama sannan tsohon ya buds mashi idon shi yaga zanen shi lafiya lau ga Narim nan har yafi zanen da yakeyi Kyau sai tsohon yace mashi kayi farin ciki ko Nuraim yace sosai ma Na gode da tai Makon da kai man
tsohon yace to kwanta kai barci ni zan tafi said wani lokaci Nuraim ya maida Zane shi wurin da take Aje Zane ya dawo yace to BaBa nima Na gode tsohon yace BABAN ka bai nan Aman zai zo maka Da Abin mamaki meyai shi inji Nuraim tsohon yace bazan fada ba sa
i yazo zaka gani Nina wuce said Anjima ..
Bugun qofar daki Ce ta ta da Nuraim daga Barcin da take qarfe ba kwai da Rabi Na safe ya makara ko sallah Asuba bai Yi ba bude qofar ya Yi Narima Ce cikin shin school yaya baka ta shi ba ko jiya Zane Kai tayi b
a kai barci ba tuna mashi tayi da mafalkin da Yayi sai yace mata me INA tunanin nayi zanenan ai Narima tasake jikkar makaranta tana murna tace yaya yana INA da hannu yai mata nuni da ta kardun Zane da gudu tai wajan takardun ta dauka Rana tsalle wallahi y
aya
kazana ta tayi wajan shi ya Amsa ya gani ranshi ya Yi fari mafalkin da Yayi yazama gaskiya toilet ya shiga yai Alwalla yai sallah ita kuma Narima tai dakin momy tana gwada mata ita ma momy tayi murna sosai.
Bayan kwana biyu komai ya lafa Alhj
Isah ya dawo saga dube Abin mamakin Nuraim shi me Abinda Abban shi ya kawo mashi Wanda shi har ya manta da shi bakomai bane said photon Narim Wanda Akai mata elage din shi shine ya tai da shi Dubai Aka sake gyara shi Akai editing din shi murna ga Nurai
m da Narima Ba,a magana
Narima itace Abikiyar Nuraim da ita haka hira ita take gayawa da muwarshi Narima ta San sirin Nurai sosai ko momy bata sani in ta gan shi cikin da muwa ita ma tana Shiga damuwa sosai hirar Narim Ce kawai zatai mashi ya jidadi .
.
Yanzu haka korar da yai mata tunani Amar ne ya cika mashi xuciya domin Yayi mafalkinta suna tare da Amar har nuns fada kanta shida Amar wannan. Mafalki ba qaraimin ta da mashi hankali ya Yi ba ..
Ko tafiyar shi qasar waje yasha mafalki irin ha
ka na faruwa da shi kuma Abin mamaki Amar me nasara yasa damuwa so sai wadda ta kai har ciwon zuciya ya kwantar da shi Yayi jinya so sai batare da Sanin mahaifan shi ba saboda qin gaya masu Yayi yanzu haka sati biyu suna bashi. Ya dawo za ai mashi Ai
ki Azuciyar shi Aman. Gashi. Sati biyun ya cika bai koma ba
*more comments more typing*
Ammyn khairat Ce golden girl
*GAMO DA KATAR*
(Yar makahi)
*NA*
Yar mutan jibiya
*Ammyn khairat*
*LABARI MAI TA6A ZUCIYA*
(¯`*•.¸,¤°´
✿
.
。
.:*
ք
ʀ
օ
ʄɨ
ƈ
ɨɛ
ռ
ȶ
ա
ʀɨ
ȶ
ɛʀ
ֆ
*.:
。
.
✿
`°¤,¸.•*´¯)
тнε αвιℓιтү тσ gυι∂ε ιs тнε мσsт ιмρσятαηт qυαℓιтү α ωяιтεя cαη нαvε, ωε *_ρяσғιcιεηт ωяιтεя's αssσcιαтιση_* ωιℓℓ sнαяε тнεsε qυαℓιтιεs.
INSTAGRAM: https://www.instagram.com/proficient_wri
ters/
FACEBOOK: https://mobile.facebook.com/groups/2455147078097572/
TWITTER: https://twitter.com/pro__writers?s=09
*PAGE 1
️
⃣
7
️
⃣
*
*wannan page sadaukarwa ga yan group gamo da katar na gode da qaunar da kuke man da kuma novel dina musamm
an su Ummul khairi da Nusaiba da sauransu na gode INA jin dadin comments dinku Allah yabar so da qauna Ammyn khairat na godiya
💗💔
❣
️
*
___________________________
*ABUJA*
_____________
📖
Narim kwana biyu kenan bata jin dadin jikinta; Amman dai
ba kwance take bah yau ta d'anji dama dama bayan ta gama aikin ta ta gyara komai sai ta shiga wanka bayan ta fito ta shirya kanta cikin riga da suket yan kanti sunyi mata Kyau so sai colour din sun colour Ce mai kyau peank da White simple kwalliya tay
i ta tufke lallausar gashin kanta mai tsawo da tsansi yanda India kema kansu gyara haka ta gyara na ta ta tufke shi ya sauka a gadan bayan ta
Ta kawo hulla bandana tasa irin Yar hullar nan ta yara wadda Ake sawa tsakiyar kai ko kuma nace gaban goshi
🎀
itama peank ce tayi kyau so sai shigar ta fito da zallar yarintar ta kasan cewar sket din ya tsuketa daga qasa Aman ya bude hips dinta ya fito so sai hakama rigar mai dogon hannu ce itama ta kamata nonuwanta das dasu irin kyan da tayi sai wanda ya gani ka
mar yar India zahiri ni kai na ta birge ni turare ta fesa sannan ta koma kan kujera ta zauna saboda jikin ta ba qarfi bata jin dadin jikin koka d'an ga faduwar gaba da takeji ita kanta INNA ta San Yar tata bata jin dadi kwana biyu domin ta rage wal'wala ba
ta zuwa ko Inna kuma ta tambaye ta tace ba komai jikin dai ne bata jin dadin shi
Amar sai da ya kira Dr. Din gidan su ya duba ta yace maybe zazza6e ne domin shi bai gano komai ke da munta ba Amar ya shiga da muwa so sai da rashin wal'walar Narim shima d
uk jin shi yake A dame kulum yana gidan su ya sata gaba da tambayoyin mike da munta Aman Amsar daya ce bata jin dadin jikin ta take cewa
Zamanta keda wuya sai ga maryam kawarta ta shigo ita ma tayi tata kwalliyar Bayan sun gaisa da Inna ta nu
fi d'aki inda Narim ke zaune
Kawata ya jikin Maryam ta tambaye ta jiki da sauqi wallahi Baki ga yau harna danyi kwalliya ba ei na gani kinyi kyau so sai wallahi sai qamshi kike ina mutumen bai shigo ba maryam ta tambaya wallahi bai shigo ba to dan hal
ak kaqi Ambato Narim ta fad'a saboda suna maganar Amar ne sai gashi tsaye bakin qofa
Sallama yai masu ya shiga bayan sun gai'she shi ya samu daya daga cikin kujerun d'akin ya zauna
Karku manta yanzu gidan su Narim An gyara shi Amma shi gini na
zamani so sai d'akuna biyu ne ciki da parlour da toilet ga kujeru na Alfarma An zuba masu shegen kyau
Duk wannan gyara Aikin Amar ne da tai makon mahaifin shi,
Tunda Amar ya shigo hankalin shi naga Narim baqarimin kyau tai mashi ba sai kallon ta y
ake shi kade yasan miya keji game da ita jin gina Yayi da kujera ya lumshe idanun shi tare da karkad'a qafafun shi My Amar lafiya kake ka shigo kayi shuru "? Inji Narim take tambayar shi idanun shi ya bude ya zuba su Akanta itama shi take kallo zuwa can
ya janye idon shi yace mata lafiya lau nima ban jin dadin jikina yau cikin tausayawa tace Ayya mike da munka my Amar gani zata tada hankalin ta yace mata kai na ke ciwo nasha magani zai sauka karki damu tace da muwa dolle ce Allah ya baka lafiya maryam tac
e Ameen
Maryam ta kallo Amar tace yaya Amar ko dai ko dai
Ko dai ko dai me
Yace da ita ko dai Antyn muce ta ta6o ka idanu ya waro yana kallon su itama Narim kallon shi take sai Fiji fiki yake da ido kamar Wanda yai ma sarki qarya dariya ya bas
u suka bushe da dariya Narim harda ruqe ciki take.
Ba qaramin farin ciki Amar ya samu kan shi ba gani Narim cikin farin ciki yanda take dariya ya sa shi jin dadi ba kad'ab ba domin Aduniya ba Abinda yake so irin yaga Narim cikin farin ciki domin farin c
ikin ta shine na shi Wal'walar ta itace wal'walar shi jin dadin ta jin dadin shi da muwar ta da murwa shi ko wanne hali ta shiga shima ya shiga yana mahaukacin San Narim so sai yake mugun son ta so mar musaltuwa sau tari yana son tun karatta da maganar s
ai yaji ya kasa gani yake kamar bata isa soyayya ba dan haka ya barma zuciyar shi har yazuwa wani lokaci,
Tsaida dariyar su sukayi tare kuma da karun Baki suka nuna shi da ya tsa ya ya Amar daga anyi maganar budurwa sai kai ta Zara ido kamar Wanda yayi
qarya
Murmushi yayi sannan yace dasu to ai tambayar ce taku ta zoman bazata ni yaro dani ina ni ina budurwa balle har'ta6a taman rai,
Maryam ta far da idanu tace lallai ma yaya Amar kai'd'in ke yaro komu dake qannan ka ai munada samari sake zaro i
do Yayi tare da dafe gaba samari kuma kuna yan yara daku hardake Narim yaushe kika fara samari ban sani ba na shiga ukku ni Amar .
Ah ah to kai dai ke ba kasani ba dan yanzu zowar danayi dan naba ma qawata labarin New saurayin danayi kaga nama manta cew
ar maryam tace Kawata mama fa tace nazo naga in kinanan zasu zo ita da kawata zaki basu magani kinga ni nama manta .
Aman na San dan kawartata bata zoba da yanzu sun shigo oky sai sunzo inji Narim .
Amar yayi gyaran murya yace dan Allah Narim fada ma
n gaskiya wai da gaske ne kinada saurayi duk ya marai'rai ce Yayi kalar tausayi .
Narim tace my Amar zolayar'ka take ita dai keda samari ni ba ruwa na da samari duk Wanda yazo ban sauraran shin dan daga cikin su babu kalar saurayin da nake so kai ni ha
r'yanzu banga kalar mijin da zan Aura ba domin ni INA son mijin da zan Aura ya kasance yana da wadannan Abubuwan .
1
Ya Kasan ce yanda Aji mai ilimi ne na isilam da na book
2
Ya kasan ce yanajin ya ruka da dama
3
Ya zamana cewa dogo ne
shi kuma fari
4
Yakasan ce kyakyawa ne so sai
5
Ya zamana cewa kyawon shi tamkar balara be
6
Yazama yanda wata baiwa ta musamman
7yazama cewa duniya ta San da shi kokuma jahar shi
8
Yazama ba cewa yana matuqar sona zai iya b
ada rayuwar shi domin ni
9
Ya zama mai tausayi
10
Yama mai tai makon Al'umma
11
Ya kasance mai matuqar haquri da jajir cewa
12
Ya zamo mai kishin iyalin shi
13
Ya zama mai man Uzuri Akan komai Na Rayuwa ta
Ajiyar zuci
ya ta sauke sannan ta Dora da cewa ba suke nan Abinda nake so mijina ya kasance da duba .
Wannan kad'ane daga cikin su
Tapdi maryam tace gaskiya kawata kin d'aibo da zafi yanzu A wannan zamani ina zaki samu duk mai wad'annan Abubuwa da kika lissafa
Narim taye dariya tace kawata kenan zan samu insha Allahu ina fad'a ma Allah domin shine mai badawa idan har'za6ina Alkairi ne INA rokon Allah da ya cika man burina
To shike,nan cinda kin ce Allah ai magana taqare shiko Amar tunda ta fara lissafin ka
lar mijin da take so kan shi ya kulle yama rasa ta cewa .
My Amar kayi shuru Ai dai zan same shiko ko kafin ya bata Amsa sai ga sallamar maman maryam da qawarta sun shigo .
Inna dake dayan d'akin tana tufkar igiya itama ta Amsa masu sallamar da suka
yi tare da fad'in maman maryam maraba lalai maman maryam tace yauwa Inna Aiki Ake tayi Ina yarannan naki ko ba sunan tundazun na aiko maryam wajan Narim ta sanar da ita zamuzo da kawata ta bata magani Aman shuru bata koma
ba Inna "tace wallahi maman marya
m kin San Sha ani yaran nan sai su in suka hadu man tawa ma suke da komai kuwuce suna ciki to shikenan bari mushiga daga ciki Inna tace to d',akin dasu Narim suke suka isa Bayan sun gai'sa
Sai maman maryam tace Narim da man kawata ce narako wajanki
akan wata Marsala Aman tai maki bayani da bakinta kiji Narim ta nisa tace ni kuma mama to ni wanne taimako zan iya Yi mata mike da munta wacce irin matsala ce kuma ni ai bawani Abu nake badawa ba har qara magani da nake ba yan nan unguwar na matsalar kura
je ko wanin Abun. Ei duk da haka ki saurata dai kiji ta bakin ta Nita fara gaya man cewa wai ko mafalki tayi Ance tazo wajanki Aman dai kiji daga gara ta zafi ke maman Umar Yi mata bayani taji
Wadda Aka kira da maman Umar ta gyara zama tace yata kamar d
ai yanda tai maki bayani haka Abin yake yau kimani kwana ukku kenan INA mafalki dake na inzo wajanki Akan wata matsala dake damu na
Ni dai Ahalin yanzu banda Aure mun Rabu da mijina dan mu daya da shi kuma chan na barshi gidan urban shi to yanada Mat
a Aman matar tana cuta mashi tana bashi wahala so said
To yanzu dai A ta qaice An nemi yaron Anrasa kimani wata biyu kenan Abin na damuna dukk inda Ake tunani yaron Anje ba'a same'shi ba Any in shelar yaron har' gidan redio Aman bawani labari to kinji A
binda ke tafe dani.
Narim ta jin jina kai tace naji aman Ni babu wani Abunda zan iya Yi maki face Adu,a Allah ya bayya na shi Ameen suka ce su duka domin sun tausayawa matar matuqa hankalinta duk A tashe yake Inna ce ta shigo d'akin tana dogara sanda
r ta Amar ne ya kama ta ya zaunar da ita kan kujera .
Matar tace dan Allah Narim ki tai maka Mani saboda nasha mafalki dake Akan kece zaki gano Mani India yaro na yake ni kuma cewar Narim ei ke .
Narim tayi shuru bata sake cewa komai ba tsawon was
u