Showing 12001 words to 15000 words out of 79243 words

Chapter 5 - GAMO DA KATAR COMPLETE

harahe ya kare sai cire cirw take gado na jijigawa momy duk ta rude tana son zuwa jiran likita Aman ta ruqe hannuta gam yanda bata iya kwace wa ba abinda momy ke fadi sai kalmar sha hada inda itama Allah yabata ikon

fadin Abinda momy kecewa momy na fada tana bi duk da maganar ba tafita so sai aman tana fada momy naji sai da sukayi sau ukku sannan momy taji shuru shurun ta keda wuya bbyn ta ta kwala kuka Nuraim na mata wasa Aman sai kuka take hankalin momy gaba daya t

ashe yake itama tata bbyn dake barci ta tashi kukan take momy tarasa yanda zatayi kawai itama ta fashe da kuka wanda ya jawo hankalin Nuraim wajant a sabkowa yayi daga kan gadon yazo wajanta yace momy bakijin ya yanki na kuka lafiya naga kema kina kuka miy

afaru momy takasa cewa komai sai nuna mashi ita take ya kai duban shi inda ta nuna hannuta ya gatanan kwance idanunta sunyi sama farifet dasu ya matsa kusa da ita ya ruqo hannuta yace momy momy shuru ya matsa hannuta yaji jijiya bata motsi ya kara kunnan

shi saitin zuciyarta yaji bata halbawa sai ya kai hannun shi kan fukarta ya shafa idanunta ya rufe matasu tare da tofa mata Addu,a yaja zane ya rufe ta idanunshi cike da kwalla yace momy bari kuka yi mata Adu,a bake kace man in mamaci ya mutu ba ai mashi

kuka ba momy ta gyada kai yace to miyasa ke kike kuka Adu,a zamiyi mata duk da ba musan taba yaune Allah ya hadau muda ita naji inajinta cikin raina inajin mutuwarta so sai momy koke kika mutu iya Abinda zanji kenan baban qarin da muwata momy shine matana

cewa da Fatima Narim momy ya zamu da ita gasu can suna kuka ki daure ki tashi kika masu momy ta goge hawayanta tace Allah shi maka Albarka boy yaro ne kai qarim aman a kwai kaifin basira likita ce ta shigo tace kai lafiya yara keta kuka kun qyale su

momu tace dolle ce tasa haka bamu cinki kwanciyar hankali ta nuna mata gawar matarda bata masan sunan taba sai yar uwa da take cemata

likinta tace Allahu Akbar ta rassu ne tace ta rassu kulu nabsin za ikatul maut ku gyaraman idan ba dai dai na fada ba

dukan mai rai mamacine muma tamu muke jira tace ina yan uwanta tace gani nice yar uwarta tace man ai naga ita ita kade ta kawo kanta ke kuma mujinki ne ya kawoki tace eh hakane aman ko A musulinci ai musulmi dan uwan musulmi ne ta gaya man bata da

kowa ba yar nan qasar bace Abinda ya kamata kikira Asutur tata akaota gidanta na gaskiya

batce komai ba likitan ta fita sai gata da manyan ta maza da mata sun shigo waya suka sa sunata daukarta photo sai da suka gama daukarta sannan sukace

baiwar

Allah yanzu kinci ba yar nan bace to duk da haka bazamuyi gaggawar kauda taba dolle mutura photo nan ta A social media ko zamu samu informtion akanta tace to bawani Abu yanzu dai Allah yasa Adace Ameen sukace ita fa momy duk Abinda ake jinsu kawai tak

e domin bata cikin hayacinda

Notocin kanta duk sun kwance Abu na farko da yafi daga mata hankali shine mutuwar matanan ba a ta6a mutuwa gabanta ba sai yau dolle Abin yata da mata hankali ya kuma tsaya mata arai sanan kuma Abu na biyu shine Amanar da

ta barmata duk da tasan ta bangaranta ba matsala zata iya riqemata fatima Narim kamar yar da ta haifa aman abinji shine bahagon mijinta wanda take tunani da kamar wuya yabari ta ruqeta to koma dai mi zai faru zata ruqeta Amana kamar yanda tai Alkawari ko

bakomai ai da na kowa ne tana cikin wanan tunani Nuraim ya kawo mata Narima ta dake kuka ita kuma Narim ta rugada ta yi barci ta gaji da kuka ya koma ya dau komata Narim din duka Amshesu ta rungumai tausayi Narim ya kamata nono taba Narima takama tana

ta sha tana cikin shan nono Narim itama ta ta Shi

har zata bata nono kuma sai tafasa sakamon kon wani tunani da tayi Nuraim na tsaye yana kallon ta yasa hannun shi guda cikin Aljihun wandan shi sai kace wani babba sai yace" momy ita bazaki bata n

ono ba sai momy ta share hawany fuskarta tace ah ah Nuraim

sai dai mu shayar da ita madara yace ah ha momy kibata nono kamar yanda kikaba Narima kinga itama yarki ce kamar Narima kuma Aman kika amsa tace" gakane Nuraim ba zaka gane bane amn dai madara z

amu bata dan shine gatan da zammaka yace to shikenan momy saboda baya muso da momyn shi yasamu tarbiya daga wajanta

aman shi cikin ran shi gani yake kamar an cuceta

muntuna kade likitoci suka sake da wowa wajan gawa suka ma momy zuje su shi

rya akaita gidanta na gaskiya domin kaf sociel media ba wani labrin wanda ya santa sai Adu,,a da fatan Alkairi da ake mata

momy ta fashe da wani irin kuka kamar ranta zai fita tace " Allah ya jikanki yaruwa Allah yai maki rahama ai kin futa kiyin shad

a

Ameen suka Amsa mata shi kan shi Nuraim sai da ya fasa kuka duk da dau rewar da yake da shi aka kama gawar zuwa waje da shi akayi komai har kaita dashi Akayi momy sai hawaye domin sunqi tsawa tasa yaranta gaba tana kallo kuma tana tausayin yar maraini

yar Allah

Wata likta ce ta shigo tace " baiwar Allah ki daina kuka domin itako ta yi shahada Adu,,a zaki mata bayan hakan yawan kukan zai iya jawo maki matsala gaki da dan yan jego haquri zaki

Bayan An kaudo ta sai suka dawo kan butun yarta ya za a

i da ita ko gidan marayu za su kai ta inda wasu daga cikin likitocin suka ce su suna son ta Abasu

Sai momy tace ha ha wannan diya tawa ce Amana tace nitaba Amanar ta suka basu yarda ba qarya take nan rugima ta kaure su sai sun Amshi diya momy ta hana N

uraim sai kuka yake yana fadin matarshi ce shi momy taba

Likitan da momy fatima Narim ta aika kiran momy Nuraim tace zai iya yuyuwa ita taba Amanar bbyn ta saboda da ta haihu ni ta aika kiranta Aman cinda baku yardda ba ai akwai cemara sai Aduba Agani

Kowa yayi na am da hakan dan haka ta computer akaje ka duba duk Abinda ya faru sukayo zooming din shi sukaji kuma suka gani dan haka suka barma momy bbyn da fatanAllah ya tayata riqo tace Ameen duk da hakan sai da akasa hukuma Acikin lamarin saboda tsaro"

A qa'idar Asubitin ba'a zuwa wani naka bai zuwa tsareka sai dai in an kawoka wanda ya kawoka zai koma sai in buqatar wani Abu ya taso Akira wani naka inkuma 6an garan haihuwane sai ha haihu afada masu sanan kuma ba maizowa sai lokacin da suka diba ya

yi kamar in ka haihu to sai kayi hutun awa data kai goma dan haka duk wanan Abu da ake dangin momy da kuma mijinta basu sani ba bayan komai ya lafa momy ta koma d'akin hutu sabe da yarta Narima shikuma Nuraim sabe da Narim

Suna zaune ba mai cewa komai

Nuraim kade kema Narim wasa inda ta sarqa dan ya tsanta cikin na Nuraim suka qule shikuma yana dariya

Bayan mintina kaden sai ga Alahji isha mahaifin Nuraim yazo daukar su domin lakacin ya cika da murana ya Amshi yaran yana dubawa shi Atunanishi ko

yar biyu aka haifa cikin murna yace kai Nuraim baka ceman yan biyu aka haifa ?"

Nuraim ya yi dariya yace" ddy wacce tafi kyau sai ddy ya duba wanna ya duba wanan sai ya nuna fatima Narim yace tafi kyau kuma itace ta wajena na za6i tawa Nuraim ya yi dar

ita yace" yauwa ddy muna tare kenan Aman ba yan biyu bane yan guda guda ne ita momyn ta ta rassu yan zunnan mu tabarma ita ban gane ba mikake fada

Ya dube momy ke mi daniki ke fada i man qarin bayani tace Alhj duk mubar maganar nan sai munje gida ko z

aifi yanzu nake son jin komai ya aje Narim

Likitane yai mashi bayani komai inda shikuma Alhj yace bai san zan can ba taya zai riqe yar da bai son Asalinta ba kawai daga gani mata ta haihu ta bar diya sai tace ta baki amana wasan ko batada uba shegiyace

ya rufe ido yaita wulaqanici yace ba inda za a da ita ba agidan shi ban momy tarufe ido daman tasan Anruna wai ansaci zanan mahaukaciya

Aman komai zai faru sai tatai da Narim sai haquri ake bashi aman kamar anaqaramashi har saida sukayi fada da wani l

ikita

Haka yafita daga cikin d'akin yace ki taso mutai aman kisan inda zaki kai ta dan ban ruqon dankowa

Momy taba likitocin haquri kuma tace masu ba abinda zai faru sai Alkairi sucekacemata indai yaqi riqe ta to ta kawo masu ita dan su suna so mo

my tai murmshi tace to shikenan

Haka suka shiga mota ba mai cewa komai

Sun isa gida lafiya wani shahararan gidane na gani na fad

bada labarin gidan6ata lokacine dan harda bene daga waje sanan ga jami an tsoro yan sanda guda biyue da mai gadi

masha Allah nace da naga cikin gidan Aljanar duniya komai yaji na more rayuwa

Dangin momy sun zo cike da gidan ganin momy da yara biyu gidan yaqara kaurewa da hayaniya Ashe yara biyu ta haifa daga ita har Nuraim ba wanda yace komai shida man Alh

jn koda ya ajesu bai shiga cikin gidan ba gaba yayi saboda ciki. Haushi yake

Sai da momy tai wanka ta shirya ta dan sha tea sannan ta dan samu natsuwa duk da ka ganta kasan tana cikin damuwa sukan su yan uwanta sun lura da hakan

sai sannu suke m

ata Narim na kuka suka meqo mata ita sukace ta bata tasha yunwa take ji sai tsutsar hannu take momy ta karkada masu kai tace ah ah ahado madara ba ata basuce komai ba dan atunanin su ko ruwan nono ne bai zo ba aka hada madara aka bata sai sha take cikin fi

da da anjanye fida sai ta fasa kuka

sai da ta sha ta qoshi tai qyatsa sanan sai barci ya dauketa Nuraim yazo ya Amshe ta sai da Narima ta tashi momy ta fito da nono ta bata sukai mata cha da ido suka ya haka kin hana wannan kin ba wanna lafita momy haw

aye suka zubo mata tace ita dolle ce tasa za'a bata madara momyn ta ta rassu nan ta basu labarin komai sun tau sayawa Narim kuma summa momy fatan Alkari na Allah ya kai haske qabarinta san itama momy su kai mata fatan Allah ya tayata ruqo

yaron amma

su huje inda Narima Akasa mata barima mai shegen kyua da tsada ita ma Narim akasamata sarqar gwala da mahaifiyar ta ta bada akasamata harda dan kunne da dan hannu Sai qyalli suke Am masu wanka ansa masu kayan sanyi masu kyua

Alhj bai sake cewa komai

ba dan momy har tayi tunani ya haqura sai da ya tashi sawo kayan jarirai bai sawo da Narim ba kuma yace ma momy inta sa mata kayan diyar shi bai yafeba Abin ya bata mamaki Ashe bai Haqura ba dan qala batace mashi ba ta fidda kudi Aka hado mata kaya na kece

rai ni musu kyua da tsada dan kayan da ta hadoma Narim sunfi wanda ya siyowa yar shi dan na Narim har yawa sunfi na Narima

Harda saa da rago tasa Aka siyo mata dan shi Alhj saa da rago yake yankama yaran shi dan haka itama tabada aka yomata saa da rag

o dan yankama Narim

dayaga ta siyo saa da rago sai shi ya siyo sa biyu rago hudu momy dai batace komai ba dan tasan rima ce yake naima shiya taqi tan kamashi

ranar suna kowa yaci sunan shi ita Narima Aishatu sunan ta Aishatul Narima sai Narim Fati

ma Narima taro ya tashi lpy kowa ya kama gabanshi sai momy da yaranta ya yi da Nuraim karatunshi yai rauni dan shi ba ruwan shi da Narima sai Narim ita kade yakewa wasa itace abinson shi ko barci zaiyi tare da ita yake kwana dan ya dawo kwana d'akin momy

saboda Narim

da qyal momy kesamu yana zuwa makaranta inya dawo darasin a ake mashi bai tsayawa ai mashi ta Narim kawai yake

yana mugun sonta sosai Alhj ba ruwan shi da Narim dan yace ma momy ko d'akin shin zata ya hana zuwa da ita sai dai ta bart

anan dayake batada rugima harta dawo bata kuka wani lokaci ta isko ta yi barci

dan mugunta Alhj ke ruqeta wai dan dai duk ya cutama Narim Allah sarki jaririya da bata san komai ba

momy nasane da nufin shi sai ta qyale shi yanzu da yasan Nuraim

ya shaqu da ita kuma gashi maiyi mashi darasi yace yace bai tsawa hankalin shi naga Narim

sai ya yanke shawara batar da Narim kokuma ya kaita gidan marayu yanzu dai har sunyi Arba'in

sunyi bulbul Abinsu kuma duk sunyi qiba Narim har tafi Narima qiba

duk da ita ba nono take shaba Aman tafi mai sha nono qiba

yau da rana Alhj ya shigo domin kiran Nuraim suje wajan Aski sai ya shiga d'akin momy domin yau weekend yace ba karatu sai ya tarar da su suna barci harda momy kan gado guda Narim ce gaban m

omy sai Nuraim ya rungume Narim sai Narima baya duk itace qarshe ranshin ya6e kenan haka suke kwana suna ware mashi diya lallai zaiti maganinu su dille ne ya dau mataki yau tau dinnan

Bai ce komai ba ya fita da tunani zuwa dare ya ai watar da qudirin s

hi kodai ya batar da Narim kokuma ya kaita gidan marayu

tof * mai karatu muna cikin labarin Narim ne* *kubiyoni danjin yanda zata kasance*

*more comments more typing*

takuce mai son gani farin cikinku da nushadinku

*golden girl*

Ammyn kairat sai naji comments dinku

godiya nake masoya na kuma insha Allahu *gobe akwai typing din Abrah*

*GAMO DA KATAR*

(yar makahi)

*Na*

(yar mutan jibiya )

*AMMYN KHAIRAT*

(¯`*•.¸,¤°´

✿

.

。

.:*

ք

ʀ

օ

ʄɨ

ƈ

ɨɛ

ռ

ȶ



ա

ʀɨ

ȶ

ɛʀ

ֆ

*.:

。

.

✿

`°¤

,¸.•*´¯)

тнε αвιℓιтү тσ gυι∂ε ιs тнε мσsт ιмρσятαηт qυαℓιтү α ωяιтεя cαη нαvε, ωε *_ρяσғιcιεηт ωяιтεя's αssσcιαтιση_* ωιℓℓ sнαяε тнεsε qυαℓιтιεs.

INSTAGRAM: https://www.instagram.com/proficient_writers/

FACEBOOK: https://mobile.facebook.com/gr

oups/2455147078097572/

TWITTER: https://twitter.com/pro__writers?s=09

*LABARI MAI TA6A ZUCIYA*

Wannan page sadaukarwa ga masoya *Gamo da katar*

Musamman yan group *Abrah novel inajin dadi. sharhinku*

Ammyn kairat na godiya

*ilove you

so much

❤❤❤

*page*1

⃣

0

⃣

*BISMILLAHIR-RAHMANI-RAHIM*

Bayan su momy sun tashi barci sunyi wanka sunci Abinci kasancewar weekend ce tasa yaranta gaba tana masu wasa sai dariya su kuma yau Narim ta qiyarda Nuraim ya dauketa daya dauketa sai

tafasa kuka shiko duk ya damu qarahe fushi ya yi ya tashi yafita"zuwa can kuma ya dawo dan bai iya fushi da Narim gashi tunda ya tashi barci bai jindadin jikin shi jiyake kamar baida lafiya "

Ita kanta momy tunda ta tashi takejin gabanta na faduwa Adu,

a kade take na fatan Alkairi; yanzu Narim na kuka ya dauke ta ya hadata dajikin shi ya matseta take yaji rashin lafiya ta kau itama shuru tayi ta dago kai tana kallon shi momy na mamakin wannan so da Nuraim kema Narim;

Yau da daddare bayan sun halarta p

arlour Alhj suna cin Abincin da dare kowa na maida hankalinshi kan Abinci Amman banda Nuraim da yabar cin Abinci ya zubama Narim dinshi ido yana kallon ta kamar yaune ya fara ganinta ; itama sai kallonshi take dady yace Nuraim lafiya bakacin Abinci kasa y

arinya gaba kana kallo ?

Nuarim yai Ajiyar zuciya yace dady na qoshine wallahi yau banjin dadi jinake kamar wani Abu zai sameni momy tace" ba a binda zai sameka sai Alkairi ina Adu,a dana koyamaka ka rinqa yinta zaka samu natsuwa kaji boy yace to momy i

nayi wallahi momy tace" nima tun dazun magana ke banyiba faduwar gaba kedamuna"

Alhj yace to Allah ya ya ye maku sukace"Ameen" Nuraim kawoni kanwar taka na ruqemaka kadanci Abinci koyayane zama da yunwa ba dadi momy Abin ya bata mamaki dayace Akawo mash

i Narim yarinyar da raban da ya dauketa tun Asibiti yau shine yake cewa Abashi ita lalai Abin da mamaki Aman sai ta6oye mamakinta mai yuyuwa ya harqura sai farin ciki ya kamata Adu,ar da take kulum Allah ya kar6a Nuraim ya kai mashi ita sai qamshi turare t

ake mai dadin qamshi tasha kayanta masu kyau peank colour"

Koda ya dubeta sai da gaban shi ya fadi ita kuma suna hada ido bata sanshi ba ta fashe da kuka ; sai jijjigata yake yana sa6ata aman taqi shuru Momy dai batace"komai ba sai Narima da takeba nono

tagama cin Abinci.

Nuraim kukanta ya da maeshi dan jin kukan yake har'cikin zuciyar shi ture Abinci ya yi yasha ruwa yace" dady nagama kawo ta dady ya bashi ita tana gani Nuraim tai shuru

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login