Showing 60001 words to 63000 words out of 79243 words

Chapter 21 - GAMO DA KATAR COMPLETE

dad'da

'dan sanyi da ni'ima qamshin furanni na ta shi iska na kadawa dolle ne ko kanada damuwa da kazo

Wajan zaka samu kan"ka cikin farin da Annashuwa

Tunda suka tun karo shi yake kallon ta har suka qaraso wajan shi ya gyara tsayuwar shi hannun shi da

ya cikin Aljihun wandan shi yace sarkin kuka kin gama kukan..

Ya fada cikin wani irin salo ita dai tayi qasa da kanta

Kallon Narima yayi yayi mata sign da ido Alamar ta bar wajan dariya tayi ta juya ta tafi matsowa yayi kusa da ita ba tai Au

ne ba taji hannuwan shi cikin NATA dago kanta tayi da niyar kwatar hannuwan"ta Aman suna had a ido taji ta kama hakan bata San miyasa idanun shi kemata kwarjini ba qasa tayi da idanun ta shikuma ya mata zuwa kan kujerun da ke wajan..

Suka zauna yasa ha

nnuwan shi duka biyun ya tallafo kuma tun'ta suna kallan juna yace da ita I love u My Fatima Narem I love u INA mugun sonki so sai tun kafin kisan koke wacece tun kina cikin tsumman ki nake dakon sonki Dan Allah ki soni!!!!!!!!

Ammyn khairat

CE golden girl

*GAMO DA KATAR*

Yar makahi

*Na*

Yar mutan jibiya

*Ammyn khairat*

*LABARI MAI TA6A ZUCIYA*

*Dedicated to Ameniya'ta Maryam Nasir*

*PROFICIENT WRITERS ASSOCIATION*

тнε αвιℓιтү тσ gυι∂ε ιs тнε мσsт ι

мρσятαηт qυαℓιтү α ωяιтεя cαη нαvε, ωε *_ρяσғιcιεηт ωяιтεя's αssσcιαтιση_* ωιℓℓ sнαяε тнεsε qυαℓιтιεs.

INSTAGRAM: https://www.instagram.com/proficient_writers/

FACEBOOK: https://mobile.facebook.com/groups/2455147078097572/

TWITTER: https://twitter

.com/pro__writers?s=09

*PAGE3

️

⃣

1

️

⃣

*

________

📖

sun jima suna kallon juna yana fada mata kalaman soyayya masu dadi da kashe jiki idanu'nta ta qara rufewa domin bata iya juran kallon da ya kema ta jawo ta ya'yi ya hada'ta da jikin shi ya rungume ta s

unjima Ahaka sannan ta ta shi daga jikin shi domin bacci takeji ..sai hamma take kallon ta ya'yi ya daga mata gira guda yace bacci yazo ko ta daga mashi ido yace da ita to kwanta mana yai"mata nuni da cinyar shi ido ya jaro"tazaro

😳

shi kuma ya'yi dariya ya

ce yes koda zaki' zaki kwana anan bisa qafata har safe banji komai kuma ni zan fison haka

Dariya tayi mashi sannan tace to na gode da kulawa ta miqe tsaye shima ya ta shi suka tafi zuwa cikin gida dayake bacci ke cinta tana tafiya tana tangadi ganin h

aka yasa ya'yi sama da ita ya dauketa daukar jarire taso ya Ajeta shikuma yaqi Ajeta sai da ya kai"ta har'd'akin Narima ya dure" ta kan gado sannan yai mata kiss a goshi ya fita"

Duk Abin da ya faru akan idon Amar ya faru kuma ranshi ya'yi mugun baci d

a faruwan haka ya Narem za tai"mashi haka ..cikin baqin cikin ya tafi dakin ya kwanta rubda ciki jiyake komai ya mashi zafi wallahi daba Nurem bane da sai ya dauke mumunan mataki ko wanene ..

Bayan fitar Nurem Narem tabi shi da kallon Nurem bai da maku

sa koka Dan gashi Dan zaman da tayi da shi ta fuskanci mutumne shi Wanda bai dau kan shi wata tsiya ba.

Yanda ta gan shi kykyawa tayi tunanin Zaiyi girman kai da ta qama sai gashi ta same shi A mai sanyin shi Wanda magana bata da mai'shi ba bai da hayan

i ya kokadan kuma hakan Ajinshi yake komai na shi cikin na tsuwa yake yin shi Dariya tayi Nurem kenan. Ruwa ta qara watsawa sannan tayi shafa'i da wutiri ta kwanta bayan Narima daketa kwasar baccin ta .. Ba baci take ba tunani rayuwar take dake juya ma

ta gada wannan hali zuwa wani hali da tayi tunanin su Inna ne iyayanta Ashe basu bane daga haduwa da su Momy tayi tunanin Momy CE uwarta Ashe ita ba ita bace

Asalima ita ta ta uwar ba yar qasa bace wata qaddara CE ta kawo tanan haka Allah ya tsara mata

koda uwar ta na da rai to ita nan za tai"tata ryuwar dolle sai wani sani di ya kawo ta najeria tunda haka Allah ya hukuta mata tun ranar gini ranar Zane..

Da wannan tunanin bacci ya kwasheta kuma A cikin bacci ne Aka kawo mata magani da zata ba Inna d

a malam na makantar su dakuma magani Nurem..

Da safe bayan sun karya ta nura Amar fushi yake da ita Wanda bata San dalili ba ko ido bai bari su hada Idon kuma sun hada ido to hararanta yake duk ta damu da hakan ko Abinci kari kadan yaci ya ta shi yabar

wajan Ammy ma ta nura yanada da muwa so sai..

Magani Narem ta ba Inna da malam da nasha da na shafawa sai murna suke suna Samata Albarka . shima Nurem ta bashi na shi .Amar ne ya shigo bayan Ammy ta mashi test shine ya shigo fuskar nan ta shi kokadan ba

Anniru Narem tayi Rau rau da ido sai hawaye Nurem yace ya salam matan miya sameki Amar jiyayi kamar ya soke shi da wuqa wai matar ..Narem cikin kuma tace ba my Amar bane ke harara ta kuma bai man magana na gai'da shi yayi banza dani kuma ban mashi komai

ba Ammy ta dubi Amar taga ya qara tsuke fuska tace Yi haquri diyata qyale shi Aman kiba shi haquri qila ko kin mashi wani laifi ne Yi haquri kaji my Amar ta fada tana kallon shi ..shikuma Nurem jiyake kamar ya tuqe Amar yasa masoyiyar shi kuka.

Alhaji

Isah yace yakinan yata rabu dasu dai" na kuka kinji ta koma kusa da shi ta zauna ..

Alhaji Isah yace to yanzu muna jinki kici gaba da bamu labarin muji Dan yau fita nake son Yi da wuri Narem tace baba cikin su wani ya karanta mana kaga ni da nafara sai k

uka ..Momy tace Ah"ah ki zaki qarasa bamu labarin da kanki Dan ke kade maman'ki tace.. To shikenan..

*FNS zamuci gaba da yin Hausa more especially dinku basu jin France to zamu cigaba dayin Hausa saboda Abin yawa yake man ga France kuma said nayi shi

na koma fassara da Hausa to zan cigaba dayin hausar kawai Dan samun sauqina aman kudauka France kuke karantawa Dan Abin da aka rubuta mata da yarn France ne*

Narem taci gaba daga inda ta tsaya Bayan muntafi yawon shaqatawa qasar Jordan itace qasar

da mukafara zuwa A gaskiya qasar Jordan tayi domin qasace mai dauke da Ni'ima bugu da qari mijina ya bani kulawa yanda ya kama Dan yanda yake kula dani kamar ya hadiyeni komai yimani yake baya bari kokadan nayi Abu da kai'na jikina yayi Kyau na qara m

urjewa Abuna nayi qiba so sai da kaganni kasan ina cikin Hutu da jindadi gashi cikin ya qara meni Kyau so sai A Jordan mukayi siyayyar kayan bby inda Alhaji mustafa yasa Aka kerama bby sarkar zinari data diamond .harda Abin hannu domin munyi scanning

An tabbatar mana da bbt girl zamu Haifa.. Watan mu biyu A Jordan muka dawo Dubai ..

A Dubai komai ya fara chanzawa komai ya tabarbare man

Mijina ya canza man ya kai"na bani kulawa hotal din da muka sauqa idan yasa qafa yafita sai dare zai dawo ranar

da nafara magana akan fitar da yake yabarni sai dare ya dawo ranar ya zageni tas ta harda ina da diyar matsiya ta sanan ya kira Aure na da Auren qaddara Auran da nasani nayi kuka ranar na gode ma Allah..

Kuma duk da hakan ban qullaci mijina ba domin na

san ba haka yake ba dolle an sake yiman wata qullaliyar



Dan haka na dage da Adu'a da na filfili ba dare ba ranar a taqece satin Mu daya A Dubai muka dawo qasar *Côte d voire*

Mayan gida ganin yanda na qara canzawa na murje nayi Kyau sai

bakin kishin su ya qara ta shi A kai na so sai suke tsana ta da iqirarin sai sun ga bayana dani da Abinda ke cikina ni kuma na dage da Adu'a Dan Alokacin batasu nake ba ta mijina nake da yajuya man baya Har takai ya sake man tawa da babina Ana cikin wannan

halin sarakuwata ta mutu naji mutuwar ta ba kadan ba hajiya Fatima tsohuwar kirki mai sona da gskiya Ta rassu Kafin zaman makoki duk na fige na fita hayacina nayi baqi qirin na rame

Gefe guda kuma na tsani kowa da kamai jinake jikina kamar Ana hura ma

n wuta cikin shi ga cikina yayi giram so sai Dan har rinjaya ta yake

Bayan Angama zaman makoki kowa ya kama gaban shi matan gida sun samu Abin da suke so Hjy tsohuwa ta rassu murna suke domin ita ke taka masu birki .

Wata rana da daddare ina kwa

nce bayan naga nafilfili na sai naga wani baqin hayaki na shigo man daki dakin ya turmuqe da hayaqi sai tari nake ga kai na da yai mugun Sara man Adu'a dauke A bakina INA tayi zuwa wani lokaci hayaqin ya lafa sai kuma naji zama dakin ya fita rai na take w

ani Sabin qunci ya mamaye man zuciya ba gidan kade ba qasar gaba daya naji ta isheni kuma yanzu yanzu zuciyata ke bani na bar qasar Dan idan har na bari na kai safe to zan iya rasa rai na Dan haka sai na tashi na dauki hijab dita nasa na cika Akwatina da k

ayana da na bby da zan Haifa sai na dauka nabi ta qofar baya gidanmu na fita Dan kar kowa ya ganni domin gidan Akwai masu gida idan nafita ta qofar gidan zasu ganni..

Haka na bar gidan ko waiwayen shi ban yiba a cikin daran bai ta tafi ni dai ganinan

na SA gaba inata tafiyar da bansan inda zaniba jaye da Akwatina

Said da nai tafi mai nisa cikin wannan dare har na isa wata mota da ta lalace kan hanya masu ita na gyara nan na samu na tattaqala na hau bayan motar da yake irin motar nan CE mai bodi bay

a .tare da Akwatin kayana na shiga na kwanta cikin bodin na tada kai na da Akwatin kaya na take bacci yai gaba dani lokacin da na falka sai aji hayaniya A inda muke na Dan leqo kai na kadan sai naga inda muke kasuwace Dan haka na fito na tambayi qarfe nawa

Aka ceman qarfe biyu na rana nayi mamakin wanne kalar bacci ne nake haka banyi sallar Asuba ba istgifari nayi naje na samu ruwa nayi sallah ga yunwa ta shaman kai

Cikina sai motsi yake Abin da ke cikin yanajin yunwa bayanda zanyi dolle na koma cikin

motar na kwanta ban Dade da shiga naji motar ta gashi

Haka dai nai tabi wannan mota da masu ita basu San ina cikin na duk garin da muka tsaya nima INA fita inyi sallah nafara sai da kayan bby INA siyan Abinci da zanci danaga yuwa zata kar ni

Kwanan

Mu hudu muka isa wani gani wai shi Lagos nan muka tsaya na fito da akwatina INA kallon garin da koda Nazo duniya ban tana jin labarn shi ba na tambayi wani shin Lagos qasace ko jaha yace jahace kina najeria na jinjina kai najeria Allah mai iko ..

Hak

a nai ta gararaba cikin garin Lagos INA bara ina samun Abin da zanci Abikin shago nanne wajan kwanana indare yayi sai da nayi wata ukku wannan cikina ya shigo watan haihuwa sannane

Na dawo hayacina na Gane inda nake nayi kuma mamakin ganina A inda n

ake tunda cikina ya shigo watan haihuwa kulum bani da lfy jikina kuma tana bani kamar mutuwa zanyi Dan haka nayi tunani rubuta wasiya zuwa ga Abin da zan Haifa Dan ban SANI ba ko ta Allah zata iya kasan cewa dani gara na fadama Abin da zan Haifa Asalin sh

i domin yasa shidin ba shege bane da ubanshi da dangin shi da fatan shi.

Yake YAR da zan Haifa inaso kisani na sha baqar wuya da wahalar rayuwa in so ki tausaya man Skoda yaushe kina tunanin kina man Adu'a kikuma zama za rumar A duk Inda kina samu kank

i kiyi haquri da rayuwar da zaki fiskanta sannan INA Neman ya fiyarki da ki yafe man rabiki da danginki da Asalinki da nayi ki dauki hakan A matsayin qaddaraki CE to zo A'hakan san'nan

Kinkinje ga mahaifinki kine Ma'man gafara shi kice da shi A as an r

ai na na barshi ba kuma Nima na yafe mashi dangina da duk wani nawa ki nema'man ya fiyarsu nima na yafe masu matan baban ki bance ki qullace suna ki darajjasu ki mutuntasu Abin da su kai'man na yafe masu..

Daga qarshe Dan Allah duk Wanda Allah ya hada

da yata ya ruqeta Amana ..

Fatan Alkairi Agareki yata Fatima ...

Cikin kuka ta qarashe labari suna Kansu kuka na tausayin mahaifiyar Narem lallai taga rayuwa ..

Ammyn khairat CE Golden girl

*GAMO DA KATAR*

Yar makahi



*Na*

Yar matuna jibya

*Ammyn khairat*

*LABARI MAI TA6A ZUCIYA*

*Dedicated to Ameniya Maryam Nasir*

*PROFICIENT WRITERS ASSOCIATION*

тнε αвιℓιтү тσ gυι∂ε ιs тнε мσsт ιмρσятαηт qυαℓιтү α ωяιтεя cαη нαvε, ωε *_ρяσғιcιεηт ωяιтεя's αssσcια

тιση_* ωιℓℓ sнαяε тнεsε qυαℓιтιεs.

INSTAGRAM: https://www.instagram.com/proficient_writers/

FACEBOOK: https://mobile.facebook.com/groups/2455147078097572/

TWITTER: https://twitter.com/pro__writers?s=09

*sadaukarwar page ga yan group GAM da ka

tar FSN*

*kamar su Cherie ta Ameniya ta Ummul kairi Ummul Ilham Nusaiba mmn Mardiya da dai saurana wadan da basuji sunan suba gaba daya page na June*

❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤

*Kaunahhh mai tarin yawa

*page3

️

⃣

2

️

⃣

*

__________*

📖

A Gurguje*

Taci kuka mai Isa

r"ta tare dasu domin suma sun zubar da hawaye dolle ne duk Wanda yaji labarin nan ya tausaya mata Dan haka sukayi qoqari wajan lallashin ta kuma suka tsaida magana nan da kwana ukku zasu tafi qasar COTE D VIOR ..Dan ta ga dangina da mahaifin ta inda Alhaji

Isah ya jagoran ci tafiyar..

To Alhmdlll su Inna suna ta Amfani da magunguna'n su kuma cikin ikon Allah sun fara ganin Nasara sauqi na samuwa Dan suna Dan gani dushi dushi Alamar nasara..

Gabaki daya yanzu Amar ya chanzama Narem kuma ko inda take ba

ya zuwa duk tabi ta damu ranar taji Ammy nama shi fada Akan Abinda yake mata sai yace ta daina kula shi kuma Abinda ya bashi mamaki yanda har tasake da Nurem yana daukar ta kamar ba macce ba duk inada zata yana binta ..

To Shine ya barta da Nurem din ba

ruwan shi da ita

Koda Narem taji haka sai tafara baya baya da Nurem tana canza mashi shima Abin ya damshi ranar yabiyo ta tana mata magana ta daka mashi tsawa taya zaka ta kuramana kahana rayuwata sakat duk inda nayikana bina sai kace maye to wallahi

karma sake bina ..ko Ana so dolle ban sonka Kashafa man lafiya ko an gaya maka kalamar I love u tana da sauqi ne Abakina kamar yanda take abakin ka

To ni tana da matuqar tsada aguna kuma sai Wanda ya dace ..Dan haka ka daina bibiyata ta buga tsoki t

ayi gaba duk Abinda UA faru Akan idon Amar kuma yaji fadin haka tu daga wannan rana Nurem ya dai"na shige ma Narem bai zama ko ina sai d'aki

Yana cikin da muwa daman haka mata suke duk Dakon son ta da ya'yi Ako da yaushe yana daukin ganin'ta da wannan

zata saka mashi wai shi Narem kema tsaki da tsawa innalillahi yaketa Ambata wai bata San shi cikin kwana daya ya fita hayacin shi ciwon shi ya tashi hankalin kowa ya tashi a gidan Dan yanda yake Aman jini dolle ya tada maka hankali momy ita kanta ta s

hin ciwon Nurem ya bata mamaki tayi tunani ciwon shi na Narem kuma ya ganta to mike fa ruwa aman ta nura da ba ya zama cikin Mutane sai d'aki to duo ta qare A kwai abinda ke faruwa tsakanin shi da ita Narem din. Da qyal suka samu saka shawl kan Matslar

Inda bakin shi ba'abinda yake fadi sai Narem narima ranta ya 6ace tasan Narem CE tashin ciwon yayan nata Dan haka taja Hannun narim bata zame da ita ko inaba sai d'ikin da Nurem ya tanada domin Narem ko da suka Shiva cikin dakin Narima tace cikin kuka

ware idanunki da kyau kiga Abin mamaki kiga Abinda Baki ta6a tunani shi ba ki kuma San soyayyar Dan uwana ba wasa bace soyayyace ta hakika Wanda da wahala wannan lokacin kisamu Wanda zai"soki kamar shi tun kina cikin tsummanki yake sonki so bana wasa ba tu

n kafin kisan kanki dalilinki narasa soyayyar Dan uwana tsawon lokacin kan kuskure kadan da nayi na yaga drowning din ki ya tsaneni Wanda kafin nasamu ya sawo nasha barkar wahala..

Duba kigani nan dukk zannan photo nan ki ne tun lokacin da yarasaki bai

da aiki sai na drowning din ki bai da magana sai take ya kamu da cuwar zuciya duk sabodake ..jinana kece ya zana tunkina jaririya duk shekar sai ya maki birthday nan kice kin fara rarrafe nan kin fara tafiya nan kinada shekara biyu nan ukk nan hudu duk

gashinan ya zanaki mataki mataki haryazuwa yanzu girmanki

Kin gani Baki mamaki ba kuma azanan shi gashi kece zahiri bakiyi mamakin da muka ganki

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login