Showing 54001 words to 57000 words out of 79243 words

Chapter 19 - GAMO DA KATAR COMPLETE

ina Nurem

bai ta shi ba duk wani tai'mako da zasu bashi sun ba shi bao ta shi ba Narima ta fashe da kuka tana fad'in shikenan momy Yaya ya mutum Yaya Dan Allah. Kata shi ga Narem din kanan mutum CE ba Aljana ba sai Sabbatu take Ammy tace A kai'shi Asibiti m

ugani ni inaga bai mutuba ..

Narem dake kusa dashi ta tallafo kanshi ta hada bakinta Dana shi tana hura mashi numfashin ta suka saki Baki suna kallon ikon Allah momy cikin ranta wani dadi da farin cikin ne ya kamata ko ba'afada ba Narem na s

on Nurem ..

Ta dade tana bashi ikan nufashinta Aman bai tashi ba idanunta suka cika da qwalla da qarfi cikin kunnan shi tace da shi Nuremmmmmm katashi Dan Allah

tasake hade bakinsu waje guda tana hura mashi iska zuwa can yayi tari tare da A

man jini rungume shi tayi tana bubbuga bayan shi tana mashi sannu idanun shi ya bude kanta ya dago kanta bakin shi cike da jini ya hada Dana ta yana tsutsa ..momy cewa take A"ah Nurem minene haka Aman ina sai' Narem suka tsotsi junansu San ra

nsu sannan ta kwace bakinta daga nashi cewa yake ..wallahi matana koke Aljanace bazan barki ba dafani mubace mu6ace mutai can cikin Aljannu muyi rayuwarmu Dan Allah. Mu6ace Narem tayi mashi wani tatausan murmushi tace dashi Nuremmm taja sunan shi

tace ni mutum CE ba Aljana ba ka kwantar da hankalinka muna tare..

Ah'ah ke ba mutum bace wancan Karin kina jaririya kin 6ace man yanzu kuma na ganki kin koma 6ace man Nashga daki ban ganki ba kin 6ace kenan ke ba mutum bace Ah'ah ina d'aki da kafi

ta ka rufeni sai' na Shiga toilet kuma naji lokacin da kashigo .

Ammy tace da kanwarta khadeeja nifa duk ban Gane mike faruwa ba kamar ya ta 6ace mashi tana jaririya Narem CE ta dauko sallaya ta shinfida da man shigarta toilet Alwarllace tayi Bay

an Nurem ya kulleta ya fita'sai taji muryar Alhaji malam yace da tayi Alwarlla Zaiyi magana da baqi.

Zanne tayi tayi duk Abinda ya kamata tayi zuwa can tafara hamma tswaon wani lokaci sai muryarta ta yuye zuwa ta Alhaji malam sallama ya Yi mas

u suka Amsa. Ammy tace malam barka da zuwa yauwa Ammy sannunki da qoqari Allah ya saka maki da Alkairin sa Ameen Malam Nurem cewa yake to kuma ya haka mike faruwa Narem din shi CE ta koma malam .

Alhaji malam ya kai duban shi ga Nurem yace da shi

majunun barka da zuwa wajan lai'la lah inji Nurem baba tsoho da kai'ne sai'yanzu na dau murya Nurem yazo ya rungume shi sannan ya sake shi yace. Baba tsoho kayi wuyar. Gani ..momy kanta ya kulle baba tsoho to ina Nurem ya San shi saboda momy batan

San Nurem na mafalkin baba tsoho ba Aman ita Narima ta SANI Nurem ya bata Labarin shi Ammy race Alhaji malam nifa kai'duk ya kulle wai mike faruwa Alhaji malam yace ai dolle kanji zai kulle Dan ko Inna batasan da Nurem da Narima ba Aman yanzu kutas

hi kuje can Gidan Inna sai Ku kirani Dan Labari nai. Mai tsawo to dai yanzu Nurem qarshen tuka tuka tuk gaka ga matan ka bayan ka sha wuya yanzu ga dadinnan yazo ammanfa duk da haka Akwai qura baya sai ka Dage da Adu'a

Ammyn khairat CE golden

girl

💃🏻💃🏻💃🏻

🥰🥰

😄👏🏻

*GAMO DA KATAR*

Yar makahi

*NA*

Yar mutan jibiya

*Ammyn khairat*

*LABARI MAI TA6A ZUCIYA*

*Dedicated To Ameniyata Maryam NAsir*

*PROFICIENT WRITERS ASSOCIATION*

тнε αвιℓιтү тσ gυι∂ε ιs тнε мσsт ι

мρσятαηт qυαℓιтү α ωяιтεя cαη нαvε, ωε *_ρяσғιcιεηт ωяιтεя's αssσcιαтιση_* ωιℓℓ sнαяε тнεsε qυαℓιтιεs.

INSTAGRAM: https://www.instagram.com/proficient_writers/

FACEBOOK: https://mobile.facebook.com/groups/2455147078097572/

TWITTER: https://twitter

.com/pro__writers?s=09

*page2

️

⃣

9

️

⃣

*

____________

📖

Lagos gidan Alhaji Isah bayan sunci sun'sha kowa ya huta sai Momy ta gyara zama tace dasu Inna to Inna nasan dai' duk kan'ku ya kulle da wannan lamari to bara na d'an Baku haske cinda ga mai'gidana ku

sa sai kuji Abinda ya faru sannan sai mukira Alhaji malam ya qarayi mana qarin bayani akai

Momy ta dubi mai' gidan ta Wanda tunda ya shigo gidan gaban'shi ke faduwa bai'tsinke da lamarin ba sai da ya'yi to zali da Narem ko ba'a fad'a mashi ba yasan cewa

wannan Narem ce sai kallon ta yake yana kuma jinjina ma Nurem yanda yake zana Narem yayi drowning din'ta to haka Narem take A zahiri. Allah kenan buwayi gagara musali..

Bakin shi ya'yi nauyi ya kasa cewa komai zufa sai tsefo mashi take. ajiki duk da ku

wa sanyi A'C dake wajan

Tace da shi Alhaji ko ban fadaba nasan cewa ka Gane yar'ka Narem kaga Al'amarin ubangiji yanda ya kasance bayan mun wayi gari ba Narem Wanda dagani har'kai ba musan ya 'akayi ta bace mana ba sai gashi Allah mai'kowa da komai had

a ta da mutanan kirki ta nuna mashi su Inna da malam Wanda Alhaji Isah ya'yi mamaki Dan shi A tunanin shi Ammy ce ta ruqeta Alhaji ya jinjina kai sanna'n yace Allah kenan buwayi gagara misali .

Momy tace gaba da bayani tun haduwar'su Asibiti da mahaifiy

ar Narem da kuma yazuwa ranar da suka rasata da kuma irin Halinda suka shiga da kuma yanayin yanda Nurem ya shiga na kunci da rashin lafya har'yazuwa yawo yana fama da ciwo da quncin rayuwa ..

Kowa kuka yake dajin wannan labari mai'tattare da Al'ajabi d

a kuma ban mamaki gami da daure kai Wanda ya daure ma kowa kai kuma akayi ayar tambaya akai shin tayaya jaririya yar wata ukku da hai'wa za'a wayi gari bata wai'ta6a ce sai kace Aljana..

Dukk kan su sun daka ta suna sauraran kukan Narem dolle tayi kuka Da

n Abin kuka ne ya same ta Cikin ranta Narem cewa take Allah sarki Ashe su Inna basu suka hai' feni ba shi yasa in na damesu da in so naga dangina suke shiga da muwa Asheni ko UWA ma bani da ita to suwaye dangina uwata yar inace innalilhai wa'inna'ilaihir'r

aju'n

Nurem da Amar sai lallashin'ta suke da qyala Akasamu tayi shuru Ammy tace ni Abinda ke daure man kai a cikin wannan labari Abu biyu ne zuwa ukku shin taya Akayi Narem ta bar hannunku tana yar wata ukku sannan ABU nagaba ya akai Narem taje hannu s

u Inna sai Abu na ukku shine taya akai kuka gane cewa wannan itace Narem din da kuke nema .. Momy tayi murmushi tace inaga har'yanzu Ammy Baki fahimci labarin da na Baki ba aman bari komai ya lafa zaki San dalilin da yasa muna ganinta muka Gane ta ..

Ke

Narem kira mana Alhaji malam Narem ta tashi da qyal tayi Alwarlla ta kira masu Alhaji malam bayan ya'yi sallama sun gai sa ya'yi masu barka da zuwa sannan shima ya basu labarin yanda Akayi Narem ta6a ce yace Narem ba bacewa tayi ba Alhaji Isah ya fita da

ita Dan salwantar da rayuwar ta akan wani dalili nashi na baya ruqon Dan kowa

To dayake darene sosai mukuma daman da wannan lokacin munfi yawo a doran qasa tun bayan fita r shi da yarinyar nake biye da shi har yazuwa inda ya ajiyata a bakin teku a ce

warshi ruwa su tai da ita ta mutum bayan ya Ajeta ya tafi shine nikuma na dauketa da nayi tunani tafiya da ita cikin Mu sai kuma na yanke shawar zagawa cikin Mutane a wannan daran domin inbada ta ga hannun mutanan kirki duk da ba duka Mutane suka taru su

ka zama daya ba da kwai na kirki da kwai na banza.. To sai A cikin daran Allah. Ya hadani da wadannan bayin Allah ya nuna su Inna sai na damqa masu ita kuma a cikin daran na kai'Abuja domin su sun zo Lagos ne bara. ..na bata magunguna tasha Dan nono ta ya

kawo ta sharya da Narem Dan dauke hankali Mutane domin da ba haka nayi ba to da tasha tuhuma ga Mutane wanan shine kuma bayan nan a ko da yaushe ina tare da Nurem kuma Nurem yasan cewa mahaifin shi ya fatar mashi da Narim kuma lalurar da yake fama da it

a har'da SA hannun Mu Aciki domin tazama izina ga Alhaji Isah kuma Alhamdlll yaga ishara ga ciwon Nurem duba da hanyar da mukabi muka nuna mashi Zane Wanda ya fara zanene da sufofin Narem din ina kawo mashi ziyara akai akai munso Mu quntatamaka Alhaji Isa

h munso muhanaka jin dadin rayuwa sai mukayi duba da irin son da danka kema Narem to kace Albarkacin Nurem da Narem wanan shine ..

Alhaji Isah cikin kuka da da nasani yake fadin Allah na tuba wallahi na Dade da tuba da danasani tun ranar da Narem ta6a t

a nake dana sani da kuma ishara da nagani Nurem yazama disengn a 6angaran Zane lallai Allah ya nuna man ikon shi da buwar shi

Bil'haqqi da gaske yake kuka kamar qaramin Yaro kuka yake naladama sai haquri suke ba shi

Alhaji malam ce to Alhmdll. Da ma

n haka ake son mummuni idan ya'yi kuskure ya gane ya'yi ya tuba ga Allah ya kuma nemi gafara Wanda yai ma lafi to komai ya wuce a kiyaye gaba nizan tafi momy kiba Narem saqon mahaifiyarta yanzu kuwa Alhaji malam ga shinan kusa

Alhaji malam yai'masu sall

ama ya tafi bayan Narem ta dawo dai'dai sai sukayi mata sanannu mitina kadan kowa shuru da Abinda yake tunani sai momy ta kauda shurun ta hanya jawo jikka ta ce da Narem ba saqon mahaifiyarki nan da tabari tace Abaki in shekarunki sun kai kin mallaki hanka

linki Narem taja jikkar jikinta da hannuwanta na tai'mata rawa ta bude jikkar da wani littafi hannunta yaci karo ta fito da shi ..

Ga Abinda aka rubuta a bangon littafin cikin harshe faransa..

Zuwa ga Abinda na Haifa macce ko na miji!!

Narem ta bu

de littafin

Page farko aka rubuta kana tsu ko ki natsu domin karana saqon mahaifiya

Duk kware take karanawa Dan kowa yaji sai dai duk A cikin su ba mai'jin farans sai mutum guda

Narem tasake buda page gaba sai taga ansa Côte d'lvoire.

*K'A

SAR COTE D'VOIRE*

qasace da tatara Al'umma da dama yaruka kala kala jinsi jinsi daga cikin yarukan da qasar keyi harda yaren

*mahaifinki*

*Alhaji mustafa*

*ba faransene wato harshe faransa shine yaranshi*

Kai FNS bara muyi farans din muji W

anda bai'ji anbarshi tasha

💃🏻💃🏻😝😝😄😄

..

*Alhaji Mustafah un milliardaire c'est un grand commerçant du cote d'Ivoire, tout le monde le connais enfant et grand. C'est un ivoirien il est née là-bas avec ses parents. Il a des grandes entreprises avec

des stations, il commande ses affaires au pays étrangères et il vend en gros et en détail il a trop des fortunes à cote d'Ivoire, s'il ne pas le premier il viendra le deuxième milliardaire a cote d'Ivoire, il est très gentil il aide beaucoup les pauvres,

si tu le voie tu vas pas dire qu'il est riche il est très simple..il a quatre femmes et des grandes enfants y'a ceux qui sont marié même Alhji Mustafah leurs a donné d'argent pour faire des commerce.*

*Les femmes de Alhaji Mustafah sont trop jalouse et

méchante elles fond de* *concours d'accouchement chacune entre eux veux accoucher beaucoup* *d'enfants pour qu'elle trouve beaucoup d'héritage. Sa première femme s'appelle Halimatu elle a 10enfants et ils sont tous vivant 6* *garçons 4 filles c'est une fem

me très jalouse mais elle sait comment le faire, elle le cache, la

deuxième s'appelle Zalaihat elle a 6 enfants 2* *garçons 4 filles elle est trop méchante parce qu'elle n'a pas accoucher beaucoup des garçons, Elle a fais des marabouts et charlatans* *pou

r reaccoucher mais sa n'a pas marché c'est pour cela qu'elle embête les enfants de la maison surtout les garçons.*

*La troisième qui s'appelle Murja elle metrise bien le *Coran mais elle ne travail pas avec, elle a quatre jolie filles, elles ne leurs a

pas *donné bonne éducation, elles cours derrière les hommes elles ne respecte personne...*

*La quatrième, la jeune marié elle s'appelle Fatima la *pauvre, la fille du pauvre une femme très gentil, respectueuse et patiente. c'est elle la plus petite ent

re *eux elles ont des enfants même âgé qu'elle. Son marie *Alhaji Mustafah l'aime très fort parsqu'elle le respecte il *peu se rompre avec n'importe qui a cause d'elle. Fatima c'est une Touareg *elle est très belle jusqu'à je sais même pas comment vous le

dire elle a des longue *cheveux jusqu'au genoux

😄😄

elle est gentil et* *religieuse. L'amour que son marie lui montre c'est ce qui lui a crée du haine ver ses coepouse et les enfants du maison*

Gawa wadan'dan da basu jin farans bara na fassara maku ka

r'a barku tasha

💃🏻💃🏻🙊😫😝😄

*Alhaji mustafah sahararran mai kudine kuma Dan kasuwa da yayi fice Akasar cote d'ivoire yara da manya kowa ya sanshi asalinshi haifaffen kasar cote d'ivoire anan aka haifesu tare da iyayan shi Aljahi mustafa ya shah

ara A faninin sifuri inda ake yoma'shi oder kaya daga waje shikuma yana rabama kananu kamfanoni shima kuma yanada manyan kafanoni da dama da gidajen mai ya tara qaddarori da dama A qasar cote'd;voire in bai zo na daya ba to yazo na boyu wajan kudi mutumen

kirki ne sosai gashi da tai'makon Al'umma arziqin shi bai tsone mashi ido Dan inkaga shigarshi baza kata6a cewa mai kudi bane..yana mata guda hudu yara da manya magidanta domin wasunsu ya aura ddasu hakama hakama mazan wasu sunyi Aure inda Alhaji must

afa ya basu hanni jari suke cigaba da juyawa sunaci gashin Kansu.

Wani irin mugun kishi ne Ake A gidan Alhaji mustafa yayinada kowacce macce kiji da nata bakin kishi wajan gasar haihuwako ba'a magana kowacce gurunta ta zuba hai'huwa domin tasamu gado ma

i'yawa .matar shi ta farko halimatu yaran ta goma cif cif kuma duk suna raye shidda maza hudu mata tanada matuqar kishi mai'zafin gaske sai dai ta iya kissa ta zaman duniya ba kasafe take nuna kishinta Afiliba .sai ta biyu itakuma zulaihat tana da yar

a shidda biyu maza hudu mata macce ce mai qabin hali gami da baqin ciki da jin haushi saboda A cewarta batada ya'ya maza da yawa gashi haihuwa ta tsaya mata balle ta saran qara haihuwa *ko tasamu qarin haihuwar ya'ya maza tabi malam da yan bori wajan ga

ni tasake haihuwa aman bata samuba ..shiya sa take gallazama sauran yaranan gidan musamman man maza kulum sai anyi fada da ita..*

*Sau ta ukkun su mai suna Murja murja hafizace tanada SANi so sai aman SANI bai mata Amfani ba domin tan Dan kauce hanya i

tama yaranta hudu duk* *mata masu shegen Kyau tana azasu hanyar banza domin suna amfani da kyaunsu suna kauce hanya bin maza kamar karne basu ganin mutunci uban kowa ..*

*Sai ta hudunsu Amarya mai* suna Fatima Fatima bai'war *Allah yar talakawa macce m

ai'haquri da kamala gami da kawai'ci taji taqiji ta gani* taqi gani duk ciki'nsu *Fatima ce qarama A cikin su f domin du sufita shekaru bugu da qari duk sun haifeta mijinta Aljahi mustafa yana* *matuqar son Fatima so ba nawasaba badan komai ba sai don h

aqurinta bai'yarda A kuntata mataba zai'iya fada* *da uban kowa saboda fatima Dan ko Fita waje. Zashi da ita yake tafiya Fatima kyakyawar buzuwa mai shegen Kyau gashi har ba'a magana Dan had wajan* *dudugena ta gashinta yake

😄😄

black beauti ce kyawon Fati

ma yafi gaban na Baku labarinshi domin* *duk inda macce ta kai macce to Fatima ta kai Wannan kyau wo nata da* *haqurinta game da ibdarta da kuma soyayyar da mijinta kemata shi ya jawo mata bakin jini ga sauran matan hara maga diyan gidan*

To Anan

'fa zan tsaya said naji ruwan comments

Page nakune GAM da katar FSN

Ammyn khairat ce Golden girl

*GAMO DA KATAR*

Yar makahi

*Na*

Yar mutan jibiya

*Ammyn khairat*

*LABARI MAI TA6A ZUCIYA*

*Dedicated To Ameniya

'ta Maryam Nasir*

*PROFICIENT WRITERS ASSOCIATION*

тнε αвιℓιтү тσ gυι∂ε ιs тнε мσsт ιмρσятαηт qυαℓιтү α ωяιтεя cαη нαvε, ωε *_ρяσғιcιεηт ωяιтεя's αssσcιαтιση_* ωιℓℓ sнαяε тнεsε qυαℓιтιεs.

INSTAGRAM: https://www.instagram.com/proficient_writers

/

FACEBOOK: https://mobile.facebook.com/groups/2455147078097572/

TWITTER: https://twitter.com/pro__writers?s=09

*SADAUKARWAR PAGE GA YAN GROUP GAMO DA KATAR ALLAH YABAR ZUMNCI DA KAUNA DA HADIN KHAI AMEN*

*PAGE 2

️

⃣

8

️

⃣

*

____________

📖

*A

GURGUJE

Gaba dayan'su suka dunguma zuwa gidan Inna sunci sa'a malam hard'o na gida..bayan sun gai'sa Ammy tai'masu bayani yanda Alhji malam yace"dukkan'su sunyi shuru Inna da malam gaban'sune ke faduwa Narem ta kira Alhaji malam sun'gai'sa da su Inna da M

alam sanan'nan Alhaji malam yace

To Alhmdlll da farko dai' zamu gode Allah mai'kowa mai'komai mai'yin yanda so A kowanne lokaci ..

To dai

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login