Showing 78001 words to 79243 words out of 79243 words
tukun ba tataku ba tofa Narem Yar makahi Narem Yar masu Ido Narem Yar Inna da Malam Narem Yar Ammy Narem Yar gatan mom Narem
mata ga nurem
Narem Yar Babanta Yar gaban goshi shalelen mudansir
Narem Yar Alhaji malam Yar gatan su Yar. Miro Mutane naki Aljannu naki Narem mai farinjin Aljannu ko Atarihi ko Alabare ko A novel ko Ashirin film ban taba cin kare da labarink
i ba Narem yaukece Aljannu suka Amsgi haihuwarki gsky ke Yar gatace kuma Yar baiwa inji Inna tace dolle ne yau inyi guda Intaka rawa ita sai Narem murmushi kawai takema Inna Dan tada Inna yau tana cikin farin so sai
D'akin da Narem Inna ta Nufa t
a dauko mahaifar ta wanketa ta rufe Tana fading yo Yar miro itama mahaifar Ai da kun kaudata ko mun gode Yar miro da irin wannan soyayya da kuke nuna ma Narem ta tsakani da Allah ba cuta ba cutarwa Allah yasa Adade Anayi Allah kuma ya kauda 6acin rana.
Inna tai ma yara wanka ta shiryasu cikin kayan sanyi masu laushi da Kyau sannan ta miqama Narem daya tace da Narem kiyi bisimilla ki bashi nono yasa
Kina bashi kina Azikar sannan kirinqa kallon yaranki idan kina sharda shi taro yafi wayo sannan
soyayya na Shiaa ta da da mahaifi
Narem race to Inna sai da ta sharyar dasu sukayi bacci sannan Narem tai ma Buren message ta haihu takira cote d viore taba Inna ta sanar dasu haihuwar
Mintina kadan sai ga Nurem ya dauki yaranshi yana Myrna yana kis
sing din su in y rungume wannan ya ryngume wannan tai masu kiran sallah da Adu'o'i sannan yaba innasu yanufi matar shi ya rungume yana mata sannu da sa mata Albarka sannan ya koma kissing din ta ta ko inna sai tsutsarta take Inna tayi gyaran muryatace kaj
i ja'irin yaro da danyan jegin kake mata hauka dariya nurem yayi yace Inna ba hauka bane Love ne wannan Abin da nai mata shi ake kira da hot kiss
Inna ta Aza hannu A ha6a
🤔
Tace yaran Zamani kenan to karna qara ganin haka Nurem yace OK Inna
Kan ka
ce mi gidan ya cika dau haramar Mutane yan barka mom ita da kanta kasa haquri tayi sai da tazo taga jikokinta itada Alhaji Isah
Su Narima da Amar sunga yaran sai murna suke ta waya suna Dora yaran status
Itama Narima ta cikinta ya shiga watan Haihuw
a Ammy ta so tun kwana daya da haihuwa ita da Inna sun hadu suna kula da mai jego da yaranta Maman maryam da maryam duk Ammy ta day nauyin su tare sukazo
Ita maryam An kusa bikinta
Kwana ukku da haihuwar Alhaji mustafa da tawagarshi suka duro naje
riya Dan cin biking jikokin shi da yace Babu kamar su Awajan shi su suhaima An samu isowa
Su Amar da Narima sunzo Baki ta ko INA sai 6arkowa Mutane suke wasuma mutanan karasa daga ko ina masuke
Kowa da Abin Arzikin shi take rukowa kafin suna
sai da suka cika d'aki daya da kayan barka
Dangin Inna suma suzo sun kawo sanu da kaji kusan guda dari
Ango Abokan shi sunzo da dama wadanda basuxo bikin Shiba yanzu sunzo turawa da indiyawa har Dr shereem da matar shi Abrah
Ranar suna yara sun ci
sunan Inna da Ammy da kuma sunan Alhaji Mustafa mahaifin Narem
Taro yayi taro gidan har ba masakar tsinki Anci Ansha mai jego da yaranta harsun gaji da kyau
Kaya dai da maqudan kudade sun sha su kuma suma su bayar kaziya wadda ka koma khadeja odar
Kayan jarire ta yo masu
Taro ya tashi lafiya Baki sun fara komawa gidajensu su Inna taba Narem zananta Wanda Alhaji malam ya kawo mata Narem ciki lokacin da tana jaririya da kuma sarkar ta da yan hannu da zobe na zinari wadanda suke sanye A hannun
ta da Wuyan ta Alokacin
Inna tace ta Aje idan ta sake haihuwa sai tasama diyar nurem ya Amsa ya bada Aka qarayo daya irinta Aka sama yaran
Narima yau itama ta haihu tasamu danta Namji murna kamar mi ranar suna yaro yaci Sunan Alhaji Bello
Sai d
a tayi Arba'in sannan suka tai Abuja satinta daya suka daga Malaysia domin Amar ya gama karatun shi kuma acan suka dauke shi aiki ita kuma da saura bata ida ba
Su Narem Arziki yaci urban Nada sai qara daukakasuke
Ta murge ta qara zama babbar macc
e bayan shekara Ukku yara sun girma har sun Shiga Makaranta Inda mai sunan Ammy tatashi da karan bani da surutu ita kade zataita Sabbatu
Inda wani lokaci Narem kejin tsuwar Dan Inna dashi Yar kewasa Dan qaramin maciji yana zama ta kama shi tana wasa
da shi Dan Narem tataba isko su
Bayan shekara Biyar Narem ta sake haihuwar da Namjiji ida yaci sunan malam hardo
Haka rayuwa taci gaba da tafiya
Bayan babban rashin da Narem tayi Na Iyayanta Abin sonta mafi soyuwa Agareta wadanda batada kamarsu
har Abada sune Inna da Malam Akan hanyarsu ta zuwa yola sukai hadarin mota suka Rassu gaskiya ne
Kulu nabsin Za ikatul maut dukkan mai rai ma machine su Inna sun Amsa kiran mahalicin su Narem taji mutuwarsu Inna Dan sai da tayi kamar tayi hauka gaski
ya ne kowa yaji mutuwar su Inna dani kai na Ammyn khairat mutuwar su Inna ta girgizani ba kadan ba
😭😭
To da man haka rayuwa ta gada ba kulum ake kwana gado ba Allah kASA mu cika da Kyau da imani Allah kASA mu cika da Kalmar shadda Narem muna maki ta
aziya Allah ya jikan su Inna Allah ya Baki hakuri da juriya
Bayan komai ya lafa Narem da nurem suka Ciba da gudanar da harakokin su
Suna ba yaran su tarbiya yanda ya kamata gefe guda kuma suna nunama junsu so da qauna da kuma zazzafar soyayya kamar
su hadiye jana su
To masha Allah muma Allah ka qara mana Dan qon soyayya ga mazajenmu
Matan da Basuda mazaje Allah ka kawo masu mazan Aure masu sansu da gaskiya da Amana Ameen ya rabbi masu Neman haihuwa Allaha kabasu ya'ya masu Albarka Ya Ubang
iji Wadannan masifu da bala'o'i da suka Adda bemu Allah kai mana maganin su Allah ka kawo mana dauki Allah ka tsawata ma Abin Allah badan halinmu ba Allah Muntuba Astagafurulla wa na tubi Ilaika Ya Allah
😭
*Alhamdulilahi na gode ma Allah da yaban
i ikon Rubuta wannan qagegen labari kuma ya bani ikon gama shi lafiya kurakuran dake ciki Allah ka yafe man darasin dake cikin Allah kaba ikon dauka Ayi Amfani da shi*
*dan Allah INA Neman yafiyarku FNS duk Wanda nema laifi INA nema shi da ya yafe m
an Dan Allah ya yafe man Nina kuma na yafe maku Allah ya yafe mamu bakii daya na gode gode
👏🏻👏🏻
ALLAH YA BAR SO DA KAUNA SAI KUMA BAYAN SALLAH IDAN MAI KOWA MAI KOMAI YA KAI MU ZANZO MAKU DA SABON NOVEL DINA MAI SUNA ZARATA ALLAH YA NUNA MANA DARE DA L
AFIYA AMEEN*
Ammyn khairat ce