Showing 66001 words to 69000 words out of 79243 words

Chapter 23 - GAMO DA KATAR COMPLETE

wai take

Narem bacci ya dauke ta so sai sai kuma ta zabura ta tashi Bbanta yayi tunaniko tsora tane tayi ko mafalkine tayi mai b

an tsoro ya ruqeta gama yana tofa mata Adu'a Narem taji dul Tausan mahaifin nata ya kamata Allah sarki da da mahaifi kenan

Kallon shi tayi murmushi tace da shi baba na gode bakoami yata zanje wajan su Inna. Na duba su na basu magani to sai Kin d

awo ya bita da kallo har Ta6a cema ganin shi wajan su Inna ta nufa ta Tatar da malam na lazumi Inna kuma suna hira da mom magani ta dauko cikim jikka ta nufi wajan malam ta basho A Baki yasha ta shafa mashi na shafawa a ido tace baba yau na makara ban Bak

u magani ba bacci ya dauke ni bakomai Narem ai kina qoqari Allah yai maki Albarka kuma Allah ya Baki masu yimaki Irin yanda kike man fiye ma da hakan

Narem tasa hannuwanta ta rufe fuskar ta wai taji kunya malam yace Narem nafa fara gani minene najin k

unya da rufe ido Ai adu'a CE ko.

Nida kaina zan kaiki gidan miji

Da gudu ta tashi tayi wajan su Inna mom tace yata Lafiya kiketa haki mom wai baba yace wai da kanshi zai kaini gidan miji Inna tace yo shine me ni ni zan maki wankan jego inkin haihu

Mom dai dariya take

Inna ta sha magani suka ci gaba da hira had Ammy ta tashi ta nufo su Narem

Cikin farin ciki Ammy na Kin tashi wai Na ta shi Narem ga jiya CE nayi da yauwa Allah sarki Ammy na sannu inji Narem ta fada fuskarta cike da tausayin

Ammynta

Narem tace wai Ina su Narima suka Shiga ne mom tace tunda zun dai. Naga fitar su ko ina sukayi oho Narem tace karfa su tai su bace ..

Cinda ba SANI wuri sukayi

Bara na duba ya fita sai ta hango su wajan shaqatawa shi ogan nata na zaune baki

n ruwa yana jefa duwatsu A cikin ruwan sumar kanshi kuwa iska nata kadata wajan shagala da kallon shi hartun'tube tayi da ta fadi duk Abinda me fa ruwa kan idon Amar da Narima kallon juna sukayi sukayi dariya da man kuma gulmar Nurem ce suke da zo qala bai

ce masu ba ya nemi daya daga cikin kujerun ya zauna su kuma sukaci gaba da hirasu wadda ba kajin misuke fada sai dai kaji dariyar su shen Nurem ya masu magana yaza su SA shi gaba suna dariya sai kace mahaukata shine Amar yace da shi kaga malam bafa Kiranka

mukayi ba kai ka Tarar damu Dan haka baka matsa man kuma mudin mahauka tane Mahaukatan soyayya shine Nurem ya zaro idanun ya Nuna su kudin kun haukace A soyayya yaushe hakan ta faru ban SANI ba

Ya za'ai kasani ijin Amr Aman yanzu ai kasani ko babban

Yaya

Dan Allah ya ya a Dan bamu wuri ko ka Dan matsa saga can cewar Amar Nurem yace to Abokina yau ni kake kora saboda kana gaban macce yayi kwab zan rama shine fa ya matsa bakin ruwa yana jifa duwatsu a ciki

My Amar da kunan inata budarku ta qar

asa wajan su munan munata soyewa nida my love di ta ya kashema Narima ido guda tare da daga mata gira guda

Ko ba haka ba ya tambayi Narima ita kuma cikin NATA salon Jan hankalin tace haka ne my Honey

Tunda Narem ta tafo Nurem ya ganta ta cikin Ruwa

yaga innu warta ka duk Abinda ya faru na kallon shi da take da tuntube da tayi duk ya gani ya shareta A man A ranshi yaji dadin ganinta .

Sosai yaji shi cikin farin ciki da Annashuwa

Itama tayi kan kujerar tana shaqar daddadan qamashi ciyawu da n

i'imar wajan Abinda yafi bata shaawa D'awisu yawajan duk sun bude bindin so kwalliyar su ta fito ga wasu tsuntsaye masu colour dim yellow sunata shawagi suna kuka mai dadin saurare .

Inda Nurem yake nan ta qurama ido ta shiga tunani mai zurfi na irin m

afalkin da take nashi tun tana yarinya

Harya zuwa yau bata dai naba duk da yanzu mafalkin ya sha ban ban da Nada Dan yanzu idan tayi mafalkin shi to sai tayi wanka yanzu kusan kwana hudu kenan da canzawar mafalkinta tarasa Gane dalilin haka

Ta daw

o tunanintane gani wayar shi na qara ya tashi tsaye tsayuwar shima kade Abin kallo CE domin tsayin shi dai dai yake

Ta ko INA ya hadu ya hada komai inji Narem

Hello hello Lailla ya kira sunan ta yana magana yana zagayen wajan ruwan kuma still hannun

shi daya yana jifar ruwan da dutsi

Duk hankalinta yayi kanshi Laila wacece kuma Laila bayan khaziya har wata Laila ke Akwai yanda yake wayar da kagani kasan yana cikin nushadi Dan fuskar shi sai fitar da sihir taccan murmushi yake..

Ka ganta nan k

haziya yar indiaCE Narem taji Narima nafada ma Amar Dan haka kuma sai hakalinta ya dawo Kansu inda taga picture kala kala nawata matashiyar budurwa mai shegen Kyau kamar ita tayi kanta Narima taci gaba da cewa wai itanan Yaya Nurem take balain so khaziy

a sunanta ba India CE lokacin da Yaya bai da lpy ita tayi jinyar shi ta bashi kulawa sosai tana mugun son shi to gsky ta hadu to shi yana sonta Amar ya tambaya ita kuma Narima Dan taba Narem haushi tace mugu mugun ma sonta Dan yace ma ta biyu Zaiyi da it

a

Narem kukane yazo mata ta tashi ta bar wajan da sauri had tana hadawa da gudu Nurem ya kashe wayar shi ya bita da kallo ganin Alamun ranta bace yake sai ya kai duban shi gasu Amar sunata dariya Abinsu kuma yasan su suka bata mata rai bay bi ta Kan

su ba ya bita Narima tace da Amar kaga mutunniyar taka tana son shi fa Jan ajine kawai na mata bakaga kishi ya taso mata ba

Ammyn khairat CE kutayani da Adu'a plss Allah ya biyan buqatata Allah ya cikaman gurina

Ammyn k

*GAMO DA KATAR*

Y

ar makahi

*NA*

Yar mutan jibiya

*AMMYN khairat*

*Dedicated to Ameniya Maryam Nasir*

*PROFICIENT WRITERS ASSOCIATION*

тнε αвιℓιтү тσ gυι∂ε ιs тнε мσsт ιмρσятαηт qυαℓιтү α ωяιтεя cαη нαvε, ωε *_ρяσғιcιεηт ωяιтεя's αssσcιαтιση_* ωιℓℓ

sнαяε тнεsε qυαℓιтιεs.

INSTAGRAM: https://www.instagram.com/proficient_writers/

FACEBOOK: https://mobile.facebook.com/groups/2455147078097572/

TWITTER: https://twitter.com/pro__writers?s=09

*LABARI MAI TA6A ZUCIYA*

Da @AlKALIMIN GOLDEN GI

RL

*KYAUTAR PAGE AGAREKI BABBAR JARUMA CHERIE TA ALLAH YA BAR'MAN KE CIKIN AMINCI ALLAH YABIY MAKI BUK'ATUN'KI NA ALKAIRI ALLAH YA BAKI LAFIYA ALLAH YA KAWO MAKI MIJI NA GARI

💃🏻😄

AMEEN S AMEEN*

Kina ina Ameniya ta Kema ban manta da keba Allah

ya Baki lafiya mai dorewa tare da dukkan yan UWA musulme da basu da lafiya Allah ka basu lafiya

*MMN ILHAM ke ma Allah ya Baki lafiya ya jikin nake*

🅿

️

3

️

⃣

6

️

⃣

_________

📖

da Sauri yabi bayan ta wani Dan lungu ya hango'ta ta hade kanta da g

ini tana kuka kusa da ita ya qara so ya rungumeta qamshin turaran shi ne yasa ta gane shine A jiyar zuciya suka sauke ga Baki dayan su wani sanyanyan sanyi taji tattare da farin ciki ya ziyarci dukkan sassan jikin ta gaba daya ta lafe A cikin jikin shi s

un Dan jima A haka kowanna su NA samun NA tsuwa sannan ya birkito ta suka fiskanci juna ita kuma ta rufe idanun ta Dan wata irin kunyar shi takeji tare da bala'in qaunar shi marar'misaltuwa

Naàrem ya kirata tare da Jan sunan nata cikin wani irin salo NA

shaukin love ita kuma gaba daya jitai jikin ta ya Amsa da kiran sunan ta da yayi har tsikar jikin ta sai da ta ta shi miyasa cewar nurem ..

Baki so NA miya kike wahalar dani miya sa haka Naremm ki tuna ni mai sonki ne..

Ina sonki kuma NA sonki

tun kan ki San koke wacece tun kina jinjiraki nake fama da so da qauna naki

Sonki ke wahalar dani sonki yasa NA zauce sonki yasa nazama mahaukaci.. Sonki ya kwantar dani ciwo mai tsanani gaske sonki sonki sonki ya haifar man da Abubuwa da dama A rayuwa

ta masu dadi da marasa dadi ..

Narem miyasa Baki sona minen maki haka ban can can ci ki so ni ba inada makusa ne ? Ko kina da Wanda kike so ban kasance mutum mai son kanshi ba idan da Wanda kike so Wanda yafi ni komai

Zan tsaya maki Dan ganin kin

Aure shi ina sonki ina son farin cikin ki A kan gani farin cikin ki zan iya Yi maki komai Dan kisamu farin ciki

Domin ke din Amanata ce Mimi ka fin ta rassu tace dani Dan NA baka Narem Amana ka ruqeta Amana kaji nace da ita Ai narem din matana ce zan ru

qeta Amana tace dani Dana nayi farin ciki in so ita Narem ta kasance cikin farin ciki lokaci nima ina Yaro qarami ta hada hannuna da naki tana murmushi tana kallona dukk ina Yaro nasan mahimmanci Alkawari Dan haka NA dauki Alkawarin kula dake kuwar da ko

Narima ban bataba lokacin da kika bata a dakina kika bata ban mantawa kin man kaji Ajiki time din da natashi cikin dare NA Baki madara kika sha nikuma NA shiga toilet Dan gyara jikin da NA fito nai maki Adu'a nima NA kwanta take bacce mai nauyi ya dauke n

i

Da safe da natashi babuke A wanan rana komai ya faru da ni na ta shi daga nurem mai hara da dariya NA koma miskili NA koma marar lafiyar zuciya da kwakwalwa bani da Aki sai kuka da surutun ki duk wata magana da zata fito bakina maganarki ce kece nasa

ra ta kuma kece faduwa ta Narem saboda son da nake maki kwakwalwata ta kasa manta ki lokacin da nafara zanaki a takarda ni kaina nayi mamaki sandiyar ki naza ma babban design Wanda qasata ke alfahari da shi harma da sauran qasashe da da ma

Duk wanan ba

yani da nurem ke ma Narem idanun shi tap da hawaye. Yace da ita bazan tauyeki NA tauye maki farin cikin kiba idan da wani bayanni zan haqura dake domin nayi haqrun rashinki NA tsawon shekaru Dada ma balle yanzu da naganki kuma idan NA Aura dake kai tsaye n

asan inda kike wata rana zan iya zuwa in ganki A matsayina NA babban Yaya Idan kuma kina sona

To ki bude idonki yanzu ki kalleni kice dani Nurem ina son ka ..

Allah sarki tausan Narem ya qara kama zuciyar ta ta tabbata Narem NA mugun son ta so

bana wasa

Kuma samun kamar nurem sai Anto na gwarzon na mjin

Wanda zuciyarta tasama sunan

d@n @lj@n@h yes dolle Akira shi da wannan suna

Rungume shi tayi tace ina son ka masoyina ina mugun sonka so na hakika so na gaskiya da gaskiya so mar

ar Algusu so Na tsakani da Allah so na har Abada na har gaban Abada duk wuya tsanani Muna tare sai mutuwa kade zata rabamu ko ita mutuwar da zatayi Adalci da ta dauke Mu Atare. Ban son ya zan fada maka ka Gane ba ban son ya zan fada maka kA fahimata

Sonka. acikin zuciyata yake da jinina da dukkan ilahirin rayuwata da numfashi na da komai Nawa I love u I love I love marar Adadi Ta fashe da kuka shiko kasa cewa komai yayi Damin ya shiga shocking

Bai ta6a tunani ko tsammani kalamai irin wadanan

daga gareta ba sujjada yayi ma Allah sanan ya daga hannu yanata kwarara zafafan Adu'o'i sai ya gama suka shafa A tare ya yawo ta da qafi ya Yi mata wata uwar runguma gaba day zuciyoyin su bugawa suke kissing dinta yake ta ko ina ya zauce ya fita hayaci

n shi ta6i sukaji ta bayan su da sauri suka saki juna su suka juya Dan ganin masuyi masu ta6i Amar da Narima gaban su komai ya faru duk Abinda ya faru sunji kuma sun ganin farin ciki suma suke so sai Amar y Rungume Nurem yace da shi Abokina ina tayaka mu

rana ..

Narima ta rungume Narem tace my lovely Anty na gode so sai da ceto Ratuwar Yaya na dakika Yi Dan na ta bata Idan ya rasaki to mutuwa Zaiyi domin zuciyar shi tayi zurfi da ciwon Aman yanzu nasan komai yazo qarashe

Tare suka jero zuwa cikin

gida ko wannane su hannu shi ruqe da nake masoyiyar shi suna tafe suna hira

Da sallama suka shiga Ammy ta dube su tace kai yarannan mizan gani haka Nurem yace soyayya mana Ammy mom ta Dora hannu kan ha6a

🤔

tooo yarannan fa ba kunya sukeji ba yanzu kai

nurem gaban Mu kake fadin soyayya ..

To mom miye Abin kunya A ciki sudai qwace hannu sukayi idan nurem shi yaqi sakin hannun narem mom tace nurem kafita idona qarajanta yayi rungume Aiko mom to kanshi yaja hannun narem sukayi waje

Da daddare familys

gidan gaba daya sun Hadu harta wadanda basu qasar sunxo kwansu da kwalkwatar su kowa ya hallara

Bayan sun gama dinner wani babban su ya bude taro da Aud'a sannan Alhaji mustafa yace to Alhmdll

Da farko dai kowa yasan maqasudun taraku anan dom

in ga batar maku da yar uwarku kanwarku wasu kuma daga cikin yayar su wannan yanuna Narem yace itace Fatima narem ya ga marganyiya Fatima mata ta da ta6a ta duk wannan ya ga yariyar nan ya ga uwarta ko ba afada ba ga kama nan Dan haka kujata Ajikinku dom

in YAR uwarkuce bakuda kamarta itama batada sama da Ku

Ku ruqe junan Ku da Amana kuyi zuminci nidai tsufa ya kamani tawa ta qare sai jiran lokaci inaso ga dayanku kuruqe Narem da Aman ko bayan rai na karda tayi kukan maraici ..

Da fatan kunji Abin

da na gaya maku kema kuma Narem ki girmama danginki ki ruqesu hannun bibiyu

Kowa sai da gabatar mata da shi da kuma sunayen su

Inda matan shi suka rage saura biyu da uwar gidan shi hajiya mama Dan yanzu mama suke ce mata

Sai hajiya mami mai b

i mata sai ta ukku wadda ya saki Dan har yanzi bai mai data ba ..

Wasu mata ukku ne cikin yayan dukkan su da goyansu kuma su Abban ta bai mata bayanin suba suna dai zaune rakube da su sunyi kalar tausayi kuma babban du kwata kwata jinin di bai hadu da

Narem ba Dan ita narem da sun hada ido sai taji tsikar jikin ta Atashe jitake kamat taje ta shaqeta ita wacacan din haka takeji ga Narem din ..

Mudanseer Wanda shine babba A gidan gaba daya kuma ko time din da MAMAN Narem nan Suns shiri da shi tana so

nta ita bduk cikin Yaya tafi son shi

Yace da Narem taso nan my little kanwata ta so nai maki bayanin wadan can ya nuna matannan guda ukku narem ta ta shi ta koma inda shike yace yauwa knwt kinga suko

Yannan kine da suka wulaqanta kandu sai duniya ta

horasu yanzu duniya bata yayin su sun gaji da iskancin su sun samu wuri sun zauna

Wadan can yaran da kika gani wajan iskan cinsu suka haifi Abinsun

Ada yan iskane na gidan gaba duk fadin qasarnan Ansansu domin sunyi qaurin suna a qasarnan sune dalili

n wannan ciwo na Abban Mu

Bayan rabuwa da mahaifiyar Abubuwa sun faru masu dadi da marasa dadi marsa dadin sunfi masu dadin yawa Abba ya shiga da muwa matuqa shkarun shi goma Akwance tana jinya tun ranar da aka wayi gari ba mamanki ya yanke jikin ya fa

di qasashe Dadama munkaishi Ba,a samu nasara ba domin baya um baya umum ..

Ga Asara ta qaddarori da mukaotayi sai kiji ance wancan kamfanin ya kama da wuta sai kayan shi yan kama ke Abubuwa dadama cikin yan wataninnannya fara magna Aman baya iya tafiya

sai kan kiken guragu ..

Wadancan yan iskan sune faruwar komai uwarsu nanan gidan mahaukata tana hauka

Narem sai kuka take ta shi tayi ta nufi wajan babbar tasu mai suna zainab wadda jini basu bai haduba tana ganin tayo wajanta itama ta ta shi tsaye

tasuka shaqi wuyan junansu nan fa fada ya kaure a tsakaninsu narem sai jibgarta take baji ba gani ta ko ina duk hankalin su ya ta shi

Duk Wanda yazo da niyar rabawa sai ya shaqasa



Narem ta bigeshi ya fadi Amar yayi ta maza ya ta shi yayi wajansu

da niyar qwatar zainab domin ta jigata sosai kamar zata mutu ai da narem ta dauke shi sai da ta daga shi sama Tanana qasa sai da ya FASA qara

Su mom sukato kanshi ..

Ita kuma Narem ta koma ga zainab

Nurem mai ta shi narima ta hana shi ai ko ya t

a shi Ana karkatai kar katai sai yaje wajan ya kwaci zainab daga hanunta ya wankama zainab mari sai ta fadi qasa ta suma nan fada ya dawo tsakanin narem da nurem dambe suke na Bala'i duk sun kacace

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login